Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi tare da cewa in na dawo ki korani na lura ke sam bakya k'aunar na rab'i jikin ki".

Ita kam
Murmushi tayi tana tunanin irin jarabar Mahmoud kamar babban mutum.

Shiko Yana shiga ya samu Abida jingi ne da jikin gini k'ollah nata bin fuskar ta cikin sauri ya isa gaban ta cikin kula ya ruggumo ta tare da shafa bayan ta itama k'ara ruggume shi tayi ta saki d'an kuka,
murya a sanyaye yace.

"Kiyi shiru Abidan Hamma Mahmoud d'inta ki gaya min me ke faruwa?".

Kai ta dago ta d'an tsura mai ido cikin sanyi tace.
" Hamma Mahmoud kasan da cewa ina son ka ina k'aunar kasan ina kishin ka amman kuma dole naso abin da kake so
Plss Hamma na kasoni kaima ko kad'an ne".

Ido ya tsura mata dan ya gano matsala ta kishi ne ya dan motso gano hakan yasa ya tallabo kanta cikin salon lallashi ya had'e bakin su ya cabko lips din ta cikin hikama ya sakar mata da kasala tuni Abida ta narke gareshi dan ita kam bata wasa da salon Mahmoud ganin suna shirin zubewa k'asa yasa ya ciccib'e ta kai tsaye kan gado ya direta cikin sanyi yace.

"Abida ki dena zaton ban sonki ina sonki Matata kina son farin cikina ina son naki ke mata tace ki dena kuka Mahmoudu na Khadija ne da Abida".

Ajiyar zuciya tayi tare da ruggume shi shiko ganin tana shirin rikita shi yasa ya kontar da ita cikin sanyi ya jawo blanket ya rufeta sannan ya manna mata kiss a goshin ta,
sannan ya fice ya koma d'akin Habittin shi yana shiga ya rufe musu kofar kan gado ya ganta konce sai k'amshi take fiddawa cikin rawan jiki ya konta tare da rawan jiki yasa hannu ya jawota.......

*My lovely fans kuyi hak'uri da wannan*

By Garkuwan FulaniπŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 6⃣5⃣to6⃣7⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

Jawota jikinshi yayi tare da ruggume ta a hankali ya rink'a sauk'e ajiyar zuciya yana shafa bayan ta zuwa k'ugunta da wuyan ta,
cikin sanyi taji tsikar jikinta na mik'ewa tare da tsuma gaba d'aya gabb'an ta suka fara karb'ar sok'onnin shi,
mik'a tayi tare da k'ara narkewa jikinshi tana mai kontar da kanta kan faffad`an k'irjinshi cikin sanyi ta rik'e Hanna yen shi tare da dan murza jikinta a nashi murya can k'asa cike da shauk'i tace.
"Zauhhjeehh".
sai ta kuma yi shiru shiko gaba d'aya jikinshi ke b'ari don itama kanta muryarta,
ta tono buk'a tan jikinta,
shafa fuskarta yayi cikin sanyi yasa hannu ya zuge igiyar rigar baccin ta sannan ya zare rigar ya cillata gefe ya kuma zare tasa rigar,
ya jawota gareshi tare da tallabe kanta ya manna bakin shi kan nata,
yana lalubo lips enta yaji ta cabke harshensa cikin wani irin salon da bai taba zaton zaijishi a duniya ba salon da bai taba zaton ta iyashi ba ,
jin yadda take mai yasa gaba d'aya ya sake mata ragamar rayuwar shi a wannan lkcin tsotsarshi take tamkar ta samu lollipop shi kam hannu kawai yasa yana shafa cikinta da k'irjinta yana mai kara manneta jikinshi sai lumshe ido take tana dan budesu kamar bugeggiya,
Mahmoud yau yasan menene kula da tattalin da namiji ke samu daga mace kissing inshi tai iya son ranta sannan a hankali ta zame bakin ta daga nashi tare ta tura mai k'irjinta tana mai shafa suman kanshi da k'irjinshi ya gane sarai ta gama matowa shima gaba d'aya ta zautar dashi,
shi kuma kanshi ya d'aura kan cikinta yana shafawa Yana jin yadda Babyn ya tattare ya koma gefe kissing din cikin ya rink'a yi yana shafawa.
Ita kam Khadija zuwa yanzu tafi buk'atar taji hannushi kan k'irjinta ba kan cikin taba,
shiko
Mahmoud tsiya yake shirin mata shiyasa sai da ya bari sun gama buk'atuwa da juna a hankali ya kontar da ita cikin rawan murya yace.
"Khadija Babyn mu zai wahala ki konta na hak'ura kinji kar na takura Babynmu".
Numfashi ta rik'a fuzga ganin zai sauk'a kan gadon tasa hannu ta kamo nashi jiki na rawa ta mik'e ta fad'a jikinshi taci gaba da shigewa jikinshi a hankali yace.
" Ya akayi ne Babyna meke faruwa? ".
Komawa tayi kan gadon tare da jawo shi kanta cikin rawan jiki ta ruggume shi tana sauk'e ajiyar zuciya,
shiko mik'ewa yayi yana,
" wayyo Baby zakiji ma gudan jinina ciwo baki ganin nayi kato na fad'a kanku?".

