Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

exam dinta wadda akafi sani da 鈥楳DCN鈥�. Ganin shima dare yayi karta kira shi, Sai kawai ta rubuta masa sa鈥檏o ta aika masa.

Ajiye wayar tayi a gefe tana tunano rayuwar ta a baya, Abbie dinta mai kaunarta, Da Allah ya dauki ransa shekarun baya, Da kuma Ummyn ta wadda ta dan dau lokaci bata gani ba tun bayan data zo ta koma. Can tunani yai tunani harta koma kan rayuwar asibitin su da kuma ranar 鈥榢arshen da ta baro spain.

Tana ta tunano matashin saurayin da ke neman halaka rayuwar sa a korama, Ko ya rayu? Ta samu kan ta da tunanin sa sosai, Ta tab鈥檃 leben ta tana runtse idanu. Ta rasa dalilin da yasa ta kasa manta ranar da kuma yanayin fuskar sa mai dauke da saje da gemu, Gashin kansa baki wuluk kanannadadde mai sheki, Yana dauke da dogon hanci, Ta murmusa tana tuno gilashin dake sanye a fuskar sa, Leban sa ja ne wuluk tamkar ya shafa jambaki. A hankali ta samu kan ta da cewa,

鈥淚na fatan ka rayu, Ka kuma shiryu.鈥�

Kwanciya tai da addua tana mai rage hasken fitilar dakin zuwa dim light.

鈥淗ey!鈥�

Wayar ta tayu karar shigowar sako, Dubawa tai taga batasan number ba, Amman hotan kan dp din number Adeel ne dan Uncle Sam. Banza tayi masa ta kashe datar gaba d鈥檃ya, Tana mamakin yadda yasan number, Ko a dazun ya haddace ta oho. Ta message ya shiga aiko mata da wasu sakonnin. Ganin zai kashe mata battery tai saurin dakatar dashi ta hanyar ce masa 鈥楽ai da safe.鈥� Tana tura masa ta kashe wayar baki d鈥檃ya. Tana mamakin halayen yaran gidan sangartattu Kowanne da irin nasa halin. A haka bacci yai awun gaba da ita.

Shi kuwa Adeel ganin da gaske bazata bashi dama sunyi magana ba, Sai ya mike ya maida rigar jikin sa akan singiletin dake jikin sa. A hankali ya bude kofar dakin sa ya fito yana sand鈥檃. Ya leka parlor yaga ba kowa. Zai wuce dakinta kenan ya hango mahaifin sa akan dinning yana cike wasu takaddun gaban sa. Suna hada idanu, Adeel ya shafa keyar sa yana murmushi,

鈥淎bba.. Barka da dare.鈥�

鈥淏arkan mu dai.鈥�

鈥淩uwa zan sha ne.鈥�

鈥淭oh jeka sha mana.. Bismillah wuce.鈥�

Bai da karyar da zai yi sai haka, Yana ji yana gano hanyar dakin Dalaal badama ya shiga ya hango yar kyakkyawar fuskar ta dake dawainiya da tunanin sa tun dazu. Freezer ya bude ya dakko ruwa guda biyu, Har zai wuce ya jiyo mahaifin sa na kiran sa,

鈥淎bba ga ni.鈥�

鈥淵auwa! Zauna. Da sai zuwa da safe zan neme ka amman tunda ba kai bacci ba ma shikenan.鈥�

鈥淭oh Abba.鈥�

鈥淵auwa, Akwai wasu Estates dina na Agege, Da na Ikoyi an sasu a kasuwa, Kuma an fara kira na ana so, Shine nakeson gobe ku zauna da masu siyan kuyi ciniki, Sai su saka kudaden a bankin wajen ka, Sai guda biyu a cikin standardsupreme bank. Ka gane ko.?鈥�

鈥淭oh Abba.. Amma a..鈥�

鈥淏anason wata tambaya taka da zata biyo baya, Kai dai kawai Kayi abu aduk sanda na umarta.鈥�

Mikewa yai jikinsa a sanyaye ya masa sai da safe ya koma daki, Gaba d鈥檃ya daren ranar raba ta yai da tunane tunanen inda mahaifin sa ke samun kudade, Kuma kullum daduwa suke ba k鈥檃ruwa ba, Shi kansa kudin dayake samu ta jikin sa har yayi yawa. Ajiyar zuciya ya sauke yana girgiza kai kawai.

