Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

keto mai tako ina daga cikin naman jikinshi yake jin zufar na tsatstsa fowa,
a hankali yaji kuzarin shi ya dawo,
cikin sanyi da tausaya mata ya d'an zameta jikin shi tare da shafa kanta ya subbaci goshin ta, cikin rawan murya yace.

"Khadija bani da abin da zan biyaki da wannan kyautan budurcin da kika min sai dai nai miki Addu,an rabbi ya biyaki da jannatul Firdausi domin kin gama min komai a rayuwa ta kin bani abin da banyi zaton samun shi ba kin sa rayuwa ta cikin farin ciki,
fatana ubangiji ya cika rayuwar ki da farin ciki kin gama min komai".

Haka yai ta sabbatu ba tare da sanin halin da take ciki ba sannan ya juya ya shiga toilet a nufin shi yayi wonka yazo yayi sallah sannan ya taima ka mata ya gyara ta itama kafin Mami ta dawo.

Wonkan yayi sannan ya fito ya zura jallabi yarsa sannan yayi sallah tare da zubawa Khadijan shi addu'oi.

Yana idarwa ya koma kan gadon a hankali ya zauna gefenta tare da jawota jikin shi.
a hankali ya zubawa k'irjinta ido cikin mmk da firgici ya k'ara jawota ganin bugun zuciyartaπŸ’“πŸ’—πŸ’” baya harbawa,
kunneshi ya kifa kan k'ahon zuciyar ta dip yaji ba motsi a hancin ta ya dan manna yatsarshi nannma ba numfashi,
a tsori ce ya k'ara tallabo ta cikin rawan jiki da murya yace.

" inalillahi wa inna'ilaihi raji un,
Khady,
Khady meke faruwa da mu Khadija tashi kar kiyi min haka".

Sai kuma ya mik'e cikin tsoron ya d'auki zanin ta ya d'aura mata sannan yaja d'an gun tun hijabin da tazo dashi ya samata tare da mik'ewa ya d'ebo ruwan sanyi yazo ya jawota jikin shi yasa hannu yana shafa mata ruwan a fuskar ta da k'irjin ta Amman ina ko motsi batayi ba.

Cikin kad'uwa ya fito parlon yana fita sukayi kicib'is da Mami data shigo yanzu.

Ganin shi a rud'e kamar wanda yayi kisan kai yasa tayi kanshi da sauri cikin tuhuma tace.

"Kai Mahmoud lfy kuwa meke faruwa me ya firgi taka haka?".

Cikin tsoron ya kalli Mami fuska a karye yayi kalan tausayi sai kuma kawai ya nuna mata cikin d'akin tare da cewa.

"Mami bata numfashi zuciyar ta bata bugawa Mami ki duba min ita wlh ina jin tsoro kar Na rasata".

Kalaman shi sun kulle mata kai amman kuma sai kawai ta shiga d'akin cikin mmkin ta k'arisa gefen gadon ido ta zare ganin,
Khadijan ce konce kan gadon kuma gata a sume duk gashin kanta a hargitse sannan daga k'asa inda take konce jinine a wurin.

Kai a kulle ta yamutsa fuska cikin son gani me ya jawo wannan lamarin ta juya ta fita parlon a parlon ta same shi yana ta safa da marwa,
cikin d'aga murya tace,

" kai Mahmoud me ya samu Khadijan ka gaya min meke faruwa da ita?".

Ido kawai ya sunkuyar cikin kunya d'an bai san me zaice da ita ba.

Anty kuwa tana k'ofar parlon ta tana jin abinda Mami ke fad'i ta nufi d'akin Mamin cikin tsoro da kad'uwa,
dan dama a firgice ta kwana tunda taji muryar Khadijan tana kuka sannan gashi gari ya waye bata dawo gunta ba.

Tana shiga ta kalli Mami cikin tsoro tace.

"Mami ina Khadijan? meke faruwa da ita?".

Da hannu ta nuna mata d'akin sannan ta juya ta shiga Antyn da Mahmoud d'in suka bita a baya.

Suna shiga Anty kam ta ruggume ta cikin tsoro tana kiran sunan ta,
shiru ba motsi Mami ce ta d'ebo ruwa mai sanyi kalau tazo ta fesa mata a fuska.

