Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai lokacin ta yarda da zancen Zainabu da take cewa
"Ki roka Allah ya rabaki da namiji mai jaraba.." Kuka ta cigaba dayi kaman itace tawa,
"Wani hanin baiwace..." Ta fadawa kanta,tafi minti ashirin zaune tana kuka daga baya ta mike tana cewa
"Am sorry sis..I wish there is something I can do...." Ta fada tana shigewa bedroom, kwantawa tayi amma ko kadan bacci baiyi gigin daukan ta ba.

Tawa kam idanuwa ta bude ta fara kallon idanuwan Salem da suka koma kaman ba nashi tafara cewa
"Please....am tired.. You are hurting me.... Wallahi in wannan ne auren na fasa... Wallahi banaso.." Ta fada tana fashewa da sabon kuka, Salem kam hakuri kadai ya Iya bata don ko kadan bai cikin hayyacinshi.
Sai bayan three hours ya samu nutsuwa, ita a wahale shi a gajiye, komawa yayi ya kwanta gefen ta tare da jawo weak body dinta kusa da nashi, zuciyanta ta zai bugawa take da karfi shima nashi na harbawa da karfi kaman ya maida Tawakaltu ciki yakeji, adua ya dingayi mata yana shafa kanta, ko minti goma baayiba bacci yayi gaba daita, mikewa yayi yana kallon yanda take shessheka
" I have missed a lot..." Yafada yana shiga bathroom, wanka yayi ya dauro alwallah ya saka kaya ya fara sallah yana godewa Allah cos he can't ask for more, sai around three ya kwanta yaso yayi mata wanka don kasa jikinta yayi tsami amma he don't want to disturb her dukda ya ga baccin ba wani dadinshi takeji ba, kallon swollen eyes dinta,
"I love you... You have make me a happy man....may Allah fulfill all your dreams...I love you with all my heart..." Ya dinga maimaitawa cikin kunnenta, tanajin maganan kaman a mafarki , cikin bacci ta saki murmushi shima murmushi yayi ya kwanta tare da jawota jikin shi ta saki karamin kara don tamkar ya fama mata ciwo taji.
Around:5:30 Tawakaltu ta farka tare da kuka don by then ba karamin kumburi wajen yayi ba, shima Salem farkawa yayi ya shiga bathroom ya hada mata warm water, ya dawo kokarin mikar da ita yayi ta sakar mashi ihu tana yarfe hannuwa, sorry kawai yake cemata donshi kanshi yasan he was rude and rough,
"Please ka bani towel..." Ta fada mashi cikin murya da bata fitowa, da sauri ya bata towel din daya yarda ya bata, ta daura ya riketa tana tafiya da kyar tana kuka tana kiran mami, suna shiga bathroom yayi kokarin cire mata towel, hararanshi tayi
"Ka tafi I want to ease my self..." Ta fada kaman ba ita take kuka ba, dariya Salem yayi
"To..amma please kiyi sitbath da ruwan cikin bathtub..." Ya fada ya fita, fitsari ta farayi tana kuka kaman ranta zai fita duk hankalin Salem dake tsaye bakin kofan ya tashi sai sorry yake ta fada mata.

Da kyar bacci ya dauki ameera, bata farka ba sai around 8.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ๐Ÿ’›๐Ÿ’œโค๐Ÿ’™๐Ÿ’š
ZAKISAN KONI WAYE
๐Ÿ’œ๐Ÿ’™๐Ÿ’šโค๐Ÿ’›

ยฎzuwairat(ummu Maryam)


6โƒฃ9โƒฃ


*In dedication to AY..thanks for your support..kin taimaka min sosai my Hawaii friend, Allah ya barmu tare*
*