Da ker tayi yunk'uri ta zauna tana fuskan tarsa hannu tasa tana b'alle zip din wondon shi
Shi kam mmk ne sosai ya cika shi sai binta da ido yayi k'irjinta ya tsurawa ido Yana cikin tunanin yaji hannuta cikin jikinshi wani irin marayan k'ara ya saki tare da fuzgo numfashi dan jiyayi kamar zai suma,
ai tuni ya fizgota jikinshi murya na rawa yace.
"Wayyo Baby na me kike so daga gareni ki gaya min koma mene zan maki wlh salonki zai taban k'ok'olwa zan zauce".

Kanta ta kifa kan cinyarsa ta fara mai salon da a zahiri ta mai dashi zaucecce ba abinda yake sai gurnani da wani irin numfashi lkci d'aya kuma ya rink'a wani irin yanayin da yafi kama kuka jawota jikinshi yayi dashi da ita duk sun mance da wai cikine da ita juya juna suke sunajin Kansu ba wasu ma,aurata da suka kaisu jin dad'in rayuwa da dace da juna....

Mahmoud ba abinda yake sai sanya mata albarka ita kuwa.
Lafewa tayi a jikinshi tare da rik'e mararta dan jin baby ta dunk'uk'ule cikin salon ta Na shogoba ta kamo hannushi ta d'aura kan cikinta,
sannan ta d'an saki kuka a hankali tana murza kai tace.
" Hamma ciki na Babyn ka zai b'allamin mara wlh bacci nakeji zai hanani".

A hankali ya rink'a shafa dai-dai inda Babyn ke duk'ule shafawa yake yana shafa fuskarta Yana d'an murza cikin lkci d'aya Baby kam ya fara wutsul-wutsul a hankali ya gyara kinciyar sa sannan taji wani sanyi Na ratsata,
ta k'ara mannewa jikinshi tare da tsura mai ido shi kuwa murmushi yake mata a hankali yace.
"Kinga Baby na najin mgn ta yaro d'an albarka yasan Ammin shi tasha wuya a gun dad inshi".

Ita kam fuskar sa kawai take kallo a fili tace.
" Allah yasa na haifi mai kama da kai".

Murmushi yayi ya shafa sajenshi cikin jin dad'i yace.
"Yayi kama dake zaifi kyau ai"
Baki ta d'an sa ta lashi jajayen lips enshi cikin shauk'i tace.
"Allah yanzu gani nake kafini kyau".

Cikin jin dad'i yace.
" a a Wlh kawai dai yanzu anaso nane shiyasa an daina ganin yarin tata".

Kunya ce ta rufeta shiyasa cikin sauri ta kife kanta kan k'irjinshi shiko dry yayi sannan ya ruggume abarsa ya jamusu blanket a haka bacci mai dad'i da annashuwa ya d'ebesu cikin k'aunar juna...


A haka rayuwa tai ta juya musu cikin jin dad'i zaman lfy sosai ya samu a tsaka min su,
Mamy kam kamar ta had'iye Khadija dan k'auna Abida ma harga Allah take son Mahmoud da Khadija.

Ranaku sunja makonni sunja wattani sunja cikin Khadija ya girma ya kai haihuwa kowa ita aka baiwa kula da tsumayin haihuwar.


