Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

��ࡱ�;�� 
������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������
���� !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~�Root Entry����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������
���� �FMicrosoft Word-Dokument
MSWordDocWord.Document.8�9�q�������Oh��+'��0|8 @
L X d
p��0@@@@����՜.��+,��D��՜.��+,��\����
[Z��ZNormal 1$*$A$/B*OJQJCJmH sH PJnHtH^JaJ_H9F�FHeading
���x$OJQJCJPJ^JaJ4B4 Text Bodyd��� / List^J@""@Caption
�x�x $CJ6^JaJ]:�2:Index $mH�sH�nH�tH�^J_H�V�BVPreformatted Text
��OJ QJ CJPJ ^J aJx_ ������d� *6"�)p0�7V=6D�J�Q�WLZT]�c~j�q�v�}|�@�r�n�����$�����`������l�L�����x�,6h8$^,z16�9�@NF�MT�[�aiFo�w�}��T�Ќ��ԛ����бv�\����~�`��v�T���������j�
.�#+�1x7�<bCXI\MfQ�Wp]�c�i�pv�|.� �2����������аN�������@�z���$�\�����R" %+$0~7=�AlG*KvNT�Y�a�k`t�{v�̈X�*�6�R��(���J�n����`�������v�������"�
>��0&�+�2�9?E�I NZQ�W�^�cRi�pPx���,�8�F�ҡf�D���<���x�����X�V���^�����,� ��< p^�B$h)�.�3�6$:�<ZA0F�LVS�Z.`�g�n�v�}L�J���.�Λڡ����αD���l������ �����j�������� ��J!H'�.�7>D�KpQLT�W.]~c�i�p~v�|��l������Z���j����(�6���efghijklmnopqrstuvwxyz{|}~�������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������� 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~��x_x_P
G�Times New Roman5�Symbol3&�Ariali�Liberation SerifTimes New RomanO�Source Han Serif CNQ�Noto Sans DevanagariS&�Liberation SansArialM�Source Han Sans CNQ$�Noto Sans Devanagari_5�Liberation MonoCourier NewB��h���<��������<���' 0 0��M ��0��Caolan80 / x_��d��e��� "�/  Eb  �[30/04, 5:37 PM] UMMU AFAN <�9�: <ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�
Bissimillahir Rahmanir Rahim

Ya Allah kamar yadda nafara wannan novel lafiya kasa nagama lafiya

Wannan novel hakkin ummu afan ne mallakarta ne kuma banyarda wata ta juyashi zuwa nata book dinba


Dedicated this page to
GORGEOUS WRITERS FORUM=��=��



<��GORGEOUS WRITERS FORUM<��

<��G.W.F<��

HOME OF GORGEOUS, INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS,
WE ARE THE BEST AMONG THE REST



<ؗ�AKWAI LOKACI<ؗ�





<ؗ� PAGE 1 to 5<ؗ�


Alhaji abubakar dankoli shahararan Dan kasuwa ne Wanda yashahara gida da wajen kasan nan


Allahji abubakar d'an asalin garin Kaduna ne dake zaune a anguwar tudun wada

Ficeccene a duniya duk inda kuke tunani sunan shi yaje

Alhaji abubakar shikadai ne agurin mahaifiyarshi kuma amma agurin mahaifinsa su goma sha hudune

Mahaifiyarshi amina itace amarya agurin mahaifinsa kuma ita kadai Allah yaba d'a namiji wannan dalili yasa kishiyoyinta suke mugun matsa mata

Bama iya kishiyoyi ba harda 'yan uwan alhaji abubakar duk ba mai sonta kasancewar Allah yawa Dan uwansu arziki
Kofaduwa yayi yamutu suna da kaso mai tsoka acikin dukiyar tunda bashida da namiji

Sai kuma gashi kwatsam ya auro matarshi ta hudu kuma karamar yarinya tahaihu da namiji

Shikuma alhaji shuaib dankoli yayi murnar samun magaji da yayi

Ranar suna yaci sunan Abubakar


Tunda aka haifi abubakar mahaifiyarsa batada ishashan lafiya

Uwargidanta hajiya suwaiba da maibinta suka je gurin wani hatsabibin boka shine yabasu magani sukasa mata a abinci ranar sunan abubakar


