Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya dinga faduwa don yaga she's taking too long
"hmmmm.." Kawai yake ta maimaitawa, ahankali ya mike ya taka zuwa bakin kofan, amma ya kasa samun courage din budewa, kafa kunne yayi amma yasan bazaiji komai ba cos kofan sound proof ne, upstairs ya hau hoping to hear good news from ameera, ko minti ashirin baiyi da hawaba Mrs Samuel ta shigo don hada lunch.

Khalid kam tunda wuri ya kama hanyan abuja, yana sauka ya kira agent din Salem suka kama hanyan inda ameera take, Khalid kam ba karamin kyau yayi ba cikin English wears, sai kamshin gaske yake, sai tunanin abinda zai fadawa ameera kawai yake don gani yake dukda bai taba ganin ta ba he knows he's in love with her, don haka nan yake imagining fuskan ta.
Suna isa ya samu bad news kan an dauke ameera, zagi ya dinga burmawa Salem yana cewa
"Ya saki yarinyan kuma ya dauketa Dan uwarshi?...wallahi sai maganan nan taje wurin su first love"ya ya fada yana dailing number Salem, ji yayi not reachable, abinda bai saniba Salem ya saka number shi a blacklist cos a bangaren Salem babu Wanda yake bashi haushi Kamar Khalid don gani yake shine sanadin lalacewan honeymoon donshi.
Khalid kam ya gaji da trying ya rubuta mashi text kaman haka
_" ka maido yarinyan nan tunda yanzu ba matarka bace...in kuma baka maidotaba before the next one week.. Wallahi I will forget about our friendship and take this letter to Umma and Abba.. If you think am joking try me"_yana kaiwa nan ya turawa Salem. Sannan yaja motan shi daga kofan gidan afusace. Gani yake Salem ya rushe mashi plan.

Abangaren mom ameera kam har yau rikishi bai kareba don har yau tana kan bakanta na a maido mata yarta, Sam dad ya kasa gane kanta don ba karamin tsoro take bashi ba, kunsan mai hakuri bai Iya fushiba, itama ta fadawa dad cewa
"In har baka fadawa Salem ya maido min yataba before the next 5 days...wallahi tallahi babu abinda zai hanani zuwa yola wurin iyayenshi... Koda yin hakan zai kawo karshen zama na da kai..." Ta fada Sannan ta hau upstairs tana kuka, dad kam yana zaune yayi tagumi don ba komai ke damunshiba sai halinda matarshi ta shiga tun shekaran jiya da Salem ya fadawa yan jarida bai taba aureba.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ๐Ÿ’›โค๐Ÿ’œ๐Ÿ’™๐Ÿ’š
ZAKISAN KONI WAYE
๐Ÿ’›๐Ÿ’œ๐Ÿ’™โค๐Ÿ’š

ยฎzuwairat( ummu Maryam)