*WASHE-GARI*

Tunda tayi asubah bata koma ba, Suna ta waya da Ummynta, Sunyi hira sosai kafin suyi sallama, Dakyar Dalaal ta dora kanta akan gado tafara lumshe idanu saboda yadda bacci ke fusgarta.

Sai da tayi bacci sosai sannan ta farka, Bandaki ta shige tayi wanka, Ta fito ta sauya kaya. Tana zaune safarau me aiki ta shigo ahankali,

鈥淎unty wai kin tashi?鈥�

鈥淓h..鈥�

鈥淚na kwana?鈥�

鈥淎lhamdulillah!鈥�

鈥淎binci ne an kammala, A kawo nan ko zaki zo parlor?鈥�

鈥淕a ni nan.鈥�

Safara鈥檜 na fita ba dadewa Dalaal ta mike ta fita. Dukkanin su sun hallara a parlor suna jiranta, gaishe su tayi ta nemi waje ta zauna.

鈥淒aughter ni zan fita, Ko akwai abinda kike bu鈥檏ata?鈥�

鈥淚nason nayi manicure and pedicure kawai dai gyaran jiki.鈥�

鈥淒aughter yar gayu. An gama, Ke Hissah idan kun gama cin abincin, Ki kakkaita duk inda ya dace, Sannan ku biya ta wajen siyar da kaya ta sassaya duk abinda babu na sawa da sauran su.鈥�

Da sauri Hissa ta amsa saboda tanason cin nata kason,

鈥淭oh Abba, Nima kuma mai na ya kare, Kayan bacci na sun kode, Sannan waya na kalli Abba duk ya tsufa Inason sabuwa.鈥�

鈥淥h Hissah rigima, Toh koma dai menene ga Adeel nan, Atm dina nawajen sa鈥�.

Shi dai Adeel na gefe yayi shiru kawai yana kallon su baki d鈥檃ya.

鈥淜o bakaji ba?鈥�

鈥淣aji Abba.鈥�

Mikewa Uncle Sam yayi Aunty Nani tabi bayan sa, Moh na daga zaune yana tangadi kamar wanda bacci ke fusga.

鈥淵a Moh..鈥�

Hissah ta zungure shi da cokalin hannun ta, Da sauri ya bude idanu yana gyaggyara kansa.

Dalaal na gefe tana hankaltar su baki d鈥檃ya. Abincin suka kammala ci baki d鈥檃ya sannan suka mike, Daki ta koma ta dakko dankwali ta d鈥檃ura akanta,

鈥淲ai ke ba zaki dinga shigar arziki bane?鈥�

Hissah taceda Dalaal tana mai kare mata kallo,

鈥淚na ruwan ki..?鈥�
Adeel ya tsawatar wa da Hissah.

Zumb鈥檜rar baki tayi tai gaba, Moh ma ya bi bayanta da sauri.

Dalaal tabi bayan su tana waigen Adeel, Mamakin abunda ya sauya masa hali lokaci d鈥檃ya tashiga yi. Shi kuwa Adeel gaba d鈥檃ya kansa ma a cunkushe yake. So yake kota yaya ya gano dukiyar da abban su ke wadaka da ita halal ce ko haram?

***KANO***

Habeebullah ne zaune a sashen Ummy yaje gaishe da ita suka bige da hira nan take bashi labarin zuwan yarta, yana cin cincin din da ta kawo masa ya ce.

