Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

my Son, yasu Hafsa din?Suna lfy Mamy tace A gaidaki, ina amsawa. Karasowa Feenah tayi ta durkusa tana gaishe da Mamy,jawota Mamy tayi tana Amsa gaisuwan,my daughter Shine baki kara Zuwa ba tun Rannan ko har Mum ta koya miki Rashin Zumunci ne? Girgiza kai tayi tace Aa Mamy ba Haka bane. Kin kayuta tunda ba Haka bane. Nazeer ne yace mamy Ina yazeed? Yazeed yana part dinshi inaga bacci yake kokuma bakin Ran yake. dariya Sukayi banda feenah data kauda kanta gefe, tashi Nazeer yayi yace Bari naje wajenshi kamun na wuce gida,toh yarona dan Albarka. Leemah jan Feenah tayi Suka Shige dakinta Ya rage saura Mamy A parlon. Kwance ya Sameshi yana waya da Yusuf da Alama fadan nasu Dasuka Saba Suke. Yazeed yana ganin Nazeer ya kashe wayan. Captain kaine A gidan namu? Murmushi yayi yace nine Dr yazeed na kawo Sister dina ne, gemtse fuska yazeed yayi yajawo wata fira Sunayi, Nazeer jiya Nasamu wata baby ita nakeson Aure, kai dacter ina kasamota? Wajen Malali take jiya naje wucewa ta wajen muka hadu, namaka Murna Amma zatakai Shekara 30 din ko? Tace Shekarunta 28 kaga kadan ya Rage, mun fahimci juna da ita tabani phone number dinta, bari kaga picture dinta, kai yazeed ina Zaka Kai Wannan katuwar macen dan Allah?kalletafa kamar.....katseshi yazeed yayi nidai Ahaka nagani Kuma Naji inasonta, Allah yabada Sa'a. Amin yazeed yafada yace bari naje wajen Mamy. Ok Saika fito. Waya Nazeer ya daga yashiga Kiran feenah,bugu daya Ta daga.....big bro tafiya Zakai? No sister turo Leemah ta karbi tsarabanta, ok bro. da ker Feenah tasha kan Leemah tukun ta yarda da tace saidai Suje tare. Tura dakin tayi da Sallam Cikin Siririyar muryanta. lumshe ido Nazir yayi yanajin Wani bugun Zuciya besan meyasa duk lokacin da yaga Leemah saiyaji hakanba tare da Nishadi Aranshi, Azuciyarshi yace tabbas maganar Yusuf Gsky ce Sonta nake, Amsa Sallaman yayi,Leemah ta nimi waje ta Zauna Agefe, Sister nazo baki bani Ruwa ba, Sorry yaya Nazir nazata....kinzata Nasha ko? Eh Hakane Nasha kamin nazo miki,dago kai tayi, yace "umm" yana daga mata gira danke Nazo, wannan na kawo miki ya daura mata Karamar back Kan cinyarta, Sannan Don namiki Sallama,pls Leemah kikula Mun da Kanki, Zaro ido tayi tace "why"? So kike kiji kawo kunnanki tashi tayi da gudu tabar dakin,tana Murmushi, karo taci da yazeed dake kokarin Shigowa,kallonta yayi ya tabe baki yashiga dakin. Leemah nashiga ta Zauna tana nishi, kekuma lfy? Bakomai besty. Toh naga kindade, eh yabani wannan ne. Bude muga,wlh bazan budeba tunda kema banga nakiba. Shikenan Feenah tafada ta juya bacci ya dauketa. Leemah daren Ranar kasa bacci tayi datayi juyi Yaya Nazeer take gani lokacin dayake mata magana.


