Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fashe"

Dariya sukayi dukkansu. Sahura ta gama hada lipton din tabawa jannarht ta amsa tafara korawa dashi. Seda taci chips and egg dinta takoshi kna tashiga toilet ta kuskure bakinta sahura ta kwashe komi takai kiching bajimawa tadawo a lokacin anty jannarht tasa hijjb dinta wanda yadau guga fuskarta, tafitou tayi kyau ummih tana tayata hada kan yan komatsanta sahura ta daukar mata.

Suka fitou a tare key din motarta ne kawai a hannunta amma hatta system dinta da bag dinta da wayoyinta yana gun sahura a tare suka sauko kasan aikou da gudu janan dake zaune a falo ta rugu zata rungumeta hannunta duk maiko ummih ta dauketa saboda kada tashafawa jannarht din maikon.

"Ummih dakin kyaleta " Jannarht ta fada tana kallon janan din cike da so.

"Jikinta maiko ga karnin egg nasanki darashin son karni"

A tare suka fitou harabar gidan talle me guga da bawa flower ruwa da wanke motoci yakaraso a guje yagaidasu suka amsa cike da mutumta juna. "Talle ka goge motocin de kou"

"Eh hajiya Jannarht"

Mika mishi key tayi tace "fitomin da bakarcan" amsa yayi yafito samata da 4matic ce me matukar kyau da tsaruwa.

Suna tsaye suna hira da ummih talle yakawo motar dai dai inda suke yafitou ya amshi kyn hannun sahura yasa a motar sahurar takoma ciki tadauko kula wadda take dauke da abincin Jannarht din daman tana tafiya da abinci friday ne bata zuwa dashi. Saka mata a motar sahurar tayi . Har bakin motor suka rakota talle yabata key din ta amsa ummih ta bude mata motar kiss ta mannama ummih a goshi ta Mannnama janan a lips sahura ta matso tace "anty jannarht nifa.." Murmushi anty jannarht tayi tace "wai inbanyi mikiba aina bani sahura" a goshi ta manna mata kiss din itama kna tashiga, motar ummih nata jero mata adduarh tana ameen taja motar tabar gidan. Seda sukaga, tafiyarta, sannan suka juya harzasu shige cikin falon ummih tadawo ta tambayi Talle ina baba me gadi talle yace " aiya fita gun malam tsammani beda lafia" mlm tsammani a cikin gari yake abokin baba me gadine.

"Ayyah allah yabashi lafia ummih tace hadi dajuyawa takoma ciki.

Giwa hospital ta tsaya tayi operation kna tawuce aa hospital dake malali. Kafin ta isa sunyi waya da ummih yakai sau hudu.

Byn ta isa daman qa idane seta bawa masu gadin kowa 2000 nacin abincinsu ita kadaice keyi musu adalcinnan a cikin likitocin asibitin hknne yasa sukeji da ita.


**
Washegari kouda HAMMAD yatashi seda yayi breakfast kna shida anwar suka nufi bangaren su.

11:am a falon Sukaga mommah tana breakfast a kn dining se faman wahalar da masu aiki takeyi domin a breakfast setaci abinci kala goma bawani ci takeyiba amma zatasa a dafa kadade dantalaka, yahuta. Nasreen na gefenta itama anata fama da nata aikin don itama sam babu imani a tare da ita halinta halin mommah.

Karasowa sukayi dining area din gaban anwar nata faduwa, shifa daman beda yadda zeyine yake zuwa bangaren sometime shi HAMMAD dinne ke takurashi suzo taren.

Ido tabisu dashi suna sanye da kananan kaya. kayan kala dayane suka sanya.

Tsugunnawa anwar yayi yace "mommah ina kwana"

Yi tayi kmr batajiba HAMMAD yace "mommah bakiji ana gaidakiba"

Harara ta galla mishi ta amsa ciki ciki. "Gud morning mommah"

Bnza tayi mishi anwar kam daman yasaba da halinta.

