Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

faru, ka d'auka kamar kaine ka biya mana kud'in jirgi, sannan kasa a ranka kamar zaka tafi cin amarci ne da uwar gidanka."

Murmushi kawai ya sakar mata ya kwanta akan kujerarshi yana qara gyara kwanciya, ganin sai juye juye yake yasa ta taka har gabanshi cike da kissa ta kamo hannunshi ta tako dashi har gaban gado ta zaunar dashi, kwantar dashi tayi ta dora kanshi akan pillow kamar jariri taja zanin rufa ta rufe masa rabin jiki, haurawa tayi ta kanshi ta kwanta gefe itama taja zanin ta rufa, kallon juna suke amma ita ta rufe idonta, tunani ne take indai har kishiyarta zata tare jibi a maimakon wata biyu da akace, tofa ba zai rasa nasaba da ita ba, in kuwa hakane ya zama dole ta tashi tsaye koda bata samu soyayyar Umar Faruk ba, to ta samu koda tunaninsa ta yanda zata addabeshi, kuma ba zata samu hakan ba harsai ta kusanta kanta dashi.

A hankali ta bud'a idonta sai kuwa taga ashe shima idonshi na kanta, ji yake kamar ya dinga tsotsar bakinta harya gaji da kanshi, murmushi ta masa tare da dora hannunta a bayanshi ta qara had'a jikinta da nashi, daga haka kuma bacci ya d'auketa, yayin da tabar Umariri ido bud'e abinda duniya ya isheshi, had'e cinyoyinshi kawai yake saboda ji yake kamar wani abu zai b'illo daga nan😂, saida yaga tayi nisa a bacci ya sake tausa kanta a qirjinshi yana shinshinar wani daddad'an k'amshin tuffa ga numfashinta dake fitar da k'amshin kanunfari, sannan k'amshin jikinta kuma ya rasa dame zai misaltashi ma kamar sabulu kamar turare, kai koma dai miye yana da dad'in shak'a da kwantar da hankali da kuma tayar da hankalin.....jijiya."

_Kun dai gane ai_😉


Ko alama bai rintsa da idonshi ba, daf da a kira sallah asuba Umar Faruk yaji kamar zai mutu saboda bala'in abinda yake ji, ga mararshi data d'aure take ciwo ga azababben zabbab'in daya rufeshi, sake matse Khairat yayi sosai a jikinshi ya d'ago da kanta ya fara sumbatar fuskarta, a tsorace ta zabura zata mike yayi saurin sake damk'arta ya had'e bakinsu, tsotsar bakinta yake sosai yaki bata damar da zata 'kwaci kanta, dukanshi ta fara yi tana ihu sai dai ba'a jinta, abu d'aya ne ke mata yawo a tunani shine su Musa, shi kuma mafita kawai yake nema, wata cakuma daya kaiwa mamanta yasa ta zabura tare da k'amewa, dauke bakinshi yayi daga bakinta ya saukeshi kan d'aya daga mamanta ya fara tsotsa d'aya hannun kuma yana murzar d'ayan, mafita d'aya ta rage mata shine tayi ihu , ai kuwa zage damtse tayi ta rumtuma wata qara da shi kanshi saida ya tsorata, a wahalce ya dago da jajayen idanunshi cike da rauni ya tallabota gaba d'aya ya had'ata da jikinshi ya kai bakinshi cikin kunnenta yace,

"Dan Allah Khairat, ki taimaka min, kefa kika tab'oni."

"Ni, ni dai ka sakeni dan Allah." ta fad'a tana shirin k'watar kanta.

Sake kai bakinshi yayi ga mamanta yana tsutsa ita kuma tasa hannaye tana ture kanshi da k'arfi, bille bille take sosai yanda dole ba yanda ya iya daya rabu da ita ya kife a wajen ya kwanta, ruf da ciki yayi ya tusa kanshi a pillow yana sauke numfashin wahala, tana ganin haka ta sauka daga kan gadon tana fad'in "jaraba kawai, kaine fa harda cika baki wai kai ba zaka had'a jikinka da nawa ba, kenan raina min hankali za kayi."

Hannu ta dora kan qirjinta ta tab'a taji yanda suka fara mata zafi saboda bala'in matsar da suka sha, tsaki tayi kawai ta wuce douche lokacin kuma an fara kiran sallah.