鈥淶a dai tazo gurinki ko Ummy, tsawon shekaru muna jin labarin ta Amman ko a hoto bamu taba ganinta ba.?鈥�

鈥淭ace min zata zo idan ta kammala abinda take yi, babanku ma da cewa yayi kawai ta dawo guri na tunda macece, amman dai ina zuba ido naga yadda kawun nata zai yi, bani da ta cewa dole sai yadda ya fada.鈥�

鈥淎'a Ummy kema ai kina da hakki akanta, kuma idan akida za a bi wajenki ya dace ta zauna har lokacin da zaki aurar da ita, kawai dai yanzu a jira a gani ko zata yadda tazo din.鈥�

鈥淶ata yadda mana Habeeb, kawai dai tace min akwai abin da zata tsaya yi a can gurin nashi, tace in ta gama zata kira ni koda randa zata taho ne.鈥�

鈥淎llah ya kawo ta lafiya, muna nan muna jiran ganin kanwar mu Dalaal.鈥�

Ummy tayi murmushi tana ci gaba da gyaran farcenta, Habeebullah akwai nutsuwa babu ruwan shi da hayaniya ko wani abun da zai sa kaji baka son shi. A kullum idan suna tare da me gidan ta takan ce dashi ya yi dacen yaro mai da'a da biyayya, ya kan yi dariya dan shi kansa yana alfahari da kuma tutiya da yaron nasa. Sun dade tare kafin ya tashi ya fito kai tsaye ya wuce inda yake zama ya dan huta a cikin gidan ba tare da an takura masa ba.

______________
*LAGOS*

Kwance take akan gado bayan ta sanya kayan bacci masu matukar yauki da santsi, hannunta rike da waya tana dannawa cike da nishadi ba ta tsoran komai saboda ta zurfafa a cikin chatting din da ta ke yi. Murmushi ta saki lokaci daya ta ajiye wayar a satin ta bayan ta bude gurin bidiyo ta shiga balle botiran gaban rigarta, gabaki daya halittun kirjinta suka fito tana ta faman shafasu kamar wata tsohowar kilaki. Sai da ta gama dauka tana faman wani irin nishi sannan ta saka stop tare da dakko wayar ta kuma kalla sannan ta shiga WhatsApp kan contacts din shi ta shiga tare da tura masa tana cewa.

鈥淣asan wannan zai rage maka zafi tunda matarka na ta sun zama silifas.鈥�

A take taga ya bude hakan ya sata jin dadi tasan dole ya birkice.

鈥淲ayyo Allah baby na irin wannan harka haka? Wallahi kamar kin sani haihuwa biyu amman duk ta bari sun sukurkuce, yanzu haka har kin sani sha'awar mallakar naki.鈥�

Dariya Hissah ta saki tare da gyara kwanciyarta tana lasar lebenta tace.

鈥淏an yadda ba, kilama kana kwance a jikinta kake min dadin baki.鈥�

鈥淎'a wallahi ina daki na tana gurin yara, please baby kin tayar min da hankali wallahi, ki turo min da daya gurin.鈥�

鈥淣o sai ka biya sannan.鈥�

鈥淣aji zan biya amman ki fara turo min wallahi bakiji yadda nake ji ba.鈥�

鈥淭oh kaje gurin madam mana ta baka.鈥�

鈥淎'a ba nata nake so ba, wannan ai yayi dameji yara biyu ne fa suka fito daga ciki. Please ki turo min naki.鈥�

Babu musu kuwa Hissah ta sake daukar masa kasan ta tare da tura masa. Yana gani ya kuma gigicewa saboda a salon yadda ta yi masa videon ma kadai dole ko beyi niyar jin komai ba yaji, shi kansa mamaki yake yadda yarinyar ta iya abubuwan daukar hankali kamar wacce tasan 鈥榙a namiji.

鈥淲ow baby kinga yadda fadarki take a tsuke? Gaskiya ina son mu hadu.鈥�

Wata irin tsufa Hissah tayi tana birgima akan gado wai dadi an yabe ta, ita kanta wani irin nishadi take ji ga wani feeling da yake taso mata tace.

鈥淵ayi maka kenan?鈥�

鈥淒ari bisa dari Baby yau da kyar idan zan iya bacci.鈥�

鈥淪aboda me?鈥�

鈥淜in tayar min da duk wata jijiya ta jikina da ta dade bata aiki, ki min dabara na samu nutsuwa yanzu.鈥�

鈥淜aifa gwara kai kana da wacce zakaje gareta, ni kuma fa bani da kowa sai dai na kwana da ciwon mara.鈥�

鈥淲ai kema kina bukata ne?鈥�

Kamar yana kallonta ta marairaice fuska kamar zata yi kuka tace.

