Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yafa wani mayafin doguwar rigar ta akan riga da skirt din dake jikin ta. Hanyar parlor ta nufa, Dama kafin ka karasa parlorn seka wuce dakin Hissah.

Gidan shiru ba alamun mutane, Sai nishi dake tashi ta dakin Hissah, Har takai bakin kofar parlor ta juya don ganin ko zazzabi ne ya rufe Hissan gashi babu kowa agidan.

Hannunta tasa ahankali ta tura kofar dakin. Abunda idanunta suka gano mata ne yai matukar tayar mata da hankali. Hissah ce tsirara babu kaya a jikinta. Ta dora wayar ta akan mudubi. Tana video call da wani. Ga hannunta tasa a gabanta. Da sauri Dalaal ta juya tana mai rufe idanunta da tafukan hannayen ta.

Istigfari ta shiga kamowa, Gaba d鈥檃ya ilahirin jikin ta rawa yake yi. Hankalin ta ya tashi sosai na yanayin data samu Hissah, Duk a zatonta nishin rashin lapia ne sai kuma taga akasin haka.

鈥淗issah.. Hissah..! Hissah鈥�

Inaaaa Hissah tayi nisan da kira ba zai sa ta jiyo ba, Sosai ta shagala da aikin masha鈥檃n da take. Dalaal ta zura hannu ta d鈥檃uke wayar ta katse. Sai a sannan Hissah hankalin ta ya dawo jikin ta. Da sauri ta mike ta rarumo bedsheet ta rufe jikin ta, Idanunta sun firfito waje. Ta rasa yadda za tayi, Tamkar 鈥榢asa ta tsage ta fada don tsananin tashin hankali.

鈥淢e..meh..men..鈥�
Takasa furta komai, Jikinta sai rawa yake. Tasa hannu zata kamo Dalaal, Dalaal ta goce tana hararar ta.

鈥淜arki soma ta鈥檅ani kazama.鈥�

Zubewa Hissah tayi a kasa akan gwiwoyinta tana hawaye shab鈥檈 shabe.

鈥淒an Allah kiyi hak鈥檜ri.. Karki fad鈥檃wa kowa.鈥�

鈥淣ayi hak鈥檜ri? Me kikamun? Ki nemi gafarar mahaliccin ki dai, Kin bani Kunya wallahi, Ashe wayon ki da nuna kina tsoron Allah duk karya kike? Kullum cikin gasamin magana kike a yanayin shigar da nake yi, Ni gashi ba yar iskar shiga nake ko wani abun ba, Amma baki da aiki se yadamun magana, Dazu ma najiyo ki ban tanka ki ba. Lalle kinji kunya, Tir da halin ki Hissah, Allah ya shirya ki yasa ki gane gaskiya.鈥�

Hissah kuka sosai tashiga yi tana kokarin riko kafar Dalaal.

鈥淒an Allah kakki fa鈥檇awa su Yaya.鈥�

鈥淢eyasa zan gaya musu? Keda mahallicin ki, Ki nemi gafarar sa. Ki kuma yi kokarin nadamar abunda kike aikatawa. Idan bakisani ba, Wannan jikin naki da kike rabawa maza ta waya, Wallahi yawo yake. Rana d鈥檃ya Inde ba Allah ya kiyaye ba zaki ga magana ta dawo. Bakisan adadin mutane nawa ne zasu gani ba, Kayya! Ni nama rasa mezance miki, Innalillahi wa鈥檌nna ilaihir raji鈥檜n.鈥�

Da sauri Dalaal ta fice tana goge hawayen takaicin bakin cikin Hissah. Hissah kuwa mikewa tai daga dur鈥檏ushen datake tai sauri ta maida kayan jikin ta. Gaba d鈥檃ya jikin ta rawa yake mata. Tunani kawai take Dalaal zata gayawa su Adeel komai. Tana karasa saka kayanta takoma parlor ta zauna tana mai kalle kallen ta inda dalaal Zata bullo.

Ita kuwa Dalaal, Adduar neman shiriya tayiwa Hissah, Ta kade gado tai kwanciyar ta saboda yadda bacci ke daukarta. Daman ka鈥檌da ne Idan har batada abunyi kuma tagama komai. Takan zube akan gado taita kwasar bacci...

