Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ganin yarinyar tasa mata hannu a riga ta daga mata tsawa "cire hannunnan!"

Hararar wasa anty jannarht ta watsawa sahura tace "ina ruwanki ..kin yaye yarinya tanada 9month ba doleba duk inda taji nono ta taba"

Ummih tace "kyaleta sahura taje tayita taba mata ai wata rana ita zataji kunya"

Murmushi anty jannarht tayi tace "allah ummih zata denafa"

"Kadama ku dena knji nace wani abu.."

Murmushi anty jannarht din Tayi suka cigaba da cin abincin itada Janan. Jannarht tasa sahura takawo mata bag dinta ta bude ta dauki chocolate da sweets tabawa janan nan tahau murna.

bata jimaba domin bacci be saketaba saboda karfin maganin muran. tyi baccinta still hannunta na cikin rigar anty jannarht.

Ganin tayi bacci sahura tazo ta dauketa taje ta kwantar da ita tadawo ta kwashe, kyn dasuka gamacin abincin. A lokacin jannarht batanan taje yin wanka.

Bata jimaba tadawo Sanye da kyn bacci light purple kyn sunyi mata kyau knta babu dankwali takaraso ta kashe t.v din ummih tabita da idoal Shagwabe face tayi tace "ummih bacci.."

Mikewa ummih tayi tana fadin "Shagwabbbiya kmr wata bby janan"

"Ummih ni nafi janan zama bby" Dariya sahura tayi tana kallon jannarht din da take ganin duk duniya babu me kyaunta ita tana tunanin meyasa batayi aureba har ynzu.

A tare da ummih sukabar falon byn sunyiwa sahura seda safe. Itade sahurar zuciyarta cike da tunani tunanin da kullum takeyi tamkar aiki tashiga gyara falon domin anty jannarht batason kazanta. Byn tagama gyaran tanufi kiching tayi wanke wanke ta gyare ko ina daman hkn takeyi kullum ita a duniyarnan har ranta zata iya bawa anty jannarht domin tayi mata halacci ita ta mayar da ita mutum kuma ta cireta a halaka.
Byn ta gama gyara ko ina ta kashewutar kou ina , byn ta turare ko ina.tanufi nata dakin ita dajanan akwai komi najin dadih a dakin.

: Kyn bacci ammih tasa jannarht na zaune a gefen bed da wayrta a hannunta Dr jannarht ma abociyar social media ce musammanma IG.

Zaunawa ummih tayi agefen gadon hannunta rike da carbi tana sanye da kyn bacci mint color. Kallon dr din tayi tace "mamana ki kwanta mana" rufe datanta tayi ta kwanta ummih ta tofeta da adduarh, ido Jannarht tabita dashi knta na cinyar ummih daman kullum nanne makwancinta setayi bacci sannan ummih ke iya bacci. "Ummih inajinki a raina insha allahu innayi aure na haihu zansawa bbyna ta fari sunanki"

Murmushi ummih tayi tace "tou mamana kmr yadda nasa miki suna me dadih nake kiranki da mamana"

Murmushi anty jannarht tayi.. suna hira sama sama har bacci ya dauketa. Ummih cike da so da kauna tazuba mata ido sekou hawaye taji yanabin kumatunta "shin wacce irin kaddarace wannan.. ya rabbih wacce irin kaddarace wannan..wayyo kaiconah!" ta fada a zuciyarta kwantar da jannarht din tayi a kn pillow a lokacin baccinta yayi karfi.

Mikewa ummih tayi ta nufa bathroom domin tasamu damr yin kukan daze isheta zaunawa tayi a gefen abun wnka.. kukan daya zamar mata jiki tashigayi me matukar cin zuciya kullum setayi kuka domin samu sassaucin zuciyarta, "ya rabbih baniba ...ya rabbih baniba .. ya rabbih yaushene zandena kuka..nayi kuka ada a kaina amma ynzu baniba ya rabbih.." ta kara fashewa da kuka seda ta dauki 1awa tana kukan, se kuma ta tashi tadauro alwala ta fito tashimfida dadduma nan ta fara salloli tana kuka sam batajin dadin dare domin ita lokacin duk damuwarta ke tasowa.har asubahi tana dadduma tana kwararo adduarh Se wajajen asubahinne ta tsagaita da kukanta.