鈥淢e zai hana hubby? Oh hubby, I want your hard c** in me.. yeah deeper, higher, just right there ! I want u to f*** me baby please...!"

Ai gabaki daya ya rikice ya kasa controlling din kansa, a dai dai lokacin ne matarsa ta shiga dakin bakin ta dauke da sallama ta ci kwalliya cikin doguwar rigar bacci. Cikin sauri ya kashe data tare da mika mata hannuwa alamun tazo gare shi, abin ya bata mamaki sai dai bata ce komai ba kuma bata musa masa ba ta karasa ya yi mata wata wawar runguma yana sauke numfashi. Can ita kuma Hissah tana ta jiransa taji shiru, ta ja tsaki tare da furta.

鈥淎ikin banza tsayawa soyayya da mai aure cikin dare.鈥�

Haka Hissah taita mitar ta, Daga karshe ta koma suka cigaba da ire iren chatting din da wani saurayin ta...!

*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_

*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_

*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_

*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_

*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_

Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.

Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka馃憞馃徎馃拑馃徎

茒aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu蓷u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki馃憞馃憞

0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB

saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)馃憞馃憞

*_08085405215_*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU馃憞馃憞

聽 0903聽234聽5899

馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎
TEAM----ZAFAFA BIYAR馃敟馃槝馃グ馃槏
10/17/21, 2:10 PM - Aisha Adam: _A NEW WORLD_

_PG: 00:9:00_

_NA KUDI NE!!! DAN ALLAH IDAN KINASO KI BIYA KI KARANTA..._


*****SPAIN/MADRID*****


**Yana tafe akan titi yana driving, A hanyar sa ta dawowa daga makaranta zuwa gida, Ruwa ne ke zuba tamkar da bakin kwarya, Samun wuri yai a gefen titin ya faka motar, Saboda baya ganin hanya sosai kasancewar yadda ruwan ke zuba. Kifa kansa yai akan sitiyari, Fuskar sa na kallon waje yana duban yadda ruwan ke zuba. Wayar sace tafara vibrating, Dakkota yai ya duba screen din yana cizan leben sa na kasa,

鈥楤KN鈥�

Shine sunan dake yawo a matsayin wanda ke kiran wayar. 鈥楰in dauka yayi har sai da aka kira sau uku, A na hud鈥檜n ya dauka yak鈥檌 magana.

鈥淗afez..鈥�

鈥淣a鈥檃m! Barka da rana.鈥�

鈥淏arkan mu, Sai yau zaka dau waya ta? Shin Hafez ka cire ni ne akan matsayi na awajen ka ne ko ya ya? Eh?鈥�

Ajiyar zuciya Hafez ya sauke yana kallon screen wayar tamkar zai shiga ciki.

鈥淢agana nake maka Hafez鈥�

鈥淏a...Bani da lokaci ne.鈥�

鈥淏a kada lokaci? A wata ina tunanin sau d鈥檃ya kacal kake daukar waya ta. Shima senayi ta nacin kiran ka ko turo maka sak鈥檕, Duk kuwa da kowa yasan halin ka, Amma wannan na daga bayan kana sani ka tsire shi.鈥�

Shiru Hafez yai bai ce komai ba. Ya cigaba dai da sauraron wayar kawai.

鈥淢agana nake, Ko ka bawa iska ajiyata ne?鈥�

鈥淚na Ji..鈥濃€�

鈥淗um鈥� to ya jikin naka?鈥�

鈥淒a sauki..鈥�

鈥淭oh Allah ya kara sauki, Ka dinga dai cin abinci, Kai kokari ka dena adana damuwa a birnin zuciyar ka鈥�

鈥淎min.鈥�

Kit ya katse kiran ya wulla wayar tasa a bayan kujera, Yana nan zaune acikin mota har ruwan ya tsagaita, Samun kansa yai da juya kan motar ya nufi asibiti wajen Dr Fabio kai tsaye. Yana shiga ya zauna zaman jira har sai da layi ya zo kansa sannan ya karasa ciki suka gaysa.

