Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

takarda da biro tare da cewa.

"Watoh zaka iya rasa ranks kan wata can banza toh ba kuka zakayi ba ko kukan jini zakayi wlh a yau d'innan sai ka saketa,
kuma saki ba dayaba ba biyu ba saki 3 zaka rubuta mata".

Itako Abida ido tazubawa Mahmoud d'in cikin tausaya wa kanta ita harga Allah take son shi kuma take tsananin kishin sa shiyasa take jin tsanar khadija fiye da komai dan yadda yake gwada k'aunar shi a kanta sannan kuma tana jin tsoro kar abin ya k'ara sawa ya tsane ta dan yasan sanadin ta akeson raba shi da habittinshi shiyasa tafi so a koda yaushe tasashi farin cikin dan bata k'aunar abinda zai sashi ak'unci,
ganin halin da yake cikin itama a take taji kuma ya kufce mata.

Shi ko Mahmoud baima san tana yiba.

Cikin fad'a da bada umurni Mami ta kuma mik'a mai takardar cikin isa tace.

"gashi ka rubuta mata saki 3"

Cikin kuna ya tsura mata ido tare da karbar takardar ya d'aura kanshi kan kujera sannan ya kife kanshi kan tamardar ya saki wani iron marayan kuna gaba d'aya,

Jikinshi sai rawa yakeyi numfashin sa na dabur cewa .

Dai-dai lokacin aka fara k'iraye-k'irayen assalatu.

Murya na rawa yace.

"Mami kiyi hak'uri ki gafar ceni Inda wani abu da na mini cikin wannan aure da nayi Mami ina son matata".

A harzuk'e ta bud'i baki zatayi magana kenan dai-dai lokacin taji takun Abba Wanda ya tashi zai tafi masallaci shine ya shigo cikin gida dan ya tashesu.


K'iran forko da yayiwa Mami cikin sanyi tace.

" Na tashi".

Shi ko Mahmoud ido ya tsura mata murya a raunane yace.

"Ayyah Mami bari naje nai sallah inyaso sai nazo nai abin da kike so"

Ya fad'a cikin salon neman izini.


Fuska ta kuma murtu k'ewa tare da cewa.

"Ba Inda zakaje harsai ka rubuta shin gaba d'aya ma rubutun minti nawa ne?".

Abban da har ya juya zai fits,
sai kuma yaji kamar muryan Mahmoud d'in cikin sanyi yace.

" kamar muryar Mahmoud nakeji ko?".

Ido ya tsura mata cikin alamun Neman izini yayi mgn ko ya bari.

Fuska ta murtuk'e tare da kauda kai tace.

"Ehh shine yanzu ya shigo ya tasheni".

Juyawa Abban yayi cikin bada umurni yace.

" kai Mahmoudu fito mu tafi kar mu makara mu rasa jam,i".

Cikin sauri ya mik'e tare da ficewa,
Ita kuwa Mami bayan shi tabi cikin yin k'asa da murya tace.

"Kai tsaya".

A hankali ya tsaya tare da cewa.
"gani Mami"

Fuska takuma had'awa cikin fad'a tace.

"Wlh in ka gayawa Abbanku Allah ya isa kuma in kaje baka dawoba Allah ya isa".

Hannu yasa ya dafe kirjin shi dake harbawa kamar zai balle ya fito murya na rawa yace.

" Insha Allah ba zan gayawa Abbana ba kuma zan dawo na aiwatar da umurnin ki".

Kai ta jinji sannan cikin jin dadin vin nasara ta juya ta koma d'akinta.

Shi kuwa Mahmud cikin layi da farga ba
gaba d'sya k'afun shi sai rawa suke a haka ya daure yayi alwala sannan ya wuce masallaci.
A hanya ne ya rubuta wa Anty Rayhana text abinda Maminsu ta sashi aika tawa.

A masallacin ko a na idar da sallah ya d'au k'ur,ani mai girma ya fara karatu cikin halarto da kushi,i da meda lamuran shi ga rabbi.

Ya d'auki tsawon lokaci sannan ya rufe k'ura,anin tare da yin sujjada cikin k'ank'an da kai da neman agajin a gun
maha liccinmu yai ta addu'a,
Sai 7;30 dai- dai ya nufi cikin gida kai tsaye,
tafiya yake cikin gajiya kamar wanda ya kwana aikin k'arfi sai yayi tafiya kad'a sai kuma ya tsaya yaita maida numfashin sa.

