Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bazawara sai kace zai haukace in yana tare da ita".

Shi kuwa d'akin Anty yayi nufin binta dan Anty tuni tayi part d'in Abban tana.

"Wlh ke dai khadija kin fiye tsoro da raki ji wannan abu da kike a kan d'an halaliya ya shiga jikinki duk kin firgitamu".

Sulaiman kuwa hannun Nabila yaja suka fita yana.

"Zo muje shagon ustas in saya miki motar".

Ita kuwa khadija Tana shiga d'akin toilet ta wuce dan gaba d'aya tsikar jikinta ke tashi.


Shiko Mahmoud har yazo bakin k'ofar parlon Antyn zai shiga,
Mami tace.

"Kai ina zakaje? kalli gaba d'aya yadda kake rawan k'afa sai kace wacce maciji ya shigewa jiki duk ka koma wani irin bawansu".

Juyowa yayi a hankali cikin sanyi ya koma parlon ta itama binshi tayi a baya kan kujera ta zauna shiko yana k'asa a kan carpet,

Ta juyo kanshi da kyau cikin yanayin tsoro tace.

"Wlh na shiga tarkon wad'annan sheid'anun
ji yadda suka juyama kwakwalwa duk sun maidaka na mamajo".

Shi dai shiru kawai yayi yana jinta dan harga ga Allah hankalin shi bai jikin shi gaba d'aya so yake yasan halinnda matarsa ke ciki.

Cikin fad'an tace.


"Kai Mahmoud kana jina ko?".

Kai ya gyad'a mata cikin tsura mata ido tare da karya wuya kamar mai shirin kuka yace.

"Ehh Mami ina jinki Mami am".

Cikin bada umurni tace.

"Toh daga yau sai yau kar na kuma ganin ka kwana a d'akin Antynku wlh inba hakaba zan matuk'ar batama rai,
sannan batun aurenka da Abida yana nan daram ba fashi ba dai kace aure kake soba toh muje za'ayima auren huce takaici,
sannan kuma wlh ina gaya ma tun ba,ajimu tareba ka saki wannan bazawarar da ka jajub'owa kanka inko kak'i zaka had'u da fushina".

Jiki a mace yace.

"Ayyah Mami ki tausaya min wlh wannan abu bayin kaina bane Allah ne ya d'aura min son Khadija a raina,
Kiyi hak'uri Mami ni banson Abida wlh ko na aureta bazan iya adalci a tsaka ninsu ba,
kinga ba amfani na aurota kuma na kasa mata adalci,
Sannan Mami am ki tunafa yanzu khadija matatace hak'inta yana kaina dole na kula da ita dan Allah Mami na ki tausaya min".


Tunda ya fara maganar ta tsura mai ido cikin jin tsanar khadijan da yake tacewa wai matarsa.

Cikin fad'a tace .

"Toh wlh kamar ma ka auri Abida ka gama dan wlh a satinnan za,a d'aura muku aure kuma itama zata dawo gidan nan a d'akinnan nawa zata dawo ta zauna har sai randa Abban ka yace Ku tare in yaso,
Shima Abban naku tunda zaman lfy yakeso dole ya yarda da batun auren Abidan dan yaje gun mlm Bala ya kuma bashi za'a kuma daura jibinnan ehe maza tashi ka tafi gobe kuma ka shirya zakaje Ku gaisa".

Shi kam jiki a mace ya fice kai tsaye gun Abban shi ya wuce yana zuwa ya gaya mai komai yadda sukayi da Mamin shi.

Cikin sanyi da salon lallashi yace.

"Mahmud kayi hak'uri za'ayi aurennan dan Maminka fitina take nema da tada bala,i shiyasa muyi mata abinda take so dan a zauna lfy kajiko Mahmoud Allah ya baka ikon rik'esu".

Kai ya jinjina cikin sanyi yace.

"Abba nifa bana sonta kuma Mami ta dage wai sai na saki Khadija Abba ni ina son matata".

Kanshi ya shafa cikin k'arfafa mai guiwa yace.

"Kaifa mijin mace 4 ne kar ka damu insha Allah ba abin da zai rabaka da matarka matar".

Ajiyar zuciya ya sauk'e tare d'an Sosa k'eya yace.

"Abba toh ni dama da an bani ita muta re kawai Dan ina jin tsoron mgnar Mami".