Salem chanza bedsheets yayi don ba karamin staining wancan tayi ba, komawa bakin kofan yayi yana yimata sannu don ba karamin kuka takeba.
Tafi hour daya Sannan ta fito tana dafe bango, dauketa Salem yayi ya ajiyeta kan gado tawa sai hararanshi take shikuma babu abinda yakeyi sai dariya, long gown ya bata ta saka Sannan ta yi sallah ta koma ta kwanta, ita kadai tasan azaban da takeji Salem ma sallah yayi ya zo kusa daita ya kalli beautiful face dinta Sannan yace
"Thanks for last night... You are the best..." Tawa juya bayanta tayi bata amsa mashiba, kara komawa gabanta tayi
"Baby...tell me what you want... Ki fadi duk abinda kikeso in baki....I can't just imagine the right gift for you..." Yafada yana shafa face dinta yana kallon closed swollen eyes dinta, itadai batace kala ba, don haushin shi kawai take ji,
"Princess say something..." Ya fada mata still batace komaiba,
"Don't worry... I know what's best for you..." Ya fada mata ya kwanta gefen ta tare da dora kanta kan chest dinshi,
"Princess.." Ya kirata, cikin low voice ta amsa da
"Naam"
"I want to rush to Nigeria today... I will be back today insha Allah..." Yafada yana shafa hair dinta,
"Ina zuwa..." Ta fada sounding very serious, dariya yayi
"Da wannan tafiyan zaki gida ki tonamin asiri?..." Ya fada yana dariya
"I will walk well.." Ta amsa mashi kaman zatayi kuka,
"Kawai just relax here... Zan fadawa Mrs Samuel ta zauna dake har in dawo...."
"Me zakayi Nigeria?..." Ta tambayeshi
"I want to return ameera to her parents before su Umma su gane something is wrong...you know somethings are best kept secret..." Tawa Dan janye jikin ta tayi daga nashi
"Please.. Mu zauna mu duka....I can't be with you alone..." Tafada tana hawaye Sannan tana tuna irin wahalan datasha hannun shi tasan in ita kadai zata zauna dashi ubanta zataci,cos he's way beyond her league, Dariya Salem yayi
"Me yasa bazaki Iya zama dani ba?..." Ya tambayeta dukda yasan her reasons, shuru tayi tacigaba da hawaye, rungume ta yayi
"Don't worry.. I will be gentle to night.." Ya fada yana kissing bayan wuyanta,
"You must be out of your mind..." Ta fada cikin ranta, rungume ta yayi bacci yayi gaba dasu.

Ameera tana tashi tayi wanka sai tunanin abinda ya faru jiya take,
"Daman ana samun yare virgin?.." Ta tambayi kanta don tasan kuka datawa takeyi ba kukan wacce ta taba sex bane, tana zaune cikin bathtub tana tunanin yanda zatayi ta iya hada ido da tawa ko Salem din gani take sun san ta jisu jiya
"I can't wait to get out of here..." Tafadawa kanta. Tana gamawa ta fito ta shafa man dake kan mirror Sannan ta dauki black gown ta saka, komawa tayi ta kwanta don ko kasa batason zuwa.