"Su yaya HAMMAD ina aka kwana" cewar nasreen cike da rashin kunya.

wani kallon ya watsa mata aikou tashiga taitayinta.

HAMMAD ne ya mikawa mommah leda yace "gashi inji anwar tsarabar ki" yafada tare da ajiyewa a gabanta. "Daukeminshi a gabana nasan shi anwar din yasan ni gaba da baya ba daga gidan matsiyata na fitouba. "
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―
*IN SO CUTA NE* 13
πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―


*HAQURI MAGANI NE* ❀️


Story pruducer and directer SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼 (marubucyr Boyeyyen al'amari)

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*


Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi gtbank bank.inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.

*ga masu bukatr cigaban littafin Bazan taba sanshi ba suyi rijister din in so cuta ne zasu samu littafin a saukake.*


BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM


FREE PAGE 13

Ta razana dajin mgnr ummih cikin sanyin murya tace "ummih yakikasan anbani, sako in baki.."

"Nagani a rubuce fuskarki.."

"Nunamin inda kika gani.." tayi mgnr tana turo mata fuskarta.

Murmushi ummih tayi ..

"Ummih wallahi sometimes kina bani tsoro.."

"Nasani..amma yakamata zuwa ynzu kisanni ai"

"Hmm ummih pls gayamin waye mutumin.."

"Wani mutumin.."ummih tayi tambyr cikin rashin fahimta.

"Haba ummih..wanda yabani sakon in baki amma nifa jaririya yacemin"

Murmushi ummih tayi tace "kwanta kiyi bacci.."

Idanuwa ta bita dashi tace "ummih kina boyemin wani abu..kuma kinsan ya kamata in sani kou haba ummihna."

"Lokacin dazaki sani zezo.." cewar ummih.

Itakam jannarht sun sata a duhu. A hk suka kwana itade jannarh bawani bacci tayiba sosai.zuciyarta fall tunani tunani da zullumi.


**
misalin 2:am juyi kawai yakeyi a kn tamfatsetsen gadonshi hk kawai yakasa bacci in zaka tambayeshi takamaimai meke damunshi baze iya fadaba. Rintse idanuwanshi yayi gam yayin dayakejin wani irin kuna a ranshi. Zuciyarshi na Wani irin biyu fat fat..chanji ynayi yakeji a kasan zuciyarshi mama baze iya tantance meyeba. "Ya rabbih meke damuna.." hk ya furta, tare da mikewa ya nufi toilet ya dauro alwala. Nafilfili yashigayi..be samu bacciba Se after sallar asubahi. Ya kwanta ba jimawa baccin yayi awon gaba dashi. Sam bejin dadin baccin kawaide, yanayine Amma ba dan dadihba.


**
after 2days hira sukeyi sosai sun hadu a office din dr jannarh sun hudune dukkaninsu masu aurene jannarht ce kadai bata da aure. Hira sukeyi sosai jannarht de tana jinsu domin fannin ba nata bane. anty salaha tace "kinsan allah mmn nur kwanan nan bana iya bacci"

Anty nahnah tace "wai saboda, baban ihsan bayanan"

Anty sumayya tace "tafiya yayine.."

Gyara zama anty salaha tayi tace "satinshi biyu a England ..nariga dana saba da kullum se anyi musammanma, na asubah dinnan wlhy yafi dadih..kwana biyu da ba ayiba zo kiji yadda nakeji..kwana nakeyi tsarki da ruwan dumi..sede kiji gindi na motsi kmr abu me rai" anty salaha akwai barota.

Kwashewa sukayi da dariya anty sumayya tace "mmn ihsan bakya wasa da wannan harkar."

"Ke bari wlhy abunne da dadih yana cikani fam..kwana biyu babu wlhy ji nkeyi kmr bnda lafia..Kai ina ganin haqurin wadanda mazansu ke tafiye tafiye."

