Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__a Book stories
GIDA BAI KOSHI BA
¤¤1¤¤
asalinmu yan wani kauye ne da ke karamar
hukumar dutsimma ta jihar katsina mai suna
garhi.....daga mahaifina har mahaifiyyata yan
asalin jihar ne
mahaifina Alh bishir garhi wanda aka fi sani sa
ABG yana aiki a abuja, wanda shine director gnral
a mnstry of works ta nan abuja.gidansu family
house mai dauke da yaya da zasu kai kamar
goma sha 3.abbana shine na wajen bakwai,wato
yana bin yayyensa shidda kenan wanda suka
kasance duk mata ne amman ikon Allah sauran
kannensa duk maza ne su shidda..wato daga
kansa aka fara haihuwar namiji har zuwa karshe.
Babbar yayarsu haj saude ta rasu a yadda ana
samu labari wurin haihuwa,sai karima wadda ake
kira malama itama ta rasu kafin tayi aure..haka
kuma cikin kannensa maza ma an rasa 2..a
takaice dai cikin yara sha3Allah ya karbi ran
4..yanzu haj hadiza itace babba sannan haj
asmau sai babana daga nan sai baba kabiru
wanda muke kira baba na garhi sai baba usman
sannan baba abdulkadir sai autansu wato baba
Aliyu
kowannensu babu wanda baiyi aure ba ya
hayyayfa ba..wani abun alajabi har yanzu
kakanninmu na wurin uba nan nan babu wanda
ya rasu sabanin na mahaifiyata da suka riga mu
gdn gskya tun tana yar qarama don hka mu
bamu ma santa ba
auren mama da abba irin auren nan na kauye
hadin iyaye kuma sai Allah ya hada kansu duk
cikn zuriarmu babanmu kawai keda karancin
yaya saboda mu 3 ne kacal...Faruk shine babb
sannan abdullahi sai ni uwar gayya AMINA
wanda ake kira da meenah.
Tsakanin yaya faruk da yaya abdullahi shekara
shidda ne tsakani,,tsakanina da yaya abdullahi
shekara takwas ne..yaya faruk ya gama sec skul
dinsa shi kuma ya abdullahi lkcn yana aji 4
prim.....kawai Sanye nake cikn unfrm dina na mkrnta sai yan
waige waige nake ko na hango uche wato direbn
gdnmu amman babu alamaunsa
zuwa can ban ankara ba naji tsayuwar mota,ko
ban kalla nasan shine sai kawai na qara dauke
kai.ya danna hon (oda) da qarfi amman ko motsi
banyi ba balle yasa ran zan taho,tsawar dana ji
an daka mani ita ta haifar min da zubar da dan
sauran dankalin dake cikin lunch box dina,saboda
ba'a rufe yake ba gashi cooler ta fadi da karfi
don tsaor sai kyarma kamar mai jin sany
zaki shigo mu tafi ko sai na lallasaki
da gudu na fada mota,don nasan halin ya faruk
da bakar zucia,yana iya zaneni gaban yan
mkrntar mu,uche yayi dan murmushi laifinane ne
uncle saboda ban fada mata zan dauko ka airport
ba shi yasa
da'alla malam yi mani shiru,zaka wani goyi
bayanta,ya buga tsoki,ni dai na tsum ko mostin
kirki bana yi..
Da gudu mama ta fito tarar yay,sai murna ta ke
yi,nayi ciki don cire unifrm kada yaya ya
dakan,don baya son muna zama da unfom idan
mun dawo skul,saboda har yanzu ban manta
dukan da naga ya yiwa ya abdullahi ba don a
kaidar sa shi sau daya yake bada warng na biyun
idan an qara hukunci ne kawai
Muryar abba naji ya dawo lunch daga office sai
shewa suke yi tare da murnar dawowar ya
faruk.duk aka hallara cin abinci,amman babu
wanda ya ganni ina can labe na rakube bakin
kofar kitchn kusa da dakina ina ta mazurai kamar
wacce tayi karya
shi kuwa ya abdullahi sai yar zirga zirga yake
kamar mai neman wani abu,amman da kaga
fuskarsa kasan cewa hankalinsa a tashe yake
wai ina meena abdullahi?
