Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saba ba. Haka zai ta zuba kamar rediyo. Sannu a hankali har suka karasa 鈥楢do bayero Mall..鈥�

鈥淪orry! Bara na karbo abu a cikin shop-rite pls鈥�

Kada kai tayi alamun 鈥楾oh. Ya shiga ciki da sauri, Fresh fruits ya siyo da drinks irin wanda yasan zata iya sha. Ya biya ya koma yanata sauri. Tana zaune a gaban mota tana kallon sa tun da ya fito daga ciki. Ya bude murfin baya ya zura kayan, Sannan ya shiga ya koma mazaunin sa yana haki.

鈥淜ai.. Da yar tafiya cikin nan wallahi. Sorry na bar ki ke d鈥檃ya.鈥�

鈥淏akomi.鈥�

Tafiya suka cigaba da yi, Ya kunna wakar dan kwairo yana bi.

鈥淜in san shi?鈥�

鈥淎鈥檃h!鈥�

鈥淣a manta fa ba irin naku bane.鈥�

Ita dai Dalaal bata kula shi ba tayi murmushi kawai, Ta lura shi din irin mutanen nanne wanda bakunan su basa shiru. Ko baka tanka ba sai sunyi magana. Haka suka cigaba da tafiya yana zuba mata zance, Duk dai akan kwaryar garin kano da abunda ta kunsa, Ita dai Dalaal takan amsa shi, Wani lokacin kuma tayi daria. Har suka karasa unguwar su habeeb dake Magaji rumfa 鈥楢lu Avenue..鈥� Wani titi mai dauke da kibiya da rubutun *ATTORNEY GEN. SAIFUDDEEN IBRAHIM SANDAMU STREET* Suka shiga. Dalaal tabi layin da kallo me kyau dashi gashi tsit ba kwaramniya.

鈥淵ar gayu... Mun zo gida.鈥�

Masu gadi suka bude masa gate ya danna kan motar ciki. Har wajen shiga bangaren Ummy ya kai motar ya faka.

鈥淢un zo.鈥�

Fitowa tai tana kallen kowane b鈥檃ngare. Akwatun ta ya d鈥檃kko daga boot ya janyo hannun sa yana ja.

鈥淏ara na dauka.鈥�

鈥淏ar shi gayu-gayu, Ai yan gayu basa daukar abu.鈥�

鈥淭hank you!鈥�

鈥淎nytime..!鈥�

Har cikin bangaren Ummy ya shige da akwatun Dalaal na biye dashi a baya.

鈥淎ssalamu Alaikum! Dan kira Ummy a sama kanwata.鈥�

Cewar Habeebullah ya gayawa mai aikin Ummy dake saka turaren wuta. Parlorn gaba d鈥檃ya ya gauraye da kamshin sandaliyya.! Zama su kayi akan kujeru. Wayar Dalaal ta fara 鈥榢ara, Dakkota tayi tana dubawa. Kamar yadda ta tsammata shi dinne kuwa. 鈥楰azn鈥�

鈥淗ello...鈥�

鈥淗aba ya zaki mun haka?鈥�

Tun kafin ya amsa ta ya fara jeho mata tambaya. Halin Adeel sai shi.

鈥淒a nayi maka me?鈥�

鈥淜ika taho ko ki gayamun? Soo not fair.鈥�

Ta bude baki zata bashi amsa kenan Ummy ta fara sakkowa daga bene.

鈥淪orry! I will call u back鈥�
Kit ta kashe wayar baki d鈥檃ya.

Da sauri ta mike ta karasa taro Ummy, Suka rungume juna. Dukkanin su fuskokin su sunyi fache fache da hawaye.

鈥淯mmy! I love and miss you soo much.鈥�

鈥淚 missed you most hayateey.鈥�

Habeebullah ya tsaya yana kallon su daga gefe. Hawayen da yake ta ko鈥檏arin makale masa sai da suka yaudare shi suka zubo. Mama kawai ya tuno, Ya sanya tissue yana gogewa. Mikewa yai yana gyara kasan rigar sa, Duk dan kar su gano yadda idanun sa sukai ja.

鈥淯mmy bara na dan fita majalisa.鈥�

Sakin Dalaal tayi, Ta riko hannun ta suka karasa kan kujera suka zauna. Dalaal ta kwantar da kan ta akan kafadar Ummy.

