Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sallama tashigo idanuwanta na kasa sanye take da hijjb zumbulele har kasa.karasawa tayi tazauna a kn kujerar dake fuskantarshi. Tinda tashigo alhaji ke kalonta takara mugun kyau fatarta se wani wal wal takeyi kmr jikin kulba. "Ina wuni ..." cewar jannarht cikin sansayyar muryarta.

"Lafia lau my angel..amarya bakya lefi ko kinkashe dan masu gida.. " cewar mansur yana yar dariya.

Murmushi Jannarht din tayi .

"Beauty ya shirye shiryen bikin..me kika shirya mana..babu wani events ne.."

Murmushi tayi tace "A nagane dukkaninmu ba yara bane.."

Murmushi shima yayi yace "A'ah ninede ba yaroba amma ke nawa kike.."

Murmushi tayi kawai..

"Kibani account dinki ynzu in tura miki da kudin dazakiyi hidimomin gabanki..dakuma kyn lefe daxaki siya"

"A'ah daka barshima danni babu abinda znyi..kun lefen inmunyi aure masiya tare." cewar jannarht.

"Tab ashe akwai mata hk..."Alhaji mansur yace A zuciyarshi ba irin matarshiba inka bata sede ta raina bama zancen godiya. "A'ah my amarya..nadesan bazaki rasa abunyiba bani account dinki kawai.."

Account din tashiga bashi nan take yayi mata transfer din billion biyu.. bakaramin mamaki tajiba ganin alert din a wayrta tace "nagode allah yasaka da alkhairi allah yakara budi..amma kudin yayi yawa."

Sosai yaji dadin godiyar datayi mishi yace "Ameen de amarsu .No beyi yawaba kiyi manage ma zance.."

Godiya tashiga yi mishi sosai yaji dadin godiyar abunka da besaba jiba se yau. ..."Beauty ina kikeso mu zauna byn mundawo daga honeymoon.." cewar alhaji mansur

"Duk inda kaga yayi maka alhaji.." cewar jannarht. Alhaji mansur yaji dadihn hkn.

Da daddare kwance yake rigingine idanuwanshi na kallon gefe guda.

Anwar ne yashigo da sallama hannunshi rike da leda fara me tambarin disneychiking.. tsayawa yy a knshi batare dayasan cewa yashigo Dakinba.seda yayi spending 10mnt a tsaye amma HAMMAD besanma ya shigoba..se Murmushi kawai HAMMAD din keyi.

"HAMMAD! HAMMAD..!!" Anwar yakira sunanshi. Firgifit yayi ya dago tareda cewa "anty jannarht dina..!" Yna wani Murmushi Idanuwanshine suka sauka a kn anwar dake tsaye hannunshi rikeda leda..

Bnce allah ya isaba😎
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...26

Yeah hkri Mgni ne..πŸ‘ŒπŸΌ

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.

Wani irin yawo alhaji mansur ya hadiye me mugun daci zuciyarshi cike fall da fargaba.idanuwanshi na Kan matar tashi. Yace "haba hajiya kirinka yiwa zuciyrki rangwame.." Nan ta za kalkale kale mishi da masifa dole ya bata hkri.. Rnr kuwa yakira manager dinshi dan tambyrshi koude yagayawa wanine Cewar zeyi aure ..domin manager ne kadai yasanda mgnr auren nashi.. Seda manager yarinka ma alhaji mansur rantsuwa sannanya yarda Cewar be gayawa kowaba.. Rnr da fargaba ya kwana..duk duniya babu abinda yake tsoro kmr Samira sam batada kirki . shekarun baya daya tattago aure data gane kuwa bakaramin haukacewa tayiba takama yarinyar dayaso auren tayi Mata duka tasa aka jefarda ita lilis a kofar gidansu.. Aiko Dole aka Fasa auren. Tin lokacin alhaji be Kara tunanin aureba se ynzu.. Hajiya Samira duktabi ta asirce alhaji da iyayenshi se abinda tace akeyi a familynnasu.