6โƒฃ7โƒฃ


Hiransu suka cigaba dayi kaman wasu best friends da suka dade da sanin junansu, lokacin sallan zuhr yayi tawa ta mike ta shiga bathroom ta dauro alwallah ta fito tayi salla ameera sai kallon ta kawai take har ta ida. Ameera kam sai matse kafafuwa take saboda discomfort da takeji don yanzu ji take kaman jikinta ya bace,
"Sis ki duba mana ko matan ta zo..wallahi duk banajin dadin jikina.." Ameera ta fadawa tawa,
"To muje mu duba ko ta zo..." Tawa ta amsa mata tana mikewa daga kan praying mat, itama ameera mikewa tayi tana kallon jikinta din tabbatar da jikinta bai baciba, falo suka je suka ga babu alaman Salem, kofan kitchen dake bude suka shiga tare looking so united, mrs Samuel suka gani tana chopping carrots, tana ganin su ta sakar masu murmushi, gaisawa sukayi tana kallon both of them,
"Anty please we need sanitary pad..." Tawa ta fada mata,
"Ok ma'am..." Ta fada Sannan ta fita daga kitchen din, ameera da tawa zama sukayi cikin katon kitchen din kasancewan da kawai round center table mai dauke da chairs tamkar dinning table don sai ka zauna wurin kaci abinci, tawa kam sai kallon kitchen din take don bata taba ganin kitchen mai dauke da beautiful and expensive kitchen wares kaman wannan ba, itama ameera sai kallo take don dukda tana yar gidan masu kudi da akwai abubuwa da dama da bata taba ganin su ba,
"Ko me take dafawa?.." Inji tawa tana dan mikewa,
"Ki duba mana..." Ameera ta amsa mata, wurin gas ta nufa daidai da shigowan Mrs Samuel, wani katon Leda ta mikawa tawa
"I bought it when sir ask me to shop for you.." Tafada
"Thanks.." Tawa ta fada tana amsa daga hannun ta, ameera sai dariya kasan makoshinshi take, tawa mikawa ameera tayi ta amsa da niyyan fita amma Mrs Samuel ta nuna mata bathroom dake manne da wurin ameera shiga tayi ta saka Sannan ta fito,
"Mu koma..." Inji ameera, tawa mikewa tayi, har sun kai bakin kofan tawa tace
"Sis why not mu tsaya mu kalli abinda take dafawa,.." Ba musu suka tsaya suna kallon abinda take hadawa, sai hira suke ameera kam da Matan tayi magana sai ta dan kauda kanta tayi dariya, tawa ta lura da hakan
"Sis wai meke damunki ne?..na lura sai dariya kike..." Tawa ta tambayeta, ameera isa tuntsurewa da dariya tayi
"Wallahi yanda wannan Matan ke magana ke bani dariya... Tana magana kaman daga cikin hancintan maganan ke fitowa.." Ta amsa mata tana dariya, itama tawa dariya tayi, Mrs Samuel ma dariya ta farayi dukda batasan abinda ake cewa ba, itakam sai shaawansu take don gani take in har Salem ya hadasu biyu amatsayin mata ya gama holewa din bata ga makusan su ba.

Suna wurin har ta gama lunch kuma duk sun koya tare suka jera abinci kan dinning table,
"Sis muje muyi wanka don mu ji dadin kwasan wannan abinci.." Inji ameera, ba musu tawa ta bita sukayi hanya upstairs.

Salem kam yana hawa ya kwanta kan doguwar kujera bai dadeba bacci yayi gaba dashi suna hawa suka ga handsome face dinshi kwance yana bacci,
"Shhhhh../" tawa ta fadawa ameera tana sa dan yatsanta kan bakinta, cikin sadda suka shiga ciki tawa ta fara wanka ta fito daure da towel Sannan ameera ta shiga, tawa blue din mini gown ta saka ita kuma ameera ta saka pink din gown Wanda ya kai har kasa saidai ya dan matseta.
Ahankali suka fita daga dakin suka sauka downstairs, kan dinning suka zauna suka fara cin abinci su.
Sai bayan zuhr ya tashi bacci, da sauri ya mike tare da yin alwallah Sannan yayi sallah, wanka yayi ya kara chanza kaya, still three quarters ya saka da t-shirt, abinda ke hannun shi ya cire cos ba sosai yake jin zafiba. Down stairs ya nufa looking so breath taking. Yana sauka downstairs ya hangi ameera da tawa suna cin abinci, Dan ajiyan zuciya yayi tare da hamdala don ya ga alaman komai ya daidai ta, ahankali ya zo ya zauna sai lokacin suka San ya tashi, cikin sanyin murya tawa ta gaidashi kura mata ido yayi for a few seconds Sannan ya amsa itakuma ameera ta gaidashi sounding so I don't care, shima amsa mata yayi kaman yanda yake amsa gaisuwan sisters dinshi amma yanda ya amsa na tawa kasan they is some thing attached. Zama yayi amma babu wacce tayi serving dinshi, kallon tawa yayi
"Baby serve me mana..." Ya fada sounding very happy, tawa dai batace kala ba ta mike tayi serving dinshi fuskan ta babu walwala sosai, ameera mikewa tayi Salem yayi saurin kallon ta
"Sis eat please.." Yafada yana kallon marvelous face dinta sai yanzu yasan kyau daban so daban, don duk yanda take da kyau bai rinjayeshiba, he's not feeling anything special towards her. Yana cewa sis tawa ta galla mashi harara, ameera kam murmushi tayi
"Am OK...." Ta fada mashi, itama tawa mikewa tayi, kai Salem ya girgiza
"Please kar Ku tafi Ku barni kadai kan dinning kaman maye... Please sit..." Ya fada yana directing maganan shi ga tawa, ameera dake tafiya Dan juyowa tayi ta kalli tawa tayi mata alaman ta zauna ita kuma ta haye upstairs sai mamakin yanda Allah ya cire mata kishin Salem farat daya take,
"Alhamdulillah..." Ta dinga maimaitawa cikin ranta, cos she's feeling kind of relieve.