Haka tayi ta fama da ciwo
Abubakar na da shekara daya aduniya Allah yayi wa mahaifiyarsa amina rasuwa


Rikonshi yakoma hanun uwargida hajiya suwaiba

Hajiya suwaiba yaranta biyar mata

Babbar yarta rukaiya sai kannata hudu
Rukayya tadau komai na bakin halin mahaifiyarta

Dan haka kawai itama tadauki tsanar duniyar nan ta daura akan abubakar

Gashi duk yadda zasuyi abubakar yabar duniya sunyi amma Allah yace basu isaba


Cikin tsanani da kunci abubakar ya rayu agidan mahaifinsa

'Yan uwan Alhaji shuaib ma sunfi nuna mishi tsana karara



Bayan shekaru 30 abubakar anzama saurayi kuma mai jini ajika
Mai Neman nakamshi duk da yawan dukiyar mahaifinsa hakan baisa ya nade hannu ba

Yayi karatu sosai inda yakai matsayin babban a karatunsa

Bayanwata biyar da kammala karatun professor abubakar ne

Mahaifinsa ya mishi maganar aure yace ba yanzu ba sai yasamu matar da ta dace dashi


Hajiya suwaiba uwargidan allahji shuaib tasameshi da zancen Yakama ta ya matsawa abubakar akan yayi aure Dan duk abokanshi yanzu suna da matayensu

Alhaji shuaib yace mata tunda yace abashi lokaci abashi mana suwaiba

Ran hajiya suwaiba yabaci tace wallahi alhaji kana bata yaron nan dayawa yanzu auren ne sai yagada ma zaiyi

Tashi yayi yabata guri Dan baicika San surutuba

Hajiya suwaiba taje tasamu kishiyarta maibinta tafada mata yadda sukayi da allahji akan abubakar

Hajiya larai tace aikema dai wasa kika tsaya
Mai zai hana muje musami baffa kisan shima mafa ba kaunar yaron nan abubakar yake

Sai muji shawarar dazai yanke

Hajiya suwaiba ta amince da shawarar hajiya larai

Sukayi gidan baffa sunci sa akuwa suka sameshi agida


Nan yazauna bayan sungaisa sukace fada mishi abinda ketafedasu

Yace aikin banza shi shaaibun ne yake daure masa gindin Dan na lura da hakan

amma badamuwa zanyi maganinsu
Zan hada shida hafsat kunga kenan kawar dashi aduniya bazai mana wuya ba

Cikin jindadi sukace hakan ma yayi baffa Dan wallahi muddin yaron nan yana gidan nan fa bawani morar dukiyar Dan uwanku zakuyi

Dan komai nashi abubakar yakesawa akai yanzu kamai na kadarorin alhaji abubakar ne jagoransu


Baffa yace nima abin yana damuna

Komai yazo karshe ita wannan yarin hafsa zata gama mana dashi

Nan dai su hajiya suwaiba murna yakamasu

Sukayi sallama sukatafi gida

Bayan kwana biyu baffa yasamu kaninshi alhaji shuaib da maganar hada yaransu auren zumunci

Alhaji shuaib yace abashi lokaci yayi magana da abubakar tukun

Baffa yace lalle ma shuaibu Ashe maganar da mutane suke fada akanka dagaske ne nawan wai yaronka yafi karfinka


Alhaji shuaib yace yaya kenan
Wannan kuma wani maganane na mutane Wanda idan mutum yanajin irin wannan jita jitar bazaiyi abinkashi ba

Baffa yace kwarai kuwa shuaibu dole kanunamin ban isa da kai ba balle danka


Duk abunda kefaruwa akunnen abubakar
Yashiga cikin falon yadurkusa harkasa yace wa babanshi abbu na amince

a aura min wace baffan yakeso abbu dalilina bazanso kasaba wa 'yan uwan kaba Allah yasa haka shine mafi alkari


Alhaji shuaib yace Allah yamaka all albarka abubakar Allah yarabaka da sharrin duniya da na lahira Allah kuma yakareka daga sharrin mutum da aljan


Abubakar yace ameen abbu
Baffa yace kagani ba Dan naka ma yafika hangen nesa idan bamu hadasu zumunci tun yanzu sai bayan ranmu zasuyi


