Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tasaka tashimfida daddumar domin ta gabatr da sallolin da akebinta. Tana raka'ar karshi taji alamar bude kofar dakin .. byn tayi sallama dagowar dazatayi sukayi ido biyu da ummih tana tsaye hannunta rike da trea Murmushi tasaki dukse tji damuwarta tawani bangaren ta yaye .. adduarh tayi ta shafa.. mikewa tayi tanajin knta yanayi mata nauyi.

Karasowa ummih tayi tazauna a gefen gadon hadi da jawo canter table ta ajiye trea din a kai.

Karasowa jannarht tayi ta fada jikinta.. tureta ummih tayi cike da so da kauna tace "ni dagani ina fushi dake..tinda ke sam bakisan yadda zuciyata take aknkiba..nagaya miki a duniya abinda na tsana be wuce ganin damuwarkiba.."

Kara lafar da knta tayi a kn kafadarta tace "am sorry ummih bani kumawa..I promise my safe bani kuma bari inganki a fushina."

Kissin dinta ummih tayi a goshi tace "allah yasa ki iya.."

"Ameen ummihnah..I love you my life"

"Love you too swry..Tashi kici abinci tin dazu naketa dubaki inga kin tashi bngankiba inajin bacci amma bazan iyaba buh banyi feeding katuwar bebinaba.." ta karashe mgnr cike da zolaya.

Murmushi Jannarht tayi cikin muryar shagwaba, tace "ummih Niba katuwa bace.."

Dariya ummih tayi tace "kai kajimin ya..kinfa isa aure tini."

"Uhm ni ummih kounayi aurefa bazan tafiba inbarki a nanba inanan.."

Ummih tace "nan zaki rinka kwana da mijin.."

"A ummih.."

"Dayake shi kuma beda kunya seyayita biyoki gidan mananki ..ga idanun uwa ze shige daki da yarta"

Kunyar mgnr taji amma tce "Still zamu rinka kwana dake ai ummih.."

"Kai Jannarht Allah ya shiryeki..ke ba hmm.." Murmushi ummih tayi. Yau seta tuna da first night dinta daren azaba.. tana rokon Allah yasa kada Jannarht ta dandani zafinnan.

"Ameen ummih.." cewar jannarht tana murmushi ..abincin tabata superghetti and stew da farfesun kafar saniya. Taci tayi nak tabata mgnin ciwon kai tasha.

.ummih ta mike zata kwashi kyn tayi sauri ta amsa.. Murmushi ummih tayi dama baccine a idanunta dan hk kwanciya tayi bajimawa bacci ya kwasheta.

kiching takai trea din nan taga sahura, nata wanke wanke. "laaah lah laah..sahura banaceba kidena aikin nan na dareba.." tayi mgnr tna ajiye trea din dake hannunta.

"Yi hkri anty jannarht wadannane kawai nake dan wankewa.." cewar sahura.

Jingina tayi da bangon kiching din ta zubawa sahuran ido tce "Dan wanke wanke kou zaki gane..inciwan rashin bacci ya tasaki a gaba."

Murmushi sahura tayi tace "zandena anty.."

"A'ah Dan allah sahura kada ki dena.."tayi mgnr tana rausayr da kai hadi dabin kou ina a kiching din da kallo.

Murmushi sahura tayi tace "Anty jannarht ya gajiyarmu.."

"Baride sahura gajiya ybi jiki..ina janan dina"

"Ai tuni tayi bacci tanata kiran mommy mommy..nace yau mommy tayi bacci babu nonon daza ayita tabawa.."

Murmushi Jannarht tayi tace "ke nakifah.."

"Allah kuwa anty jannarht ni buge mata hannu nakeyi..kinsan Allah kema kirinka mangareta karta gama tattabawa daddynta abunshi..danma a tsaye suke ba masu kwanciya bane. "

Dariya jannarht ta kwashe dashi yayinda wushiryarta ta bayyana tace "sahura kenan baki da dama wllahi..wato inde bakinki, ya mutu a gaban ummih ne..janan de yarinyace Allah wata rana zata dena.. kuma ke dakike cewa intasa miki hannu kina buge mata hannu..Meyasa da babanta ze taba shima baki bugeshiba." Tayi mgnr cikeda zolaya.

