Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Alhji Suleiman mijin Umma. ( karku manta Alhji Sulaiman tare Suka taso su3 da Abban yazeed da dad din feenah, kuma dad da Abba duk A karkashin Baban Alhaji Sulaiman Suke aiki, wanda mahaifine wajen mumyn feenah. Alhjii Sulaiman Wa ne Awajen mum) Nazir, yusuf Suma duk Suna Wajen. Bayan gaishe gaishe Kakan feenah yafara magana Alhji Ibrahim kenan. Naji dadin kasancewata Acikinku gaba daya. Nayi murna da Allah ya Nuna mun Auren yaranku. Inno kece silar hada Wannan Auren Allah yasaka miki da Alkairi Duniya da lahira. Sanan yusufa kaima inamaka addu'a Allah ya biyaka tunda kaine ka fara daura foundation, Allah yabaka Zaman lfy da iyalinka yabaka Zuri"a dayyiba. Amin Yusuf yafada wanda kanshi ya daure Cikin Ranshi yake tunanin, Ni yaushe na hada Auren yazeed da balaraba, feenah da waye ma Oho? Maganar da kaka yacigaba ta katseshi. Nazeer da Leemah Allah yasama Aurenku Albarka yakareku da Sharrin Shedan,Allah yabaku Zuri'a dayyiba. Amin duk yan wajen Suka fada. Kallon yazeed kaka yayi yazeed Ina jajanta maka Kan Abinda yafaru dakai game da yarinyar nan Mufeeda Allah yakara tsare manaku Aduk Inda kuke, Sannan kacigaba da addu'. insha Allah Kaka ngd Allah yakara girma. Amin yaron kirki. Juyawa kaka yayi wajen feenah. Jikata idan Abu yasameki wanda farin ciki ne wajen iyayenki kekuma Awajenki kila yazama Abin bakin Ciki Sabida yarinta, Wani mataki Zaki dauka Akai?? Shiru Feenah tadanyi daga bisani tafara magana. Kaka farin Cikin iyayena shine nawa, bana tunanin Zasu iya yimun Abinda zai cutar dani dan haka idan Nasamu kaina a irin haka Zan fadi ""Alhmdllh Ala kullin hal"" domin komai Nasan Allah ke yinshi. Masha Allah kawai yan wajen Suka furta. Kaka Murmushi yayi Nazeer in kaine yazakayi? ?kaka Nima yanda feenah ta fada haka Xanyi. Kausar in kece yazakiyi? Kaka nima ina bayan feenah. Yazeed in kaine fa?? Hakan Zanyi kaka. Toh Alhmdllh Alhji Umar yabama yaron Alhji Ahmad Auren yarshi domin farin cikine Awajensu, Sanan Auren ya kullune Sanadiyar yusuf da inno. Allah yamuku Albarka yasama Aurenku Albarka yakarama Rayuwarku Albarka yakuma baku Zuri'a masu Albarka yazeed da feenah. gaba daya yan wajen idan kacire inno dad Abba da innah nafisa Sauran duk kansu daurewa yayi Amma daka gansu Zaka gane farin Cikin dake dauke a face dinsu. tashi yazeed yayi yakoma kusa da yusuf da gaske feenah matata ce? Murmushi yusuf yayi daga bakin da baya karya kaji maganar ai. tsalle yayi yakoma wajen inno kakata da gaske feenah kikasa aka aura mun? Juyar dakai inno tayi kamar batasan me yake fada ba. Tashi yayi yakoma kusa da mamy. Mamy feenah matata ce? Shafa kanshi Mamy tayi Nima yanzu naji Son Allah yayi Albarka karike matarka da Amana. Kwantar da kanshi yayi kan Cinyar Mamy yana Saukar da Ajiyar Zuciya wanda besan fassararta ba. Nasiha kowa yashiga musu idan wannan yayi wannan yayi da haka har Suka Rufe taron da addu'a. Ganin tun lokacin da Akai mgn Feenah batai motse ba yasa Leemah magana. besty bakice komai ba.kamar jira dama take atanka mata take tashiga ihu. Mum Ni Wlh banason Auren Nan, banason yazeed Shima dazun yafadamun baya Sona,dan Allah dad kusa yasakeni, ni Wlh banasonshi bana kaunarshi bazan iya Zama da yazeed Amatsayin mijin Aureba kutaimakeni. Afusace mum ta karasa wajen feenah mari ta dauramata a face dinta takara daga hannu....mamy ta riketa haba hafsat feenah ai tawuce duka, kibi Ahankali. kamo hannun Mamy Feenah tayi Mamy dan girman Allah kisa yazeed ya sakeni. Tsawa dad yabuga mata feenah Xan Saba miki idan natashi. Kabi Ahankali Alhji faruk Abba yafada. tashi feenah tayi Afusace zata fita Saidai ko kofa bata kaiba jire ya kwasheta tangal tangal tayi kadan yarage takai kasa yazeed daya karaso ya tareta. ganin idonta ya kafe yasashi kwala ihu. Inno mamy na Rasa Feenah Wayyo Allah. Gaba daya Sukayo kansu A rikice. Maza Nazeer muje Asiviti. Ku kaita Sama Yusuf ya dubata mamy ta fada. Kasa daukarta yazeed yayi saifaman kuka yake kamar yaro.ganin haka yasa Nazeer daukanta yayi Sama da ita,binshi yazeed yayi yana hurama feenah iska a face dinta. dakin Mamy Nazir yakaita duk sukabi bayanshi.