Kafin ya bada amsa Grace mai aikinmu tace tana
can tsaye wurin kitchn
mama ta buga tsaki ina amfanin masifa?..Abba
yayi mumushi wace irin masifa kuma Allah ya
raba mu da ita
toh in ba masifa ba yara duk sun gigice nasan
kuma ba komai ya hargitsa su ba sai dawowar
faruk
mama me nayi masu?ya tambaya
ban sani ba ,ta mike tare da kamo hannuna taho
kinji auta.abba ya kyalkyace da dariya ai
maganinsu faruk,yanzu ba gaya nan gidn har yayi
dadi ba?da yanzu kina nan da bari bari
bari Abba? Ya bukata, wa ake ce ma bari
cikinsu? Su duka Abba ya fadi yana dariya..yanzu
kai kato da kai sai...
Wlh yaya ita ke jana..ya fada atsorace mama
tayi karaf amman alhaji baka kyauta wa kai ke
qaa zuga faruk wlh amman bari ni nasan matakin
da zan dauka..kaima sai ka ji idan takurawar
nada da di
Nidai ko motsi na kasa ..sai raba idanu nake
mama ta kalleni sannan ta kalli ya faruk baka
tambayar karatu?
Wane karatu kuma ga dan prim 2 ya katseta
abba yace kaini zan fara cin abinci idan har baku
shirya ba saboda aiki na baro office
ina jin Abba na tambyr yaya ina yake son
aiki..sannan ya mgnar aurn su da jamila yace
tana nan,maganar aiki kuma yafi son EFCC
da daddare yaya ya fiddo mana tsarabobin mu
amman daga ni har yaya abdullahi mun amsa ne
ba tare da wani jin dadi ba
ina jin mama na yi masa fadan ya rage takura
mana kada tsanar sa tayi tasiri a zukatanmu mu
tashi ba soyayyar yanuwan taka ta haka zumunci
ke lalacewa,toh kawai naji ya fada
washe gari da kansa ya maida ya abudullahi
skul,sannan yayi kashedin kada a kara barinshi
ya dawo wkends,idan an ganshi gida toh ya
tabbatar hutu aka yi idan kuma ya kuskura hakan
to jiki magayi
inda Allah ya taimake ni har yau yaya bai taba
duka na ba saboda kiyayewar da nakeyi,shi kuwa
yaya abdullah saboda kafiyar sa ya mayar da shi
ka,ar tanti don duka
Abinka ga masu hanya bayan dawowar sa da
kamar wata 2,ya sami aiki a EfCC sai tsalle muke
yi saboda yanzu muna dan wali don baya yini
gida,kullum yana office a gurguje yake dawowa
cin abinci.har ba mu son asabar da lahadi
tayi,saboda ranar ne yake da hutu
taimako daya muka samu daga wurin Allah yanzu
abba ya hura masa wuta a dole yazo ayi
maganar aurensu.daman yarnyrshi kadan take
jira ita da iyayenta diyar aminin abba ce
an yanke shawarar bikin za'ayi shi nan da wata 3
masu zuwa,nida ya faruk kamarmu daya,saboda
a duk abba muka debo,ya abdullahi kawai ya
debo mama
ana sauran kwana 7 bknsu na lura da ramar da
yayi.duk ya kade baida wata walwala nida ya
abdullahi muke ta gulmarsa muna cewa Allah ya
qara.
Kamar zaiyi kuka lokcn da abba nayi masa fada,
mu kuwa mun labe muna jin abinda abba ke
cewa....Allah yasa abba ya dakai inji ya abdullahi
nayi saurin cewa amin..muna ji abba na cewa
aure ba abun wasa bane sannan ba'a yiwa mace
tsanani sai ta rainaka haka kuma dole ka kare
haqqinta ta kowane bangare...ya dan tsartar da
yawu mama ta daka mashi tsawa wai ba na
hanaka wannan dabiar banzar ba?ina amfanin
zubda yawu kai baka da aiki kullum sai dai tsit-
tsit da ka zauna wuri?toh kasan Allah babu
macen da zata iya zama da kai idan har mai
kyamar yawun ce kana wannan qzantar mts.taja
tsaki
abba yace wannan fa halinsa tun yana yaro bani
tunanin...