Salem na cin abinci amma idanuwanshi kan tawa, har ya gama cin abinci bata ce kala ba,yana gamawa ya goge bakinshi
"Habibty..." Ya kirata ahankali, bata amsa ba amma ta daga eyes dinta ta kalleshi,
"Am sorry...ki yafemin..." Kauda kanta tayi gefe daya tare da dan turo baki, mikewa yayi ya koma kujeran dake kusa daita ya
"Yanzu kin yarda da gaskiya magana ta?,..." Dan kallon shi tayi
"How can you take such an action?..." Bata idaba ya katseta dacewa
"Baby am sorry... Lokacin ina Neman ways of punishing her of her lack of moral training...I wasn't thinking... Kawai revenge was the only thing in my mind...wallahi I regret what I did cos bansan nemesis will caught up to me ba..." Tawa shuru tayi batace komaiba,
"To yanzu kin yafemin for not being truthful?..." Ya tambayeta yana kama hannun ta, Ahankali tace
"Ni yanzu tsoro kake bani...don nima ina Iya yimaka laifi ka hukuntani fiye da haka..." Da sauri ya girgiza mata kai
"No way...you are special... Gashi har hannuna kika kusa karyawa amma ban ce maki komaiba?.. Wallahi no body tries me that way...so kin yafemin?... Let's continue with our life as we planned it..." Yafada cikin sanyin murya, tawa Dan turo baki tayi Sannan tace
"On one condition zan yafe maka.." Da sauri Salem yace
"Anything for my princess..." Shuru tayi ta dora hannun ta kan nashi dake cikin nata
"Ka maidata... Ka auri mu biyu..." Tafada tana kallon shi eyeball to eyeball, ahankali ya zare hannun shi, tana Dan girgiza kanshi ahankali
"No baby...na riga na saketa..besides bani da raayin mata biyu...kawai let's just let her go..." Tawa murtuke fuska tayi
"To shikenan.." Tabfada tana kokarin mikewa, da sauri Salem ya rike ta
"Haba... Wannan abun is a secret...banason su Umma su Sani cos I know they will not take it likely.... Kuma saki uku nayi mata..."
"Ai she's mesturating..kuma baa saki in mutum bashi da tsarki...and am sure Umma will be happy to know tana da Hausa daughter in-law..." Salem Dan murmushi yayi
"Baby ko bata sakuba kara sakinta zanyi...bawai don banason zama daitaba sai don ko na zauna daita ba zanyi adalci tsakanin Ku ba...all my heart belongs to you...kawai.." Kuka tawa tafarayi tana cewa
"Wallahi ka maida matanka...kuma ni bazan zauna ba..." Kallon mamaki yayi mata
"Dama kinason kishiya?..." Ya tambayeta yakara kama hannun ta
"Ni ba kishiya nakeso ba..amma gaskiya banason ka rabu daita..." Salem dariya yayi
"Aa kishiya kikeso..don't worry zan auro wata amma ba ameera ba...she have lost her chance...you can eat your cake and have it back..." Kuka sosai Tawakaltu ta farayi tana cewa
"Sai ka maidata...in ba hakaba nima tafiyata zanyi..." Dariya Salem ya karayi
"Ki bar wahalal da kanki kan wannan maganan... Am not taking her back.. Kuma ke ko duniya zata tashi bani rabuwa dake..." Tawa kara mikewa tayi ya kara riketa
"Baby please daman baki sona...cos duk mace mai son mijinta ba ta rokonshi ya kara mata kishiya..."
"Ba haka bane...kawai I don't want to think cewa mijina ya taba sakin wata...banason nima kayimin haka..." Ta fada tana kuka sosai, shima mikewa yayi hannunshi cikin nata ya fara goge hawaye fuskan ta
"Please stop crying... Enough of your tears..." Yafada while wiping her tears,
"To ka maidata please..." Salem kura mata ido yayi yaji tausayinta inda da akwai aure tsakanin shi da ameera da ya zauna daita amma ya San yanzu ba halal dinshi bace,
"Baby kinason in fada hallaka?.." Ya tambayeta ahankali, kai ta girgiza mashi
"Then forget about it... Saki one two three nayi mata...so bazan Iya zama daitaba har sai tayi wani auren...so please ki bar wannan maganan..." Tawa buge kafafunta tayi kasa kaman yarinya
"Wai bakajin nace maka bata da tsarki sanda kayi sakin... Please mu zauna tare..."