Akofa inno ta dakatar dasu kumu koma kasa ba yanda Zasu dubata da taron mutane haka. Sauka duk Sukayi dakin yarage yusuf da yazeed Kawai. dubata yusuf keyi yazeed banda Surutai babu Abinda yake. Dan Allah feenah karkimun haka kitashi ko bakyasona muyi Rayuwar Aure dan Allah kada kibari Na rasaki Akaro na2. dan Allah malan kafita kabarni nayi aikina tunda bakada Amfani,tace batasonka ko dole ne? Haba yusuf Kasan inason feenah kabarni Anan banajin Zan iya Rabuwa da ita. Murmushi yusuf yayi Ayanzu koh? Kamance sanda Nake binka Alalama kake Zuba tsiyarka? Kamance yanda kake wulakanci gaban yarinyar Nan? Tayaya kake tunanin feenah Zata soka bayan Ada ita ka tsana fiye da kowa kuma kabari tasan haka? Yusuf mubar wannan Xancen ya huce, tayaya feenah Xata fahimceni? daga kafada yusuf yayi I don't know. Pls yusuf. ka kyaleni Yazeed kazo kanatamun kuka haba, hope bakamance Mai kafadamun a madina ba lokacin da Kausar tayi Rashin Lfy? Haba yusuf mubar duk wannan yanzu. Ok mubarshi tashi mutafi Xata farka lfy Insha Allah. Yunwa ce Kawai da yawan tunani. tausayinta yazeed yaji matuka tunowa da tunjiya bataci Abinci ba.kai Gaskiya ban kyauta ba Ashe Kaina na cuta. Katashi muje angon balaraba. Katafi ni ina Nan. fita yusuf yayi yana murmushi. Komawa yayi kusa da ita yana kara kallonta Wani irin farin ciki yaji wai Feenah tazama mallakina, da Wani Abu Zan Sakama inno da yusuf Allah yabiyasu kawai. bayan Wasu Awanni Mamy tashigo dakin daidai Sanda yazeed Ke kokarin kai bakinshi kan face din feenah. Sallama tayi da Sauri yazeed yadago kauda kai mamy tayi kamar bata ganshi ba. Bata tashiba har yanzu? Eh Mamy. Kayi Sallah kuwa? Nayi Anan mamy. Juyawa mamy tayi zata fita taji sha2shekar kukan feenah. Da Sauri ta juyo Tayo wajensu
💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya mohd Ahmad
(Nadseer)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...77

