Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi kanci ribar rayuwa.

πŸ€”πŸ€”πŸ€”Ta ina zan fara ne wai sisters na? domin tako ina Aysha Ali Garkuwa ta had'u ta kuma zuba basirar da Allah ya bata kan wannan littafi mai suna
NAMIJI BAYA KAD'AN tirk'ashi lallai wani kayan sai amale bigi sai bigi babban goro sai magogin k'arfe.

*Darrusan da novel dinnan ya koyar mana gasu kamar haka*

Littafi d'aya tak ya koyar ya fadakar har kan abubuwa 11 sai novel din hazik'ar mace
Aysha Ali Garkuwa
Suna mai farin jini a duniyar gizo-gizo suna mai shekin imani da ilimi


1 Ya tuna sar damu girma da darajan bin sunnan manzon Allah ta Auren bazawara kamar yadda Mahmoud ya auri Khadija alhalin yana saurayi matashi abunda yanzu samari suke kaucewa iyayensu suke kyamata.

2 sannan hak'uri yadda ya kamata magidan ta suke hak'uri da matansu kamar yadda Abbah yai ta hak'uri da Mamy tunda mu mata a kar kace muke idan ance za,a mik'ar damu da k'arfi saidai mu karye.

3ya tunasar da matasa matuk'ar kasan kana da k'arfin sha'awa toh ka d'auki mata kin yin Azumi kamar dai yadda Mahmoudu ya rink'a yi a forkon littafin kafin yayi Aure domin kare kanshi daga tarkon zina.

4 Sannan ya raya sunna ta ma aiki Mahmoud ya nemawa kanshi mafita ta hanyar yin Aure, matasanmu nawake kaucewa Auren suita zina.

5Ya nuna mana illar zato ko zargi ko k'iyeyyar da mafi akasari iyayen maza sukewa matan yayansu kamar dai yadda mamy ta gina tsanar Khadija kan zargin ita bazawara ce sannan ta rink'a musguna mata daga k'arshe taga sakaiya kan 'yarta.

6 Gareku yan mata ko zawarawa masu raina NAMIJI
Da akoi wannan rainakon a musulunci da Nana Khadija bata buk'aci Annabinmu Abin koyinmu ya Aureta ba abinda kuma muka sanine ya Aureta,
shine novel dinnan ya tunar damu.

7Hakuri da juri kamar yadda Mahmoud da Antyn Khadija suka rink'a hak'uri har Allah yasa Mami da Khadija suka gane cewa k'addara ta rigayi fata.

8 yarda da k'addara da kuma bin mgn iyaye kamar yadda Khadija ta daggana tabi mgnar iyayen ta ta ruggumi k'addara.

9 hak'uri da so kan gsky da amana kamar yadda Abida take yiwa Mahmoud so na gsky ta zauna da matarsa lfy dan ta samu yardan Allah da mijin ta ba kamar yadda wasu yan matan ke shiga gidan jen da niyar koran uwar gidan.

10 danne kishi bawai don baka son mijin ba sai don kasawo dan uwanka abinda ka sowa kanka kamar yadda Khadija tayi.

11 salon so mai tsafta

Ku tayi yad'awa Har ya isa ga marubu ciyar da kuma sauran yan uwa musulmai.
Aysha Ali Garkuwa Allah ya miki albarka Allah ya k'ara d'aukaki Allah ya biyaki da jannatul Firdausi da wannan tunasarwa da kika mana.
Muna jiranki a sabon novel d'in ki
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Documented by muhammad kabeer ping me on 0816011281
Thanks very much, ayshat ali garkuwa
Allah ya Ζ™ara basira ameen.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


2 Comments On NAMIJI BAYA KADAN
avatar
yarima-ummi

12 months ago

Reply

Why won't I download it?

avatar
abasu-kala

12 months ago

Reply

Replying to yarima-ummi

You have to subscribe for our package before downloading

Please Login or Register in order to submit comment