"Ok sit..." Ya fada yana maidata kan seat, zama tayi shima ya zauna gefen ta, baice komai ba ta juyo ta kalleshi
"Yanzu ka amince?..." Ta tambayeshi
"Please princess can we forget about all this and be happy for a moment?..." Shuru tayi bata ce komaiba, hannun ta ya kama suka mike, wajen gidan sukaje suka zauna nan kasa, matsawa kusa daita yayi ya kai bakinshi kan nata, Dan kauda kanta tayi
"Please.." Ya fada mata ahankali cikin whisper,
"Yanzu two wives gareka..so its your first wife's turn..." Salem bata rai yayi
"Tawakaltu kina wasa daniko?..." Yafada afusace,
"What?.. Nayi karya ne?..AI kwana bakwai akeyi dakin daya sai akoma dayan dakin..." Yanda take maganan yasa shi dariya, kuma cikin few seconds ya kara daure fuska
"Kinsan wallahi ki kiyayi bacin raina cos wallahi ranki sai ya fi nawa baci..." Yana kaiwa nan ya mike ya koma cikin gidan, tawa tabe baki tayi ta kwanta kan grass carpet yana shiga ciki ya hau upstairs, direct bedroom yashiga yaga ameera kwance idanuwanta lumshe kaman mai bacci bakin gadon ya zauna yadan taba kafanta tayi sauri bude idanuwanta tare da komawa zaune, murmushi ya sakar mata itama ta maida mashi martani,
"Babe in tambayeki?.." Yafada yana kallon lulu eyes dinta,
"Yes" ta fada tana gyara zamanta
"Kina sona?.." Ya tambayeta sounding very serious, ameera Dan kura mashi ido tayi tana tunanin ba ajinta bane tace tana sonshi, kuma sanda ya nuna yana sonta bata amince dashi ba
"Please talk to me..." Ya fada mata cikin sanyin murya, murmushi tayi Sannan ta girgiza mashi kai
"No..." Salem kura mata ido yayi for a moment Sannan yace
"To yanzu Tawakaltu ta zake wai saina maidaki...yanzu babu aure tsakanina dake kuma she don't want to understand." Dariya ameera tayi
" don't worry... She will come around.... "
"No..bakisan ta da kafiyaba....very stubborn wallahi..." Still dariya tayi shima yayi dariya,
"Nidai I want to go home...." Ta fada ahankali,
"Yes I know..." Ya amsa mata Sannan ya kara cewa
"Please ki taimaka min ki shawomin kan Tawakaltu.. In kika tafi muna cikin wannan yanayin abun bazaiyi dadiba...."
"To nime zanyi mata.." Ameera ta tambayeshi, shuru yayi for a while Sannan yace
"I want you to make her jealous..." Ya fada mata yana kama hannun ta, kallonshi tayi tasaki murmushi,
"No..please just let me go home..." Bata idaba yayi kneeling gabanta da sauri ta fara kokarin mikar dashi
"Please ka tashi..." Kin tashi yayi
"Sai kin yarda..." Ameera tsaya kallon ikon Allah tayi,bata San haka halin Salem yakeba sai yanzu, awaje da ka ganshi you will think he's somebody with pride and ego amma da ka zauna dashi you will find out he's very simple and fun to be with, hannuwanshi biyu ta kama tanason ta mikar dashi amma ta kasa, sai kara marairacewa yake kaman zaiyi kuka
"Please... Please... Please..." Yafada yana rike da two hands dinta, murmushi tayi
" zanyi amma on one condition.. " dariya Salem yayi
"Wai meyasa in na nemi Abu daga wajanku sai kunbani conditions... Say it.." Ya fada mata har lokacin he's holding her hands
"Inason ka barwa su hinde gidan da suke su cigaba da zama.." Kallon mamaki Salem yayi mata donshi baisan inda ta dosaba
"Wane gida kenan?..."
"Inda ka ajiye ni...."
"Ohh..." Ya fada yana kallon ta ya mamakin yanda akayi selfish ameera ta chanza haka don sai yanzu ya fara amince wa data chanza.
"Na bar masu for good..."
"Yauwa thanks... Nima na amince..." Bata idaba Salem ya mike ya rungume ta, da sauri ya saketa saboda electric bolt dayaji, murmushin karfin hali yayi yabar dakin yana tunanin Allah yasa baiyi mistake ba.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: โค๐Ÿ’š๐Ÿ’™๐Ÿ’›๐Ÿ’œ
ZAKISAN KONI WAYE.
๐Ÿ’™๐Ÿ’š๐Ÿ’œ๐Ÿ’›โค