Sahura uwar yanson hira musammanma inda anty jannarht ne tace "Allah anty shima dande tsautsayine..da kuma rabonta"

Dariya jannarht din tasakeyi harda tafa hannu, tace "kai Sahura..nji taba nono tsautsayine..shi kuma dayan menene..jirgin dadih kou"

Zaro ido sahura tayi tace "tab wani jirgin dadih..sede jirgin azabar duniya,"

Dariya jannarht takarayi kujera ma tasamu tazauna tace "ammade a fari dadinne yafara kwasarki.."

"Pls anty jannarht nide ki dena ...Wlhy bnji wani dadihba nadeji azaba..kumafa anty sau dayane Kawai.."

Dariya mgnr sahura yake bawa Jannarht din "kai Su sahura kide fadi gaskia, kawaide, gigin dadin romance ya debeki kika bada kai bori ya hau..out of control kou.."

"A'ah wlhy anty romancen dinde innace miki babu dadih nyi karya..amma kinga da aka karya kwana..hmm"

Dariya Anty jannarht ta kwashe dashi tace "Su sahura anji uwar bari.."

Murmushi sahura tayi tace "Allah anty ni inaso wata rana kiyi koda romancen ne kiji yadda akeyi.."

Murmushi Jannarht tayi tace "nidawa znyi..nifa namiji be taba kissn dinaba..kwarama dan taba hannu,"

Dariya sahura ta kwashe dashi tace "kai anty jannarht ta dr khalil.."

Dariyar anty jannarht tayi itama, tace "ki kiyayeni, sahura..."

"Kai anty kin mannama Dr khalil hauka Wlhy haryazo yana bani tausayi..Allah beyiba da Dr khalil ne ze tumurmesheki anty.." ta karashe mgnr tana kwashewa da Dariya.

"Wai Allah ya tsari gatarina da saran kota..kwata kwatafa 2yrs ya bani, ke sahura aikouke kyayimin fada.in aureshi inyi mishi me..A'ah nafison sugar daddy"

Murmushi sahura tayi tace "Su anty..wlhy ba fadan dazanyi miki..kjiki kiyi mishi abinda mata keyiwa miji mna.."

"Wato sahura ke kinkoyi cewa Su wane kou..ki kiyayeni, da mgnr Dr khalil."

Dariya sahura tayi tace "anty wai yana ina ne.."

" bynan naji ance yna china aikinshi yakoma can,..aikinsan tuni nabar mishi asibitinshi hk kawai.. dayaga uwar bari dole yabarni"

"Kai su anty mazan dakika mannawa hauka dayawa suke.."

Murmushi Anty jannarht din tayi tace "Allah harynzu bnga wanda nkesoba sahura shi zaman aure ba kmr zaman mota bane..uhm duk matsuwar da akeyi inyi aure nibe damuna"

Sahura tace "hajiya anty jannarht manya..amman ai in kika farayi mna ciwon mara a gidannan kmr zaki mace mana..kwara kiyi aurennan anty"

Kofi dake kusa da ita ta dauka ta jefa sahura dashi tana fadin "ki kiyayeni..se akace miki ciwon shaawa ne ke damuna.."

Kaucewa cup din tayi tana Dariya harda rike ciki tace "tou anty inba shaawarba meke damunki..uhm aikinmayi kokari 30yrs bakisan namijiba..kuma kike hkri tab..tou koumuma kannenku muna fama da rawar kai."

Murmushi anty jannarht tayi tace "hmmm yarinya muma kauda kai mukeyi gudun kada mudauko magana.."

Murmushi sahura tayi tace "su anty jannarht..hahaha..mumade damuka dauko , mgnr nan kaddarace"

Murmushi anty jannarht tayi "eh mna kaddara kuwa kowa da irinnashi bawa baze kaucewa kaddararshiba."