鈥淚na zaka je daga zuwan ku? Ka zauna kaci abinci gaskia. Na kwada mutumin ka fa.鈥�

鈥淶ogale? Godia nake Ummy, Zan dawo to anjima. Idanma ban dawo ba zan aiko a karbar mun. Gayu gayu anzo wajen Ummy an dena kulani kenan.鈥�

Dalaal tayi dariya, Ummy tai murmushi tana shafa kan Dalaal din.

鈥淭o shikenan Habeeb, Nagode Allah ya saka da alkhairi ne, Meya faru da idanun ka naga sunyi ja ba dai ciwon kan bane ko?鈥�

鈥淏akomi Ummy, Abu ne ya fadamun idon shine na sosa. Bara naje.鈥�

Ficewa yai da sauri, Can ya dawo ya ajiye ledojin daya siyo fruits a shoprite ya ajiye a bakin kofa.

鈥淜anwata zo ki shigar musu da shi.鈥�

Me aikin sanin da ita yake ta taso da sauri ta dakko ledojin ta ajiye agaban Ummy. Ummy ta karbu ledojin tana duddubawa.

鈥淎h! Angode Allah ya saka da alkhairi, Lalle Habeebullah harda wahala? Har dasu strawberry. Angode.鈥�

Wayar ta ta dauka zata kira ta mai godiya, Ta gama ringing bai dauka ba.

鈥淎i nasan bazai dauka ba. Haka yake inde ya maka alkhairi. Allah sarki angode kwarai.鈥�

Hira suka cigaba da yi da Dalaal ta yaushe gamo? Duk ta cukwikwiye Ummy, Dama ita akwai son jiki, A haka suka ci abinci tare. Sannan Ummy ta rakata dakin da zai zama matsayin nata. Sauran kayan ta da aka karbo a airport tun kwanakin baya Ummyn ta kammalce mata su a gefen closet. Band鈥檃ki dalaal ta shiga tayo wanka hade da alwala. Already Ummy ta shimfida mata sallaya. Ta zura hijabi ta tada sallah. Sai data idar sannan ta janyo wayar ta ta kunna.

Tana kunnawa sakonnin da Adeel ya tutturo mata suka shigo a jere har uku. Duk akan ta kashe masa saboda me? Sannan kuma akan wane dalili zata taho bata gaya masa ba? Ita dariya ma messages din suka bata. Ta ajiye kenan zata tashi ta sauka wajen Ummy, Kiran sa ya shigo.

鈥淗ello...manager na mu.鈥�

鈥淏abu wani na ku, Bayan guduwa ki kai baki sanar min ba. Meyasa?鈥�

鈥淎fuwan, Sanda nake gayawa Uncle Sam baka nan, Kuma ta online nai booking flight, And again zan maka sallama Aunty Nani tace ka fita aiki.鈥�

鈥淒uk da haka banji dad鈥檌 ba wallahi. Shigowa na gida kenan dazun zanyi hanyar dakin ki, Aunty ke cemun ai kin tafi. Kinzo sallama bana nan.鈥�

鈥淵es! I鈥檓 sorry.鈥�

鈥淏azan hakura ba.鈥�

Dariya tayi kawai tana kokarin cire ribbon din dake daure da gashin ta.

鈥淜inyi shiru.鈥�

鈥淵i ha鈥檏uri.鈥�

鈥淣a 鈥榢i na hakuran. Kiyi mun message kina bani hak鈥檜ri sannan zan hakura.鈥�

鈥淏anda lokaci wallahi.鈥�
Ta fada cikin gaskiyar ta.

鈥淭o me zaki mun na hak鈥檜ra?鈥�

鈥淜iddo! Me zanyi kuwa? Ka hakura kawai鈥�

鈥淲aye yaron naki? Kiddo ai se ke.鈥�

鈥淣a girme ka wallahi.鈥�

鈥淎llah ya sawwake, To misali ma kin girmenin meye aciki?鈥�

鈥淣othing! Kazn! Bacci nake ji. Sai da safe, A gayshe dasu Uncle Sam.鈥�

鈥淵anzun ne zaki bacci ko 9 batayin ba? Kawai dai bakyason ki cigaba da magana da ni ne, Abba kuma baya nan yau gaba d鈥檃ya ban ganshi a gida ba, Moh yana d鈥檃ki. Hissa ma na da鈥檏i maybe, Aunty kuma ta fita biki a ma鈥檏ota ba dad鈥檈wa inaga dinner ne.鈥�

鈥淣o! Literally, Na gaji ne. Ga bacci inason yi da wuri.鈥�

鈥淥kay! Ba matsala.. Kazin. Sai da safe.鈥�

鈥淎lright bye! Take kia.鈥�

Kit ta katse wayar. Ta jona a chaji. Sauka k鈥檃sa tayi wajen Ummy. Suna zaune ba dadewa Attorney ya kira waya ya dawo zai shigo, Kamar yadda yake ko yaushe. Idan ya dawo daga waje. Seya kira idan kwanan ka ne yaji akwai bak鈥檌 a gidan? Idan akwai baki ya dakata sai sun tafi.

鈥淓h Alhaji ba kowa, Eh ya dakkota ta. Dazu ba jimawa, To shikenan sai ka shigo.鈥�

鈥淕a baban su habeeb nan zaku gaysa.鈥�

Hijabi ummy ta dakko a gefe ta mik鈥檃wa Dalaal ta zura. Ba dadewa Alhaji saifuddeen ya shiga, Gaisawa sukai da Dalaal a mutince har yana tsokanar ta. Daga nan ya wuce parlorn sa dake kasa. Dalaal tayiwa Ummy Sai da safe ta haye sama. Ita kuma Ummy ta nufi wajen Alhaji saifuddeen. An gama shirya masa abinci dama. Tana zuwa ta kara masa sannu da zuwa. Ta zuzzuba masa komai, Yana ci suna hira, Kusan rabin hirar ta Dalaal ce.

***MADRID***

Yana zaune a wani eatery ya gama cin abinci, Samun kansa yai da janyo wayar sa. Ya danna lambar da ka. Domin ya dade da haddace ta. Yana dannawa sunan da ya rubuta da *TB* ya bayyana. Ringing biyu ya dauka.

Hafez ya sauke ajiyar zuciya yana gyara zaman da yai. Acan daya b鈥檃ngaren anata magana cikin zakuwa da kwadaituwar jin dadin kiran da akayi.

鈥淗ello....Hafez! Hafez! Kana ji na?鈥�

鈥淚na ji... Ina yini?鈥�

鈥淲ai yau harda gaisuwa?Yau girmana ake dakko kenan? Lapia kalau, Ya kake? Ya jikin naka? Ya karatu? Ya komai da komai?鈥�

鈥淜omai lapia kalau.. Ya naka?鈥�

鈥淎lhamdulillah! Inata cewa Allah yasa ba mafarki nake ba. Idan kuwa mafarki nake, Allah yasa bazan farka daga wannan daddadin bacci ba. Hello kana ji鈥�

Hafez yai murmushi, Yana mai jujjuya straw din lemonade din gaban sa.

鈥淚na ji...鈥�

Hira suka danyi ba mai tsawo ba, Duk kuwa da Hafez ya kasa fadar abunda yasa ya kira. Daga karshe suka yi sallama da juna. Hafez ya mike ya fita ya shige mota ya dau hanyar gida. Yana kan hanya Maa ta kira tana sheda masa cewar angama musu komai na zuwa kasar Nigeria sai dai an samu issue da bangaren su Basma, Visa dinsu ba tayi ba, Wai se ta dau lokaci kan ta fito. Saboda su basu taba ziyartar Nigeria ba. Haihuwar tasu da akai ma a k鈥檃sar waje akayi........... Bai wani damu ba Shi dai idan zasu koma ko nan da yaushe ne inde ba zasu dau lokaci sosai ba damuwa.

鈥淪hikenan Maa! Ai ba komai, Inde zasu bayar nan da wani lokaci ai shikenan.鈥�

鈥淓h nan da lokaci kalilan suka ce. Inaga ba zefi wata uku zuwa hudu ba.鈥�

鈥淭oh Maa! Allah ya kai mu. Sai na dawo.鈥�

Sallama suka yi da juna. Ya katse kiran. Yana mai faka motar a gefen 鈥榢oramar daya fad鈥檃, Sanda dalaal ta ceto shi. Tunota kawai ya shiga yi, Tattausan leben ta, Rantsattsen kamshin dake tashi daga jikin ta, Da y鈥檃r karamar muryar ta mai dad鈥檌n sauraro. Gaba d鈥檃ya komai nata ne ya shiga masa yawo akai. A hankali ya dora hannun sa akan leben sa yana zagaye shi...