Dai2 kiran sallar farko ta tashi taga ummih a kn dadduma bathroom tashiga tayi wanka ta dauro alwala tafitou tasa doguwar riga tashimfida dadduma kusa da ummih tafara nafil fili. Da aka kira sallar asubahin tayi sallarh dai dai ummih ma tayi sukayi adduarh. Juyowa jannarht tayi tana facing face din ummih itakam takiyarda su hada fuska seta hau kauda fuska. Murmushi anty jannarht tayi domin tagano komi take boyewa watode ummih bazata dena halinnata ba ko. "ummih ina kwana"

"Lafia lau mamana.. ya ciwon kan"

"Alhmdllh ummih kalli face dina kiga wani abu.."

Dasauri ummih tajiyo dan ganin meye tallabo face dintq jannarht tayi tace "ummih bakiyi bacciba kuma kinyi kuka"

"Aka gaya miki nayi kuka..ni baniba.."

Girgiza kai tayi tace "haka kike cewa kullum ummih byn ga idanuwankinan yayi red.. ummihna" takirata cikin laushin murya.

Dagowa ummih tayi ta kalleta batare data amsaba.

"Ummih kinsan kinada BP wanda yafi nawa ko..pls ummih ni nasan damuwarki akainane kullum ada kece me bani hkri har naji saukin abinda ke damuwata, ummih kinzama kece ke yayemin damuwata, ummih kou kallonki nayi inajin damuwata ta yaye, ummih abinda ke damunki yana damuna nima, damuwar daya ce nidake ummih..ni kece sassaucin damuwata ummih, ammanni baki dauka hknba daga gareni..why!"

Girgiza kai ummih tayi tace "Jannarht inada ciwo a rayuwata allah ya jarabceni da sonki fiye da kowa ..dabadan ganinki danakeyiba da damuwata tafi hk "

"Aah banyardaba tinda har ynzu kinki ki dena zubarda hawayenki"

"Zandena mamana knji lokaci na zuwa"

Murmushi anty jannarht tayi zuciyarta sam babu dadih. Sakin face din umimn tayi ta koma ta jingina da gado.

"Mamana" ummih takira sunanta muryarta na rawa.
[10/30, 3:46 PM] +234 803 727 9133: πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―
*IN SO CUTA NE* 5
πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―


*HAQURI MAGANI NE* ❀️


Story pruducer and director SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*

Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.


BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM


FREE PAGE 5

Yau takasance friday tin 6:am mutane mabukata almajirai da mabukata maza da mata, Mutanene, wasuma kayansu a yayyage.

9:am wata katuwar mota, CorollahLE dark,ash, duk ilahirin glashin motar bakine na ciki na ganinka kai baka ganinshi, danno kai motar tayi cikin a.a waziri hospital. sloli take tahowa , me gadin dan tsohone se baba liti se policerwa su uku, dasauri Dan liti ganin motar tata yarugo a guje ya bude mata get ta isa parkin space tayi parking.

Da gudu yakaraso, ya bude mata murfin motar yafara kwararo mata gaisuwa, cikin sexy voice take amsawa. ya amsa system din hannunta da handbag dinta phones dinta dade sauran tarkace irinnasu, na likitoci. da key din office dinta ya nufi hnyr shiga asibitin.

A hnkli ta fara ziro fararen kafafuwanta wanda suke sanye da takalmi me sama brown colour bakaramin kyau yayi mataba tanada kafa me matukar kyau yar kubul kubul dagani size dinta baze wuce 38 ba, ta kayata yatsun kafarta da zobuna biyu na gold a kafarta ta hagu, suma ya kwanta luf a saman kafarta, ta kayata kafarta ta hagu da siririyar sarkar kafa ta gold. Wayyo kyaun kafafuwanta yasa na kagu inga fuskarta.

Ajiye lallausar kafafuwannata tayi a kasa tafito daga motar Sanye take da hijjb har kasa irin hijjb me rigannan wato me nikab Amma batasa nikab, dinba. Hijjb din kalar goldin colour, tanada matsakaicin tsawo, bata da rama, sauri nayi na kalli fuskarta farace sol tanada dara daran idanuwa, tanada, yalwar gashin ido, da gashin gira har sun hade da junansu, gashi kan ya kwanta luf a goshinta yayin da gashin knta ya gangaro goshinta ya hade da girarta, tanada saje sun kwanta a gefe da gefen, fuskarta, face dinta cike yake da gashi me matukar kyau, a takaicede itadin gargasace. Tanada dogon hanci da pink lips dan karami a ido zakasha yar 23yrs ce buh tanada bby face.