Seda ya kwashe Kwanaki biyu a asibitin besan inda kanshi yakeba sede yana numfashi sama sama karshentama ostigen akasanya mishi....hnklin kowa na family din a tashe yake musammanma mommah da daddy da anwar da mommy Dade saurnsu. Anwarde tini ya dukufa addu'arh a KN lmarinna Hammad.

Ita kanta jannarht din hnklinta a tashe yake Abu kmr wasa yna Neman zama gaske ..ba a Bari kowa yaganshi sede mommah da Daddy suma insun matsa doctors ne kawai suke iya shiga inda yake.. Musammanma Dr jannarht bata iya 20mnt batare datazo tadubashiba.tinda yafara aka kawoshi asibitin tadena komawa Gida da wuri se 9:pm na dare gani takeyi kmr kafin taje tadawo ya mutu.

Bayan sundawo daga asibitin. zaune suke a kan kujera 3sttr itada daddyn. Rungume take jikinshi hnklinta a tashe tana hawaye tace "daddyn Hammad niyanzu yazanyi da rayuwata a Kan yaronnan.. Wlhy gani nakeyi kmr yaronnan baze tashiba kusan 2days besan inda kanshi yakeba.." Tyi mgnr tana karayin hawaye.

Kara rungumota yayi jikinshi shiknshi hnklinshi tashe yake.. Cikin muryar lallashi yace " zainab kiyi hkri mana ciwofa ba mutuwa bane.. Ki kwantr da hnklinki kinji kicigaba dayi mishi addu'arh cuta ba mutuwa bace.. " alhaji ykrashe mgnr yana shafar kanta. Hawaye kawai mommah take tayi daddy na lallashinta shiknshi daurewa kawai yakeyi.

Duk wannan ciwon da angon keyi hknbe Hana amarya jawaheerba cigabada shirye shiryentaba, ammande abunna damunta but gani takeyi kmr za a fasa aurennata da Hammad din, mama rabice ke kara mata karfin guiwar cewar babu abinda ze hana aurennasu fasuwa sede in ko mutuwa yayi shi Hammad din.

Mommah ce zaune a falonta mama rabi na gefenta nasreen na zaune itama...duk mommah tabi ta lalace ta rame saboda tunanin ciwon Hammad din... "Mama rabi Dan Allah naceba..." Tsagaitawa tayi tagaza karasawa tana kallon reaction din mama Rabin. Cikeda fargaba take so tayi mgnr zucciyarta na rawa ..dmn tini takeson mgnr amma fargaba ta hanata..

Hade rai mama rabi tayi kmr tasan meze fito bakinta tace "inajinki zainab.. Fadi abinda kikeson fadi mana."

Nasreen dake zaune da wayrta a hannunta, dawo da hnklinta tayi knsu danjin mezasuce..

Dakewa mommah tayi takauda kanta gefe tace "damande nace kou za a daga bikin na yarannan saboda ciwonnan nashi mubari ya warke kouya kika gani.."

Haushine yarufe mama rabi ta kara hade girar sama data kasa tace "Ai inkinga an daga bikinnan zainab tou sede inta Allah takasance amma bikinnan baya fasuwa dan yna ciwon.. Duk kinbi kin susuce saboda ciwon dannaki uwar yanson diya..kalli yadda kika rame kmr ba zainab ba .."

Mommah ta rausayarda Kai gefe tace "dolene mama rabi shi daifa gareni namiji..ynzu haka za ayi auren besan inda kanshi yakeba.." Cewar mommah.

Mama rabi tace "tou sannu uwar yanson yara.. Hakan kuwa za'ayi tinda bakisan ranar warkewar tashiba..kece ki tashi tsaye a Kan yaro kin ki aise kiyita zama kyaga zama kilama magautane tinda ciwon yakici yaki cinyewa.. Nide aure insha allahu ba a dagashi in an daura se abari tarewar se inya warke din.."Cewar mama rabi fuska babu alamar wasa.

Jim mommah tayi zuciyarta Sam babu dadih duk jikinta yayi sanyi da ciwon dannata itama daman tayi tunanin koude magautanne suka jefar Mata yaronnata..

