Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ikonshi tace.

" gidan Amarya mana zamu tafi"

Bai kula Ayshan ba kamar cewa ba mgnar ki bace.

Sai k'ara murtuk'e fuska yayi tare da cewa.

"Wa kika tab'b'aya da izinin wa zaki fita"?

Harara ta cilla mai,
shiko jinjina kai yayi cikin isa yace .

"Toh bazaki jeba ki dawo nan ba inda zakije".


Rayhana cikin mmk tace .

" Dan Allah kar kayi mana haka wlh wurin ba dad'i in bata jeba".

Mik'ewa yayi cikin shafa sajenshi yana mai tsura mata ido yace.

" lkci na tafiya ki shiga kitchen ki had'a min abin bud'a baki ki had'a min fruit salad mai sanyi dan k'ishi nakeji matuk'a".

Kafeshi tayi da ido tana tsuke baki alaman mgn zatayi sai kuma hawaye wai ya za,ayima ace shine zaike bata other kan yadda zatayi da rayuwarta.

Shi kuwa wucewa yayi har zai fita Aysha da su Rayhana suka rink'a cewa Khadija kiyi hak'uri ki bashi baki ya barki muje"

Baki ta tura ta cire mayafin kanta cikin takaici tace.
"wlh indai sai Na tabbayeshi ne toh na hak'ura kuje kawai"

Su kuwa dagewa sukayi sai taje ai durk'usawa wada ba gajiyawa bane.

Hakan badon taso ba ta bishi da sauri yana jinta ya share sai ya nufi cikin garden
yana shiga ya tsaya gefe yana hangota tana zuwa sai ta tsaya gefenshi cikin murgud'a baki tace.

"Yau lahadinne kake Azumi dan kawai ka hanani zuwa".

Matsota yayi cikin sauk'e ajiyar zuciya
ya koma ta bayanta yasa hannu 2 ya kamo.......

By Garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 9⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life written
P.m.l.w

Hips d'inta ya kama ya dan rink'a juya k'ugunta sannan ya manna bayanta a k'irjinshi, kanshi ya dan rok'k'ofar a tsakanin wuyanta da kafad'arta cikin rada yace.

"Toh ba dolena nayi azumi ba ai duk laifinki ne,
dan da ina lallab'a rayuwa ta da azumin litinin da alhamis nayi malaje nake dan samun nitsuwa sai kuma jiya kikazo kika tonomin fitina sannan kika tafi kika barni ko tausayi babu,
shiyasa dole yau na tashi da Azumi gudun aikata Lalata".

Shiru ya d'anyi sannan ya k'ara shafa hips nata ya kuma sa hannushi saman k'irjinta.

Da sauri ta buge hannu ta matsa gefe tana mai mugun kallo,
shiko matsota ya kuma sannan ya rik'e hannayen ta cikin sanyi yace.

"Anyako kina da lfy ke a rayuwarki bakya piling sam gsky inaga sai na miki genaral checop sannan na d'aura ki kan darrrusa tukun".

Baki ta murgud'a sannan tace .

"Ni ka sakeni dan zamu tafi suna jirana".

Matsota yayi yasa hannu yana k'ara Jan zip din gaban rigarta sama tare da cewa.

" ki kulanmin da ababena dan banson ko k'uda ya rabesu sannan ki bari su tafi bari nai wonka zanzo na kaiki".

Ture hannushi ta kuma yi sannan ta juya zata fita ya kuma janta ya nufi part d'insu da ita.

Suna shiga ya wuce da ita har cikin d'aki
sannan ya rufe k'ofar ya juya gunta a hankali ya rink'a b'alle boturan rigarsa sannan ya bud'e rigar sai best d'inshi ya bayyana sannan ya b'alle bel d'in k'ugunshi sai bcsrs d'inshi ya bayyana cikin sand'a yaje gabanta hannushi ya d'an ware cikin gajiya yace .

"Was Allah na Habittina na gaji tai maka ki ciremin kayan sun min nauyi".

kauda kai tayi sannan ta juya gefe, shi kuwa gabanta ya kuma zuwa ya tura mata k'ugunshi cikin bada umurni yace.

" ki cire min nace ko".

Haushin da ya cikata kawai sai ta kife kanta ta saki kuka.

Shi kuwa dariyar mugunta yayi sannan ya sab'ule kayan ya shige toilet yana shafa k'irjinshi.