Lkci d'aya tayi wani irin ajiyar zuciya sai kuma ta damk'e hannun Anty da hannuta d'aya hannuta d'aya kuma ta damk'o hannun shi cikin kukan wahala da raunin murya tace.

" wayyo Allah nahh wayyo Anty na wayyooo Mama na Mahmoud zai kashe ni".

Sai kuma ta k'ara damk'esu cikin zubda k'ollah duk da idinta a rufe suke cikin kukan taci gaba da cewa.

"Pls Dan Allah Mahmoud ka barni zan mutu Na tuba kamin afwa wayyo Mahmoud zaka kashe ni".

Anty kam duk da ba gaya mata akayi ba ta gano abin da ya ja mata wannan abu sai dai tacika da mamakin abin ita kuwa Mami cikin rashin fahimtar ta bisu da ido.

Shi kuwa cikin jin kunya yasa hannu a kanta yana shafawa cikin sanyi yace.

By Garkuwan Fulani

By Garkuwan FulaniπŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 2⃣9⃣to3⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com

K'aran da tayi sai da Anty ta jita
Mami dake part din Abba ma ta d'anji k'aran kad'an.

Ita kuwa cikin azaba ta k'ak'k'ame shi tana mai wani irin kuka da bashi hak'uri da tuba da magiya juya kanta kawai take dan zafi da rad'ad'i.

Shi kuwa zuwa yanzu bai san duniyar da yake ba,
bare yasan halin da take.

Can zuwa d'an wani lokaci tayi wani irin yuk'k'ura ta damk'e hanna yenshi tare da sakin wani irin wahalellen k'ara cikin jan numfashi sai ta kuma sakewa ta maida kanta jikin pillow a sume tai luf ba numfashi bare kuka ko motsi.

Shi koma har saida hak'arsa ta cimma ruwa,
sannan ya sahirta mata,
cikin wani irin sanyi da yaji yana ratsashi ya zame ya konta gefen ta cikin k'arfin hali da rawan sanyin yasa hannu ya jawota jikinshi ya ruggume ta cikin k'irjinshi tare da jawo blanket ya rufe su kanta yake shafawa yana d'an bubbuga bayanta yana mai rawan sanyi so yake yayi mgn amman ya kasa gashi shi baima san a sume take ba,
daya bud'e baki zaiyi mgna sai yaji numfa shinsa na fizga hak'oran sa su rink'a dukan juna yana kat-kat,
sai k'ara ruggume ta yake wai ko zaiji saukin sanyin da yakeji amman ina a haka yayi ta rawan d'arin har aka fara kiraye kirayen sallah.

Yana ji yana son tashi amman ya kasa sai kar karwa da yake ko mgn ta ga gareshi yanaji har aka shiga sallah ya kasa tashi.

Cikin ranshi ya rink'a Addu,a
Ana idar da sallah ya fara jin wani irin zufa na keto mai tako ina daga cikin naman jikinshi yake jin zufar na tsatstsa fowa,
a hankali yaji kuzarin shi ya dawo,
cikin sanyi da tausaya mata ya d'an zameta jikin shi tare da shafa kanta ya subbaci goshin ta, cikin rawan murya yace.

"Khadija bani da abin da zan biyaki da wannan kyautan budurcin da kika min sai dai nai miki Addu,an rabbi ya biyaki da jannatul Firdausi domin kin gama min komai a rayuwa ta kin bani abin da banyi zaton samun shi ba kin sa rayuwa ta cikin farin ciki,
fatana ubangiji ya cika rayuwar ki da farin ciki kin gama min komai".

Haka yai ta sabbatu ba tare da sanin halin da take ciki ba sannan ya juya ya shiga toilet a nufin shi yayi wonka yazo yayi sallah sannan ya taima ka mata ya gyara ta itama kafin Mami ta dawo.

Wonkan yayi sannan ya fito ya zura jallabi yarsa sannan yayi sallah tare da zubawa Khadijan shi addu'oi.