A dai'dai dan konan da zai sadaka da cikin gidan ne yayi kicibis da khadijan shi rik'e da hannun Nabila tana.

"Kiyi sauri in kaiki kar Mlm Mati ya gaji da jira gashi kin sanman bakya son bulalan malamai".

A hankali ya d'an ja baya tare da tsura mata ido suna zuwa saitin inda yake Nabila ta saki hannuta cikin sauri taje gaban shi,
a shogobe tace.

" Hamma Mahmoud yau ka kaini school mana ni kullum sai Mlm Mati ke kaini k'awaye na har suna min dariya wai ni banda yaya".

Kanta ya d'an dafa cikin sanyi yace.

"Nabila Ai wannan yayan naki kam baki da Yaya dan ana shirin raba ni da rayuwa ta".

Cikin rashin fahim ta yarin ya ta kalleshi fuska a karye tai narai- narai da ido a hankali tace.

" Mamma ba kyau fad'an haka fa".

Ajiyar zuciya ya sauk'e tare da tura k'eyar ta yace.

"Kije in Allah ya kaini goben ina raye zan kaiki".

Cikin murna tace toh sannan ta fice tana tsalle.

Ita kuwa khadija tunda suka had'u ta kauda kanta sai dai tana kallon shi k'asa-k'asa a ranta take mmkin irin ramar da yayi gaba d'aya fuskar sa tayi fiyau sai tsawo sannan ga wani irin numfashi da yakeyi.

A ranta tace
" ko menene ke damun shi rai oho"

A hankali ta jiya zatayi cikin gida ,
da sauri ya k'arisa gunta cikin rawan jiki yasa hannu ya jawota ta fad'a jikinshi k'irjinta ya gogi nashi lokaci d'aya ya rink's lumshe ido cikin sanyi ya k'ara ruggumo ta ya matse ta a k'irjinshi cikin sanyi da rawan murya yace.

"Ko wanne hali na shiga kece sanadi sonki shine sanadin farin ciki na".

Its kam tureshi take tana.

" Me hakan".

Shiko samun ta bud'e bakin ne ya samu damar had'e bakin su wuri d'aya cikin rawan jiki ya cabko tattausan harshenta tare da ruggume ta da hannu d'aya d'ayan kuma cikin rigarta yake tura hannun yana lalimo dukiyar fulanin ta.

Tureshi take da iya k'arfinta amman ta kasa, a hankali suka fara jin taku alamun akwai mai zuwa ta wurin.

Itako Mami cikin fad'a ta fito da nifin taje ta same shi har d'akin shi dan yaxo ya rubuta sakin.

Ita kam khadija jin alamun tafiyar na k'ara matsosu yasa ta tureshi da iya k'arfinta.

Wani irin numfashi ya fixga tare da lumshe ido cikin sauri ya jingina da gini tare da kamo hannuta.

Mami kam tana shan kona ganin su yasa ta k'ara cika cikin fad'a da jin haushi tace.

"Toh mak'ale mata mammanne mata dan anace bita zai-zai sai kaxo in ta barka".

Ita kam khadija tana ganinta ta fizge hannuta sannan ta juya tayi gaba cikin kunya da takaici.

Shiko a sab'ule yabi bayan Mamin suna shica ko zama batayi ba bare ta barshi ya zauna takardan da biro ta mik'a mai cikin rashin sassauci tace.

"Gashi karb'i yanzu yanzun nsn rubuta mata saki 3 lafiyeyyyu inko ba haka ba wlh sai na d'agama nono dan ba kai kad'ai na haifa ba bare kasani hawan jini".

Tsoron furu cinta da fargaba ne suka dursun mai a k'ahon zuciya lokaci d'aya jikinshi ya fara b'ari numfashin sa na dabur cewa zufa mai zafi ya rink'o ke tomai tako ina,
gaba d'aya k'afunfunshi suka fara kad'awa alamar bazasu iya d'aukar nauyin shiba a take kuma sai jiri da duhu ya rufe mai.

Cikin tsawa tace .