Yau Jumma'atu babban rana tun safe Abida keta ribibin hadawa mai gida Mahmoud gift din da zata bashi na Happy birthday dan yauce ranar zagoyo war haihuwar shi tun tuni take ta k'elk'ele ko ina a cikin gidan sai taje tayi k'adan ta dawo ta zauna gefen Khadija dake zaune a d'akin tace .
"Anty khady ya dai?".

cikin k'arfin hali da badda yanayin da takeji tace,
" ba komai fa Abida kije kiyi aikin ki kinga rana nayi".

Murmushi tayi sannan tace.
"toh in da abinda kike buk'ata ki kirani,
dan shi kam ma ya tafi masallaci ".
ta fad'a tana mik'a mata phone d'inta sannan ta fice ta tafi.

Abida na fita ta rink'a jin wani irin amai da gudu ta shige toilet, da ta bud'e baki zatayi kakari sai taji nishi na zuwar mata
dagewa tayi da niyar yin kakarin saiko taji wani irin azabebben nishi ga wani abu da takeji yana k'ok'arin ratsota ,
cikin wahala ta fito tana tafe da ker dan ko k'afarta ta kasa had'awa,
phone d'inta ta dauka ta koma cikin toilet din sannan ta kira dr Hamida tare da shaida mata halin da take cikin,
cikin kula tace.
" gani nan zuwa yanzu dan dama ina kusa da gidan ku".

Cikin k'an k'anin lkci saiga Dr Hamida abin kamar wasa tana shiga ta sameta sai zufa ke keto mata,
dubata tayi da sauri ta zare ido cikin tsoro tace .
Khadija kiyi nishi wlh ga kan Baby akusa zai wahala fa".

A wahalce tace."Hamida amai nakeji innace zanyi kamar zan mutu Hamida ki kiramin Mahmoud wlh ji nake zanmutu".

Ganin bazata yi nishi ba yasa Hamida tace.
"Bud'e bakinki mu gani".

aiko tana bud'ewa ta tura mata yatsa cikin makoshin ta lkci d'aya sai ga yunk'uri aman sai kuma nishi ya taho mata da k'arfi ta rik'e Hamida tai wani irin nishi a take saiga yaro ya fad'o k'arfe 1 dai-dai d'an Mahmoud ya fad'o duniya yayin da dai-dai lkcin shiko Mahmoud ya cika shekara 20 a duniya dan anmai Aure yanada shekara sha takwas da watanni,
Shi kam yaro,
sai cillara kuka yake atake kuma mabiya ma ta fad'o ita kam Khadija hamdala ta rink'a yi dan jin duk wani ciwo ta ne me shi ta rasa sai cikin ta da tajishi wayam mik'ewa tayi cikin kuzari tana kallon Hamida da take rik'e da yaro tana mik'a mata tare da cewa .
" daga rigar ki ki ruggume shi a jikinki"
Ganin ta tsura mata ido yasa ta jata ta zaunar da ita kan toilet din sannan ta zuge zip din rigarta ta ture rigar ta manna mata d'an kan fatar cikin ta.
Allah sarki d'umin jikin uwa na ratsashi yayi sit sai yatsarsa yake ta wawur yasa tsotsa,
itama shiru tayi tare da tsura mai ido sai kuma taji wani irin k'aunar yaron na ratsata sai kuma taji hawaye nabin fuskar ta a fili tace.
"Allah mai ikon yau ni Khadija nice rik'e da d'an Mahmoud kuma nice na haifeshi a cikina lallai wanda bai yarda da k'addara zai tab'e"
Karb'ar d'an Hamida tayi sannan tace.
"Gashi yaro kam mai kama da babanshi sak da angani ansan gudan jinin Mahmoud ne bakinshi ne kadai irin naki,
Khadija ki godewa Allah ni gashi har yau banga jinina ba,
yanzu kiyi wonka sai ki kimtsa shima bari nai mai wonka"

Cikin kuzari da taima kon Dr Hamida tayi wonka ta kimtsa sannan taiwa yaro wonka ta kimtsa shi ta fito ras da ita lkci d'aya kuma Hamida ta wonko komai da ko ina ta goge ta saki kayan k'amshi a take d'akin da yaro da uwar yaro suka d'ebi kamshi mai dad'in shak'a.