HK da daddare daddy yasameta da mgnr a daga bikin amma fir tace aah ayi auren inya samu sauki se a tare.. Sam bata nunawa alhaji mama rabice taki amincewa da hknba. Shide daddy daman se abinda mommah tace.

Duk Zan iya cewa Rabin kulada Hammad ynagun anty jannarht ne da anwar. Jannarht gani takeyi kmr mutuwa zeyi dukse takejin haushin tsana da kyarar data rinka nuna mishi a baya..

8:45:pm Tsaye take a kanshi tana dudddubashi yayin da idanuwanta ke kan kyakyawar fuskarshi tausayinta fall cikeda ruhinta.. Ita harga Allah tasan bata tsani blackba hasalima Ada shine Wanda tafijin dadin hira dashi byn ummihnta. Lefinshi dayane gareta na yadda yabuda baki yace ynasonta a matsayinshi na kanin bayanta girma hardana banza tabashi, yayyin shi suma ta girmesu amma inka gnta ka gansu bazaka taba cewaba hkn.. Seda tadauki kusan 20mnt a tsaye a knshi kallonshi kawai takeyi.. Juyawa tayi da niyar barin dakin kawai taji an riko hannunta.. Cak ta tsaya hadi da juyowa tasauke idanuwanta a kanshi.. Idanuwanshi kyarr na marasa lafiya yasaukesu a knta.. "Alhmdllh.." Ta furta a fili. Hannunshi na cikinnata. "sannu black.." Tace cikeda jin dadin farkawar tashi.

Murmushi yayi hawaye na gangarowa ta idanuwanshi yayin da still idanunshi na knta.. Dan tari yayi amma babu jinin ansamu nasarar tsayawarshi ..itama idanuwanta na knshi tausayinshi cikeda ruhinta..

Cikin muryar marasa lafiya yace "Anty Ina sonki wlhy da gaske nake... Kinga halinda soyayyarki ta jefani ko anty .. Mutuwa znyi kawai anty.." Dakyar mgnr ke fitowa daga bakinshi Seka kasa kunne sosai zaka gane abinda yake fadi. Hawaye masu zafine sukaci gabada zirya a kn kuncinshi yayin da dayan hannunshi ke kan kirjinshi.. Dayan kuma na cikinnata..

Cikeda tausayawa take kallonshi ita sam batamasan me zataceba ynzu yna nufin saboda sontane yashiga wannan mummunan halin.. "Ya rabbih..!" Ta furta a zuciyarta.

Turo kofar dakin sukayi suka shigo cak idanuwansu suka sauka a kan hannunsu dake cikinna juna.. Juyawar datayi taga wadanda suka shigodin gabantane ya yanke ya fadi tashiga kokarin kwashe hannunta cikinnashi ..gam ya rike hannunta kmrba Mara lafiba dukda yaga shigowarnnasu amma hkn besashi sakin hannuntaba Wani irin sanyi yakeji daya rike hannunnata yayin da wutar sonta keta Kara garwashi tana ruruwa a zuciyarshi ..dabadan shidin namijin gaske bane da tini zuciyarshi ta jima da tarwatsewa bakaramin dauriya yakeyiba a knta.... Dakyar tasamu yasaki hannun Nata.

Ganin nasu a wannan yanayin tini Mama rabi uwar yan fassara ...aiko tini ta fassara Wani abun ..
Karasawa sukayi mommah kuwa cikeda tsana take kallon jannarht din itafa daso samuntane jannarht din tadena zuwar Mata inda yaronta yake.. Dan gani takeyi kmr itada mommy ne suka sawa dannata ciwon.. Gaidasu tayi cikinsu babu wanda ya amsa daman tasan hakanze kasance Juyawa tayi tabar dakin..