鈥淒ALAAL.... Mi primer amor (My first love)鈥�

****Masoya zafafa muna godia鉂わ笍鉂わ笍Idan anji shirun posting din Dalaal gobe to uzuri ya taso mun. Dan kila posting sai Jibi da yardar Allah, Idan kuma na samu lokaci nayi. Toh Insha Allah ko cikin dare ne zan watso page din. Thank you鉂わ笍鉂わ笍

*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_

*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_

*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_

*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_

*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_

Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.

Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka馃憞馃徎馃拑馃徎

茒aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu蓷u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki馃憞馃憞

0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB

saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)馃憞馃憞

*_08085405215_*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU馃憞馃憞

聽 0903聽234聽5899

馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎
TEAM----ZAFAFA BIYAR馃敟馃槝馃グ馃槏
10/17/21, 2:10 PM - Aisha Adam: *NH*

_NA KUDI NE, KU DUBI GIRMAN ALLAH KU DENA YADA BOOKS DIN KUDI馃憦馃徎馃憦馃徎TURAWA GRPS GRPS KO BAZASHI A FACEBOOK KO KUWA SAYAR DA SHI A BATIN DAKA KARANTA BAI KAMATA BA, DAN ALLAH KU GYARA_

_1_

_4_

***. ***. ***.

***
Haj Ziyadah na kammala waya da Hafezullah ta ajiye ta akan center table, Tana fuskantar mijin ta dake cike ciken wasu takardu.

鈥淵ace babu matsala, Inde ba za鈥檃 dau lokaci ba.鈥�

鈥淭oh shikenan! Allah yasa kar a dau lokacin, Idan ma akaga bata lokacin zai yi yawa, Sai wasu su fara gaba. Amman kunyi wayar kuwa?鈥�

鈥淒a Yaya?鈥�

鈥淓h shi..!鈥�

Ajiyar zuciya ta sauke tana mai girgiza kan ta alamun A鈥檃h!

鈥淢eyasa baki kira shi ba?鈥�
Ya karasa fada yana mai maida kallon sa baki d鈥檃ya kanta.

鈥淲allahi bansan ta inda zan fara ba, Gashi har mun fara shirye shiryen zuwa, Sai dai tsaikon visa d鈥檌nsu Basmah da aka samu.鈥�

鈥淭o ai kinga kece keta jan abun, Da tun tuni kin gaya masa da an wuce wajen. Ki kira shi yanzu.鈥�

Mikewa tai da wayar ta a hannun ta ta shiga cikin porch din dake wajen garden. Number yayan nata ta kira bakin ta dauke da addua.

鈥淗ello! Assalamu Alaikum! Yaya... Na鈥檃m, Barka da rana zance ne ko dare? Toh barka da rana. Na鈥檃m! Alhamdulillah, Duk muna nan kalau Yaya. Duk ya yaran nawa da iyayen su. Masha Allah!..鈥�

Zama tayi akan kujera tamkar yana ganin ta. Yadda ta d鈥檃ura nutsuwa sosai. Ta cigaba da cewa,

鈥淏abu komai Yaya, Gaya maka zan ma nace... Nace zamu shigo k鈥檃sar, Don da tuni mun shigo ma, 鈥楧an tsaikon da aka samu akan visa din su Basma ne...鈥�

Shiru tayi tana sauraron sa. Ta mayar da wayar hannun ta na dama tana girgiza kai.

鈥淎鈥檃h wallahi Yaya, Ba haka bane. Kasan halin sa ai da nun鈥檏ufurci tun yana k鈥檃rami, Ga zurfin ciki, Inaga saura session d鈥檃ya maybe ya gama ma. Eh na Dr. A鈥檃h Yaya! Kawai dai zuwan namu ina tunanin shi yafi alkhairi, Kuma tunda aka dau tsawon shekarun nan ya kamata ace yanzu komai ya fara dedetuwa. Toh Allahumma Aamin. A鈥檃h ba dai Abuja ba, Wai da a gida zamu sauka anan kano. Toh shikenan Yaya. Toh zai ji Insha Allah! Zasu Ji suma. Toh a gayda mutan gidan. Sai an jima.鈥�

Kit ta katse kiran tana murmushi, Ta jima a zaune tana hamdala kafin ta mike ta koma parlor wajen mai gidan nata.