Anty nahnah tace "Hmm allah ya bawa Dr jannarht hkri ita da bata tabayiba kuma bata damuba."

Anty fa'iza tace "wayace miki bata damuba..ita dinnan data saba ganin abun maza ai wallahi dauriyade kawai gareta"

Anty sumayya tace "amma ai da baka san kan abunba baka damuwa, sosai ba kmr kasaniba. Meyasa wata macen bazawara zakiga data fitou zatayi wani auren..gunne inya saba da chokale chokale..Allah randa babu Se a silo"

Anty nahnah tace "A'arhtou...Inka saba da zurmiqe, rnda ba a zurmuqaba bb sugar..him gani nande inata fama."

Itade Dr jannarht tana bin kou wannensu da ido hirar tasoma isarta buh ita a kusa take, ynzu seta fara diga.. tanada strong feeling.

Anty salaha tace "allah de yakawo miki mijinki na gari danyen jini irin young handsome wanda ze ciki ya ciki a dare kmr 3times yadda sekinyi, kuka..kin kira ummih da karfinki na cin tuwo.."

A zuciyarta tace "aini babu namijin daze sani kuka a sex " a fili tayi murmushi tace "mmn ihsan nagode da adduarh..ammade dama cewa, kikayi dan dattijo gaskia"

Sakin baki sukayi suna kallonta Anty sumayya tace"tab anty jannarht sarkin son girma..ai gwara yaronnan yagurjeki son ranshi daman jikinnan naki.. hmmm abunde name rabone"

Anty nahnah tace "gaya matade..ai wallahi kara ki auri dan samrayi ba second hand ba." Dariya suka kwashe dukkaninsu harda tafawa.

Murmushi anty jannarht tayi tace "allah mmn nur banaso ta yaya zan budewa karamin yaro jikina wai harya shiga..tabdin impossible"

Anty salaha tace "tsaf ma kuwa ze faru sanda zakijiki a duniyar dadihma waya sani kiyita ihu ..maybe ma inze cire kiqi yarda kice yaci gaba..ci gaba bby"

A zuciyarta tace "da inga wannan ranar ai kwara inga rnr mutuwata. Amma a fili tace "da naci baya wallahi.."

Anty sumayya tace "kede anty jannarht bakisan komiba..Allah de ya tabbatr.. uwar diya taji kunya" ta karashe mgnr tana Farr da ido.

Anty fa'iza tace "Wlhy da kmr wuya anty jannarht din da bata kula wanda suke ma age mate kou dan 32yrs bata kulawa wlhy da tuni tayi aurenta.."

Anty salaha tace "hnm Anty jannarht case.. nide first night dinki nice zanzo jinya..insha allahu se anyi miki dinki..nice zan dinkeki tas nima inga abinda, aketa, boyewar nan."

Anty sumayya tace "kai ai dazanga mijin anty jannarht sena bashi shawarar first time yayi mata hawan qawara..yy mata cin ala tsine" fashewa sukayi da dariya harda Dr jannarht cikin wasa tace "wallahi baku kaunata.."

"Allah de yakawo nagari.."cewar Dr fa'iza

Dukkaninsu suka amsa da amin.

Anty nahnah tace "nifa wallahi dabadan, Anty jannarht kyaunta yayi yawaba danace baban nur ya amreta..Amma me wlhy kishi da irinsu jannarh, ai mijin baze kara kallonkaba." Dariya dukkaninsu sukayi..Anty sumayya tace "Ai wata rana se ankai mata kwananki sede kiji baban nor na ihu cikin dare ana bashi raminnan.."

"Wayyo da nayi hauka.." cewar antyna nahnah.

Anty salaha tace " a'ah itama batason sauranki allah yabata nata new ta bude abunshi a leda ya bude raminta a leda"

"A'arhtou.." cewar anty fa'iza.

Anty nahnah tace "Ameen de rnr mu rakashe"

Dariya suka kwashe dashi.. anty salaha ta kalli jannarht daketa Murmushi tace "nide kada a mance da kirana, in an gama aika aika inzo dinki.."

