Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shiga taitayinki fa da gaya min duk mgnar da tazo bakinki wlh zaki k'ona kanki ina gaya miki ki kama bakinki da cemin yaro tam".

"Toh fa Sannu yayana ai kam dole nace yaro kai ba yaron bane"?.

sai ta kuma sa dariya ta nunashi da yatsa sai ta kuma dariya tana
fad'in.

" kalle ka fa yaro ko rink'a baka faraba bare ka gama wai shine harda wani zakayi Aure Amman dai sai in Yar k'auye zaka Aura ko? yar 12 years kai wlh kai kam ma ba wanda zai baka yarsa".

Dariya take sosai tana fad'i mai abinda bai sonji.

Cikin tunzura ya damk'o hannu ta ya matse da k'arfi har saida taji hannun ya bada sauti das sannan zafi ya ratsata har saida ta zaro ido woje tare da cewa.

"Wayyo hannuna kai Mahmoud karyani zakayi ka sake min hannu kaji mugunta dan na fad'i gsky".

Shi kuwa ido ya tsura mata sannan ya k'ara matsota yana mai piki-piki da ido tuni fuskarsa ta juya k'ara matsota yayi har kamar zai danneta jikin marfin motar murya na rawa yace.

" Wlh kina jawa kanki fitinar da bazaki iyaba kici gaba da cemin yaro wata ran zakiyi nadama".

Ita dai hannu daya tasa tana kai da Allah sakar min hannu dan ni ba Sa,ar kabace sai ka jira y'ar shilan da zaka sauran ita zaka zarewa ido bani ba ehe"?

dariya mugunta yayi sannan ya fizgota saida ta fad'a jikinshi ya matseta cikin k'irjinshi lkci d'aya ya fara sake kan mota suna k'ok'arin afkawa cikin ramin.
Ita kuwa cikin jin zafin yadda ya matan da takaici wannan wanne irin rainine ko iskanci hannu tasa ta hankad'eshi amman ta kasa k'watar kanta cikin takaicin tace.

"Me haka Mahmoud ban son iskanci ni Sa,arkace ko rashin kunya zaka nuna min aikin banza yaro dan kaga ana wasa da kai sai kuma raini ya shiga".

Kicini ya take ta k'wace kanta amman ta kasa sai shi da kanshi ya saketa tare da juyawa ya kalli titi.

Habawa ita kam Khadija fad'a take kamar ta mareshi dan ya cikata tab.

Shi kuwa shiru yayi yana tuk'i sai zufan da ya keto mai duk da sanyin AC hannu yenshi kab rawa suke. So yake yayi mgn Amman kuma ya kasa bazai iyaba ko yace zai maganar zatake fita da i ina shiyasa sai kawai ya kame lips inshi na k'asa yai ta tsotsa yana jinta tana ta bala,i harda cewa.
" ai kai dole amaka Auren tun baka jamana abin kunya ba aikin banza aikin wofi"

Shi kam bai kulaba har suka dawa ana bud'e musu gate yana shiga ko parking bai k'arisa yiba ta kama k'ok'arin bud'e mota zata fita shiko komawa yayi ya jingina jikin sit sai numfashi yake fiddawa cikin sanyi.

Cikin fad'a tace.
"Ka bud'e min in fita dan ina da abinyi"

Cikin wani irin murya yace .

"In in nak'ifa, ina gaya miki kibini a hankali"

sun kuyowa tayi zata dannan pin d'in dan ta bud'e.
Cikin isa yace.
"Allah in kika yadda kika tab'ani wlh zakisha matsa, ba abinda kika iya sai baki ai tida kince ban fara rink'a bama bare Na gama, ako bai kamata ki kasa k'wace kanki a hannuna ba"

Komawa tayi ta zauna danji zai kuma matseta cikin had'e fuska tace.
"Wlh ka bud'e min banson mgn da kai"

Ajiyar zuciya ya sauk'e sannan ya bud'e mata tana fita.
ta juyo ta watsamai harara tare da Jan tsaki ta juya ta tafi ko kayan bata dauka ba,

Shima fita yayi tare da binta yana.

" ba laifinki bane Amman time na zuwa zaki bari"

A bakin shiga cikin gidan suka had'u dasu Abba da malam Abubakar Na fitowa

tare suka dan kauce suka basu hanya tare da gaishesu mlm Abubakar ya fara amsawa cikin girma yace
"Allah ya muku albarka yasa haske a rayuwarku".