Pls follow, like and refer my small business to your beloved ones馃ズ鉂わ笍馃グinstagram: yerwaincense_and more.

*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_

*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_

*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_

*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_

*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_

Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.

Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka馃憞馃徎馃拑馃徎

茒aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu蓷u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki馃憞馃憞

0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB

saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)馃憞馃憞

*_08085405215_*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU馃憞馃憞

聽 0903聽234聽5899

馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎
TEAM----ZAFAFA BIYAR馃敟馃槝馃グ馃槏
10/17/21, 2:10 PM - Aisha Adam: _*NH 12*_

_ZAFAFA BIYAR NA KUDI NE, DAN GIRMAN ALLAH KI BIYA KI KARANTA馃憦馃徎_

Gaba d鈥檃ya Hissah a 鈥榙arare take zaune, Da taji bakon motsi zata fara waige-waige ko Dalaal ce. Mikewa tai a zabure ta nufi dakin Moh. Yana kwance yana busa sigari. Yana ganin ta yai sauri ya cillata ta window yana yamutsa fuska,

鈥淵a akai?鈥�

鈥淯hm? Ba komai, Kawai ca nai bara na ga ko kana nan.鈥�

Wani dogon tsaki yaja. Ya mata wani kallo na kin renawa kan ki hankali.

鈥淒alla meya kawo ki?鈥�

Ficewa tai da sauri bata ce masa komai ba. Ta koma parlor ta cigaba da zama. Ba da鈥檇ewa su Aunty Nani suka dawo daga kasuwa. Jikin ta na rawa ta sunkuci ledoji tashiga kaiwa kitchen. Aunty Nani dasu safara鈥檜 suka tsaya suna kallon ta da mamaki.

鈥淎unty, Abba ya dawo?鈥�

鈥淲acce irin tambaya ce wannan? Ya za鈥檃i na sani Hissah ni da yanzu na shigo gidan. Baki da lapia ne?鈥�

鈥淓h! A鈥檃h!鈥�

鈥淓h ko A鈥檃h? Idan baki da lapia gwara ki tashi mu tafi asibiti, Naga kin sauya lokaci d鈥檃ya.鈥�

鈥淏a..ba komai.鈥�

Mikewa tayi zata shige ciki, Dalaal ta fito da wayar ta a hannun ta.

鈥淎h Aunty kun dawo?鈥�

鈥淢un dawo Dalaal, ashe kina ciki?鈥�

鈥淚na ciki.鈥�

Garin saurin ta shige ciki ta bige flower vase ya fadi ya fashe.

鈥淜e Hissah meye haka ne? Saurin me kike Ina zaki je?鈥�

Batai magana ba ta shige ciki har tana sake cin tuntube. Safarau ta dakko tsintsiya ta gyara wajen.

鈥淪annun ku da zuwa.鈥�

鈥淵auwa Dalaal.鈥�

Kujerar me cin mutane biyu Dalaal ta zauna tana jiran dawowar Uncle Sam. Shiru shiru bai dawo ba, Haka ta koma daki sai bayan sallar magriba sannan taji alamun horn din motar sa. Tana fita sukai kicib鈥檌s da Adeel za shi wajenta.

鈥淢anager na mu..鈥�

鈥淟ikita bokan turai..鈥�

鈥淜a dawo ashe?鈥�

鈥淏a jimawa, Na tsaya na cika cikina nak tukun sannan.鈥�

鈥淎h lalle.鈥�

Jerawa sukai tare suka nufi parlor suna hira. Hissa na can gefe tana raba idanuwa.

鈥淯ncle Sam.鈥�

鈥淣a鈥檃m daughter. Kin wuni lapia鈥�

鈥淎lhamdulillah uncle.鈥�

Zama su kayi dukkanin su suna dan taba hira, Hissah dai sam bata sa musu baki.

鈥淲ai me yake damun Hissah ne? Zo nan autar Abba.鈥�

鈥淲aya san mata Alhaji? Nayi tambayar nayi, Tace bakomi. Kila ran ne ba dadi yau.鈥�

Moh da Adeel duk suka shiga tambayar Hissah damuwar ta. Amsar d鈥檃ya taita basu kaman dazu. 鈥楴a babu komai鈥�

Wayar Adeel ce tayi 鈥榢ara ya dauka da sauri yana karawa a kunnen sa.