Yana idarwa ya koma kan gadon a hankali ya zauna gefenta tare da jawota jikin shi.
a hankali ya zubawa k'irjinta ido cikin mmk da firgici ya k'ara jawota ganin bugun zuciyartaπŸ’“πŸ’—πŸ’” baya harbawa,
kunneshi ya kifa kan k'ahon zuciyar ta dip yaji ba motsi a hancin ta ya d'an manna yatsar shi nannma ba numfashi,
a tsori ce ya k'ara tallabo ta cikin rawan jiki da murya yace.

" inalillahi wa inna'ilaihi raji un,
Khady,
Khady meke faruwa da mu Khadija tashi kar kiyi min haka".

Sai kuma ya mik'e cikin tsoron ya d'auki zanin ta ya d'aura mata sannan yaja d'an gun tun hijabin da tazo dashi ya samata tare da mik'ewa ya d'ebo ruwan sanyi yazo ya jawota jikin shi yasa hannu yana shafa mata ruwan a fuskar ta da k'irjin ta Amman ina ko motsi batayi ba.

Cikin kad'uwa ya fito parlon yana fita sukayi kicib'is da Mami data shigo yanzu.

Ganin shi a rud'e kamar wanda yayi kisan kai yasa tayi kanshi da sauri cikin tuhuma tace.

"Kai Mahmoud lfy kuwa meke faruwa me ya firgi taka haka?".

Cikin tsoron ya kalli Mami fuska a karye yayi kalan tausayi sai kuma kawai ya nuna mata cikin d'akin tare da cewa.

"Mami bata numfashi zuciyar ta bata bugawa Mami ki duba min ita wlh ina jin tsoro kar Na rasata".

Kalaman shi sun kulle mata kai amman kuma sai kawai ta shiga d'akin cikin mmkin ta k'arisa gefen gadon ido ta zare ganin,
Khadijan ce konce kan gadon kuma gata a sume duk gashin kanta a hargitse sannan daga k'asa inda take konce jinine a wurin.

Kai a kulle ta yamutsa fuska cikin son gani me ya jawo wannan lamarin ta juya ta fita parlon a parlon ta same shi yana ta safa da marwa,
cikin d'aga murya tace,

" kai Mahmoud me ya samu Khadijan ka gaya min meke faruwa da ita?".

Ido kawai ya sunkuyar cikin kunya d'an bai san me zaice da ita ba.

Anty kuwa tana k'ofar parlon ta tana jin abinda Mami ke fad'i ta nufi d'akin Mamin cikin tsoro da kad'uwa,
dan dama a firgice ta kwana tunda taji muryar Khadijan tana kuka sannan gashi gari ya waye bata dawo gunta ba.

Tana shiga ta kalli Mami cikin tsoro tace.

"Mami ina Khadijan? meke faruwa da ita?".

Da hannu ta nuna mata d'akin sannan ta juya ta shiga Antyn da Mahmoud d'in suka bita a baya.

Suna shiga Anty kam ta ruggume ta cikin tsoro tana kiran sunan ta,
shiru ba motsi Mami ce ta d'ebo ruwa mai sanyi kalau tazo ta fesa mata a fuska.

Lkci d'aya tayi wani irin ajiyar zuciya sai kuma ta damk'e hannun Anty da hannuta d'aya hannuta d'aya kuma ta damk'o hannun shi cikin kukan wahala da raunin murya tace.

" wayyo Allah nahh wayyo Anty na wayyooo Mama na Mahmoud zai kashe ni".

Sai kuma ta k'ara damk'esu cikin zubda k'ollah duk da idinta a rufe suke cikin kukan taci gaba da cewa.

"Pls Dan Allah Mahmoud ka barni zan mutu Na tuba kamin afwa wayyo Mahmoud zaka kashe ni".

Anty kam duk da ba gaya mata akayi ba ta gano abin da ya ja mata wannan abu sai dai tacika da mamakin abin ita kuwa Mami cikin rashin fahimtar ta bisu da ido.

Shi kuwa cikin jin kunya yasa hannu a kanta yana shafawa cikin sanyi yace.

By Garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 3⃣1⃣to3⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

Ido ya lumshe cikin sanyi yace.

"Kiyi hak'uri Khadija kiyi shiru ba abinda zai same ki,
insha Allah zamu rayu tare".