Dariya suka kara kwashewa dashi. Rnrde sunsha hira, zuwa yammaci kowa yanufi gidanshi.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―
*IN SO CUTA NE* 14
πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―


*HAQURI MAGANI NE* ❀️


Story pruducer and directer SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼 (marubucyr Boyeyyen al'amari)

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*


Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi gtbank bank.inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.

*ga masu bukatr cigaban littafin Bazan taba sanshi ba suyi rijister din in so cuta ne zasu samu littafin a saukake.* fans kuna nunamin 1love nagode.


BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM


FREE PAGE 14

Ranar sunday .byn tadawo daga training. Shiryawa sukayi tsaf dukkaninsu da hijjb ummih na zaune a bayan motar sahura na zaune a gaba janan na cinyarta. Jannarht ce tayima motar key yayin da baba me gadi ketayi musu fatan dawowa lafia.

A wani katon gida tyi hon me gadin na leqowa yaga motarta ya bude mata ta danno kai cikin gidan .parking tayi a tare suka fitou da sahura. Jannarht ce ta budewa ummih ta fitou tana gyara hijjb dinta.

Murmushi ummih tayi tna bin kou wani bangare bangare na gidan da kallo.

Yayin da harabar gidan ke cike da jama'arh masu kawo temako wasu kudi wasu abinci.

Kai tsaya office din shugaba suka nufa alhaji khasim A shureem. Sun isa amma sunga office dinshi a rufe zasu juya kenan su nufi wani office din ya iso inda suke, yace "yau kune a tafe rukayyah da yarta.." mutumin dattijone akwai cikar kamala a tare dashi amma shekarunshi sun ja.

"Eh ranka ya dade..aida da bamu gankaba har zamu shiga office din assistant."

"muna can munata fama da jamaarh aina hangoku.." yy mgnr ynasa key ya bude office din suka shiga ciki akwai kujera 3sttr zazzaunawa sukayi shi kuma yazauna, a kn 1sttr yna fuskantarsu.

Gaisheshi sahura tayi hk jannarht ma zamowa kasa tayi ta tsugunna ta gaisheshi fuska sake ya amsa "lafia lau jannarht allah yayi albarka..muna ganin dawainiya mungode, allah yabada lada kullum cikin hidima kike damu dukda a ynzu baki a tare damu"

Murmushi tayi tace "Abih kadena godia nice ya cancanci inyi muku godia kune nifa tin bnsan Ni waceceba abih ku kuka temaki rywata.."

Murmushi khasim yayi yace "hkne jannarht samunki alkhairine a garemu..Allah yy albarka Allah ya tsare dukiya"

"Ameen suka amsa dashi dukkansu.

"Rukayyah diyar taki ta nijer tana zuwa kuwa.."

"A'ah shugaba.."

Sunkuyar da kai yayi Kasa yace "kada ki damu kinji kou..ita macece seta nemeki a duk inda kike ai diya bata yarda uwarta tazauna lafia.."

"Hkne shugaba shiyasa akace kouda yaya ba nka bane ka rikeshi..seka haifi naka baka moreshiba.. sekaga ka mori na wani..dukdade Hausawa sunce tsintacciyr mage bata mage nide tawa tafiyemin komi a duniya."

Murmushi khasim yayi yace "rukayyah kenan..allah kadai, yasan dalilin dayasa ya jarabceki da soyayyah jannatul fiddausi soyyarta a rnki bazan mantaba tin rnr dakika jita a hannunki"

Murmushi ummih tayi tace"wlhy shugaba, ina sonta fiye da kowa a duniya..dukda bnsan Ni waceceba amma a knta inajina kmr itace kow nawa"

"Hk allah yake lamarinshi..Ke kina can kina jin dadinki .. gatanan kina ganinta, kullum, mukou nan se hkri muketa fama dashi danma, ba a wata sekun kawo mana ziyata.." jim yayi knshi na kasa kna yadaura, dacewa, "kinsan jannarht zuciyace ta kowa dake gidan marayunnan ..bazan fasa gaya mikiba rukayyah wlhy muna cike da kuncin rashin sa jannarht a ido a kullum..ada kinga, munsaba kika rabamu..bansan yaushene zaki gaya mana dalilin hknba." Ya karashe mgnr yana jan dogon numfashi.

