Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shedamun ana iya dora su kan magunguna da zasu temakawa kwakwalan su. Masuman da ita tata matsalar ba dorarriya bace tasameta ne lokacin haihuwa. Nayi mamakin jin demential state dinta ya dedeta kwarai, Sai Mahmood din ya sake ganar dani cewa, Tabbas shi kansa ya sanarwa dasu Balan cewar lalle karatun alqur鈥檃ni da addu鈥檕in da ake mata ne sukai tasiri agareta. Sauke qur鈥檃ni kullum da asubah ana rok鈥檃n Allah, Kaga kuwa fiye da haka ma zata iya warkewa. Alhamdulillah Yaa rabbi. Dr. Dinma zai zo Yanzu鈥�

Habeebullah kukan dadi kawai yake yana hamdala. Farin cikin zuciar sa ya ma hanashi magana. Cikin haka Dr. Mahmood ya shigo. Nan suka cigaba da tattaunawa yana sanar musu komai game da ciwon na Haj Maimunatu.

鈥淭abbas an samu cigaba da cognition enhancing medications, Su ake dora masu irin ciwon ta akai, Saboda sabon psychostimulant modafinil (Provigil) Yana temakawa/improves alertness, a key factor in cognitive performance. ..鈥�

鈥淢asha Allahu! Gaskia mungodewa Allah.鈥�

鈥淲allahi mai gida, Ni kai na da sauran likitoci munyi mamaki kwarai dagaske , Sai dai kuma dukkan wata cuta da Allah zai dorawa bawan sa, Ya kan warkar da ita a sanda yaso. Ko da kuwa likitocin duniya sun tabbatar ba鈥檃 warkewa. Domin Allah shi buwayi ne gagara misali. Kuma kaga Hajiya Maimunatu ciwukan nata da yawa data hadu dasu wajen haihuwar nan, Ai gaskia jajircacciya cema. Domin badan qur鈥檃ni da itadin mai ibada bace ada, Bana tunanin za鈥檃 samu cigaba haka. Duk kuwa da ciwuka ne data had鈥檜 dasu daga baya. Shiysa dana dudduba gwaje gwajen endoscopy na matsalar cikin da akace tana fama dashi, Dysentry dinnan na colon naga babu shi. Ct scan din kan nata ma naga babu buguwar da muka gani karshe. Jini da sauran gwajen stool duk babu wata matsala. Kuma yanayin yadda naganta jiyan nan da bayanin likitan kwakwalwa yabarmun ganinta na karshe ya shedamun baya tunanin akwai wata sauran hauka a tattare da ita.

鈥淒uk kuwa da theres no cure for Alzheimer鈥檚/Dementia but there are treatments that may change disease progression, and drug and non-drug options that may help treat symptoms. Understanding available options can help individuals living with the disease and their caregivers to cope with symptoms and improve quality of life.. Kungane ko? So demential state dinta ba wani babba bane duk Kuwa da, Zakaga wani lokacin juna biyu kanzo da matsaloli. Kuma dama Alzheimer鈥檚 disease yanzu kusan a tare suke tafiya inde aka samu irin matsalar ta. Cases na 5 kenan da muka samu bayan nata. Tun wancen shekarun zuwa yanzu, Duk kuwa da gaskiya wancen rasuwa suka yiyyi. Wasu kuma yaran suka samu tabin kai. So shi juna biyu/Pregnancy is associated with improvement in immunoregulation that persists into the geriatric phase. Impaired immunoregulation is implicated in Alzheimer鈥檚 disease (AD) pathogenesis.

鈥淪o cumulative number of months pregnant, was associated with lower AD risk (尾 = 鈭�1.90, exp(尾) = 0.15, P = .02). Cumulative number of first trimesters was associated with lower AD risk after adjusting for third tri-mesters (尾 = 鈭�3.83, exp(尾) = 0.02, P < .01), while the latter predictor had no significant effect after adjusting for the former. Wannan duk bayani nake akan sanda komi yasamo asali...鈥�

A hanakali ya shiga zayyane musu komai, Habeeb na matse hawayen yadda mahaifiyar tasha wahala. Duk a haihuwar ne tasamu wannan matsalar. Wanda badan Allah ya kawo da baiwar dawowar hankalin taba da shikenan har gaban abadan haka zata zauna in lunacy. Haka Dr. Mahmood dai ya cigaba da musu bayanin komai a takaice tun daga kan, T-cells in AD etiology. T-cells are more numerous in the AD brain than healthy brains...