Dama ya za'ayi ya daina kana daure masa
gindi.ta mike tayi waje abinta abba ya kalleshi.ka
lallabata ku rabu lafia sannan ka rage tsintar da
yawu a gabanta tunda bata so.yace toh abba.na
kalli yaya abdullahi na tabe baki yace kazami ko
nace e mana
Flat house 2 ne a compound sin gidanmu da ke
nan area 8,abba ya ba ya faruk daya inda zasu
zauna shida anty jamila gobe idan an kawota.
gidanmu ya cika maqil da jama'a da dangi duk an
hallara,,,mu kuwa murna 2 muke yi na farko ana
biki a gidanmu na 2 kuma zamuyi nisa da masifar
ya faruk
an kawo amarya yau washe gari kuma kowa ya
koma muhallinsa
rayuwa ta koma mana sabuwa kamar a lokcn
yana london skul.idan ka ganni a gidnshi toh
mama ta aikeni ko na kaiwa anty wani abu ko
kuma na amso
sati 2 da auren su mama da abba suka shirya
tafia garhi sbda skul abba yace na zauna gdn
yaya kafin su dawo 3days kawai zasu yi
nasan idan nayi kuka ko na nuna rashin yarda
zan kade wurin ya faruk don haka na hkura har
da yaqen dariya wurin daga masu hannu
suna tafia shima ya wuce office ni kuma muka
wuce ciki nida anty jamila hankalina kwance.
Karfe 6 kamar kullum ya dawo daga offc ina
zaune palour..na miqe da sauri nace sannu da
zuwa yaya yace yauwa jeki wurin mota ki dauko
leda na...bai qarasa ba nayi waje da sauri.yana
zaune bisa kujera na kawota na ajiye gabansa
kuyi hakuri zan raka mama mrkt....so
leta..danbatta salon kiyi gulmata a ranki
Ya daka mani tsawa,baki ga miye ciki ba zaki
kawo mani,nayi saurin figarta na wuce
fridge..anty jamila ta fito kitchn tana fadin yawan
tsanani yana kawo raini faruk ka rage ma
yara...dan ban karairayasu ba?
Tana shirin qara magana wayar shi ta fara qara
daga aljihunsa,don haka sai tayi shiru
nidai ina rakube Hello naji ya fada bayan ya
kanga wayar a kunnensa..Abba faruk ne fa....sai
naga yayi zumbur ya mike tsaye yana fain waye
kai?me ya hada ka da wayar abbana?what ya
fada cikin qara,sai kawai muka ga ya fadi ba rai
ihun da jamila keyi ita ta kara razana ni,da gudu
ta fita ni kuma nabi yaya da kallo duk ya wani
sandare baya motsi nace Allah yasa ya mutu mu
huta.
A guje suka shigo ita da emmanual maigadi ya
kalleni a rude yace mek u bring water na juya a
hankali ina tafia anty na gani ta wuce ni a guje ta
debo ruwa a kitchn. A qalla sai da aka watsa
mashi ruwan sai 7 ina qilgawa sannan ya fara
ajiyar zucia
a hankali ya bude ido kamar wanda aka tsira ma
allura,sai dai muka ganshi yayi saurin dafe kansa
tare da sakin wani rikitaccen kuka.
Wai menene faruk,anty jamila ta bukata cikin
rudewa..cikn gunjin kuka yace jamila mun rasa
mama da abba,mun shiga 3 sai qara fashe wa da
kuka,haushi ya kamani,wato shi yanzu yake nashi
kukan da nice ko ya abdullah babu abun da zai
hana ya dokemu..wayarsa ta qara kuka yayi
saurin dauka zuwa can naji yace kawai ku iso
baba,bari naje na fadawa.....sai ya qara faduwa
kasa.
Kuka wiwi anty jamila da emanual keyi ni kuwa
ina tsaye addua kawai nake yi..Allah yasa
wannan faduwar bazai qara dawowa ba ya mutu
kenan
amma abin haushi ana qara watsa masa ruwa
yana farfadowa,kamar na kama su anty jamila da
duka
ko miqe wa tsaye baiyi ba muka ji shigowar
motoci da gudu ya fita yana fadin na shiga 3 ga
su abba nan
koda naji haka sai na ruga ina tsalle ga mama ga
mama..wannan ne ya qara firgita kowa wurin
da gani aika masu akayi,ko kuma waya saboda
duk dangi kowa ya hallara ana ta koke koke,shi
kuwa yaya faruk babu abinda yake yi sai suma
da ya farfado sai ya qara zube wa,don haka dole
aka rabashi da gidan zuwa asibiti.