ยฎzuwairat(ummu Maryam)

6โƒฃ8โƒฃ


Falon upstairs ya koma yayi kwanciya shi yana tunanin halin tawa, duk ta dagula mashi lissafi, ameera kam komawa tayi tayi kwanciyan ta, har lokacin bata bar tunanin halin Salem ba, wai Salem ne yayi mata kneeling,
"Hmm wonder shall never end.." Ta fadawa kanta, kara mikewa tayi ta fito falo ta ganshi kwance kan doguwar kujera sai tausayinshi ya kamata, Dan matsawa kusa dashi tayi
"Sir kaje ka kwanta kan gado mana..." Ta fada mashi cikin sanyin murya, daga manyan idanuwanshi yayi ya kalleta,
"Am OK here.." Ya amsa mata har lokacin bai bar kallon taba, da sauri ta dauke kanta, don ba karamin kwarjini yayi mata ba, sauka downstairs tayi yabi bayanta da kallon "wannan yarinyan badai iya steps ba" ya fada yana murmushi.
Tana sauka taga babu tawa falo Sannan babu ita a bedroom kofan waje ta bude ta hangeta kasa kan grass carpet, wurin ta ta nufa, tawa na ganin ta taho ta mike zaune, karasawa tayi wurin ta ta zauna gefen ta suka fara hiransu abun gwanin ban shaawa.
Suna nan har lokacin sallan asar tayi tawa taje tayi ta dawo suka cigaba da hiransu, Salem jin shuru yayi yawa yasa ya leka ta window upstairs ya hangesu zaune suna, tsaya kallon su yayi for a moment Sannan ya sauko ya kasa, waje ya fito ya nufi inda suke, tawata fara daga kai ta kalleshi harara ya watsa mata ya dauke kanshi Sannan ya isa gefen da ameera ke zaune ya zauna gefen ta,
"Habibty how far?.." Ya tambayi ameera
"Fine..." Ta amsa mashi, tun nan wurin cikin tawa ya duri ruwa don sai ta tsinci zafi cikin ranta,
"Daman maza munafukai ne..." Ta fada cikin ranta, hira suka cigaba yi, amma Salem baiyiwa tawa magana saidai ameera, karfin hali tayi don ji take kaman tayi tsuntsu tabar wurin, daga karshe Salem kwantawa yayi nan kasa ya dauki hannun ameera ya Dora kan kirjinshi, amma duk abinda yakeyi idanuwanshi kan tawa don yaga yanda zatayi reacting.
Around 5:30 Mrs Samuel tazo don hada dinner, da sauri tawa ta mike
"Ina zuwa?.." Ya tambayeta sounding very formal, bata amsa mashi ba ta kalli ameera
"Sis bari inje in koyi sabon Abu..." Tafada tana murmushi,
"To let's go together..." Ameera ta fada tana kokarin mikewa,
"Stay with me please..." Salem ya fada mata idanuwanshi lumshe, ameera zama tayi tawa ta shiga ciki, ta barin wurin Salem ya saki hannun ta yana dariya, itama ameera dariya tayi
"Sir your wife is jealous.." Ta fada mashi
"Rabu daita...a hakan takeson kishiya..." Ya fada yana dariya sosai.
"You can go " ya fada mata Sannan itama ta mike ta shiga ciki.