Karasawa mommah tayi cikeda farin cikin ganin dannata ya farka sannu tashiga jero masa.. Shikam sam beji dadin zuwannasuba domin zuwannasune yasa jannarht din fita... Mama rabi ma sannu tayi mishi sosai taji dadin farkawar tashi a zuciyarta tace "alhmdllh shikenan aurede yagama kulluwa.." Acan kasan zuciyarta kuma Wani tunani ne ke darsuwar Mata na ganin jannarht da Hammad din datayi hannayensu sarke Dana juna.. Mommah kam farin ciki ya rufeta ganin tilonnata ya tashi, kiran daddy tayi tasanar dashi yayinda shima yakira daddyn anwar yasanar dashi Dade sauran dangi.. Anwar shiya fara zuwa dmnba nisa yayiba yna masallaci. shima yayi farin ciki sosai da sosai. Kan kace kwabo aawaziris family sun cika asibitin kowa yna cikin farin ciki. Itakam mama rabi ta kosa Sudan kebance da mommah ta amayarda abinda rnta ..

Direct office dinta tanufa zaunawa tayi dafe da knta. Kasancewar sarawar da yakeyi. tarasa meke Mata dadih tunanin maganganun Hammad din tashigayi... 9:30pm tabar asibitin saboda kiraye kirayen da ummih ketayi Mata.

Tana Shiga gidan a falon kasa taga ummin da hajiya Fatima da sahura and bby Janan wadda take jikin ummih.

Gaidasu tayi tana kokarin zama ummih tafara fada " waike kwana biyunnan meke damunkine seki rinka Kai dare haka byn kinsan saura 3days bikinki ynzuma daban kirakiba bakida niyar dawowa Ko .."

Karasa zaman tayi kna tace "ummih yi hkri ainagaya miki ayyukane keyimin yawa kiyi hkri.."

"Haba Wani irin aiki kenan saboda Allah.. Ai gobe baki zuwa Ko ina.. zaunawa Zakiyi a Gida acigaba da gyaraminke.. zakiyi aurenma kinki ki huta kullum senayi mgna tou yaune final .. bazaki Kara fitaba a gidannan harse bayan biki kuma inshi megidan ya barki tou wannan matsalarkuce..Nide lokacin kin fita daga ikona." UMMIH tayi mgnr babu alamar wasa a tareda ita.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...25

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi .08033368013.

Vip grp 1 nagode da love.kasu kiraye kiraye tnks.

Zaunawa anwar yayi gefenshi yayi hadi dayin tsuki , wani lokacin haushima HAMMAD din yake bashi duk yabi yawani zauce a knta."anty Jannarht kuma.." cewar anwar.

Dafe kai hammad yayi kna yace "Sowie blood..wlhy nadan soma baccine nayi mafarkin wai munyi aure da ita harma ta haifamin yayah uku duka mata..at one time fah.." Cewar HAMMAD yna wani smiling.

"Toufah..ubangiji ya tabbatr wlhy in ita rabonkace ko a qaqane seka sameta.." cewar anwar.

Wani irin farin cikine yaziyarci zuciyar hammad "Allah ya yarda..Nayima allah alqawarin azimi goma inhar anty jannarht tazama matata.." cewar HAMMAD mgnr kawai dan dadin zuciyarshi, amma baya tunanin hknze faru ko kusa, sede a mafarkin.

Ido anwar yabishi dashi zuciyarshi fal tausayin dan uwannashi..."ammande ba daga yin aurenba zaka fara azumin.." cewar anwar cikeda raha.

Annurine yasauka a fuskarshi duk duniya babu abinda yafi kauna kamar maganar anty jannarht dinshi."A mana insha allahu..me wahalarde insameta.."

"Abu me saukine a gurin uban giji ai..tou Amarcinfa.."cewar anwar domin ya fuskanci hammad nason mgnr tata.

"Dallah Kai wannan ya dama.. nifa ko babu amarcinma zan aureta..nifa burina kawai in zauna inyita kallonta ya wadaceni.." cewar HAMMAD yna wani lumshe ido ji ykeyi kmrma abunya faru.

Murmushi anwar yayi yace "kut kayi karya yaseen kai dinnan da jarabarka.. "

"Allah anwar nide kawai itadin nakeso ...kou babu duri..."