Ita ko tana kukan kanta a kife ta fara jin bacci gashi dama batayi bacci jiya da dare ba ta kwana kuka da takaici abin da ya mata hakan yasa bata san lkcin da tayi bacci ba.

Yana fita daga shi sai towel a k'ugunshi sannan ya rik'e d'aya yana goge sumar kanshi.

Bai kula taba sai da ya shafa mai ya gyara sumarsa mai taushi da shek'i sannan ya shirya tsaf cikin manyan kaya ya fito tanmakar tauraro sai k'amshi yake zubawa.

Agogonshi ya saka tare da mik'a mata hannushi yana.

"Gashi toh mak'alamin agogon ko shima kuka zakiyi ne baby"?

Ganin shiru bata motsiba yasa ya zauna gefenta ya dan Sa hannu ya d'an tureta aiko tai luu zata fad'i.
Cikin sauri ya tarota yana mmk wai tayi bacci aiko ya gyara zama ya ruggume abarsa.

Sannan ya zaro phone enshi ya kira Anty Ray tana d'agawa yace.

" Anty Ku tafi kawai fa dan Baby bacci takeyi".

Tsaki taja sannan tace.

"Da cema akayi muna jiran ka gama isarka ne? mu mun tafi in kaga dama ka kawota"

Shiko murmushi yayi sannan ya katse kiran.

ya k'ara janta jikinshi cikin sanyi yace.

"Wayyo nayi a banza wannan Azumi ba inda yaje dan tuni ya karye".

a haka yana k'wak'wume da abarsa har zuwa wani dan lkci sannan ta fara motsin farkawa tana juya kai tare da k'ara manna k'irjinta kan nashi,
shi kuwa sai ya sauk'e ajiyar zuciya ya kuma k'ara narkewa jikin ta.

A hankali ta bud'e ido ta diresu kan fuskarsa da sauri ta mik'e,
Shi kuwa sai kashe mata ido yayi cikin k'aunar ta yace.

" Baby baccin ya isane"?.

Tura baki tayi sannan tace.

"Zan tafi"

Mik'ewa yayi sannan ya gyara rigarsa cikin jin yunwa yace

"muje na kaiki Matata".

A haka dai badan tana soba Anty ta sata dole takye dan in bata jenba ma kuma wani abin mgna ne agun Mami.
Suna zuwa ta samu an gama bud'an kai za,a fara d'aukar pictures ne .
Sai kawai suka rink'a d'auka sune basu tsagaita ba sai da aka kira sallah.
Suna idarwa aka fara dibar mutanen ana mai dasu .

Shiko yana idar da sallan ya dawo kai tsaye Anty ya kira yace ta cewa Khadija ta fito su tafi.
Haka ko dole ta fito,
tana fita ta haggo matarsa can gefe da sauri ta juya da nufin ta koma tace bata ganshiba aiko tana juyawa tai kici bus dashi,
ita kam bata soba shiko murmushi yayi ya ja hannu ta har jikin motar sannan ya bud'e mata ta shiga shima ya zagaya ya shiga.
Kai tsaye Jab'b'ama restaurant ya wuce da ita,

Yana parking ya juyo cikin sanyi yace.

"Habitti muje mu Dan samu abin ci".

Kauda kai tayi tare da cewa.

" Banjin yunwa".

Shiru ya d'anyi sannan ya d'an kamo hannun ya tattara rigarsa yayi sannan ya tura hannun cikin rigar kan fatar cikin shi ya d'aura hannanu sannan ya murza hannun kan fatan cikin shi sai kuma ya lumshe ido gami da dan tura hannun kan mararshi,
ya dan karya wuya cikin sanyi yace.

"Nooriyn kinji cikina yunwa nakeji banci komai ba tun jiya".

K'ara tura hannun yayi cikin mararsa tare da cewa.

" kijifa har yunwa tana son nak'asani".

Janye hannun tayi sannan ta bud'e ta fita tana mmk da rashin kunyar da yake nuna mata yaro duk ya fitsare sai tsaurin ido yake.

Shiko ganin ta fita ya gyara d'aure tazugenshi sannan ya fito,

Suna shiga.
ta sauk'e ajiyar zuciya Dan iya tsaruwa wurin ya tsaru komai tsaf gwanin sha,awa
haka suka zauna shi dai yadan tab'a abinci Amman ita tak'i a haka ya mata other suka tafi dasu gida.