Kanshi ya dafa tare da cewa.

"Tashi kaje ka kwanta ba komai zan fahimtar da ita".

Mik'ewa yayi cikin sanyi yace.

"Toh Abba na Allah ya barmana kai sai da safe".

Anty dake gefe shi bai lura da ita bama sai murmushi tayi a ranta tana mmkin irin k'aunar da yaron yakewa khadijan.


Shi kuwa yana fita d'akinshi ya shige ruwa kawai ya d'awatsa sannan ya fesa turare sannan ya kwanta.

Juyi kawai yake ya kasa bacci dole ya mik'e cikin sanyi ya bud'e k'ofa ya fita phone inshi ya d'an danna yaga time 1:13 tsaki ya d'an ja sannan ya nufi parlon Antyn yana mita a ranshi.

"Mutun da matarsa a hanashi sakewa".


Yana isa a hankali ya
Murd'a marfin yakoyi sa,a k'ofar a bud'e take a hankali ya shige tare da maida k'ofar ya rude.

Cikin d'aki ya wuce kai tsaye.

Yana bud'e labulen ya koma jikin k'ofar ya jingina sannan ya hard'e hannushi a k'irji cikin sanyi ya tsura mata ido.

Kwance take tayi luf a jikin pillows riga da wongone a jikinta yan k'anana masu taushi da sulb'i wondon iya guiwarta,
gashin kanta kab ya d'an haura kan fuskarta sannan tasa hannu ta ruggume pillows ta matse d'aya kuma a tsakanin cinyarta bancin ta take cikin konciyar hankali.

Ido ya lumshe tare da cewa.

"Fatabara kallahu fii hasanil khalik'in".

Cikin sanyin ya haura saman gadon,
a hankali ya janye pillows d'in ya turesu gefe sannan ya koma mazaunin pillows d'in cikin hikima ya janye zip din gaban rigar,
ajiyar hrt ya sauk'e tare da sa hannu a hudan cibiyarta yana shafawa ko zaiji India k'adangaren ya kakkar ceta,
phone inshi ya d'an danna ya haska jin Zane a kan fatan cikinta aiko sai gasu rud'u rud'u sunyi jawur.

Kan bres d'inta ya kuma haskawa lkci d'aya konyarsa ta birkice ba tare da ya saniba yasa hannu ya rink'a shafa duk India ya karce tan.

Ita kuwa cikin bacci taji kamar ana k'aik'aya mata wurarenda ke mata zogin,
Jin haka yasa ta k'ara narkewa jikin shi a zatonta pillows ne sai k'ara matsoshi tayi.

Shi kuwa cikin zalama yasa harshensa yana......

By garkuwan Fulani
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 1⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇
🍇🍇🍇

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

Ya rink'a lasar wuraren yana d'an shafawa da d'an murzata cikin iyawa da k'orewa.

Ita kuwa hannu tasa ta k'ara matseshi a jikinta,
tare da tura mai k'irjinta aiko gaba d'aya ya susuce ya fita hayya cinsa ba abinda yake sai sarrafata yake cikin shsuk'i da k'auna.

Ido ta d'an bud'e a hankali jin ya manna bak'inshi kan bres d'inta ya cabke ya fara mata wani irin tsotsa.

Zuciyar ta ne ta tsananta bugawa cikin tsoro da mutuwar jiki tasa hannuta cikin sumar kanshi taja ta ture kanshi,
shi kuwa sai mak'a leta da ya kuma yi yana juya mata kai alamar ta barshi.

Ganin baizai saketa ba yasa ta yunk'ura ta janye jikinta daga gareshi cikin fad'a ta mik'e tare da had'e fuska tace.

"Wlh iskancin nan ya isheni ka fita daga idona na rufe sam bana k'aunar ganinka bare jinka,
ka tashi ka fice min daga nan kai kake abinda kakeso ni za'a zo ai ta zaga dan kawai a tura min bak'in ciki".

Shi kam shiru yayi dan yasan bazai iya magana ba mik'ewa kawai yayi cikin layi da Tangad'i,
a zatonta fita zai sai kuma kawai taga ya zo gabanta k'ijinshi ya tura ya danne nata ya matseta jikin gini.