Dariya anwar yy yace " dan iska dukda kna jinyar so.. baka dena mgnr bnzaba.. Ni tashi ga kuskus din..kawai kasani wahala." Cewar anwar.

Zaune HAMMAD ya yunkura ya tashi yakai hannu ya amshi ledar yace "irinde wanda anty jannarht din tabani ne kou.."

"Itacema ta dafa dan rainin hnkli..yaufa bakinka ya bude.." cewar anwar cikeda zolaya.

Murmushi hammad yayi ya bude ledar yaga kuskus din spoon daya yayi yace ya koshi aiba irinnatan bane.. haushi yacika anwar ya dauki abinshi yahauci.. shikou gogan komawa yy ya kwanta yna aikin tunaninta.

**
Seda akayi mata mgnin sanyi na 1week kna yau za a fara gyaran jikin. "Kicire kayan jikinki mna haba jannarht nimafa macece.." cewar hajiya dake tsaye kn jannarht din tana zaune a gefen bed, tin tini taketa fama da jannarht kn ta cire kyn jikinta amma fir taki tacire Wai ita kunya. Fita tayi takira ummih tare suka shigo da ummihn ummih tace "mamana ke karamar yarinyace daza ayita fama dake.."

Shagwabe face tayi tace "ummih nide gaskia a barshi..tsirarafa zanyi haba ummih.."


Hajiya fatima tayi Murmushi tace "hk zakije kinayima ogan a first night dinnaki yayita fama dake.."

Kunyace ta rufeta ..

Ummih tace "to aishine hajiya.. irin hkne sekiga in mace bata tsayaba se anyi mata dinki kmr ta haihu ...cire kynnaki seki daura towel karami mna haba mamana.."

Dakyar aka samu tacire nan aka farayi mata gyaran tana zaune wani rushe na karkashinta yana turara gabanta da sinadarai masu kamshi dasa matsi. Hajiya fatima kuma nata aikin gyare mata jikinta da kayansu na yan chard. Habawa acikin kwana biyu ta chnza tayi kyau kai kace ba itabace jikinnan luwuit luwuit kmr a taba jini yafito abinka da farar mace..alkyabbar mata.πŸ˜‚

Lokaci nata tafiya shirye shirye nata gudana a bangarori da ban da ban. yayinda hnklin HAMMAD ba a kwanceba musammanma dayaji cewar saura 3weeks bikin anty jannarht a gun anty Salaha yaji tana gayawa mommy. Rnr be rintsaba gani yakeyi kmr ya rasata gabaki daya.

A yau saura 1weeks bikin HAMMAD din tako wani bngare se hidima akeyi shikam gogan bemasan anayiba.. kullum yana asibiti kou kofar gidansu jannarht din ganinma yadda ta kara kyaunnan dukse yakarabi ya rikirkice shikam besan wani irin jarabta bane wannan son nata na nema yafi karfin zuciyarshi ...

yau jikinnashi sosai yakara rikicewa domin sam baya ganema wanda yake knshi haka sukayi kwanan zaune ciwon kirji ya tsana ta gareshi ....kowa na dangi an hallara an
tsaitsaya a knshi ..asibiti direct aka nufa dashi domin ko tari yayi se jini amai kuwa bayayin na komi sena jini.. direct a.a waziris hospital aka nufa dashi..

tna shirin tashi kenan aka shigo dashi kmr gawa a hannu...

Anty salaha daman tini aka kirata tariga tasa komi yayi ready nan aka nufa emergency dashi ... tausayinshine ya rufeta komawa tayi itama tashiga emergency din tace kowa ya fita zata dubashi..nan tashiga aikin ceto rnshi tagano ciwon zuciyane me matukar zafi ya kamashi Ga ulcer kuma..temakon gaggawa tabashi bakaramin tausaya mishi tayiba byn tasamu ya dan samu aka maidashi dakin hutu..fitowa tayi duk suna tsaitsaye cirko cirko harda Mommah dasu mama rabi dataketa adduarh Allah yabashi lafia gudun kada a fasa auren na yarta..