鈥淵a kunyi?鈥�

鈥淓h! Na dan jima da kammalawa ma.鈥�

鈥淥kay..鈥�

鈥淵a amince, Yace lalle lokaci ne ya kawo kansa. Kuma yana fatan Allah yasa hakanne mafificin alkhairi.. Har yana cewa Abuja zamu sauka? Nace kano, Toh wai muzo gidan sa. Nace a鈥檃 a sabon gida zamu sauka.鈥� (gidan iyayen su itada Yayan, Ba wai ana nufin gidan ne sabon ginawa ba. Inkiyar gidan ce tun shekarun baya da aka yi shi. Ake masa laqabi da haka. Shine sunan ya bishi har wa yau...)

鈥淭oh masha Allah!鈥� Allah ya bamu nasara.鈥�

鈥淎amin Yaa rabbi, Marking din kaketa yi ne?鈥� haj ziyadah ta tambaye shi tana mai karanta booklet din gaban sa ta dalibai.

鈥淪hi nake ta yi, Haba wannan semester din sunyi failing woefully. Allah ya kyauta.鈥�

鈥淪ubhan鈥橝llah. Sun tsaya wasa ne ko ko?鈥�

鈥淲aya sani ne. Kusan kashi 80 cikin dari fa sun fadi.鈥�

鈥淭oh Allah ya kiyaye gaba, Aamin鈥�

*A lokacin Hafez yai sallama ya shiga cikin gidan. Hannun sa dauke da wani paper bag daga tsakiyar ta kana hango ciki. Glazed da filled doughnuts ne aciki.

鈥淢aa, Papa. Barkan ku da rana..鈥�

鈥淏arkan mu dai Hafez...鈥�

鈥淪annu da zuwa! Zo ka zauna azubo abinci鈥�

Abincin da Maa ta ambata ne yasa Hafez sauya fuska yana sake yamutsa ta.

鈥淢aa! a koshe nake, Ina su Bushra? Ga doughnuts.鈥�

鈥淒a suna nan na kora su daki suyi homework.鈥�

鈥淏ara naje...鈥�
Ya fada da sauri yana shigewa dakin su Bushra.

Dukkan su suna zaune akan center carpet dinsu na barbie (12 dancing princesses).Homework ne agaban su suke yi. Bushra sanye idanun ta suke cikin medicated glasses. Yaran kyawawa dasu, Gwanin ban sha鈥檃wa.

鈥淵ayaaaaaa鈥�
Suka fada a tare suna ihun dad鈥檌n ganin sa.

鈥淵essssssss! Homework kukeyi?鈥�

鈥淓h.!!鈥�

鈥淵ayaa yaushe zaka kai mu sabon shop din?鈥滳ewar Bushra.

鈥淓h Yaya... Pretty pleaseseeeeeesssssss.鈥滲asmah dake goge wani kuskure da tayi a homework din ta fada.

鈥淶an saka rana. Ga dai doughnuts dinsu nan.鈥�

Ai bai gama rufe baki suka shiga tsalle ganin doughnuts din hadadden shagon da aka bude ne. Godia suka masa suka karba suka rabe a tsakanin su suna ci.

鈥淜u cinye sai ku cigaba da homework din.鈥�

Ficewa yai bayan ya jaddada musu. A hankali ya wuce ta bayan su ya tafi bene a sulale, Yana sand鈥檃. Maa dake jiran fitowar sa ta juya da sauri ganin zai gudu.

鈥淶o kaci abincin sababbe.. Wannan matar ka za鈥檃 bata aiki wallahi, Ace abinci sai an yita kafiya da mutum kamar wani karamin yaro sannan zai ci? Sakko kazo ka ci kaji dai na gaya maka.鈥�

鈥淢aa naci abinci fa..鈥�

鈥淜鈥檃rya ne a鈥檌na?鈥�

鈥淎llah na ci snacks da lemonade..鈥�

Wani dogon tsaki taja tana girgiza kai.