Tare suka amsa shi oga yasan wacce Addu,ar akayi musu itako ta dauka a matsayin su na yaransune suka musu Addu,arga,

Suna wucewa Abba yace "kai Mahmoud zonan"

Ita kuwa cikin gida ta shige abita.

Tana shiga parlon Anty ta shiga inda ta samu su Anty da Su Goggo Zahra gasu Aysha dasu Rayhana da Fatima dama duk sunzo Anty Rayhana tana yar fawa Amarya Amira kitso suna ta hira da nishad'i tana shiga suka bige da hira suna ta raha, har dare yayi sanyi sannan suka farashirin bacci Fatima ce ta kalli Khadija cikin kula tace.

"Ni kam Khadija ina dinkin namu kin dawo shiru kinsan harda nasu Mami da Anty sannan harda na Amarya"

Tsaki ta dan ja tare da kwanciya tana dan k'ulle igiyar rigar baccin ta
tace
"Kayan suna cikin motar Mahmoud sai goben zai kawosu "
Ajiyar zuciya Anty tayi tare da cewa "har naji tsoro kar bai d'inka ba"

Dariya sukayi tare da kwanciya.


*Kashe gari*
da safe misalin karfe 11 k'ofar gidan Alhj Ibrahim cike yake mak'il da Al,ummar Annabi manyan mutanen masu fad'a aji da malamai manya da matasa da yara tako ina a cike ake.

Haka kuwa cikin gida
ma makil yake yan uwa da abokan arziki.
Su Khadija an tasa Amira a gaba dasu Fatima suna ta mata tsiya ita ko tuni ta nemi idannunta.

Cikin juyawar iska sautin d'aura Auren _Mahmoud Ibrahim Mahmoud_ da *Khadija Sani Mahmoud* ya ratsa kunnuwan illahirin mutanen dake cikin gidan cikin mmk da Al,ajabi aka rink'a kallo kallon juna.

Cikin sanyi Goggo Zahra dake gefe tace.

"Alhamdulillah Allah ya sanya Alkhairi Mahmoudu Allah ya tayaka rik'o"

Rayhana ce cikin kad'uwa tace.

"Goggo Wai wanne Mahmoud d'inne yayi Aure kuma da wacce Khadijan"?

Lkci d'aya kuma Aysha ma tace .

"Nima an d'aure min kai Wai da gske Mahmoud ne yayi Auren"?.

Mami ce ta fito cikin bak'in ciki da had'e fuska da takaici taje gaban Goggo Zahra cikin fushi kamar zatayi kuma tace.

" fisabilillahi Zahra yayanki yayi mana adalci ace ina Mahmoud ina Aure kuma ko Aure zaiyi ai sai a nema mai dai-dai dashi ina Khadija ina Mahmoud"?.

Khadija dake gefe cikin mmk da kad'uwa ta zazzaro ido woje tare da dafe k'irjinta
Murya na rawa tace.

"Wai me kuke fad'a ne ban gane kan mgnar ba Wai wacce Khadija kuma wanne Mahmoud d'in"?.

Cikin fushi Mami tace
"waye kuma in banda ke akwai wata Khadijan ne bayan ke kin juya k'ok'olwan yaro"

Anty ma dake gefe cikin mmk tace
"Mami Khadija nanne aka aurawa Mahmoud"?.
Goggo Zahra ne cikin had'e fuska tace
" toh haramun ne ko yayuna basu kai suyi ikonsu kan yaran su bane"?
Kamo hannu Khadija tayi cikin kula tace

"ki nitsu ki rik'e mijinki Allah yasa shine mijinki na har abada rabbi yasa sai mutuwa ce zata rabaku".

Lkci d'aya Hawaye ya ballo mata kamar da bak'in kwarya cikin zubda k'ollah tace.
" Na shiga uku Goggo Zahra me kuke nufi. Mahmoud k'anina shine kike kirada sunan mijina"

Sai kuma kuka mai k'arfi ya kofce mata fad'a wa jikin Goggo Zahra tayi cikin kuka mai tsuma rai da kaji kasan zuciyar mai yinshi cike yake da takaici.
Cikin kukan ta rik'e hannun Goggo Zahra ta kalleta fuska duk hawaye tace.
"Goggo Zahra ase yanzu Dan Allah ya jarabceni da mutuwar Aure sai a maidani tamkar y'ar kaza Goggo Zahra a rasa Wanda za,a cusamin sai Mahmoud yaro k'arami Goggo yanzu su Abba ne suka min haka me Na aikata musu da zasu hukuntani da haka".