Fitowa tyi tana goge zufa ta kalli iyalennasu dasuma ita suka zubowa ido tace "Alhmdllh jikinda sauki ansa mishi drib anchnza mishi dakima amma pls kada a shiga ynada bukatr Hutu..." cewar jannarht. Kasancewar babu daddyn HAMMAD shi yayi tafiyama zuwa zariya yau gobe ze dawo. sede baban anwar binta yayi office dinta danjin meye yakawo ciwon...byni tyi mishi dallah dallah gameda ciwon zuciyarshi.."alhaji inhar baa magance mishi dmwarshiba a gaskia ze iya rasa rnshi zuciyrshi na gaf da bugawa.." cewar dr jannarht.. hnklinshine yayi mugun tashi hk yabaro office dinnata jiki babu kwari.

Direct anwar yakira suka fita waje suka samu gu suka kebe.

Hnklimshi a matukar tashe yafara tmbyr anwar shin ko yasan dmwar dan uwannashi.. aikou kmr anwar na jira yafara bawa daddynshi lbrin soyayyar da HAMMAD yakema Anty jannarht.."ikon Allah kenan.." daddy yace hnklinshi a matukar tashe kai tsaye motarshi yashiga yabar asibitin. Dmn daddyn anwar sam be iya shiga tashin hnkliba yanzu seya gigice yanada matukar son yara sosai musammanma HAMMAD yashiga rnshi kwarai...

**
"Nifa Alhaji bangane makaba kwana biyunnan.." cewar hajiya samira matar alhaji mansur dake zaune ta hakimce a kn kujerar dake falon tana sanyeda riga da zani na atamfa tayi daurin ture kaga tsiya bakace kirin se uban bleaching dataci gajerace amma tanada kiba Kai dagani kasan ta kwana biyu.

Gabanshine ya yanke ya fadi amma ya dake yace "Kmr ya kenan hajiya.." cewar alhaji mansur dake zaune da jarida a hannunshi saboda fargaba seda jaridar tafadi a hannunshi amma yayi saurin wayancewa yadauki jaridarshi yacigaba da krntawa adduarshide allah yasa ba asirin bane ze tonu.

Jajayen idanuwanta tabishi dashi kna tacigaba da mgna "ni kwata kwata jikinaba be bani da kaiba a yn kwanakinnan..kmr akwai abinda kasa gaba..kade Fadamin gaskia ko kafara neman aurene bnsaniba.." takarashe mgnr tNa kallon reaction dinshi.

Gabanshine ya yanke ya fadi amma yayita maza yahau muzurai.."inji ubanwa yagaya miki hajiya.."

"Bawanda yagayamin kawaide yadda nake ganin harkokinkanne dakeke gudanarwa a ynzu zuciyata na rawa.." cewar hajiya Samira tana kallon cikin kwayar idonshi.

Cikin kwantrda murya yace. "Hba hajiya muna tare shekara da shekaru bnyi miki kishiyaba Se ynzu da dukkanninmu shekaru sun ka tafi.. Allah natuma ni mezan nema a gun wata bynke."

Murmushi tyi, cikeda isa tace "kai kama soma alhaji..haba aiko giyar wake kasha..duk iya abunka kanemade na waje amma ai kaida aure sede na aljannarh da allah ze baka..dukdade bn haihuva nidinde na isheka..wallahi tallahi billahillazi nayiwa kaina alqawari duk rnr danaji lbrin kna neman aure a garinnan... Wa'billahillazi, garin kaduna yayi mana kadan .. Kai kasanni alhaji farin sani kasan kuma wacece ni.." tsagai tawa tayi tana kara turo dankwalinta gaban goshi .

Alhaji kam shiru yayi don yasan wacece samira gabaki daya jikinshi yysanyi ta maza kawai yakeyi..

Cigaba tayi da mgnrna cikeda rashin mutumci "dani dakai Alhaji garin kaduna yayi mana kadan wlhy tlhy ina kada jaddada maka mgnrnan..ita kuwa wadda tayi gigin tsayuwa dakai da mgnr auren sena la antata ...! Kai kasani base anbaka labariba ni me iya kisan kaine ga duk macen datayi gigin zuwa gidana dasunan kishiya.."


