Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daga cikinsu wanda ya sami nasarar koda
lakutar jikinta saboda tsananin zafin namanta.
Koda Rizaila taga cewa dakarun iya yaki sai ta
sauya salon fada ta rinka alkafira a tsakiyarsu
gamida yin wata irin katantanwa a kasa, ai kuwa
sai labari yasha banbam domin a sannnan ne ta
fara samun nasarar gabza musu naushi da bugu
da hannayenta da kafafunta, gashi dai ta sami
damar da zata sassarasu ta hallakasu amma sai
taci gaba da naushinsu da bugunsu kawai
Nan da nan ta hada musu jini da majina kuma ta
bazar dasu su duka akasa suna nishi da yoyon
jini sun ma kasa mikewa tsaye.
Shi kansa sadauki zilla bai sa'adda ya kama yiwa
Rizaila tafi ba.
A sannnan ne fadar gaba daya ta rude da yiwa
Rizaila tafi, makada da maroka suka shiga yi
mata kirari gamida da jinjina har sai da sarki
murzalu ya daga hannu sama sannnan fadar tayi
tsit tamkar mutuwa ta gifta.
A sannnan ne murzalu ya dubi zilla yace yaya ka
gamsu cewar Rizaila da yan uwanta mata hudu
zasu iya binku a cikin wannan aiki? "
Zilla ya amsa da sauri yana mai kada kai yace
tabbas na.yarda.
Cikin farin ciki sarki murzalu ya debi dinare mai
yawa daga cikin wannan jakar ya rabawa
dakarun nasa guda goma sannnan ya shaida
musu dokokin wannan aiki da zasu tafi.
Ba tare da wata gardama ba duk su goman suka
amince da dokokin.
Take sarki ya sallamesu akan suje su fara shirin
tafiya birnin zamar nan da cikar kwana biyar.
Rizaila da sauran dakaru tara suka yi godiya ga
sarki murzalu suka fice daga cikin fadar suna
masu dimbin farin ciki.
Suma su sadauki zilla sai sarki murzalu yasa aka
tafi dasu Izuwa masaukinsu domin su ma su
zauna su sami nutsuwa kuma suci gaba da
shirye shiryen wannan tafiya mai matukar hadari
wannan shine abinda ya faru a can birnin warzas
bayan dakarun leken asiri na sarki Daryan sun
sadu da abokan aikinsu.
Shin mai zai faru idan wadanan 'yan leken asiri
sun kaiwa sarki Barham hari?"
Zasu sami nasarar shiga cikin birnin sarki
Barham ko kuwa? "
Mu hadu a karon Batta littafi na 5 don jin
cigaban wannan labari.
Yana saman hanyar fitowa nan bada jimawaba
nan da bayan sallah.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On MAZA SUN FADI 1 to 4
avatar
abubakar-abdullahi-6

10 months ago

Reply

yes

Please Login or Register in order to submit comment