Cikin bacin rai Anty da ke gefenta ta yarfa mata mari baki na rawa tace.

" iyayen naki kike gayawa haka ase basu isa dakeba kenan Khadija ase bazaki iya musu biyeyya ba"?.

Ita kam Khadija zuwa yanzu duhu ya rufe mata ido lkci d'aya ta fara jin jiri.

Kalaman, Mami yasata ta k'ara rud'ewa
Cewa take
"Ji muna furci ai da saninki bake kikace kar a gayawa kowa ba Dan gulma yanzu kice baki saniba"?.

Cikin kuka tace.
" Wlh Mami ban saniba wlh bada yardana akayi ba ".
Sai Kuma ta zame tayi k'asa cikin.......

By Garkuwan Fulani
Maman Jabeer da ikram da Ibrahim😍😘
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 7⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com

*Bani da lkcin ku bare nace naji zafin zantu kanku a kaina zaginku kanku zai koma abinda na sani baku da damar dakatar dani akan harkar nan na rubuce-rubuce baku isaba dan baku kuka saniba kuma bansa ko wacce karantawa a doleba kuma bazan FASA abin danayi niya ba fans Na muje zuwa ga Mahmoud on top*



Zamewa kan gado tayi tare da kife kanta cikin pillows ta saki kuka mai tsuma rai tana kukanne har numfashinta na fizga,
Goggo Zahra yace ta matso kanta cikin sanyi tace.

"Haba Khadija Aure fa akayi muku ba zaman banza ba Mahmoud fa d'an uwanki ne shin akwai abinda baki sani bane a yanzu ba abinda ya rage face kiyi biyeyya ga Allah da manzonsa sai kuma kiyiwa iyayenkin d'a,a kiyiwa mijinki biyeyyah".

Mgnar Goggo Zahra k'ara sata kuka tayi dan ji take kamar wuta take watsa mata in tace Wai Mahmoud mijinta ne tuni fuskarta ta jeme tayi jazir idanta duk sun kumb'ura lkci d'aya muryarta ta disashe har sautin kukan bai fita sosai,

Ayyah Aysha ma sai k'ollah tai ta sharewa dan tasan ba,ayiwa yar uwarta adalciba
Anty Rayhana dama mai sanyi ce da tausayin yan uwanta zama gefenta tayi tana.

" Ayyah Khadija kibar kukan nan haka zai cutar da ke,
Aurene an rigada a d'aura bamu da wani abin yi a kai ni Na fahim ceki,
Kiyi hak'uri da Abinda Mami tace miki insha Allah itama zata fahimta".

Kanta ta dago cikin muryar kukan tace.

"Ni na tsani Mahmoud bana k'aunar ganin shi sabida ya cuceni ya min k'arya sannan ya had'a min sherri".

Fatima dake tsaye gefe cikin jin zafin furu cin da tayi Na cewa ta tsani Mahmoud ta dan ja tsaki tare da cewa.

" Toh sai me ki tsaneshin mana ai Uwarsa da mukam muna sonshi".

Tana kaiwa nan ta fice abinta.

Anty ce ta bita da ido cikin mmk sannan ta kalli Goggo Zahra tace.

"Ni tsoro naji kar Auren nan ya haddasa mana fitina a family".

Mikewa Goggo Zahran tayi cikin cewa.

" insha Allah sai Alkhairi ".

Shi kuwa Mahmoud
A k'ofar gida hatta ya Auwal mmk ya rink'yi yana bin k'anin nashi da ido shi da zugar abokanshi,
shi dai yabar batun Auren Khadija tun randa iyayen Nazir sukazo Abba yace musu,
ya mata miji sannan ya basu hak'uri,
ase dama Mahmoud ne mijin"?.

Shiko Mahmoud Yau itace ranar farin cikinsa gaba d'aya bakinshi ya kasa rufuwa gashi yayi fita ta alfarma ya fito a Mahmoud on top manyan kaya ya saka harda gare shaddace y'ar asali kalan sararin samaniya sannan yasa hula fara sai takalmi shima fari
Sai agogon Daimon dake mak'ale a hannu shi farar fatarsa ta taimaka wurin fiddashi gashin kanshi nan duk ya konto ta k'eyarsa sai k'amshi yake zubawa yana taku cikin k'asaita sai fatan Alkhairi ake mai hatta manyan mutane sai sumik'a mai hannu suna mai Addu,ar Allah tayashi rik'o.

