Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

parlor yana saka yanayin da ya ga babbar bakuwar da Abban su ya dinga damun su akan cewar zata zo tayi musu hutu, ashe bata da mutunci itama dan yaga tana da wulakanci.

鈥淎deel ka shiga kun gaisa da Dalaal kuwa?鈥�

鈥淣a shiga na ganta, sai dai tana bukatar gyara naga bata da mutunci ban san kuma da uban me take takama ba.鈥�

Mahaifiyar su tayi murmushi tare da kallonsa taga sai faman hade rai yake yi tace.

鈥淏abu ruwanku da ita kuna ganin yadda mahaifinku yake lalla蓳ata karkuje ku janyowa kanku bacin rai, kowa ya yi harkarsa a gidan nan.鈥�

鈥淲allahi Aunty sai mun koya mata hankali, ai kinga dai yadda muke yiwa duk wani bako idan yace ba zai mana biyayya ba. Bari ita naga tazo mana da irin dabi'ar turawan can da ta baro cikin kankanin lokaci zamu saita ta a kan ra'ayin mu.鈥�

Fitowar ta kawai suka gani basu ji motsin ta ba, wannan karon ma a haka ta fito babu dan kwali bare hula, ta wuce ta saitin Adeel tare da bula masa kamshin dake jikinta, be san lokacin da ya lumshe ido ba, yana budewa ya ganta zaune kusa da mahaifiyar su tana yi mata barka da yamma.

鈥淎unty yaushe uncle zai dawo?鈥�
Dalaal ta tambayeta cikin sakin fuska.

鈥淪ai dare Insha Allahu.l

鈥淎llah ya dawo dashi lafiya."

Ta fadi hakan da hausa a rarrabe, abinda ya daurewa Adeel kai kenan har yana sakin baki kamar wani gara.

Wai daman tana jin hausa ko kuwa dai wannan kalmomin kawai ta sani? Wannan yarinyar fa tana neman kwance masa lissafi dan ba karamin daure masa kai take yi ba. Ya gyara zama tare da yin gyaran murya hannunsa a saman lebansa yana shafawa da dan yatsa yace.

鈥淎 can turai bangaran girke-girke kike karanta ko? Dan naga kinyi kama da irin su.鈥�

Dalaal ta sakar masa murmushi tana jan jelar gashin ta, wannan da alama ba zasu shirya dashi ba, amman zata ci gaba da binshi a duk yadda yazo mata.

鈥淯ncle yace min kai ne kake kula da gidan gonarsa, naji dadi sosai domin nasan ba zaka bari a cuce shi. Idan akwai ragon ruwa a can ka taho mana dashi na yi maka irin girkin da ake koya mana.鈥�

鈥淜e! Wane dan iskan ne yace miki a gidan gona nake aiki? Nayi miki kama da dan jagaliya marar aikin yi ne?鈥�

Adeel ya fara masifa, ta inda yake shiga ba tanan yake fita ba idanunsa sun rufe kalamanta sun kona masa rai, banker guda take cewa mai kula da gidan gona? Wacece ita da zata kallesa ta gaya mai haka? (Baki yasan abinda zai fada, Amman besan abinda za a gaya masa ba) Da kyar Aunty Nani ta yayi shiru, yana yi kuma Dalaal tace.

鈥淲anda ya gaya maka cewa girki naje koya shi ya gayan aikin da ya dace da kai.鈥� Ta fada da turanci

鈥淜inji ta ko Aunty, kince na rabu da ita Amman ji yadda take gaya min magana yadda taga dama, ni sa'anta ne?鈥�

Aunty Nani ta tsawatar musu dukkan su tare da cewa duk su tashi su bar mata gurin, kowa ya tashi Adeel na ta banka mata harara ita kuma ta shiga daki tana murmushi dan sam be wani bata haushi ba bare abin ya dameta. Shi kuma ya dinga dukan kujera yana daukar alwashin sai ya ladaftar da ita yadda ba zata kuma kawo masa raini ba....

