Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dinma na fada miki da jarabarki ta tashi ne Kika fara mafarkin Aure toh kinata ihu a mota,Sai nazo Xan tashe ki kawai kika kamo bakina,gudun Kada Naki yarda ki taramun mutane yasa Na Share kawai,duk yanda Akai kinada Aljanu masu Saki yima mutane kiss, dan haka yau kikaje kika mun gaban inno parrot, gashinan Nasan harta mutum tarinka maganar Nan kenan. Ji da yayi Shiru bata bashi amsa ba dan haka ya kalleta bacci ta fara.tabe baki yayi yace Aikin Kenan. jingina kanta tayi kan kafadar Shi tacigaba da baccin ta. Cikin Ranshi yazeed yace ta tashi yanzu tace nine namata Hakan kuma.bayan Awanne jirgin Su yazeed ya Sauka A kasa mai tsarki babu wanda Zaka kallah cikinsu ka kasa gano farin Cikin dake Ranshi.Ahaka Aka musu jagora Xuwa Wani babban Hotel dake kasa mai tsarki. daki biyu Aka basu mazan Suka dau daya wanda yake dauke da 3beds Haka matan ma Suka dau daya.

Washe gari tunda Safe Abba da dad Suka Shirya Xuwa yola, dagewa inno tayi Kan itama Saita je, babu yanda Xasuyi da ita haka Suka kama hanyar yola. bayan lokaci dasuka dauka Ahanya Sun isa garin yola lafiya.inda dad gaba daya yakejin Shi Cikin fari Ciki Kasancewar yau gashi Cikin garin Shi. Ahaka Suka karasa Cikin gidan dad na Sanar da Abba irin kewar da yayi na garin yola. Gidan Cike yake da yaran yan'uwanshi innah Hadixa Sai Kawo Nazir dake gefen innah Nafeesatu. Cikin doki da kulawa duk yan'gidan Suke tarar Su Abba. Waje Aka musu,bayan yan gaishe gaishe Aka Cika musu Gabansu da Abinci. Saida komai ya lafa dad yafara kokarin Sanar da innah Abinda da yakawosu duk dacewa Sun San dalilin nasu. Innah Sabida munason komawa Ayau Shiyasa.Toh tafiyar daren da banaso ita Xakuyi kenan.innah Sabida Xuwa Aiki Ai. Ai Shikenan Amma inno ai Ke kina nan ko? Kayya Nafisatu aini kafata kafar yaran Nan,adai Samu a tattauna kan Abinda ya Kawo mu. Abban Yazeed ne yace Alhmdllh Duk da kunsan dalilin Xuwan Namu Xan kara dacewa Nazo Kan maganar Auren Nafisatu yata da Kabeer dana. Shiru ne ya biyo baya daga bisani Innah Nafeesatu tace Kwarai Abinda yasa ban dakatar daku da Xuwa nan ba Shine dan muyi magana ta fahimta. Maganar Gaskiya Shine Na dakatar da Xancen Auren takwarata da kabeer. Ido Dad da Abba Suka hada yayin da Murmushi ya bayyana kan fuskan inno. inna ce taci gaba badan Komai ba Sai dan daga Feenah din har kabir kowanne Su yanada Xabinsa. Kunsan kuma (manzon Allah S.A.W.) ya Sanar damu Cewa idan yaranmu Suka kawo mijin Aure muka yarda da irn tarbiyarshi da gidan daya fito toh mu Aurar da yaranmu garesu. Nafisat ta nemi da Asanar dakai Umar nuna dad innah tayi.feenah ta Neme da Asanar dakai tanada Wanda takeso dan haka ka taimaketa kabata Shi. (Wannan daga Ji Shirin inno neπŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„) Sannan