Am sorry wayata ta samu matsala.anty saadatubintuabdullahi Allah yaraya bbynmu.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...27

Yeah haquri Mgni ne.πŸ‘ŒπŸΌ

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.

Shagwabe face tayi tace "pls mana ummihna.. Kibari gobe inje daga goben shikenan kinji ummih.."

Ummih ta girgiza Kai tace "nifa sometimes jannarht kina bani mamaki ..bikinki saura kwana uku sam bakya shirya wasu abubuwan ma kanki se shirmenki kikeyi.. Kayannaki daza kisa rnr bikin kin amso a gun telor din kou shima seni.."

Girgiza kai jannart tayi alamar a,'ah.. Haushine ya turnike zuciyarta tace "halan ke karamar yarinyace..da komi senace ayi"

"Ummih karamar yarinya kuma..nudin" Cewar jannarht.

"Eh mna ..kina abunda Ko Yar 15yrs bazatayiba ..waikenan kingirmaa hkn ko.. Se uban shirme.."

Sahura dake kusa da anty jannarht din ta kyalkyale da dariya jin ancewar anty jannarht se uban shirme.." Harara jannarht ta watsa mata ta wuga mata car key tace "munafuka kwasomin kyana a car.." Mikewa sahura tayi TNA dariya..UMMIH tace "eh MNA sahura inba shirmeba meye wannan.." Dariya sahura takarayi kna ta fice daga falon ta kwaso mata tarkacenta a car takai mata sama.

"Ni UMMIH kidena kada kingade se dariya sahura keyimin.." Tayi mgnr cikeda shagwaba.

Murmushi UMMIH tayi tace "eh mna aikinyi abun dariyarnne..kouba hknba hajiya Fatima.." Takarashe mgnr tana kallon hajiya Fatima itama se murmushin takeyi.."aah UMMIH ba shirme bane ai abubuwan ne sukayi mata yawa.." Cewar hajiya Fatima.

"Yauwa mommyn Chardi tnks dakika goyi byna.." Cewar jannarht.

Ummih tace "au kingoyi byntane.."

"Har jiki na Goya mata ba bayaba.."Cewar hajiya Fatima.

Murmushi jannarht tayi na yadda mommyn Chardi ta goyar mata baya.

Ummih tasaki bakida kana tace "lallaikam..aishikenan inde jannarht ce na barkida ita .."

Murmushi dukkaninsu da suke falon sukayi.. Mikewa jannarht tayi dominta haye upstairs , don a gajiye take kwarai, "Ummih inje aikin gobe pls.." Cewar jannarht data dan tsaya.

Ummih tace "kingntako hajiya.. Wlhy nace gobe baki zuwa aikinnan zama zakiyi a gida.." Cewar ummih.


Hajiya Fatima tace "kiyi hkri kinji jannarh da aikinnaki tukunnah.. Yakamata ki natsu jannarht domin ni'imar jikinki ta natsu itama gun da ake bktrta.. danma gyaran da nake miki me karfine irin me zama a jikinnan se rnr dakika haihu ze ragu, amma Ko kin haihun still akwai sede ba kmr adaba.." Cewar hajiya Fatima.

Jannarht de ba hkn tasoba amma tace "tou na haqura.." Tayi mgnr tana cigabada tfya.

"Ki Kira telor dinnan yakawo miki kynki.. Ko ki aika Dreva gobe ya amso miki.."cewar ummih.