Sannu a hankali har ya kammala gaya musu komai. Alhaji saifuddeen ya daga hannu sama ya kwararo adduoi yana mai shafawa a fuskar sa.

鈥淎lhamdulillah! Allah kai ne abun godia.鈥�

鈥淶amu cigaba da duba yanayin nata, Kuma na cewa khadija dik yadda ake ciki ta dinga sanarmun. Domin so muke sai komai ya gama dawo mata baki d鈥檃ya. Sai kuma mu dora ta akan wasu magungunan Insha Allah. Amman dai dan warkewa ta warke. Tasha jinya gaskia. Shekaru kadanne fa a talatin babu, Bazan manta ba. Malamai na ne ke dubata kafin ma na zama consultant nima, Toh dama cikin hukuncin Allah dik abunda yai farko zai yi karshe. Allah ya bata lapia mai dorewa, Ya kuma hadata da ahalin ta da take begen gani baki d鈥檃ya鈥�

鈥淎llahumma Aamin Dr. Allah ya saka maka da alhairi kai ma. Mungode kwarai.鈥�

Dr. Mahmood bai wani dade ba ya tafi bayan sunyi sallama.

鈥淪hikenan Habeebullah zaka iya tafiya. Eh mu dan sake bata lokaci, Nan da wani lokaci kalilan sai mu je gaba d鈥檃ya..鈥�

鈥淭oh Baba.! Allah ya kai mu.鈥�

Habeebullah yai wa mahaifin nasa sallama ya tashi ya fita. Yana fita wayar sa tafara kara. Dalaal ce. Dauka yayi yana saita muryar sa dake alamar yaci kuka.

鈥淗ello.. Gayu! Okay kina garden. No ina nan. Bara na zo.鈥�

Dakin sa ya koma ya watsa ruwa saboda fuskar sa tayi alamar kuka. Ya canza kaya zuwa k鈥檃nana. Ya nufi garden din gidan da Dalaal ke zaman jiran sa. Tun daga nesa suke kallon juna, Amman kowannen su kallon nasa ma鈥檃nar sa daban. Har ya zauna bata dena kallon sa ba.

鈥淕otchaaaa! Meye kike kallo na?鈥�

鈥淜ake kallo na dai鈥�

鈥淣i na dauke idanun ai.. Kece kika cigaba da kallo na.鈥�

Murmushi tayi kawai tana girgiza kai.

鈥淏a komai...鈥�

鈥淏an yadda ba鈥�

鈥淎llah kuwa..鈥�

鈥淪o ya whats up?鈥�

鈥淭he skyyy鈥� tabashi amsa tana daga hannunta sama.

鈥淣a ki wayon... 鈥�

鈥淣aga yau kana cikin farin ciki.鈥�

鈥淎n sanar mun wani abu ne mafi soyuwa da kusanci a gare ni鈥�

鈥淲oah that鈥檚 great! I鈥檓 just bored ne.. Nace bara na kira Esq.鈥�

鈥淏a鈥檃 nema na sai kina cikin boredom鈥�

鈥淎a wallahi, Kasan kullum ina asibiti ai, Sanda nake free kuma muna tare da kai ai.鈥�

鈥淪o ya meye labari?鈥�

鈥淏a wani labari, Wai strike ma naji ana tunanin zamu tafi.鈥�

鈥淎i ku likitocin nan abu kadan kuce yajin aiki.鈥�

鈥淣an kasar ba, Suna wasa da harkar lapia, Amma fault din gwammati gaskia.鈥�

鈥淭oh Allah ya kyauta. Kice zaki sha hutu kenan鈥�

鈥淲ell.. Not really! Maybe dai naje gidan aunt dina. Tanata damun Ummy.鈥�

鈥淎鈥檌na?鈥�

鈥淎buja..鈥�

鈥淗aba dai yanzu tafiya zaki kibar mu?