Sannu my daughter Mamy ta fada yayin data rike hannayen feenah. Hawaye ne kawai ke Sauka Kan fuskan feenah, ido Rufe tafara magana. Mamy banason yazeed dan Allah kusa yasakeni pls. Runtse ido yazeed dake wajen yayi har Cikin Ranshi bayajin dadin yanda feenah ke furta kalmar kiyayya Akanshi. Murmushi Kawai Mamy keyi kara damke Hannun feenah tayi Kiyi hakuri feenah Ki kwantar da Hankalinki, Babu wanda Zai miki Abinda bakyaso, Abinda nakeso dake yanzu kicire komai kisake jikinki Ni Zansan Abinyi kinji koh. Kada Kai feenah tayi Alaman ta gamsu. Yawwa yar Albarka yanzu me kike So nakawo miki kici. Mamy Ni banason komai. feenah bakici komai ba tun jiya fa yazeed dake gefe ya fada. Kallonshi tayi ta watsa mishi harara ta kauda Kai. dole Zakici inhar kinason Nasa baki Amaganar Nan Mamy ta fada yayin data tashi tabar dakin. tana fita yazeed yadawo kusa da feenah ya Zauna. feenah me Namiki haka dayasa kika tsanene?? Kauda kai feenah tayi gefe Alamar batason maganar. ba Abind yakamata kiyi b kenan feenah kamata yayi muhada Kai wajen yima iyayenmu biyayya, Sanin kankine nima idan bayanzu ba Bansan ke na aura Amatsayin mata ba, ni inada wacce Nake So,Abu daya Nakeso dake kidaure muhadu musaka iyayenmu farin Ciki,lokaci kadan ne Saina Sawwake miki ki Aura wanda kike So. Hawayen da feenah take makalewa Sune Suka Shiga bin face dinta. Kallonshi tayi Cikin kuka tafara Magana, yazeed tunda kaima Kasan baka Sona kaje yanzu kasanar masu Zaka Sakeni dan Allah, Ni Wlh bazan iya Zama dakai Amatsayin miji ba. Runtse ido yazeed yayi Sabida kalaman feenah. bangare guda yanda take kukan ba karamin jinshi yake Arai ba, Karfin Hali kawai yake Ayanzu yandama yasamu tafara kulashi yadanji dadi. feenah idan Nayi haka kamar Na nuna musu basu isa dani b Kenan. Kawai tunda nafada miki Zan Rabu dake Ahankali ki kwantar da Hankalinki. Yaushe Zaka Rabu dani??? Bansa time ba Amma Zaman kankanin lokaci Zakiyi agidana. Wani irin Murmushi feenah tayi wanda yasa yazeed tabbatar da feenah batasonshi ko kadan. Cije baki yayi yafita daga dakin. Karo yaci da yusuf dake kofar dakin. Kama hannushi yusuf yayi Sukabar Wajen. Haba Yazeed wannan wace irin Rayuwa ka daukarma kanka? Ka tabbata Zaka iya Cika Alkawarin daka daukarmata na rabuwa da ita? Menene Aibu Dan kazauna Ka fahimtar da ita kuskuren dakayi Abaya,kakuma fahimtar da ita irin Son dakake Mata Ayanzu! Kasani koma Hakan yasa ta fahimceka tasoka kugina Rayuwarku Kamar kowasu ma'aurata? Me yasa kayi haka yazeed? Why? Why? Cikin karfin Hali yazeed yafara magana, domin Shikadai yasan yanda yakejii idonshi gaba daya yakoma Kamar gauta. Yusuf Na tabbatar Ayanda feenah ke nuna kiyayyarta gareni bazata taba Sauraron Abinda Zan fada mata ba, kawai Zansaka iyayena farin Ciki Ayanzu, kuma Zan Saki feenah kamar yanda ta bukata daga baya, Na Amince koda Son feenah Zai kasheni Saina faranta Ranta da Abinda tafi So. Haka kaga yadace dakai koh yazeed? Inabaka Shawara karka daukarma kanka Alkawarin Abinda bazaka iya Sauke Shi ba! dafa Kafadar yusuf yazeed yayi I promise to you yusuf Zan Aikata Abinda Feenah keso nan da dan lokaci kadan. Hmmm yusuf yafada kenan Wani Auren Zakayi? Nop Nahakura da kowace mace Zanyi Rayuwata ni kadai. Tabe baki yusuf Yayi tunda Haka Mazon Allah S. A.W. Ya koyar damu Saika bada himma. daga haka yabar wajen. dafe kai yazeed yayi lokacin daya Zube Akasa Gaba daya Zuciyarshi wani irin tafasa takeyi bayajin dadin komai. Mamy datazo Wucewa ta lura da yanda yake Zaune kan Step gaba daya taji tausayin dan nata ya Rufeta. dawowa tayi Zuwa wajenshi ta dafashi. yazeed bekamata kana damuwa Akan irin Wannan matsalar ba, tunda dai Kasan bakason feenah mai Zai hana kabata takardarta Ayanzu domin kuhutama Zuciyoyinku, tunda bamu isa daku ba. da Sauri yazeed ya juyo yana kallon mamy kukan dakecinshi ne yashiga Rairawa. kanshi Mamy ta daura kan cinyarta tana maikara tausayawa dan nata. Shafa bayanshi kawai take dan batada bakin bashi hakuri Azatonta duk dan Shima bayason Auren ne yake haka. Saida yayi mai isarsa kafin yadago mamy Abaya Nayi wata irin Rayuwa Wacce bansan kanta ba, . mutane da yawa Sun tsanene Sabida Rayuwar danayi, gashi yanzu Agaban idona ana iya fadamun irin kiyayyar da Akemun. Mamy feenah Itace macen Dana faraso aduniya wacce nakejin idan narasata Zaku iya Rasani. Mamy Menene Aibuna da har feenah ke iya furtamun bata kaunata. dan Allah Mamy kifadamun halina Mara Kyau Wlh Zan gyara. Lumshe ido Mamy tayi tacigaba da Shafa bayanshi. Ya'isa my Son idan na fahimceka Kanason feenah fiye da kowace mace Ayanzu? Mamy Wlh inason feenah da ita kullun nake mafarkin mun Tara yara. Shafa kanshi Mamy tayi ka kwantar da Hankalinka Nan gaba feenah Zatayi Alfahari dakai, Ayanzu kabi komai Ahankali kacigaba da addu"a Wata jarabawace Allah ke jaraftarka da ita. Mamy yanzu menene yakamata Nayi game da feenah? addu'a Itace kan gaba kakuma Rinka Sake Mata kana kyautata mata hade damata Nasiha. Ngd mamy Allah yakara miki kwanciyar Hankali. Amin yarona Allah yabaka farin Cikin ka. tashi Mamy tayi ta nufa dakin da feenah take fira taga Sunayi da Leemah da Kausar Suna dariya kamar ba'itace tagama bori dazu ba. Murmushi kawai mamy tayi ta juya tabar wajen Cikin Ranta take fadin feenah bazatayi wuyar Sakkowaba insha Allah. Misalin karfe8 yusuf yaja Kausar Suka tafi. dakin ya rage Leemah da feenah inda Suka Cigaba da firarsu.duk dacewa yawancin firan vewuce Kan yanda Akayi Shagalin bikinsu ba. Leemah ce takara dacewa Wai Ashe duk Abin Nan brother na kika Aura bamu Saniba. bata Rai feenah tayi ai Wlh danasan Shine tuni da ban Amince andaura Mun Aure dashi ba. Murmushi Leemah tayi tunda kuwa Anriga andaura Sai hakuri ba. Hmmm Zanyi nadan lokaci ba. Magana Leemah Zatayi Mamy data Shigo ta katseta. ...Leemah Nazir yace Kije kutafi fa. bata Rai Leemah tayi Mamy Wlh bangaji da Zaman gidan ba. Ai Saiki Zauna lokacin dakika gaji Saiki fito Mamy tafada yayin data bar dakin. yamutsa fuska Leemah tayi ta tashi besty yaushe ke Zaku tafi?? Mtswww Ni ina nan. dariya leemah tayi tabi Hanyar waje kice gidan Mamy Zakuci naku Amarcin kenan. dariya feenah itama tayi wanda yasa Leemah kallonta da mamaki. Lfy kuwa???? dariya feenah takarayi Wannan tafiyan taki Ai dole tasa mutane dariya. bata fuska Leemah tayi tacigaba da tafiyanta har tabar dakin. da karfi feenah ta furta Zankiraki naji dalilin Wannan tafiya haka.