Karfe nine Salem ya tashi ya kalli tawa dake bacci yayi mata kiss Sannan ya mike yashiga bathroom wanka yayi ya fito daure da towel har lokacin Tawakaltu bata tashiba, fita yayi da sauri still daure da towel, upstairs ya hau ya shiga bedroom, ameera najin an bude kofa tayi saurin lumshe idanuwa kaman mai bacci, kallonta yayi yashiga dakin da wears dinshi suke, wasu designer suit ya saka Sannan ya fito da takalmanshi a hannu, bakin gadon ya zauna ya kalli innocent face din ameera, yasan ba bacci take ba don yaga yanda lashes dinta ke shaking, kafanta ya buga
"Babe tashi nasan you are not sleeping... Ki shirya da sauri mutafi shopping from there I will take you to your family..." Ameera najin family tayi saurin mikewa
"Really..? " tafada cikin farin ciki, kallon eyeball dinta yayi
"You can't wait to get away from me ko?..." Ya tambayeta yana saka shoes dinshi
"Sir ba haka bane...I miss them a lot...."
"To ki shirya.. Na kira pilot tunda asuba I know he will be here soon..." Da sauri tace
"Sir nayi wanka...am ready..." Tafada sounding very excited, Salem tsaya kallon ta yayi don sai yanzu yasan ameera batason shi in kuma tana sonshi then she's a very good pretender,
"Then mu tafi shopping...." Bai idaba ta katseshi dacewa
"Sir we should just forget about shopping... Just let your pilot take me home..." Harara ya galla mata yana mikewa
"Meet me downstairs.. Ko kuma I change my mind..." Yafada yana fita daga dakin. Da sauri ameera ta yafa Vail din kayan ta sauko downstairs.
Salem wurin tawa ya koma ya ganta zaune bakin gado daure da towel da gani tunani take, har ya karaso kusa daita batasani ba kiss yayi mata ta kalli how handsome he's looking don sam baka cewa wannan rough rider din jiyane
"Thinking about me?..." Ya tambayeta, batace komaiba yacigaba da kissing dinta, cikin whisper yace
"Can we go again?..." Da sauri ta tureshi, mikewa yayi yana dariya. Sallama ameera tayi bakin kofan, suka amsa daga nan tace
"Sis..." Ta kira tawa,
"Ki shigo mana.." Tawa ta fada mata, shiga tayi taga Salem tsaye looking so corporate, gaisawa sukayi, ameera tana kallon yanda face dinta yayi swallon, mikewa tayi tana tafiya ahankali don ta saka kaya, Dan murmushi karfin hali tayi Sannan tace
"Kafana keyimin ciwo..." Ta fada kanta kasa, Salem kauda kanshi gefe yayi yana dariya, ameera kam banda tausayinta babu abinda take ji. Salem bin bayanta yayi ya rungume ta Sannan yace
"Bari in kaita shopping... Zamu dawo yanzu Sannan mu wuce..." Bata amsa mashi ba ta goge hawayen fuskan ta, Salem fitowa yayi ya rike hannun ameera suka bar dakin,suna fita falo Mrs Samuel tazo, gaisawa sukayi Sannan ya fita still hannun shi cikin nata, wani button dake jikin bangon, wani kofa ta bude,motace guda daya mai shegen kyau da tsada, sakin hannun ta yayi ya shiga ya fido motan, ya bude mata tashiga Sannan suka bar wurin. Cikin garin California suka shiga, gaban wani shopping mall ya tsaya ya fito itama ta fito, keys ya mikawa wani maaikacin wurin Sannan ya kama hannun ta suka shige,duk Wanda ya gansu zaiyi tunanin couples ne cos they look wonderful, ameera baki ta bude don ko a American movie bata taba ganin inda yayi mata kyau kaman wurin ba.
"Zanso ki saka kayan ki zabi sizes dinki amma bamu da time...so just choose anything you want..." Ya fada yana zama kan wani katon sofa dake cikin wurin. Ahankali ameera ta fara duba kayan, gani tayi price tag dinsu is not something small. Arabian gowns ta dauka kaman biyar sai designer shoes biyu da bags biyu aka biyo ta da kayan, Salem kallon kayan yayi yaga basu da yawa, kallon daya daga cikin attendant din wurin yayi
"Get me 30 of your best gowns...10 shoes... 10 bags...5 set of jewelry box.. And make sure the clothes, shoes and bags are designer..." Yafada mata yana kallon agogon hannun shi, mata rike hannun ameera tayi suka koma ciki, Salem fiddo wayanshi yayi yayi dailing number Mrs Samuel ya umarceta data bawa tawa,
Hira suka dingayi while ameera tana chan ana loda mata kaya kaman hauka. Sai bayan hour daya ta suka fito, sallama yayi da tawa ya mikewa aka bisu da kaya,
"Kina da waya?.." Ya tambayeta yana mikewa wata credit card dinshi, bata amsa mashi ba, sai lokacin ya tuna da alkawarin da ya taba yiwa affan, komawa ciki yayi ya shiga bangaren wayoyi, ya dauko iPhone 7plus guda biyu sai iPad 62giges.