Alhaji shuaib yace tunda ya amince ai shikenan
acikin yaran nawa
Wacece za ahadsun


Baffa ya wage baki yace hafsatu mana
Alhaji shuaib yace Allah yasanya alkari

Sukace amin

Baffa yace saika shirya kaje kufahimci juna ko abubakar

Abubakar yace insha Allah baffa zanyi kokari naga nasamu lokaci naje

Baffa yace yauwa hakan ma yayi kyau
Yace nizanwuce
Abbu yace tun yanzu yaya

Baffa yace tunda nayi abinda yakawoni zama ai banawa bane
Abbu yace hakane kagaida gida yace gida zaiji


Bayan tafiyar baffa abbu yakalli abubakar yace nidai hankali na baikwanta da wannan auren ba abubakar

Abubakar yayi murmushi yace karka damu abbu kasa albarka kawai aciki


Hajiya suwaiba da kishiyarta hajiya larai sunji dadin wannan Abu koba komai idan abubakar yamutu suna da kaso maitsoka cikin dukiyar alhaji shuaib



Hafsa yarinyace ga baffa kuma itace babbar yarshi

Hafsat kyakkyawace ajin farko Dan danginsu sungaji kyau ne Dan shima Abubakar ba bayaba gurin kyau


Hafsat tana da zafi Dan ita bata son raini ko kannata ba kasafai tafiye sake musu fuska ba Dan karsu rainata


Ko a school ba mai taka ta barshi sai dai kuma tana da wani hali Wanda ko agidansu ba asanta nadashi wato tausayi da son 'yan uwanta


Kwatata bata nunawa dan tasan halin iyayen nata

Lokacin da zancen hadasu aure da Abubakar yazo kunnen ta hafsat tayi murna sosai

amma sai ta bar abinda acinkinta
Ba Wanda ya fahimceta


******
Bayan auren abubakar da hafsat tun abubakar baya kulata irin kyautatawar da take mishi yasa yafara sakin jikinsa da ita


Soyayya sosai suke inda kasan auren soyayya sukayi

Bayan shekara daya da aurensu


Ranar asabar hafsat tana zaune kusa da abubakar tasa mishi ido kawai tana kallonshi yace yadai madam


Tace wallahi dama sonake kabarni naje gida na wuni yau kaga nafi wata banjeba


Abubakar yace shikenan bukatar tace shikenan


Da kanshi yashirya hafsa ma ta shirya suka shiga mota yajasu sai gidansu su hafsat


Suna zuwa yasauketa yabata kudi masu yawa yace tashiga shi sai yazo daukarta zaishiga


Tace Allah yadawo da kai lafiya
Yace ameen matar kirki tayi murmushi tashiga gidansu

Kannanta na murna ga adda hafsat ga adda hafsat tayi murna ita ma da ganinsu

Taci sa akuwa YAU suna da babbar bakuwa wato rukayya babbar yarinyar hajiya suwaiba

Wato yayar abubakar kenan

Nan akagaisa Rukayya tace anya hafsat kina amfani da maganin da akebaki kizubawa abubakar a abinci


Maman hafsat dinta ce nima dai abin yadameni wallahi ace duk wata sai munkashe makudan kudi akan sa munkarbo maganin

amma sai muji sajinkanya kuwa kina yin yadda akesaki kuwa

Hafsat ta zumburo baki tace inayi mana kawai dai shifa yana da addua sosai ajinkinshi Dan infada muku gaskiya ma baicika bacci ba saboda makiyansa



Rukayya tace a lalle wato mune ma makiyansa ko

Ashe bakida kunya hafsat

Hafsat tace kai nifa barin fito muku a mutum ina son mijina

Kuma koda banasonshi bazan taba kashe mutum ba balle ma Dan uwana kuma mijina


Salati sukasa tare da tafa hanu suna salati cikin tsananin kaduwa da maganar hafsat dasukayi


Hafsat batayi aune aune ba taji saukar bugu kota inta

Bakowa bane yake dukanta illa mahaifinta baffa yace ai wanna yarinya da haihuwarki gwamma barinki