My daughter Wannan dariya duk namiye haka?? Mamy Wlh tafiyan da Leemah keyi yaban dariya. Murmushi kawai Mamy tayi tabar maganar. Kitashi kutafi gida dare nayi. Mamy gidanwa kuma?? Gidan yazeed! Mamy Ni Bazan bishiba Anan Zan Zauna. Kinsan dai Namiki Alkawari koh? Kibi mijinki ni zansan Abinyi Nan gaba. Mamy Idan nabishi wulakanci Zairinka mun Wlh. Bazai miki ba feenah Namishi fada, Sannan Zai Bari kicigaba da tafiya Aikinki lokacin da Leemah Zatacigaba da Xuwa. Turo baki feenah tayi Mamy kifada mishi baruwanshi dani kada yarinka kulani. Zanfada mishi,Zaidai dan rinka miki mgn kadan kinsan gaba ba Kyau. kinji koh? Eh Mamy. Yawwa my feenah yanzu kishirya kutafi, kafin Nan Ki kira mum Awaya kibata hakuri kinga tayi fishi da yawa.toh mamy ita meyasa ta Amince na aura yazeed? Aafa feenah Hafsat batasaniba. Shikenan feenah tafada lokacin data tashi. Nasiha mamy tadan kara mata Asiyasance tare da hadamata Wasu magani kamar yanda tamawa Leemah. Amsa kawai feenah tayi tamawa mamy Sallama. A parlo tasamu yazeed Zaune. turo baki tayi oya. tashi yayi yamawa inno Sallama Suka fita
💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya mohd Ahmad
(Nadseer)


dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page....78

ATAIKAICE

Bayan Sati biyu Leemah da Angonta Nazir Sun kara Shakuwa da juna. kulawa ta musamman Suke bamawa junansu, Nazeer ko kadan bayason Aikata Abinda Zai batama Amaryarshi Rai. bangaren Leemah itama tana kare duk wani Abun data San Zai batama Angonta Rai. Zuwa yanzu dukta aje wata kunya Agefe dagewa take wajen faranta ran mijinta musamman da Abinda ta fuskanta yafi Faranta Ranshi. Wajen Kwalliya,tsafta,kwarewa wajen girki da Nuna bajinta Aduk lokacin daya bukaceta, Dan haka Suke Soyayyarsu Son Ransu Zamansu gwanin Sha'awa. Cikin lokacin Leemah ta Ziyarci Kausar da feenah duk dacewa Kusan koda yaushe Suna tare A waya. bangaren Kausar ma Soyayyarsu kara karfi take Akoda yaushe ita da yusuf dinta. Tare Suke Rainon Cikinsu inda Kausar Zatayita Xuba mishi Shagwaba yana biye mata. Kausar Lokacin data Samu labarin yazeed ya fasa Aurenta komawa Mahaukaciyar karfi da yaji tayi. Musamman dataji Cewa yazeed feenah ya Aura! Ranar Su khady Sunga hauka dan gaba daya hanasu Sukuni tayi. Tun washe garin Ranar dataji ta kara bazama wajen bokaye duk dacewa duk wata kadara data tara na yazeed yanzu babu Amma bata fasa Rantan Kudin mutane dan ganin ta kwace yazeed ba. Saidai dayake Ance Allah ba Azzalumin bawa bane duk wajen bokan dataje Kai tsaye yake fadamata bazai iya Aiki kan yazeed ba,karshe wajen bokan dayamata Aiki afarko takoma Saidai Sanda ta isa gaba daya kasa gane wajen tayi har 3days tana bulayi ganin bazata Samu Nasaraba yasa tahakura. duk wanda yasan Mufeeda ada idan ya ganta Ayanzu Zaiyi tsammanin mahaukaciya ce, Su Seemah dake tare da ita Suma yanzu ba kasafe sukacika biye mata ba. Mufeeda va karamin son yazeed ta kamu dashi ba wanda duk lokacin datayi yunkurin Xuwa wajenshi Saita tuna da labarin da Akabata nacewa yazeed yace duk sanda ya hadu da ita Saiya illata ta Dan haka take Hakura tayi Zamanta. Khady itama wani Alhaji tasamu wanda Suka Shirya yin Aure nan da Sati daya mai Zuwa duk dacewa khady batabar Halinta na lesbian ba Saidai Shi Alhajin betaba gane hakan ba domin bata taba nunaHalinta gabanshi. Mr yazeed da Amaryarshi feenah Zamansu Suke irin Zaman da Akecema ko inkula. Tun Ranar dasuka dawo daga gidan Mamy feenah tafita harkarshi! Koda yaushe tana daki batacika fitowa lokacin dayake gida ba, idan tafito Kausar ce tazo mata dan ita Ke yawan Zuwa Sai kuwa idan yunwa taji Zatafito tayi Abincinta daidai Cikinta taci ta koshi ta tashi. duk wani Hanya data San Zata hadata da yazeed batabi Acewarta Zaman daki yafi mata kan tafito taga yazeed Amatsayin mijinta Suna Zaune gida daya. Yanzuma Zaman da take kawai dan mumynta tayi fishi d itane daga lokacin data daina fishi da ita zata koma gida Acewarta. Tun lokacin da yazeed yalura feenah ganinshi ne batasonyi Shima yadaina Shiga part dinta dan dama duk lokacin daya Shiga da fada Suke Rabuwa. Saidai ya Rasa yanda Akai Zuciyarshi takasa hakura da feenah duk yanda yakai ga fishi da irin wulakacin da take mishi nadan lokaci ne, gaba daya kuma A kullum kara mishi sonta Akeyi, lokacin daya gama yarda da Cewa Zuciyarshi bazata taba Rabuwa da feenah ba yasa Yahura yacigaba da Lallashin kanshi, tunaninshi Ayanzu bewuce yazaiyi yasa feenah taso Shi ba.