Basu dawo ba sai around 11:30 parking yayi yasa pilot ya taimaka mashi suka zuba kaya cikin jet, daya daga cikin iPhone din ya dauka ya shiga ciki, kan dinning suka tadda tawa tana breakfast, gefen ta ya zauna bayan yayi mata kiss, ameera kam a falo ta zauna taki cin abinci cos ita gida kawai, duk yanda Salem da tawa sukayi don taci abinci ki tayi. Salem tea kawai yasha, kara kallon agogon hannun shi yayi, kallon tawa yayi
"Baby anya zan Iya I can come back yau?... Yanzu 12:30...Nigeria will be 5:30.." Ahankali tawa tace
"Take your time..." Mikewa yayi itama ta mike kallon wayan daya ajiye kan cushion yayi
"Yauwa baby replace this phone with yours..."
"Thank you " kawai tace, ta nufi wurin ameera, itama ameera mikewa tayi suka rungume juna, sai tawa ta fashe da kuka, Salem ne ya rabasu ya rungume ta for a while, ameera fita tayi, bedroom ya kaita ya zaunar daita bakin gado
"Princess ki huta ..you deserve it..." Yafada yana kwantar da ita, kuka tacigaba dayi
"Yanzu maidata zakayi da gaske?..."
"Please princess we have been over this..." Yafada yana manna mata kiss Sannan ya fito tare da Jan kofan, magana yayi wa Mrs Samuel kan ta zauna da Tawakaltu har ya dawo kuma ta amince.

Yana fita ya hau jet ameera tabi bayan shi.
Around 9pm suka isa gidan shi na Kano dama ya fadawa Abdul ya jirashi da motan shi, suna sauka babu bata lokaci Abdul ya maida kaya cikin mota suka kama hanyan gidan ameera su ameera. Salem sai kallon ta yake ita kam kaman motan bai gudu takeji.
9:40 suka isa gidan, sai Salem ya tuna lokacin da ya fara zuwa gidan, kaman jiya, horn Abdul yayi mai gadi ya bude don ganin waye, yana ganin ameera zaune bayan motan yayi saurin wangale gate, shiga Abdul yayi ya parka motan gefe daya, da sauri ameera ta fito tana cewa
"Daddy!... Mommy!... Affan!..." Ta dinga kira da karfi tana shiga ciki da gudu.
Acikin falo dad ne da affan, mom kam tana upstairs,
"Dad kaman ana kiran sunana...." Inji affan, dad banza yayi dashi, da gudu suka ga ameera ta shigo, dukkan su mikewa sukayi, batayi wasting time ba ta fada jikin dad, at that moment sai dad da affan suka zama motionless, don gani suke kaman mafarki suke, da sauri affan ya hau sama yana kiran mommy,
"Mommy... Ga anty ameera nan...." Zumbur mom dake zaune kan praying mat ta mike
"Ina?.." Ta tambayi affan
"Downstairs..." Mom bata kara cewa komaiba ta fita dakin da sauri affan ya biyo bayanta, har lokacin ameera na rungume da dad tana ganin mom tayi saurin sakin dad ta fada jikin mom sai ta fashe da kuka, mom rungume ta tayi kaman zata maidata ciki
"Baby daga ina kike?..." Ta tambayeta, cikin kuka tace
"Mom tare muke da sir Salem..." Da sauri dad ya fita don zuwa shigo da salem, baa dadeba suka shigo tare, durkusawa yayi ya gaida Umma dukda yasa in tayi gudun tsiya ta kai 40, zama yayi,Umma sai kallon ameera take, affan zuwa yayi ya tsaya kusa da Salem bayan sunyi shaking hands, Abdul ne ya fara shigowa da kaya, Salem shuru yayi yana kallon ameera dake lafe jikin mom tana, kan dad kasa shi ga boss a gidanshi, bayan Abdul ya gama shigo da kaya Salem ya kalli affan,
"Little bros...excuse us..." Ya fadawa affan,
"Ok sir... But remember my promise.." Ya fada yana hawa stairs, dariya Salem yayi
"Don't worry.. Am a man of my word..." Ya fada, bayan affan ya tafi ya kalli mom don itace main concern dinshi, as for dad he can goto hell,
"Hajiya da akwai maganan da zanso fada maku amma ina ganin is late already..." Bai idaba dad ya katseshi dacewa
"Ai in baka takuraba shikenan..." Salem murtuke fuska yayi Sannan ya fara basu labarin abinda ya faru tsakanin shi da ameera har izuwa yanzu daya kawota gidan, ya kara dacewa
"So ina Neman yafiyanki amatsayin ki na mom dinta...nasan na shiga hakkinki...ki yafemin...kuma Allah ya bata mijin da dayafini...." Tunda ya fara magana dad ya sadda kai kasa, sai lokacin yafara danasanin tarbiyan da ya bawa ameera, hawaye ne ya gangarowa mom, Ahankali ta goge Sannan ta fara cewa
"Alhamdulillah... Allah na ganin I tried my best in bata tarbiya na gari..amma inayi dad dinta na rushewa...nagode wa Allah dayasa ka zama sanadin shiryanta...ko kadan raina bai baci ba..Allah ya saka maka da alkhairi... Don nasan inda aljani ko wani mugun mutum tayiwa haka bazata kai labari ba...so once again thank you.." Tafada tana kuka, itama ameera kuka ta dingayi sosai, kneeling tayi tafara cewa
"Mommy am so sorry... I promise to be a good a girl..." Da sauri mom ta rungume ta, Salem sai ya tsinci kanshi da tausayi da kuma jindadi, dad kam hawaye ya farayi amma babu Wanda ya gani cos kanshi na kasa,Salem yakara cewa
"Babu idda akanta..." Duk sun gane abinda yake nufi,
"Samun irin ka a mazan zamani zaiyi wuya... Mungode..." Mom tayi adding, mikewa yayi
To nima nagode for your understanding...zan wuce sai na sake zagayowa.. " ya fada yana takawa ahankali, ameera mikewa tayi tabi bayan shi, har bakin kofan motan ta rakashi, juyawa yayi ya tsaya yana kallon ta, itama tsayawa tayi kanta kasa, hannu ya bude mata, Ahankali ta taka ta fada jikin shi rungume ta yayi casually Sannan ya saketa,
"I will miss you..." Yafada mata cikin whisper, shuru tayi batace komaiba, cikin mota ya shiga Sannan yace
"Yauwa na mance wannan iPad din is for affan.. And kibani number ki..so that mu dinga gaisawa, " pin dinta ta bashi Sannan ta matsa kusa da motan
"Sir please take care of Tawakaltu.. She's a good person..." Dariya Salem yayi
"I will insha Allah.." Yafada waving dinta yayi itama tayi waving dinshi Sannan suka bar gidan.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ๐Ÿ’œ๐Ÿ’š๐Ÿ’›๐Ÿ’™โค
ZAKISAN KONI WAYE
๐Ÿ’›๐Ÿ’™โค๐Ÿ’œ๐Ÿ’š