A d'aya gefen zuciyar Sa kuwa cike take da farga ban ya Khadija zata tsinkayi zancen sannan taya zata fahimce shi ko me zatace dashi,
a hankali kuma sai yaji sanyi inya tuna yadda suka shak'u a ganin shi ba zatayi wuyar fahimtar saba.


Da k'yar ya samu ya zullewa abokanshi sannan ya nufi cikin gida amsa kirani Abba,
A parlon shi ya samesu kusan gaba d'ayansu ya suna parlon gaban Abbanshi ya zauna cikin kula Abba yayi gyaran murya tare dacewa.

"Alhamdulillah yau Allah yasa An d'aura Auren Amira da Amir sannan kuma an d'aura Auren Mahmoud da Khadija wanda nasan kad'anne daga cikinku suka san dashi.
Abin da nake so ku fahinmta shi Aure nufi ne na Allah haka Allah ya tsara Aure tsakanin Mahmoud da Khadija ba yinmu bane, yin Allah ne,

Gaba d'aya shiru sukayi sai Auwal ne ya dan kalli mahaifin nashi tare da cewa.

" Tohhh Allah dai ya kyauta".
Amin suka amsa baki d'aya,

Mami ce ta kalli Mahmoud d'in cikin had'e fuska tace.

" Mahmoud matsayin na kenan ina mahaifi yarka Amman har kayi neman Aure cikin muna furci duk ban saniba wato kana da wata uwar da tafini ko"?.

Cikin sanyi ya dan ja jikinshi ya matsota kanshi ya dan d'aura kan cinyarta tareda cirehular kanshi.

Murya a sanyaye yace.

"Kimin afuwa Mami na Auren ne ya kama ni dole wlh bazan iya rayuwa ba mata ba ina da buk'atar mace a rayuwa ta shiyasa Mami Na ba boye miki nayi ba Abba ne yace a bari sai Abu ya tabbata sannan kuma kin sani,
Annabinmu da kanshi yace
A suturta nema a bayyana samu".

Duk parlon shiru sukayi duk kunya ta rufe su shiko ko a jikinshi,

Haka Abba yai ta musu nasiha har duk suka fahimci illar dake cikin hana shi yin Auren,

Shi kuwa Mahmoud cikin rad'a ya matsota gun Anty Rayhana a hankali yace,

" Anty Ray ina Matata ban ganta ba hankali na ya bar jikina".

Cikin sanyi itama ta bashi lbrin halin da Khadijan ke ciki.

Lkci d'aya fuskarsa ta sauya shi da kanshi yasan yayiwa Khadynshi laifi gashi bai son bacin ranta'

Suna fita parlon kai tsaye cikin gida yayi aiko yan uwa da abokan wasa sukayi caa a kanshi suna,
Masha Allah kaga yaro mai k'amshin angwaye Mahmoud on top kenan Allah ya sanya Alkhairi ya bada zaman lfy.

Shi kuwa murmushi kawai yake d'an yi tare da cewa Amin.

Ita kuwa tana jinshi ya shigo parlon Anty ta tashi cikin jin jirin ta rufe k'ofar sannan ta zame a wurin cikin jin tsanarsa a ranta.

Anty Rayhana tai ta kiranta ta bud'e tak'i, fir.

Cikin sanyi yace "Anty Ray barta"
Sai ya juya ya shiga d'akin Mami ananma k'anneta sunyi ta mai fatan Alkhairi yayinda wasu ke mai kallon ya d'ebo dala ba gammo.


Ya fita d'akinshi ya shige cikin k'arfin hali ya ja woyarsa number ta ya tsurawa ido sannan a hankali ya dannan Calling.
Ita kuwa tana d'akin tayi kukan har ta gaji ta koma ta konta cikin tsiyayar da k'ollah,
A hankali taji woyarta Na suwa bata dagaba har ta tsinke a haka har kusan 5 miss call
Sannan ta rink'a jin sautin shigar text message a nanne ta jawo woyar tana dubawa tabt'a shine sai kawai ta saki kuka tare da cillah woyar gefe.

Haka yai ta tura mata text da kiranta Amman tak'i kulawa,
ta kuma k'iba bud'e d'akin,
har saida la,asar tai sannan Anty tazo tai ta fad'a tana bud'ewa
Anty ta shiga rik'e da phone d'inta cikin fad'a tace.