Kyakyawan hannunta na hagu suna dauke da azirfa daya dana gold daya kai a gaskia kou yatsun, hannayenta, abun kallone, a ciccike suke gasu dogaye matsu matsukar tsaruwa. Kai mata akwai matafa akwai muna mace wnnan kou a matanma banga wadda, ta hada qualitys dintaba kankat ko a hausa novel domin, wannan, nata kyaun baze lissafuba.

Hannunta rike da kudi yan dubu dubu bandir biyar ta maida motar, ta rufe, tayi mata key. A hnkli take takowa tamkar dawisu face dinta zakasha, tana fara arne alhalin hk face dinta, take. Smiling beauty.

Kai tsaye, bakin get ta nufa gaisuwace aketa, Miko mata, tana amsawa, fuska a,sake.

Dai dai dan liti, yakaraso a guje, ya amsa kudaden dake hannunta da car key dinta, kallo dan litin tayi tana Murmushi tace "kaide liti, baka gajiya,"

Murmushi dan liti yayi yace "Aunty aljannarh, kema, baki gajiba seni.."

Murmushi tayi tace " nifa sunana jannarht haryaude kagaza iya na gayun.." (a yadda takira jannarht din nagano babu R a bakinta )

"Haba liti.." tayi mgnr tana yar dariya wushiryar bakinta sama da kaa ya bayyana, yayin da haqorinta na ainihin maka ya bayyana a kasa tasa shi yayi mata kyau se wal wal yakeyi, wayyo allah Nah! Se naga takara kyau. A gaskia jannarht nada kyau.

Tana tafe yana biye da ita a baya suka iso bakin get policerwan suka gaidata ta amsa.baba danjuma me gadi da gudu yamike yakaraso inda take yana miko mata gaisuwa amsawa tayi cike da girmamawa.

Ansar bndir daya tayi daga hannun liti sede ta ibo kawai dai dai rabonka ta mikawa kouwannensu aiko nan sukahau godiya.

Baba danjuma bassakwace ne aiko nan yafara jero godiyarshi hadi da kirari "wallah kedaice, ke attilo, bangon sikari kike kowa yarrabeki seya lasa, Allah shi miki abinda kikayi mana dawisu..Allah yakawo manemi na kwarai.."
Murmushi tayi ta amsa da amin fitowa tayi wajen get din police din na biye da ita.

Ganinta yasa, kan kace kwabo duk suka tattaso wanda ke zaune ya mike sunayo kokarin yowa knta yan sandannan suka daka musu tsawa aiko suka. shiga taitayinsu.

Cike da tausayawa take kallon kouwannensu, layi tasa sukayi a natse tashiga yin rabon kudin kmr yadda tasaba duk rnr friday se tayi sadaqa inta gama dana gida hk zatazo asibitima sosai, take temako. 7:30 take zuwa amma duk Frnd friday se 9: take zuwa.

bata kirgawa sede abinda ALLAH yaci dakai tou shi zaka samu wani yasamu 10k wani 29k wani 15k har 50k ma kou 100k fiye da hknma bata kirgawa kyautar kawai, takeyi, da niyar alkhairi.

Kudin data dibo yakare tass ta umarci liti, yakawo, mata wasu kudin a motarta .. aikou kafinya dawo ancika gun da hayaniya "Hajiya bansamu..hajiya nifa..hajiya dan allah kibani..hajiya karki mnce dani..hajiya saura ni!!" Shine abinda ke tashi a gun seda sukaga liti yadawo da kudi a hannu ya mika mata tacigaba da rabon sannan tasamu sassauci. Rabon takeyi .amma mutane kamar ana ingizozu dominkou se kara yawa sukeyi.

:Dr nahnah ce tafitou wajen asibitin, ta hangota duk tayi zufa tanata, fama da hayaniya mutanenma karuwa sukeyi, domin zuwan liti uku gun karo wasu kudin. Girgiza kai nahnah tayi tana gyara rikon yarta dake hannunta, takarasa, inda dr jannarh din take ta jawota gefe ta kalli liti tace "kai cigaba da rabon.." aikou liti kmr jira yakeyi yacigaba da basu wasu ji sukeyi kmr su firgo. Ganin kudin, a hannun liti basuji dadihba domin, hajiyar tafi byrwa dayawa.