Mami kam fuska ta had'e tare da tab'e baki sannan ta zauna gefen su dan son gano bakin zaren.

Ita kuwa Anty dr Hamida ta kira ta sheida mata abin da ke faruwa,
cikin lokci kad'an dr ta ise a d'akin Mamin ta samesu.

Ita kuwa Khadija sam tak'i bud'e ido dan kunya da takaici ga azaban da takeji.

Ita kuwa dr Hamida tana zuwa ta ce su Mami tace
su d'an basu wuri zata dubata.

Suna fita ta kama hannun Khadijan cikin kula tace.

"Khadija bud'e idonki ba kowa a d'akin".

Cikin sanyi ta bud'e idon tana mai zubda k'ollah,
ita kuwa cikin sanyi tace.

" kiyi hak'uri Khadija kibar kukan dama haka rayuwar mace ta gada ki daure ki bar kukan haka tabbas nasan kina jin jiki amman daurewa akeyi".

Kai ta juya cikin goge k'ollah murya a mace tace .

"Hamida baki san zafin da nake jiba baki san irin azabar da Mahmoud ya shayar da niba mugun yaro kashe ni yayi niya".

Dariyan mugunta Hamida tayi (da yake dama k'anwar Khadija ce sosai)
cikin rad'a tace,

"Har yanzu yaro kike cemai baki horu bako wato bakinki bazai mutuba aiko ke da kanki kinsan yafi k'arfin yaro".

Ido ta rumtse cikin zubda k'ollah tace.

" Allah ya isana mugun azzalumi Wlh sai Allah ya saka min ki ganifa Hamida ko tashi na gagara kiga abin kunyar da ya aikata min a d'akin Mami a kan gadon ta sannan a gaban su".

Sai kuma kawai ta saki kuka
Itako Hamida dariya take tare da yi mata allura,
"tana ai yanzu zaki yarda da cewa,
*NAMIJI BAYA KAD'AN*
ki kama bakinki dan kinga aikin yaro tunda harda suman ki".

Haka dai tai ta mata tsiya tare da taima ka mata ta zauna sannan ta kalleta cikin mmki tace.
" gsky nayi mamakin yadda akayi kika zauna da Alhj Bashir tsawon sheraru 2 amman bai aikata miki komai ba ".

Ita kam Khadija kasa mgn tayi Dan zafin dake ratsata ganin haka yasa Hamida taje parlon gunsu Mami cikin sanyi da sunkuyar da kai tace.

" Anty gsky Khadija ta ji jiki dan haka ya kamata a kula da ita dan yadda za,a Baiwa mai haihuwa kula haka ya kamata a bata dan gata can ko zama wuya yake bata amman in aka tsaya mata da ruwan d'umin zata samu sassaucin abin".

Cikin yanayin tuhuma Mami tace, "Me kike nufi Hamida kin sani a duhu".

Cikin kauda kai tace .

" Mami ba wani abu bane kawai irin yan raunu kan da mu mata muke samu a dararen forkon mune ".

Baki ta saki cikin sanyi tace.

" Khadijan ne budurwa? kike nufi ko me?".

Ba tare da ta kalleta ba tace.

"Mami ai ga shaidan hakan a jikin Khadijan da d'akin ki da kuma gadon ki ba wani haufi a ciki".

Anty kam cikin d'akin ta shiga cikin sanyi ta kamo hannun Khadija tare da kauda kai don ta lura Khadija abin harda kunya.

Mik'ar da ita tayi sannan ta taima ka mata suka nufi d'akin ta,
ayyah Khadija kam tafiya take tana zubda k'ollah dan in ta taka k'afar ta har cikin ranta take jin zafi suna fita parlon Mami ta bita da mugun kallo tana mijin bak'in cikin abin.

Khadija ko suna shiga d'akin Anty ta fad'a kan gado gami da sakin wani irin kuka mai cin rai
ita dai Anty toilet ta shige ta had'a mata ruwan d'umin sannan ta fito cikin kauda kai tace.
" kiyi hak'uri kibar kukan haka ya isa shiga kije kiyi wonka zakiji dama-dama".

da k'yer ta samu ta shiga wonkan tana shiga ta zauna cikin ruwan d'umin zafin ruwan yana ratsa zafin ciwon fuska cike da k'ollah ta rink'a yarfa hannu tana nawa Mahmoud Allah ya isa na mutu kawai.