Suna isa suka samu duk motocin gidan suna jere a area parking alamun duk an gama maida yan biki sannan na dawowa sun dawo,
yana parking tasa hannu zata bud'e motar ta fita,
yai maza ya rik'ota,
cikin karya wuya yace.

"Haka zaki sallami mijinki ba dan wani tausa yawa"?

Hannunta taja tare bud'ewa ta fita,shima bud'ewan yayi ya fita ya zagaya gunta yana zuwa ya had'a ta da jikin mota,
Sannan ya manna bakinshi kan nata cikin sa,a ya samu ya cabko lallausan harshenta jikinshi har rawa yake ya mak'aleta zai mata tsotsar Loli pop,

Ita kuwa cikin janye kanta ta zare harshenta a bakinshi.

cikin wani irin sauti yace.

" Wayyoooohhhyyyy".

Ita dai tuni tayi cikin gida tana goge harshenta da bayan hannu ta tare da cewa.
"fitinenne kawai"

Shi kuwa da k'yer ya lallab'a isa part d'insu,

Kashe gari kab bak'in suka kokkoma sai Aysha da Anty Ray sai Fatima.

Ita kuwa Khadija tun ranar take gujewa duk abinda zai had'a ta wuri d'aya da shi sun koma Yar b'uya shi kuwa bai da burin da ya wuce ya samu ya keb'e da ita dan koba komai zai rage zafi.

A hakan kuma yake shimfid'a ikonsa ko nanda can bata isa tajeba sai da izininshi.

Ga Mami duk ta canza ta samata karan zuk'a sam ta tsani ko ganin ta shiyasa gaba d'aya gidan ya fita kanta d'an ma Aysha da Anty Ray nanan sunan d'an debe mata kewa.

Randa su Aysha suka koma itama tace zata tafi gidan su, Amman Anty tace ta gaya mai in ya barta,
tana son tafiyar yasa dole ta d'aure ta aika Nabila ta gaya mai shi kuwa sai cewa yayi tazo bai gane me Nabila take fad'a ba, da fari k'in zuwa tayi sai da ya kira Anty yace tazo dan bai gane me ta aikaba,
Ita kuwa Anty a lkcin tana d'akin Abba shiyasa tace yaje ita tana gun Abba.

Aiko cikin murna ya taho abinsa daga shi sai 3 qtr da Yar k'aramar riga a parlon ya samu Nabila da ta fara bacci.

Cikin hikima yace tazo suje parlon Mami yarinya ta bishi cikin baccin suna shiga ya samu Sulaiman Na kallo a parlon a hankali yace .

"Jeki gun ya Sulaiman ko"?

Tana shiga ya juyo,

Kai tsaye cikin bedroom ya wuce yakoyi sa,a yana shiga ya samu ta fito wonka daga ita sai towel a k'irjinta tana ganin shi ta juya da sauri zata shiga toilet.

Cikin sauri da zafin nama ya sha gabanta ya tsareta ita kuwa ta rink'a ja baya har ta fad'a kan gado,
shima kan gado yafad'a cikin tsura mata ido ya Sa hannu ya kamo mad'aurin towel d'in jikinta yana yanyeshi cikin rawan jiki ya sunkuyo da kanshi......

By Garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg πŸ”Ÿ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

Da sauri ta tureshi da iya k'arfinta,
shiko da gaba d'aya jikinshi ke rawa sai durk'ushewa yayi kan guiwowinshi ya dafe kanshi da hannu bibbiyu, tare dayin shiru,
ita kuwa gaba d'aya jikinta rawa yake zuwa yanzu sosai yake bata tsoro mutun kamar maye cikin tsoro taja blanket ta k'udundune jikinta ciki sai kanta ta bari cikin zare mai ido tace.


" ka fita wlh kabar d'akin nan kar nayima illah bana son ganin ka aikin banza Kana nan yaro da kai sai tsabar tsogwaran iskanci"


Shiru bai kula taba sai jikinshi da ya d'auki kerma hatta Hanna yenshi daya dafe kanshi rawa suke.

Mik'ewa yayi ya sauk'a kan gadon ya fara tafiya kamar d'an maye sai layi yake yana taggal taggal har saida ya dafe gini.