Kabeer Shima yanemi damu janye maganar Aurenshi da feenah Sabida ya gane da wanda take So bayan Shi,Hasalima Shima yanada Wacce yakeson Aure. gama kabir din Nan kuji daga gareshi. Matsowa kabir yayi wajen dad ya Rike hanunshi....dad kuyi hakuri ba bijerima umarninku mukai ba, Na dade ina Soyayya da wata Aysha tunda dadewa Ahalin yanzu mun Shirya Xamu Auri juna,dad Wlh idan ban Auretaba Xata iya mutuwa Nikuma na haukace.dad itama feenah kutaimaka kubata yazeed domin Shine Xabinta.kallon kallon Aka Shiga yi Abba da dad kowanne Cikin Ranshi da Abinda yake Sakawa. ya'isa Kabeer dana na gamsu da maganar Ka dama matar mutum kabarinsa burinmu muga farin Cikin ku dan haka karka damu nine Xan tsaya Wajen ganin ka Auri Aysha.dadi Kabeer yaji yashiga yima dad godiya. Haka Suka juya maganar takoma fira. inno tafi kowa daga murya domin Ayanda take jinta kamar ta tashi ta taka Rawa ne. bayan wasu lokuta Su Abba Sukai Sallama da garin yola inda Aka hadama Abba da inno Shatara ta Arziki.Shima dad Anbashi yakaima mum nata. Cikin mota Abban yazeed ya kalli dad Alhaji Umar Faruk Ka gani mu yaran nan Xasu maida Sa'aninsu.Ashe duk Abinda Ake fada gaskiya ne Lallai Saina Saba ma yazeed. da Sauri inno tace badai kun daukeni Makaryaciya ba aida kunbari Saikun Rasa Rayuwar yayan naku tukun Ku gano gaskiya. Dad ne yace Kiyi hakuri mamah yanzu tunda Mun Kara ganewa Zamusan Abun yi. Kaikuma Ahmad ba Yazeed kadai Xaka Saba mawa ba harda ita feenah domin bamusan dalilinsu na maidamu kananan yara ba. Ai mafita dayace Faruk mununa musu bamusan komai ba Akan Abinda Suke. Kwarai kuwa haka Xakuyi Inno ta fada kunga Saidai kawai Suji Andaura musu Aure wannan Shine A mastayin kyautar ku garesu. Atare Sukace haka Xa'Ai. Sun dau lokaci Suna tattauna maganar har Xuwa lokacin dasuka karasa garin kaduna. Parlo Suka tarar da mamy da mumy Suna fira. Twins naganinsu Sukai kan inno Aikuwa juyi tashiga yi dasu yara yau ina cikin farin Ciki.dariya Suka hau yi Suna dada jan inno. Sudai Mamy da mum ta mazajensu Suke Cikin lokaci kadan Suka hada Abinci kan dining.karasawa inno tayi wayake ta Abinci ai kufara Sanin nasarar da'aka Samo tukun. Take ta kwashe Komai ta fadima Mamy da mumy. Suma ba karamin mamaki sukai ba dukda Wani farin Ciki da mamy take Cikin Ranta.mum ce tace yaran Nan Agaishesu kiga feenah fa fatima harda Wani kuka Ashe na gulma ne. Murmushi Mamy tayi aini banga laifin yata ba.Shidai madugu Shine mai laifi dan Nasan shine yasata kada ta fadi,Abu kadan yarinka hada Rai Ashe duk na munafurci ne. dariya duk Sukayi inno tacigaba da fadin Ahaffff Nifa daman Nasan Halin tsaka fiye da Kowa.
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya mohd Ahmad
(πŸ’–NadseerπŸ’‹)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page..49/50