鈥淪nacks ne abinci? Shi yasa gashi nan ulcer ta maka mugun kamu. Jeka amma ka tabbatr anjima sai ka ci.鈥�

鈥淭oh Maa!鈥�

Hayewa sama yayi, Yana murmushi. Ya shiga cikin dakin sa bakin sa dauke da sallama. Ga akwatunan sa nan ya gama shrya kayan sa gaba d鈥檃ya. Ajiyar zuciya ya sauke yana mai zama a gefen gado, Safar k鈥檃far sa ya cire ya ajiye agefe. Wani pink akwati ya zaro dan karami acikin babban akwatin gaban sa. Hotan dalaal ne wanda ya zana da kuma ribbon din ta. Hannun sa yasa yana shafa zanen fuskar ta. Mayarwa yayi ya adana shi. Sannan ya koma ya kwanta akan gadon yana kallon saman dakin. Abubuwa ne da yawa suka shiga yi masa yawo a kwakwalwa.

Shekarun baya kawai ya shiga tariyowa , Tarin abubuwa ya shiga tunowa yana mai girgiza kan sa. Hawaye d鈥檃ya na bin d鈥檃ya haka suka shiga reto a kyakkyawar fuskar sa. A hankali yasa bayan tafin hannun sa yana gogewa. Kafin ya janyo tissue ya goge sauran.

Ganin tunanin da yake ya janyo masa ciwon kai, Zazzabi na neman rufe shi, Da sauri ya mike ya shiga band鈥檃ki. Ya jima yana wanka. Kafin ya fito bayan ya dauro alwala. Qur鈥檃ni ya janyo ya shiga karantawa, Cikin kira鈥檃r sa mai da鈥檇in sauraro.... Ya shiga addu鈥檕i sosai yana mai kai kukan sa wajen Allah. Ya jima akan sallaya. Tukun sannan ya mike ya sauka kasa wajen Maa. Don yasan abincin data ambata dole sai ya ci shi......................

****LAGOS****

Aunty Nani da gama cin kukan ta kenan ta mike, Wayar Hissah da Adeel ya kwace ta karasa ganin hotuna da ire iren videos din da Hissah keyi da maza. Sama da mutum biyar. Kuma kowanne irin harkar da suke yi kenan. Hijabi ta zura da wayar a hannun ta ta fita kitchen din waje. Cilla wayar tayi acikin wutar icen dake ci. Da alama don kona wayar tasa aka hura shi. Ta koma nesa tana kallon yadda wayar ta narke.Sai da ta tabbatar komai ya cinye tukun sannan ta koma ciki ta shiga dakin Hissah dake takure akan gado tana raba idanuwa. Rufe kofar Aunty Nani tayi harda mukulli.

鈥淎unty dan Allah kakki dake ni..鈥�

鈥淒uka? Meyasa zan doke ki? Da hankalin ki da komai keba karamar yarinya ba, Ai sede nace dan Allah karki dake ni, Domin kinfi karfin mu.鈥�

鈥淎unty kiyi hak鈥檜ri!鈥�

鈥淎llah zaki durfafa da roka bani ba Hissah, Kinji kunya, Ke da masu irin halin ki. Allah kuma ya dube ku yasa ku shiryu.鈥�

鈥淎unty kiyi hak鈥檜ri.鈥�

鈥淲allahi idan kika sake ban haku鈥檙i zan sab鈥檃 miki, ha鈥檏urin uban ki? Mace d鈥檃ya tak, Ke ka鈥檇ai ce acikin yan uwan ki maza biyu. Ku uku kawai Allah ya bamu, Inata rokon Allah yasa na samu wasu yaran. Na gode Allahu da ban sake haihuwa ba, Domin 鈥榖ata su zakiyi tas. Me kika nema kika rasa Hissah? Duk wani gata da tarbiyya da uwar kwarai ya kamata ta bayar na baki Hissah, Ta ina na rage ki? Ki dinga turawa samari hotunan tsiraicin ki? Kuna musayar tsiraicin juna kuna jin da鈥檇i? Tsabar kedin kin shahara har zina kike aikatawa hissah , menene ribar haka? Haka kawai kin janyowa kan ki da mu masifa, Domin Allah ne yabamu kiwon ku. Domin dik abinda Allah ya zamto a karkashin ka yake, Ranar gobe kiyama seya tambaye ka abisa yadda kayi komai. Kin cuce ni Hissah..!鈥�
Sai ga hawaye sharrr a fuskar Aunty Nani.