Da k'yar ya isa bak'in kofar
hannushi yasa ya kashe wutan d'akin sannan ya juya ya koma gareta.

Ita kuwa a zatonta fita zaiyi har da taga ya kashe wuta tana.

"Ai ban saka ka kashe min wutaba haka kawai zaka barni cikin duhu dan ai kasani sarai ina tsoro".

Cib tayi da bakinta jin ya haye kan gadon cikin rawan jiki ya jawota jikinshi tare da yaye blanket d'in da ta nad'e jikinta dashi, sannan ya shige ciki shima.

Tsoro ne ya rufeta matuk'a cikin rawan baki tace.

" Me haka me Na zalumci wlh bana so ka fice daga d'akin nan".

Shiru yayi bai kulata ba sai janye towel d'in yayi ya mai dashi kan cikin ta cikin wani irin yanayi ya zuge zip d'in gaban rigarsa sannan ya manna ta jikinshi tare da sauk'e nannauyan ajiyar zuciya tare da k'ara shigewa jikinta.


Tuni ta fara janyewa Amman kuma ta kasa sai kawai ta saki kuka tare da kai mai bugu tako ina a jikin shi tana tutture shi,

ganin baida niyar barinta yasa ta bud'e baki ta saki k'ara da d'an k'arfi,
sannan ta kuma bud'e baki zata kuma sakin ihu,
yai maza ya tallabe kan ta ya had'e da nashi tana bud'e bakin ya manna bakin shi kan nata cikin fita hayyaci ya rink'a mata wani irin hot kiss,
Wanda ya k'ara haddasa mata firgici hatta bugun zuciyartaπŸ’“πŸ’—πŸ’” ya fara har bawa tara tara tare da harba jinin jikinta lita 1000 a cikin ko wanne one second tuni ta sake inda ta rik'e sai kawai hawaye share share.

Shi kuwa jin ta sake yasa ya zame bakinshi daga nata tare dabin duk jikinta da kissing yana juyata a hankali ya birki tota ya d'aura ta kan cinyar sa,
sannan ya dire Hanna yenshi kan bres d'inta ya kife tafin hannushi kan bres d'in ya rink'a murzawa cikin salon tausa da tausa yawa da riritarwa.

Lkci guda ya rink'a sakin wani irin numfashi gaba d'aya ya rud'e sai murzata yake da cakud'a ta.


Allah sarki Khadija sosai ta sinke da lamarin k'anin nata dan ya wuce zaton ta.

Kawai sai ta saki wani irin kuka mai sanyin sauti,
sannan ta rik'o Hanna yenshi duk 2 cikin rawar murya tace.


"Dan Allah kayi hak'uri ka jik'aina plzzz ka tausaya min dan Allah na tuba ka barni wlh cikina ciwo yake bayana ciwo kaina ciwo k'afafuna ciwo suke gaba d'aya banda lfy".

Sai ta kuma sakin kuka jin yana k'ok'arin yimata rumfa da k'irjinshi cikin tsoro tace.

" Wayyo Allah naga ta kaina ni Khadija na shiga uku dan Allah kayi hak'uri na tuba".

Cikin sanyi da jin tausayin ta ya zame gefe tare da jawota kan ruwan cikin shi yasa hannu yana share mata k'ollah fuskar ta yana mai shafa bayan ta da dan bubbugawa.

So yake yay mgn Amman ya kasa daya bud'e baki zai mgn sai yaji numfashi sa na fita ba tare daya komaba har sai inda nunshi sun tafi kamar zai suma.

Ganin inya nace zaiyi mgn zai iya suma yasa shi k'amk'ameta yana mai shak'ar d'umin jikinta.

A hankali ya fara jin harbawar zuciyarsa tana lafawa cikin wahala da sanyi da fizgar mgn cikin rad'a yace.

"Sorry kiy hmm kiyi shiru ba.. bah abinda zan miki har har saida yardarki ki dena kuka,
Habitti dollece tasa sai Na matso gareki domin".

Sai kuma yayi shiru sai daya kara matsota yaci gaba da mgn cikin larabci.

(" La'ajidul surur illa kuntu ma'aki),
bana samun farin ciki sai Na kasance tare dake,
(Anti Nurul fili hayat)
kece hasken rayuwa ta".