Ashe bakya son cigaban mu kinje soyayya ya rufe miki ido ko

Maman ta tace to wallahi ko kiyi abinda mukace ko na tsine miki


Cikin tsananin tashin hankali hafsat tace mama babu biyayya ga aikata sabo

Barin taba aikata abinda kukeso ba sai dai kuhada dani da shi kukashe gaba daya


Nan ma baffa da maman ta suka rufu mata da duka dakyar rukayya takarbeta

aikuwa tana samun anbarta tadauki Jakarta da gudu tabar gidan takal manta a hanu


Tayi bakin titi ta tari keke nafef

Sai gidanta tana shiga tayi dakinta tayi kuka mai isarta kafin

Ta bakanta hakuri takudiri aniyar koza a kasheta bazata barisuyi galaba akan abubakar ba


Takira abubakar tafada mishi ya wuco gida kawai tadawo

Yana zuwa yasameta ba kaman yadda suka rabu ba

Yace meyasameki madam tace bani da lafiya ne shiyasa ma baffa yace na dawo gida

Yace ashsha maza tashi muje asibiti
Tace a a basainaje asibiti ma jikinda sauki yace shidai baiyarda ba

Bata son mishi gardama sosai

Cikin ikon Allah kuwa kitoci sukayi mata tambayoyi

Tayi ta bada na karya
Daga karshe dai suka mata pregnancy test aikuwa aka sameta da ciki na sati hudu

Itakam ma bata sani ba Dan bata laulayi komai

Cikin farinciki abubakar yayi wa Allah godiya

Bayan sundawo gida ne abubakar yatafi hargidansu yafada wa abbu mahaifinsa cewan hafsat na da ciki

Abbu ma yayi murna sosai daga karshe yayi fatan alkairi

Labarin cikin hafsat yabaza ko ina duk dangi asan da cikin dake jikin hafsat

Hajiya suwaiba da kishiyar ce cikin tashin hankali suke tattaunawa


Hajiya suwaiba tace amma larai kinsan baffa ya mugun raina mana wayo


Hajiya larai tace nima nayi tunanin haka kinga gashi yarinyar zata haihu idan ta haihu musamman akasamu namji fa shikenan kashin mu ya bushe

Shikuwa baffa jika za ahaifar mai kinga koba komai za anfana tanan

Nan dai suma suka hau kulla kullansu


Bayan wata tara hafsat tahaifi danta kyakkyawa namiji fari Sol dashi kaman atsaga jini yafito


Yaro sonkowa kin Wanda yarasa

Ranar suna yaro yaci sunan ABDUL HAKEEM

ana kiransa da HAKEEM

Hakeem yataso cikin soyayyar iyayensa ga wayo ga farinjini

Tako inta Hakeem ya hadu





Mujezuwa taku ummu afan ce


Sai mun hadu a next page


Comments & share =���=���
[30/04, 5:40 PM] UMMU AFAN <�9�: <ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

<ؗ�HAKKIN MALLAKA NA UMMU AFAN <ؗ�



DEDICATED THIS PAGE TO UMMY KHALEEL



<��GORGEOUS WRITERS FORUM<��

<��G.W.F<��


HOME OF GORGEOUS ,INTELLIGETAND EXPERT WRITERS
WE ARE THE BEST AMONG THE REST



<��AKWAI LOKACI<��




PAGE 6 to 10



Please masu karatu karku rikice shuaib shine baban alhaji abubakar



******


BAYAN SHEKARA ASHIRIN
Hakeem yaro Dan kwalisa Wanda yagaji kyau tako ta ina kama daga kan uwa uba dangi da dai sauransu


Duk wani kulla kulla yafaru acikin shekaru ashirin nan
amma Allah bai ba wa makiyan alhaji abubakar nasaran cin galaba akanshi


Tare da gudumawar uwargida ran gida hajiya hafsat
Kwatata taki bada hanyar da za a cutar mata da miji ko danta

Dan yanzu mahaifinta wato baffa ya saduda tunda yaga samu tunda an Haifa mishi jika namiji


Hajiya suwaiba tare da hajiya larai sune basu yarda ba su sai sunga bayan alhaji abubakar da iyalanshi


Yayar alhaji abubakar wato hajiya rukayya itama fa tana nan akan bakanta

Naganin kanin nata yabar duniya da iyalansa


amma hakan ya gagara .