Page....21
Yau takama Ranar Sunday Ayau Su feenah Suka Shirya komawa Skul. Zaune Suke kan bed Suna hira Leemah ce tace besty yakamata Ki kira Haruna driver yazo ya Kaimu, kinsan fa munce da wuri Zamu tafi. "Oh Leemah sau nawa Xance miki Haruna baya nan" wai Ina Ya tafi ne? Wai daddy ya Aike Shi fa. Yanxu waye Zai kaimu kenan? Muje Mu hau taxi feenah ta fada tana Ware hannuwa. Chaf Wlh badaniba Aje Asiyar dani Ahanyar Abuja Leemah ta fada tana kokarin fita. tabe baki feenah tayi tacigaba da hada kayan dake gabanta. Mamy! Mamy! Oh Leemah idan kina kira kamar makauniya, Mamy dake fitowa daga bed Room dinta ta fada. Mamy drivern Su feenah baya gari waye Zai Kaimu ne? Ai Saikije kice brother dinki ya kaiku "Zaro ido Leemah tayi tace Mamy pls Kije kice mai" Naji Kije kishirya. "Toh Leemah ta fada tayi hanyar dakinta" part din yazeed Mamy tanufa, tura dakin tayi tashiga, yana kwance yana waya juyowa yayi ganin Mamy ce yatashi yana Sosa Kai! Mamy Sannu da gida. "Yawwa Son" Mamy dakin kirani ma nazo Ai, Sabida kada naji firar taka ko? Murmushi yayi bece komai ba. dama So nake katashi kashirya ka Kai sisters dinka Abuja. Mamy....! daga mai Hannu tayi tace Umarni nabaka daga Haka tafita tabar part dinshi. dafe Kai yayi Cikin Ranshi yace wannan mai idon mujiyan itace Zatasa Ayi Hakan, Xanje! but Wlh Leemah nashiga Xanja motan nayi gaba, Kwafa yayi yafara Shiryawa Cikin Manyan kayanshi.
Yusuf ne kwance yana tunanin Kausar Aranshi. Yakamata na kirata Naji menene matsayina Awajenta kamin ta Koma Skul yau! dialling number dinta yayi.......Saida ta kusa tsinkewa Aka daga "Shirune yabiyo baya" daga bisani Yusuf yace Hello "Sweetheart" wani farin Ciki taji Aranta tace "Na'am" Murmushin Nasara Yusuf yayi yace Hope kinyi Shawara din? Shiru tadanyi daga bisani tace Umm Nayi, Alhmdllh Menene matsayina Azuciyar ki for Now? Na Amince But Akwai Abunda Zangaya maka......katseta yusuf yayi my Kausar nariga danaji Abunda nakeson Ji kuma naji dadi, kuma nasan Nayi Sa'ar Matan Aure Tunda kika kasance Kawar Su Leemah bangare guda kuma Kawar Minal yabon da Dr Khalid yake Akan Minal ma kadai ya isheni Shedan kedin kamammiyar mace ce,pls Kausar ki Amince mun na nuna miki Soyayyata,ki yarda Kuma Zaki kasance matata Nan da Dan lokaci! Kausar gaba daya jikinta yayi Sanyi tanason ta gayamai Ainahin Halinta, tana tsoro Shiyasa tace, Na Amince Allah ya nuna mana lokacin, Amin Yusuf ya fada yana jin dadi har cikin Ranshi. Yaushe Zaki tafi ne? Yanzu nama gama Shiryawa, ko nazo nakaiki ne? "Um"um"basai Kazo ba. Kina mun Rowan ganinki ko, No ba haka bane. "Alright " my kausar kikula mun dakanki "I love you" Ok darling love you more. Wow me kikace Dan Kara fada Murmushi kausar Tayi tace Saimun hadu. Alkawari kikai! Na yarda bye ta Kashe phone din, Kai Yusuf Badai Surutu ba ta fada Cikin Ranta kuma tanajin dadin hirarsu. tashi tayi tashiga wajen Hajiyarta, Nafito Hajiya, Ai na leka Naga kina waya, Allah ya tsare kindai Ji Nasihar danakara miki kikula da Kanki,kuma Na Rabaki da khadija din nan idan har na'isa, Insha Allah Hajiya na Rabu da Ita....Allah ya miki Albarka. Amn Kausar tace tafita tashiga mota driver yajata.