Ita dai sai kukan take tana zamewa a jikinshi,

gane tsoron sa takeji yasa ya mik'e ya kunna wutan,
Ita kuma da sauri ta gudundune kanta cikin blanket,

Cikin sanyi yazo gaban ta ita dai tsoron ganin idonshi ma take dan sun koma tamkar rushi,

Shiko yana isota hannu yasa ya shafa fuskan ta sannan a hankali yace.

"Duk abinda na aikata miki (sonki ne sanadi) (Hauwa Shehu Aliyu) bazan iya nesa da keba,
kiyi hak'uri Noory bazan iya rashin k'iba zan samu Abba a bani Matata dan kece
Noor k'albina".

Ita dai sai k'afafunshi ta tsurawa ido duk sharab'an k'afafunshi ga shine a konce sai shek'i yake.

Hannu yasa ya kontar da ita kamar Baby sannan ya gyara mata rufuwa zama yayi gefenta ya rink'a mata Addu,a a kunne tare da shafa kanta.

Rumtse idanta tayi dan tsoron ganin shi take.

A haka dai tai luf shiko a zaton shi bacci tayi shiyasa ya gyara mata rufa tare da manna mata kiss a leb'enta ya juya ya fita cikin tak'k'ad'i.


Yana fita yana tafe da k'yer.
har yazo dai dai window Mami wace tun k'aran Khadija Na forko ta tashi.

Abin ya bata mmk sosai, a ranta take tunani "toh meke faruwa ko mafarki take"?

A hankali kuma sai ta rink'a jin sautin kukanta da magiyar da take na yabarta duk da bata kira sunaba Amman Mami tayi zaton Mahmoud dinne sai kuma gashi ya fito yana ta layi kuma dama ta haggoshi ta window da yake labulaye a bud'e suke gashi ya kuna wuta sannan sautin dare ne duk taji magiyar Khadijan,
Cikin ta kaici ta juya ta kalli agogon jikin d'akin nata a fili tace.

" k'arfi 4:40 Am
Shine Lkcin da yake barni d'akin wannan yaro wanne irin hali gareshi"?
Cikan ranta ta gudura sai ta raba Auren nan kusa ba b'ata lkci ba yadda za,ayi d'anta ya kare a gind'in bazawara.

Ita kuwa Khadija abin duniyar ya mata yawa tako ina take neman mafitan rabuwa dashi dan gwara ta dauwama ba Aure da dai aure da k'aninta.

Shi kuwa a nashi b'ak'k'aren kwana yayi cikin shauk'i da tsantsar k'aunar ta ji yake inba ita zai rasa ransa.


Kashe gari da safe bayan ya kammalah shirinshi tsaf ya nufi d'akin Mami dan amsa kiran da take mai ba k'ak'k'autawa.

Yana shiga ya samu Mamin da Yayarta Adda Asabe masifeffiyar mace fitinenniya sannan da yayarshi Fatima
gaba d'aya fuskarsa ba annuri cikin had'e fuska da salon bada umurni da tab'b'aya Mami tace.......

By Garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 1⃣1⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


Pure moment of life writer's
P.m.l.w

_Kina raina har kullum Zahra Muhammad Mahmud, Surbajo_


Cikin sanyi ya d'an d'ago ya zuba mata ido
dan jin me zata ce,

Cikin had'e fuska tace.

"Kai Mahmoud jiya a ina ka kwana"?

Fuska ya d'an yamutsa cikin mmk da son gane meyasa ta mai wannan tab'b'ayar yace.

" Mami a gida mana na kwana".

Harara ta watsa mai tare da cewa.
"ai nasan a gida ka kwana a d'akin wacce uwar ka kwana"?

Kai ya d'an sunkuyar don gane inda ta dosa, aranshi yace.

"wato jiya ta ganni kenan jiya"

Yana cikin tunanin yaji taci gaba da mgn cikin fushi.

"Ina tab'b'ayar ka d'akin uwar wa ka kwana dan marasa zuciya"?.

Kai ya kuma sunkiyarwa sannan ya d'an Sosa k'eya
cikin sanyi yace.

"a d'akina na kwana"

Cikin sauri Adda Asabe ta katse shi cikin nunashi da yatsa tace.