"Hkne kam anty jannarht.." hira sukayi se 2:pm kowannensu suka nufa makwancinsu. Bacci tasamu ummih tanayi sosai da sosai. Alwala tayi tafara nafil fili. Batayi bacciba seda, sukayi sallar asubahi ta koma ta kwanta 7:pm ta tashi tayi wanka ummih tayi feeding dinta da indomie and egg .

Sanye take da lece dinkine doguwar riga kalar lemon green me flower peach dan hk hijjb din jikinta peach ne takalmintama hk bag din data daukama peach ne.tafito tass da ita,tyi kyau ainun. Farar mace alkyabbar mata.πŸ€πŸƒπŸΏβ€β™€οΈ

Har bakin motar suka rakata. Sahura tasa mata kayanta a motar.

Da Murmushi a fuskarta ta kalli ummih tace "su ummih yammatah.."

Murmushi ummih tayi ta kalleta ta gallah mata harara.. Daman hk takeyi mata iskancinnan sometimes seta rinka ce mata Yammata.

sahura tayi wup tace "lallaima anty jannarht ummihnce Yammata" πŸ˜›

Murmushi Jannarht tayi ta gallahwa sahura harara tace "su sahura..gulma kou.."

Ummih tace "bawani gulma .battade sahura knji..ganina datakeyine kullum yakesata takeyin sangarta ynzu dazatayi, aure ai shikenan kafin ta ganni setayi shekara. Da shekaru.."

Dasauri tace "kai haba ummih sekace za a kaini china aikou china ne Wlhy kullum ina ziryar zuwa gunki.."

"Shikuma mijin seya barki.." cewar sahura ummih tace "gaya matade yar gari.."

Harara jannarht ta gallawa sahura janan dake hannun jannarht din ta kallah tace "kede janan allah yasoki kikayi dabarar chanza sahura a uwarki, kika koma min..sahura batada hali."

Murmushi ummih tayi tace "aike uwartan halinne dake.."

"Kai ummih yau se nunamin ba a reta kikeyi.." tyi mgnr cike da shagwaba.. dariya sukayi ummih ta matsa ta manna mata kiss a goshi tace "sowie swry tafi knji adawo lafia bebina .." jannarht nason ummih tace mata baby.

Murmushi tayi. Tayima sahura gwalo. Ta mannawa janan kiss a goshi ..sahura tace "nifa anty jannarht" harara ta gallah mata tace "byn kingama cimin fuska se in baki kiss .."

"Nadena pls.."

Makale kafadarta tayi tanawa sahurar gwalo..

dariya ummih taketayi musu.. dakyar aka bambare janan a hannun jannarht ummih tace "oh janan 2days kinfara sabawa bakya kukan fitar mommynki..amma yau wulakncin yatashi."

harta tada motar tayi zooming glass din. Tace "ummih ku shirya inna dawo zamuje chopping.."

"Tou allah ya tsare hanya ubangiji yasa adawo lafia..bnda tukin ganganci.. sannan dan allah ade kame kai .."

Murmushi Jannarht tayi tarasa yaushene ummih zata dena mata natsihar kamun kaiπŸ˜‚ " Tou ameen ummihna.." da annashuwarta, taja motar tabar gidan.

[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―
*IN SO CUTA NE* 16
πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―


*HAQURI MAGANI NE* ❀️

Littafin ya kunshi soyayya haquri sadaukarwa..pls in wadda bata da aure ta karanta ta yafeni..bnce kishiga mummunan hali ba pls.πŸ™„

Story pruducer and directer SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼 (marubucyr Boyeyyen al'amari)

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*


Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi gtbank bank.inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.

*ga masu bukatr cigaban littafin Bazan taba sanshi ba suyi rijister din in so cuta ne zasu samu littafin a saukake.*


BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM


FREE PAGE 16

bayan ta isa asibitin Cike da nishadi take aikinta zuciyarta fal farin ciki haka kawai yau tatsinci knta cikin farin cikin data jima batayiba tarasa dalilin hakan,..

πŸ”―πŸ”―
Tinyana aikin haryazo yagazayi coffee yasha bawani na azo a ganiba.

Kmr an tsunguleshi yamike ya nufi office din anwar yasameshi yanata aiki. Karasawa yayi ido anwar yazubo mishi.. "blood bani car key.."