鈥淟iterally yes! Inde strike ya tabbata.鈥�

鈥淭oh Allah yasa karya tabbata.鈥�

Dariya suka shiga yi gaba dayan su. Suka cigaba da hirar su gwanin ban sha鈥檃wa... Duk wanda ya gansu a yanayin yadda suke sai sun birge shi. Kyawawa dasu duka. Farare. Dalaal ta fishi haske abadan saboda ita ruwa biyu ce. Amman Habeebullah nada wani irin kyawu da kwayar idanu masu tafiya da duk wanda yai tozali da shi. Habeebullah kenan. Barrister dan alkalin alkalai, Babban 鈥榙a yaya ga su Ayaah. Masoyin Allah.!馃敟鉂わ笍

鈥⑩€�
Littafin DALAAL kirkirarren labari ne, Amma yana dauke da wasu rassa na cikin sa wanda TRUE LIFE STORY NE. Literally! Yes! sun faru, kai suna kan faruwa ma. B鈥檃ngaren damuwar/depression Hafez ya faru yana kan faruwa ma. Duk kuwa da na canza wasu abubuwan. Sannan bangaren Haj Maimunatu. Wanda abun ya faru dasu. D鈥檃ya awajen haihuwar tarasu. 鈥楧an ya rayu. D鈥檃ya kuma bayan ta haihu. Ta samu matslar tabin hankalin a sanadin jijjiga itama. Ta debi shekaru sosai itama da Alzheimer鈥檚/Dementia, Cikin ikon Allah kuma domin shidin mubuwayi ne gagari misali sai ta warke kuma. Akwai case din da ongoing ne yanzu yake faruwa ma, Matar data warke sai haukan ya dawo. Itama duk wajen haihuwa ta samu matsalan. Toh Allah ya bawa bayin sa lapia duk masu dauke da ire iren matsalolin dama marasa lapia na gida dana asibiti baki d鈥檃ya鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍...

Acigaba da bin alkalamin zafafa don jin yadda labaran su zaku kasance. Yes books din zafafa biyar sun fita daban 馃槝馃槝

*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_

*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_

*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_

*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_

*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_

Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.

Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka馃憞馃徎馃拑馃徎

茒aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu蓷u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki馃憞馃憞

0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB

saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)馃憞馃憞

*_08085405215_*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU馃憞馃憞

聽 0903聽234聽5899

馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎
TEAM----ZAFAFA BIYAR馃敟馃槝馃グ馃槏
10/17/21, 2:10 PM - Aisha Adam: *DALAAL*

*ZAFAFA2021*
(PAID/NOVELS)

*KU KAWO TALLAN HAJOJIN KU, ZAFAFA SU TALLATA MUKU, BUSINESSES DINKU SU BUNKASA, AKAN FARASHI MAI RAHUSA*

*PAGES NA ZAFAFA DA AKEYI YANZU DUKA BOOKS BIYAR NERA 700 NE KACAL!!!*

*PG: 18*


***DALAAL***

**Tana tsaye gaban mudubin ta irin dogon mudubin nan daka ke iya ganin kanka baki d鈥檃ya. Sanye take cikin doguwar riga ja ta abaya. Ta yane kanta da mayafin abayar. Bata wani tsaya yin kwalliya ba. Tadai shafa man lebe a bakin ta. Tana mai shafa turare marasa karfi. Wayar ta tadan janyo tayi mirror selfie guda d鈥檃ya. Ta jefa wayar a jaka ta zuge zip din. Ta sauka kasa tana mai duba agogon dake wutsiyar hannun ta.

A parlorn Ummy ta tarar da baban su habeeb da Ummyn suna karin kumallo. Gaishe su tayi baki d鈥檃ya tana mikewa tsaye.

鈥淯mmy zan tafi.鈥�

鈥淗aka zaki tafi baki ci abinci ba?鈥�

鈥淣asha tea. Ya ishe ni.鈥�

鈥淭oh shikenan sai kin dawo. Allah ya kiyaye ya tsare.鈥�

鈥淎amin鈥�

鈥淪ai kin dawo, Allah ya dawo dake lapia.鈥�

鈥淎amin! Baba鈥�

Sake musu sallama tayi. Ta fita da sauri ganin ta kusa makara.

鈥淵arinyar nan nada hankali ga nutsuwa鈥� Cewar attorney yana mai cigaba da kurbar flavored tea din hannun sa.