Har tayi wanka ta fito yana yanda yake , shiryawa tayi cikin doguwar riga ta shinfida sallaya sannan ta kai hannu ta daddab'a qafarsa tana cewa "ka tashi fa an kusa tayar da sallah."

A hassale ya tashi zaune yana fad'in "karki sake tab'ani kinji na fad'a miki, muguwa mai bak'in hali."

Yana fad'a ya fita ya bar dakin cikin k'arfin hali ba dan ko yana ganin inda yake takawa ba, da qyar yayi wanka shima ya fito amma saboda bala'in abinda yake ji yasa ya kasa saka kaya a jikinshi ya koma ya kwanta, abin ya dameshi sosai kuma baisan miye mafita ba tunda bai tab'a jin irin haka ba, ita kam ko a jikinta saida tayi raka'atanil fijir sannan tayi sannan ta kuma jima zaune tana addu'a da tasbihi kafin ta tashi, cire hijab d'in tayi ta nade sallayar duk tana kallonshi kuma sarai tasan miye matsalar saboda tana da wayewa ta wannan fannin, amma dai ba zata iya taimaka masa ba take ji, littafinta ta d'auko ta kwanta saman kujerarshi ta bud'a ta fara karatu, jefi jefi tana kallonshi tana basarwa, gari ya fara haske ta sake juyawa ta kalleshi ganin mutum mai ibada amma har yanzu ya kasa tashi yayi sallar farilla, aje littafin tayi ta qarasa wajenshi ta d'an daddab'a faffad'an bayanshi tana fad'in "Faruk."

Bata fad'i abinda taso fad'a ba saboda jin atsakanin zafi a jikinshi, bata wani daga hankalinta ba saboda tasan a ina matsalar take, fitilar d'akin ta kashe tazo taja zanin rufa tare da haurawa kan gadon ta kwanta kusa dashi ta rufesu sosai, da qyar ta birkitoshi sannan ta rumgumeshi a jikinta sosai ta matseshi, a hankali tasa hannu ta zame rigarta daga jikinta ya zama daga ita sai pants, a hankali ta saka mashi mamanta a bakinshi kamar 👶, da qyar ya iya bud'a bakinshi ya fara tsotsar mamanta a hankali ido rufe.

_Namijin duniya kenan, baka da dama_🤓

Duk da itama tana jin abin na ratsata amma dai had'e tata zalamar tayi ta dinga shafar kanshi da duk ilahirin gab'a ta jikinshi, sai waje d'aya da bata fatan hannunta ya kai can, Umar Faruk kuma da yake jin yana neman shidewa can kawai yake so takai , a hankali ta kwantar dashi tare da haye ruwan cikinshi tana murza mishi kan....kai kuyi hak'uri wannan rubutu yafi k'arfin alk'alamina.

_Suturtawa_

Sosai Khairat ta samarwa Umar Faruk da nutsuwa, har inda bata so takai saida ya tilasta mata zuwa, tsorata dashi sosai saboda jin girmanshi da rik'ewarshi, take fargaba ya shigeta tare da fatan kar Allah ya kawo ranar da zai kusanceta, tun Umar Faruk na nishi da numfarfashi da ihu😁harya fara had'awa da kuka, kalamai dai ba wata tsiya ba Khairat tasha su, ita kanta ta lundu ta kuma gurzu amma bata yarda ya shigeta ba, dan irin haka take so ya fara jin banbacin salo kafin yaji banbancin hq, dan da hakane kad'ai zata zama tauraruwa itama a wajenshi, tunda tasan ta rasa abinda za tayi tink'aho dashi.

*Wannan shine dalilina na saka akawa Khairat fyad'e, shifa budurci ba shine mace ba, amma wasu na ganin daka rasashi ka rasa komai, baka da martaba da qima, to ba haka abin yake ba akwai abubuwan da inka rik'esu za kafi mai budurci bakali a gurin miji, tabbas ka rasa burduci kuma ba zaice na sameta budurwa ba, amma ace ka rasa salon kwantarwa miji da hankali shine abin gudu.*


Juya mashi baya tayi a lokacin shi kuma yaji nutsuwa na zuwa mishi tare da tsatsafowar zufa daga jikinshi, a hankali ya matsa kusa da ita ya rumgumeta ta baya yana sumbatar kanta, da qyar a bud'a bakinshi ya rad'a mata a kunne yace "na gode Khairat, kin taimaki rayuwata."