Hajiya hafsat zaune makeken falonta tana duba wani littafin ahalarine

Sai taji sallamar dan nata Hakeem
Tadaga kai ta kalleshi tace Dan albarka yace na am abin alfaharina ki tashi lafiya ,

Hajiya hafsat tace lafiya qalau Dan albarka daman kainake jira kamin dauri akan inda nake jiya

Hakeem yayi murmushi yace da fatan dai d'alibartawa zata kawo hadda
Idan bata kawo hadda ba yau ba dori

Mummyn shi tayi murmushi tace tunda kaga yau baka kirani ba kaima nakejira aikasan nawuce gun

Hakeem yayi murmushi yace a a fa mummy bagirin girin ba tayi mai fa


Mummy tace mai sosai makuwa

Yace muje zuwa inajinki d'alibata
Nan mummy hafsat tafara karatun da ya Dora mata najiya tiryan tirya.

Tana gamawa yace allahuakbar yaufa gaskiya daliba tayi kokari

Nan yaci gaba da Dora mata

Duk abinda suke daddynshi abubakar yana kallonsu cike da sha awa

Dan Allah ya daura mishi son iyalanshi da

Akullum ya kallesu yana godewa wa Allah daya bashi family kaman Wanda yake dashi a yanzu

Yana alfahari da hafsat

Saukowa yayi falon tare da sallama Hakeem yaje ya Rungume dad din nasa

Dan kullum haka suke gaisuwa kaman wasu larabawa

Baban yace Allah yamaka albarka Hakeem

Mummy tace ameen daddyn Hakeem

Nikam ina da tambaya daddyn Hakeem yace inajinki mummyn Hakeem inajinki yi tambayarki


Tace kullum saika tasawa Hakeem albarka Dan wani lokacin sainaji jikina yana sanyi saikace mai bankwana


Alhaji abubakar tayi murmushi manya yace hafsat kenan a duk lokacin da kalli Hakeem inajinsane harcikin raina kullum son d'ana karuwa yake acikin zuciya

Sai nakeganin ba Kalmar da dace dashi sai aduk lokacin da na kalleshi nasamishi albarka


Daddy yace tukun nama badai kishi kike bako
Mummy hafsat tayi murmushi tace kishim ma ai sainayi daddyn Hakeem kafin na haifi Hakeem duk ni kama irin wannan abubawar amma tunda aka haifeshi karage

Komai naka Hakeem


Hakeem yayi dariya yace wato ma d'aliba kishi kike dani ko zamuzo karatu zan fanshe ai


Daddyn Hakeem yayi dariya yace gaskiya kam yakamata kadau mataki

Mummy hafsat tace inkuwa hakane Nima saina dau maki

Nima Baku abinci d'an kadan
Kasan danka da ci kaman gara


Gashi bayacin abincin kowa sai na mummyn shi


Haka dai sukayi ta hira cikin nishadi


Hakeem tun yana shekara shabiyar yagama secondary school

Kuma ashekarar mahaifi sa yakaishi Saudi Arabian karatu ,


Duk shekara Hakeem yake da wowa gida Hutu.

Wannan shekarar ma yadawo ne har yanasa ran komawa nan da sati daya

Islamic law ne acan saudiya

Karatu yake sosai bakama kafar yaro wancen da wowar dayayi ne yayi service dinshi a
Kano
Kafin yakoma Dan hado degree dinsa nabiyu wato masters

Yanzu yake da shekara ashirin aduniya cas



Hajiya rukayya yayar alhaji abubakar suna zauna da mahaifiyarta

Tazo gida tace nikam hajiya maizai hana muhada su Hakeem da laila aure

Kinga dai laila kam kanwar lasa bace zata iya komai akasata


Hajiya suwaiba tace amma kinsan baza a wa Hakeem aure yanzu bako
Duka duka fa shekararsa ashirin

Kuma kakansa ya yarda ko babanshi ya yarda kinsanshifa da taurin rai

Dakyar ya yarda aka aura wa abubakar hafsat

amma Kinga yadda tazama bata jin maganar kowa


Hajiya rukayya tadubi uwartata tace hajiya tunda kekika rike abubakar ,

Ki aika akira miki shi kinsan shi da biyayya har kuka kisamishi akan lalle kina son a hada auren laila da Hakeem inyatashi komawa karatu yatafi da matarshi ,


Kinga idan kika gama kama kafar abubakar na Abba ba maiwuya bane saboda Abba yana son abubakar Kuma yana jin maganar shi ,


Hajiya suwaiba tace naji dadin wannan shawarar taki rukayya
Allah yamiki albarka 'ya mai kishin uwarta ,


Nan hajiya rukayya tace wa uwarta zata wuce gida dan taje tasamu laila tafara gaya mata abinda suke shirin yi .