ยฎzuwairat( ummu Maryam)

7โƒฃ0โƒฃ

Salem relaxing yayi cikin mota duk jikin shi ba dadi don sai yanzu yasan ko baka son mutum rabuwa bata da dadi. Har suka koma gida bai ce komaiba. Suna zuwa yayi wanka ya rama sallolin da ake binshi Sannan ya hau gado yayi ya cire number Khalid daga blacklist Sai lokacin yake ganin messages din Khalid, sunfi talatin, dariya kawai yayi ya fara waya da matarshi.

Itama ameera sam jikinta ba dadi don tasan yanzu babu ita babu Salem,
"Hmmm...I will definitely miss you..." Ta fada cikin ranta daidai lokacin da ta shiga parlour, jikin mom ta kara fadawa dad kam har lokacin yana zaune kanshi kasa,
"Habibty kinga riban wulakanta mutane ko?... Na fada maki amma Sam bakiji.... Ko alhakin maaikatan gidan nan ya isheki...yanzu look what happens..." Mom ta fada tana shafa kanta, ajiyan zuciya tayi
"Mom am sorry... Zan nemi yafiyansu duka...." Tafada cikin sanyin murya,
"Duk baki da laifi...laifi nane.. Duk ni da ja maki..,am sorry daughter..." Inji dad, da sauri mom da duk jikinta yayi sanyi tace
"Alhaji.. Allah ya kaddara hakan zai faru..."
"Dad ka bar daurawa kanka laifi...it was destined to happen" inji ameera data koma wurin dad. Mom mikewa tayi ameera ta mike ta bi bayanta suka hau upstairs,aranan basuyi bacci ba din hira suka dingayi har da affan, shi kanshi affan yaji dadi yanda anty ta chanza don a da bai isa ya tsaya kusa daita ba balle suyi hira.