"Khairat." ya kira sunanta, jin bata amsa ba yasa ya k'yaleta.

Tashi yayi ya fad'a douche ya suburbud'a ma kanshi ruwa yayi wanka k'arfi 😂, sannan ya fito ya zura doguwar riga ya shinfida sallaya ya kabbara sallah, harya gama Khairat na yanda take itama dan haka ya tashi ya kunna mata chauf eaux (heater), har ruwan suka tafasa ya juye mata a bokiti bata motsa ba, a hankali ya rad'a mata a kunne "ki tashi kiyi wanka."

Khairat ko daga nan kwance ba komai take ba illa karanta karatun rashin kunya 😂, dan inba fitar da kunyar tayi ba a yanda take ji yanzu sam ba zata sake had'a ido dashi ba, ai kuwa dai murje ido tayi ta tashi zaune kamar wacce tayi bacci, towel d'inta ta d'auka ta d'aura ta nufi douche ya bita da kallon *so* da *qauna*.


Tana gama wankan ta fito ta sameshi harya shirya abinshi, itama shirin tayi lokacin Ruk'ayya ta kawo musu abin kari, har Ruk'ayya zata fita Khairat tace "idan an jima ki share mana d'akin nan."

"To aunty Khairat." ta fad'a ta bar d'akin.

Yau ma hijab ta dora akan shirin atamfar da tayi kuma hakan ya masa dad'i sosai, saida ta rigashi fita ta fara shiga d'akin Mama ta gaisheta sannan ta wuce wajen aiki, tun a hanya ta yanke shawarar ba zata bari kishiyarta ta k'wace miji ita kad'ai ba, dole itama ta samu.

*******************

Tana cikin ayyukanta Habiba tace ana son ganinta wata k'awarta, izini ta bata ta shigo da koma wacece, jim kad'an macho ta shigo, gyara zama tayi tayi kalar rashin mutumci tana kallonta harta zauna, "meya kawoki?"

Itace tambayar data mata, "kuma macho? nazo ganinki ne fa."

"Hum, kinzo ganina? baki san inda nake bane?"

"Kiyi hak'uri macho, wallahi ban samu damar zuwa gidanki bane, amma nida Farida da Hibba munyi shawarar zuwa insha Allah."

"Ke dallah karki raina min wayo, kinga Rashida, a gaskiya na gane *tarayyata* bata da wani anfani, tunda na tare babu shegiyar data taka qafarta gidan nan, kuma tunda na ganki anan kuma a yanzu , nasan wani abu kike so, dan haka dama dai abota daku kune kuke qaruwa dani amma banda ni, dan haka ina ganin daga nan ya kamata mu raba kaya daku."

Ko kad'an al'amarin bai yiwa Rashida dad'i ba, dan wata hidima ce ta taso mata kuma a gun Khairat kad'ai zata samu kudi, in wajen samari ne to dole saita bada wani abu itama kafin ta samu, "amma macho wane irin hukunci ne wannan? wallahi zamu gyara dan Allah kiyi hak'uri."

Hak'uri da magiya ba irin wanda bata mata amma ta kafeta da ido ko magana tak'i tayi bare tasa ran ta hak'ura, dole ta tashi ta fita rai a bace tana dura mata ashar, ba ita kad'ai ba harda Umar Faruk da take ganin shine silar suyawarta.

Tana fita ta dora kanta akan makeken tebur d'in tana hasko irin wasan da sukayi da Umariri, murmushi ta saki tana jin wani farin ciki zuciyarta na ratsata, da sauri ta lumshe ido saboda tuna irin....🙈tana tausayin kanta ranar data shiga hannunshi🤓karki damu tawan, aunty Aishan Umma tana nan tare dake.😉

_Ashe shi yasa akama Zuby babbar hanya_😂


Shima dai a b'angarenshi haka abin yake, *daren jiya* ya kasa fita a qwaqwalwarsa da zuciyarsa , murmushi ne kawai akan fuskarshi mai tsada, tunani yake wace irin nutsuwa ce to zai samu in har zai iya jin irin wannan farin cikin da kwanciyar hankali saboda taimakon data masa, ko kuwa dai mutuwa zaiyi ma gaba d'aya tsabar farin ciki da jin dad'i, _mutuwar lafiya_😏.