Tunda Sukazo Saudiyya babu Abunda Suke gudanawar wanda ya wuce ibada.musamman feenah da Kusan kwana take A Masjid tana ibada kasancewar A madina Aka fara Ajesu. Har Sun gaji dayi mata Surutu Kan Rashin baccin da takeyi. Amsa daya take basu Dan mai mukazo. Ahaka har Sukayi kwana U'ku,duk wani wajen Ziyara dake Birnin madina Sun Ziyarceshi. Ayau ne kuma Xasu wuce garin Maka,dan haka da Safe Suna dawowa daga Shabbaki Mazjidul Nabawi Suka fara Shirinsu Cikin Haram.domin A hanya Xasu dau niyyar Ummara Xuwa garin Makkah. Basu wani bata lokaci wajen Shiri ba daga mazan har matan lokaci daya Suka fitoh domin tafiya. Ba karamar tafiya bace tsakanin Madina Xuwa Makkah Dan haka masu bacci Sunyi Sun gaji. Saida Aka tsaya Suka dau Niyya tukun Aka cigaba da tafiya yanzu kabbara kawai duk Suke maimaitawa Wasu Nayi Cikin Zuciya wasu nayi Afili. Tafiya ta Dan lokaci Sukai Suka karasa babban wani Hotel dake kusa da Haram Dan daga Hotel dinma kana iya hango Agogon dake jikin dakin Allah. Saida kowanne Yashiga masaukinshi ya Aje kaya tukun Suka hau mota dan Xuwa Harami. Gaba dayansu Awani yanayi Sukejinsu wanda baya misaltuwa. kasa Shiru Leemah tayi my besty yau gamu Acikin Haram. Alhmdullah feenah ta fada yayin da Suka fara Addu'a domin Umara Xasu gabatar. Saida Sukayi Zagaye Sau7 kamar yanda Mazon Allah S. A.W. ya koyar da Sahabbanshi. duk kowa da addu'an dayakeyi Cikin Ranshi ga wani farin Ciki daga bangare daya. Saida Suka kammala Suka koma Wajen ka'aba Anan ne Su feenah harda kuka Dan farin Ciki Saida Sukai dawafi Suka nufa jikin ka'aba addu'a kowannesu yarinka kwararoma kanshi,iyayensu dama duk Al'Umar musulmi. Har wajen "Hajirul Aswat" Saida Sukaje Suka Sumbace shi daga bisani Suka nufi mota dan komawa masauki.