鈥淪ubhan鈥橝llah, anan Nottingham clinics din? Bara zanzo yanzu. Eh! Allah ya bashi lapia.鈥�

Da sauri ya mike zai fita, Har ya manta mukullin mota ya dawo zai dauka bai wa kowa magana ba.

鈥淜ai menene haka ne, Waye ba lapia?鈥�

鈥淪auri nake Abba, Fareed ne ba lapia, Yayi accident. Yanzu cousin dinsa ya kira ni yake sanar mun.鈥�

鈥淪ubhan鈥橝llah! Gwara ka hanzarta kaje.鈥�

***DA sauri Adeel ya fice, Kai tsaye ya wuce asibitin yana gudu a mota tamkar zai tashi sama. Yana zuwa ya same su a emergency. Lameedo na ganin sa ya taso suka gaysa. Nan yake sanar masa yadda abun ya kasance.

鈥淪ubhan鈥橝llah! Yanzu sai yaushe kenan zamu duba shi?鈥�

鈥淪ai zuwa anjima can. Wai ko da safe haka suka ce鈥�

Waje suka fita, Shi da sauran yan uwan su Fareed, Anata jajanta lamarin kowa bakin sa dauke da adduar neman lapiyar su.

Har wajen 10 saura suna zazzaune, Lameedo da wani abokin sa na gefe suna hira, wayar Lameedon na hannun wani abokin su yana ganin hotuna. Wata kara ya saki kamar jiniyar yan kwana kwana.

鈥淲ai Wai Wai! Wace babyn ce wannan?鈥�

Ya fada yana mai nunawa Lameedo hotan da yake Kallo. Lameedo ya dan tabe baki yana sakatar hakoran sa.

鈥淲ata shedaniyar yarinya ce wallahi, harkar da mukayi da ita ta video ita ta temakamin nayi bacci.鈥�

鈥淜ai dan iska. Allah ya shrye ka nawaje na, Amma fa kana kallon ganima wai! Duk itace nan?鈥�

鈥淚tace.鈥�

Adeel dai yana gefe yana sauraron su, Shi haushi ma suke bashi yadda suka dage suna hirar wani abu daban, Baya ma鈥檌 Lameedon da dan uwan sa ke kwance ba lapia.

鈥淜ai kalli wasu ma? Jakar uba ba daraja sam.鈥�

鈥淏abu.. Kwata kwata. Mace da akasan ta da k鈥檌ma, Kusan dik jikin ta al鈥檃ura shine wasu jakan suke zubar da tasu. Kuma fa mahaukaciyar gani take zan aureta ko? Kasan Allah aboki, Ko wani dana sani naga zai auri yarinyar nan, Kai ko labari naji zai aureta bansan shiba, Kasan Allah sena aika masa dasu ya fasa aurenta. Shegiya.鈥� Lameedo ya karasa fada yana sakin tsaki.

鈥淟ameedo kaji tsoran Allah鈥�
Adeel ya fada yana girgiza kai. Saboda tsabar takaicin jin kalaman sa, Duk kuwa da bai san akan wa suke maganar ba.

鈥淎llah bros! Yarinyar ce ballagaza, Kuka fa take tana kirana a waya. Sai nazo online, Kuma ba akai na kadai ba. Wani babban mutumi dana sani, Yanada mata ma, Har shi suke ire iren abubuwan nan. Ni wani lokacin har tsoro take ban. Yar karama amma tasan manyan abubuwa.鈥�

Adeel yai murmushi yana dan bubbuga gaban kansa dake sara masa.

鈥淢uga fuskar ta dan Allah! Saboda nagaji da zancen ta da ake. Ina fatan Allah ya shirya ta.鈥�

Abokin Lameedo dake gefe ya janyo wayar daidai saitin Adeel yana nuna masa.

鈥淜yakkyawa kamar ita tayi kanta.鈥�

Ganin sa da jinsa ne suka tsaya na yan dakikai, Saboda fuskar Hissah daya gani tarwal. Kasa boye damuwar sa yai, Ya danne dakyar yana mai mika wa abokin Lameedo wayar. Shi kuma ya karba ya cigaba da kallon ta yana cewa,

鈥淲allahi kyakkywa shege aina kuka hadu da ita?鈥�

鈥淎 school. Noun dinmu, Munyi wani group assignment in person, To anan muka fara sanin juna.鈥�

鈥淵ar wacece?鈥�

鈥淲allahi ni ko sunan babanta bansani ba. Bansan yar waye ba. Kasan da iya registration number kawai muke amfani.鈥�

鈥淥h eh..鈥�

Mikewa Adeel yai da sauri, Suka shiga tambayar sa ko lapia? Dakyar ya daure yana dafa goshin sa.