"Karya kakeyi wai shin Mahmoud yaushe ka fara komawa ma k'aryaci ne yanzu kai in kana da zuciya me zai saka kayi ko sha,a war Auren zuriyan kishiyar uwarka ai abin ba hauka bane ko Ku zuriyarku a kan tasu zata k'are,
Yayan ubanka ya auri uwar Khadija sannan ubanka ya auri k'anwar uwar Khadija sannan kai kuma kace wai zaka auri Khadijan,
toh wlh bazai yiwuba dole nema ka saketa tunda ba gorel kukayi kuka fito duniyar ba".

Tunda ta fara masifar ya bud'e mata ido cikin mmk yace.

" Sai me?
haba Adda ai wannan furuci ko a mafarki bana fatan na furtawa a bakina sannan ma ni ina son Matata ina da muradinta".

Cikin tsawa Mami tace.
"Toh ni bana sonta kuma ya zama dole ka kasa keta wannan umurni ne ba shawara ba in aure kake so ga Abida Yar Adda Asaben kaje Ku gama mgn a satin nan za,a aura ma ita".

Ido ya tsura musu cikin kad'uwa tare da had'e fuska yace.

" Tab haba Mami ai ko ke kya tausaya min me zanyi da Abinda yarinya tana nan kamar silind'an gas, sam ni bata cikin tsarin matar da nake so"?

A fusashi Adda Asabe ta kalli Mami cikin bala,i tace.

" Kina ji kam abinda yake yab'a mana dan rashin kunya toh wlh ko kak'i Allah sai ka Aureta ai gida bai k'oshiba baza,a baiwa dawaba,
mu ka iya mana rashin ta ido suko ka bisu da biyayya kamar su sukayi nishi suka fidda kai duniya".

Ta nuna Mami cikin fad'a tace.


"Ke kuma sai ki zuba ido suna juya miki d'a in susuka Haifa miki shi".

tana kaiwa nan ta fice tana surfa masifa.

Fatima dake ta zuba mai harara ta kalleshi ta tab'e fuska tace.

" wlh kaji kunya ka fad'i ba nauyi da k'uruci yarka da kyawunka da ajinka da kud'in ubanmu Amman ka buge da Auren bazawara".

Fuska ya murtuk'e tareda nunata da yatsa cikin fushi yace.

"Ke wlh ki kama kanki inba so kike Na b'ab'b'allaki ba,
dan muna furci yaushe kika koma har yau kin nik'o garin gulma kinzo to ki fita idona wlh ba ruwana da gulma inma uwar bazawara na aura me naki a ciki ke zaki zauna min da itane ko son a sani ,
yan mata nawa ne a zamanin nan suke zuwa gidan mazan su da zawarcin kan titi"?.

Shiru tayi ganin ya hayayyak'o mata.

Mamin ce ta kalleshi a fusashe tace.

" ka dake mu ai ba ita zaka ballaba isheshe mai mata anya kuwa Mahmoud sun barka haka"?.

Cikin sanyi ya d'anyi shiru tare da matsota cikin karya wuya yace.

"Ayyah Mami na ki barni da abinda nake so ki sanya min albarka a ciki sannan ki gafarceni inna miki laifi cikin Auren nan da nayi ki gafar ceni ki sanya min albarka a ci".

Cikin fushi tace.

" A yadda kayi wannan Auren cikin sauk'i to muddin kana son zaman lfy dani dan haka ba wani dogon zance kawai ka saketa wlh inba hakaba kar kasake kirana a matsayin mahaifiyar ka".

Ido ya zazzaro cikin tsoron furucin ta ya bud'i baki zai mgn,
tace.

"Fice min da gani maza kayi abin da nace kawai".

Zai rik'e hannu ta ta mik'e da sauri tare da cewa
"fice min da gani".

Haka ya fita cikin rud'ewa gaba d'aya ya rasa me ke mai dad'i da tsanar Adda Asabe ne tab a ranshi.

Abu kamar wasa Mami ta tasoshi gaba kullum bata da umurni sai na yasaki matarsa,
da fari yaso gyara abin da kanshi sai kuma yaga Mamin tayi nisa tare da zugan Yayarta,

Haka kuwa ta dage a gun Abba kuma sai tace.
Ita kawai tunda Ya auri 'yar uwar Abbanshi toh itama ga y'ar Yayarta ya aura.

Abba ya nemi Ra'ayinshi shiko yace sam mace d'aya dai ta ishesa shi abashi matarsa su tare kawai shiko Abba yace ba zasu tareba har sai ya had'a digiri enshi Na forko.