Cikin natsuwa ummih tace "Nasan hk shugaba a gafarceni..kuma bazan dena godiyaba daka, zama daya daga cikin wadanda, suka amshi bukatata dawuriba allah yabar zaman, amana..insha allahu shugaba lokacin daza kusan dalilina yana nan zuwa..don allah kuyimin kyakyawar fahimta. Nyi hkn ne saboda soyayyata ga jannarht..Kasan yadda allah yasamin, sonta ga zuciyata."

Murmushi khasim yayi yace "muma muna sonta ai..kullum mgnrki dyace jannarht ce dalilinku na barin gidannan, amma an gaza gaya mna meyasa, jannarht tazam dalilin, ...ehhye rukayyah"

Murmushi ummih tayi tasan koume zatace bazasu fahimcetaba.

Jannarht de tana zaune knta na kasa tanajin maganganunsu a zuciyrta, tace "a lokacin daka wulaknta abu a lokacin wani nemanshi yakeyi, inya sameshi kuwa ze tarairayeshi kmr kwai ..Hmm allah kenan" karamar wayrta dake hannunta tashiga dannawa.

Murmushi khasim yayi yana kallonta yace "Hmmm rukayyah kenan.. shi jibril din kinajin labarinshi"

"A'ah shugaba.."

"Watou de inde jannarht na nan shikenan ke sharr kou.." yy mgnr cike da zolaya.

Murmushi ummih tayi.. "yakamata mu zagaye sauran mu gaisa dasu." cewar ummih. A tare suka mike dashi suka shiga zagaye office din kowa suka gaisa duk inda suka shiga cikin kjin dadih ake amsarsu kai dagani kasan akwai fahimtar juna, a tsakani.

Daga karshe suka shiga zagaye bangaren yara da mnyan dake cikin gidan marayun duk inda sukabi sede kaji ana kama sunansu musammanma jannarht uwar jamaarh. Daga karshe bangaren nakasassu suka nufa cike da tausawa jannarht ke kallonsu hawaye na zuba a idanuwanta tana boyewa tana gogewa gudun kada ummih tagani. Tausayinsu fal cikin ranta tunaninta dayane "suma haka zasu tashi basu san kou su wayeba..basusan meye dumin uwa da uba ba..basu san ya soyayyar iyaye takeba..Hmm" hawaye wani na bin wasu a kuncinta. Sunzo gifta wani gado wata yarinya makauniya ta rikou mata hijjb jin an rike mata hijjb tajuya dan ganin kou wani abune idanuwantane suka sauka a kn yarinyar da tun tana jaririya da aka tsintota ita akabamawa ita tasa mata suna . Yayin da taci sunan ummih a ynzu zatakai 10yrs "mamana.." jannarht tace ta dawo tazauna a kn gadon yarinyar takai hannu tana shafar fuskarta, tce "anty jannarht tin tini nakejin.kamshinki .."

Murmushi Jannarht tayi hawaye na kwaranyowa a idanunta "nice mamana..inata raba idone bngankiba naga an chanza miki gado yau."

"Eh jiya mama salame ta chanzamin..saboda muna fada da fahima ta kusa da gadona kingama ta yakusheni a fuska.." ta karashe mgnr tana lalubar fuskarta, ta nuna mata yakushin da fahima tayi mata a fuska.