Kanta ya rik'e da hannu bibbiyu sannan ya had'e bakinsu lips d'inta ya tsotsa son ranshi sannan cikin wahala da layi yace.

"Sonkine sanadi,
Na gaya miki,
(La'ajidul surur illa kuntu ma'aki)
bana samun farin ciki sai na kasan ce tare dake,
kiyi hak'uri dani ina buk'atar ki kusa dani".

Ita kam tureshi take tana janye kanta da k'yer ta samu ta sule k'asa shima zamewan yayi ya ruggumo ta cikin sanyi ya matseta jikinshi tare da dan bubbuga bayanta.

A haka har zuwa d'an wani lokaci sannan ya samu d'an nitsuwa cikin rad'a yace.

"Habitti"
Shiru bata amsaba sai ya d'an sunkuyo kanta,
cikin mmki ya tallabota ya mik'e da ita kan gadon ya kaita cikin kula ya kontar da ita tare da share hawayen daketa bin fuskarta cikin sanyi yace.

"Kiyi hak'uri zan tafi tunda bakya son ganina"

Kiss ya sakar mata tare da juyawa ya fice cikin mayen so.

Yau jumma,a tunda safe Mami take surfawa Mahmoud naci ya shiyarya yaje gidan Adda Asabe su gaisa da Abida dan gobene za,a d'aura musu aure.

Shi kuwa sam ba k'aunar zuwan yake ba shiyasa duk jikinshi a mace gashi so yake ya keb'e da khadija ya mata bayanin auren da ake shirin k'ak'aba mai,
ya kuma kirata a woya tak'i d'agawa yana cikin tunanin Mami ta sake kiranshi ya fito ya tafi fa.

A dole ya shirya ya fito tsaf sai fuskar da ya murtuk'e ba annuri ko k'ad'an cikin gidan ya nufa dan ya gaidasu Anty.

Yana shiga ya gaidasu har ya juya zai fita.
Anty ta kalki khadija dake ta tura baki cikin sanyi tace.

"Ni ba ruwana ko kin shirya bazaki jeba ga mijinki in kina son zuwa kije ki nemi izinnishi"

Tana son zuwa gun mamanta yasa dole ta fito cikin sand'a ta bishi a baya a hankali tace.

"Zanje gida"

Fuska ya had'e tare da cewa.

" bazaki jeba".

Da sauri tasha gabanshi cikin takaici tace.

"Akan wani dalili zaka hanani zuwa gidanmu wlh zuwa zanyi ehe ".

Ido ya tsura mata a ranshi kuwa murmushi yayi dan samowa kanshi mafita,
Idan taje shi zai d'aukota daga nan kuma sai inda yaga dama zai kaita.

Ita kuwa cika tayi tana kallonshi sama da k'asa wai ace d'an wannan yaron ne ke juyata.

Tunani take Amman bata saniba har mgnar ta fito,

Murmishin isa yayi sannan yace.

"Kije"

Hararanshi tayi tace.

"Ai damage zanje"

Shi dai fita yayi ya barta itako cikin takaici ta shirya sulaiman ya kaita.


A gidan Adda
Asabe,
Abida irin yarannane k'ana masu kad'ifiri da son maza bare kuma namiji irin Mahmoud dan dama ita ta nacewa uwarta cewa ita dai tana son ,
Mahmoud.

Shiyasa yau tunda safe take shirin tarban babban bak'on nata,
Abida farace kyakkewa sai dai sam bata da k'iba yar fingil ce.

11:30 am dai ya isa gindan fuskar nan ya had'eta kamar zaice wayyo Allah suna gaisawa da Adda Asabe ta fita tare da turo Abidan.

tana shiga kai tsaye gefenshi taje ta zauna cikin yin far da ido tace.

"Ur welcome my lovely brox".

Sai kuma ta kafeshi da ido cikin yin far da ido tace .

"Sai yau ka tuna dani ka lek'oni kabar zuciyata cikin begenka da k'aunarka".

Hannu ta d'an d'ago da nufin shafa sajenshi dake kwance luf a fuskarsa,
cikin tsawa.

Ya mik'e tare da yarfa mata harara gami da cewa.

"Baki san abinda kike yiba Amman ya kamata ki sani Mami ce zata aura min ke a dole dan haka ki san matsayin zamanmu zandai yiwa Mahaifiyata biyeyya".

Yana kaima nan ya fice abinsa yana huci.