*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_

*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_

*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_

*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_

*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_

Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.

Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka馃憞馃徎馃拑馃徎

茒aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu蓷u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki馃憞馃憞

0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB

saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)馃憞馃憞

*_08085405215_*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU馃憞馃憞

聽 0903聽234聽5899

馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎
TEAM----ZAFAFA BIYAR馃敟馃槝馃グ馃槏
10/17/21, 2:10 PM - Aisha Adam: Pls follow, Like, and refer my business to your beloved ones鉂わ笍鉂わ笍INSTAGRAM:yerwaincense_and_more...

*OO6:007*


鈥楧an d鈥檃ga kai Dalaal tayi tana kallon ta. Hissah ta zauna a kan mudubi tana karkada kafa hade da taunar cingom .

鈥淎ikin dai kenan mutum ya zauna akan gado yana jin kida, Ba karatu ba sallah, Ko arniya ce ke ne? Dama ga gashi nan kamar jikin amaryar akuya...鈥�

Sosai Dalaal taji abunda Hissah ke fada cikin harshen hausa, Gashi sai taunar cingom take yana 鈥榢as鈥檏aras 鈥榢as, Idan ta tauna ta tauna can sai ta saki 鈥榢wan sa.

鈥淭oh ki zo inji Abba, Yana parlor..鈥�

Ta fada da turanci tana hararar ta. Sai da ta fita abadan, Tukun Dalaal ta mike ta zare iPod din kunnenta ta ajiye a karkashin pillow. Fita tayi parlor inda ake kiran ta, Sanye cikin kananun kaya samfurin riga da wando. Uncle sam ne a parlorn sai Haj Ziyadah dasu Hissah. Cikin harshen turanci ta shiga yiwa uncle sameer magana, Shima yana amsa mata da haka,

鈥淯ncle Sam..鈥�

鈥淣a鈥檃m daughter.. Kina ciki ashe?鈥�

鈥淓h..鈥�

鈥淎i gwara ki rika fitowa cikin yan uwan ki kuna hira.鈥�

Ita dai Dalaal murmushi kawai tayi ta zauna a gefen kujerar da Hissah ta ke kai,

鈥淭unda kika zo kin dan fita waje kuwa?鈥�

鈥淎鈥檃h..!鈥�

鈥淎i kuwa ya kamata ki dan zazzaga kika gari ko? Kai Adeel ku tashi ku rarraka yar uwar ku taga gari.鈥�

鈥淎bba.. Ina da abun yi鈥�

鈥淜oma me kake dashi ka soke ku raka yar uwar ku zaga gari.鈥�

Ba yadda Adeel ya iya, A dole ya mike yana kumbure kumbure ya fita.

鈥淗arda ku na ke ai, ku tashi ku shirya.鈥�

Moh ya mike yashige da鈥檏i, itama Hissah tayi d鈥檃kinta tana mita.

鈥淜ije ki shirya kema daughter.鈥�

鈥淥kay uncle..!鈥�

Mikewa tayi ta koma dakin ta, Sauya wasu kayan tai ta dora hula p-cap akanta. A tare suka fito da Hissah data yafa mayafi bayan daurin d鈥檃nkwalin dake kanta, Ta dubi Dalaal kallon sama dana kasa kafin ta shige gaba.

鈥淪ai kun dawo daughter, Idan kinason wani abu ki tanbayi Adeel atm card dina na wajen sa.鈥�

鈥淎lright! Thank you.鈥�

Tana fita wajen motar dukkanin su sun shige ciki, Adeel na mazaunin direba, Moh na baya owners corner sai gaba kuma Hissah ce. Gali ya taho da gudu yana murmushi

鈥淎h Hajia, Na dauka kin tafi.鈥�

Dalaal tayi masa murmushi kawai, Bude mata k鈥檕fa yayi ta shiga cikin motar sannan ya rufe yana daga musu hannu.