鈥淢eke tafe da kai Hafez?Naga yau ba ranar session dinmu bace, Ko akwai wata damuwa ta daban?鈥�

Kad鈥檃 kai yayi alamun Eh. Dr. Fabio ya janyo kujerar sa ya dawo ku sa data Hafez,

鈥淢enene damuwar ka? Kafin ma ka fada naji dadi sosai daka fara sakin jikin ka da ni, Ka kuma fara kokarin yaye damuwa daga zuciar ka.鈥�

Murmushi Hafez yai kawai, Dan hakan ya kanyi a duk sanda yaji bakin sa ya masa nauyi wajen furta kalami.

鈥淢eke tafe da kai?鈥�

鈥淒amuwa ce da ni Dr. Wadda bazan iya gaya maka dalilin ta ba, Kawai dai inason na san har tsawon yaushe zan iya adana ta kafin na bayyana?鈥�

Dr. Fabio yayi dariya yana kallon Hafez,

鈥淎u damuwar har adadin bayyanata ana iya fada? Lalle idan haka ne kimiya da fasaha sun shahara, Amman dai kai ne zaka kirkira na鈥檜rar hakan ko?鈥�

Murmushi Hafez ya sake yi a karo na biyu, Dr. Fabio ya girgiza kai kawai.

鈥淗afez a iya karantar ka da nayi, Na gano kana d鈥檃ya daga cikin mutane masu zurfin ciki, Wanda nasu ya kai kololuwar tsanani, Kasan meyasa nace haka?鈥�

鈥淎鈥檃h Dr.鈥�

鈥淪aboda mun babbaa ka magunguna da allurori da zasu sanyaya tunanin ka, Har ka iya bayyana matsalolin ka, Amma naga acikin kaso ukun nan har yanzu d鈥檃ya kaki bayyanata. Meyasa?鈥�

鈥淣i ma bansani ba Dr. Amma inajin ajiki na na kusa bayyanawa.鈥�

鈥淗ar sai yaushe? Aina ake haka? Lokacin da Allah ya kiyaye bama fata ya taba kwakwalwar ka wa gari ya waya? Wa zai samu matsalar tabun hankali? Namu bada magani ne kawai, Kai zakai ta wahala. Tun da sauran lokaci kalilan daya rage maka, Ina rokon ka daka temaka ka bayyana damuwar ka, Kar ka janyo hakan ya zamo silar rugujewar hankalin ka Hafez.鈥�

鈥淣a rasa yadda zanyi, Amsar tambaya ta tana bakunan mutane da dama.鈥�

鈥淗ar dani aciki?鈥�

Hafez ya girgiza kai alamun a鈥檃h.

鈥淭oh su waye?鈥�

鈥淚yaye na....鈥�

鈥淪une ke boye maka? Ko kuwa amsar kakeso su gaya maka da kansu batare daka tambaya ba?鈥�

鈥淓h!鈥�

Dr Fabio yaja ajiyar zuciya yana girgiza kai,

鈥淜a yadda na tambayi mahaifin ka?鈥�

鈥淎鈥檃h..?鈥�

鈥淢ahaifiyar ka?鈥�

鈥淎鈥檃h...鈥�

鈥淭oh wa kakeson na tambaya?鈥�

鈥淪o nake da kansu su gayamun ba tare dana tambaya ba.鈥�

Dr Fabio ya tab鈥檈 baki yana girgiza kai,

鈥淲annan wane irin abune haka kake boye boyen sa? Toh ni mezan iya yi maka anan tunda kace ba sai na tambaye su ba?鈥�

Nan ma Hafez ya sake murmushi kawai yana jan kasan leben sa, Hade da sauke nannauyar ajiyar zuciya.