feenah da Leemah ne Suka fito Sai Mamy dake biye dasu Abaya, Oho Sarkin bakin Ran bema fito ba kenan, yawwa Mamy tun da befito ba Bari naje nakara duba back din inda Na ajiye Leemah ta fada. Saikiyi Sauri kamin ya fito yafara Harare Harare, toh Leemah tace tanufi Cikin gidan. daughter dakiyita tsayuwa naga Motan Abude take Zoki Shiga kamin Su karaso! Mamy ta fada tana kallon feenah yayin da take bude Mata gaban motar, Mamy Bari nashiga Nan ya'isa, Aa my daughter dawo nan din dai idan Leemah tazo Saita Shiga bayan, bata iya musu da Mamy dan haka kawai tashiga gaban. Mamy tace Bari naje Na turo Shi. Zuwa tayi ta tura dakin nashi ya Shirya yana Zaune yana danna waya" yayi Sarkin fadin Rai tashi ga Sister dinka Chan Amota kamin dayar ta fito kutafi. tashi yayi Mamy nagaba yana binta Suna Zuwa Mamy tashige Ciki tace Bari na turota, dadi yaji Aranshi yace Ai Kafin ta fito Naja mota ta. Shiga yayi be kalli wacece gaban motar ba Kawai yaja yafita da Sauri...... kiyi Sauri Leemah najifa Kaman ya kunnah Car din, Ok mumy nama gani Ai. fitowa Leemah Tayi bataga kowa ba,ta kara leka waje nan ba Kowa, juyawa tayi takoma Cikin gidan, Mamy ya tafi da Feenah, tasowa mamy tayi tace muje dai kiduba waje. Mamy Wlh na duba. Kai Nidai ban San Irin Halin yazeed ba Allah ya Shirya. Mamy ni yanzu waye Zai kaini daddy baya gari? Shine Ai dole na kawo driver Sabida irin Haka. Yawwa bani phone dina nakira Mum dinku. Mika mata Leemah tayi ta neme waje ta Zauna. Kiran mum mamy tayi Suka gaisa, Hafsa Nazeer yana Gidane? Yana nan. Nakai mishi ne? Aa dan Allah Leemah Zaizo yakai Abuja, wannan miskilin dan naki daga taje neman Abu kamin tafito yayi gaba da daughter dina. Ahhh Fatima Kodai Halimatun nawa ta tsaya ba! Eh keda bakison laifinshi cema Nazir yazo yakaita. toh bari namai magana.... part din Nazeer mum tayi tasameshi Akwance kamar mai Naxarin Wani Abun...My Son! Tashi yayi yace Mum. Me kakeyi ne?? Bakomai mumy dazun Aka kirani Ake gayamun Anmun transfer gaba daya Aikina ya dawo Nan. Kai Alhmdullah! Allah ya Amsa Addu'a ta dama ni yanzu banaso kuna nesa dani. Nima Nayi farin ciki mum, Allah yakara temakawa Amin mum. Kana free ne yanzu? Kina son wani Abu ne mum? Mamynku ta kirani wai Yazeed ya tafi da Feenah be dau Halima ba, Shine tace kaje ka kaita. Kara tashi yayi Zaune yace bana komai mum bari natashi, Murmushi tayi kawai tabar dakin ganin Yanda ya daburce farar daya.... tana fita yahau Rawa💃💃Alhmdllh yau Zan Sanar da ita Abunda yake Raina. Shiryawa yayi Sharp Sharp yafita,lekawa yayi yace Mum na tafi. Zo mana Ai tace Anfasa! turus ya tsaya lokaci daya face dinshi ta chanza dariya mumy tayi tace wasa nake Safe trip Son. Murmushi yayi yace Tnx mum yafita yayi gidan Su Leemah. Yana Zuwa Mamy ya kira ya gaisheta yace yakaraso. fitowa tayi Cikin takunta na kasaita yana ganinta yayi Sauri ya fito ya Amshi kayan hanunta yasa a booth ya bude mata gaban mota Saida ta Shiga ya mayar ya Rufe yashiga Yajasu.