Ummy tayi murmushin jin dadin yabon da yake wa Dalaal.

鈥淭anada manemi ne?鈥�

Ummy ta girgiza kai, Hade da cewa,

鈥淎nya kuwa? Nasan dai da tana tare da wani, Amman tacemin sun rabu.鈥�

鈥淐ikin yaran nan na keson hadata da wani. Inde batada wanda take so, Allah tana da tarbiyya.鈥�

鈥淭oh Alhaji ai kai ubane awajen ta. Allah ya zaba abunda yafi alkhairi.鈥�

Cigaba da hira suka yi. Har suka kammala cin abincin. Attorney ya mike ya mata sallama ya tafi. Sashen Haj binta ya nufa. Suka gaysa yadan zauna akan kujera yana duban labaran da ake a kujera.

鈥淪iyasa dai tazama shirme yanzu. Yan siyasa suyita alkawararruka suna rantsuwa akan zasu gudanar da aiyuka, Sai sun hau su juyawa talaka baya.鈥�

鈥淲allahi kuwa Alhaji. Kusan haka aketa tafiya dai, Tun shuwagabannin baya da suka rarrasu. Sune dai sukai abin arziki.鈥�

鈥淲allahi kuwa, Na yanzu kam kusan duk halin su d鈥檃ya.鈥�

Haj Binta tadan yi shiru kafin tace dashi.

鈥淎lhaji ka kosan Haj Maimunatu tafara samun lapia!鈥�

鈥淓h wallahi Hajia! Maganar da nakeson miki ma kenan kika riga ni. Ance kinata aika abin arzuka a boye. Toh angode Allah ya saka da alkhairi.鈥�

鈥淜ai Alhaji ni wallahi ba abinda nake nufi ba ma kenan. Toh Allah ya bata lapia mai dorewa. Yasa ta warke kenan baki d鈥檃ya.鈥�

鈥淭oh Aamin ya rabbi. Bari na leka court. Wata sharia zanwa zuwan ba zata. So nake na yanke hukunci a yau. Naga lauyan me kare karar dan shawalwali ne.鈥�

鈥淭oh Alhaji, Allah ya dawo da kai lapia.鈥�

Ficewa yai. Daga nan ya karasa sashen Haj ikhlima itama suka gaisa. Ya wuce wajen aiki.

****

Sannu a hankali wani irin shiri sosai Dalaal suke da Habeeb. Har ta kai ko basa ganin juna su kanyi hirar su a WhatsApp ko ta text message. Habeeb zuciar sa tafara ingiza shi. Wata irin kauna yakewa dalaal acikin zuciar sa da yakasa gane shin wannan so ko shakuwa ce? (Littafi na da bansan wacce duniyar yake ba馃挃)

Yana zaune akan gado bayan ya bi jam鈥檌 a sallar isha鈥檌 na masallacin gidan su. Chatting suke da dalaal. So yake kawai yai tozali da kyakkyawar fuskar ta.

鈥淜ina ina?鈥�

鈥淚na parlorn Ummy鈥�

鈥淶an iya zuwa muyi hira?鈥�

鈥淪ure! Why not?鈥�

鈥淎mman kunyar Ummy nake....Sede ki fito parlorn baki.鈥�

鈥淲hy? Okay fine.鈥�

Mikewa tai ta janyo hijabin Ummy ta zura. Ummy dake kallon ta tun dazu yadda take murmusawa tana danna waya.

鈥淚na zaki?鈥�

鈥淲ai Habeeb ne zai zo muyi hira. Amma yana kunyan ki. Sede muje parlorn baki.鈥�

鈥淣i kuma?鈥� Ummy ta fada tana nuna kanta hade da yin dariya.

鈥淭oh ki gaishe shi. Ki ce na ce ransa ya dade.鈥�

鈥淭oh Ummy!鈥�

Parlorn bakin yana farkon shigowa sashen Ummy daga kasa. Daka bude k鈥檕fa se shi. Ashe har Habeeb ya rigata zuwa yana zaune. Sanye cikin kananun kaya. Kirar riga da wando. Suna hada idanu taji gaban ta ya amsa.

鈥淚na yini?鈥�

Ta fada tana mai zama nesa da shi.