Daga shi har ita babu wanda ya tsinana wani abun kirki har aka gama sallah azahar Khairat ta nufi gida, yauma saida ta tsaya gabanshi tace "ni zan wuce gida."

Har zata wuce taji ya janyo hannunta,tana juyowa ya tashi tsaye ya manna mata kiss😘a goshi , yau ita mamaki ya shek'e shi kuma baiji komai ba saima aikin gabanshi daya kama.

Fita tyi tana sakin murmushi jama'a ma dai yau basu saka musu idon nan ba kamar jiya, har taje gida bata daina tunanin Umariri ba, shima kuma dama ba wani aiki yake yi ba, tana fita ya kwanta akan tebur d'in yana murmushi tare da wasa da alk'alamin dake gabanshi.

******************


Tun fitarsu ba dad'ewa yan uwan Zuby suka zo gyaran d'aki tare da kaya, tun kafin su fara gyaran suka kalli kewayen Khairat *Uwani* tace "hum, ina zubarwa da kai mutunci ba, kewayen nan da sunan Zuby akayishi amma ku d'auka kuba wata, ai wannan rashin adalcine."

*Zabba'u* ce tace "waike kina mantawa da kud'i sunfi tasiri fiye da aikin boka ko malam? ai kar kiyi mamaki kud'i suka gani fa."

"Kuma fa hakane, Allah ya shiryemu to , amma ni ko duniya zaka d'auka ka bani, aiba zan qasqantar da kaina gareka ba wallahi."

"Ke kika san haka ai, baki ga harda sabon abin sanhwa aka sake ba?" cewar *Zulfa'u*.

Da wanna kananan maganganun suka gama gyaran, ba laifi an cika d'akin da kaya, sai dai tsari da qualitie ya banbanta dana Khairat, suna gamawa suka shekama d'akin turaren wuta sannan suka rufe, ana kiran sallah azahar sukayi alwala sukayi sallah sannan Ruk'ayya ta kawo musu abinci.


Sunacin abincin Hajja Khairat ta shigo, ta tarar kowa na tsakar gidan ana cin abinci , ko kallon su Uwani ba tayi ba ta wuce wajen da Mama ke zaune tana bawa su Yusuf da Fateema abinci, gwiwoyinta ta d'ora akan taburmar da suke zaune tace "Mama sannu da gida, ya jikinki?"

Cikin sakin fuska da fara'a Mama tace "jiki alhamdulillah 'yata, har kin dawo?"

"Na dawo Mama, ki saka min albarka."

Cikin dariya Mama tace "albarkata na tare dake 'yata a koda yaushe, kije ki huta yanzu Ruk'ayya zata kai miki abincinki."

"A'a Mama, ki barshi kawai." tana fad'a ta mik'e zata wuce ciki, Uwani ce tace "koda nace, gashi dai da idona na gani."

"Hum, aini da wani ne ya fad'a mana ma ba zan yarda ba wallahi." cewar Zulfa'u.

"Nifa abin takaicin anan, yanda k'anwarmu zata zauna a wannan gida a wannan rayuwar takaici, taya za tayi kishi da karuwa? yake ya k'wak'walo cutarshi yazo ya mak'alawa yar uwarmu, ni shine yafi damuna."

Cak Khairat ta tsaya tare da juyowa ta kalli Ruk'ayya tace "sabbin mahaukata akayi kuma a gidan?"

Dariyar da Ruk'ayya ke rik'ewace ta fito za tayi magana Mama Maimuna uwar katsalandan tace "au, dama can akwai mahaukata ne a gidan?"

Maida kallonta tayi gareta ba alaman wasa a tare da ita tace "kin fahimci hakan kenan?"

A take kula ta kalli Uwani tace "dama ku tunaninku zaku kawo yar uwarku ne haka kawai ba tare da kun bata training d'in zama da karuwa ba? karuwar ma kamar Khairat."

"In dai har baku shiryata ba, to ku ware mata d'aki dan har yanzu bata gama zaman gida ba, domin kuwa ba dad'ewa za tayi ba zata koma inda ta fito."