Hatta Abida dake gidan bata sanme ake ciki ba bare kuma uban gayyan da baya nan Anty suka fara shai dawa sannan ta gayawa Mami aiko a take suka nufi gidan cikin tsantsar farin ciki a tsakar gida suka sami Abida cikin murna Mami tace.
"Abida yau dai miji yazo garemu ko?,
kai masha".

Cikin mmk tabi bayan su dan Mami mgn take tana tafiya

Fad'in mmk da farin cikin Abida bai yuwawa su Anty ko kamar su had'iye yaron dan kauna Mamy take tab'b'aya ya bata ga Baban yaron ba?.

Cikin d'an jin kunya tace .
" Mamy ai bai sani bama"

Suna cikin mgn suka jiyo tsayuwar motar shi kai tsaye part din Khadijan ya nufa yana.

"Maman Baby kizo muje ki motsa jiki ko bacci kikeyi ne".

Su kam Mami da Anty dry kawai suke.
shiko,
Slm yayi tare da bud'e labule yana.
"Sweet heart ko abin yazo ne"

Ganin su Mami ne yasa shi saurin sunkuyar da kai tare da sosa keya sai kuma ya tsurawa Khadija ido ganin ba ciki bakin shi na rawa ya matsota zayyi mgn cikin zare ido,
da sauri Hamida ta mik'a mai yaro tare da cewa .
"Hutar da bakin ka ga yaron ka yau ka zama baba".

Gaba d'aya jikinshi har tsuma yakeyi hannun shi na rawa ya karb'i d'an ya ruggume shi tsam a jikinshi lkci d'aya ya rink'a sauk'e ajiyar zuciya sai hamdala yake a take kuma ya haura kan gadon ya jawo khadynshi ya had'e da d'anshi ya ruggume su baki d'aya shi yama manta dasu Mami a gun.
Suko gani ya tafi duniyar farin cika yasa suka fito parlon suka barsu a dakin.

Cikin happy ya rink'a subatan yaron tare da samai albarka ita kam Khadija sai ido ta tsura mai cikin k'auna da kula yace.
"Baby na mekike so? me zan miki kiji dad'i? kin gama min komai yau ga d'ana gudan jinina da kika haifa min" sai ya kuma ruggume su".

Itama ruggume shi tayi sannan ta manna mai kissi a kuma tun shi cikin lumshe ido tace.

" Hamma Mahmoud na ba abin da ka regeni dashi zaujeena kaunarka nafi muradi fiye da komai Mahmoud ina sonka in a so danmu
gudan jininmu na yarda nayi kuskure a baya bana fatan sake maimai tawa".

Ku kanku masu karatu kunsan farin cikin Mahmoud bazai fadu ba sai Allah ne kadai yasan idadin farin cikin sa.


Haka mai jego ta rayu cikin kulan mijinta da iyayensu da kishi yarta.

Ran suna ansha shagali da walima k'ayatacce yaro yaci sunan Abba Ibrahim suna kiranshi Dady yaro ya tashi cikin kula da gata Abida kamar ta had'iye shi dan so.
Shiko Mahmoud my Friend yake kiranshi a acewar sa ai abokin ya samu yaro fari tas d'an lukutu dashi...


By Garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 6⃣8⃣to7⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

*Wanna shafi nakine ke kadai amini yata Namecy na tawa ta gari tafi namecyn kowa kece dai d'aya tamkar da dubu farin halinki sabulun wonkanki Aysha Aliyu tsamiya 😘😍😘*


A hankali rayuwa ta rink'a juyawa k'auna tayi rawan gani tsakanin Mahmoud da Khadija ga gudan jinin su ga Abida mai kyawun niya.

Yanzu shekarun Dady 2 a kuma dai-dai lkcin Mahmoud ya kammala karatu Sa inda ya had'e digiri inshi a baggaren business yana gamawa Abba ya bashi matsayin mai wakil tan comppanyn sa mai zaman kanshi a hankali Mahmoud ya zama babban mutun ya dire ya murje inda yake jin kanshi shima ubane da ka ganshi kasan yana samun nitsuwa da konciyar hankali da biyan buk'a ta ya k'ara murjewa yayi k'iba ya dire kyawun shi da haibarsa sun kara fitowa Khadija kam tamkar a tabb'ata jini ya tsillo wani irin masha hurin kyau tayi ta murje ta dire komai nata gonin sha'awa tana Baiwa d'anta tarbiya irin ta addinin isilama yaro ya taso cikin tarbiya gashi da farin jini.