"Kai kai kai.." tace yayin dataga uwar yakusar duk ta yakusheta abunka da farin mutum kai kace konewa tayi. nan da nan Tausayinta ya mamaye zuciyarta Se ganin hawaye kakeyi sharr a kn fuskarta, hatta sahura Seda tayi hawaye, allah yaso basa kusa dasu ummih da khasim suna nesa da inda take Sahurace de tsaye kusa da ita. "haba janan banace kidena fadaba." Tayi mgnr still hawaye na safa da marwa a kn kuncinta.

"aini bani, na tsokaletaba."

"Nasani..ammande kirinka hkri kinji kinga masu sunan nan naki sunada, haquri bakiga ummihnaba"

Hannu takai tacigaba, da shafar fuskarta tace "tou anty jannarht..kullum inajin fuskarki kmr da anty jannarht bakya tsufa..Amma naji kmr Kina kuka"

Murmushi ne ya subucewa jannarht yayin da hawaye yabiyo byn murmushin. "Hkde kikace mamana..Ni ba kuka nkeyiba"

"Hkne mana Anty jannarht..harynzu bakiyi, aureba kou anty jannarht.." cike da tausayawa tyi mgnr.

"Eh bnyiba janan.."

"Tou kiyi adduarh anty nima kullum cikin yi miki nakeyi.."

"Tou janan dina nagode.." tafada hadi da mikewa ta manna mata kiss a goshi tace "ni zan wuce.."

Kamo hannunta tayi ta rike a nata tace "banason ki tafi ki barni"

"Nima banason in tafi, in barki..amma nace kidawo gidanmu kince A'ah"

Sakin hannunta tayi tace "A'ah nafison nan saboda kawayena"

Wani kayataccen Murmushi tasaki, tace "Tou kingani..nide zan tafi swry pls kirinka karatu sosai da sosai"

"Tou anty jannarht allah ya tsareki A duk inda kike"

"Ameen mamana same 2 you."

"Ameen Tnks..Anty jannarht zaki siyomin yar bebih?"

"Eh zansiyo miki janan me gashi ko.."

Murna tashigayi, tace "eh megashi.."

"Tou insha allahu next time zan taho miki dashi.."

"Tou na gode allah ya kara budi. allah ya tsare hnya.."

Amin suka amsa dashi,

tajuya ta tafi tana waiwayonta. sahura ta bata hankacib ta amsa ta goge hawayen dake fuskarta.

Suka iso inda ummih suke kallo daya tayi mata tagane tayi kuka. Girgiza kai kawai ummih tayi.

Byn sun gama zagayen suka dawo office din khasim din. Frij yabude yadauko musu, ruwa mesanyi na faro da peach apple drink.

Ruwan jannarht takai hannu tadauka data kafa kai seda tashanyeshi tas ta ajiye robar. Ta jingina da bayan kujerar idanuwanta a rufe hannunta na kn goshinta. Ummih na kallonta . Peach din mommy ta bude tana kurba kadan kadan. Hk suhurama peach din tashiga sha ita da janan.

Gyaran murya khasim yayi ummih ta dago ta kalleshi, yace "rukayyah yakamata yarki tasan matsaya , muna kyautata zaton zmanku a tare, ba tabarbarewar tarbiyarta bane..A kokarta tin bama zarginki tasamu miji tarufawa knta asiri, tayi aure."

Dogon numfashi ummih taja tace "Tou shugaba insha allahu zamu cigaba da addarh."

"Eh muma munayi Amma ki kokarta."

"Tou shugaba."

Jannarht de a kullum intaji zancennan, takanji wani iri domin tana ganin kmr shugaba yana ganin ummih ce ta hanata aure.

tin safe se yammaci suka fara haramar komawa gida, sallama sukayima kowa suka rakosu bakin motar jannarht tabude but din motar kayane makil bandir bandir din atamfofi da lesis da shaddoji da pantis na yara dana mnya hadda kyn jarirai. Sawa tayi mazan gidan suka fara fitar da kayayyakin suna kaiwa ma'ajiyah . Godiya suka shigayimata taja abih gefe tagaya mishi tayi trnsper din 5million a account dinshi a biyawa marayun bukatunsu dasu abinda babu a asibitinsu tace a siya. Sannan tace abih yadauki 1million nashine.