Saida yayi tafiya mai tsayi kamshin turaren jikinta yake Shaka yana lumshe ido, Leemah waye yabaki wannan turaren? kinma Shigo bako gaisuwa. Shirun da yajine yasashi juyawa. Keeeyyyyy ya tsayar da motar yana kare mata kallo,itako ta Dan jinginar da kanta Jikin kujera tana bacci Kasancewar jiya basuyi wani bacci mai yawa ba. Gashi tashigo gaban motarshi kamshi da Sayin Ac ya dibeta tun tana tunanin Meyasa be dauko Leemah va har bacci yayi gaba da ita. Innalillahi ya fada Afili ni wai Wannan yarinyar meyasa take Shiga Mun hanci nane? Why? Meyasa duk lokacin da banason haduwa da ita Saina ganta? Mtswww yaja tsaki yakara dago da kanshi ya Zuva mata ido.....baccinta take hankali kwance, Cikin Ranshi yace Ashe tana da Kyau Haka? Daga kai yayi y Zuba ma pink lisp dinta ido,kan Siririn hancinta yakara kallo, ga idonta dasuke Alumshe Gwanin Sha'Awa,kumatunta ya kalla wanda yake dauke da dimple. Cikin Ranshi yakara maimatawa Kai gaba daya Mufeeda batakai Rabin kyan yarinyar Nan ba,kuma ita da kullum face dinta yake dauke da Make-up ma, Amma Ji Wannan bataima make-up dinba Kalleta mai Kyau....mtswww yaja tsaki Afili yace Amma Sai Rashin Kunya da fitsara "iri" "iri" Shiyasa nakeson Mufeeda ba Ruwanta da Rashin Kunya irin na yarinta din Nan......katsemai tuninshi tayi yayin da yaji hanunta kan Cinyarshi, take yaji wani Abu ya wuce mai tun daga Kai har Zuwa tafin kafarshi. Wayyo gaba irinta ba tana mafarkin "blue film" din dasuka kalla Ji yanda takeson tashafa ni. Kara kallonta yayi yaga Still baccinta take, wayanshi ya Kunna yayi joining din Bluetooth Awayanshi zuwa Speaker din dake jikin motan, wata waka ya Saki yakure Volume har karshe. farkawa tayi Afirgice tana Zaro ido. Ganin Hanunta kan Cinyarshi yasata mamaki da sauri ta janye Hannun tana tsaki.....Rage Volume din yayi yace ke wakike ma tsaki? Ni Irin wannan Abun ne ban fiye Soba Ni ba irin manyan Matan yanmatanka bace Zaka dauki hannuna kana Wasa dashi. Cikin mamaki yake kallonta itakuwa ta juyar da kai kamar ba Ita tayi maganar ba. Cikin Ranshi yace Nice Voice! Afili yace Wlh kika kara Kiran budurwata babban mace Saina cire miki baki. Murguda baki tayi tajuya.....tsaki yaja yakira Mufeeda Awaya.....ganin Sai fira yake ya cika mata kunne yasa tace katsaya na koma baya......Wani kallo yajefa mata tayi saurin kauda Kai. Ahaka Suka Cigaba da tafiya bamai kula kowa. Saida Suka fara tafiya Leemah ta juyo tace yaya Nazeer Ina huni? Lumshe ido yayi ya bude yace lfy qalau my baby! da Sauri ta dago Kai tace yaya Nazeer ai nahuce baby yanzu. nikuma Sunan Dana Zaba miki Kenan...meyasa Yaya Nazeer? Kinaso kisani? Gyada Kai tayi Alamar eh. Nazir yace bazan fadaba, Saurayinki ya Xaneni. Ganin yanda Yayi maganar Cikin Shagwaba yasa Leemah dariya. Kikai dariya ko Karya nayi? Yaya Nazeer Ai banda Saurayi. Ban yarda ba. Allah kuwa katambayi Feenah Kaji...Okay Xan tambayeta. Tnx Once Again for d gift yaya Nazeer. ur wlcm baby! Kin bude kenan? No ban bude ba. Why? Banaso feenah tariga ganin nawa that is why. Nima Naso Hakan. meyasa Yaya Nazeer? Just because of Akwai Sakon danakeso ya'isa gareki Ke kadai, but tunda har Yau bejeba Shikenan.wani sako ne Yaya? Kinaso kisani? "Yeah" Idan nafada miki Zakiyi Accepting ne? Why not. Haka kikace ko? "Eh" daidai sun iso Abuja Suna Shirin Shiga Unguwar inda Skul dinsu take. LAAAA baby kalli motar yazeed. Maybe ya kaita ya juyo Leemah ta fada. Maybe toh Amma basuyi Sauri ba....inaga baya gudu Kamar yanda mukai. Eh hakane. Karasowa Sukai