"Where are you going to.."

"A.A waziri special hospital."

"Ciwon kanne harynzu.."

Daga mishi kai yy.."okay nakaika.."

"Nop zan iya zuwa ai tnks"

"Okay blood take care.." yafada tare da mika mishi car key din.amsa yayi hadi dacewa "thanks." Fitowa yayi daga office din anwar de binshi yayi da ido oh lokaci kankani mutum yazama shiru shiru.."hmm Allah ya kyauta.."anwar yafada a fili.

Figar motar yayi yabar company din kai tsaye ya nufa asibitin. Hon yayi security suka bude mishi a parking space yy parking yafito idanuwanshi manne da glass yanada matsalar ido dats why kullum idanunshi da eyes glass.

Gaisuwa aketa miko mishi tako ina daga musu hannu kawai yakeyi sam bayason bude bakinshi ballantana yy mgna.

2:pm a bakin office dinta tyi mishi. yashiga da sallama a bakinshi..

Ta idar da sallah kenan, Tana zaune a kn kujera 2sttr kasancewar office dinnata harda wani kebataccen guri da aka shirya mata falo. abinci takeci wanda ummih ta dafa mata tasa mata a food plast. pride the rise ne wanda yaji kayan lambu da hanta faja faja a ciki.

Dago kai tayi ganin shine tasaki murmushi da plate din abincin a kn cinyarta tace "su black.."

Karasowa yayi idanuwanshi nakanta musammanma dan karamin bakinta datayi maganar dashi. Karasawa yayi yazauna a kn kujerar dake facin kujerar datake zaune. Jingina yayi da kujerar still idanuwanshi na knta "anty jannarht ina wuni.."

"Lafia lau black.." tyi mgnr tana kai lomar abinci bakinta.

Murmushi yayi yace "ashe kinacin abinci da knki.."

Murmushi itama tayi tace "meyasa kace haka. "

"Nga ummih ke feeding dinki ai tin tini har yanzu dakika girma.."

Murmushi tayi tace "kjisu black kmr ansanni da ina bby.."

Ido yabita dashi uwar "hmm anty jannarht kenan uwar yanson girma" yafada a zuciyrshi.


"Uhmm..Ai innazo office inaci amma ba hakan nasoba.."tyi mgnr idanuwanta na knshi

Murmushi
yayi duk yau bnga Murmushinshiba Se ynzu. "Uhm ummih ta shagwaba ki kmr bby.."

Dariya tyi tace" aini bbyntace .. kai kuma Ni antynkace.."

Murmushi kawai yabita dashi..Mikewa tayi still tana sanye da hijjb jikinta. dauko plate tyi ta nufi sink din dake gefe a office din ta daurayeshi . Tadawo tabude food plast din tazubo mishi abincin se tiriri yakeyi, duk abinnan datakeyi idanuwnshi na knta.

Karasowa inda yake tayi tamika mishi plate din hadi dacewa "gashi .."

Amsa yayi domin se ynzu yakejin yunwa tin tini yama mance da beci abinciba yau..bin hannunta yayi da kallo. Sometimes bata damuwa inyana zuba mata ido buh tasaba da kallonshi gareta tin kafin yakai haka sometimes yake zuba mata ido.

frij ta bude ta dauko ruwan faro da exotic da glass cup ta daura a kn trea takawo ta ajiye mishi a kn canter table din dake gabanshi. Binta kawai yakeyi da ido takoma tazauna taci gaba d cin nata abincin tana korawa da peach apple drink (favorite drink dinta kenan peach)

Kallonta kawai yakeyi..kollonshi tayi taga bema faracin abincinba tace "black.."

"Na'am anty.."

"Kaci abincin mana se wani kallona kakeyi knaso in kware.."takarashe mgnr tana Murmushi.

Murmushi shima yayi ..

"Malam black hanzarta ka cinye inkara maka.."

Dariya yayi yace "sekace wani aci ci.."

Dariyar itama tayi tace "waya sani abu a duhu .."

Murmushi yayi yafara kai lomar abincin ji yy yayi mishi dadih..aikou nan yazage yaci balaifi kadan ya rage yakora da exotic din yana wani lumshe ido..