Juyawa tayi Ruk'ayya ta taso ta d'auko makullin k'ofar ta soma bud'e mata, Zabba'u ce ta nuna ita bata da hak'uri, hakan yasa ta taso tazo har gaban Khairat tace "idan gadararki fitsari, to ki sani ni zan miki maganinta, wallahi ba yar Mani Bukar kike ba, ko kece 'yar shugaba gaba d'aya ni sai naci kutumar ub...."

Tasss, kake ji Khairat ta nuna mata ta fita hauka, da hannu Khairat ta nunata tace "idan haukane a kanki ki sani asibiti ce akan Khairat, idan rashin kunya ce tak'amarki ki sani Khairat harta siyarwa take da, idan fitsara ce tink'ahonki ki sani Khairat dab'i'arta ce haka, ki yaye nan gaba idan za kiyi magana, ba dan a cikin qaddarar aurena ba akwai auren Umar Faruk, ke da baki isa ko kamata ki gani ba koda a mafarkinki , banza kawai."

Da k'arfi ta zura kai ciki ciki tana shiga d'aki Ruk'ayya ta gyarashi tsaf sai kamshi yake, fad'awa tayi saman gado tana jin zuciyarta kamar zata fito, maganar kishiya na tab'a ranta sosai kuma yana dagula mata lissafi, bawai zafin maganar da Zabba'u ta fad'a baneya harzuk'ata, zafin kishi ne kawai ya rinjayeta.

Nan fa sauran suka mike wai sai sunyiwa Khairat dukan tsiya, Mama Sa'a da yanzu bata san ana takurawa Khairat da kuma Mama da Saratu ne suka dinga basu hak'uri, da qyar suka rabu dasusuka bar gidan, amma dai al'amarin baima kowa dad'i ba, amma Ruk'ayya taji dad'in haka sosai tunda da farko iyayensu suka dinga ciwa mutunci.

Saida ta jima kwance tana kuka kafin ta tashi ta watsa ruwa ta zura doguwar riga iya gwiwa ta d'ebo kayan marmari da biscuit da chocolat tasha ta k'oshi sannan tayi kwance, bacci bai d'auketa sai tunanin daren jiya kawai hakan yasa ta kira Ruk'ayya ta d'auko littatafanta ta fara mata wani sabon darasi, sai kiran sallah la'asarya tsayar dasu suka tashi zasuyi alwala Ruk'ayya cikin kunya tace "wallahi aunty Khairat rigarki tamin kyau."

Murmushi kawai tayi ta fara alwala tace mata "idan kinyi sallah ki had'a min ordevre."

"To aunty." ta fad'a ta bar wajen.

Babu abinda bata siyo ba a kayan abincin data siyo musu, hakan yasa babu abinda aka buk'ata wajen had'awa, minti kusan arba'in ta dauka kafin ta kawo mata, tana zuwa ta sameta da wata riga da wando iya gwiwa kayan sai suka fi birgeta akan rigar dazu, ajewa tayi tace "aunty gashi."

Zata juya ta fito tace "kinga rigar nan akan kujera."

Da farin ciki ta d'auki rigar tana gwadawa a jikinta, tsayi dai Khairat ta fita amma jiki kam zasu iya zuwa daidai ko kuma Khairat ta fita da kad'an, "na gode aunty Khairat."

Ko kulata ba tayi ba bare ta amsa, tana fita ita kuma ta fara cin abincinta, bayan ta kammala kuma ta sake d'aukar littafi tana karatu, *18:30* Umar Faruk ya dawo gidan, tunda ya shiga d'akin ko kallonshi ba tayi ba harya cire kaya ya shiya wanka, sai lokacin kuma wata zuciyar tace mata "to a hakane kuma kike so ki addabi tunaninshi, idan ya gane kina kishinshi zai d'auka sonshi kike kuma ya rainaki , kawai ki basar harki samu kuje Germany ku dawo wata dama ce da zata qara kusantashi dake, kuma me meye na hushin kin manta ya gama ganin komai na jikinki."


Tashi tayi ta bud'a kayanshi ta d'auko wata shemise fara qal da bak'in wando slim da takalma farare slipas, tana cikin duba agogo ya shigo d'akin...


_Toya kuka ce, ta saka masa da kanta? ko kuma ta barshi yasa?_

😉😂😍😍😍 luv u guy's.