Gefe suka koma tasa hankacib ta goge mata zufar Murmushi dr jannarht tabita dashi tace "tnks mommy noor" tayi mgnr tanakai hannu tadauki noor din aiko dasauri, yarinyar, taje domin daman sun saba da ita, anty jannarht tanada son yara fiyeda tunanin me karatu.

"Haba anty jannarht pls am beaginin you ki rinka sassautawa knki pls..ynzu kina nan kinata fama da hayaniyar mutanen waje kishiga ciki kihau fama dana pesion ..zuwa dare you can't sleep..haba dan allah..ciwon kai ya dameki kuma knsan kinada BP haba mana! Ki ragewa knki "

Murmushi anty jannarht din tayi tace "tou dr wata rana aise labari"

"I know all ready..ammnde ayi sasauci gaba akeji akwai wata hayaniyarfa"

Murmushi anty jannarht takarayi a karo na biyu "tou nji..bari inkarasa sallamarsu"

" ..kinmnta zayi operation..sannan patients sunzo sunata jirnki sunki wani yadubasu wai dole seke dinde pls muje ciki liti seyaci gaba da sadaqar malama."

Badan tasoba takarasa tayiwa liti mgna kna tabita suka shiga cikin asibitin,

Kai tsaye ta chanza kya tashiga dakin tiyata 30mnt tadauka adakin operation din seda ta tabbatr komi yy settling sannan tanufa zagaye daki daki na pesion tana dubasu tadan dauki lokaci kna tadawo office tafara duba marasa lafiya a gurguje buh tanada tiyata 3:pm a asibitin dan tsoho (asibitin dutse)

Daidai 2:30 pm tabar asibitin saboda tana saurima yau bata hadu da aminiyarta wato dr salaha.

Motarta tashiga, tanufa asibitin dutsen nanma seda tabada sadaqa 3;30 pm tashiga operation din wani daya samu matsala a mazakutarshi tasamu nasarar aikin. Kna tadawo office tafara duba marasa lafiya 6;pm tabar asibitin a gajiye ta nufa gidansu dake waziri iburahim.
[10/30, 3:46 PM] +234 803 727 9133: πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―
*IN SO CUTA NE* 11
πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―


*HAQURI MAGANI NE* ❀️


Story pruducer and directer SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼 (marubucyr Boyeyyen al'amari)

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*

Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.

BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM

FREE PAGE 11

Murmushi ummih tayi tace "mamana, nasan zainab Muhammad gumel nijer..ai itadin cikakkiyar yar nijer ce...pls leaf me don't ask any question again" ummih ta karashe mgnr ta juyar da knta zuwa ga t.v Itade sahura nabinsu da ido.

"Okay.." Jannarht tace ammande ba hkn tasoba..cande tayi tunanin tinda ummih tayi zaman nijer maybe a can tasanta. (Yaya akayi ummih tazauna a nijer? Shin wacece Jannarht)

Rnr de jannarht da tunanin abun tayi bacci washegari dawuri ta tafi asibiti.

**
"Ke wai wacce irin shashashar mace ce..ace kmr baki da hnkli kullum danki na bangaren bakar dakarnan, tsinanniyar" cewar mama rabi dake zaune a tsakiyar gadon mommah jawa na kwance a cinyarta.

Anty Safara'u dake zaune kasan karfet ta gishin gida ta cafe dacewa "Anty ba laifinta bane matar aita gwanance a asirce asirce..wllahi baki ganiba se yadda tayi da mijinmu..matsiyaciyar kou mgna takeyi dashi kyaji tana wani kissa da kisisina tana lumshe ido kmr tsohuwar karuwa..Wlhy anty kina kusa da ita amma baki isaba kiji me take gaya mishiba wlhy anty ..aita gwanance a asiri."

Mommah dake zaune gefen gado itama duk tanajin maganganun nasu kou wannensu tana binshi da ido.

"A'ah wallahi ke kikaso kanwata..yoh ni wnnan tace zatayi kishi dani ai wallahi seta kwashi Kashinta a hannu..bata isaba taci komi a kainaba." cewar mama rabi dake mgnr tana yatsina fuska.