鈥淜ina lapia?鈥�

鈥淧retty Good, Ummy tace tana gaishe ka. Wai ranka ya dade.鈥�

鈥淪ubhanAllah me kika gaya mata.鈥�
Da sauri ya mike ya fita zuwa wajen Ummy.

鈥淯mmy barka da dare.鈥�
Ya fada yana sosa keyar sa.

鈥淏arka Habeebullah. Ai nace bana cin mik鈥檈.鈥�

鈥淗aba wane ni...鈥�

Shiru ne ya biyo baya Ummy ta lura da yadda yafara jin kunyar ta. Yana tsugunne sai faman lankwasa hannaye yake.

鈥淭oh Nagode Habeeb.鈥�

鈥淭oh bara na je. Sai da safe.鈥�

Mikewa yai ya koma wajen Dalaal. Suka cigaba da hirar su. Can wayar sa tayi kara ya dauka yana kallon sunan me kiran. (TBH)

鈥淗ello! Na鈥檃m! Ya kake. Kace ka rike alkawari kenan? Ya jikin naka? Aamin Yaa rabbi. Ai shine fushin da nace ina da kai. Toh Allah ya kawo lokacin. Ya kuma kawo mana ku lapia. Uhm! Zan kira ka... Ya akai ka gane? Toh naji din. Zan kira ka. Zata ji. Alright bye. Take care鈥�

Ajiye wayar yayi a gefe yana murmushi.

鈥淏rother na yana gayshe ki.鈥�

鈥淪u Na鈥檈em?鈥�

鈥淣o ba su Na鈥檈em bane. Ban taba gaya miki shak鈥檌ki na ba? Hamimi? Rabin jiki na da tsoka kenan鈥�

Dalaal tasa dariya tana girgiza kai.

鈥淭ab ai kuwa nayi babbar mantuwa. Shi ba anan ya taso ba. Ko a cikin magana ban taba gaya miki na Morocco ba?鈥�

鈥淟iterally yes! Kana fadar something Morocco. He鈥檚 nice, attentive, very religious and most caring, Kace cocky being ne amma.鈥�

鈥淗abawa sai yazo zaki gani. Zaka mishi tambaya ashirin ya baka amsa d鈥檃ya. Kayi masa magana sau dari ya furta kalma uku shikenan. Haka halin shi yake. Amma duk duniya idan kika cire fiyayyen halitta da ni kai na, Da iyaye na. Sai shi gaskia.鈥�

鈥淲oah... Zuwa zasuyi daga can Moroccan?鈥漈a tambaye shi.

Habeeb da yana duba wayar sa alokacin ya dan girgiza kai.

鈥淣o! Daga wata kasar daban. Da dai kam a moroccon suka fara zama. Sunan sa Hafez, Hafezullah. Bari dai sai yazo muna tare zan dakko labarai. Bai taba budurwa ba tun dayake sai akan wata. Kuma har yanzu bai san inda ma take ba.鈥�

Dalaal tayi dariya tana girgiza kai.

鈥淎i yafi, Da ace yana kule-kule dinnan.鈥�

鈥淯hm da wannan gaskiya. Shi fa baya magana ne. Muma bar zancen sa sai yazo zaki ga komai. Kin ki ban amsar tambayar dana miki. Wane irin namiji kikeso... Kika sani ko miji zan miki.鈥�

Dalaal ta dan daga kai ta dube shi tana murmushi.

鈥淲anda yafu alkhairi agare ni.鈥�

鈥淏ut still dai kinada taste dole, Kowane dan adam nada buri.鈥�

Ajiyar zuciya ta sauke.

鈥淚nason mutum dogo, Mekyau kamar kai haka, Me gayu da iya zance irin na wani cousin dina Adeel. Then mara magana haka wanda kallon mata basu ishe shi ba haka. Kamar misalin brother dinnan naka da kake fada. In general Inason nabi zucia na kawai akan wanda tafiso inde alkhairi ne agare ni.鈥�

Habeeb ya samu kansa da ka鈥檇a kai yana murmushi. Can ya taso ya koma kusa da kujerar ta yana zuba mata idanun sa. Data kasa jure kallon nasa.