" ko sai naja Allah ya isannne?".
can sama yakejin maganar ta cikin gigita ya aza boron kan takardar sai kuma kawai yayi luuu ya yanke jiki ya fad'i a.........


By garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 2⃣4⃣to2⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


Pure moment of life writer's
P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com


A sume ya fad'i ga hannushi da ya bugi jikin sho glass ya tsage tare da fere mai hannu,
Abida ce tayi kamshi da sauri cikin tsoro da firgici kanshi ta tallabe tana juyawa tare da kiranshi cikin d'aga muraya tana.

"Mahmoud ka tashi Mahmoud ka tashi mana".

sai ta kuma juyawa gun Mami cikin kuta tace.

"Mami kallifa baya numfashi Mami ki duba hannun shi fa jini nata zuba".

Gaba d'aya ta gigice ta gigita Mami.

Abba da yanzu ya dawo masallaci ya shigo cikin gida ya nufa kai tsaye dan Anty Rayhana ta kirashi ta mai bayanin abin da Mahmoud ya tura mata,
gaba d'aya ya hatsalo sai kuma gashi yana shiga yaci karo da kukan Abida dake ta cewa.
"Baya numfashi fa Mami ki duba".

Anty da Abba tare suka shigo har suna had'awa da gudu suna shiga kan Mahmoud sukayi Abba ya tallabeshi ko ina ya d'aga a sake.
Cikin takaici,
Ya mik'e ya nufi Mami ya nunata da yatsa tare da zare ido cikin rawan murya yace.

"Kashe shi ki huta ehh Amina kashe Mahmud d'anki ne ba wanda ya haifa miki shi gashi ki nemi guba ki zuba mai ki k'arisa shi".

K'ara matsota yayi kamar zai yayyarfa mata maruka yace wlh.
."ki Sani a binki ne ana miki abin da kike so gudun fitina Amman na lura ke sam baki san kara ba toh wlh ki sani duk abin da ya samu d'ana zakiyi bayani a kotu".

Gaba d'aya Abba ya gigice sai fad'_@ yske surfawa Mami Lamar zai bugeta.

Anty CE tai maza ta d'ebo ruwan sanyi tazo tana yayyafa mai amman ina a banza.

Ita kuwa Mami gaba d'aya jikinta rawa yake ta kasa yin komai sai zufa dake keto mata sannan ga wani iron sanyi da takeji yana ratsata hat cikin hanjin ta ido ta tsurawa dan nata yana konce kamar gawa.

Abida kam said kuka take.

Shima Abba gaba d'aya ya hatsala said fad'a yake .

Anty ce tai tunanin kiran Family Doctor su,
cikin karra mawa Dr Aliyu yace gashi nan zuwa.

Shi ko Abba har yanzu fad'a yake yana.

"Amuna aure,
aure like son rabawa sunnan ma aiki yaro yana son matar sa ki tirsasa shi ya sake ta har kina kirarin tsinewa d'anki toh gashi ki kashe shi ki huta".

Mami kam ba bakin magana said k'ollah.

Dr Aliyu yana is a ya fara dubs lfyar sa tare da bashi tai makon gaggawa Amman had yanzu bai farfad'o ba said dai Dr ya basu tabbacin zai iya farfad'owa ko yaushe.

Abu Lamar wasa har yammah Mahmoud bai motsaba.

Ita ko khadija run da safe da suka rabu dashi ta koma d'akin Anty ta konta haka kawai sai ta rink'a jin sanyi a hankali bacci ya kwace ta itace bats farka ba sai Azahar nam ma tana sallah ta koma zazzabi mai zafi ya rufeta,
bats kuma tashi ba said yanzu da Anty ta shigo ta zauna gefen ta a hankali tace.

"Khadija Mahmoud bai da lfy run safe take sume hat yanzu bai farfad'o ba".

Shiru tayi tare da d'an tafiya tunani said kuma tayi magana a hankali tace.

"Allah hoinu"

"Amin"
Anty race tare da tsura mata ido.

Ita kuwa had ta Shiva toilet danyin Alwala said kuma ta fito a hankali tace.

"Anty shine kuma ba,a kaishi Asibiti ba aka barshi a gida?".

Ido ta sake zuba mata sannan tace.

"Run da safe doctor Aliyu da dr Hamida ke kanshi kuma sunce insha Allah zai farfad'o dan sun mai duk abinda za,a mai a asibitin".