鈥淲allahi kai nane yaketa ciwo tun dazu..鈥�

鈥淓h naga dazu kaman kana bubbuga shi. Sannu Allah ya sawwake.鈥�

鈥淎amin, Yanzu ma gida zan wuce na dawo da safe. Zan tsaya a pharmacy nasai magani sena tafi.鈥�

鈥淭o shikenan, Angode. Allah yakara sauki.鈥�

Wucewa yai, Ya shige mota ya kama hanyar gida, Yana tafe a mota yana hawaye. Gaba d鈥檃ya hirar su Lameedo ce ke masa yawo a kai, Da hotan fuskar Hissah. Ya nata jan salati yana dukan sitiyari.

***DALAAL***

Bayan fitar Adeel ba jimawa Dalaal ta shiga d鈥檃ki tayo sallah ta fito. Sai data bari Alhaji sameer ya gama kallon news tukun ta fara masa zancen daya kawota ta k鈥檃rk鈥檃re da,

鈥淶anyi reporting nan da 2 weeks. Shi yasa nakeson tafiya da wuri saboda zan dan dudduba yanayin asibitin da sauran su.鈥�

Shiru Alhaji Sameer yai na dan wasu lokuta, Kafin ya dago ya dube ta.

鈥淜in tabbata ba hadin baki bane da mahaifiyar ki?鈥�

鈥淚 beg your pardon. Ummy? Uncle sam bangane ba鈥�

Da alama sub鈥檜tar baki yayi, Ko kuma tambayar zuciar sa ce ta fito baka. Da sauri ya girgiza kai yana furzar da iskar bakin sa.

鈥淏a abunda nake nufi ba kenan, Toh Allah ya kai mu, Ba kud鈥檌 awajena yanzu, Me gidan mu da muke harka dashi ya rike kud鈥檌n, Kinsan nan gidan ma nasa ne ya arana mana.鈥�

鈥淏a damuwa Uncle Sam. Inada ragowar wanda aka sallameni a asibitin mu na can鈥�

鈥淵anzu yaushe zaki tafi?鈥�

鈥淕obe In Shaa Allah!鈥�

鈥淒a wuri haka?鈥�

Ita dai murmushi tai kawai, Ta bud鈥檈 baki zatai magana kenan Adeel ya shigo a razane kamar an hankado shi.

鈥淚na Hissah?鈥�

鈥淢eya faru? Menene kiran ka tayi? Batada lapia ko?鈥�

鈥淲ane rashin lapia Abba? Yau sai na karairayata na lakada mata na jaki dan uban uban ta.鈥�

鈥淜ai meye haka? Me tayi zaka dake ta? Kai dukan ka ake?鈥�

Adeel yana huci kamar zaki ya tafi d鈥檃kin Hissah, Danko wuyanta yai, Ya shiga ball da ita yana huci. Su Aunty Nani suka firfito ana tambayar sa meya faru? Nan yake sheda musu komai. Kowa jikin sa yai sanyi. Moh ya shiga ba Adeel hakuri yana k鈥檕k鈥檃rin riko hannun sa,

鈥淪akar ni, Shashasha kai ma can daya gaula, Ka girma baka san ka girma ba. Kamar kai ace har yanzu kana shaye shayen da kake yi, Duk kanwar ja ce kai da ita. Kai Allah ya sawwake. Abba kayi gaggawar bada yarinyar nan sadaqa ga wanda zai temaka ya iya aurenta. Shi kuma Moh ka kai shi gidan mari su ladabtar dashi.鈥�

Uncle sam yaja tsaki yana girgiza kai, Zama yai akan kujera yana dafe habar sa. Adeel sai maimata abun da ya fad鈥檃 yake.