Wurin dinner ma Salem gefen ameera ya zauna hannun shi cikin nata kaman da gaske, tawa kam pretending kawai ta dingayi tana hiran karfin hali, suna gamawa suka koma falo tawa sai tunanin Ashe haka masu kishiya keji? Don ji take wani Abu ya tokare mata heart, bata Dade zaune ba ta mike don ko a falon Salem na zaune kusa da ameera,
"Jamaa saida safenku..." Ta fada masu, Salem kallon ta yayi da sexy eyes dinshi dake glowing saboda haske falon dana cinema yace
"Tunda wurin?..." Banza tayi dashi,
"Allah ya tashemu lafiya.." Ameera ta fada mata, bata Kara cewa komaiba ta taka cikin kasaita kaman yanda Haj kudirat ta koya mata ta shige bedroom, Salem bin bayanta yayi da kallo yana hadiye saliva. Tana shigewa ameera ta mike
"Good night sir.." Ta fada mashi
"Good night..nagode" ya fada mata. Hayewa sama tayi shi kuma ya mike ya bi bayan tawa, yana zuwa ya ganta kwance tana kuka, murmushi yayi ya karasa wurin ta,
"Baby what is the problem?..." Ya tambayeta kaman baisan abinda ke damunta ba, da sauri ta mike zaune tana goge hawayenta tare da Dan hararanshi ta wutsiyar ido
"Bakomai..." Dariya yayi
"Yazakice bakomai... I saw you crying..."
"Ina missing mami ne..that's all..."
"Sorry about that..." Yafada yana Dan kallon ta, kije kiyi wanka ki kwanta..."
"Ok.." Kawai ta amsa mashi amma bata mike ba, kamata yayi ya mikar da ita ba musu ta mike har lokacin bata bar hawaye ba, hannu yasa ya goge mata hawayenta,
"Muje in hada maki ruwan wanka.." Ya fada yana rike da hannun ta,ba musu ta bishi, har bathroom sukaje, ya hada mata bubble water tana tsaye tana kallon shi, yana kamawa ya zo inda take,bayan ta yaje ya zuge mata zip din riga, batayi mashi musu ba rigan ya fadi kasa, ya rage daga ita sai pant and bra, juyo daita yayi yana kallon beautiful skin dinta,
"Ka tafi zanyi wankan..." Ta fada mashi Ahankali, matsawa yayi daf daita
"Ina zani?.." Ya tambayeta yana kallon chest dinta,
"Wurin..." Bata idaba ya rufe bakinta da yatsan shi
"Please baby stop..don't send me to do something I have never done...babu aure tsakanina daita..please..." Yafada cikin whisper kaman yana gudun kar wani taji abinda yake cewa, hannu yasa ya rike curved waist dinta, Ahankali ta cire hannun shi
"Stop.. Just go.. " ta fada kasalce, hade fuska Salem yayi
"Wai habibty wai are you tormenting me... Meyasa kike yimin haka?.." Ya fada Ahankali tawa shuru tayi
"I have told you babu aure tsakanina da ita...so kike inyi zina?... Shekara nawa nayi kokarin ban kusanci wannan kazanta ba...amma yanzu you want to push me to...." Shuru yayi ya hadiye wani Abu Sannan yacigaba dacewa
"Hakkina na akanki..insha Allah ban zanyi forcing dinki ba cox am above that..." Bai idaba ta rungume shi don yanda yake magana sound so pitiful, shima Salem rungume ta yayi.
Sunfi minti goma tsaye ahaka, Salem kam yasan babu abinda zai hanashi amsan hakkinshi wurin ta yau don yasan he can't wait anymore duk yanayin shi ta mugun chanza.
Wanka sukayi yana wasa da every part na jikinta, suna gamawa yayi wrapping dinta cikin towel kaman baby ya tafi daita bedroom, don a lokacin ko kadan baijin ciwon hannun shi, gaban tawa sai faduwa yake, Salem tsayawa yayi yana kallon ta, zaizo suyi sallan nafilla amma Sam yasan he can't, duvet ya rufa mata ya zare towel din jikinta ya wulla kasa, shima shiga yayi,ya cire nashi da yake jikinshi ya yarda, kusa daita ya matsa ya jawota jikinshi, jikin tawa ya fara rawa don yau tsoro kawai yake bata, wasa yafarayi daita,
"Nidai ka bari..." Tafada muryanta na rawa, bai saurareta ba yacigaba da abinda yake, Sam bata Iya maida mashi martani kokarin connecting kanshi daita yayi tafara tureshi,
"Please stop...please calm your nerves.." Yafada cikin kunnenta, tawa kuka ta fara sosai amma hakan bai hanashi abinda yayi niyyan, rokonshi ta farayi amma for nothing,
"Kayi hakuri... Please.. Its hurting... It stings...please stop..." Ta dinga maimaitawa tana kuka, Salem kam jin kanshi cikin yanayin da bai taba jin kanshiba yasa ya fara ihu on top of his voice, ita ihu shi ihu, sai rokonshi take amma Sam he's not willing or ready to slow down, wani irin kukan wahala take amma ihu da shi kanshi yakeyi bai barshi yaji abinda take cewa, rokonshi tacigaba dayi amma for nothing, sai yanzu ta San cewa abun ba wasa bane cos even after an hour plus the thrust continue.