鈥淣i yanzu ina zan san inda zan kaita fisabilillahi? Matar data dawo daga kasar waje me zata gani a lagos?鈥�

鈥淎i kawai muje bakin titi kaja birki mu kwashi kamar awa d鈥檃ya sai mu koma gida.鈥� Cewar Moh

鈥淎鈥檃h Ya Adeel Abba yace wai duk abinda takeso akwai atm dinsa awajen ka. Kawai muyi spending komai akan mu, Ka ji?鈥� Hissah tafada tana hararar Dalaal.

鈥淗aka yace?Ai kuwa ragargazar su zamu yi. Ke jar kaza, Kinason wani abunne?鈥�

Dalaal tayi banza dashi tana kallon wajen titi ta cikin window, Mutane kowa yana hada-hadar sa.

鈥淢agana nake miki..鈥�

Dalaal ta danne zuciar ta dakyar kafin ta waiwaya tana kallon sa, Kasa jure kallon data ke masa yayi kwayar idanunta wasu irin kala masu dauke da wasu sirri ka acikin su, Da sauri ya juya yana kallon gaban sa.

鈥淪im card.鈥�
Ta bashi amsa a takaice.

Gyada kai yayi ya cigaba da tuki, Moh da Hissah kuma nata musu basu son wainar da ake toyawa ba, Lokaci zuwa lokaci Adeel kan tsirawa Dalaal kallo tacikin mudubi. Suna hada idanu ta zabga masa harara. Awajen mai sim card suka tsaya, Ta saya layi akayi register alokacin. Daga nan suka wuce wani mall.

鈥淎kwai abinda kikeso?鈥�

鈥淣o.. Thanks鈥�

鈥淭oh tunda bata son komai mu Ya Adeel bamu mu debi ganima.鈥�

Mik鈥檃wa Hissah atm card yayi, Ta karba suka shige cikin shagon siyayyar itada Moh, Shi kuma Adeel ya zubawa Dalaal idanu yana kallon ta kamar aranar yafara ganin ta. Ya rasa meyasa ya kasa fita yabi su Hissah. Kamar a mafarki ya jiyo zazzakar muryarta,

鈥淪im card din yaki yi, Yaushe ze yi?鈥�

Ta tambaye shi cikin harshen turanci,

鈥淪e yayi dan awanni haka..鈥�

鈥淥kay..!鈥�

Haka suka ci gaba da zama a mota, Shi yana wajen zaman direba, Ita kuma tana baya. Share shi tayi ta zura iPod a kunnenta, Yanata mata magana ta masa banza. Ba jimawa su Hissah suka fito daga shagon,

鈥淢e kuka siya kuma, Naga kaman hannun ku biyu kuka fito?鈥�

鈥淓h ba.. Duk yawanci ba kaya, Wai zuwa gobe containers zasu sauka.鈥�

鈥淪o mun ciri kudin zamu koma goben鈥�

鈥淪hi abinda kuke neman babu a shagon gaba.?鈥�

Adeel ya tambaye su yana mai da kallon sa gaba d鈥檃ya kansu.

鈥淵aya inde ba鈥檃 samu abu anan ba ai kasan babu a ko鈥檌na inde ba cikin gari zamu jeba, Can kuma hold off yayi yawa.鈥�

Be cewa Hissah komai ba har suka cigaba da tafiya akan titi, Kanzil Dalaal bata ce musu. Ita gaba d鈥檃ya ma tagaji so take kawai su koma gida. Ai kuwa Adeel yai ta shatale tale dasu a gari, Sai can daga baya ya mai dasu gida, Ganin gaba d鈥檃ya Dalaal ta soma fita a hayyacinta bata saba ba.

鈥淎hhh har kun dawo?鈥�

鈥淢un dawo Abba..鈥�
Cewar Hissah!

鈥淕a atm card dinka.鈥�
Adeel ya fada yana mika masa atm din.