Kollonshi tayi dan tini ita tagama nata cin abincin. "Wai harkayi me.."

"Nakoshi.."yafada hadi dayin rlzn a kn kujerar.

"Kai black..ashema bacin abinciba kakeyi, sosai duk wannan bul bul din ashe gaibune.."

Dariya ya kwashe dashi dimples dinshi suka bayyana yace "kai anty jannarht..ainaci sosai."

"A'ah wallah akace maza nacin abinci sosai kaikamde bakaci..kuma gaka bul bul."

Dariya yakarayi a karo na biyu dimples dinshi suka losa duka gefe da gefen.

"Hmm su black kune dimples fa.."

Murmushi yayi yace "ku kuma kune wushiryafa..keda kika hada alls wushirya sama da kasa da dimple"

"Uhm nifa side din damane kawai..kaifa all."

Murmushi yayi yace "aini bnda wushirya.."

"Uhm dimples yafi kyau ai. Kuma knada haqora masu kyau..you know what.."

Murmushi yayi hadi da girgiza kai. Tace "kaifa mekyaune..knada color me tsada."

Murmushi yayi yace "tab ga kyau a gunki anty..kinsan meye.." daidai zata girgiza kai aka turo kofa aka shigo dr salaha da sallama amsawa sukayi.. takaraso idanuwanta na kn HAMMAD tace "A'ah me kyaun familyn waziris kenan, how farh..gaka ga antynka"

Murmushi dukkaninsu sukayi HAMMAD yace "fine honey..ina wuni.."

"Lafia lau honeys" ta amsa tana zama a kusa da Jannarht. Ta jingina da kujerar tana danjan karamin tsuki.

Ido jannar tabita dashi ta mike ta dauko fanta a frij ta mika mata amsa tayi tana fadin "Tnks.."

Zaunawa jannarh takoma tayi tace "ya nji kina tsuki dear"

Bude drnk din tayi takai bakinta ta kurba ta mayar ta rufe ta ajiye tace "wlhy baride dr ..wannan matar dake Labour tin shekaran jia se dazu ta haihu..wlhy haihuwa bata dayaba bata biyuba zokiga yadda ta wahalar damu shegiya kmr knta aka sauke whlr haihuwar yau tagajiyar da nurses dani kaina tacika asibitinnan da ihu ..amma sanda ake cintan ai ihun dadih tayi meyasa batace yadenaba haihuwa dawiya.."

Hannu jannarht takai bakinta da hannu ta tabata hadi da nuna mata HAMMAD dake zaune yanajinta dukdade idanuwanshi nakn jannarht.

Murmushi anty Salaha tayi tace "tou meye shima wata rana ai aure zeyi ..."

HAMMAD yayi wuf yace "kuma in haihuba.."

Jannarht de tasan ze fadi hkn batayi mamakiba dan black akwai mgna a bakinshi.

"Kai mom ihsan ammande, a gaban kaninmu kike wanga zancen.."

Murmushi tayi tace"uhm ai da kunnenki bakiji abinda yaceba wai .."

Murmushi Jannarht tayi tace "kai black allah ya shiryeka.."

"Ameen antyna.."

"Wai ni baza a bani abincin bane,," anty salaha tayi mgnr tanabin plate din dake kan canter table a gaban HAMMAD da kallo.

"A'ah ni na isa..inade jirane kigama barota tukunna." Takarashe mgnr tana yar Dariya.

Dariyar itama anty salaha tayi.

Mikewa jannarht tayi ta kwashe plate dinta dana black ta ajiyesu a cikin basket ta dauki wani plate ta bude food plast din tazubo mata takawo mata amsa tayi hadi dacewa "yauwa antyn black.."

Dariya sukayi dukkaninsu, wannan karon harda mlm black.

"Ina ihsan.."cewar dr jannarh dake zaune a kn 1sttr kujerar dake kusa da HAMMAD.

"Tana gun me rainonta.."

"Okay ihsan sarkin rigima..dr nahnah fa.."

"Tanacan tanata fama da patients.."