Tou jannarht tace kna takarasa hayewa upstairs din. A bedroom dinta ta yada zango, Ko ina tsaf tsaf se kanshi ke tashi , Kyn dake hannunta ta ajiye a site drower din bed din, kna ta cire hjjb din jikinta ta ajiyeshi gefe..fadawa tayi gadon tana fadin "wash.." Rigingine ta kwanta idanuwnta a rufe zuciyrta fal Tunanin black mamaki takeyi dayace itace sanadiyar ciwonnashi Allah yasani Ko duk duniya zata rasa mijin aure bazata taba auren Hammad ba ai kwarama ta mutu babu aure wlhy ..ai sede ta tayashi addu'arh Allah ya yaye mishi amma ita Ko kwantawa tayi bacci tayi mafarkin ta auri Hammad ai rnr tagama baccin kenan kanin kanin bynta.. "Yuuh allah natuba da aure nayi dawuri aidana haifi kmr Hammad dinma.. " cewar jannarht uwar yanson girma.πŸ˜‚

Turo kofar dakin mommyn Chardin tayi da sallama tashigo hannunta rike da cup da gora ..jin karar kofar dakin yasata ta tashi zaune domin dmn tasan be wuce mommyn Chardin ceba. "Af baki shiga wanknba.." Cewar mommyn Chardin

"A mommyn Chardi ynzude nkeson shiga.."

Miko mata cup din hannunta tayi amsa jannarht din tayi tana dan hade rai itafa tagaji da shan magungunan nan gaskia .."maza kafa kanki kishanye.." Mommyn Chardi tafada tana zama kusada ita. Kafa kai jannarht tayi tana yamutsa fuska dukdade babu daci Ko bauri sema zaki zaki.. Shanyewa tayi kna ta mika mata cup din amsa tayi ta bude na gorar ta tsiyaya mata shima kafa kan tayi tashanyeshi tas Tamika mata cup din. Amsa tayi tana fadin "tashi kije kiyi wankan muzo mufara gyarannamu.." Jannarht tace "tou mommyn Chardi... Inada tmbya.."

"Ina jinki..allah yasa nasani" cewar mommy Chardi.

"Yauwa mommyn Chardi Wai ance in mace Tasha Mgni dayawa in ba ayi sex da itaba Mgnin na damunta..?

"Eh sosai kuwa.."

Jim jannarht tayi tace "tou ni be damuna.."πŸ€”

Murmushi tayi tace "Ai nagaya miki mgninki danake baki special ne..ba ynzude zakijiba a misali ynzude a kaiki da watanni hudu beyi amfaniba dake lokacin ne zaki dandani kudarki.. Ke dinnanma Wani namijin ze barki koda kwana dayane inba da laruraba ace be kwanta dakeba ai da babu lafiya..kingane byanina Ko.."

Daga mata Kai jannarht tayi.. Mikewa tayi tabar dakin tace in jannarht din tayi wankan tayi ready ta snrda ita tou jannarht din tace hadi da shigewa toilet din.

*
A bangaren alhaji mansur kuwa ganin hajiya Samira muzurai takeyi masa Ashe batasan komiba a Kan bikinnashi kwantrda hnklinshi yayi yacigaba da gudanarda alamarinshi a natse yasawa rnshi dasunyi auren insuka tafi London tou bazasu dawoba a can zasu zauna hnklinshi kwance batare da samiran tasaniba..Kai kwance hnkli tashe.πŸ˜‚

**
Dai dai tafito daga wankan kugunta daure da towel jikinnan se shining yakeyi, taji karar wayarta sauri tayi ta goge hannunta a jikin towel din jikinta ta karasa tadauki wayr sunan dr nahnah ya bayyana baro baro..Daga wayr tayi tana murmushi tace "Mommy Noor..kece da kanki.."

Daga dyn bangaren nahnah hafsat tace "amarya amarya bakya lefi ko kin kashe danmasu gida.." Dariya dukkaninsu sukayi Anty jannarht tace "bande kashe dinba.. Yakike ya my bbys.. Yau kwata kwata bamu haduba.." Cewar jannarht.

"Eh wlhy Anty.. Ciwon Hammad ne dukya dagula mana lissafi sannan kinsan bikinki da nashi Rana dayane.."cewar Anty nahnah.

Anty jannarht tace "HK anty Salaha ke gyamin last week Ashe ankusan bikin black din..allah yasa alkhairi." Cewar jannarht


"Ameen.." Cewar nah nah.

"ya shirye

Please Login or Register in order to submit comment