Alhaji abubakar yana office dinsa na kasuwancinsa dan tunda yayi karatun shima har zama professor Sai yazabi da yayi kasuwanci


Kuma alhamdullila komai yasamu asanshi gida da wajen kasan nan


Yana zaune bayan sun gama meeting yaga kiran matar baban nashi wato hajiya suwaiba
Ta shaida mishi tana son ganinshi
Cikin girmamawa yace insha Allah yanzu zaizo


Wacece Laila
Laila 'ya ce agurin hajiya rukayya yayar alhaji abubakar

Laila ta taso cikin gata ga tabara bairin wacce batayinsa


Laila duk wani halin rashin mutumci takwashe tsaf na uwarta da kakanta hajiya suwaiba

Shekara daya ne a tsakaninsu da Hakeem amma saboda son zuciya irin nasu hajiya suwaiba da 'yarta suke kokarin hadasu aure.


Lokacin da hajiya rukayya tasamu 'yartata da zancen auren Hakeem bakaramin murna tayi saboda Hakeem tun bai kai koina ba billionaire ne

Dan komai na mahaifinsa nasane kowa yashaida hakan so ake kawai
Yagama makaranta adanqa mushi komai a hanunshi shiyasa takesonshi


Dan kudin shi Kuma laila tana ganin akan kudi zata iya komai ciki kuwa harda kissa


Dan haka taba uwarta rukayya goyan baya Dari bisa Dari



Hajiya rukayya tasan dama bazata samu matsala da 'yartata ba sanin halinta datayi"



****

Hajiya suwaiba ta zauna da alhaji abubakar tace tana son taroki wani alfarma agunshi Allah yasa zai iya mata alhaji abubakar yayi murmushi yace haba hajiya kema uwatace Ba alfarma a tsakanin mu Sai umarni ,

Umarni kawai Zaki bani na aiwatar

Cike da jin dadi hajiya suwaiba tawage baki tace Allah yamaka albarka abubakar

Yace ameen hajiya
Tace daman 'yar uwarkace tace maizai hana kuhada yaranku aure wato Hakeem da laila kaga za adada karfafa zumunci atsakanin mu ko yajagani

Cikin tsananin mamaki Alhaji abubakar ya kalli hajiya jin abinda tace

Yace hajiya aure fa kikace duka duka Hakeem din gudawa nawa yake yanzu fa yake ashirin hajiya gwamma ita lailar ta kai amma shifa namiji ne hajiya ai dasauranshi


Hajiya suwaiba tace inbanda abunka baka so muga 'ya'yan jikokinmune ai gwamma tun kan kasa ya rufe mana ido muga munbar baya ana zumunci a tsakani


Tace amma daman shawarane ba umarni dan nasan ban isa nabaka umarni ba tunda bani na haifeka ba saita fasheda kuka


Cikin tashin hankali Alhaji abubakar yace kiyi hakuri kidaina kuka na amince da bukatarki

Allah yasa haka ne mafi alkairi agaremu baki daya
Tace Allah yamaka albarka abubakar wallahi yadda kake min biyayya ko 'ya'yan Dana Haifa basa min haka

Allah yajikan Amina mahaifiyarka ya haskaka kabarinta

Abubakar yace ameen

Nizan wuce hajiya tace to yaushe zaka samu baban naka da maganar yace badamuwa gobe zandawo


Ya wuce cike da jin tausayin dan nashi a wannan shekarun zai hada damuwar mata akansa ""



Bayan yakoma gida ya huta
Ya ce hajiya ina Hakeem tace aitunda kuka dawo daga isha banganshiba baishigo ba alhaji yace OK namanta

Yana ganawa da wasu committee na gidan marayu

Nisuka zo gani nace yaji abinda suke bukata Sai yafada min

Mummy hafsat tace Allah sarki gaskiya daddyn Hakeem kana kokari Allah yakara budi