鈥淎i naga anciri kudade nace lalle yaran nan dadi suka ci.鈥�

Ita dai Dalaal bata tanka ba, Murmushi kawai takeyi, Hissah tayi zuru zuru tana tsoran kada Dalaal ta tona musu asiri. Shima Adeel shiru yayi yanason yaji zata fadi gaskia ko akasin ta?

Dalaal ta mike zata tafi daki uncle sam ya kira ta,

鈥淎h zonan daughter ayi hira mana..鈥�

Agogon hannunta ta kalla tana dan yake

鈥淶anyi sallah tukun.. Naga lokaci har ya gota.鈥�

Tabashi amshi cikin harshen turanci. Uncle Sam yayi murmushi yana jijjiga kai,

鈥淒akyau daughter, Idan Kinyi seki fito, Ku kuma da kuka zauna rabe rabe zaku tashi kuje kuyi ko sena ja ku?鈥�

Sum sum kowannen su ya mike ya tafi yin sallah, Dalaal na shiga daki ta jingina da kofa tana dafe da kanta, kallon screen din wayar ta tayi har yanzu sim din be hau ba, Ta janyo drawer ta zura wayar ta rufe sannan ta yo alwala ta zura hijabi wadatacce bayan ta dora zanin da aka ajiye mata. Tashiga yin sallah cikin nutsuwa. Bayan ta idar abadan sai ga Hissah tasake shiga,

鈥淜izo inji Abba..鈥�

Sai da ta shafa adduar da ta yi, Sannan ta mike da hijabin ajikin ta ta fita.

鈥淕a ni uncle..鈥�

鈥淐a nai kiri鈥檏a fitowa ana hira da ke daughter.鈥�

Murmushi tayi tacigaba da wasa da zoben dake yatsan hannunta na azurfa wadda Ummy (mahaifiyar ta) ta bata shekarun baya.

鈥淪im din ya hau kan wayar taki?鈥�

鈥淪im ta siya?鈥�

Cewar uncle sam cikin sauyawar fuska.

鈥淓h.. Mun tsaya ta saya.鈥�

Adeel ya fada yana mai kallon Dalaal. Ba tace komai ba ta dai 鈥榙aga kai alamun Eh. Sunata hira tana sauraron su bata tankawa. Hissah ce ta fara sallama ta koma daki, Sai sauran yaran suka tashi. Dalaal ta mike zata tashi Uncle Sam ya tsayar da ita.

鈥淒aughter..鈥�

鈥淣a鈥檃m uncle.鈥�

鈥淚na ta son tambayar ki, Abubuwa suna shamun kai, Akwai wata matsalar ne da kika dawo kasar nan gaba d鈥檃ya?鈥�

Jin maganar tai wani dundurus. Ta koma ta zauna.

鈥淚nason.. Temakawa a fannin lafiyar dake kasar nan ne kawai.鈥�

鈥淥kay! Nayi mamaki ne, Bansan da dawowar taki ba sai ana鈥檌 washegari kika sanar mun.. Ba dai komai ko?鈥�

鈥淏abu.. Uncle.鈥�

鈥淭oh shikenan daughter..鈥�

Ta dan zauna kadan daga baya ta mike ta koma dakin da take. So take kawai sim din ya hau ta fara amfani da shi.


****SPAIN/MADRID****


Hafez na kwance kan sa a sama yana tunanin duniya da abunda ke cikin ta. Lokaci zuwa lokaci yakan sauke ajiyar zucia ya girgiza kai kawai. Can wayar sa dake gefe tayi hasken shigowar message...

鈥�*TB** shine sunan da Hafez ya rubuta a madadin sunan wanda ya turo sak鈥檕n. Karantawa yai kamar ko yaushe yayi tsaki zai ajiye wayar, Sai kuma ya samu kansa da mayar da ansa.

鈥淎amin, Nagode.鈥�

Ya amsa a takaice yana mai ajiyeta a gefe. A hankali ya saka hannun sa akan saitin zuciar sa yana rintse idanu. Sak鈥檕n ya sake shiga wayar sa a karo na biyu.