"Kai ai wannan weather daya chnza wlhy anyi ciwo sosai.. knsan allah yau harna gji da duba marasa lafiya ..shine nazauna cin abinci nace a barni znyi bacci.."

"Aifa gaskia kam ciwuwwukane sunyi yawa sede fatan allah yasa mudace."

"Ameen de" cewar jannarht..shikam HAMMAD tana mgna ido kawai yake binta dashi musammanma labbanta dasuke motsawa kmr na bbys gasu pink. Shikam yafi tunanin janbaki take sawa.

Abincin tagama ci ta tashi tafita, tanufi nata office din domin tacigaba da aikinta.

Mikewa itama anty jannarht tayi takoma kujerarta tacigaba da duba marasa lafia dukdade 3:pm yakamata tabar asibitin tanufi dutse amma yau a gajiye take.

Shikam HAMMAD komawa yayi kn kujerar daze samu damar kallonta, sosai da sosai. Aiki takeyi shikuma, idanuwanshi na knta..har 4 yayi tayi sallah HAMMAD ma hk shinema yajata sallar tadawo tazauna suka cigaba da hira dukdade shi HAMMAD aikin kallonta, kawai yakeyi.

Wajajen, 4: anwar nata jiranshi bedawoba kiranshi yayi a waya.. dagawa yayi se ynzuma yatuna dacewar motar anwar dince ashe yahau.

"Ina jirnkafah..."

"Am sorry ganinan zuwa.." katse wayr yy yakalli time taga 4: ma ta gota kadan. Mikewa yayi anty jannarht tace "anwar ne yakiraka kou ..."

"Yeah zan wuce tnks.."

"Tou black tnks 2.." tazuge bag dinta taciro kudi yan dubu dubu tamika mishi hadi dacewa "gashi kasa mai a car"

Murmushi HAMMAD yayi shikam besan yaushe anty jannarh zata dena bashi kudiba tin tini hkn takeyi mishi wai yasha mai suda sukeda gidajen mai yafi a girka a garin kaduna.

yace" inada kudifa anty.."

"Aina sani inbaka amsaba zance ka raina ne.." tayi mgnr alamar bataji dadihba.

Dubu dya yazara daga kudin yace "nacira 1k ya isheni tnks.." yasa kudin aljihu.

Murmushi tayi tace "1k kawai..hmm take care bye ngd"

Ido yazuba mata hk kawai yaji kmr kada yatafi.. "bye antys..ngd" yafada badan yasoba yafitou yaja motarshi yabar asibitin. Biyawa yayi ya dauki anwar. Anwar dinne yaja motar shikuma yazauna a passenger seat.

Sun hau titin zuwa gida anwar ya kalleshi yace "ya ciwon kan.."

Af shi yama mnta wai knshi na ciwo.. "alhmdllh"

"Sowie blood..anbaka magunguna ne ko injection.."

"Ko daya.." yy mgnr hadi da kwantarda seat dinshi yybaya.

"Kmrya..i don't understand.."

Bnza dashi HAMMAD yayi.. shikuma anwar bebi ta knshiba, yafara tunanin abinna HAMMAD harda iya shege. harsuka isa gida bawnda yakula wani.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―
*IN SO CUTA NE* 18
πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―

*HAQURI MAGANI NE* ❀️

Littafin ya kunshi tsantsar soyayya (true love) haquri sadaukarwa..

Story pruducer and directer SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼 (marubucyr Boyeyyen al'amari)

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*

Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi gtbank bank.inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.
*ga masu bukatr cigaban littafin Bazan taba sanshi ba suyi rijister din in so cuta ne zasu samu littafin a saukake.*

BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM

FREE PAGE 18
Manager hashim ya isarwa da oganshi daddadan labari kmr yadda megadi yasanar dashi , farin ciki fall zuciyar alhaji mansur,, hashim yasawa ogannashi record din da yayi na baba me gadi sosai yasha dariya dominshi ma'abocin son mutanene musammanma masu barkwnci.

Rnr yy kwanan farin ciki zuciuarshi fall da kaunarta yy baccih.allah allah yakeyi washegari yayi..