Ita kuwa binshi da ido tayi a fili tace.

" koma me zakace ina Soka kuma insha Allah sai na malla keka"

Shi kuwa haushinta ya karu a ransa kaji yarinya da son maza.

Haka ya wuni cikin takaici.

Bayan sallan isha,
Ya nufi gidan baba Sani.

Ita kam khadija tunda tazo take ta hira da k'annenta a nufinta sai sun konta da dare tayiwa maman ta hiran matsalarta suna parlon Maman har tayi shirin konci yarta sukaji SLM,
Mahmoud d'in yana shiga suka gaisa da mama cikin d'an Sosa k'eya yace.

"Uhum Mama bari mu tafi kar dare yayi".

Ita kam Mama mace mai raha,
sai dariya tayi tace.

"Yoh ni me nawa khadija tashi ki shirya Ku tafi ko".

Baki ta tura cikin watsa mai harara tace.

" Mama nifa kwana zanyi".

Baba dake shigowa yanzu ne cikin fad'a yace.

"Maza fita Ku tafi"

Haka cikin kuka ta zura hijabi ta fito shiko cikin dariyar jin dad'i yace.

"Toh mama sai da safe"

Ita kam mama binsu tayi da Addu,a.

Shiko suna shiga cikin mota yaja suka tafi cikin jin dad'i yake tuk'i yana faman lallatse cinyarta bai zame ko ina ba sai Lelewal hotel.

Cikin mmki ta juyo ta zuba mai ido shiko hannu yasa ya jawo NATA......


By garkuwan Fulani
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen2⃣)

WHATSAPP NO:
+2347039625239
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 1⃣4⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Pure moment of life writer's
P.m.l.w


_Kina raina har kullum ina kuma ji dake Ummee Garkuwa Jennifer Allah ya barmu tare Ummee Garkuwa tawa_

*Kiyi hak'uri all my fans kunjini jiya shiru, ciwon Kaine ya matsamin Amman yau Alhamdulillah*


Ta fad'a jikinshi tare dasa hannushi ya ruggumeta lokaci d'aya ya rink'a sauk'e numfashi,
ita kuwa tureshi take tana.

"Me hakab? sabida me zaka kawoni nan? ni wlh na gaji da hali irin naka".

Shi dai mammatse ta kawai yake cikin kewar ta,
ba tare da ya kula taba har saida yaji ya fara d'imaucewa,
sannan ya zame ta daga jikinshi ya bud'e mota ya fita tare da rufeta cikin motar.

Kai tsaye Reception ya wuce yana zuwa ya kama musu d'akin sannan suka bashi key,
gunta ya koma cikin dan sassarfa dan yayyafin da akeyi wanda tun ruwan da akayi da yamma bai ida d'aukewa ba ga walk'iyan da akeyi sai iska mai sanyi dake busawa.

Yana zuwa ya bud'e mata k'ofar sannan yasa hannu ya kamo nata yana d'an jawota,
ita kuwa sai kaucewa tayi ita ala a dole bazata fitaba sai baki ta tura tare da watsa mai harara tace.

" wlh ni ba inda zanyi in zaka shigo mu tafi gida to ka shigo inba haka ba kuwa wlh bazan fitaba,
haka kawai ina d'akin Mama na zanyi baccina cikin mutunci sannan ka kwasoni ka kawo ni hotel sai kace wata karuwa".

Ido ya tsura mata ganin yadda take mai tsiwa ga yayyafin na k'aruwa ganin haka yasa cikin kauda kai ya sunkuyo hannu yasa cikin hikima ya sunkuce ta tare da tallabeta a k'irjinshi kamar k'aramar Baby ya juya da bayan shi ya rufe motar kawai ya juya da ita ya nufi cikin hotel d'in.

Itako tunda taji ya d'ageta cak ta zaro ido tare da wuntsula k'afa tana.

"Wlh ka sauk'e ni ban son rainin wayo sai kace wata yarka zaka d'agani".

Fad'an take tana wuntsule- wuntsule
tana d'an bugunshi a k'irjinshi,
Shiko ko a jikinshi da haka ya shige da ita ya haura sama d'akinsu room 75,
Suna shiga ya d'an k'ara matsota cikin lumshe ido ya rink'a jujjuyawa da ita,
har saida ta fara jin jiri dole ta lafe a jikinshi tare dasa hannu ta sank'alo wuyanshi ta manna kanta kan k'irjinshi
tana.