鈥淎lhamdulillahi yau ka maido min da reply? Toh! Ya jikin ka...?鈥�

Dan murmushi Hafez ya samu kansa da yi, Ya sosa saman girarsa yana tunanin amsar da zai mayar,

鈥淒a sauki sosai..鈥�

Yana tura sa鈥檏on ya kashe wayar baki d鈥檃ya. Ya dora kansa akan pillow zeyi bacci kenan, Ya jiyo muryar Haj ziyadah tana kiran sa,

鈥淗afez!! Hafez!! Hafezullah..!鈥�

Mikewa yai dakyar ya zura takalman sa dake kusa da gadon da yake kwance.

鈥淢aa! Gani nan.鈥�

Ya sauka kasan yana daga kafafun sa dakyar, Saboda yadda kansa ke masifar ciwo. Tamkar zai fad鈥檕 daga jikin sa.....

鈥淎i inata kiran ka, Da hawowa zanyi saman na tado ka, Ya jikin?鈥�

鈥淒a sauki Maa.鈥�

鈥淎llah kara sauki, Ga abinci nan, Zauna kaci ka sha magani. Tun da dai kai kazama dan karamin yaro kullum sai an tasaka a gaba kake cin abinci. Ci kasha maganin seka kwanta. Sannu.鈥�

Kujerar dinning yaja ya zauna. Yana karewa abincin dake jere akan dinning kallo. A hankali ya shiga caccakuna yana ci dakyar, Sannan yasha magani. Jefi jefi yake amsa hirar da Maa ke dakko masa, Bai wani dade sosai ba ya mata sai da safe ya haye sama. Saboda shi mutumi ne da baya son kwaramniya ko yawan magana....

*KANO*

****Fitowa ya yi daga sashen sa ya nufi bangaren su hannunsa rike da wata brown envelope yana tafe yana cizon lebansa na sama, bakinsa dauke da cikakkiyar sallama ya shiga, Haj. Binta na gyara wajan da aka shirya lunch ta dago tana amsa masa cike da murmushi a bakinta, fuskarta da walwala har ya karaso ciki.

鈥淯mma barka da rana.鈥�

鈥淵auwa Habeebullah har an dawo.?鈥�

鈥淓h! Umma yau da wuri na dawo saboda kai na da yake min ciwo, ga wannan Umma ko zaki yi amfani dashi, wani aiki na danyi shine aka bani.鈥�

Ya mik'a mata envelope din ta karba tana budewa, kudi ne a ciki kamar yadda ya saba indai ya samu alkairi yakan kawo mata wasu yace ko zata yi amfani dasu, ta shiga sanya masa albarka kamar yadda bakin ta baya gajiyawa, daga nan ta hada masa abinci yace mata.

鈥淯mma kar dai har yanzu su Batoul da Ayaah basu dawo daga saloon din nan ba?鈥�

鈥淏asu dawo ba wallahi, tun dazu nake musu waya suna cewa gasu nan sun taho amman kaji su shiru.鈥�

鈥淣ifa bana son yaran nan suna zuwa guri su dade, kullum nafi kaunar na gansu a gida indai basu da school, wannan rayuwar sai a hankali.鈥�

鈥淭o basu ganewa ai gani suke kamar idan ance karsu fita an takura musu ko ba'a san su.鈥�

Umma tai magana cikin sanin halin yara musamman na yanzu.

鈥淗aba dai wane irin rashin soyayya, kawai dai ana son kare musu mutunci ne musamman da suke mata, kuma basu ga har su Farooq ba'a bari suje wani guri ba bare kuma su?鈥�

Yana rufe baki sai ga sallamarsu suka shigo hannunsu rike da ledoji irin na shopping din nan, idanunsu yana sauka akan Yayan nasu Ayaah cikin sauri ta mi鈥檏awa Batoul ledar hannunta tana cewa.