鈥淗afez..!!! Hafez!! Hafez!!!鈥�

鈥淣a鈥檃m!鈥�

鈥淪au nawa na kira sunan ka?鈥�

鈥淯ku!鈥�

鈥淭oh kada ka bari damuwar ka ta nunku akan wadda kake da ita, Domin idan har baka magance wadda kake dauketa da ita ba yanzu, To tabbas nan kusa wasu zasu karu, Yadda kasan kiwo, Haka zuciar ka zatai ta sakato wasu daban tana adana maka, Hafez! Damuwa na kisa, Idan bata kashe ba tana barin mutum da tarin ciwuka kala kala, Wanda idan ba Allah ne ya kiyaye ba zakaga har karshen rayuwa mutum zai ta fama da lalura, Irin su ciwon zuciya da hauhawar jini, Idan kuma bata bar lalurar ba ma, Sai kawai ta mike zuwa kwa鈥檏walwar mutum ta tarwatsa tunanin sa da komai nasa, Shikenan mutum ya haukace. Ni dai shawarar da zan baka shine kayi kokari ka nemi mafita, Domin lafiya uwar jiki ce.鈥�

鈥淭oh Dr. Fabio zan yi dik abunda kace, Amma kafin sannan zuwa nayi ka gayamun hanyar da zan bi na tambayi na gaba da ni ya gayamun amsar wani abu daya shamun kai.鈥�

鈥淣i ina ganin kawai ka ware rana da lokaci da kasan wanda zaka tambaya a ranar bai da takura, Ya kasance wanda zaka tambaya na cikin nishadi kuma kai ma kana ciki, Ka samu kebantaccen wajen da kasan ya dace kuyi maganar. Ka fara d鈥檃kko wata hirar daban ta farin ciki daga nan kuma, A hankali a nutse, Cikin biyayya sai ka fara rokon koma wanene da yayi alkawarin amsa tambayar ka, Idan an yadda, Sai ka jero tambayoyin ka. Ina maka fatan samun nasara Hafez.鈥�

鈥淣agode sosai Dr. Fabio, Amma inason ka bani abunda zai karamun kwarin gwiwar hakan.鈥�

鈥淎llura ko magani?鈥�

鈥淎kan Dalaal鈥�

鈥淪irri ne Hafez, Kuma gaskia bama bayyana sirrukan d鈥檃ya daga cikin ma鈥檃ikatan mu ko da kuwa a tsakanin mu.鈥�

鈥淒r. Inason mu koma nigeria ne, Kuma abubuwa guda 2 zuwa 3 ne yasa nake son mu koma, Ciki harda Dalaal. So nake naji aina take yanzu?鈥�

鈥淎kan Dr. Lala! Me kakeji game da itane?鈥�

鈥淚na sonta ne Dr. Tun gani na da ita na farko, Ban san meye so ba sai akanta, Ban taba so ba sai akanta, Bansan na kwana da mace/budurwa a rai ba sai akanta, Bansan wata bakuwar damuwa ta daban ba sai akanta.鈥�

Dr.Fabio yaja katuwar ajiyar zuciya hade da d鈥檃ga hannu ya sarawa (salute) Hafez. Yai murmushi yana bubbuga biron dake hannun sa akan teburin gaban sa.

鈥淏ayan abunda zan fada yanzu, Ba abinda zan sake gaya ma game da Dalaal. Ka yadda?鈥�

鈥淣a yadda!鈥�

鈥淭oh Dr. Lala tana kasar Nigeria, Kuma... Ina tunanin acan ma zata karasa zama ba zata dawo nan ba.鈥�

Hafez bai san sanda ya mike ya janyo Dr. Fabio ya rungume ba, Bakin sa kamar zai yage saboda tsabar yadda yake darje shi don farin ciki.

鈥淣agode Dr. nagode kwarai.鈥�

鈥淏abu damuwa, Kai de kayi kokarin ganin ka sauke damuwar zuciar ka, Kaji ko?鈥�

鈥淓h Dr. Nagode sosai.鈥�

Mikewa Dr Fabio yayi kawai yana gyara zaman gilashin Idanun sa,

鈥淚na maka fatan alheri abisa abunda kasa agaba.鈥�

Mikewa shima Hafez yayi, Su kayi sallama kan sai ya k鈥檃ra zuwa session dinsa, Da sauri ya shige mota ya tafi gida. Dan sauri ko gama faka motar bai yi ba ya shige ciki bakin sa dauke da sallama.