" Wayyo Allah na ka sauk'eni jiri nakeji".

Cikin sanyi ya direta tare da matsawa baya kad'an yajin gina jikin ginin da ya d'ebi raban AC da sanyin yanayin damina ga sanyin kayan shi da suka jik'e.

Ita kuwa hankali jirin ya rink'a d'ibarta tuni ta fara juyawa,
ganin zata fad'i yai maza ya taro ta ya manna k'irjinshi a bayanta yasa hannu 2 ya. ruggumo k'ugunta,
itama dole ta kontar da kai ganin haka yasa cikin sanyi ya zare k'aton hijabin jikinta ya cillah gefe sannan ya dan rok'k'ofo kan wuyan ta bakinshi yasa saitin kunneta ya dan hura mata iska cikin sanyin da yakeji yace.

"Yar lukuta na sam baki da nauyi,
sai yawan tsoro da tsiwa".

Jin jirin ya saketa yasa ta tureshi cikin tsiwan tace.

" wlh kazo ka mai dani gida ko ranka ya baci in mun koma".

Bai kula ta ba sai b'alle bel d'inshi da yayi sannan ya zare wondon jians din jikinshi ya kuma zuge zip d'in jacket din jikinshi ya sab'ule sannan ya matso gaban ta cinki tsura mata ido yace.

"Zo nan zo Na cire miki wannan Yar rigar dan ta jik'e kar ta tsaki mura".

A hatsale tace.

" DA yake dama kullum kaike kula dani ai,
rainin wayon nan".

Ganin bazata zoba yasa ya shige toilet ya cire sauran kayan jikinshi tare da d'aura towel sannan ya matse sauran ya shan yasu,
bayin
ya fito d'aure da towel d'in cikin had'e fuska yaje gaban ta ya jawota jikinshi hannu yasa ya kunce 'yan igiyoyin da ta dan d'aure ta baya,
tanaji tana son hanawa bazata iyaba dan matseta yayi har ga Allah take mmkin k'arfin Mahmoud d'in tuk'uru fa yake gwada mata ya fita k'arfi,
tanaji har ya kuncesu duka sannan ya d'an ja baya cikin janye rigar daga jikinta.

Ita kam a tsorice ta durk'ushe tare dasa hannunta tayiwa k'irjinta hijabi tana mai jin takaicin rashin sa birezi yar da take gashi ya mata tik daga ita sai d'an pan.

shiko bai kula ba sai komawa toilet d'in yayi ya shanya rigar sannan ya dawo cikin tsura mata ido yace.

"Taso kizo mu k'wanta kiji abinda zan gaya miki".

Bata kula shi ba sai k'ara durk'ushe wa tayi a gun shi kuma sai lumshe ido yayi dan so yake ta taso a hakan tazo gareshi so yake yaga takunta a hakan.

Itako ganin shiru-shiru bai kuma magana ba ya kuma rufe ido yasa ta d'an d'ago a hankali cikin sanyi ta rink'a takawa a nufinta ta kashe wuta sannan ta tsayar mai da tsiwa sai ya maidata dole.

Shiko cikin fesa numfashi ya tsura mata ido tana matsowa gareshi taku take a hankali Amman gaba d'aya k'irjinta sai tsole ai ido yake tazo ta wuce k'adan ya bi bayanta da ido,
Hips d'intan nan kad'an ya rage su haukata shi.

Dole ya kasa control d'in kanshi cikin shauk'i ya mik'e yana isa gare ta ya sa hannu kan hips d'in yana masu wani irin shafa tare da juyota suna fuskan tar juna cikin sanyi ya kuma maida hannushi kan bres nata jikinshi har rawa yake,
ya cabkosu cikin fitan hayyaci.

Tsoro da zafi suka ratsata wanda yasa ta saki k'ara tana rik'e hannushi tare da cewa.

" Wayyo Allah na Zaka tsinka min bres ne wai kai wanne irin yaro ne ko mugunta ne kawai ke cinka?".

Fizgota yayi sannan ya fad'a kan gadon da ita cikin rawan jiki ya jawo blanket ya rufesu sannan ya worwore towel din jikinshi cikin kid'ima ya sa hannun shi ya rink'a murza pan d'inta yana k'asa dashi.