鈥淯ngo abarki.鈥�

Batoul ta turo mata hannu,

鈥淜afi abata, sai da kika ga munzo gida sannan zaki wani ce tawa? Tamu dai.鈥�

Nan fa suka shiga yar mikawa wannan mikawa waccan, Habeebullah da yake jin su ya mike zai je gurin cin abinci yace.

鈥淒uk ku zo nan.鈥�

Ayaah ta dafe kirji dama tafi kowa tsoro a gidan, nan da nan hawaye suka ciko idanunta, suka karasa gurin shi tare da durkusawa, tun kafin ya tambayi ba'a sin dadewarsu Ayaah ta fara magana tana jan majina.

鈥淜o yaya, ba Adda Batoul bace ba, mun fito daga wajan saloon zamu taho gida wasu samari suka tsaida mu, shine...shine sai dayan yace....鈥�

鈥淎yaah...!!鈥�

Cewar Habeebullah yana dafe kai.

鈥淒uk wannan bayanin ba'azo kansa ba, amman tunda kin fara yinsa mukai karshe sa kawai, samarin ne suka baku wannan kayan?鈥�

Duk suka yi shiru mamaki ya kama Habeebullah da Umma har suna kallon juna, yasa hannu ya janyo ledar hannun Ayaah yana ganin ko menene a ciki, ba komai bane sai wasu tsadaddun biscuits da chocolates da sweet na tsinke masu tsada, ledar hannun Batoul kuma ice cream da yogurt ya gama girgiza kai sannan ya dube su fuska a 鈥榙aure yana cewa.

鈥淎she baku da hankali da har samari zasu tare ku a hanya har su yi muku siyayya kusa hannu ku karba? Lallai yau zanyi maganinku ta yadda gobe kuna ganin saurayi zaku gudu saboda yanke muku hannuwa zanyi shine hukuncin duk yar gidan nan da take kula saurayi a gida ba'a sani dashi ba.鈥�

鈥淒an girman Allah Yaya kayi hakuri wallahi ba su sake ba, wannan din ma takura mana suka yi shi yasa muka karba.鈥�

Suka fada kusan a tare cikin tashin hankali.

鈥淜u dauki ledar ku kai wa Iya Ladi kuce ta yiwa jikokinta tsaraba.鈥�

Batoul da ta 鈥榢wallafawa wata chocolate rai taji an ce su dauka su bayar da kayan sai hankalinta ya tashi, Habeebullah ya juya tare da fara cin abincinsa yana cewa.

鈥淒uk wacce ta dauki wani abu a ciki taci wallahi sai ranta ya baci, na kirga naga komai yadda yake, so idan Iya Ladi zata tafi gida zan kuma dubawa, dan haka idan kun mika mata kuce karta fito da su sai taje gidanta.鈥�

Buba yadda suka iya haka suka kaiwa iya Ladi ba tare da sunci komai a ciki ba, sai da suka fito zasu shiga daki ya kira su bayan ya kallesu yace.

鈥淜uje ku shirya na kaiku yawo.鈥�

鈥淎llah yaya?鈥�

Cewar Batoul tana ware ido.

鈥淥H! Daman ina muku karya?鈥�

鈥淵eeeee a'a Yaya abin ne ya bani mamaki, bari muje muyi wanka.鈥�

Suka ruga da gudu ya kwalawa Ayaah kira,

鈥淛eki ce dasu Nasreen da Aliyu suma su shirya muje tare.鈥�

Ta amsa tare da fita da sauri zuwa sashen Hajiya Iklima ta sanar dasu sannan ta dawo ta shiga dan shiryawa.

鈥淜aima da wahalar da kai, na dauka ma zane su zaka yi amman shine zaka ce su shirya ku fita.鈥�

鈥淎'a Umma gwara naje na kaisu su siya abinda ransu yake so, bana son samarin nan suna yi musu kyauta barkatai har tana jan ra'ayinsu, abin ne sai addu'a wallahi.鈥�

鈥淭oh Allah ya saka da alkairi ya nuna mana ranar auranka.鈥�

Habeebullah ya shafa keya yana murmushi cikin zuciyarshi ya hada da amin, daga nan ya tashi ya shiga sashen sa ya watsa ruwa shima. Haj. Binta ta dauki kudin da ya bata, kamar koda yaushe idan ya yi mata alkairi na kudi ko abinda ba zai lalace ba takan dauka ta kai can Sandamu, ko kuma tayi siyayya na muhimman abubuwa ta bayar a kai can duk da cewar mijin nasu be sani ba.