Mufeeda ce Zaune da Kawarta Seeman. Ke yanzu Mufeeda menene Mafita kan Wannan Al'amari? girgixa kai Mufeeda tayi Nima bansaniba Seemah! ban san iya adadin dukiyar dana kashe kan yazeed din Nan ba! Ban san yaushe Xanci Nasara kan yazeed ba! Wlh yazeed ya wahalar da Zuciyata! Ke Seemah ni yanzu Allah ya jarabceni da Son yazeed a gaske! Yanxu ni yazanyi da Rayuwata?garin Naci Riba Nasamu Nasara Akan yazeed Saima Asara danayi,Kina gani jiya wajen malamin nan wanda Akace duk fadin Najeriya babu wanda ya kaishi baiwa Amma kinji mai yace wai yazeed baya kasar Nan yana wajen da babu Mai iya tunkararshi! Ni Asalima Ban san mai yaje yi A Saudiya ba. Seemah ki taimaka mun da wata Hanyar Dan Allah Kafin Rayuwata ta tarwatse. Nisawa Seemah tayi Mafita daya ce Mufeeda ta Rage mana yanzu.da Sauri Mufeeda ta kalleta Wacce Kenan kawata? Asmaaa Zamu nema itace Kawai tasan yanda Zatabi da wannan matsalar. Suman Zaune Mufeeda tayi takasa magana. Kallonta Seemah tayi kikai Shiru Mufeeda. Toh Seemah me kikeso Nace?? Wlh kafin nafara bin bokaye Saida Nakira Asmaa tazo har gidan Nan Danta Samamum Mafita,budar bakinta keda wuya tafaramun Wa'azee Akan Abinda Nake Shirin Aikatawa. Ido Seemah ta fiddo Waje Kina nufin Kice mun Asmaaa yar bariki ta Shiryu?yarinyar da duk fadin garin kaduna da kewayenta babu wanda besan Halin Asmaaaa ba. Hmmm Ayanda tacemun dai ta shiryu Dan Wlh har Wa'azee tamun Alokacin banmasan Mai take fadi ba. Chaff Tuban jeka Nayi ka,Wannan Ai ba lallai Ayafe mata Xunubanta ba domin Allah kadai yasan Adadin mazan data yaudara,mata Nawa ta daura kan hanyar n bata? Yaudara Kuwa taxama Ruwan Shanta Aikuwa Kinga tubanta Kawai tayi ne. (Kunjifa kamar ita Ke bada gafaraπŸ˜•) Ajiyar Zuciya Mufeeda tayi Rabu da munafuka duk wasu harkokin danake Ayanzu Itace Fa ta koyar dani Su,ke Ni da bansan Wani bibiyar mace yar'uwata ba Asmaaa itace Sanadiyar koyar dani wannan harkan Sannan dan na nemi muyi Shawara takawomun Wani wa'azeen karya. Barta Mufeeda Indai ni din haihuwar Uwata ce Saina Sama miki Mafita Akan wannan dan iskan dake wahalar dake. Wlh dakin gama mun Komai Seemah. Karki damu Mufeeda kinfi haka Awajena,yanzu ya maganar girl frind din danace ki Sama mun? dan tsaki Mufeeda taja ni namance hankalina duk yakoma kan yaron Nan. Amma Akwai wata damuka hadu da ita jiya A internet tacemun tana kt ne sunanta Khadija.idan kinaso ko gobe ma Saita Zo. Ai Wlh inaso Mufeeda pls kice tazo goben mu hadu Anan. Ok Zan mata magana. Amma Nawa kike ganin Xan bata Mufeeda? Yarinyar Naga bata kudi take ba Seemah tace indai Zataji dadi kudinma ta yafe. Wata irin dariyar yan'iska Seemah tayi Anzo wajen Xatasan ta hadu da Seemah. dariya itama Mufeeda tayi Nifa yanxu matsalata yazeed yazo hannu na, Nasan banida wata matsala. dariya Seemah takarayi kice Jarumi ne Shidin??? Ido Mufeeda ta fiddo ni Wlh tsoroma Yake bani ke Kinga Kwanaki Yanda yakusa Haukatani Akan kiss kawai,Ai Wlh dazamu hadu dashi wannan Karan juriya Zanyi Saina bari ya Shigeni Nasamo Cikin karya Nakai gidansu Nace kuma dole Su aura munshi! kedai Bari nakasa Samun mafita kigani. Wata irin dariyar Seemah ta Kwashe dashi Kawata bakida Kyau Wlh. Naki wasa ne Kawai. Wannan tshowuwar kakar tashi mai kirana kafura Saina koya mata Hankali Bari dai Komai yadawo Hannu na. Tashi Seemah tayi tana kekam Saiki kasheni dan dariya Natafi gobe data iso khadijan ki kirani pls. Bakomai idan Naga tamun Kuma tazama tawa. Ke kin isama Seemah ta fada tana fita daga Cikin dakin. Da karfi Mufeeda tace Sai Anjuma kawata.