鈥淜ai ne zaka gayamun abunda zan yanke ne?鈥�

鈥淎bba... Dan na fa鈥檇a lefi ne? Ku鈥檇i kake sakar musu da yayi yawa Abba, Moh ya zama cikakken dan kwaya, Hissa kuma ta zama yar kanta, Lokacin da muna cikin halin rashi ai idanun su basu bude har haka ba..鈥�

鈥淢e kake nufi Adeel?鈥�

鈥淎lhaji dan Allah kayi hakuri, Kai Adeel bashi hakuri, Idan bacin rai yayi yawa, Ba bude baki ake ai magana barkatai ba. Sai hankula su tashi.鈥�

Ganin abun na neman wuce gona da iri, Dalaal ta mike da sauri tai dakin ta. Batason tashin hankali, Gaba d鈥檃ya ta rude. Duk da rufe k鈥檕far da tayi tana jiyo hargagiyar su. Batasan sanda suka dena ba, Dan Itama seda dare yaja sosai ta iya yin bacci bayan tayi sallar nafila.

***WASHE鈥擥ARI***

Da wuri Dalaal ta tashi saboda jirgin da zata bi karfe 12 ne na rana, Don haka tagama kimtsa komai da sassafe ta zura bakar abayar ta. Ranar saboda b鈥檃cin rai ba aci abinci yadda aka saba akan dinning ba, Da alama kowa shi kad鈥檃i aka kai masa. Saboda Dalaal na shirin fita parlorn sai ga safarau takai mata nata.

A tsaitsaye ta dan caccakuna taci, Tana mai duba agogon hannun ta. Saboda ya zamar mata kamar almara duk sanda zatai tafiya se ta makara, Ko tayi missing flight ma gaba ki daya. Tana gama ci ta janyo akwatun ta. Sauran kayan dama already sunyi kano tun dirarta a lagos.

Lekawa tayi bakowa parlor, Tai knocking kofar aunty Nani, Nan take sheda mata Uncle Sam din ya fice tun asubah, Adeel ma ya tafi aiki. Dalaal taso siyi sallama da Adeel, Saboda bata gaya masa yau ne tafiyar ba. Sallama tayiwa Aunty Nani. Da sauran ma鈥檃ikatan gidan. Taso siyi sallama da Hissah saboda halin rayuwa, Amma gaba d鈥檃ya Hissan kofar dakin ta a datse take.

Kalu da Gali ne suka tafi da Dalaal airport, Tana sauka a airport ta kira Ummiey a waya. Bayan sun gaysa ta shiga tambayar ta da.

鈥淲aye zai zo dauka tama kikace? Saboda yanzu zamu shiga jirgi. Ha-what? Okay Habeeb-bullah? Okay! Alright bye.鈥�

Ta katse kiran tana mai dagawa su Kalu hannu tashige ciki. Ana gama screening suka shiga jirgi, Bayan yan mintina jirgin ya daga daga jihar ikko zuwa ta Dabo.............


****HAFEZ****

Tsarin yana yin shigar sa da abincin kai har ma da yanayin tsaruwar wajen ya bada kala sosai. Sai da sukaci abinci sukayi nak. Sun dan taba hira tukun sannan Hafez ya shiga zayyanewa Haj Ziyadah damuwar dake zuciar sa, Dama ainihin dalilin daya sa sukazo wajen. Ya kark鈥檃re yana mai zuba gwiwoyin sa akasa. Hawaye daya na bin d鈥檃ya, itama Haj Ziyadan kuka take sosai har yaso cin k鈥檃rfin ta.

鈥淒an Allah Maaa! Kuyi magana da papa ta fahimta, Wallahi idan ban koma ba zan iya samun wata cutar ta daban, Na matsu, idan akwai gaban matsuwa ma nayi Maa.鈥�

Goge hawayen ta tayi, A hankali shima ta mika masa tissue ya shiga goge nasa. Muryarta na rawa ta kasa jurar kallon sa,

鈥淪hikenan Hafez, Bazan tauye maka hakkin ka ba, Kayi hakuri ai. Zan kira kuma Yaya na sanar masa. Kayi hak鈥檜ri Hafez, Kaji?鈥�

Girgiza kai yayi yana fyace hancin sa. Ya shiga kwantar mata da hankali.

鈥淏abu komai Maa! Ni ba kumin komai ba.鈥�

Haka ya cigaba da tausasarta itama tana kwantar masa da nasa hankalin. Sai da kowanne ya samu nutsuwa sannan suka koma gidah. Kai tsaye ta shige dakin Prof. Basheer ta shiga zayyane masa komai. Bai yi mamaki sosai ba, Dama shima ya kusa gano hakan, Don haka babu wani bata lokaci ya kira embassy kan su fara kintsa musu komai na zuwa kasar Nigeria.