鈥淎unty bazan kara ba.鈥�

鈥淢eye ba zaki kara ba? Kin rigada kin bada martabar ki a arha, Al鈥檃urar da Allah yace mu suturta ke kin rabawa maza taki. Ko tsoron inda hotunan da bidiyoyin zasu je bakya yi? Dan tsageranci har dasu gayawa Lameer yake ko lameedo wai idan zakuyi aure zakije a dinke ki a gyara ki ki dawo budurwa...鈥�

鈥淎unty shi ya koyamun walla..鈥�

Bata karasa ba Aunty Nani tai kanta kamar Zata zabga mata mari.

鈥淵a koya miki uban ki? Dama can zuciar ki ta shedanu ce, Wani bai isa ya ja ra鈥檃yin kiba har sai kina da sha鈥檃war yin hakan. Idan aure kikeso ba sai ai miki ba? Amman se ki ballagazar da kimar ki ta ya mace? Kina raba jikin ki kwararo kwararo kamar tinkiya? Kai Allah wadaran naka ya lalace. Tunda abinnan ya faru bacci ya kauracewa idanu na, Na rasa yadda zanyi dake Hissah, Kece kullum Kawo sukar shigar Dalaal, Tana jin kid鈥檃 Waye waye. Sai gashi yarinyar nan karatun qur鈥檃ni take ji ashe, Shiga kuma banga inda tsiraicin ta yake fitowa ba. Yarinya salaha kullum bata tanka miki maganar da kike yaba mata. Ashe ashe kece nan mai shaidaniyar zuciya, Hijabin munafurci kike sakawa. Shi yasa da kika kure ta rannan tace miki hijabi a zuci yake. Abin kunya da takaici tin ba鈥檃je ko鈥檌na ba sai gashi naki halayyar da kike a boye tafito fili. Duk abunda yake ba鈥檃 bayyane ba dama kaji tsoron sa.

鈥淜inji kunya Hissah, Dan bakisan haramcin hakan bane ko ince kin dauki hakan ta wani fanni daban. Allah ya kyauta, Allah ya shirye ki da ke da musu aikata irin haramcin da kuke. Tsaya kiji ILLAR ZINA, Zina tana cikin manyan laifuffuka, wanda dukkan shariun da Allah taa'la ya saukar sun hadu akan haramcin zina, Al kur'ani mai girma da Sunnar Annabi saw, da dukkan Malamai sun hadu akan haramcin zina, Kofofin zina guda biyar ne
1- Kallo zuwaga Abinda Allah ya Haramta(Amman ke kina raba naki suturar da Allah ya miki rariya rariya, Kina kuma kallon na su tsiraicin)2- Shigar batsa, 3Kalaman Batsa, 4- kebancewa da matar da ba muharrama ba/ Ko wanda ba muharrami ba, 5- Shaawa Mai karfi babu aure, Allah taala yace: " kada ku kusanci zina鈥�

鈥淢anzon Allah saw yace : Mai zina ba zaiyi zina ba, yayin da yake zina, sai an cire masa imani.
Abdulllah Dan Mas'ud Ra yace : Duk Al'ummar da take zina, ta jawo wa kantafushin Allah, da halaka.Musulunci yayi umarni da tsare abubuwa biyar, sune : Addini, Dukiya, Rayuka, Hankali, Mutunci, Nasaba, amma zina ita kadai, tana rusha wadannan duka Hissah, Hukuncin mazinaci, mai aurekisa ta hanyar jifa, mara aure Bulala dari da daurin shekara. Kinji ko? Ana tabbatar da zina ta hanya uku, shedu guda hudu, Mutun yayi ikirari da kansa, samun mace da ciki, babu aure, ko shubha. Bisa sharudda da aka sanyawa ko wanne. Zina wata babbar musifa ce da bala'i da dukkan sharri, da take ruguza al'umma, take wargaza iyali,take tarwatsa gari, take rushe mutunci, take jawo karayar tattalin arziki, da fatara, da tsiya, da annoba, a cikin rayuwar dai dai ku, da gidaje, da unguwanni, da gururuwa, da kasashe, da duniya baki daya,
Zina itace cikakkiyar fitsara, a cikin zina ake samun dukkan sharri kamar: Raunin Addini, Raunin Akida, Karancin Imani, Rashin kunya, Rashin kishi, Rashin mutunci, Rashin kwarjini, Rashin hasken fuska, Duhun zuciya, Rashin kima, Rashin Nagarta, Rashin Nutsuwa, Rashin Amana, Fushin Allah, cikawa babu imani da Azabar Allah.