tunda Asuba yau feenah ta Shirya Xuwa Haram. Kallonta Leemah tayi besty kinata Shiri Ina Zaki ne? Leemah Masallaci Xani yau juma'a. Kai feenah ki bari gari yayi Haske dan Allah. Nidai gaskiya Aa yanxu Nakeson Xuwa dan Nayi dawafi kafin Akira Sallar juma'a. Shikenan jirani pls yanxu Xan Shirya.Kiyi Sauri Nidai. Saida Leemah ta Shirya tukun tashiga tashin Kausar dake bacci,my Kausar tashi muje Haram. Nidai kutafi banajin dadi yau din Nan.Pls kitashi muje mana. fita feenah tayi fuuuu tana Masifa tayaya ina jiranki kuma Kiwani tsaya batamun lokaci. Abu taji tayi karo dashi lokaci daya Ranta yakuma baci,daga Kai tayi dan ganin menene kawai taga yazeed ne Atsaye.take gabanta ya fadi domin ba karamin tsorata tayi ba. Juyawa tayi Xatabar wajen yajawota. Ke makauniyace Xaki bigeni Sannan ba bada Hakuri Xaki tafi? Ke wai mai yasa Sam bakida tarbiyya ne? Ko Anfada miki Nan din ma kasarki ce inda Kike Aikata Abu Son Ranki? Ke Wlh ma tsautsayi yasa Aka biya Miki kudin jirgi Amma Sam bakima san mai Ake Aikatawa Anan ba. daga gira yayi you know why? Be bari tayi magana ba, Sabida haryanzu ke yarinya ce bakida maraba da jaririya. daga Haka ya Saketa jeki ganin garin da Zaki kinji tunda ke haryanxu Aljanunki basu Sakeki ba na masifa. feenah ba karamin Haushi kalaman yazeed Suka baata ba dan haka ta bude baki daniyar gaya mai Kalaman dayafi Nashi Saidai kashh Nazir dake fitowa yanxu yasa ta hadiye maganar ta.muje ko yazeed ko magana kuke? Aa muje Nazeer Naga tafito tana Masifa Sai nayi Xaton Ko Aljanunta Sun tashi ne Saitake fadamun Wai Ashe Xaga gari Zataje. dariya Nazir yayi Adawo lfy Sister. Juyowa yazeed yayi ya kashe mata ido daya Suka bar wajen. girgixa Kai tayi Sabida tsabar bakin Ciki ga wani hawaye daya wanke mata fuska Sai Sake Sake take. Zuciyarta ce ta katseta mai yasa Xaki damu feenah kawai Shareshi yaci Albarkacin kasar dakuke Ciki 1day 1time Ai. Leemah data fito ta katseta laaa Ashe baki tafiba besty muje toh nagama. bata juyoba bare tabata Amsa kawai tafiya Tayi Leemah tabita Abaya.