yau takama Ranar Monday Ayaune kuma Amaren Sukagama Cinye hutun Amarcinsu, domin Ayau Zasu Koma bakin Aikinsu. Karfe7 daidai tafito daure da towel da Alama Wanka tayi. gaban mirro ta Zauna lokacin data gama goge Ruwan dake jikinta. Saida tagama Shafeshafenta kafin ta jawo wayarta dake gefe. Call....bugu3 Aka daga: daga daya bangaren Naji muryar Leemah nafadin hello besty Good Morning. Morning feenah ta fada Cikin muryar da bata fita Sosai. besty Bakijin dadi ne? Am Normal Leemah Kafin kitafi kibiyo ta nan mutafi tare. Zuwa Ina feenah? Hospital mana! Meyasa Zan biyo bayan yazeed Zai kaiki? Ni nafada miki Shi Zaikaini pls kizo kidaukeni Nidai. Uhumm besty bakida dama Ni mijina yanzu yasaukeni gashi yatafi bare nace yazo ya daukeki. Oh My God meyasa baki kirani ba before kitafi? Ai ba lallai Saida izininki Zani Aiki ba feenah duk kiyi kigama Abinki daga Sanda kika Samu wacce ta Aure miki miji Zaki Aje duk wasu makaman yaki dakika dauka ma kanki. Kuma......dan Allah Leemah kiyi Shiru ba maganar dana kiraki muyi kenan ba, ni banida Wani mijin dazanyi kishi Akanshi dan wata ta Aureshi! Dan haka ya Auri mata dubu beshafeni ba Wlh. dayake ba'a Auren mata dubu Ki kwantar da Hankalinki Uku din nan Zai kara Soon. Mtswww feenah Taja tsaki lokacin data kashe wayar. Numbern Kausar tayi dialling tana dagawa ta Sheda mata tazo ta dauketa. feenah Allah ya yaye miki Abinda ke damunki, duk Naji firarku da Leemah kuma mazajenmu ba bayi bane dazasuzo daukan mace da mijinta....magana feenah Zatai taji kausar ta kashe Phone din. Cije lips dinta tayi daga bisani taja tsaki, Aikin banza ta fada da karfi Sun Wani hademun Kai kan wannan MAN din. Cigaba da taje gashinta tayi lokaci guda takarasa Shirinta tafito. Zaune yake a parlon yanasaka takalmi da Alama Shiri yagama Na tafiya aiki. Cikin takun kasaita tafito face dinta adaure kamar irin baby's din nan da aka musu tilas din Zuwa Skul. Aje handbag din dake hannunta tayi tanufa kitchen. dago kanshi yayi jin Wani fitinannen kamshin dakeson batar mishi da hankali, ganin bega kowaba yasashi Zaro ido lokaci guda ya Sauke Ajiyar Zuciya ganin jakar feenah data Aje. Haka kawai yaji bazai iya tafiya besata a idonshi ba, farar daya Wani tunani ya fado mishi! Ina Zataje da jaka haka? Hospital Zuciyarshi tabashi Amsa. Chaf yafada Akasan Zuciyarshi. Yau Zanga karshen girman Kai irin na yarinyar nan, tana nufin bazata fadamun zata fara Zuwa Aiki ba? Waye ma Zai kaita ne? yau Xanga karshen Rashin kunya yazeed yafada lokacin dayayi wani irin Murmushi. tsaye take a kitchen din tana Zance da Zuciyarta, ni miye Xan dafa mai Sauki nayi late wlh Allah yasama Nasamu keke'napep Awaje. Let me eat this ta fada lokaci data dauka Ayaba guda daya, barewa tayi taci Sai Wani drink data Sha tafita daga kitchen din. lumshe ido yayi lokacin daya kalli beautiful face dinta, masha Allah yafada Cikin Ranshi yana Murmushi. Karar bude door din parlon yaji yasa ya waiga. Lallai yarinyar nan batada hankali Taxi Zata hau She's mean? Hade fuska yayi yakoma ainayin yazeed din da. Ke ina Zaki yazeed yafada Cikin Wata irin murya Mai kama da bacin Rai. Arazane ta waigo dan ita harta gama zagayenta bataga kowa Cikin parlon ba. dafe kirji tayi ta waigo ganin yazeed yasata bata fuska. Kawani bani tsoro wajen Aiki Zani mana. Wa kika tambaya? Sainace maka Zanfita? karfa kamanta ni bazamanka Nake ba dan basonka Nake ba, kuma Ni bance Ka kainiba bare kace....Zooo Nan yazeed yafada Cikin daga murya! Kallonshi tayi Akaron farko ganin idonshi ya Chanza gashi ba Alamar wasa yasata tsorata. Amma saita dake Nayi late kabari idan nadawo tunda kai bakada Alamar tafiya,mai yuwuwa Mufeeda din Bazata Hospital dinka yau ba Shiyasa. Wata irin iska yazeed ya furzar lokaci daya yakara daka mata tsawa Zo nan nafada miki. kafa tasa Zata fita dan Zuwa yanzu ta tsorata da yanayinshi. Taku daya yayi yakamota Ciki yadawo da ita kan kujera yazauna inda yashake wuyan Rigarta, Riketa kawai yayi yarasa mai Zaimata ya huce haushinta. dan Allah bro Yazeed kayi hakuri wuyana Xan mutu. Runtse ido yayi yanajin yanda take kuka Saidai yakasa Sakinta! Wayyo mum Zai kasheni Wlh dama bayasona kawai dan yarinka dukana ya Aureni, Saida nafada muku Amma kuka Aura minshi Wayyo yaya Nazeer Za'a kashe maka ni! Yazeed dan girman Allah ka kasheni na huta Nasan dama kiyayyar dakakemun tafi haka.....