鈥淲a鈥檃laykm salam! Sannu da zuwa Hafezullah, Ina ta zuba idanu nasan 4 kake dawowa naga har yamma tayi yanzu sosai, Ko ruwa ne ya tsare ka a hanya kamar baban ku?鈥�

Kusa da ita ya zauna yana kurbar ruwan data mika masa,

鈥淓h wallahi ruwa akayi sosai sai dana tsaya ya tsagaita, Kuma na biya wajen Dr ma. Papa ya dawo kenan鈥�

鈥淎i bayau kake zuwa session din ba ko, Ko jikin ne?鈥�

鈥淎h ba shi bane. Maa inasu Bushra?鈥�

鈥淪una gidan su Rebecca. Yanzu suka fita yau ana birthday party d鈥檌nta.鈥�

鈥淥kay! Bara na dan watsa ruwa kafin akira magrib.鈥�

鈥淎bincin fa?鈥�

鈥淪ena yi wanka.鈥�

Sama ya hau da sauri yana tsara yadda zai gudanar da komai acikin zuciar sa.鈥�

****LAGOS****

Gaba d鈥檃ya Alhaji Sameer duk wata kadara da yasan tana ajiye ya mai da ita ruwan kudi, Ya zuba su a bankuna kala kala. Kullum idan ya fice da safe baya dawowa sai dare ya tsala. Adeel ya gaji da bin sa a boye har ya dena.

Kamar kullum suna zaune su 3 a parlor, Dalaal na daki tana karanta wani littafi, Adeel ya dubi mahaifiyar su Aunty Nani,

鈥淎unty! Wai dan Allah ina Abba yake samun dukiyoyi haka ne?鈥�

Aunty Nani dake kishingid鈥檈 sai ta tashi zaune tana kallon sa, Tama rasa me zatace masa.

鈥淲acce irin tambaya ce wannan Yaya Adeel? Bamu gane Ina Abba yake samun kudi ba? Me kake nufi?鈥滳ewar Hissah ta karasa fada tana hararar keyar sa.

鈥淵aya meyasa kace haka? Ko lissafin bankin naku ne ya kunce maka yau?鈥� Moh ya fada yana sosa rantalelen santal din kan sa.

鈥淎unty ki tsawatar musu, Ba karamun aiki na bane na tashi na lakada musu na jaki duk su biyun wallahi, Saboda kwanannan naga alama reni ya fara zama a tsakanin mu.鈥�

鈥淜ai Moh, Da ke Hissah ya isa hakanan, Babban wan ku ne, Na sha gaya mu babban wa shine uba. Babu ruwan ku idan yana magana kuna sa baki, Tunda bai kamo sunan ku ba, Nawa ya kira.鈥�

Juyawa yai ya galla musu harara kamar Idanun sa zai fado, Yaja dogon tsaki yana mai sake nanatawa mahaifiyar tasu tambayar da yai.

鈥淢e kakeson na ce Adeel? Aina yake samu kuwa banda na gumin sa? Tashi kayi ka ganka cikin arziki ko yaya? Na dauka sai daga baya arzikin yazo. Ko kana zargin wani abune?鈥�

Girgiza kai Adeel yai yana mai hura iskar bakin sa waje.

鈥淜udin ne yawan su ya 鈥榢azanta Aunty, a bankin mu ma yana d鈥檃ya daga cikin mutane 3 da sukafi kowa ajiyar kudi, Sannan rannan ma ya aikeni na karbo kudin wani ciniki, Suma na saka su a bankuna har biyu bayan namu. Gani nai kawai bama sanin yawan kadarorin sai idan ya maida su kudi. Zucia ta ce ta鈥檏i aminta da hakan Aunty.鈥�

鈥淎llahu Akbar! Yaushe ka zama malami, I鈥�

Hissa bata karasa fada ba ya wanke fuskar ta da mari, Dalaal da fitowar ta ba jimawa kenan tana sauraron su, Daga bakin kofa, Ita kanta sai da marin ya gigita ta.

鈥淚na magana dan tsabar raini zaki jehomin tambaya? Jahili ne ni? Ko Kuma dan uban ki aya na janyo ko hadisi? Da zaki fara karya ta ni? Ba magana nake miki ba?鈥�

Hissa ba bakin amsawa sai kuka, Ta wangare baki tashiga zunduma ihu tana birgima.