Godiya abih yashigayimata harda, hawayenshi. Murmushi kawai jannarht tayi a zuciyrta, tace "dazan samu abinda yafi hkn zan kyautata fiye da hkn."

Motarsu suka shiga jannarht taja motar sukabar harabar gidan marayun.

Tunani tunani fal ranta driving takeyi amma hnklinta, na wani gefe daban

Karantarta ummih keyi tsaf tagano inda gizo ke saka . Dman hkn take kasancewa a duk lokacin dasukaje gidan.

"Subhanallahi.." !! Ummih ta furta yayin da sauran kadan motarsu ta shigewa katuwar tifa Firgigit Jannarht tadawo hnklinta tayi saurin kaucewa tifar.dabadan allah ya tsareba yau dasede labarinsu.

Da temakon allah suka iso gidan. Kai tsaye upstairs ta haye a falonta ta yada zango.

Binta ummih tayi..yayin da sahura, tashiga kiching domin ta dafa musu abinda zasuci dukdade basa tare da yunwa. Aiki takeyi a kiching din janan nata wasanta. Zuciyar sahura kaf tana kn rayuwar Jannarht dukdade a tsawon zamanta da Jannarht batasan wacece, itaba amma zuciyarta nyi mata sake sake..."Allah me iko.." ta furta a fili yayin datake, cigaba da aikace aikacenta.

A falon tasameta batamasan, ta isoba. Tsayawa tayi a knta idanuwanta a rufe suke amma kwalla na tsiyaya a kn fuskarta. "Jannarht!.." ummih takira sunanta murya babu alamar, wasa. Firgigit Jannarht ta bude idanunta, taga ummih a knta saurin goge hawayen fuskarta tayi hadi da kagaro Murmushin dole , wanda dagani kasn bekai zuciyaba.

Juya baya ummih tayi murya babu wasa tace "daga yau bazaki kara zuwa gidaba ..bazaki kashe knkiba a bnza..you know kinada BP"

Tasan ummih babu wasa a lamarinta kmr tana jira ta fashe da kuka hadi da zamowa daga kan kujerar tasa guiwowinta a kasa tace cikin muryar kuka "pls ummih karkice hk dan allah kiyi hkri.."

Lumshe ido ummih tayi tanajin kukanta har cikin kwakwalwar knta.. "kafin mu tafi munyi promise baza kiyi kukaba kince yeah Amma Seda kikayi..is bttr kidena, zuwa nise inje nikadai.

Kuka takeyi sosai..tace "ummih pls.."

Daga mata hannu ummih tayi tace "banason karajin wata mgna daga gareki kawai..gidane bazaki kara zuwa ba.. " tana gama mgnr ta juya tabar falon domin jin kukannata yna sosa zuciyrta.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―
*IN SO CUTA NE* 15
πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―


*HAQURI MAGANI NE* ❀️

Littafin ya kunshi soyayya haquri sadaukarwa..pls in wadda bata da aure ta karanta ta yafeni..bnce kishiga mummunan, haliba.πŸ™„

Story pruducer and directer SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼 (marubucyr Boyeyyen al'amari)

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*


Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi gtbank bank.inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.in card ne Kiyi screen short kitura lmbr dke sama.

*ga masu bukatr cigaban littafin Bazan taba sanshi ba suyi rijister din in so cuta ne zasu samu littafin a saukake.*


BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM


FREE PAGE 15

nan tayi kwance tana cigaba da kukan kmr ranta ze, fita..ji takeyi daman batazo duniyarnanba me cike da kunci a gareta ..

**

misalin 7:am Tsaye yake a knshi yana binshi da ido kwance yake a kn makeken gadonshi yna sanye da kyn bacci. Idanuwanshi na kallon silin...

daka dukkan alamu HAMMAD din bemasan, da anwar dinba dukda mintocin daya bata a tsaye a knshi..