Abida ma ba,a barta a baya ba dan kyau tayi sosai abinta tana k'aunar Dady kamar ita ta haifeshi.


Yau Saturday ba zuwa office Mahmoud sai sha nawa yake a cikin family enshi bayan anyi sallan la,asar Abida tana dakinta ya shigo ya sameta zaune cikin salon k'auna ya jawota jikinshi cikin rad'a yace.
"Ki shiyar insha Allah yau zan baki ajiyar Baby kinji dazu my friend yana cewa wai in baku kud'i Ku seyo mai babynda zasuke wasa tare".

Murmushi tayi cikin manna mai kiss a goshi tace .
" Allah Hamma
Dady nason yar uwa ko yanzu cewa yayi muje kasuwa mu saya wai ai gidan ya Auwal su yaransu 3 wai mukuma shi d'aya munk'i mu karo mai".

Shafa fuskarta yayi tare da cewa.
"Kin dai san ni ba rego bane Allah ne bai kawo ba muyi ta Addu,a".

Itama sajenshi ta shafa tare da cewa .
" ni mako ba raguwa bace ka Sani sarai".

Saketa yayi ya fita yana dry,
Kai tsaye bedroom din Khadija ya wuce a kan gado ya sameta konce
Daddy na gefe yana rik'e da hannun ta cikin gwaran cinsa yace.
"Ammi tashi Baby kasu my Friend saya mana"

Tsaki taja cikin fad'a tace.
"Wai kai wanne irin yaro ne mai nacin tsiya ancema
kai seyoka akayi bare a seyoma k'anin yau naji fitina da naci,
Wlh bakaji dad'i ba tunda ko halin naci irin na Abban ka ka kwoso maza fita kaban wuri".

Ya bud'e baki zanyi kuka kenan Mahmoud ya haura ka gadon da sauri cikin wasa yace.
" hi my friend"
lkci d'aya ya had'iye kukan sai kuma ya bud'e d'an hannushi ya d'aura kan hannun Mahmoud d'aya bud'e mai suka tafa cikin k'aunar yaron ya nuna mai kuma tunshi tare da cewa "kiss me my lovely boy"
cikin dariya sosai ya sumbaci kuma tunsa sannan yace.
"My Friend yau zaka saya mana baby ko?".

Kuma tunsa ya d'an kama tare da cewa .
" insha Allah yau dinnan ko yanzu ko da dare zan sama mak'a k'anwa ko k'ani".

Cikin murna yaro ya sauk'a kan gadon sannan yace .
"Bari naje na gayawa Anty zamuje market mu samo yaro".

Cikin dry ya shafa kanshi yace.
" jeka Allah yama albarka da kai da kannen ka masu zuwa gaba".

aiko da gudun sauk'a ya fita itako Khadija ido ta tsura musu cikin sha'awa da k'aunar zuriyan nata cikin jin bacci tace.
"Zaujee shine harda biye mai wai yanzu zaka zamo mai sai kace wasan yara".

Murmushi yayi tare da kashe mata ido d'aya yace.
" insha Allah yanzu zan baki ajiyar da dare na baiwa Abida".

juyawa ta d'anyi cikin shogoba da d'an gajiya tana cewa.
" ni dai gsky bacci nakeji yanzu kuma na gaji ma kawai kaje gun Abida dan ni nafita girkin yau".

A hankali ya juyota rigingine sannan ya mata rumfa da k'irjinshi cikin yin piki-piki da ido tare da lasan lips enshi yace.
"Kiyi hak'uri kike daurewa ki zama jaruma kike d'aukar buk'a tun mijin ki wlh raunin ki na hanani rawan gaban hantsi ina gaya miki ba kyau mace take nuna gazawar ta ga mijinta".

Shiru tayi a ranta take tuna ai da ita kadai ne ba Abida kam Wlh da Mahmoud zai hanata ko fita parlon kuma da tasan sai ya kusa cinyeta mutun kamar doki.

A fili kuma cikin d'an tura baki dayin rau-rau da ido tace.
" toh a hankali kuma awa d'aya ".

Dry yayi tare da cewa .
" in ankisa kiran sallan maggariba dai jam zaki huta tunda zanje nai sallah".