"Hmmm bari anty wallahi bokanta ya iya aiki..ni nayi sam bandaceba bawani chanji se asara" cewar anty Safara'u dataci uban bleaching hannu baki kirin.

Mommah tace "ai matar nan bala'i ce wallahi nagani a kn yayana duk tabi ta asirceminsu..inba me sunan anty ba itace ta gagaresu" cewar mommah dake mgnr cike da dacin zuciya.

" mommah bari ba yayankiba kadai wallahi yayan kowama na family dinnan dukta mallakesu..yar matsiyaciyar kullum dasafe kyaga ubanta me dattin hula yazo wai dubata..ba abinda yake kawo mata se tsiya tsohon tsiyar.." dariya dukkaninsu suka kwashe dashi.."bari wallahi anty kishi da dan talaka babu dadih ta kou ina tsiya ta baibayeta..Se abinda aka sata a gun mijinmu a kaiwa iyaye tsofaffi masu dattin haqora.."

Dariya suka kara kwashewa dashi mama rabi tace " kai Safara'u baki da kirki..shiyasama tamu tazo daya"

"Wallahi bari anty ni bnsan a wani gantalinba yaganta ya aura.." cewar Safara'u.

Murmushi mama rabi tayi tace "dirin jikine ya kwasheshi.."

Mommah tace "gaskia sede hkn wannan uban duwaiwukan"

"Ai kuwa harynzu suna rudashin.. kinsan tsinanniyar bata tsufa"

"Uhm tin wuride ku nemarma knku mafita..bazeyuba mace daya tal tazamar muku karfen kafa..musammanma ke zainab ni bnsan ina kika baro halinnakiba..kadafa wata rana HAMMAD yace wannan autar tata ze debo miki.."

"Wai tofar da yawon bakinki mama rabi..ai wallahi kou wanine daga fanninta bana bukata ai da inga wannan ranar kwara inga rnr mutuwata..nifa me kaunartama bana kaunarshi.".

"Aikou mommah kouni zan tayaki adduarh kada Allah yasa hkn ya faru ai mun ci baya..Tab..tsiya tsiya kenan." cewar Safara'u.

Jawaheer dake jikin mama rabi Murmushi tasaki . Mama rabi tace"Allah gaskia na fada muku..kude tsaya garin kallon ruwa dan kankanin kwado yayi muku kafa"

"Bakinki tuff mama rabi..haba sekace ba nonon buzaye nashaba" cewar mommah.

"Ai kinsha kin zubar zainab.." cewar mama rabi.. dai dai nasreen dake dakinta tana chart shiyasa tuni bata dakin tashigo "sannunku.." tace hadi da isa t zauna a jikin mommah.

"Yauwa takwarata.." cewar mama rabi.

"Yauwa me kyau.." cewar anty Safara'u tana yima nasreen wani irin kallo. HmmπŸ€”

A hk hirar tawatse babu mgnr arziki.


Su HAMMAD da anwar tuni suka fara aiki a kamfanonin familyn daman dukansu fannin kasuwanci suka karanta sosai iyayensu kejin dadin aikinsu musammanma HAMMAD.

**
Yau tinda ta tashi daga bacci taketa kuka mama rabi tayi tambayar duniyarnan amsar dayace bakomi."

Matukar tashin hnkli mama rabi tashiga ji takeyi da yan yarannan nata guda biyu bilal da amina wato jawaheer wadda taci sunan mahaifiyarsu suke kirnta da jawaheer.

"Haba jawa ..kinsan banason inga kukanki..kinsani a damuwa, duba yadda kika rame yau daya kika zabge kika lalace..haba mama dan allah gayamin meke Damunki..knga yau na kasa cin abinci nima kwata kwata. Haha mommy me"

Kara fashewa tayi da kuka cikin kukan tace "mama shine.."

Mama rabi na bubbuga bynta tace "shine waye..oh ni rabi nashiga uku Allah de yasa ba mayu bane suka kamamin yarinya" cewar mama rabi domin sam batada tawakkali.


Book din yana cike da rudani kada ku bari a baku labari. Wadanda suke wajajen nijeria su nemi lambarnan 09038275715.;) ku hanzarta yin rijister din grp dina kada ku mnta vip 600 normal 300. Ngd fans.
[10/30, 3:46 PM] +234 803 727 9133: πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―
*IN SO CUTA NE* 6
πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―πŸ”―


*HAQURI MAGANI NE* ❀️


Story pruducer and director SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*

Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn Ya ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.yan Nijer su tumtubi wannan lambar.09038275715.


BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM


FREE PAGE 6

kafin ta karasa layin ta tsaya, a total tasiya fura da nono me yawa kna tashiga, motarta tanufi hanyar gida.

hon tayi a wani dan madaidacin gida wani dattijo yakaraso, ya bude, mata get din ta danna motarta ciki, gidane me matukar kyau da tsaruwa, a kalla paking space din gidan, yanacin motoci hudu amma motoci ukune a a paking space din duk ciki babu me karamin, kudi, inba CorollahLE din data, hauba yau.motocinta guda hudune.

Fitowa tayi daga motar byn ta fakata a ma ajiyar motocin gidan.

Baba amiru yakaraso, ya gaidata. Ta amsa cike da fara arh ta tambayeshi babu wata, matsala, ko yace eh hajiya.

Daman ta fito da ledar fura da nonon Mika mishi nashi tayi baba amiru yanason da nono cikeda murna ya amsa yanata, godiya batabi ta knshiba kasancewar,jin datayi knta, na sara mata.

Karasawa, tayi hnyar dazata, sadata da cikin gidan.da sallama tashiga, falon me matukar tsaruwa kujerun falon sky blue ne and black. Ga wani Katon plasma daya mamaye bangon falon komide a tsare irin gidan masu hali.

Babu kowa a falon ta karaso,ta ajiye ledar a kan canter table. Zaunawa tayi, "wash.." ta furta, a gajiye dai dai lokacin datake, zama. "Sahura! Sahura!!"

Wata yar dattijuwa na hango tayi shiga ta alfarma bakace Amma irin bakin yan hutunnan a tattareda ita akwai cika da kamala, Sanye take da Atamfa babbar super me ratsin green . hannunta, dauke da serving dish, ta ajiyeshi akn daining ta karaso inda, take a zaune ta jingina da byn kujera idanuwanta a rufe, "my only yaushe, kika shigo sam bnji shigowarkiba"

Zumbur ta mike jin mgnr ummin nata ta fada jikinta, cike da shagwaba, tace "Ummih I miss you..ynzu nashigo ai kaina ke ciwo.."

Kara rungumeta, tayi a jikinta, cike da so da kauna, tace, "wayyo sannu mamana gajiyace ..miss you 2 bebiena..kede bakya girma" tafadi mgnr tana zama a kan, kujera, itama tabi tazauna dmn kujerar 3sttr ce ta kwanta, tadaura knta a cinyarta,

"Ummih inde a gunkine ni bbyce kullum"

Murmushi ummih tayi tace "hmm myonly kenan,.. Allah yasa inga aurenki da yaranki in goya, abuna,"


Murmushi anty jannarht tayi tana kara lafewa a jikin umminta. Dai dai sahura takaraso bazata, wuce 25yrs bakace gajerace batada tsawo amma tanada kyau dai dai ita kuma tanada kiba . "sannu da zuwa anty jannarht ..kinata kirana ina wankane.."

Kallonta jannarh tayi tace "tou sahura hopede komi lafia, kou.."

"Lafiya lau anty..ina wuni" tayi gaisuwar tana dan rissinawa.

Amsawa tayi a sake tabata car key dinta ta amsa."pls ki kwasomin bag dina da phones dina dade komi nawa kikaimin upstairs." Tou sahura tace tafita domin ta aikawar da abinda akasata.

"Myonly tashi, muje kici abinci..kou wankan zaki farayi..kisha mgnin ciwon kan"

"Baride infara wankan .." ta mike hadi da dauko ledar tabawa ummih amsa ummih tayi ta bude taga fura da nono ne dadih ummih taji, tarinka samata albarka tanufi kiching tasa a frij. Tadawo, A tare suka nufi upstairs din hannunta na cikin na ummih suka haye upstairs. tazauna a gefen bed dinta dakin ya hadu yagaji da haduwa komi na dakin brown and milk ne.

Bandaki ummih tashiga, domin ta hada mata ruwan wankan, sahura tagama kwaso mata kyn takawo mata anty jannarht tayi mata godiya kna tabar dakin.