Cikin shiri ya fito sanye da riga da wando kananu sun karbi jikinsa domin Habeebullah ba dai iya kure adaka ba, baya jin kyashin kashewa jikinsa ko nawa ne duk tsadar abu indai ya yi masa kuma yana da kudi sai ya siya ya yi amfani dashi. Yana shiga parlorn Haj. Binta ya tarar da kannan nasa duk sun shirya, suka bishi da kallo Batoul na cewa.

鈥淵aya kodai rakiyar tadi zamu yi maka? Irin wannan kyau haka sai ka tara mana go-slow a hanya.鈥�

Kallan da ya yi mata ne yasa suka shiga cikin nutsuwarsu suna gumtse baki, ya gyara mukullin motar dake hannunsa tare da cewa.

鈥淜uzo mu wuce iyayen surutu kawai.鈥�

鈥淯mma mun tafi鈥�
Ayaah ta fada tana daukar handbag din ta.

鈥淎 dawo lafiya.鈥�

鈥淎llah yasa.鈥�

Suka hada baki gurin amsawa daga nan suka nufi parking lot, a nan su Nasreen suka tarar dasu duk suka shiga mota, da yake Batoul ce babba sai ta shiga gaba su kuma suna baya sai murna suke saboda sun san fita da Yaya Habeebullah akwai dadi, zai kaisu su wataya ya kashe musu kudi ayi nishadi sosai. Akwai har gab da magariba sannan suka juyo gida, ko wacce ta siyo abinda ranta yake so sai murna da annashuwa suke yi. Sallah kawai ya yi ya kuma komawa sashen Haj. Binta suna hira take tambayarsa.

鈥淲ai kuwa kuna waya da na Morocco kuwa?鈥�

Habeebullah ya tabe baki tare da jan numfashi yace.

鈥淲annan ai sai shi, kin san shi dai da zuciya kwana biyu kenan ina kiransa baya dagawa shi yasa nima na watsar dashi.鈥�

鈥淕askiya baka kyauta ba ai hakuri zaka yi dole tunda ka riga kasan halinsa, kuda sai ku dade baku ga juna ba amman kuyi ta samun sabani? Meye matsalarku ne?鈥�

鈥淯mma ba zaki gane yadda muke karewa da shi ba, duk sanda muka yi waya bamu ajiyewa lafiya sai ya gaya min kalmar da zata sosa min zuciya, nace masa idan har ya matsu yana ganin abinda nake yi ba daidai bane to yazo ya yi da kansa.鈥�

鈥淭untuni nake tambayar me yake so kayi masa kaki sanar dani, da alama dai shine da gaskiya shi yasa yake yawan yin fushi da kai.鈥�

鈥淲allahi babu wani gaskiya da yake da ita, kawai dai ya rai na irin kokarin da nake yi akan abun, karki damu, Wannan daban ne a cikin mutane nasan halinsa tsab.鈥�

Jijiga kai Umma tayi tare da cewa.

鈥淭oh Allah ya 鈥榢ara hade kanku bana son na ga kuna samun sabani, ya ciwon kan naka?l

鈥淒a sauki sosai tunda yaran nan suka wujijigani naji garau.鈥�

Duk suka yi dariya daga nan kuma ya fita sallar isha'i be dawo ba ya wuce kallon ball har wajan karfe tara na dare sannan ya koma gida. Wanka ya kuma yi ya dako wani file ya bude yana nazari akan case din da aka bashi, zuciyarsa cike da abubuwa da yake son ganowa amman ya rasa ta ina zai fara tun ba yanzu ba yake da burin cika wannan burin ko ba dan shi kansa ba, amman abin yaki yi kamar daurin baki baya iya magana akai duk da zuciyarsa tana son ta tambaya har ta so jin abinda yake faruwa shekaru aru-aru....