Ksi ta jinjina tare da shigewa.
Tana fita ta samu Anty ta fita cikin rawan sanyin zazzabin tai sallan lokaci d'aya kuma zazzabin ya k'aru haka yasa dole ta late kan gado tana mai rawan sanyi.

A parlon Mami kuwa Abida da Anty Rayhsna da sulaiman da Yaya Auwal duk sunyi cirko-cirko,
Abida da Anty Ray ksm kuka sukayi har ido ya kumbura.

Ana fara kiran sallah Abba ya kalli Auwal cikin kaushin murya yace.

"Auwal mu maids Mahmoud d'akina gashi mak'aliba tayi"

Cikin sanyi Mami ta kalleshi a hankali tace.

"Kaji hak'uri Slhj ka gafar ceni tunda zaku tafi masallaci Ku kaishi kan gadona na no zan kula dashi kafin Ku dawo mu tafi hospital".

Bai ko kalli Inda take ba,
itako ganin yaka yasa ta saki kuka
Auwal kam ido ya tsurawa mahai finshi sannan ya kslli Mahsifi yarshi ya kuma kalli k'aninshi fake sume gasu Rayhana dake ta kuka,
Kawai said ya tallabo Mahmoud din shima ya rink'a zubda k'ollah.

Ganin haka yasa Abba yace su ksishi ian gadon Mamin.

Sun kaishi kenan suna kontar dashi yayi wani at I shawa mai sanyi said kuma ya damk'i hannun Abba cikin sanyi da rawan murya irin na mara lfy yace.

"Ayyah Mami na dan Allah karki tsine min Mami am ki samin al'barka,
Mami ki fufa min asiri kar ki rabani da matata wlh ins son khadija bazan iya rayuwa ba itaba".

Jin muryarshi yana samb'ayu yasa su Mami da An y suka shigo da sauri.

Abba kuma hannushi ya rik'e cikin k'aunar d'an nashi yace.

"Kontar da hsnkalin ka Mahmoud ba Wanda zai rabaka da matar ka said Allah kaji ko ka nitsu"

Shiko kara damk'e hannun Abban yayi yana surutai data dukkan alamu bai gama dawowa hayyacin saba.

Da k'yer Abba ya samu ya zame hannushi data nashi sannan ya tafi masallaci.

Har akayi isha Mahmoud bai gama yin normal ba said,
da suka dawo me Abba yayi ta mai Addu,oi sannan ya dawo haiyacin sa.

Auwal me ya taima ka mai yayi wonka a toilet d'in Mamin sannan yayi sallah Mamin ta kawo mai abinci ya d'anci,
sannan cikin rashin kuzara ri ya koma ksn gado.

A hankali ya konta cikin sanyi yasa hannu ya kamo hannun Maminshi muraya na rawa yace.

"Mami na ki gafar ceni ki samin albarka ki barni da matata ina sonta".

Kanshi ta data cikin sanyi tace.

"Allsh ya ma al'barka Mahmoud am ina tausa ya ma d'ana wacce lake k'ok'arin mutuwa a kanta ita ko a jikinta Iowa na zirga-zirga a kanka Amman ita ko kallon arzik'ibbska ishe ta ba".

Mita da rashin mutunci tayi ta surfawa Anty fake zaune a gun.
Auwal da Rayhana kam ganin haka yasa suka fice abinsu suka mussu sai da safe,
Ita ma Anty d'akinta ta koma.

Tana shiga ta samu khadija na zaune kan gadon said rawan sanyi take ga iska hadarin da ya had'o sai walk'iya ake iska mai sanyi na busawa.

Cikin had'e fuska tace.

"Wlh khadija wani masifan kece ke jawo mana fisabilillahi ai ko wanda baki sani ba,
kikaji bai da lfy harda suma kyeje ki dubashi bare d'an uwanki kuma mijinki kab gidan nan in baki da lfy wlh shine forkon gai daki Amman kinyi burus da ciwonsa gacan uwarsa ta samu abin zagi,
dan haka maza yanzu ki mik'e kije ki dubashi".

Cikin rawan sanyin tace.

"Ayyah Anty nima fa banda lfy
ne".

Harara kawai ta watsa mata tare da konci.