Gaba daya baccin datake yafita Ranta Sakamakon wani Ciwon Ciki dake damunta. Wayyo ni Kausar kodai mutuwa Xanyi Nashiga Uku! Haka tarinka Sambatunta tarasa yanda Xatai data juya wani irin Azaba takejin mararta Nayi. Ahaka ta kusan 3hrs. Ganin ba Sarki Sai Allah yasa tajawo wayarta Dan takira feenah. Ringing din wayar taji kusa da ita.juyawa tayi taga wayar waje daya data Leemah Oh My God tafada da karfi. Yanke Shawaran kiran mijinta tayi Aikuwa kusan kira4 duk bawanda ya daga.kifa Kanta tayi kan bed din Xuwa yanzu tagama Sadakarwa Cewa mutuwa Xatai. Yusuf daya tashi yanzu yana juyawa yaga babu Su yazeed ya tashi yashiga toilet dan yayi wanka ya tafi Masallaci. Saida ya fito ya Shirya tsaff tukun ya dau wayarshi ya fita. daidai bakin kofa ya kunnah wayar dan kiran Nazeer yaji Suna Ina.miss Calls ya gani yashiga budewa. My Wife ya fadi da dan Sauti. Bebar wajenba yashiga kiran number din Kausar....da ker tasamu ta jawo wayar tasa A kunne. Hello wifey kika tafi kika barni ko???? Yusuf Xan mutu Abinda ta fada Kenan waayar ta sabule Mata A Hannu. Gaba daya jinshi yayi ya daburci. Noo bazaki mutu ba my Kausar kina inane pls....gaba daya ba Amsa Dan haka ya maida phone dinshi Cikin Aljihu. Fita yayi da Sauri har Zai hau mota yace toh ina take ma?juyowa yayi Kamar Wani tababbe yayi Room din su Kausar. Tura dakin yayi da karfi ganinta Akasa Kamar bata motsi yasashi karasawa da gudu. dagota yayi ya manna A kirjinshi. Pls Kausar meke damunki? Mai yasa baki fadamun bakida lafiya ba? Dan Allah kitashi Kada kimutu kibarni! Wlh banida gata idan Na Rasaki! kece zabin Xuciyata pls kitashi Kausar pls. Fashewa yayi da Wani matsanancin kuka yana kara Matseta Ajikinshi. Idar da Sallan juma'a kenan Suna Zaune Suna addu'a jitayi gabanta ya fadi dafe kirji Tayi tana fadin bisimillah. Lafiya feenah? Leemah Kausar tashi muje munbarta ita kadai! Nidai Kizauna ai ba baby bace Kausar din. Amma Leemah dazun Naji tace batajin dadi fa. Ai yanxu taji Sauki yawuce Ciwon kai nema. Nidai na tafi feenah ta fada tana kokarin tafiya. Jirani Leemah ta fada tabiyo bayanta. Kusan Atare Suka karasa lokaci daya dasu Yazeed Suna hada ido atare Suka Sakar ma juna Harara. Kwafa tayi ta tura dakinsu Suka Shige. Atare Leemah da feenah Sukai kan Yusuf dake Rike da Kausar Sai faman kuka yake kamar karamin yaro. bro yusuf lafiya? Mai ya sameta Suka hada baki wajen fada.dan Allah kuce mata ta tashi kada ta mutu Wlh inasonta data mutu Nima Xan mutu ne Dan Allah kuce ta tashi. Kuka duk Suka fara da Ker Kausar tafara motse da Hannuta ta kamo Hannun feenah tana girgiza mata kai Alamar tayi Shiru. Feenah wani Sabon kukan ta Saki Kausar kitashi kifadamun meke damunki Dan Allah. Fita leemah tayi da gudu tayi dakin Su yazeed. Bro yazeed Kausar batada lafiya Xata mutu yaya Nazir kazo kace ta tashi. da Sauri Suka taso Nazir yaja Hanun Leemah Suka koma dakin Su. Innahlillah Nazeer ya fada haba yusuf kaifa likita ne ya Zaka Xauna Kana kuka haka. Nazir yazeed kutaimakeni kuce Kausar ta tashi dan Allah.yazeed daya daskare ganin Halin da Abokinshi yashiga da ker yadaga kafa yakoma dakinsu yadauko Akwatinshi wanda komai Na amfaninshi ya Sako Aciki. Yana Xuwa ya daure face Saika tashi kaba mutane waje kazo katara mutane Sai kuka kukeyi kamar wasu tababbu. Tashi yusuf yayi yakoma gefe yana Share hawaye. Cikin Awa biyu yazeed yagono Matsalar dake damun Kausar tabe baki yayi yaja Hannun Yusuf. Wawa kazo Sai Shirme kake kamance miye Aikinka. Matarka period Zatai take wannan Abun ga maganinan Wanda Xaka bata,Kasan idan tasha Saitayi 30mns kafin yafara Mata Aiki. So yanxu basai nafada Maka Abinda Zakai mata ba kafin maganin yafara Aiki. Komawa dakin yazeed yayi yace kutashi muje.Tashi Nazir yayi yayin da Leemah da feenah Suka manne Kausar jikinsu bako Alamar Sunji yazeed. Wata irin tsawa ya buga musu.dallah badaku nake magana ba. Tashi Sukai Cikin Sanyin jiki Sukabi bayanshi. Sai Asannan yusuf ya dawo Ciki. Kan Kausar ya koma Chak ya dauketa ya mayar kan bed yashiga Cire Rigar jikinta
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya mohd Ahmad
(πŸ’–NADSEERπŸ’‹

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

*this page is for you Afnan Sulaiman, thanks for love and Sport. May Allah Reward u Always*πŸ‘πŸ‘