**
Juyi yakeyi kawai a kan gadonshi sam bacci ya gaza karasowa gareshi duk iya satar bacci yau kam ya gaza satarshi...anwar kam dake kwance a gefenshi yanata sharbar baccinshi hnklinshi kwance.

Akwai dan haske a dakin kadan , idanuwa yazubawa saman silin kai kace wani abu yake nazarta a game da silin din.

Shikam yagaza gane meke neman samunshine damuwa fall rnshi amma inza'a tsareshi koda za'asa mishi wuqane baze iya fadin takamaimai meke damunshiba...anwar daketa baccinshi yazo juyawa idanuwanshi suka bude a knshi yna kwance yasan ba bacci yakeyiba kuma yna tunanin be rintsaba mikewa zaune yy dan tabbatr da tunaninshi ..

.."blood.." anwar yakira sunanshi be amsaba .."blood..!" Yakara kira a karo na biyu.

Firgigit yajuyo da idanuwanshi yasaukesu a kn anwar din ..

"Blood meyesa bakayi bacciba.."

Cikin sanyin murya yace "banajine.."

Da mamaki anwar yace "banganeba..bakada lafia ne.."

"I think.."

"bakamasan kou bakada lafiarba..you are not serious"

"kwanta kyi baccinka pls.."yy mgnr cike da kosawa..

"Yaza ayi inyi bacci bacin ina ganinka a cikin damuwa..wlhy a fuskarka akwai damuwa kwana biyunnan ina lura dakai blood pls kagayamin meke damunka.."

"Bakomi kawaide kmr ciwon kaine.."

" kmryaya kenan karasa meke damunkama..kaje asibiti nace mka ka amshi mgni kace min nop nace ka amshi injection ne kacemin nop..kou ansa maka drib ne.."

"A'ah..." cewar HAMMAD cike da dmwa yake bashi amsar.

Jim anwar yayi kna yace "pls ka gayamin taka mai mai meke damunka haba HAMMAD ..."

Dogon numfashi yasauke yace "ba abinda yake damuna.."

"ka tabbata kuwa.."

"Yeah maybede ciwon kirjinane ze tashi.."

"Kasha mgni .. kasan rashin walwalarka yana damuna.."

"Zansha Tnks..Tnks for the care blood.." yayi mgnr hadi da mikewa ji ykeyi knshi na juyawa.."ina zakaje.."

"Inaso inyi alwalane inyi sallah.." yy mgnr yana shigewa toilet din.

Cike da tausayawa anwar yabishi da ido ikon allah kenan..komawa anwar din yy ya kwanta domin a gajiye yake bajimawa bacci ya kwasheshi.

Alwala yayi yadawo yashimfida dadduma yashiga aikin nafilfili a kn allah ya yaye mishi damuwarshi..A kn daddumar bacci ya kwasheshi,.

se 7:am yayi sallar asubahi. Bega anwarba yasan yywanka yna bnkarensu kasancewar a bangaren su HAMMAD din suka kwana. Shiryawa yayi cikin kananun kaya sun matukar amsar jikinshi.

Saukowa yayi kasan se kamshinshi ke tashi knshi babu hula sumar knshi ya kwanta luf luf kmr balarabe. Seyau nakara kare mishi kallo gaskia HAMMAD dogone na gaske ashe duk ada kallon tsoro nakeyi mishi.

Fitowa yy harabar gidan kai tsaye bngarensu anwar yanufa a falo yaganshi a kn dining area yy wanka sanye yake da kananan kaya shima. mommy na zaune a kusa dashi yanashan tea and egg and bread itakuma mommy tana janshi da hira.