Ita kuma cikin layi da rawan sanyi ta nufi d'akin Mamin a k'ofar parlour sukayi kicibis da Mamin.

Cikin tsanar ta ta watsa mata harara tare da cewa "toh uwar a nace" sannan ta wuceta ta fita ta nufi d'akin Abba dan itace tai girki.

Ita kuwa a hankali tayi SLM tare da shiga bedroom din can ta hangoshi kwance kan gado Abida na sunkuye a kanshi tana gyara mai rufu wasa da blanket.

Abidan na ganin ta ta juya ta fita cikin takaici da tsanar ta da kishin ta mai zafi kai tsaye d'akin Amira ta koma ta k'anta.


Ita kuwa Khadija a hankali ta zauna gefen gadon dan jirin da takeji cikin sanyi tace.

"Ya jikin?".

Bai kula taba saida lumshe ido da yayi dan in k'amshinta a hankali ya kuma zurawa bayan ta ido .

Itako a zaton ta baiji bane shi yasa cikin sanyi ta kuma cewa.

"Ya jikin?",

Lumshe ido ya kuma sannan a hankali ya mirgino ya Matso gare ta cikin sanyi yasa hannun shi duka biyu ya ruggumo k'ugunta tare da manna kanshi a bayan ta cikin kasala yace.

"Ba sauk'i dan ban samu mgnin ciwon dake damuna ba".

Jin ya fara lalubo k'irjinta yasa cikin hanzari ta mik'e da nufin tafiya lokaci guda kuma ruwan sama ya kece kamar da bakin k'orya.

Shi kuwa hannunta ya fizgo ta afka kanshi cikin sauk'e ajiyar zuciya yace.

"Hahhhhh shhhhhh,
Ina zaki jije ki kalli halin da make cikifa ina buk'atar taima konki dan yanzu lkcin kine Abida tayi nata da rana".

So take ta kwace kanta Amman ta kasa shiko.

Rugume ta yayi sannan a hankali ya zuge zif din rigarta jiki na rawa ya kunce d'aurin zanin ta,
a hankali ya zaresu data jikinta ya cillasu gefe cikin rawan jiki ya zare jallabiya yan jikinshi ya wurgashi can kasa.

Gaba d'aya jikinshi ya d'auki b'ari cikin gigita ya manna bakin shi kan.....


By garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 2⃣6⃣to2⃣8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com

Kan nata tattausan harshen ta ya cabke cikin kewar ta da begenta ya rink'a tsotsarta tamkar ya samu lolipop.

Ita kuwa ido ta lumshe dan gaba d'aya ya juyata ya hanata sakat sai kamo ta yake yana manna ta da jikin shi yana wani irin numfashi.

Gaba d'aya ya rud'e ya rud'ata cikin rawan jiki ya zame bakinshi daga nata a hankali ya dan zauna tare da jawota jikinshi kan cinyarsa ya d'aura ta hannun shi sai rawa suke a hargitse ya dire hannushi kan dukiyar fulanin ta ya rink'a matsa su da shafa su yana mai sarrafa ta cikin iyawa da korewa.

Ita kuwa tureshi take cikin raunin murya irin Na Mara lfy tace.

"Wayyo Allah na ka barni mana nona Na zafi me kaha wlh banda lfy zazzab'i ke damuna.

A hankali ya kai bakinshi kan kunneta cikin rad'a yace.

" Ba zan iyaba na gaza,
hak'uri na ya k'are ina buk'atar jin d'umin jikin ki khady bazan iya barinki a wannan dare mai cike da ni,imomi ba ki jik'aina ki matso gareni".

Sosai jikinshi ke bari muryar shi Na carke wa sai numfashi yake fiddawa sama-sama.

Kara matsota yayi cikin buk'a tuwa yace .

"Duk Abinda nai miki sonki ne sanadi bazan iya hak'ura da keba ki barni Khadija a Yau d'in nan mu cika igayar Auren mu".

Tureshi tayi ta tashi zaune zata mike ya kuma jawota kan ruwan cikinsa cikin rudewa ya rink'a juya mata kai alamun kar kiyi min haka karki gujeni dan zuwa yanzu ko yace zaiyi mgn bazai iyaba, daya bud'e baki sai yaji numfashi sa Na fizga sai jikinshi dake b'ari kamar mazari.