*New year 2018*😍😍😍😍

Page...51

Saida yusuf yagaji Dan kanshi tukun ya kyale Kausar duk dacewa bawata Gamsuwa yasamu Kamar yarda yake bukata ba.Cikin Ranshi yake Magana" yaushe Kausar Xata Cire tsoro tabani Hakkina ne"? Ba Amsa Dan haka yacigaba da Shafa kanta ganin kamar bacci takeson yi Aikuwa ba'a wani dauke lokaci ba baccin ya kwashe ta. ido ya kura mata yana karama Allah gdy dayabashi Kausar Amatsayin matar Shi. kokarin tashi yake Farar daya Kuma yaji wata irin kunya yanzu idan nafita Nacema Su leemah me. Oh My God maima yasa Nabiyema yazeed ne? Zuciyar Shi tabashi Amsa da"Sabida kana So ka Ceci Rayuwar matarka" murmushi yayi yatashi yabar dakin. Kai tsaye dakinsu ya Nufa Chan yagansu gaba daya Zaune. Aikuwa feenah da Leemah na ganinshi Suka tashi yaya Yusuf Kausar din taji Sauki? Kunya yaji dan Haka eh kawai yace yakarasa ya Xauna. feenah da Leemah fita Sukai Suka Nufi Room dinsu. Kallon Yusuf yazeed yayi yana kunshe dariya. Mr love hope Matar taka tasamu Sauki yanxu? Yazeed ya tambayeshi lokacin daya Shanye dariyar tashi. Kallonshi yusuf yayi ya kauda kai. Kuna fitama tayi bacci Ai. gira yazeed yadaga Sama toh idan Hakane mai ya tsayar dakai Achan? Emm. ...Sabida karta farka mana Yusuf yaba Yazeed Amsa Cikin in'ina. Magana yazeed Zai kara yusuf yatashi da Sauri yayi toilet. Kusan Atare yazeed da Nazeer Suka kwashe da dariya. Suna Shiga Sukai Kanta. Allah Sarki my Kausar Sorry Leemah ta fada tana kallon face din Kausar dake bacci. Sorry feenah itama ta fada Cikin Sanyin Murya yayin da take Shafa kan kausar. besty Wlh dazun naji tsoro Sosai Nazata Rasuwa Xatayi. Nima Haka Leemah ni Naxatama ta Rasu ne. Wai Allah Leemah ta fada insha Allah duk Saina Rigaku Rasuwa. Ajiyar Zuciya feenah Tayi pls Stop Seying that. Me yasa my feenah bayan kinsan dukkan Wani mai Rai Saiya dadana Zafin mutuwa. I know Leemah Amma Allah kadai yasan gawan farko. Allah yasa mucika da imani!Amn feenah ta fada tana kokarin tashi let me pray. Ok Kiyi Nima nazo nayi. Saida duk Sukai Sallah daga bisani Nazeer yakawo masu Abinci.Suna Cikin Cine Kausar ta farka da Salati. Ajiye Spoons din dake hannayensu Sukai Suka koma kusa da ita. Hada baki Sukai wajen fadin Kausar kin tashi? Na tashi friends. Sorry feenah ta fada ganin yanda kausar ke Cice baki da Alama Har yanxu tanadan jin Ciwon. Kasa tashi Kausar tayi dan haka Leemah tace kinason Wani Abu ne? No Halimcy Xan tashi. kallonta feenah Tayi ko haryanxun jikin ne? Am Ok feenah kawai ina dan jin Ciwon mara kadan. Ko period?? Amma period baya Sakaki Ciwon mara irin haka ma. Lumshe ido Kausar tayi Nima bansan me yasa this tym yayimun haka ba. Oh Shine???Eh feenah! "Sannu" Go and Barth Xakisamu Sauki.Rasa yanda Zata tashi tayi dan haka Leemah tace baxaki iya ba? Xan iya Leemah help me with Towel. tashi Leemah tayi ta kawo mata towel din. Saida Kausar ta daura tukun ta yaye bedsheet din data Rufe jikinta dashi ta tashi. Xaro ido Leemah tayi lokaci daya ta Kwashe da dariya hakan yasa Kausar takoma ta Xauna. Fantastic Leemat ta fada My Kausar Saiiki fadamana bukatar mijinki ce ta hadu da Ciwon period dan Haka kika kusan mutuwan mana. Sai yanzu nagano,Shiyasa bro yusuf daya Shiga yaketa Wani yi kaman Mara gaskiya,Shikuma wannan bro yazeed din harda Wani kuranmu adakin Ashe duk dan....tushe Mata baki feenah Tayi. parrot Kawai daga kinganta ba kaya Shikenan Sai fassara bakiga Xafin da Akeyi bane?koshi Saiyasa hauka. gira Leemah ta daga Sama Ohhhhh i See. no wonder Naga Kausar Ankara jawo blanket Ashe ba gaskiya. Kausar da duk kunya yagama lullubeta ta tashi kanki Akeji ta fada tashige toilet. dariya leemah tayi next Tim dai idan Naga kina irin Ciwon nan Nasan matsalar,kifitoma Nakara kira miki yaya Yusuf din. Murmushi feenah tayi Allah ya Shiryaki Leema. itama dariya leemah tayi besty Kausar dince Saida Haka tagama mana kuri ita waye wayye Saida ga baya kuma kika taje tayi Abunta. dariya feenah Tayi lokacin da take dauko ma Kausar kaya.