Ni kuwa ganin kowa na kuka ya sanya ni zubda
kwalla...amma ba wasu da yawa b,naje kusa da
anty jamila na zauna ina tambayar ta ance gasu
abba suna ina? Sai ta qara fashewa da kuka.......
a Hada Hausa Book stories
GIDA BAI KOSHI BA
¤¤2¤¤
A daren aka rufe su.washe gari sai ga ya abdalla
an daukoshi daga skul,shima sumarshi 2 a lokcn
ne hankalina ya tashi saboda bana so shi ya
mutu
da marece yake fahimtar dani cewa su abba ne
suka rasu shi da mama wurin zuwansu garhi ne
hadari ya samesu,duk sun rasu nan fa muka
rungume juna muna kuka
ya faruk kuwa kwanan sa 3 asibiti sannan aka
sallamoshi...ranar da akayi sadakar 7 ne baba na
garhi ya tara kowa a falo yana jawabi kamar
haka.
Allah ya jikan su alhji kowa yace amin.amma ya
faruk sai ya rushe da kuka
addu'a zaka yi masu ba kuka ba inji baba auta
baban kano wanda shi ban san yanda
dangantakar mu take da shi ba yace yaushe
hankalin yanuwanka zai kwanta bayan kai kaqi
kwantar da baka?
Kaine fa babba kaine ya kamata ka lallashe su
ba su ba,sabda haka don Allah kayi hakuri faruk
wannan rashi duka namu ne sai dai kawai mu
bisu da addua
baba na garhi yace ni magana 2 zanyi itace
kannenka da kuma maganar gado..a bisa bincike
mun gano wannan littafi wanda marigayi ke
rubuta duk wani sirri nashi tare da lissafin
kaddarorinsa da ya bari...wani iko daga Allah
shine ya riga ya raba gadonsa da kansa wanda
muka ga hakan a wannan littafi
ya mika ma yaya littafin.dukiya taku ce kai da
kannenka,gidanshi dake garhi wanda auta ke
zaune kadai yace a bar masa sai kuma gona da
ya bani idan ka karanta zaka ga haka
magana ta 2 kuma itace alhajin kano yace zai
tafi da aminatu zai rike..ya fasa wata qara tare
da faduwa qasa somamme.da kyar wannan karon
aka samu kan yaya..yana farkawa ya fara kuka
yana fadin abar mani yanuwana ni zan rike su
gwaggo asmau ta tallabo kansa tana fadin
kwantar da hankalin ka zaka dai iya rike su ko?
Maganar banza inji gwaggo hadiza ina shi ina
tarbiyyar diya mace shida matar tasa nawa suke,
to
dakata hajia inji baba abdukadir yanzu kai faruka
zabi ciknsu waza'a baka
nifa wlh babu inda zasu je ni zan dauke su duka
nanfa rigima ta kaure har da koke amman yaya
ya kafe cewar babu inda zamu muna nan tare da
shi da kyar aka shawo kansu gwaggo hadiza aka
bar maganar.satinsu 2 sannan suka koma
gidajensu.mu kuma muka kwashe kayan mu
muka koma gidan yaya.wannan kuma ya sanya
kwado ya kulle
Pherdyler Rafindadi
Shekara kwana inji hausawa yau an wayi gari na
gama prim ina shirin shiga sec,shi kuma ya
abdulla admissn yake jira anan gwagwalada,cewa
rshi yafi son karatu a gida,shi bai son wata
oxford
tun bayan rasuwar su abba,ya faruk bai qara
takura mana ba,sai dai fadan da ba'a rasa ba na
halin zaman takewar yau da kullum
kusan tare admisn dinmu ya fito nida ya
abdullah,shi ya samu course din da yake so wato
law ni kuma na samu mkrntar da nake TURKISH
DA DADDARE YA KIRAMU FALONSA sannan ya
fara magana kamar haka
zan fara dake meena daga yau na kashe sanya
kananan kaya a fita waje da su amman ban
hanaki sanya wa a gida ba,na 2 skul dinku mix
skul ce wato maza da mata ne din haka kitsare
mutuncin ki maganar saurayi na kashe ban san
kiyi shi sabda karatu ne a gaban ki.sai na cika
ma mama burinta kin zama likita
maganar result kuma kibar ganin na sanya maki
ido kina yin na 4,toh wlh yanzu bazan saurara
maki ba,arziqi daya zanyi maki idan kika yo na 2
amman na 3 kashin tsiya zan baki wlh kinji na
rantse sai na farfasa maki jikinki don haka kiyi
hattara.