Hafez yana shiga d鈥檃ki ya zube akan gado yana mai da numfashi. Ji yai gaba d鈥檃ya tamkar an zare masa wani tokarren abu a zuciar sa na shekara da shekaru.... Fata yake Allah ya cika masa burin sa guda biyu jal da yake muradin kwadaituwar mallakar su.........!!!!!

*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_

*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_

*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_

*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_

*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_

Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.

Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka馃憞馃徎馃拑馃徎

茒aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu蓷u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki馃憞馃憞

0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB

saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)馃憞馃憞

*_08085405215_*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU馃憞馃憞

聽 0903聽234聽5899

馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎
TEAM----ZAFAFA BIYAR馃敟馃槝馃グ馃槏
10/17/21, 2:10 PM - Aisha Adam: _*OUMMAHMAD COLLECTIONS_*

_(WE鈥橵E GOT YOU&YOUR HOME COVERED)_

_MUNA SAYAR DA KAYAYYAKI MASU KYAU, INGANCI, DA KUMA RAHUSA馃憦馃徎KAYAYYAKIN MU TUNDAGA NAHIYAR KETARE AKE KAWO MANA SU, DAGA RASSA DA DAMA._

_KAMAR SU: Kitchen utensils_
_Fabrics _
_Shoes nd bag_
_Phones _
_Veils _
_Children's wears _
_Furnitures_
_Dubai,china,India,turkey,Malaysia _

_MUNA GARIN: Kano, Unguwar hotoro _

_Facebook handle d鈥檌nmu: Maryam muhd_

_Lambar tarhon mu: 07014488636_

_THIRTEEN_

_*OUMMAHMAD COLLECTIONS_*

_(WE鈥橵E GOT YOU&YOUR HOME COVERED)_

_MUNA SAYAR DA KAYAYYAKI MASU KYAU, INGANCI, DA KUMA RAHUSA馃憦馃徎KAYAYYAKIN MU TUNDAGA NAHIYAR KETARE AKE KAWO MANA SU, DAGA RASSA DA DAMA._

_KAMAR SU: Kitchen utensils_
_Fabrics _
_Shoes nd bag_
_Phones _
_Veils _
_Children's wears _
_Furnitures_
_Dubai,china,India,turkey,Malaysia _

_MUNA GARIN: Kano, Unguwar hotoro _

_Facebook handle d鈥檌nmu: Maryam muhd_

_Lambar tarhon mu: 07014488636_

_THIRTEEN_

**MALLAM AMINU KANO AIRPORT**

A hankali ta shiga sakkowa daga matattakalar bene, Wata iska ce ta shiga ratsa ta mai dadi. Lumshe idanu tayi ta bude su, Bakin ta dauke da hamdala na zuwa da sukayi lapia. Tana karasa sakkowa ta nufi wajen kayan ta ta dauka tayi gaba, Hannun ta na dama dauke da wayar ta. Tana cire flight mode din data saka.

Tana cirewa kira ya shigo. Wani masinja dake aiki a wajen ya taho wajen yana ko鈥檏arin karbar akwatun hannun ta. Kafin ta mika masa akwatun har wayar ta tsinke .

Habeebullah dake tsaye waje ya faka motar sa, ya jingina da bayan motar wayar a kunnensa, Jin ta tsinke bata dauka ba, Ya sake dedeta tsaiwar sa yana duba agogon hannun sa. Tabbas jiya Ummy 12 zuwa da rabi tace jirgin su zai taso. Gashi ya kikkira wayar dalaal din a kashe, Yanzu kuma bata dauka.

Yana tsaye takaici na zafin ranar dake dukan kansa ce tasa shi bude murfin mota ya koma ya zauna yana mai bude murfin ya zura kafafun sa waje. Sanye yake cikin manyan kaya samfurin riga da wando na shadda, rigar irin gajeriyar nan bata kai gwiwa ba, Sai wando. Shud鈥檌ya, Ta amsa yanayin jikin sa. Kansa ba hula, Kanannadadden gashin kansa na fulanin usul ya bayyana. Baki kwantacce kamar na jarirai.