Inno yau gaba daya Rigima takeyi Saikace wata karamar yarinya. Waini Fatima ki kiramun Amadi mana. Mamah bacci yakeyi. Ni Wlh idan bazaki iya kiranshi ba Saina tashi Nakira Shi.kiyi Hakuri inno! Kinason Wani Abu ne? Nifa kan maganar Su yazeedu ne,yau kusan kwanansu9 Alhalin Sati guda Sukace Xasuyi. Ikon Allah Mamy ta fada Aranta" wai inno dabata da Abokin fada daya wuce yazeed yau Shine duk ta dameni kan yadawo yadawo" katseta Inno tayi kikai Shiru fatima.magana mamy Xatai Saiga Abba ya Sakko yana tambayar lafiya inno? Yawwa Sakko Amadi tsakani da Allah tsaka ba kwana7 yace Xasuyi ba danmiye yakara? da Mamaki Abba ya kalleta Inno kinyi Kewar Halima Kenan? Eh itama Nayi kewarta Amma nasan Sudan Xasu wuce Su Ai. Tsaka nakeson ka kira kaji yaushe Xai dawo. ido mamy da Abba Suka Hada Sukai Murmushi. inno Nakirashi daxun yace ba yanxu ba. tashi Inno tayi Kamar wadda Aka mintsila Wlh Amadi Saidai Nima Abiyamun makkan Nan Naje. Ido Abba ya fiddo Waje Inno Ai angama iban mutane Sai next 2months Kuma. Kai kasan karyar boko Kiramun yazeed din Naji da muryarshi ya fadamun da kanshi. Number din yazeed Abba yashiga kira nan da nan ya daga. Assalm Abba. My Son kuna Lfy ko? Eh Abba muna lfy. Yaushe Xaku dawo ne? Abba gobe insha Allah. Allah ya Kaimu lfy daman inno keson magana da kai. Ni Abba Akwai Abunda Nakeyi. kaniyarka bari nabata. Allo tsaka Kace kwana biyu Xakai Kuma kayi kwa.....katseta yazeed yayi be Shafeki ba ai naga, kuma nafada miki kidaina cemun tsaka kinki ko?Gashinan kinsaka members Na grp din khaleesat haidar Suma Sunfara kirana

2 Comments On YAR LESBIAN CE
avatar
kabir-2

12 months ago

Reply

Ina godiya da kasance tare daku

avatar
daiy

12 months ago

Reply

Replying to kabir-2

Aha muma muna godiya da kasancewarka a shafinmu

Please Login or Register in order to submit comment