*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_

*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_

*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_

*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_

*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_

Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.

Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka馃憞馃徎馃拑馃徎

茒aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu蓷u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki馃憞馃憞

0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB

saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)馃憞馃憞

*_08085405215_*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU馃憞馃憞

聽 0903聽234聽5899

馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎
TEAM----ZAFAFA BIYAR馃敟馃槝馃グ馃槏
10/17/21, 2:10 PM - Aisha Adam: *Mg's herbal whitening black soap*


Duk wacce batayi anfani da sabulunnan ba anbarta abaya acan karshen bayama kuwa duk Mai tantama akan sabulai nagyaranjiki cewa basa Aiki toh yacire mg's domin kankat ne insha Allah babu Wanda yayi anfani dasabulunmu yace baiyi ba koyaushe mg's sai sanbarka amare da uwargidaye hardama yanmata kuhanzarta kusamu naku ba karya domin bama cika Baki kugwada kubada labari da bakunanku sabulu daya tamkar dubu wadandama basasan using cream sabulun mg's herbal whitening black soap yawadacemuku jikinku zaiyi kyau koyaushe kukasance clean cikin kamshi Kuna glowing koda bakusa turare ba馃

Kayanmu bana bleaching bn organic ne sunagyarajiki fiye da tsammaninku zaifiddomuku da ainihin natural beauty dinkine Wanda yagwada shi zaitabbar amare kuyi kokari kumallaki mg's domin baruwanku da zuwa adirjemuku jiki zakuga yanda fatarku zata dinga walwali
Ina masu pimples
Tabo(spot)
Sunburn dama dukwani matsalar fata kuyi kokari kunemi soap dinnan before 2weeks zaisharemuku hawaye kuzama abun kwatance
Sister's masu nankarwa kuma kunemi soap dinnan Yana rage nankarwa sosai馃馃徎鈥嶁檧锔廳uk me shakku tayi kokari tagwada mg's insha Allah bazakiso rabuwa dashi ba

Akwai maisa haske Amma kayanmu nafada bana bleaching bn zaifiddomiki d ainihin halittarkine yagoge dukkan dattin jiki

Akwai Kuma Wanda zaimiki maintaining skin dinki yasaki fresh fatanki tazama kalar hutu

Pls bamacika Baki you HV to try it and see for yourself
100%tested nd trusted

Soap price:3k
Location:kaduna buh munaturawa ko Ina Amma delivery is not free

Maiso kindly message 08062991549
Call 08064532391

Note:Babu inda zakusami mg's herbal whitening black soap sai a number dinnan bairiga yakai market b inyakai we will let you know buh as for now wnn numbern ne kawai馃檹

Maiso yahanzarta before yaji sold out akwaisu available now insunkare you HV to wait akawo so maiso yahanzarta馃檹adade anayi sai gsky馃き馃

Mg's skincare

***080***

***Layin yana hawa kan waya Dalaal tai hamdalah tana murmushi, Farin ciki ne lullube kan fuskar ta, Nan da nan ta sauya komai zuwa ga kan layin. Number mahaifiyarta ta lalubo har zata kira sai ta duba lokaci taga dare yaja sosai, Don haka ta fasa kiran ta zana mata message.

鈥淯mmy!! Barka da dare, Dalaal ce! Ya gida da komai? Naso kiran ki kuma naga dare yayi, Na dawo fa, Ina gidan uncle Sameer, Kina gidan ne ko kuma kin koma kaduna?鈥�

Tana gama rubutawa ta tura mata, Sannan ta shiga neman layin number da Dr Fabio yace ta kira akan wanda zata nema a nigeria idan zatai license

Please Login or Register in order to submit comment