A haka ta gasa jikin ta sannan tai wonka tana fita tayi sallah ta mik'e cikin jin d'an sauk'i ta shirya cikin dogowar riga sannan ta koma tai konciyar ta tana mai jin kunyan ganin mutanen gidan baki d'aya.

Anty ce da Hamida suka tasata dole ta d'anci abinci sannan ta koma ta konta.

Ita ko Hamida ta bata magungunan ta sannan ta wuce wurin aikin ta.

Shiko Mahmoud tunda ya fita ya koma d'akinshi ya fad'a kan 3str yana mai takaicin hanashi tarewa da akayi da matarsa a fili yace.

"Da agidan mu ne mu biyu kadai da bazan bari ki zubda k'ollah ba Baby na da bansan inda zan sakiba".

Ita ko Mami cikin ta kaici ta shiga d'akin Amira inda Abida ta kwana kukan takaici da gano halin da su Mahmoud din ke ciki kuka tayi har saida fuskar ta ta kubbura.

Tana shiga ta jawota jikin ta cikin sanyi tace.

" kiyi hak'uri ba dai sun gwada mana rashin ta ido ba toh wlh insha Allah gobe zaki tare gidan shi ita kuwa wlh bazata tareba wannan alk'awari na miki".

Haka tai ta bata baki sannan kuma taje ta tasa Abba da fitina a dole ya yarda Abida ta tare gobe ita ko Khadija sai ta d'an kara worwore wa.

Mahmoud kam ba dan yaso ba sai dan ba yadda ya iya gashi tun safe bai kuma ganin Babyn shi ba duk ya cika.

Mami ko tuni ta gayawa Adda Asabe gobe Abida zata tare tuni suka fara shirya tari yar

Abba kuma yasa aka je aka share sabon gidan da ya ginawa Mahmoudun shi komai yayi ras a wunin akaje aka shirya gefen Abidan.

Ita ko Khadija wuni tai bacci dan Alluran baccin da aka mata sai sallah ke tada ita nan ma da k'yer take mik'ewa.

Anty ce tai girki shiya sa tana gama aikin ta,
ta sata taci abinci sannan ta kuma gasa jikin tayi wonka sannan tazo ta konta.

Shiko Mahmoud yana ganin fitan Anty ya fice ya mik'e d'akin ta dan yana muradin yaje ya lallashi Babyn shi.