First thing in the morning ya kama hanyan yola, gidan Khalid ya sauka, Khalid na ganin shi, ya hade gabas da yamma,
"Daman kai haka kake bansani ba?.... Allah yaisa tsakanina dakai..." Salem dariya kawai yayi ya samu wuri ya zauna yana kallon Khalid dake huci, Khalid yacigaba dacewa
"Wallahi Allah ya taimakeka...I intended to take this later to Umma and Abba...."
"Kace masu me?..." Salem ya tambayeshi atakaice
"Kasan sauran..." Baki Salem ya tabe
"Ai is your word against mine....banza Mara hankali..." Salem ya fada yana dariya, tsaki Khalid yaja
"Dalla ina yar mutane?..."
"Tana gidansu...." Afusace Khalid yace
"Haka mukayi da kai?..lallai ka isa dan bakin ciki...don kaji nace inason ta shine ka tashi ka kaita gidansu ko?...no problem.. I will find my way..." Yafada cikin fada, Salem tabe baki yayi
"See dalla relax let's talk like two matured men..." Salem ya fada mashi, Khalid baice komaiba ya dinga girgiza kafa, Salem ya cigaba dacewa
"Please in kasan ba auren yarinyan nan zakayi ba kawai just let her be..." Hararanshi Khalid yayi
"Look who is talking... Kai da ka aureta ka ajiye ta cikin sambiza fa?... Ai kasan ni na fi karfin wannan..." Dariya Salem yayi don shi ko kadan bai daukan abun da zafi kaman yanda Khalid ke ta tada jijiyoyin wuya,
"Ni dai rokonka nake...if you know you are lusting after her then just forget about her..don wallahi if you tries anything stupid zan manta da friendship dinmu in ci burouban ka.."
"Sannu dad..." Khalid ya fada mashi
"Wallahi ba da wasa nake ba...ba dan ban sonta na rabu daita ba...don ko makaho yasan da ameera..." Tsaki Khalid yaja
"Kana sonta ubanwa yasaka rubuta mata saki...kawai in kana bani address dinta kabani and stop all this Bullshits..." Salem bai kara cewa komaiba ya mike
"Ni zanje gaida su Umma kafin in koma..." Yafada yana nufan bakin kofa, da sauri Khalid ya tari gabanshi
"Haba guy...why are you doing this to me...wallahi yarinyan nan son ta nakanyi..." Salem dariya yayi don yanda Khalid yayi maganan,
"Wallahi am serious... Please just give me her address... I promise to take good care of her...kaji daddy..." Salem dariya ya karayi
"Please help me.." Khalid ya kara cewa, kallon manyan idanuwanshi Salem yayi
"In ba karya ba ka taba ganin inda mutum yayi falling in love da wacce bai taba ganin koda pic dintaba?..."
"AI kullum cikin imagining face dinta nake, yanda kayi describing dinta ma ya isheni..."
"Naji...tell Abdul guard dina ya rakaka gidansu..." Da sauri Khalid ya dan rutsuna
"Thank you Abba..." Salem banza yayi dashi ya fita
"Abba kajira in saka kaya muje gaida su Umma mana..." Banza yayi dashi yayi tafiyan shi.

Salem family house dinshi yaje inda Umma da Abba suka nemi jin actual reason dinshi na zuwa Nigeria yayi masu karya da wani emergency meeting ne ya kawo shi, zama yayi ya cika cikin shi Sannan yayi masu ban kwana, karfe twelve ya bar Nigeria.