鈥淢isali ace nace inason wata mace.... Zata so ni saboda me? Like halina ko wasu abubuwa nawa dai haka? Kinji..... Dalaaal鈥�

Yadda yaja Dalaal dinne yasa ta zuba masa idanu itama tana kallon sa. Hancin sa da yanayin bakin sa. Kai harda sajen sa da gemu dik irin nasa ne. Kawai dai wancen yafi hasken fata.

鈥淜ana da kirki... You are nice... way too nice. Literally yes! You are very good natured.鈥�

鈥淕odia nake k鈥檃nwata.. Wata ce zucia ta ta aminta da ita, Ina sonta. Sosai fa! Kuma zan iya auren ta ko da kuwa ayau akace na fito. Koda yanayin hali na da al鈥檃duna ba su mata ba, Zan iya ragewa zuwa yadda take so, Amman na kasa gaya mata. Tayaya kike ganin zan sanar da ita?鈥�

鈥淜awai ka gaya mata.. Ka samu lokaci. Kaje kuyi magana. Ko ka tura mata ta message.鈥�

鈥淶an yi kamar yadda kikace, Zan tattaro duk wasu courage na hada waje d鈥檃ya.鈥�

Murmushi tayi masa tana sara masa alamar salute. Habeebullah ya mike ya koma inda ya fara zama ya zauna yana murmushin shima. Yadda ya tsareta da idanu ne yasa dalaal ce masa bacci take ji. A dole badan yaso ba. Yai mata sai da safe ya tafi. Zuciar sa na tsara masa yadda zai zayyano mata kalaman kauna ya tura mata. Ko kuma ya ware rana d鈥檃ya su fita unguwa ya gaya mata.....

*******KATSINA STATE*********
(SANDAMU LG)

Kan kace mene? Warakar ciwon tabin kan Haj Maimunatu ya zagaye sandamu da abunda ke cikin ta. Masoya na kusa dana nesa haka suka rika tururuwar zuwa suna musu barka.

鈥淎ddah Maimunatu, Na kai miki ruwan wankan.鈥滳ewar Hadizalo tana mai kallon Haj Maimunatu cike da kulawa.

鈥淭oh Hadiza. Nagode.鈥�

Mikewa tai sanye da hijabin ta, Ta daura zani a ciki, Bandakin ta shiga. Tayo wanka , Hade da wanke kan ta da shampoo da Hadizalo ta kai. Ta dirje koina a jikin ta sannan ta fito. Mai ta shafa tana mai zura kayan ta.

鈥淵au yaushe Gwaggo?鈥�

鈥淟araba! Ta bawa ranar samu.鈥�

鈥淭oh Allah yasa mu samu alkhairi.鈥�

鈥淎llahumma Aamin.鈥�

Hira suka cigaba da yi. Mutane nata zuwa suna ganin ta. Ita dai dik wanda ya mata murna amsawa take duk kuwa da bata kamo bakin zaren ba. Haka akaita tudadowa har dare sannan kafa ta dauke.

Haj Maimunatu ta haye kan gado bayan ta yi addu鈥檕in ta ta dauro alwala.

鈥淕waggo wai miyasa mutane keta shigowa duba ni? Nayi rishin lahia ne?鈥�

鈥淟ahiar ce ta samu Diyar albarka.鈥�

Bata sake cewa komai ba. Domin takasa gane kan maganar gwaggon. Taja hamma tana mai rufe bakin saboda yadda bacci ke jan ta.

鈥淕waggo sai da safe鈥�

鈥淭oh Allah ya tashe mu lahia.鈥�

Juyawa Haj Maimunatu tayi ta lula duniyar bacci. Fanka sai kada su take yi. Sakamakon wutar lantarkin da nepa suka kawo. Gashi anyi ruwa gari yai ni鈥檌ma. Bishiyu sai kad鈥檃wa suke suna bada iska mai dadi.

Cikin baccin da take. Ta cigaba da tunano rayuwar ta ta baya data shud鈥檈. Kamar dai cigaba akan tuna bayan da tayi....