Tana konce cikin baccin da ta fara taji an bud'e k'ofar bud'e idon da zatiyi taga shine cikin tsoro ta zare ido tare da mik'ewa tana Jan baya-baya ta cewa...

```Am so sorry my fans kuyi hak'uri da wad'an nan guntayen pages d'in
ina da wani uzuri ne```

By Garkuwan FulaniπŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 3⃣4⃣to3⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com

*Fatan Alkhairi a gareki 'ya tagari kuma uwa tagari insha Allah d'abi,unki sunka daga darajarki kin kai a yabeki my lovely namecy tawa ni d'aya Aysha Aliyu tsamiya😍😘*

Ido ta zare cikin sauri taja hijabin ta ta rufe k'irjinta murya a sanyaye tace.

"Dan Allah kayi hak'uri ka barni wlh bazan iyaba katafi dan Allah kaji ko".

Shiru yayi tare da jingina jikin k'ofar da ya rufe d'in hannushi ya hard'e a k'irjinshi tare da tsura mata ido,
abin ma dariya yaso bashi yadda gaba d'aya ta tsure da ganin shi sai ja da baya take tana karkarwa tana ta faman rufe jiki duk ta zaro ido woje,
k'ara had'e fuska yayi cikin takawa a hankali ya nufi kanta murya can k'asa yace.

" Me hakan ni kike tsoro? koni do done? kalli yadda kika wani rud'e ki nitsu kizo kiji abin da zan".

Bata barshi ya k'arisa abin da zai ceba ta daga kai alamun pls kayi hak'uri murya a raunane tare da zubda k'ollah tace.

"Ayyah dan Allah kayi hak'uri wlh banda lfy plss ka tafi ".

Ganin tsaka nin ta da Allah take tsoron shi takeji shi yasa shi yin ajiyar zuciya tare da murtuk'e fuska ya ware Hanna yen shin murya a kausashe yace.

" Ki zo nan".
Ya fad'a yana una mata k'irjinshi sannan yaci gaba da cewa.

"Ko kizo da kanki in barki ko kuma in zo da kaina na kuma amshi hak'k'ina".

Ido ta zare tare da kara matsawa baya ta zura mai ido tana mai zubda k'ollah a ranta take mmkin yada Mahmoud ya zaman mata abin tsoro yaro d'an d'ul dashi sai korjini da ban tsoro.

tana cikin tunanin taji ya sake magana cikin ta kowa zuwa gareta yana.

" Wlh in na isoki ba kizo da kanki ba kiyi kuka da kanki dan sai na miki abin da yafi na jiya".

Kai ta d'ago a hankali tare da make kafad'a kamar yarinya k'arama murya na rawa tace.

"Plss na tuba Allah banda lfy".

Tsawa ya buga mata cikin zare ido yake.

" Zo nan nace ko".

Ganin yadda yayi kanta ga tsawan da ya buga mata ga tuno azabar da tasha a hannushi yasa cikin sanyi,
ta taka a hankali taje gaban shi tana kallon cikin idon shi .

Kai ya kawar cikin bada umurni ya ware hanna yen shi tare sauk'e ajiyar zuciya.

K'irjin shi ta tsurawa ido mmk take har ga Allah irin halittar Mahmoud jikin mutun duk gashi ko ina yana konce lub sai shek'i yake da k'amshi.

cikin tunanin taji yana cewa.

"nagaji fa kuma wlh ina irga uku in bakiyi abin da nace ba wlh sai na kuma abin jiya yarinya kiyi kuka da kanki".

Har lau tana tsaye dai saida taji yana.

" 1 2".

ya bud'e baki zaice 3 ta rumtse idon ta ta bud'e hanna yenta ta fad'a jikinshi a hankali tasa hannu ta ruggume bayan shi tare da manna kanta a faffad'an k'irjinshi dan ya fita tsawo.

Shi kuwa Mahmoud saura kad'an ya zube k'asa dasu dan wani irin shock yaji cikin sauk'e ajiyar zuciya ya d'an sunkuyo ya ruggume ta a jikinshi da kyau a hankali yasa hannu ya zare hijabin da tasa,
ita kam sai shiru tayi ta manna kanta a k'irjinshi tana jin yadda hrt bit nashi ke aikin luguje a hankali taji k'amshin jikinshi na ratsata ido ta lumshe tana mai zubda k'ollah ta kaici da kunya yaro ya zama shike juyata yana buga mata tsawa.

Shi kuma cikin sanyi yana ruggume da ita ya d'an ja jiki ya zauna bak'in gado da ita sannan ya juyo ya fuskan ceta a hankali ya jawota jikinshi ya k'ara ruggume ta tare da shafa kanta da bayan ta.

A hankali yace.

"Baby Na Allah ya miki albarka rabbi ya barni tare dake".

Kanta ya d'an tallabe sannan ya manna bakin shi kan tattausan lips d'inta jiki a mace ya rink'a kissing d'inta.