In HAMMAD yana ganinsu hk shaawa suke bashi yakance a zuciuarshi mommynsu anwar ba kmr mommah ba ita takan zauna da Yaranta domin tasan matsalarsu dubade kullum mommy inta tashi sallar asubahi bata komawa bacci harse taga ta sallami iyalenta duka..ba kmr mommah ba ita data haifi yaronta ta mikashi gun masu aiki kenan batasan komi na yarantaba sede son kawai shima ba kowani lokaciba jefi jefi. Shi HAMMAD tinda yafara zuwa aikinnan se yy 2days be gntaba kasancewar da 4;pm yayi zata shiga part dinta ta kulle tace batason damuwa se aukin yan aiki kmr me masu aikinta sunkai 20, kou daddy inyanada bukatrta tou sede da daddare ya lallabo yazo gunta zuwa asubahi, yakoma bngarenshi amma a hk daddy sonta yakeyi kmr ya mace..lamarin mommah da gyara sosai gashi babu meyi mata gyaran domin a tsaye take kmr nonon maza. Itakam mommy kullum tana side din daddy inhar itace da girki tou bata barin mijinta cikin kadaici. Sannan masu aikinta biyune tal masu gyara mata gida don girkinta ita takeyin abinta.

Tsugunnawa yayi yace "mommy ina kwana.."

Da fara'arta tace "lafia lau hammad sekazo kyi join nashi kuyi breakfast.."

Mikewa yy ya zauna, a kn daya daga kujerun dining din yace "bnajin yunwa mommy.."

"Kyi bkfst ne ."tyi tmbyr cike da kulawa.

"Nop se anjuma.."

"Okay ..."tce tna Murmushi a hnkli tana nazartarshi.

Anwar de na binshi da ido ..

Hammad din shima kallonshi yakeyi " mlm kna ganina ina bacci asubahi yy memakon, katasheni kaki.."

"Nagaa bakayi bacci bne sosai shiyasa.."

"Meya hanashi bacci.."cewar mommy Cike d kulawa.

Anwar yace "yakwanane yana sallarh.."

"Okay..ai yayi kyau"tyi mgnr idanuwanta na kn HAMMAD. Cikin lokaci kankani tagane akwai damuwa a tattare dashi.amma setayi shiru bata tambayi dalilin hknba.

Anwar yagama.. mommy tayi musu adduarh dawowa lafia. sukafitou harabar gidan anwar ya kalli HAMMAD yace "wai yauma babu car key hannunka.."

Daga mishi kai HAMMAD yy alamar eh.."mtws waini driva dinkane.."

Murmushi HAMMAD yayi yce "A man kuma dan uwana ba.."

Dukkaninsu sukayi dariya shiga motar sukayi kusan a tare Anwr yyima motar key sukabar harabar gidan..

saura befi 5mnt su karasaba HAMMAD dake kwnce a kn kujerar yayi zumbur yatashi zaune ya kalli Anwr da hnklinshi ke kn tukin yce "blood pls mukoma nayi mantuwa..a aljihu kyana na jiya nasan kuma me gyaramin daki inyazo zeka kyn a washing machine ne ya wanke.."

"What..mukoma gida wai.."

"A pls." HAMMAD yna wani marairaicewa.

"Habade byn befi 5mnt ba mukarasa zakace wani mukoma.."

"Pls blood ...dan Allah." Yy mgnr cikin kankan da kai.

Danjuyowa anwar yayi ya kalleshi yaga babu alamar wasa a tare dashi kna ya maida hnklinshi kn juya motar zuwa gida amma rnshi a matukar bace yake.

A bakin get yatsaya HAMMAD yafita ..

Ido anwar ybishi dashi zuciyarshi fall tunani tunani..

Be jimaba yadawo.. anwar ya kalleshi yaga hannunshi ba komi inba kudiba yace"ina abinda yadawo damu.."yy mgnr yanayima motar key sukabar gun.

Dubu dayan dake hannunshi yanuna mishi..

"Wai kana nufin 1k kazo dauka a gida kawai..duk Kabi Kawani damu kamar ka manta billions.." anwar yy mgnr cike da kulewa.

"A sorry.." cewar HAMMAD.

"Mtwsss daman a kan 1k kasani nadawo gida ..tou kou a car dinnan munada kudi kuma kasani..wlhy daga ynzu inde muna car baka isaba mun isa inda zamujeba inde nike driving kace wai inkoma kayi mntuwa..Allah kayi kadan" A kufle yke mgnr.

"Am sorry.." yace cikin sanyin murya hadi da manna kudinnan daya dauko a fuskarshi, kamshin, turarentane kawai

Please Login or Register in order to submit comment