Ita kam Khadija yau ido ya raina fata sai bakin da baya mutuwa tureshi take tana.

"Banson iskanci ai in bakiji kunya ta ba yaci kaji kunyar abinda kake shirin aikata min yaro k'arami da kai shine kake shirin to zartani".

Cikin rawan jiki ya sab'ule pan d'in sannan ya sa hannushi duka biyu ya cable bres d'inta cikin rawan murya yace .

" Insha Allah daga yau bazaki kuma cemin yaro ba,
kuma kinsan ba iskanci nakeba ke halaliya tace hak'k'ina zaki taimaka ki bani".

Matsarta yake cikin gigita,
Ita kuwa sai hannushi take rirrik'ewa tana tureshi.

Shiko gaba d'aya baya hayyacin sa shiyasa cikin rawan jiki ya manna bakinshi kan......


By Garkuwan Fulani
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN*pg 1⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

_Pure moment of life writer's_
P.m.l.w

Kan bres d'inta ya susuce sai murzata yake yana latsarta gaba d'aya ya gigice ya firgita ta.

Ita kam kuka take tsaka ninta da Allah tana tureshi tana.

"Wayyo Allah na k'irjinta bres Na ciwo dan Allah kayi hak'uri ka barni".

Sam bai jinta bare ya sarara mata sai nuk'urk'usan ta yake hannu ya kuma sawa ya cabke bres d'inta cikin latsasu da murzasu yana d'an murza bakin lokaci d'aya kuma ya manna bakinshi kan d'ayan d'ayan kuma ya fara tsotsa cikin shauk'i,
hannunta tasa ta tallabo kanshi sannan tasa d'aya hannu ta kamo k'asan bres d'inta tan da nufin ta janye shi daga bakinshi,
shi kuwa gani yake kamar taima kamai take shiyasa ya k'ara sakewa a jikinta tuni ya fara rawan sanyi da fizgar numfashi sai ido yake lumshewa yana k'ara k'wak'umarta.

Da k'arfi ta yunk'uri cikin rawan murya da tsoro tace.

"Na tuba na tuba wlh ba zan sake cema yaro ba kayi hak'uri ka sauk'a ka barni k'irjina ciwo kayi nauyi bazan iyaba".

Bai kulata ba sai zamewa yayi cikin tsura mata ido ya jawota ta zauna suna fuskar tar juna.

Cikin kunya da tsoro ta jawo towel din daya zame daga jikinshi zata d'aura.

Yai saurin kame hannunta tare da had'e fuska murya a carke gaba d'aya ya narke cikin kasala yace.

" Wlh kar ki rufe min abina ki barni na samu sauk'in abinda ke damuna".

Sai kuma ya jawota ya kontar da ita kan cinyarshi a rigingine sannan yasa hannu ya shafa su suna tsaye cur sunyi tam a cike gaba d'aya bakinsu ya tsuke alamar sunji bakon yanayin kuma suna amsar sak'onshi gashi sun d'ayi jaa alamun basu saba ba.

Kanta ya shafa sannan ya sunkuyo ya subbaci kan cikinta gami dasa kan harshensa a hudan cibiyarta yana lasa,
sai kuma yasa hannushi d'aya kan bres d'inta yana shafa su a hankali har zuwa kan cikinta cikin tafiyar tsutsa ya dawo har kan mararta a hankali ya gaggara kan cinyarta,
Sannan hannushi d'aya yasa yatsa yana shafa tattausan lips d'inta cikin hikimaya tura mata yatsarsa a bakinta.

A hankali ta rink'a mik'a tana sakewa sai kuma hawayen dake bin fuskarta ta bud'e baki da nufin tayi kuka sai ya danne harshenta sannan ya dawo da kanshi kan bres d'inta yana tsotsarsu kamar maijin bacci.

Ita ko Khadija kunya ce ta rufeta da takaici wai ace yau k'aninta ne ke juyata duk wani sirri na jikinta ya ganshi ya kuma tab'a shi ya kuma lasheta kab sannan babban abin kunyar ace,
yau k'anin tane ya takalo mata shauk'in da bata tab'a sanin tana dashi ba har ace duk sashukan cikinta suna bud'ewa da amsar salon shi sai kawai ta saki kukan bak'in ciki.