鈥淜ai me rake.....鈥�

Me raken dake tafe yana tura abun turin da damin raken ke kai ya juyo da sauri yana kalle kallen inda zai hangi me kiran sa.

鈥淎boki na! Nan zaka yo.鈥�

Da sauri mai raken ya juya yana nufar inda Hafez yake.

鈥淕a ni yallabai.鈥�

鈥淎boki na barka da rana..鈥�

Hafez ya k鈥檃rasa fada yana mai bashi hannu suka gaysa.

鈥淲annan raken naka na yan gayu ne, Toh a bani nima.鈥�

Mai rake ya dashe baki yana jujjuya raken, Wani ya dakko daga kasa ya shiga sara masa yana kankare shi.

鈥淣a nawa za鈥檃 baka?鈥�

鈥淪amun na dari uku aboki na. Ka bani me zaki, Amma fa ba wanda zai sa na manta hanyar gida ba.鈥�

鈥淗aba ayi haka?鈥�

鈥淭ab, Kwanaki dana sha wani rake a majalisa can na baro makullin mota ta a zaune nabi aboki na ina rokon ya sauke ni a gidah, Sai da aka janyo ni aka nusar da ni da mota nazo nima.鈥�

Me rake ya rike ciki yana dariya, Hafez ya d鈥檃uki sala daya yana gabtara suna hira. Sake kiran wayar Dalaal tayi, Yaci sa鈥檃 ta shiga. Ringing biyu ta dauka.

鈥淗ello...!鈥�

Shiru yai na yan mintina yana sauraren sautin muryar ta...

鈥淗ello...! Assalamu Alaikum!鈥�
Ta sake cewa tana kalle kallen inda zata hango shi. Wayar a kunnen ta.

鈥淲aalykm salam, Kina lapia?鈥�

Kallon fuskar wayar tayi kafin ta mayar kunnenta.

鈥淯hm... Me dauka na ne?鈥�

Hafez dake barzar rake ya sake gyara zaman sa yana sosa gashin girar sa.

鈥淓h shi ne. Direban ki ba, Amma fa a yau. Yauwa kina magana da Habeeb... Habeebullah! Wanda Ummy ta turo ya dauke ki...鈥�

鈥淥hhh my bad.. I鈥檓 sorry, Na fito ina tsaye.鈥�

鈥淥kay bara na karaso....鈥�

Cire wayar yai daga kunnen sa bai katse ba, Ya zaro dari biyar ya mikawa me raken,

鈥淎boki na ga kudin ka, Sauran canji a siyawa iyali gishiri.鈥�

鈥淕odia nake yallabai, Allah ya saka maka da alkhairi.鈥�

Karbar ragowar raken nasa yai dake cikin leda ya ajiye akan kujerar tukin sa. Sannan ya rufe motar ya mike da wayar a kunnen sa.

鈥淚na jinki.. Ga ni nan.鈥�

Dalaal na tsaye ta nata waige waigen ta inda zai bullo . Tunda ya taho ta tsaya tana kallon sa. Shima kallon nata yake yi.

鈥淜ece in black?鈥�

鈥淣i ce. Okay ni ne me shudin kaya鈥�

Yana karasowa ta tsaya tana karewa fuskar sa kallo, Ta rasa dalilin da yasa ta kasa dauke idanun ta daga kansa, Musanman daga wajen karan hancin sa zuwa bakin sa, Kai har ma da yar kyakkyawar fuskar sa baki d鈥檃ya. Shi din ma kallon ta yake, Yana mai yaba kyawun ta. Tabbas wannan kallo d鈥檃ya za kai mata kasan ta hada jini da tsatson larabawa. Sam bai dauka haka take ba, Saboda bai tab鈥檃 ganin fuskar ta ba, Ko hotan ta gaba d鈥檃ya. Ya kan dai zauna suyi ta hirar ta da Ummy.

鈥淭oh ko dai ba ita bace yar ummin?鈥� Wata zuciar ta gaya masa.

鈥淗aba itace mana... Ai ca tai na dakko Dalaal a airport.鈥� Ya furta a fili ba tare da yasani ba.

鈥淚 beg your pardon!鈥�

鈥淎fuwan, Ina zancen zuci ne.鈥�

Sai a sannan Habeeb ya zare wayar daga kunnen sa ya katse. Sake daga idanu tayi ta kalle shi a karo na biyu, Suna hada idanu ta sauke nata da sauri.