Kai kuma ya koma kan ya abdulla nace ka tafi
london kace kai gwagwalada kake so ko?toh
abinda zan fada maka shine 1st class nake so a
result.wlh ko aboki mai shan taba aka ganka da
shi za'a sanar dani.kabar ganin ka girma toh ni
babu ruwa na huncewa zanyi wlh sai nabar ka
kwance don haka jiki magayi,ku bace mani da
gani
Har na kwanta naji kishirwa,na miqe na fito zuwa
fridge.ina kunno kai naji hayaniyar ya faruk da
anty.na labe naji anty na fadin ni ban yarda da
test din wannan asibitn ba me zai hana muje
wani
muje ina?wai jamila meke damunki ko dai bakya
kaunata ne?shekararmu nawa da aure.?nifa na fa
na fadi maki ina son baby,saboda haka kawai
kibar mani dana.maganar planning kuma idan kin
haihu kisa a daure mahaifar ma ba allura ba
haka kace ko? Toh wlh zan bar cikin nan amman
dana haihu zan sa a fiddo mahaifar duka ma ba
daure wa ba.ina dalili,ni wlh bana son
haihuwa,kawai mutum ya tsufa da wuri
ya fusata kin bani mamaki,manzon Allah(SAW)
da kansa yace kuyi aure don ku hayayyafa domin
inyi alfahari daku ranar tashin alkiyama,amma ke
yanzu kike cewa ba kya son haihuwa?
Toh babu ruwana nidai ko dayan ne a haifar
mani,nima inga dana duniya,duk da ba rabon
abba yaga jikansa
ya danyi murmushi mai fitar da sauti,kin fa bani
dariya,kenan tsoron tsufa kikeyi,while ya zama
dole hakan ta faru,ko da da ko babu,kin san
hakan ko?ta zumbura baki cikin shagwaba tace
eh, amma not so soon as ina haihuwa,ya watsa
hannuwa yana fadin anyway its ur own problm
ganin yana tahowa zai wuce dakinsa nayi saurin
komawa daki da gudu,ruwan da ban sha kenan
ba sai da safe Mun koma hutun 1st term da kwana 2 anty
jamila ta haihu,da namiji nayi ta murna ina
tsalle,ranar suna yaya da kansa ya kawo mani
kayan suna tare da fasin an sanya wa yaro
sunan abba,wato bashir sai dai abba za'a rinka
kiransi..nayi ta tsalle ina murna,hakan yasa
shima yaya ya qara fadada murnarsa
da muka koma hutu,sannan anty ta yaye abba
idan ka ganshi wurinta nono na kaishi
yasha,amma daya sha zan daukoshi,sai kuma
wani jikon.
Renon abba yasa na qara nisanta da fadan ya
faruk, saboda kullum muna daki ina yi masa
was,idan ka ganni falo toh abinci nazo ci ko
kuma abba kesha nono
Na gangaro bisa bene dakinmu inata sauri zanje
dakin karatu(library),don yin wani assigmnt da
aka bamu,sanye nake da riga da skirt na zaman
daki,kaina sanye da hular sanyi,kafata kuma
fararen kambus ne(trainers) da safa da yake
skirt din ba wani tsawo gareshi ba,iyakarsa
gwiwa sai rigar sanyi da na saka bai hana kirgina
tasowa ba,abin dana tsana kenan,ina duba littafin
da zanyi amfani dashi sai naji ance,duba wannan
ko shi kike nema
nayi saurin waigawa dogo ne,fari ba kar ba yana
sanye da bakin jeans da farar shirt,kansa ba hula
yana da kyau na fada cikin hrt dina,na amsa ina
murmushi, nace shi ne kuwa,ko zaka bani arp
pls?yayi yar dariya,tare da fadin y not
tare muka zauna wurin wani tebir,nan da nan na
fara fidaa amsoshin.ya sunanki?naji ya mani
tambayar
ban dago kai ba nace aminatu bishir garhi.ajinki
nawa
ss1 science na bashi amsa still ina rubutun ban
dago kaina ba
anan garin kike?