鈥淗issah ki tuba, Ki ro鈥檏i Allah gafara ko zai dube ki ya gafarta miki. Allah ya tsare mu da sauran zuriyarmu, da dukkan al'ummar musulmi daga afkawa zina, Ke da wadanda suke yi Allah ya shirye ku... Wannan illolin zinar Hissah saurara nayi awajen tafsir din wani babban malami. Ki duka da neman yafiyar ubangiji.鈥�

Tana karasa magana ta mike tabar Hissah na kwararar hawaye. Parlor ta koma itama tana hawayen. Ta zabga tagumi tana jujjuya kanta. Cikin haka Alhaji Sameer ya shigo da sauri a kuma hargitse.

鈥淪annu da zuwa alhaji.鈥�

鈥淵auwa sannu! Ku harhado abunda zaku dauka. Mu tafi.鈥�

鈥淏angane ba, Ina zamu tafi?鈥�

鈥淟efi ne? Gidan zamu bari.鈥�

鈥淏angane ba Alhaji, Yaushe ma muka dawo gidan da zamu bar shi? Alhaji ka tsaya muyi magana.鈥�

鈥淏abu maganar da zamu yi, Idan ba zaki tashi ba ki zauna ke, Hisaah, Moh, Ina adeel?鈥�

鈥淏abu kowa sai hissah Alhaji. Kuma kasan abunda ta aikata. Yanzu Alhaji haka zaka barta ruwa ta sha?鈥�

鈥淏a abunda ya dame ni ba kenan, Zamu shawo kan abun idan na nutsu. Yanzu ki tashi ki harhado abunda zaku bukata na sawa. Zan had鈥檃 nasu Adeel. Don na rigama na sayarda gidan nan da abunda ke cikin sa.鈥�

Yana magana yana nufar dakin Moh. Aunty Nani ta mike badan taso ba ta shiga dakin ta. Dan abunda ba鈥檃 rasa ba ta dauka, Ta shiga dakin Hissah tashiga ha鈥檇a kaya a akwati.

Ba dadewa Adeel ya dawo, Ba鈥檃 jima ba Moh ya dawo shima. Alhaji sameer ya same su da maganar.Adeel kadai ne ya botsare. Da yaga zasu takura masa ma ya ja akwatin sa ya shige mota yabar musu gidan.......


***KANO***

鈥淢un gama da ko鈥檌na ko?鈥�

Dalaal ta tambayi mai aikin Ummy, Data rarrakata sashen su Hajia Binta da Haj Ikhlima.

鈥淓h mun gama.鈥�

Kad鈥檃 Kai Dalaal tayi, Suka fara tafiya zuwa komawa Sashen Ummy, Dake akwai y鈥檃r tazara tsakanin kowane sashe da sashe. A daidai lokacin Habeebullah ya dawo daga Court. Hannun sa rik鈥檈 da suit dinsa da wani brief case, Ya rufe murfin motar yana sosa gefen kansa da key.

鈥淚na yini...鈥�

鈥淎h gayu! Alhamdulillah! Ya kike?鈥�

鈥淟apia qalau.鈥�

鈥淢asha Allah! Exercise kuke ne?鈥�

Yar dariya Dalaal tayi tana girgiza kai.

鈥淣o! Ta rakani wajen sune.鈥�

Ta fada tana nuna sashen su Haj ikhlima.

鈥淥kay Allah sarki.鈥�

鈥淵aya ina yini..?鈥�

鈥淟apia qalau kanwata.鈥�

Ya amsa mai aikin Ummy, Domin shi Habeeb irin mutanen nanne da basuda rainuwa, Talaka da mai kudi dik nasu ne. Sannan mutum ne shi mai son jama鈥檃

Please Login or Register in order to submit comment