Kontar da ita yayi cikin sanyi ya mata rumfa da faffad'a d'an k'irjinshi harshen sa ya zura mata cikin bakinta alamar ta kama ta tsotsa ito ko sai kauda kai take tana sa nata harshen tana ture nashi.

Ganin bazata yiba yasa ya sake mata nauyinshi kan k'irjinta tare da,
tallabe kanta ya k'ara had'e su da kyau.

Cikin wahala da nauyin shi ya mata yawa kan k'irjinta tuni ta fara jin numfashin ta na d'aukewa jikin wahala.

Ta cabke nashi harcen ta fara mai wani irin salon kiss da yasa shi sakin wani numfashi da yake shirin fita da ranshi gaba d'aya jikin shi ya d'auki wani irin kerma a hankali ya zame k'irjinshi tare da k'ara tura mata harshen sa sannan yasa hannu bibbiyu ya rink'a murza k'irjinta yana wani irin nishi kamar zaki gaba d'aya jijiyoyin jikinsa sukayi rud'u-rud'u.

Ita ko zuwa yanzu tsoro da firgici sun cikata sai zame bakinta tayi cikin kuka ta rik'e hannushi tana juya mai kai da zubda k'ollah.


Bai kula taba sai sunko yayi ya rink'a juyawa da yayi ya rink'a bin duk jikin ta da sub'b'ata wuyanta ya rink'a shafawa har zuwa kan k'irjinta a hankali cikin tafiyan tsutsa ya gaggaro kan cikinta harshen sa yasa cikin hudan cibiyar ta yana wani irin lasa da huta mata iska d'aya hannushi kuma ya d'aura kan bresat d'inta yana wani irin murza shi a hankali ya maida kanshi kan mararta cikin wani irin salo yasa harshesa yana mata wasu launuka masu wuyar man cewa .

A hankali jikinta ya fara amsar sak'onnin shi ta rink'a wani irin mik'a tana k'amk'ame hannushi tana wani sassan yar ajiyar zuciya.

A hankali ya dawo da kanshi saitin k'unneta d'auke war numfashi da in,na da rawan murya yace.

"Ya dai Khadija me kike ji ne me kike so nai miki?".

Kai ta rink'a juyawa tare da rumtse ido dan tsabar kunya da takaici wai yau ace Mahmoud ne kan ruwan cikinta har yana tsotse duk wani sashi na jikinta har yana tabbayar ta me takeji.

A hankali ya kuma manna bakinshi kan dukiyar fulanin ta yana tsotsa kamar yaro.

Hannuta tasa cikin sumar kanshi a hankali tace.

" Hahhhhhhhhhhhh Plss ka bari ban sooooo".

ido ya tsura mata cikin rawan jiki kar-kar yace.

"Kin tabbata bakya so khady bakya so na barki?".

Ya fad'a yana murza hannushi kan mararta wanda hakan yasa ta yunk'uri da k'arfi ta fad'a kan k'irjinshi tana tura kanta tsakanin wuyanshi da k'irjinshi tare dasa hannu ta damk'e hannu shi tana.

"Wayyo Allah naaa Mahmouddddd barni bazan iya ba zafi ina jin tsoro wlh bazan iyaba".

Sosai jikinshi ya kara narkewa jin yada take wani irin kiran sunan shi in bai manta ba tun randa aka d'aura musu Aure bai sake jin ta
kira sunan shi ba,
sai yau sannan wani tunani ya d'arsun mai a rai shin wai zafi takeji.

Ita kuwa zuwa yanzu tsoro ne ya rufeta haik'an k'adaran yadda taji k'anin nata yake shirin rebata da budurcin ta.

Shiko fuskan ta ya tallabe cikin rawan jiki da kai ya rink'a juya mata kai alamar "pls barni na samu nitsuwa dake d'aure ki bani hak'k'ina"

Ita ko tureshi tayi cikin k'arfi da tsoro ta sauk'a k'asa jikinta duk sai bari yake.

Zaninta ta lalubo zata d'aura ta gudu har ta juya taji yayi wani irin gurnani cikin tsoro ta juya ta zuba mai ido.
tashi yayi zaune cikin azaba ya durk'usawa kan gadon ya matse hanna yenshi cikin cinyoyin shi ya rink'a had'a kanshi da kan gadon yana murzawa.