Ummih ta fitou byn tagama, hada mata ruwan wankan "myonly jekiyi wankan," takaraso tazauna.

Mikewa tayi ta cire kyn jikinta tadaura towel ummih datake zaune a gefen royal bed din tana binta da kallo, a zuciyar, tace "kai Allah yayi halitta a nan.. wannan duk namijin daya aureta yaci karo da wannan jikinnata, aibaze barta hutuba gun neman auratayya inde yadda take a filinnan hkma take inside tab.."

A fili tace "Mamana inason, inga mijin daze mallakeki baki daya"

Murmushi anty jannarht tayi dai dai tanasa kyn data cire a kyn datti. "Hmm ummih kenan kullum sekin gayamin mgnrnan.. Ummih kinsan meye"

Girgiza kai ummih tayi.

Juyowa jannarht tayi yadda zata fuskanceta ta harde hannu kirji hadi da jingina da bangon dakin, tace "Ummih mijin dazan aura kou sugar daddyne ni banason kananan yara kuma fari nakeso,, wanda ya mallaki hankalinshi"

Murmushi ummih tayi tace "tin kina 15yrs kikeson auren sugar daddy allah yabaki mamana, farin, cikina"

"Anmn tace hadi da shigewa bandakin duk duniya, inba ummihba babu wanda, take cire kya a gabanta, se umminta.

Mikewa tayi zuciyarta cike da tunani tunani, tafitou mata d doguwar riga mara nauyi kna tajuya, tafita, tabar dakin.

Fitowa tayi tana tsane sumar knta wanda yake kwance saman bynta da karamin towel shiryawa tayi cikin rigar da ummih tafitou mata dashi, dai dai ankira sallar magriba ta shimfita dadduma, ta tada sallah. Daman ba a biyarta bashin sallarh domin komi takeyi tana bari tayi sallarh.

Tana rakaarh karshe, ummih tashigo hannunta dauke, da trea takaraso ta ajiyeshi a kn canter table din dake dakin, tazauna, a gefen bed din idanuwanta Nkn Jannarht wadda ta idar, da sallar tana adduarh.

Byn tashafa tamiqe tana nannade daddumar ta ajiye a mazauninta ta cire hijjb dinta ta ajiye shima ta dawo tazauna kusa, da umminta fuskarta cike da fara'arh.

"Oya gyara yau best food dinkine nadafa miki,"

"Tuwan semo miyar kubewa danya.."

"Yeah.."

Murnane ya rufeta . Wnke hannu ummih tayi tashiga, bata abincin, a baki. Daman tin tasowarta har yau ita ke feeding dinta inba hkba bata, iyacin abinci. Seda taci ta koshi, tabata panadol tasha nan suka hau hira irinna uwa da yarta masu son junansu.


***
Wajajen azahar Anwar ya dawo aisosai akasha liyafa, HAMMAD yayi farin cikin dawowar aminin nashi kuma dan uwnshi.

HAMMAD yafi anwar kyau Anwar de yadan fishi haskene. Amma tsayi HAMMAD yafi anwar da komima.

A rnr suka shiga cikin gari yawo gun frnds dinsu se wajajen 12:am suka dawo a bngaren su Anwar HAMMAD ya kwana.

***
Byn sunyi sallar, isha'i jannarht da ummih suka fitou falon jannarht din domin saman, natane kasa kuma na ummih amma sometimes tarema suke kwana. Falon ya kayatu royal chair ne maroon color se labulayyan milk and maroon. Komi de acan acan. Kunna t.v sukayi ummih nason arewa 24 dn hk inde suna tare tou bata, da abin kallo se arewa 24 . Kallon sukeyi, suna dan taba, hira kuma.

A hk sahura, tashigo, falon tayi musu sannu suka amsa Anty jannarht ta kalleta tace "yauwa sahura, daukomin system dina pls da phone dina"

Tou tace tanufi dakin, tadauko mata, takawo mata ta bude ta amsa ta fara duba wasu, ayyukanta. Sahura na tsaye. Dago knta, tyi taganta, a tsaye ummih kou hnklinta, na kn kallo batama lura da halin datake, cikiba. "Sahura kizauna mana"

Zaunawa, tayi a kasa.

"Banace kidena zamaba a kasa banason, hk gaskia"

Murmushi tayi ta tashi

Please Login or Register in order to submit comment