鈥淜ai na da cikina wani irin ciwo suke yi Gwaggo.鈥�

鈥淜iyi hak鈥檜ri d鈥檌yar albarka, Mai gidan naki yace idan muka koma zai dakko kwararren likita ya sake duba ki, Tunda nan din kinga likitocin sunce ba gado kuma asibiti ya cika. Sunce kin rigada kin haihu lahia me za鈥檃 zauna a musu. Kina ganin tun dazu suke aikowa mu tafi鈥�

Ciccije lebe kawai take tana dan dafe kasar marar ta. Gwaggo na goye da Habeebullah yanata baccin sa. Hadizalo da su Iya Ramma aminiyar Gwaggo, su suka temakawa Haj Maimunatu ta gyara jikin ta. Aka zura mata hijabi.

Saifuddeen ya dakko shatar mota ta debo su suka koma gida. Yana ta mata sannu. Ita dai dauriya kawai take. Da dare jiki ya kara tsananta. A dole aka kara daukar ta suka nufi babban asibitin cikin birni. Duk likitocin basa nan. Sai nurses su kuma sunata yanga. Suka dura mata ruwa suka bata gado. Ciwo nata cinta tana salati. Haka ta kwana d鈥檃ya tana sallallamin sabon ciwo. Likitocin basu zo kanta ba ganin ai ta haihu wai zazzabi ne kawai. Sai da sukaita roko tukun sannan wani babban likita yazo washegari. Yana dubata yace ai wata haihuwar ce. Kowa ya cika da mamaki. Yabi likitocin da nurses ya zage su tas. Domin da da akwai karar kwana data rasu.

Gashi ta jigata tana ta salati, Can ta janyo surah ta shiga Karantawa tana kuka. Takasa haihuwa da kanta. Daga karshe likita yace mijin yasa hannu ayi aiki a ciro. Saifuddeen nata tsiyayar hawaye haka yasaka hannu aka shiga da Maimunatu dakin tiyata tanata karatun alqur鈥檃ni tana kuka da karfi. Basu dau lokaci sosai ba aka fito da katon jariri.

鈥淚na mahaifin sa, Gashi nan kayi masa huduba, Zamu dan yi masa checkup dan shi bai zo da lapia ba gaskia.鈥�

Hannun Alhaji saifuddeen na rawa ya karbi jaririn yana hawaye. Huduba ya masa yana mai matsa masa ruwan dabinon daya tofa a baki.

鈥淶aku iya ganinta.. Dan zamu mata allura ne. Batada lapia sosai.鈥�

Duk suka dunguma suka shiga cikin dakin. Tana kwance tana hawaye. Bakin ta dauke da karatun qur鈥檃ni tana yi a hankali. saifuddeen ya karasa kusa da ita yana dan nuna mata jaririn.

鈥淢aimunatu nahh! Ashe yan biyu ne. Mun kara samun albarkar wani 鈥榙an namiji. Tsiran su kwana biyu da wuni. Na rad鈥檃 masa MUHAMMAD HAFEZ. HAFEZULLAH!, Hafizin qur鈥檃ni ne Insha Allahu, Saboda haihuwar sa mai abin mamaki ce. Da karatu a bakin ki kikai nakudar sa.. Allah ya raya mana su. HABEEBULLAH DA HAFEZULLAH!鈥�

Jikin ta gaba d鈥檃ya sai ya soma rawa. Tana mika hannunta ya bata. Tana karba ta saki wata kara. Kafin tai wulli dashi gefe. Kowa ya dimauta da ganin abunda ya faru. Likitoci sukai kanta suna bata taimako. Ashe wata sabuwar jijjigar ce. Tasha wahala ainun. Jaririn ma daukar sa akayi aka shiga bashi temako, Babu abunda ya same shi na buguwar da yayi. Sai dai yazo da ciwon zuciya mai tsanani..

鈥�
Furgigit ta farka tana gumi duk kuwa da iskar fankar dake kad鈥檃wa, Ga kuma sanyin ruwan sama.

鈥淕waggo... !Gwaggo鈥�

鈥淣a鈥檃m diyar albarka.鈥�
Gwaggo ta farka da sauri daman batada nauyin bacci kwata kwata.

鈥淕waggo! Ashe yan biyu na haifa? Gwaggo ina Hafez? Hafezullah dana haifa daga baya bayan kwanaki biyu da haihuwar tagwan sa Habeebullah? Gwaggo suna ina? Habeeb da Hafez? Suna ina Gwaggo? Ina saifuddeen? Mahaifin su?鈥�

Gwaggo ta sauke ajiyar zucia tana hamdala.