Sakin wuyanta yayi lokaci guda yajawota tafada jikinshi..bro yazeed kayi hakuri bazan karaba nafada maka.....bakinshi yakai daidai nata kissing dinta yafara Azafafe lokacin daya kama lips dinta. Kissing dinta yake Sosai iya karfinshi banda Sauke Ajiyar Zuciya babu Abinda yakeyi. feenah Hawaye kawai take Dan gaba daya takasa tureshi Ga wani irin radadi da lips dinta Sukeyi kamar Zasu Cire, gashi gaba daya a takure take Kan kujeran dasuke. Ringing wayan yazeed tafara Wanda Ita ta dawo dashi daga inda ya lulaaaa. Sauka yayi kan kujeran, yakoma gefe yana Sauke Ajiyar Zuciya. daker yasamu yadaga kiran dake kara Shigowa wayar. Yazeed inata kira baka dauka ba why? Sorry Yusuf. Uhum yakamata kafito haka 8:30 dan bakufi Kowa Son Zaman gida ba. Yanzu Zanzo kaina ke Ciwo yusuf. Hakane muryarkama ta Nuna Hakan, Amma tunda Ansamu Akasi kaje jinya tare d phone dinka Saika fito katawo Aiki. Gaganin iskanci yusuf keson mishi yasa yakashe wayar. Juyawa yayi ya kalli feenah dake kwance har yanzu kan kujeran Runtse da idonta....Saiyanzu yaji haushin kanshi, me yasa Na yarfa kaina bayan Hukunta ta yakamata nayi? mtsww yaja tsaki Akasan Zuciyarshi. Kara kallonta yayi Sai yanzu ya lura hatta rigan dake jikinta Saida ta yage. Oh god me Nayi mata haka tausayinta yaji farar daya. da Ker yasamu yatashi Rike da mararshi yayi dakinshi. Wanka yayi yafito Still tana wajen

2 Comments On YAR LESBIAN CE
avatar
kabir-2

12 months ago

Reply

Ina godiya da kasance tare daku

avatar
daiy

12 months ago

Reply

Replying to kabir-2

Aha muma muna godiya da kasancewarka a shafinmu

Please Login or Register in order to submit comment