鈥淚na yini..?鈥�

Agogon sa ya daga ya kalla yana mai langabar da kansa,

鈥淶ahiri yini ne ba safiya ba. Lapia lou Miss......?鈥�

鈥淒alaal.鈥�

鈥淥kay me sunan yan gayu. Muje ko? Ga motar can. Bara na tayaki daukar kayan.鈥�

Kar鈥檅ar akwatun yai a hannun masinjan yana mai zaro nera dari a aljihun sa ya mika masa. Yana gaba tana biye da shi a baya haka suka karasa wajen motar, Ya zura akwatin a boot. Zata bude murfin motar kenan yai saurin karasawa ya bude mata yana murmushi,

鈥淟adies first...!!!鈥�

鈥淭hank you!鈥�

Shigewa tai ta zauna. Ya rufe mata kofar sannan ya koma mazaunin driver ya zauna.

鈥淕a rake..鈥�

Girgiza kai tayi tana gyara zaman agogon dake wutsiyar hannun ta.

鈥淕askia ne, Ku yan gayu baku iya shan rake a haka, Sai dai a tace ruwan a baku.. Wait kin masan rake kuwa ? Kina ma jin hausa sosai? I doubt so.鈥�

Murmushi tayi jin kalaman sa. Shima murmushin yai mai sauti yana mai murza key din motar da bismillah,

鈥淎llah! Kinsan ku yan gayun nan plus ke din bama bahaushiya bace, Me ma ake ce muku? Oh yes! half-caste (ruwa biyu).ko?鈥�

鈥淵eah! mestizo...!鈥�

鈥淣a鈥檃m?鈥�

鈥淎鈥檃h nace eh ruwa biyu..鈥�

鈥淥kay鈥� Amman da yaren ku ko?鈥�

Dariya tai ta girgiza kai alamun a鈥檃h!

鈥淟alle sai mun zauna zaki ban labarin sosai dai.鈥�

Juya kan motar yai ya dauki hanyar fita daga airport din, Tafiya yake a nutse. Slow music na tashi a hankali. Na鈥檜rar ac nata bada iska mai dad鈥檌, Turarukan jikin su sun had鈥檜 sun bada wani irin exotic scent.

鈥淜in taba zuwa kano kuwa?鈥�
Yai breaking shirun da suka yi.

Kallon yadda suke tafiya take, Motoci kala kala nata tafiya. Wata yellow bus na gefen su. Kwandasta/Conductor ya zuro kansa yana ihun.

鈥淕wale, Gwale..! Na Gwale ya taho mu wuce.鈥�

鈥淣a taba... Sosai ma.鈥�

鈥淥h really?鈥�

Kad鈥檃 kai tayi alamun Eh! Kafin ta sake cewa,

鈥淓h! Mun taba zama anan din ai, Amma bamu wani da鈥檇e ba.鈥�

鈥淥kay! Allah sarki. To mu kanawan dabo muna miki barka da zuwa...Kash!鈥漼a fada daga k鈥檃rshe yana dafe kansa.

鈥淢eya faru?鈥�

鈥淪ubutar layi nayi, Ko dayake anan muke zaune, Nima fa half-caste ne..鈥�

鈥淥h really! How?鈥�

Dariya ya sheke da ita yana gyara zaman mudubin gaban motar.

鈥淥h yes! Saboda usuli na yan katsina ne mu, Wani local govt anace masa sandamu. Maman mu da baban mu duk yan canne. Thou baban mu gaskiya su tun tashin su da komai anan aka haife su, Kuma baban su ne dan can din. Shysa baya ma katsinan ci. Amman maman mu cikakkiyar yar cance. Dukan su fulani ne. Muna zaune a kano cikin hausawa kinga kuwa nima ai half-caste ne ko?鈥�

Dalaal tayi dariya tana dan kallon yadda ya ha鈥檏ikance yana fada kamar gaske.

鈥淢r half-caste.鈥�

鈥淣a鈥檃m yar gayu... 鈥�

A haka ya cigaba da tuki, Yana ta zuba mata zance, Dan shi Habeeb akwai magana. Ko ya saba da mutum ko bai

Please Login or Register in order to submit comment