鈥淟abarine mai tsawo Maimunatu. Shekaru da yawa a talatin kadan ne babu. Sannu ahankali sai yanzu Allah ya ida nufin sa hankalin ki da tunanin ki suke dawowa....鈥�

Wani kuka ne ya kufcewa Maimunatu mai tsuma zuciar duk wanda ya saurara. Haba shi yasa mutane suketa zuwa mata murna. Kuka ta shiga yi sosai harda shessheka. Gwaggo Haule ta mike ta janyo ta jikin ta tana rarrashin ta.

鈥淶an sanar da ke komai... Idan kika kammala tuno duk abubuwan da suka shude diyar albarka. Yanzu kije kiyi alwala kiyi sallar godia ga Allah daya azurta ki da wannan baiwa. Domin ko acikin mutanen duniya masu irin matsalarki da wuya suke warkewa. Likitoci da dama suna mamakin warkewar ki. Sai dai komai na duniya fararre ne kararre ne. Allah bai saukar da ciwo ba sai da yayi maganin sa. Kedin mai karatu ce. Shi yasa ubangiji Allah ya warkar dake... Sannu diyar albarka. Tabbas kinsha jinya.鈥�

Mikewa Maimunatu tayi bayan ta gama goge hawayen ta, Taje ta kama ruwa tayo alwala. Ta shiga sallolin godia ga Allah. Duk yan gidan kowa ya fito jin motsin su gwaggon, Nan Gwaggo Haule ta shiga basu labarin abunda ya faru na kwanciyar yau da Maimunatun tayi.....

****MADRID***

Yana daga kwance bayan yasha maganin ciwon zuciar sa. Bacci na neman daukar sa wayar sa tashiga kara. Ganin me kiran yai saurin dauka. 鈥楤NK鈥� (Baba kano) Gaisawa sukayi sosai. Alhaji saifuddeen nata tambayar jikin sa. Basu wani jima ba sukai sallama. Ba dadewa kuma Habeeb ya kirashi. 鈥楾B鈥� (twin brother)

Dauka yai nan ma suka sake gaisawa dashi bayan wayar da suka yi dazu. Amman wannan karon video call suke ta Skype.

鈥淯hm!Yanzu mukayi waya da Baba ma...鈥�

鈥淵eah yacemin zai kira ka ai... kasha maganin?鈥滺abeeb ya fada yana mai kallon fuskar Hafez ta waya.

鈥淵eah na sha..鈥�

鈥淭oh ya jikin? Allah Kara sauki鈥�

鈥淎amin!! Da sauki鈥�

鈥淭ohm bara na ky鈥檃le ka kayi bacci. A gayda su Aunty.鈥�

鈥淭ohm! Zasu ji, Okay! Goodnight鈥�

Katse kiran yayi. Ya ajiye wayar. Ya dora kansa akan pillow yana lumshe idanun baccin dake fusgar sa..

***Shima Habeebullah a nasa bangaren ya ajiye wayar ahankali yana murmushi. 鈥楾BH鈥� (Twin brother Hafez) Haka yai saving sunan tagwan nasa da shi.

鈥淢ammaa! Allah ya Kara baki lapia, Yasa muna da rabon ganawa da ke. Allah ka cikawa Hafez da ni burin mu na ganin Mamma..! Allah kuma ya kara hada kawunan mu ya toshe duk wata 鈥榖araka da zata taso..鈥�

Cike da farin ciki ya janyo files din gaban sa yana mai dudduba su.....

鈥⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€�

Ni kai na Nana Hafsatu sai dana matse hawayen farin ciki, Allah ya raya mana ku. MUHAMMAD HAFEEZULLAH SAIFUDDEEN IBRAHIM SANDAMU DA MUHAMMAD HABEEBULLAH IBRAHIM SANDAMU...!!! 馃挐馃挐馃敟馃敟馃敟馃敟 YAN GIDA DAYA, YAN BIYU MASU KAMA DAYA, MASU HALI MABAMBAMTA馃馃鉂わ笍鉂わ笍
Tab ruguntsumi

Please Login or Register in order to submit comment