"Wai ke meyasa kike da taurin kai ne ya za,ayi mijinki yai ta kira bazaki d'aga ba har sai yaita kirana".
Mik'a mata woyar tayi tare da cewa "gashi ki karb'a"

Dole ta karb'a
Tana goge k'ollah,
A hankali tasa a kunne cikin dashewar murya da rawan muryar tace,
"SLM "

Shi kuwa jin muryarta ya bashi tsoro cikin sanyi ya koma kan 3 str ya zauna cikin sanyi
da yanayin lallashi yace,

"kiyi hak'ura Matata ki dena wahal min da zuciyarki da jikinki ki jik'aina ki daina min asarar hawayenki kiyiwa mijinki uzuri matata".

Kuka mai cin rai ta kuma saki jin Wai Mahmoud ke kiranta Matata Wai shi kuma mijin ta.
Shi kuwa kukan ya k'ara tunzuroshi baik'i ace tana kusa dashiba da ya tabbata zai tsaida kukan.
Cikin lallashi yace.
"Hayatina kimin mgn kibar kukan nan".

Cikin kukan ganin Anty ta shiga toilet tace.
" Allah ya isana kuma sai Allah ya saka min ka cuceni".
Sai kuma ta katse kiran.

Anty Na fita tace
"Maza kema shiga kiyi wonka ki fito ki bar kukan nan dan ya isheni haba da mai zanji da habaicin Mami da k'anneta ko da kukanki haba Khadija ki tausaya min mana kinsan dai banson kukanki kalli Nabila yarinya k'arama itama kin sata kuka har zazzabi ya rufeta".

A haka dai ta sata dole yaje tayi wonka tana fita ta samu su Anty Ray da Fatima har Amarya ita suke jira tazo ta basu kayansu da ta karb'o musu jiya.

Mami ce ta lek'o cikin fad'a tace "wai ko baza,a bada kayan bane"?

cikin dishewar murya tace.

" Ayyah Mami kayan suna gun shine fa" Fatima ta karb'o mana".

Baki fatiman ta tab'e cikin takaici tace.

"Wlh bazan kuma zuwa ba naje kusan sau 3 yace bazai bayarba in mun damu kije".

Cikin cika da takaici tace.

" Toh wlh sai dai mu hak'ura Dan bazan jeba".

Anty ne tace .

"Ke harda wlh hinki to wlh maza mik'e ki karbo kinaga tun d'azu Amira ta shirya ke ake jira duk wuri ya cika".
Mami ce ta kalleta cikin fad'a tace "maza fito ki karbo mana"
cikin zubda k'ollah tace.
" Ayyah Anty kirashi kice Anty Ray zatazo ta karb'a".
Jin tausa yinta yasa ta kirashi yana d'agawa sai cewa yayi Anty,

"Khadija taxo ta karb'ar muku abinku mana"

Haka tasa dole suka sata ta fito ta nufi part dinsu a parlon ta tsaya cikin jin tsanarsa tace

"ka fito ka bani kayan"

Shi kuwa dama tunda ya ga tana zuwa ta window yayi sauri ya fitar da Nata cikin din kunan sannan ya fitar da saura ya kira Fatima tazo ta karb'a.so tana tsakiyar parlon shi kuma ya shigo parlon ta bayan ta.

Jin motsin mutune a bayanta yasa ta juyo da sauri ganin shi ya sata sai hawaye shar a ranta take cewa yanzu d'an yaron nanne za,ace mijin ta.

Kanta ya nufa itako ganin haka yasa ta rink'a Jan baya-baya har ta fad'a kan 3 str.


A hankali ya zauna gefenta cikin tsura mata ido yasa hannu zai jawota tai maza ta buge hannu ganin haka yasa cikin isa ya fizgota jikinshi ya matsota a k'irjinshi cikin sauk'e numfashi ya tallabo kanta murya da jikinshi na rawa yasa hannushi ya....





By Garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com


_har kullum ina tare daku masoya na Allah ya barmu tare rabbi ya k'addara saduwarmu a jannatul Firdausi_


Kanta ya tallab'e cikin sanyi da tsura mata ido,
ya rink'a jujjuya mata kai alamar tayi shiru,
ita kuwa tureshi take da iya k'arfinta cikin zubda k'ollah tare da kauda kanta don bata son ganin fuskarsa bare su had'a ido,
Shi kuma k'ara tallabe kan nata yayi cikin sanyi tare da sa idonshi cikin nata ganin yadda ya tsareta da mayun idanunshi yasa ta lumshe nata,

A hankali ya sunkuyo da kanshi kan fuskarta harshensa ya dire kan kuncinta hawayen dake kwaranyan ya rink'a lasa tare da lumshe nashi idan.

Ita kuwa cikin tsoro da cikikar takaici ga mmk ta bud'e idanta jin wani sabon salon rainin wayon da Mahmoud din ke mata hannu ta sa kan k'irjinshi da nufin tureshi shi kuwa jin hannu ta a k'irjinshi yasa ya fizgota ta fad'a jikinshi matsota yayi da hannu d'aya d'aya hannun kuma ya tallabo kanta ya manne bakinshi kan nata,

Cikin jin tsoron ta kuma zaro ido woje tare da rumtse bakinta gam tana tureshi amman ina koya k'arfin na miji ya zarce na mace.

Shiko jin ta rufe bakinta bai karayar da shiba sai lalubo lips d'inta yayi cikin wani salo ya cabke dan tsukekken bakinta ya rink'a mai wani irin tsotsa,
tuni ya fara fita hayya cinsa jikinshi ya k'ara d'aukan b'ari duk sai tsuma yake numfashi sa sai korar juna suke idansa kuwa kamar suyi aman wuta tuni ya fara wani irin nishi.

Abin ya wuce saninta dole tsoronta ya k'aru dan Mahmoud ya koma tamkar mayunwacin zaki duk sai rawa jikinshi keyi.
K'arfinta ta tattaro baki d'aya ta yunk'ura ta zame bakinta cikin nashi tasa hannu ta ture kanshi cikin tsoro da tsanarsa tace.

"Wlh Allah ya isana aikin ba banza yaro k'ara mi da kai sai rashin kunya da fitsara yanzu kai in kana da kunya da hankali zaka min haka sai kuma ta saki kuka tuna wai Mahmoud ne ke shirin lalubeta harda tsotse mata baki.

Shi kuwa hannu ta ya kuma fizga ta fad'o kanshi yasa hannu duk 2 ya ruk'k'ume ta.

Da k'yer cikin wahala da rawan jiki da murya na carkewa yace,

" Haahumm hummm shihhhhihhh wayyyyyyy"
sai kuma ya k'ara narkewa jikin ta.
Cikin sab'b'atu da rud'u
Yace

"Ohhh Habitti kar kar karki gujeni plxx karki hukuntani da guduna nasan na miki laifi,
Amman wlh sonki ne sanadi, ke kin kasance kece *Farin cikina* *(Rufaida Yusuf*),
K'ara sakewa yayi a jikinta ya sake mata nauyin k'irjinshi tare da bud'e idanshi da k'yer sannan ya d'ago hannushi zai d'aura kan bres d'inta cikin rawan jiki.

Ganin abinda yake niyar aika tawa yasa tasa hannu cikin zafi ta buge hannushi tare da cewa,

"Wlh kar ka kuskura ka tab'ani ina gayama wlh in katab'ni
Zakayi
NADAMA".

Ido ya tsura mata cikin lok'k'osa wuyanshi tare da rik'o k'ugunta cikin sautin wahala yace.

" *NAYI NADAMA*?
( *Aysha Ali Garkuwa*)

aini ba Hamma Yusuf bane sabida bana b'oye sona bayyana sona nakeyi,
Sai dai in an hanani abin da nake so toh wlh zanyi,
*LALATA*
*(SADNAF*")
Kara matseta yayi cikin sauk'e ajiyar zuciya yaci gaba da cewa,

Ba zanyi nadama ba sabida halal Na nake tab'awa kuma hak'ina nake so kuma in kin hana ma me ribarki Dan ko *Y'ar Fulani*
*(Aysha Ali Garkuwa)*
da ta hana Hussan hak'inshi k'arshe cutar dashi tayi"

Duk ya rud'e sai sabb'atu yake ita kuwa nad'e jikinta tayi tako ina ta hanashi samun abinda yake murad'i,
yana cikin zantu kannashi yaji ta kife kanta a k'irjinshi ta saki wani marayan kuka ,
Jin sautin kukan ya kashe mai jikinshi cikin sanyi ya d'an saketa tare da dan d'ago kanta,
Ita kuwa ido ta rufe
tare da cewa,