*Meerah*
28/07/2019 à 13:42 - ~NANA KHADIJA~😍: 🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾
💑💑💑💑💑💑💑💑💑💑💑

*ƘANGIN RAYUWA*
_(labarin Raheenat da Abdul-Hakeem)_

🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾
💑💑💑💑💑💑💑💑💑💑💑



*STORY AND WRITING*


*RAHEENAT M ABBAKAR*
AND
*SAMEERA HAROUNA*




_GAISUWA GAREKU MASOYA, HAƘIƘA MUNA JIN DAƊIN COMMENT ƊINKU AKAN WANNAN NOVEL ƊIN, KU SANI MEERAHEENAT SUNA YINKU IRIN SOSAI SOSAI ƊINNAN FA😉💘_



DEDICATED TO ALAWIYYA❤




*🇸🇦ZAMAN AMANA WRITER'S*
*(Z.A.W)*
```(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)🤜🤛```



*Bismillahir-rahamanir-rahim*



Page 15 to 20






Yana ji a ransa ina ma lafiyarsa ƙalau da ya tafi a sukwane yasha ruwan nan sha ba na wasa ba, saboda irin matsanancin ƙishir ruwan da yake ji, saidai kash ba zai iya ko motsa ƙafarsa ba balle ya miƙe, kallonsa Raheenat takeyi sosai a ranta tana yabawa da kyaunsa, duk shigowarta da takeyi gidan ɗiban ruwa bata taɓa ganinsa ba, amma tasan babu shakka wannan kyakkyawar matashin saurayin shine Abdul-Hakeem ɗa ɗaya tilo ga Alhaji Naseer buzu wanda take jin labarin rashin lafiyarsa a cikin unguwa, wani lokacin kuma a bakin su Farida in suna hira labarinsa, ganin da tayi shi Abdul-Hakeem sam ba ita yake kallo ba ruwan da yake zuba a panpon ya tsurawa ido yasa tayi tunanin ko ruwan yake son sha ne, kau da idanta daga kallonsa tayi ta fara neman abinda zata ɗiba ruwan ta bashi yasha, ganin babu wani mazubi a kusa yasa ta nufi bakin get gurin Baba megadi da sauri dan samun kofi.

Baba na zaune kan bencinsa da ƴar redionsa a hannu ya yana saurara yaga Raheenat ta nufo inda yake, murmushi yayi yace "ƴata Raheenat ya akayi ne banga kin ɗebo ruwan ba.?"

Murmushi Raheenat tayi tace "Baba kofi nake son ka taimaka min dashi na tara ruwa nasha. "

Miƙewa Baba yayi ya shiga ɗakinsa ya ɗauko mata kofi yana faɗin "ayya kice ƙishi kika ji. "

Raheenat dai bata tsaya bashi amsa ba ta koma gurin ponpon da sauri tara ruwan a kofin sannan ta nufi gurin Abdul-Hakeem, da zuwanta ta kafa masa ruwan a baki tana faɗin "nasan duk yanda akayi kishi kake ji tunda naga kana kallon ruwan. "


Nan Abdul-Hakeem ya kama shan ruwan babu ƙaƙƙautawa, domin kishin yake ji sosai.



Hajiya Luba ce wacce dama ɓangaren mahaifin Abdul-Hakeem ta shiga sai gashi sun fito tare dashi suna hira cikin nishaɗi, karaf idanunsu ya sauka kan Raheenat wacce ke bawa Abdul-Hakeem ruwa, nan take annurin fuskar hajiya Luba ya ɗauke haushin Raheenat da tsanarta taji nan take, shiko Alhaji Naseer abin birgesa yayi yaji yarinyar ta shiga ransa, hajiya Luba kuwa a ranta take faɗin "akan me wannan yarinyar zata shiga hurumin da ba nata ba, akan me zata taimaka masa, me yasa ba ta bari ƙishir ruwan ya galabaitashi koma ya kasheshi kafin waccen shashashar uwar tashi ta zo ta bashi ruwan ba, lallai wannan yarinyar ta shiga al'amarinna, ya kuma zama ɗole ta ɗauki matakin da ya dace a kanta, dole ne ma na hukuntata. "

Muryar Alhaji Naseer ne ya katse mata tunaninta taji yana cewa "hajiya kinga wani abin burgewa, gaskiya yarinyar ta samu nagartacciyar tarbiya, wallahi naji ta birgeni sosai, yanzu daga shigowarta har ta fahimci Abdul na son shan ruwa. "