daidai bakin get din. Ta kalleshi tace "tnx Alot yaya Nazeer"tana kokarin fita. Yazaki fita ban gaya miki ba? Sorry namance nakosa naga feenah nd Kausar. dariya yayi yace "friends forever" tace insha Allah. "do you love me" ta tsinkayo muryan Nazeer Yana fadin haka! Joyowa tayi takura mai ido Dan taga shine Yayi maganar da gaske. Shima ita yake kallo. Jin Shiru yasa yace baby "tell me" batai mgn ba yace " Leemah I love you" bansan wani iri So nake mikiva tun lokacin da Feenah keban labarinki Nakamu da Sonki van tabbatar ba saida naganki, pls Leemah kitaimaka kisoni Koda Kadan ne. Kece kika dace da Rayuwata Kuma kece Nakesa Ran kizama Uwar yarana pls kisoni.....inasonki inasonki Leemah kedin kinada babban Waje Acikin Zuciyata. Matsowa yakarayi gab da Ita "kina Sona"? balle murfn motan tayi tafita da Sauri tashige Cikin Skul din. Murmushi Nazeer yayi yafita yaciro Kayan yashiga dasu.....


Page...22
*After 3months*
Su feenah yanzu Hankalinsu gaba daya yana kan karatunsu ne Sabida yanzu Zangon karshe Suka Shiga. Soyayya mai karfi tashiga tsakanin Yusuf and Kausar Su feenah duk Sun San da Haka yanzu! tunda Yusuf din Har Zuwa yayi Abuja..... bangaran yazeed ma dai har yagaji da Surutu Kan meyasa Yusuf ya Zubda girmanshi. Shima yusuf din yagaji da Surutu Kan me yasa yazeed yake Soyayya da babban mace Sabida Mufeeda budurwan yazeed Shekara daya kachal yazeed din yabata. Sai yazeed yace Ra'ayinashi Kenan Ahaka Yusuf shima ya fake dacewa Nima Ra'ayina karamar mace. Mufeeda da Yazeed Soyayya Suke Sosai Kullum Saita mishi korafi Akan ya kaita ta gaida Mamy Sai yace Toh,Cikin Zuciyarshi tsoro yake ya kaita Mamy tace batai ba, kokuma Ace ya Aureta yanzu! Shikuma yace Saiya karasa Shekara 30 Zaiyi Aure. Mum and daddy Suna yawan Ziyartan Feenah mum janta take Ajikinta Sosai, Kowani irin Shawara da ita takeyi. Hakan kuma ba karamin faranta ma Feenah Rai yake ba, matsalarta daya ita batasan ko wace irin mace bace mai karfin Sha'awa, bata kallon kowani irin films yanzu bare karance karance Abunda Zai jawo mata Sha'awa Still takanji tym to tym, Shawaran mum ta dauka na yawaita Azumi da Yawan karanta Qur'an . Bangaren Kausar ma Hakan take duk da batakai yawan Sha'awan da feenah keyiba Amma dukansu yanzu Azumin kamis da litinin baya wucesu kuma Suna kara neman gafarar Allah Akan kuskuren dasuka Aikata Abaya. Yanzu gaba daya Basa mu'amala da Khadija dama Sudin bama su kula kawaye bane A Skul din,Saidai kawayen Surinka Shige musu. Bangaren Islam ma Suna cigaba da Zuwa wajen malamin dasuka dauka yana koyar dasu kuma Alhmdullah Suna kokari ba laifi. Yaya Nazeer Yacigaba da Aikinshi A wani Barack dake Wajen gidan Governor Anan kd. Haryanzu tun lokacin da yakawo Leemah Skul be kara Zuwa musu ba, Ga Soyayyarta dake kara dasar mishi Azuciya, yanaso ya amshi number ta yana tsoron kada taki Amincewa da ba tun, Shiyasa yadan bari Zuwa wani lokaci. itama dai Leemah Anata bangaren tun lokacin daya gaya mata takejin tama Amince da Soyayyar Shi,Amma Akasan Zuciyarta kunya takeji tayaya Ga Abinda da Suka Aikata da feenah Sister dinshi kuma yanzu ta aureshi, da kunya inji ta bakinta Shiyasa bata wani Maida Abun Serious ba But aduk lokacin da ta kwanta Saitayi tunaninshi. Har feenah tasha tambayarta Akan meke damunta Saitace ba komai. Mamy ma tazo mata har take Sanar da ita cewa KaKarta mahaifiyar Abba ta dawo gidansu da Zama,dama Chan dai Anyi Anyi ta dawo taki,Saida ta gadama dan kanta. Haka dai Suka cigaba da tafiya Akan karatunsu.