"ya Allah k'anin sakayyah kan wannan bawa naka"

Tashi yayi ya koma cikin d'akin kan gado ya fad'a tare dayin rufda ciki yana mai maida numfashi.

ita kuwa tashi tayi tagyara hijabin jikinta da zanin sannan taje bak'in k'ofar zata bud'e ta fita taji k'ofar a rufe,

Cikin b'acin rai ta tsaya tana ganin irin cin fuskar da yaro k'arami ya ke mata,
Ganin tsayuwar bazata ficceta ba ta juya tayi cikin d'akin tana shiga ta tsaya gefenshi cikin masifa tace,

"Ka tashi ka bani key dan ina da abinyi ba zaman iskanci ne aikina ba"

Yana jinta bai kulata ba Dan yasan zuwa yanzu bazai iya mgn ba.

Ita kuwa sosai ta dage tana surfa mai tsiwa.

Can day ya juyo rigingine cikin k'arfi tare da yin mik'a,

Cikin sauri da tsoro ta rumtse idanta tare da juyawa zatayi baya gani Mahmoud din ya wuce saninta shi kuwa.
Cikin zafin nama ya kamo hannu ta ya jawota kan ruwan cikinsa,
kanta ya d'aura kan kafad'arsa cikin sex voice yace,

"Meyasa zaki guru ki tsaya mana d'an ni zaman iskanci nakeyi kuma kema dole kiyi"

had'a k'ugunshi yayi da nata jikinshi ya soki nata sannan ya rink'a murza bayanta.


Cikin tsoro tace
Bana so wlh Na tsaneka mugu kawai,

kamo kanta yayi ya saita da nashi cikin had'e fuska yace.

"Ina kin saba da wadancan buggagun tsoffin mazan naki wad'anda basir ya gama cinyesu,
toh ni da lfy ta kuma jinina Na harbawa yadda ya kamata dan haka ki shirya zama da jarumin namiji kuma ni Auren mu Auren zobe ne ba saki dan nina san zan isar miki buk'atuki".


yana kaiwa nan ya tura hannushi cikin gashin kanta ya zaro key d'in ya mik'a mata.
Yana

"gashi karb'i
kuma anjima kizo in kink'i kuwa zakiga aikin yara ga kuma kayanki a nan"

Tana karb'a ta kwashi kayanta ta fice tana k'unk'uni,

Da dare aka kai Amarya Amira gidan ta dake Shagari peace 2

Kashe gari za,ayi wuni da yamma zanyi *(Soti)* fansan ido su Anty Ray dasu Aysha kab dama gida suka dawo suka kwana sai k'awayen Amarya ne suka kwana can

Tun da sukayi sallan LA,asar suka fara shirin tafiya Sulaiman da Sadip suna ta jigalan kai mutanen gidan Amarya.
dan Mahmoud tunda safe ya shiga school bai dawoba tukun .

Sun gama shirin su tsaf harda Maryam d'in Goggo Zahra Khadija kawai suke jira dan itace k'arshe shiga wonka ,

Shi kuwa Mahmoud sai yanzu ya dawo gida yana ajiye laptop d'inshi ya nufi cikin gida dan jin gidan shiru da alamun duk suna gidan Amarya
Riga da wondo Na k'ananan kayane a jikinshi ya tsuke ciki ya fito ras gashi yau ma Azumi yake sai ya k'ara yin fiyaw dashi.

Suna tare a parlon ya shigo gefen Anty Ray ya dan zauna cikin sanyi yace.

"Anty Ray ina zakuje haka"?

Tana mik'ewa tare da cewa
" gidan Amarya mana".

Bai kulata ba sai Khadija da ta fito yanzu ya tsurawa ido cikin tuhuma ita kuwa ko inda yake bata kallaba, har zasu fita ya gyara zama cikin d'aura k'afa d'aya kan d'aya yana kad'awa yace.

"Ke ina zakije"?

Ta gane sarai da ita yake amman sai ta share.

Aysha ce ta dan kalleshi cikin mmk ganin ya wani had'e zai gwada

2 Comments On NAMIJI BAYA KADAN
avatar
yarima-ummi

12 months ago

Reply

Why won't I download it?

avatar
abasu-kala

12 months ago

Reply

Replying to yarima-ummi

You have to subscribe for our package before downloading

Please Login or Register in order to submit comment