Ita kuwa Khadija duk wani abinda zai had'a su wuri d'aya ta datseshi wani lkci takanyi kukan yadda sana dinta zaman lfy ya kau a gidan.

Shi kam Mahmoud kewar matarsa ta ishesa tako ina yake Neman su had'e ko zai samu sassauci.



Bayan mako guda
Da dare,
Mahmoud ne zaune gaban Mami tana ta surfa mai mita suna cikin haka ya hanggo giftawar Sahibarshi, jikin fulawa taje
tana tattara ondis nata da ta wonke,
Cikin rashi sani ta tattara da d'an k'adan k'are a ciki,ta d'aura kayan kan kafadarta, lkci d'aya kuma taji dan abi ya shige mata cikin riga.

Aiko cin sauri ta watsar da kayan tare da sakin d'an k'ara tana d'an tsalle da yarfa hannu,
Abu kamar wasa taji d'an k'adan k'are yana tura kanshi cikin hudar cibiyar ta yana karce mata k'asan bres d'inta da farcen k'afafunshi.

cikin tsoro ta cilla k'ara tare da tsalle tana neman agaji kuka take,
tana,

" wayyo Anty cikina k'irjinta wani abu zai b'ula min cibiya".

Cikin zafin nama ya mik'e da hamzari ya fita Mami dake ta cemai.

"dawo nan ka zauna" shi bai jita bama

Tare suka iso gunta shi da Anty da su Nabila da Sulaiman,.

Cikin zafin nama ya kamota ita kuwa sai tsalle take tana d'aga Yar rigarta da tak'i d'aguwa hannushi ta rik'e tana tsalle tana kuka tana.

"Wayyo cibiya ta bres na"

Lkci d'aya kuma wuta nepa ya d'auke,

Gaba d'aya ta rud'e ta rud'ashi,
cikin k'arfi ya jata jikin shi ya manna ta da k'irjinshi sannan ya sa hannushi ta bayanta ya d'an zuge zip dinta,
Sannan ya d'an rabata da jikin shi cikin sauri ya tura hannun shi cikin rigarta aiko yana sawa yaji d'an k'andagaren cikin sauri ya kamoshi ya fitar ya cillashi can gefe sannan,

Cikin sanyi ya ruggumo ta tare da tura hannushi cikin rigarta ya matsota tare da shafa bres d'inta.

Itako batawa san ma yana yiba kawai mak'aleshi tayi,
Shi kuwa
Sai murza bres d'inta yake yana rad'a mata ,

"Sorry kiyi shiru na cire miki ki nitsu a jikin mijin ki kike ba abinda zai sameki sai ikon Allah"
K'ara mak'aleshi tayi cikin tsoro,
shiko cikin rawan jiki ya k'ara cabko.............


By Garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 1⃣2⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writers
P.m.l.w


www.aishaaligarkuwa.blogspot.com


Rarumarta ya kuma yi tare da matseta a k'irjinshi,
ita kuwa luf ta lafe a jikinshin tana mai maida numfashi da bugawar zuciya,
a hankali ya rink'a murza bers d'inta da tafin hannushi tare da sa bakinshi dai-dai kunnen ta yana d'an fesa mata iskar bakinshi mai sanyi,
cikin rad'a yace.

" Ohhoo sorry my Noor k'albi,
sannanu ko kiyi shiru muje in duba inda ya karcekin".

Sai kuma ya ja hannunta a nufinshi su tafi part enshi.

Ita kuwa a hankali tsoron ya saketa lkci d'aya muryarsa ta tuna ta a jikin wa take? sannan ina zai kaita tuna haka yasa ta janye jikinta da sauri sannan ta fizge hannuta ta juya tayi parlon Anty dai-dai lokacin kuma aka kunnan gen gidan ya d'auki haske.

Mami dake tsaye bakin k'ofa tun fitanshi tana kallon ikon Allah, a fili tace.

"yaro duk ya susuce kan

2 Comments On NAMIJI BAYA KADAN
avatar
yarima-ummi

12 months ago

Reply

Why won't I download it?

avatar
abasu-kala

12 months ago

Reply

Replying to yarima-ummi

You have to subscribe for our package before downloading

Please Login or Register in order to submit comment