鈥淵a isa Adeel banda saurin hannu, Moh dagata ka temaka mata ku koma daki, Kai ma karka dawo nan sai anjima.鈥�

Moh ya tashi ya daga Hissah dake kuka wiwi ya kaita daki yana lallashin ta. Shi kuma Adeel ya samu wuri yana huci kamar angon zaki.

鈥淣aji duk abubuwan daka fada Adeel, Sai dai wallahi nima bansan inda abban ku ke samun kudi ba, Na san dai dare d鈥檃ya Allah kan azurta talaka ya kuma talauta me kudi. Abinda na barwa birnin zuciyata kenan, Saboda haka idanma bincike kake kana bin diddigi ya kamata ka dena, Idan ba haka ba, Rayuka da dama ne zasu baci, Sarai kasan halin Abban ku da zuciya.鈥�

Adeel ya gyada kai kawai, Bai ce komai ba, Ya mike ya koma dakin sa. Itama Aunty Nani ta shige dakin ta don batasan sake jin wasu tambayoyi da zasu fito daga bakin Adeel. Dalaal dake labe ta kofar kitchen tun fitar su Hissah sai a sannan ta samu damar fitowa, Ta zauna akan kujera tana tunani, Idan kuwa hakane , Hasashen ta da tunanin ta sunyi gaskiya. Kallon shigar jikinta tayi, Riga ne da skirt ta yafa mayafi akan gashin ta. Kofar dakin Adeel ta kwankwasa.

鈥淲aye?鈥�

鈥淏ak鈥檜wa..鈥�

Da sauri ya bude kofar jin muryar ta ce. Mamaki ne ya lullube shi ganin tabbas itadin ce.

鈥淜o mafarki ne?鈥�

Ya fada yana mutsitsika Idanun sa, shigewa tai cikin dakin tana karewa komai na dakin kallo,

鈥淲ell furnished.鈥�

鈥淶auna... Mana鈥�

Zama tai akan kujera tana duban sa.

鈥淎she kana da tsafta?鈥�

鈥淎she kin iya hausa har haka?鈥�

Daria tayi me dan sauti tana mai jujjuya wani littafi data gani akan kujerar da take.

鈥淏anker ne kai?鈥�

鈥淓h mana.. Million nawa zaa ajiye miki?鈥�

Daria sukai gaba d鈥檃ya. Dalaal ta girgiza kai tana kallon sa.

鈥淜udi ai sai kai, Babban ma鈥檃ikacin banki.鈥�

鈥淲ayasani ko kece shugabar ma鈥檃ikatan ma.鈥�

鈥淚nji wa? Ni asuwa? Ni da ba y鈥檃r garin ku ba.鈥漈a fada da hausar ta mai dadin sauraro.

Daria Adeel yai sosai harda rik鈥檈 ciki,

鈥淎she haka kika iya hausa? Ba lefi kin gaskia, Ki dinga biya na ina koya miki karin magana da wasu kalaman.鈥�

鈥淭oh shikenan babu damuwa.鈥�

鈥淎nya ba mafarki nake ba, Yau Dalalatuwa ce muke hira?鈥�

鈥淎h kaman ta..鈥�

鈥淕askia naci sa鈥檃h yau wai!鈥�

Murmushi kawai Dalaal tayi. Adeel ya kasa boye farin cikin sa. Ganin kallon da yake mata ya isa har yai yawa yasa Dalaal katse zaman shirun da su kayi.

鈥淎sk me anything... Cousin鈥�

鈥淎nything!?鈥�

鈥淓verything!鈥�

鈥淭oh kalmar me kika fada ne daga karshe? Na kasa ganewa.鈥�

鈥淜azn! Ka..zin.鈥�

鈥淏angane ba yasin.鈥�

鈥淒an uwa da yar uwa mana da iyayen su d鈥檃ya.鈥�

鈥淥h cousin? Kut lalle da aiki. To bama wannan ba ya relation dinmu yake, Dan gaskia bazan iya tunawa ba.鈥�

鈥淥kay.. Sunana Dalaal, Sunan baba na Hamoodi Sa鈥檈d, Yayan baban ka uncle Sameer Sa鈥檈d. Su uku ne kasani ko? Akwai sister d鈥檌nsu

Please Login or Register in order to submit comment