Saurin wayancewa tayi ta saki murmushin da bai kai zuci ba tace "Raheenat kenan ai tafi da haka, gaskiya nima ta burgeni matuƙa, gaskiya kam ta samu tarbiyya sosai wajen mahaifiyarta" cikin suɓutar baki tare da nuna ita ɗin tana tausayinsa, ta ɗaura da cewa "ni har nayi wa ɗana sha'awarta, ina ma ace zaka nemawa Abdul-Hakeem aurenta, kaga ko ba komai mahaifiyarsa zata samu sausacin wasu abubuwa, dan gaskiya akwai abinda ya kamata yanzu ace matarsa ce zatayi masa, kamar wanka, wankin ba hayanshi da fitsari dan akwai nauyi matuƙa mahaifiyarka nayi maka irin waɗannan abubabuwa, matarshi ce kawai zatayi masa ba tare da jin nauyi ba. "

"Kin santa dama?" ya tambayeta.

A kakkauce tace masa "eh , ai yar gidan malam Habu ce wacce suke zaune a gidanshi."

Wani basaraken murmushi Alhaji Naseer yayi ya ƙara kai kallonsa ga Raheenat wacce ta gama bawa Abdul ruwan, kuma tas ya shanye sai kofin, har ranshi yaji daɗin maganar Hajiya Luba tare da ƙudurawa a ranshi zai nemi iyayan yarinyar ya nemawa Abdul auren Raheenat domin yanayin yarinyar kaɗai da ya gani yasan zatayi hankali sannan zata kula da ɗansa sosai, sai dai ko da wasa be nunawa Hajiya Luba ya ɗauki shawararta ba, dan haka kawai yaji baya son sanar da ita amincewarshi akan batun.


Ita kuwa Hajiya Luba dariyar mugunta tayi ganin Alhaji Naseer bece komai ba, a ranta tace "aikin banza, wacce macen ce zata yarda ta auri masaki ta zo tayi zaman bauta, to koni naji wacce ta yarda wallahi sai nayi yanda zanyi na hana abin faruwa, domin ba zan yarda Abdul-Hakeem ya samu kulawa ba, nafi son naga yana wahala kafin ranar da zai margaya. "



Shiko Abdul-Hakeem da ido yakeyiwa Raheenat alamu da ya gode ta hanyar lumshesu, murmushi kawai ta sakar masa taje ta ɗauki ruwanta ta ɗaura akai ta nufi get, da kallo Abdul ya bita har ta ɓacewa ganinsa, sai da ta bawa Baba kofinsa sannan ta fice daga gidan zuciyarta cike da tausayin Abdul-Hakeem, tana tafe tana cewa a ranta "ikon Allah kenan, mutum da ransa amma marabarsa da matatce kawai numfashi, ko wannan ya isa ya ƙara mana imani, mutum ba a bakin komai yake ba, lokaci ƙanƙani Allah zai iya sauya maka halitta ka zama wani abu daban, wannan ba komai bane a gurinsa, gashi dai ina ganin babu wanda ya kaimu shiga k'unci da *K'angin rayuwa*, amma da gani wannan ya fimu, dan babbar kyautar da ubangiji zaima bawansa bayan ya bashi addinin musulunci shine ya bashi lafiyar da zai bauta masa da ita."


*************


Tana shiga gidan ta ajiye ruwan, ko sauraren masifar da Fa'iza takeyi mata na ta daɗe ba tayi ba ta shigewarta ɗakinsu da sauri domin cire uniform ɗinta tazo ta ɗaura girkin rana.


Zaune ta iske Mama akan sallaya da alama kiran sallah azahar take jira, "sannu Mama." ta fad'a cikin hanzari tana cire kayan jikinta.

"Sannu Raheenat, har kin d'ebo ruwan ne?" cewar Mama.

Doguwar rigar jiya ce ta zura a jikinta tana fad'in "eh Mama na d'ebo, zanje ne na d'ora girki rana nayi."

Tana fad'a ta

Please Login or Register in order to submit comment