Ita kuwa a hankali ta janye bakinta ta dago ido ta tsura mai a kekkyawan fuskar sa cikin sanyi tace.

" Banda lfy".

A hankali ya had'a fuskokin su cikin rad'a yace .

"Meke damun ki ina ke miki ciwon?".

ido ta lumshe tare da dan karya wuya tace.
"ciwo na bai worke ba"

cikin tausaya mata yace .

"Waya jimiki ciwon? kuma a ina ya jimiki ciwon? sannan ki nuna min wurin ciwon".

a fili ta gane tabbayoyin shi ma na rainin wayo ne shiyasa bata san lkcin da ta saki kuka ba tana dan dukan k'irjinshi da hannu bibbiyu tare da cewa.

" Ban sani ba ai ka sani ba kai bane kaji min ciwo gashi ko tafiya da ker nakeyi har yanzu".

Dariya ya dani sannan ya kara ruggume ta cikin shafa bayan ta da zuge zip din rigar ta yace.

"Baby ke dince kin fiye matar dani kaina in na rab'e ki ban san me nake yiba gashi ke din kin fiye yarin ta ke yarin yace d'anya jilik shi yasa jiya kika wahala a hannuna,.
wad'an can tsoffin sun min adalci da suka bar min kuruci yarki su gama min komai".

Sai ya kuma ruggume ta tare da ce mata.
"ina sonki ina alfahari dake kin bani keutar da ba,a tab'a bani ba kece farin cikina za rayu dake bisa a mana da gsky ina rok'on Allah kada ya bani daman cutar dake,
iyayen mu sun gama min komai,
Pls Khadija ki soni koda rabbin yadda nake sonki ne".

Ya kari sa maganar yana zare mata rigar jikin ta tare da kontar da ita kan ciyar sa yana mai shafa k'irjinta.

Ita kuwa ido ta lumshe a hankali ta rik'e hannushi murya na rawa alamun zatayi kuka tace.

" Wlh ban worke ba dan Allah kayi hak'uri ".

K'ara shafa ta yayi cikin rad'a yace.

"waye ni? me sunana? ni me dinki ne?".

Cikin jin haushi tace.

" ban sani ba ni ka sake ni".

Murmushi mugunta yayi cikin kuzari ya birkito ta ya kontar da ita kan pillows ya haura kan ruwan cikin ta yana.

"Waye ni me sunan ni me dinki ne?".

Cikin tsoro da tuna azabar da take sha jiya iwar haka baki na rawa tace.

" Kai namiji ne kuma kai miji nane".

Cikin rawan jikin da ya fara yace .
"Toh me sunana?"

A hankali ta juya kai alamun kunya takeji bazata iya kiranshi da sunna da ta saba kiranshi ba cikin rawan baki tace.

"Ban san me kake so in kira ka ba".

Ajiyar zuciya ya sauk'e sannan ya zame ya ruggume ta jiki na rawa yace.

" ki kirani da *Zaujil almu'azzam*,
cikin sauk'i kice min zaujina".

Kai ta gyad'a mai tare da sa hannu tana goge hawaye a fuskar ta ,
a hankali yace .

"Kibar zubar min da wayenki masu tsadar gske a gareni kiyi shiru ki nitsu a hannun mijin ki kike".

Shiru tayi sannan ahankali tace.

" toh ka tafi d'akin ka".

Tashi yayi yazau na cikin sanyi ya nuna mata harshen sa a hankali yace.

"Kiss me sai na tafi".

Kafad'a ta make alamar bazata yiba ganin haka yace .

"Toh a nan zan kwana kuma zanyi abin da nake so ko baki worke ba".

Jin haka tace.
" toh rufe idon ka"

Rufe idon yayi sannan ya zare harshen yana kad'awa.

A hankali tasa bakinta ta kan baki shi ta kamo harshen tamai wani irin kissing d'aya wanda ya kusan haukata shi ba tare daya saniba ya d'anyi kara mai dan k'arfi wanda har Mami taji sannan ya rink'a sabbatu k'asa k'asa wanda duk Mami na dan jinshi.

Rik'eta yayi cikin rawan murya yace. "wayyo Allah na Allah ka barni da Baby na"

Ita kam fuskar shi take kallo tana mmkin hali irin na k'anin nata.

Shiko mik'ewa yayi cikin kamo hannuta ya tsaida ta a hankali yace.

"Zuge min zip din rigar nan tawa zan tafi kema ki samu kiyi bacci dan ni kam na sani bani ba bacci dama zuwa nai ki d'anji d'umin mijin ki in kuma ga ya jikin ki kuma kink'i ki nuna min ciwo namu".

Zuge mai zip

2 Comments On NAMIJI BAYA KADAN
avatar
yarima-ummi

12 months ago

Reply

Why won't I download it?

avatar
abasu-kala

12 months ago

Reply

Replying to yarima-ummi

You have to subscribe for our package before downloading

Please Login or Register in order to submit comment