Kafin daddy yace wani Abu Hakeem yayi sallama yashigo bayan ya zauna yafada mishi yadda sukayi da committee din marayun

Sai dadddy yace dama inason zamuyi wata magana mudiga uku

Duk suka bada Hankalinsu ga abinda daddy zaice

Nan yafede musu biri har wutsiya

aikuwa Hakeem cikin tashin Hankali yace aure kuma daddy at this age of mine
No impossible Daddy


Mummy hafsat tace kwantar da Hankalinka babu Wanda ya isa maka aure a wannan shekarun


Wallahi basu isaba su samu a damuwa ba
Indai ni hafsat inaraye inkuna nasamu goyon bayan mahaifinka
Ta nuna daddyn da han nunta """





Muje zuwa fans' =��

Naji dadin comments dinku a first page dina ina alfahari da Ku masoya <ؗ�akwai lokaci <ؗ�



Please your comments is needed naji comments dinku
[30/04, 5:42 PM] UMMU AFAN <�9�: <ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�
<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�<ؗ�
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM


<ؗ�HAKKIN MALLAKA NA UMMU AFAN <ؗ�


I DEDICATE THIS PAGE TO AKWAI LOKACI FANS'

MUCH LOVE TO YOUR COMMENTS=��=��=��=��=��=��=��




<��GORGEOUS WRITERS FORUM<��
<�� G.W.F<��



HOME OF GORGEOUS, INTELLIGENT AND EXPERTS WRITERS WE ARE THE BEST AMONG REST.




<ؗ�AKWAI LOKACI <ؗ�




PAGE 11 to 15



Alhaji abubakar yanisa yace abin duk baikaiga haka ba hafsat

Nasanki da biyayya da jin magana ina son kubani goyon bayan akan wannan abun da hajiya takeso


Zata ga kaman dan ba ita ta haifeni bane yasa na kibin umarninta

Hajiya hafsat tace amma alhaji HAKEEM guda nawa yake da za ace wai za amishi aure yanzu

Gaskiya dai nasan wannan auren
Bana Allah da annabi bane auren manufa ne kawai dan sucinmma wani burinsu na daban


Alhaji abubakar yace ina son kidinga kyakkyawar zato akan mutum kuma kisa wa abin albarka a matsayinki na uwa

Kuma ai Hakeem namiji ne ko awani lokaci zai iya kara aure a lokacin dayake bukatar hakan


Wannan kawai kutai maka kubani goyan baya nasamu ladar zumunci

Hajiya hafsat tace amma dai kasan yaya rukayya ba sonka take bako
Tayi hakane dan kawai tasamu hanya ta cucemu

Daddy yace a musu kyakkyawar zato

Shidai Hakeem tunda yasaukar da kansa kasa baisake dagowa ba

Dan yadda yakejin zuciyarsa kaman zata bugs


Hajiya hafsat tace kuma ma arasa yarinyar da za ahadashi da ita Sai wannan Mara kunyar yarinyar da ita kanta yaya rukayyar ma bata barta ba


Alhaji abubakar yace shina mijine ai zai gayrata
Yadda yakeso ta zama


Hakeem dai yace Sai dasafenku

Daddyn yace harzaka bacci son

Hakeem yace a daddy
Ya kalli mummynshi yace mummy Sai da safe

Tace Allah yatashemu dan albarka

Daddy yace bakace min komai ba zakatafi bacci

Hakeem yace duk abinda kayi dai dai ne kawai daddy bazaka taba umartata akan Abu nakasa yima ba koda kuwa ni banasonshi

Ya wuce yatafi zuwa dakinsa

Alhaji abubakar yace masha Allah
Allah yayi gaskiya kabi iyayenka kaima za a bika

Kinga abinda nayi wa mahaifina nima nawa d'an yadawomun dashi ,

Hajiya hafsat tace hakane daddyn Hakeem gaskiya Allah yabamu d'a nagari fatanmu kawai shine

Allah yarabashi da sharrin

2 Comments On AKWAI LOKACI
avatar
musa-6-3-2

1 year ago

Reply

Akwai lokaci

avatar
oumara-wassai

1 year ago

Reply

Replying to musa-6-3-2

17866

Please Login or Register in order to submit comment