A hankali ya zame bakinshi sannan cikin sabon salo muryar da taji shi yace.

"Kiyi hak'uri bazan miki abinda bakya soba duk da ina buk'ace ki nitsu magana zamuyi kinji Baby na".

Ita kam k'ara tunzura tayi wai ita Mahmoud ke kira da Baby,
Shiko gyara mata konci yayi kan ruwan cikinsa sannan shi kuma ya jingina da kan gadon ya k'ara ja musu blanket tare da k'ara matseta fatan jikinshi Na gogan nata.

Ita da kanta lumshe ido tayi,
dan tasan tayi Aure dai Amman bata tab'a sanin haka maza ke rayuwa da matansu ba sai a kanshi.

Shiko a hankali ya kuma dan juyata sannan ya d'aura hannushi kan abinda yake mayatan son tab'awa sannan suka d'an fuskanci juna cikin fahimtar wa yace.


"Noory"
Shiru bata kulaba,
Shiyasa yasa hannu kan mararta ya dan matse tare da cewa.

"Noory" jiki a mace tace.
"Menene?"

K'ara shigewa jikinta yayi cikin k'asa da murya yace.

"Am so sorry my Noor hayatina ki gafarce ni da abinda zan gaya miki,
Khadija na ki yarda dani duk abinda nakeyi wlh sonki ne sanadi ki jik'aina kar ki gujeni dan kece hasken rayuwa ta banji dad'i sai ina tare dake d'umin jikin ki ke cire min ko wanne irin sanyi da gajiya".

A hankali ya kuma kara shafa bres d'inta sannan yace.

" Khadija kece kad'ai mace da naso a rayuwa ta kece burin raina tun ina yaro nake renon sonki ban tab'a wani burin na in had'aki da wata mace a zuciya taba bare a gidana,
so amman k'addara ta rigayi fata,
kiyi haquri gobe in Allah ya kaimu za'a d'aura aurenada Abinda 'yar Adda Asabe,
Khadija ban aure ta dan yin kaina ba sai dan biyeyya ga Mami na haka kuma banyi dan na tozar takiba kinji ko Matata kiyi haquri kar kiyi wani tunanin a kan abin".

Ya k'arshe maganar yana kallon idonta ita kuwa,
Kai ta juya sannan ta yamutsa fuska tare da hararan shi
cikin gyatsine tace.

"Toh ni me ruwana in kaga dama kayi mata 4 ma mana me nawa a ciki har da wani ba,a sonka ba wlh dama ka sonta yafima tunda tana sonka".

Cikin mamaki ya tashi zaune ya jawota sannan ya tsura mata ido tare da cewa.

" kika ce bai shafe kiba ba ruwan ki a ciki Khadija bakya tausaya min bakya gani katanga za'aui mana wai da gaske bakya sona bare kiyi kishi na?".

Tureshi tayi sannan taja towel din ta d'aura sannan ta juya ta konta tana mai jin kunyar yadda suke tare d'akin d'aya gado d'aya borgo d'aya.

Shi kuma jawota yayi ya juyota gaban shi sannan ya ruggumo ta cikin sanyi yace.

"Karki sake juyamin baya daga yau in kuma kink'i wlh zan miki abinda bakya son na miki".


Haka ya ruggumeta cikin takura da buk'ata ita kam tuni tayi bacci,
shiko jawota jikinshi yayi sannan ya gyara mata konciya,
Itako sai nuk'urk'usan shi take.

A haka suka kwana tana k'amk'ame dashi dan sanyin da akeyi.

Kashe gari d jumma,a
tun da safe Mami ke ki ranshi baya shiga dan ya kashe phones d'inshi abu kamar wasa har aka kama lah shirin daurin aure ba ango.
Mami kam ta cika tib sai masifa take surfawa dan tunda yace ya tafi d'auko Khadija ne bai dawoba shiyasa take ta masifa har da
cewa.

" Bazawarar bariki duk ta kalallame min d'an da kirsar tsiya da

2 Comments On NAMIJI BAYA KADAN
avatar
yarima-ummi

12 months ago

Reply

Why won't I download it?

avatar
abasu-kala

12 months ago

Reply

Replying to yarima-ummi

You have to subscribe for our package before downloading

Please Login or Register in order to submit comment