Ido ya tsura mata cikin azaba ya murza kanshi kan kafad'ar shi yayi wani irin luuu da idon shi,
baki ya bud'e da nufin zaiyi magana kuma sai kawai numfashi sa ya.


carke duk idanshi suka kafe alamun zai iya suma koma mutuwa baki d'aya.

Allah sarki mace mai rauni da tausayi bare kuma d'an uwa kuma d'an uwanma da suka shak'u.

Gaba d'aya sai ta tsure ta juya cikin tsoro ta haura kan gadon kanshi ta tallabe cikin kuka tace.

"Broz zaka jiwa kanka ciwo fa ga yadda numfashi ka ke fita".

Shiko yana jinta a jikinshi ya yawota da k'arfi ya kontar da ita a hargitse ya mata rumfa da k'irjinshi tare da matse hannuta .

Cikin fizgar numfashi da magana yace
"zan mutu in ban rab'e kiba"

Ita kuwa kuka tasa tare da rik'e damtsen hannushi tana.

"Wayyo Allah na wlh ban tabayi ba ina jin tsoro wlh Mahmoud kafin k'arfinta zaka cutar dani".

Ai bai jinta bare ya sahir ta mata,
gashi shi a zatonshi ita yar hannuce al halin kuwa bai saniba fili take a leda rashin sanin yasa ya mata shigan k'arfi da tunanin ba matsala.

Ita kuwa Khadija cinkin wani irin bak'on yanayin da taji ya ratsa rayuwar ta azaba mai tarin yawa ta sonki dukkan jikinta cikin rashin sanin halin da take ciki ta kafe yatsunta a damtsen hannun shi har saida hannun nata ya kama karkarwa fara tun ta suka soki jikinshi da k'arfi ta yunk'uro ta tura kanta cikin k'irjinshi cikin azaba ta tsaki wani irin k'ara mai k'arfi tare da mimmik'e k'afafunta dan azaba.

Shi ku cikin jin abin da baiyi zatoba ya k'ara manna mararshi kan tata marar lkci d'aya ta wani yi wani irin firgiceccen..


By Garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 2⃣9⃣to3⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com


K'aran da tayi sai da Anty ta jita
Mami dake part din Abba ma ta d'anji k'aran kad'an.

Ita kuwa cikin azaba ta k'ak'k'ame shi tana mai wani irin kuka da bashi hak'uri da tuba da magiya juya kanta kawai take dan zafi da rad'ad'i.

Shi kuwa zuwa yanzu bai san duniyar da yake ba,
bare yasan halin da take.

Can zuwa d'an wani likaci tayi wani irin yuk'k'ura ta damk'e hanna yenshi tare da sakin wani irin wahalellen k'ara cikin Jan numfashi sai ta kuma sakewa ta maida kanta jikin pillow a sume tai luf ba numfashi bare kuka ko motsi.

Shi koma har saida hak'arsa ta cimma ruwa,
sannan ya sahirta mata,
cikin wani irin sanyi da yaji yana ratsashi ya zame ya konta gefen ta cikin k'arfin hali da rawan sanyin yasa hannu ya jawota jikinshi ya ruggume ta cikin k'irjinshi tare da jawo blanket ya rufe su kanta yake shafawa yana d'an bubbuga bayanta yana mai rawan sanyi so yake yayi mgn amman ya kasa gashi shi baima san a sume take ba,
daya bud'e baki zaiyi mgna sai yaji numfa shinsa na fizga hak'oran sa su rink'a dukan juna yana kat-kat,
sai k'ara ruggume ta yake wai ko zaiji saukin sanyin da yakeji amman ina a haka yayi ta rawan d'arin har aka fara kiraye kirayen sallah.

Yana ji yana son tashi amman ya kasa sai kar karwa da yake ko mgn ta ga gareshi yanaji har aka shiga sallah ya kasa tashi.

Cikin ranshi ya rink'a Addu,a
Ana idar da sallah ya fara jin wani irin zufa na

2 Comments On NAMIJI BAYA KADAN
avatar
yarima-ummi

12 months ago

Reply

Why won't I download it?

avatar
abasu-kala

12 months ago

Reply

Replying to yarima-ummi

You have to subscribe for our package before downloading

Please Login or Register in order to submit comment