"HAMMAD..!HAMMAD..!!" Firgigit yayi yasauke idanuwanshi a kn fuskar anwar din sanye yake da manyan kaya ruwan Zuma sun amshi jikinshi. "Wai tunanin, meye kakeyi..yau baza kaje office bane"

Tashi yayi zaune yana lumshe ido ya bude yace "nibana tunanin komi..Am sorry na makara yau pls zaka jirani indanyi wanka.."

Girgiza kai anwar yayi yazauna yace "oya tashi kaje kayi wnkan pls shape shape.." tou HAMMAD din yce hadi da mikewa yafada bathroom...be wani jimaba sosai yafitou, ya shirya cikin mnyan kya anwar ya kalleshi daidai da perfume a hannunshi yana fesawab yace "kyi breakfast ne.."

"Nop bnajin yunwa.." anwar beja mgnr da tsawoba ammande yasan Kou yayane maybe wani abu nadamunshi. A tare suka fitou sunyi kyau dukkaninsu fuskar HAMMAD tayi fayau seya kara kyau.

Basubi ta kan kowaba buh mommah de daman sometimes se 11:am kou 12:pm take tashi daddykam yasanma yana office domin after 8: ne.. dan hk ficewa kawai sukayi. Parking lot suka nufa anwar ya kalli HAMMAD yace "banga key din motaba a hannunka Kou a tawa zamu tafi"

Daga masa kai HAMMAD yayi alamar eh.."okay Amma kai zakayi driving.."

"No pls wallahi bazan iyaba.." dakyar yayi mgnr.

Anwar ne yadanna motar ta bude yashiga fannin driva HAMMAD yazauna a gun me zaman banza sukabar harabar gidan.

Hira sosai anwar yake janshi dashi amma abun mamaki ba amsa hasalima, idanuwanshi a rufe ya jingina da byn kujerar motar.

Abun ba karamin mamaki yabawa, anwar ba HAMMAD sarkin surutu amma yayi shiru kmr maye yaci cirwa.."blood.."

Batare daya bude idanuwanshiba yace "na'am.."

"Pls kou nayi mka wani abune.."

"Kmrya.."

"Nga yau sam baka sakeba dani.."

"Bkm kawaide inada ciwon kaine" cewar HAMMAD da dakyar yke mgna kai dagani kasan dolene yasashi yake mgnr.

"Ayyh sorry..kasha mgni..kou muje a.a special hospital?"

"Nasha mgni ..anjima in bedenaba zanje" yy mgnr yana juya masa baynshi zuwa ga kallon, waje.

Mamaki ne yakama anwar "yaushe yasha mgni byn a gabanshi yy wanka kuma yagayamin beyi breakfast ba" ganin bayason zancenne yasashi, yin shiru be kuma cewa dashi komiba har suka isa company.

Aiki suka shigayi kasancewar yau Monday tushen aiki. A fannin HAMMAD sam bayajin dadin aikin, zuciyarshi sam batayi mishi dadih a yankwanakinnan kuma ya rasa takamai mai meke damunshi.

**
Baccine ya kwasheta, a falon sam batajin dadin baccin.

Wajajen 12:am ta tashi ji tayi batajin dadin jikinta dukda kuwa a kn lallausan chainis carpet din falon tayi baccin. Bakinta dauke da salati ta tashi mikewa tayi ta nufi bedroom dinta tsayawa tayi tana kare mishi kallo bataga ummintaba tasan tayi fushine da ita sosai amma tasan fushin ummih baya tasiri inde a kntane.

Bathroom ta fada tayi wnka kou zataji dadin jikinta ta dauro, alwala domin tayi sallar margib da isha'in da batayiba. Doguwar riga tasa rose wood color. Hijjb dinta

Please Login or Register in order to submit comment