Ido ta d'an zaro sai kuma tayi shiru jin yana bata darrusan sa masu wuyar kyalewa tuni ta biyeshi dan Mahmoud tuni ya fara maidata irin shi don dolenta da ker ta samu ya sarara mata sannan yayi wonka ya tafi masallaci.

Da dare kuma bai hanashi sakewa da Abidan shiba.


Haka rayuwa tai ta juya musu komai Na Mahmoud na tafiyar mai yadda yake so ga zaman lfy a gidan shi yana kuma k'ok'arin kotonta adalci a tsaka ninsu shiyasa arzik'insa keta bunk'a sa
Mami da Adda Asabe da Fatima gaba d'aya suke k'aunar Khadija da d'anta bare sauran yan,uwa kam.


*Bayan shekara 8*

Alhaji Mahmoud ya zama hamshak'i mai kud'i
yaro d'an shekara 30 ya cika da haibar jiki da zuciya ga dukiya ga zuriyar sa ta yalwatu da kyewawan 'ya'yanshi masu kama da yayam larabawa
Yaro mai mata 2 da yara 5 Khadija nada yara 3 Ibrahim sai yan biyu mace dana. miji da ta kara haihuwa Amina takwarancyn Mami suna kiranta Meenal sai Aliyu wanda suke kira Haydar.

Sai Abida kuma nada yara 2 Muhammad Sani tokoran Baban Khadija Wanda rana d'aya suka Haihu ita da Khadija haihuwar tagwayen ta dan Mahmoud ya cika aiki a yammacin wata rana data wuce da kuma daren ranar,
sai,
Autan su Aysha.

Yara sun tashi cikin k'aunar juna da shak'uwa Dady kuma ya rik'e ragamar girman sa.

Yau Jumma'a da dare suna tare a parlon Oga Mahmoud suna ta hira duk suna zaune a gaban shi shiko yana kan kujera kamar wani sarki shi da kanshi yake musu bitar haddansu yayin da Abida ke zaune gefen su tana binsu da kallon k'auna ita kuwa Khadija d'akinshi ta shiga ta kimtsa gamida canza bedsheet da blanket sannan ta jona bonar tasa turaren wuta mai k'amshin gske dan yau ta karb'i girki itama da kanta tana mararin mijin ta.

Bayan ta gama komai taje ta fesa woka ta fesa kolliya tai shigar k'ananan kaya sannan ta d'aura after dress a kan riga da wondon da tasa tana shigowa parlon k'amshin ta ya bud'e ko ina,
tana shiga Abida ta mike cikin sanyi ta cewa yaran.
"Kutashi muje Ku konta su Ibrahim da Haydar da Sani kam tuni suka fice suna good night Abbah
dan dama sun gaji,
Cikin sanyi ta sa hannu ta karb'i Aysha dake bacci kan cinyarsa ,
Sannan ta kalli Meenal dake mak'aleshi tana "uhum uhum ni a gun Abban zan kwana".

Cikin had'e fuska Khadija tace.
" maza bace min da gani yarin ya sam bakya girma kina shekara 7 amman kina abu kamar yar shekara 2".
Cikin tsoron uwar ta zame ta sauk'a tana kuka,
har sunje bakin k'ofar fita Mahmoud yace.
"Zo nan Meenal zo mamana zo gun Abban ki".

Aiko ta dawo da murnar ta
ta konta gefen shi cikin sanyi yace,
"Abida kije zan kawota in tayi baccin"

Suna fita itama bacci ya debeta ganin haka yasa Khadija ta zame Meenal daga jikinshi sannan ta shafa fuskarsa cikin girmamawa tace .
"Wonka fa?".

Lumshe ido yayi sannan ya mik'e yaje ya sullah wonkan shi yasa turaru ka sai k'amshi yake,
sannan ya zo ya ciccibi Meenal ya nufi d'akin Abida yana zuwa ya kontar da ita sannan ya dawo gaban ta ya d'an sunkuyo ya subbaci goshin ta cikin sanyi yace .
" Good night ".
kai kawai ta jinjina sannan ta shafa sajenshi cikin rad'a tace.
" I love you".
Murmushi yayi tare da cema ta.
"Me 2"
Sannan ya fice abinsa .