sai da nayi murmushi sannan nace eh mana.har
lokcn ban dago kaina ba ina ta faman rubutu
a wace unguwa?nan ne fa na dago kaina a
razane tare da fadin maza basa zuwa
gidanmu.yaya duka yake yi
ya kyalkyace da dariya har da dukan tebur,yace
and then? Sai me?kuma kin taba ganin an daki
mijin kanwa
cikina ya bada kulululu! Daidai lokcn dana karasa
fiddo amsoshin na jefa masa littafinsa nace
nagode tare da mikewa nayi waje
ya biyoni yana fadin please aminatu,baki
fahimceni ba ai......kawai sai na hango motar ya
faruk gabana yai mummunan faduwa,daman ya
saba kawo mai ziyarar bazata
da sauri na qarasa wurinsa ina fadin sannu da
zuwa yaya
yayi murmushi yana shirin magana sarkin nacin
ya karasi,abin mamaki sai naga yaya na dariya
yana fadin kai kuma daga ina haka
ya mika mashi hannu kafin yace service nazo yi
a nan skul,kasan muna 1st batch,ya kalleni kin
sanshi?na gigiza kai ina mazurai kamar waccejj
tayi karya,yace dan wajen baba na kano ne..nayi
saurin sunkuyar da kaina qasa
Muktar ka ganeta?ya kyalkyace da dariya ai yaya
baka san yadda mukayi da ita ba.nan ya kwashe
yadda muka yi ya fada masa shima sai da na
bashi dariya,yace dara taci gida kenan,
office din ya muktar muka tafi,fira ta barke
tsakaninsu,duk akan family ne,nayi ta mamakin
yadda yake da zumunci ,sai zakulo sunaye yake
yi yana tambaya shi kuma yana bashi
amsa,kamar ya muktar yaga zuciata sai yace
amman yaya ya kamata ka ringa kai meena hutu
saboda tasan dangi..nasan wannan inji yaya
amman ba yanzu ba
na bari ne ta gama skul kafin ta samu admissn
duk sai na zagaya da ita,,yadanyi murmushi
sannan ya dan sosa kansa yace nidai yaya ina
kamu gaskiya...ya faruk yace toh Allah yasa
rabonka ce,,ya dan tsirtar da miyau kamar dai
dazu da muna zaune kamar kuma yadda yake
aladarshi..nayi saurin bata rai,don na tsani
wann....ya dallo mani harara sannan yayi tsaki
alamar zan gane kurena.
Na qagara muyi bankwana da shi kada ya kai ga
ya wulaknta ni gaban ya muktar,duk dashi ma
danuwa ne amman ba dadi zanji ba saboda
rashin sabo
kamar ya karanto zuciata sai ya miqe ni zan
wuce cikin sakin fuska nace toh yaya nagode
Allah ya qara rufa asiri,a gaskiya ba karamin dadi
wannan adduar tawa take yi mashi ba kullun
saboda yanayin yadda nake ganin fuskar shi tana
canza wa kullun idan nayi mata ita,,har bakin
mota muka rakashi nida ya muktar,yana tafiya na
suri ledojina da sauri nayi hostel,shi kuma ina
kallonsa ya koma office
misalin karfe shadaya na dare bayan mun dawo
daga nyt class nida Rabi M,barci ya dauketa ni
kuma tunani ya hanani runtsawa.a gaskya jinin
mahaifin mu yafi na mahaifyr mu karfi na tuno
kamanni ya faruk da ya muktar sai dai kamar mu
da ya faruk tafi yawa.
Ya faruk fari ne dodo mai dauke da doguwar
fuska tare da dogon hanci sai madaidaicin
bakinsa sabanin ya muktar da baya da haske
kuma baza'a kirashi da baki ba.ni kuwa nida
karishma kapoor kamar hassana da hussaina
muke don tsabar kama
Ba karamin dadin karatu nakeji ba a yanzu
saboda taimakon da nake samu wurin ya
muktar,darasin dana samu matsaa kota rashin
ganewa ne ina zuwa wajensa zai warware mani
ita,a hankali har muka yi wata irin shakuwa
wadda ban iya kwatanta yadda take..ranar da
mukayi hutun sec term yace zai bini yayi hutunsa
a abuja don ya gaji da zarya zuwa kano haka na.
Kullum muna tare ko a gida,ina riqe da abba da
kuma littafi na,wani lesson muke yi wanda baifi a
bude shafi daya ba sai fira ta barke har a manta
da wani batun littafi..shi kuwa yaya dadi

Please Login or Register in order to submit comment