Ameera kam tana fitowa daga wanka taga Ashe bata dauki pad daga kitchen bathroom ba, don tunda Mrs Samuel ta bata tashiga bathroom dashi bata fito dashi ba, lokacin da suke hada abincin dinner ma ta saka amma har ta dan baci, tayi niyyan ta barshi zuwa gobe tunda ya bar rushing sosai amma tana tsoron kar ta bata expensive bedsheets din, kayan data cire ta maida ta fito falo taga babu Salem tayi down stairs, tun bata ida sauka down stairs ba ta farajin kuka tawa, ahankali ta sauko taji ta sai rokon Salem take tana kuka sosai, ita da tunanin ko dukanta yake tayi, Ahankali ta kara matsawa kusa da window bedroom din cos window babban ne kuma ba a sama yakeba, jitayi tawa nacewa
"Please kayi hakuri... Ka bari haka nan please... Cikina kayimin ciwo... Dan Allah.. Ka..bani ruwa insha..." Da sauri ameera ta bar wajen don ba karamin faduwa gabanta yayi ba har dafa kirjinta tayi ta hau upstairs don kasa daukan pad dintayi, kan kujera ta zauna hannun ta Dade da kirjinta, tasan abinda sukeyi kuma babu abinda ke bata tsoro kamar kukan wahala da Tawakaltu takeyi, farat daya Zainabu diyar hinde ta fado mata garai, sai ajiyan zuciya take gabanta na dum2, tafi hour daya zaune gabanta na faduwa, kallon agogo tayi taga after 12 na dare, ahankali ta mike don a tunanin ta kilan sun gama.

Tawa kam duk bakinta ya bushe saboda kukan da take, amma Salem bai da niyyan sarara mata, mami ta fara kira tana kuka amma babu hawaye, tunawa tayi mami bata kusa sai ameera, ameera ta fara kira tana
"Ameera....please...help....me..." Yanda take magana kasan she is tired to the core, Salem sai hakuri yake bata at the same time yana zuba mata albarka,
Ahankali ameera ta kara saukowa taji Tawakaltu na kiran sunan ta, da sauri ta koma sama ta fashe da kuka, bata tabajin ta tausayawa mutum kaman yanda ta tausayawa Tawakaltu ba, kuma bata tabajin ta tsani mutum kaman yanda ta tsani Salem ba don farat daya taji ya fita ranta,

Please Login or Register in order to submit comment