Ameera kam gari na wayewa ta shirya ta sauka downstairs ta shiga kitchen da masu aiki tare sua dafa abinci, Sai mamaki suke, kallon su tayi Sannan tace
"Sahura" wacce ta kira ta amsa mata tana kallon ta,
"Talatu..." Ta kira daya itama amsa mata tayi Sannan ameera ta fara cewa
"Dan Allah, ina neman yafiyanku kan abinda nayi maku abaya...Dan Allah Ku yafemin..." Dukkan su biyu shuru sukayi suna kallon juna,
"Dan Allah fa nace...ba kaman ke talatu nasha marinki batare da kin yimin komaiba... Dan Allah Ku yafeni..." Da sauri sukace
"Mun yafe maki...Allah ya yafemana..." Cikin jin dadi ameera tace
"Ameen nagode..." Tafada tana rungume su biyu lokaci daya, Allah yasa ba mafarki suke ba, don sun San ko cup din ameera babu wacce ta isa ta taba cikin su ba tare da tacin uwarsu ba. Bayan sun gama jera breakfast kan dinning ameera ta fita waje taje wurin masu wankin mototaci da sauran maaikanta maza ta nemi yafiyansu, suma duk yafe mata sukayi, tambayan tsohon data fesawa pepper spray tayi daya daga cikin su yace
"Ai tunda wani yabashi kudi ya bar gidan nan..." Inji daya cikin su
"To Dan Allah kunsan inda yake yanzu?..." Ta tambayesu cikin sanyin murya
"Eh...yana sabuwar gandu...."
"To Dan Allah zuwa gobe zaka rakani wajen shi...."
"To Hajiya karama..." Suka amsa mata Sannan ta bar wajen, duk abinda take yi a idon mom dake tsaye bakin window upstairs, kara godewa Salem tayi tana yi mashi adua. Sama ta hau ta kira mom da dad su sauko breakfast.
Suna kan dinning take basu labarin su hinde da yaranta, ba karamin dariya dukkan su suke ba ba kaman mom dake kallon ameera With adoration
"Wallahi mom sanda na fara ganinta nayi tunanin zombie ce..." Tafada tana dariya
"Sai gashi ta zama the most important person in my life at that time... Ashe mom mutum Rahama ne?...I was willing to give all the money sir Salem gave kawai don a barta ta shigo..." Tafada tana dariya sosai, dukkan su dariya suke, mom bata taba jinta cikin kwanciyan hankali ba kaman yanzu, don bata da matsala kaman rashin respect din ameera ga mutane
"Ai ina fada maki... Ko trillion zaa baki a hanaki zama da mutane an gama da kai...don mutane are very important in our lives... No matter how dirty... Poor...ugly they are..." Inji mom
"Hakane wallahi...." Ameera tayi adding, hira suka cigaba dayi har suka gama breakfast. Ameera ta tattare plates ta kai kitchen, ta dawo ta tadda mom dake zaune falo looking very relaxed, kusa daita ta zauna
"Yanzu mom inason inje gidan su zeenat..."
"No baby...ki je kiyi wanka ki kwanta... Just call her...nafison ki maida jikin ki sosai kafin kifara fita..."
"Ok..amma mom in fada mata gaskiya abinda ya faru tsakanina da sir Salem ko...." Ta tambayi mom, shuru mom tayi for a while Sannan tace
"If you trust her...don banason mutane suji ainahin reasons din daya maido ki gida...kawai a fada masu rabuwa kukayi is better than a fada masu komai...don bakasan mai farinciki kan problems dinka ba..."
"Mom I trust zeenat... Bazata fadawa kowaba...she's the only friend I trust... Ai ranar da muka fara haduwa da sir Salem muna tare daita..."
"Ok..." Kawai mom ta fada mata Sannan ta mike ta hau upstairs.
Kayan da sir ya saya mata ta jera cikin wardrobe dinta ta fiddo wasu da yawa don ta badasu, wayanta ta dauka ta saka sim card dinta, tana kun nawa taga message kaman haka,
_"The ugly taxi driver is saying good morning... Ki gaida mutanen gidan...na tafi..."_ dariya tayi Sannan tayi saving number Salem.
Zeenat ta kira, in one word tace
"Babe am home..." Wani irin ihu zeenat tayi
"Am flying over right now..." Zeenat ta fada Sannan ta katse wayan ta.
Wanka tashiga tafito ta shirya cikin daya daga kayan da Salem ya saya mata, ba

Please Login or Register in order to submit comment