Yana komawa parlon shi ya zauna kan 1str cikin lumshe ido yaji k'amshi Khadija dab dashi,
a hankali ya bud'e idon ya tsura su kan surar jikin ta,
Ita kuwa sai d'an tura baki tayi gami da zare after dress din jinta ta cillah kan kujera sannan ta zuge zip din rigar jinta ta d'an bud'e rigar sannan ta b'alle bel din k'ugunta wondon ya koma k'asa k'adan. sannan ta d'an juya gaban shi cikin salon Jan hankali.

Shi kam Mahmoud dama yaya bare kuma an taka loshi gaba d'aya ya koma wani iri ido kawai yake binta dasu tuni lips enshi ya fara rawa irin na Hamma Yusuf😝 sai piki-piki yake da ido,
cikin wani irin voice yace.

"Ya dai? Baby lfy kuwa?".

Matsoshi tayi ta zauna kan cinyar sa suna fuskan tar juna ta tura hannuta cikin sumar kanshi cikin sanyi tace.

```"A baya nayi halin Y'AR FULANI naki amin cewa da kai sai gashi tun ba'aje ko inaba
MI'WASMITI,
NAYI NADAMA,
Domin a yanzu na gane cewa
NAMIJI BAYA KAD'AN,
Nakuma tabbata Kaine
Noor la Noor a cikin rayuwa ta a yanzu da nan gaba" ```

Murmushi yayi cikin jin dad'i yace.
"Ehh nasan wannan Amman yanzu me matsalar ki?".

Ido ta d'an lumshe sannan ta tura mai dukiyar Fulanin ta cikin sanyi tace.
" k'aik'ayi nakeji anan ta nuna k'irjinta ta ka sosa min kar nayi ma kuka".

Lumshe ido yayi tareda manna bakinshi kan k'irjinta ta ya rink'a yi mata salo mai wuyar fad'uwa,
har zuwa d'an wani lkci sannan ya d'an zame bakin shi
cikin rawan murya yace.
"K'aik'ayin ya tafi ne? ko sai munje bedroom?".

Cikin rawan murya tace.
" Sai muje bedroom ".
Cikin kuzari ya ruggume ta ya nufi bedroom da ita suna shiga ya direta kan gado cikin rada yace.
" Baby na bari enje in rufe mana k'ofar k'afar d'akin
kar Aysha Ali Garkuwa ta shigo ta gammu bare ta samu abu rubutawa fans d'inta gobe,
Haka kuwa akayi yazo ya rufe musu k'ofar ban kuma ganin suba.............



*Alhamdulillah ala ni'imatil Islam Alhamdulillah ala kalli halin*

Hak'ik'a Allah shine Abin godiya Alhamdulillah nagode wa Allah daya bani ikon gama littafin nan lafiya kamar yadda na farashi lafiya

Ina alfahari daku masoya na ban mantaku fans Na da writer's dama dukkan yan uwa musulmai Ngd Ngd Ngd Ngd Ngd Ngd da kula war ku.


Inai mana fatan Allah ya nuna mana Ramadan lfy,
Allah ya amsa mana niyar mu da aiyu KANMU na Alkhairi.

Afwan Afwan Afwan
Ina mai Neman gafararku mace ko namiji babban ko yaro wacce nasani da wacce ban saniba Wanda nasani da Wanda ban sani,
Banyi littafi nan dan Na b'atawa kowa raiba Wanda banyi daceba kuma ya b'ata musu rai kuma toh a gafar ceni a daurani kan mizani na ajizanci irin na d'an adamπŸ˜­πŸ˜­πŸ‘πŸ»

ς›ŠZanyi missing enku all my fans
kuyi hak'uri insha Allah zan Baku goron sallan in Allah ya kaimu lkci
Byeeee sai mun had'e a goron sallan kuπŸ˜πŸ˜˜βœ‹πŸ»βœ‹πŸ»πŸ˜πŸ˜†πŸ˜‚πŸ˜˜


By Garkuwan Fulani

Alhamdulillah
Alhamdulillah
Alhamdulillah
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN*
Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Ohohoho laifin dad'i k'are wa zancen hakane mai hak'uri

2 Comments On NAMIJI BAYA KADAN
avatar
yarima-ummi

12 months ago

Reply

Why won't I download it?

avatar
abasu-kala

12 months ago

Reply

Replying to yarima-ummi

You have to subscribe for our package before downloading

Please Login or Register in order to submit comment