Zaune Suke Su uku A babban bedroom dinsu Suna Fira Suna dariya. Akan Abinda Suka ga khdy da wata Kawarta Sunyi dazun. dariya Suke Sosai dan Leemah harda yar kwallarta😂 Kausar ce tace ""Kai Halumcy idan kika Samu Abin dariya bakida kyau" Leemah tace kedai kawai kice Dan Kinga da kawarki muke Shine kike so ki shigan mata, Wlh Abun dariya wai fa dan muji haushine tayi Hakan ko? Feenat tace Lallai tasha wuya gashi bamuji haushinba Saima dariya da Abun ya bamu. Kausar tace yanzu ba wannan ba gift din da yaya Nazeer ya baku nakeso nagani yau! dumm gaban Leemah ya fadi takuma Rasa dalilin hakan. feenah ce tace Kai yau idan baka nuna mawa Kausar wannan gift ba kashiga Uku da Saka ido da naci# dariya kausar tayi tace Naji dai dauko mugani, kema Leemah tashi Zaki Ki dauko muga Naki. Kusan atare kowacce ta dauko box din ta. Ajewa Sukai feenah tace Leemah bude Naki muga. Noo besty fara bude Naki mugani. budewa feenah tayi tashiga Ciru Abubuwan Ciki. Wani box dinne again cikin na hanunta Shi takara budewa kayan make-up ne Aciki irinsu foundation,eyeliner,eyeshadow,blush etc. Sai wani Abu wanda Zananshi Zanen Hart ne Shima budeshi tayi. Cikinsa eyewear ne da best perfume dinta. Wani box Dan karami takara budewa. Necklace ce Aciki yar Siririya ta Zinari da earrings dinta. "WOW Suka fada atare. Yayinda Suka kara bude karamin dayan box din."Ring ne Acikinsa na diamond" Oh My God Kausar da fada da karfi yayin da ta dau Ring din tana juyawa. Wata yar takarda Feenah ta jawo Aciki Rubutune mai Kyau Aciki Kamar Haka. """""There is No better friend than a Sister and No better Sister than you. Really miss you my Sister""""" Murmushi tayi data gama karantawa tace Allah Sarki Yaya Nazeer yana Sona da yawa nima nayi missing dinka but tunda kadawo yanzu komai yayi daidai. Kausar kidau Abinda Kikeso Aciki. Ring din Kausar ta dauka tace Wannan Shine Soyayyar da kike mun thanks So much my feenah. Leemah ce tace Saura Kije kisaka ma Yusuf dariya Sukai gaba daya kausar tace Ai wannan nawane yanzu dai bude naki Na zabar ma Sweetheart dina Aciki. budewa Leemah tayi kusan duk Abunda Ke cikin Na Feenah Shine Acikin nata, turarene kawai Ya bambanta Nata "princess Sunan Shi" Haka Nan taji Son turaren don ita Shi ta dauka, zobe ne kawai babu Aciki. Hango wata farar takarda tayi da Sauri da faki idon Su feenah ta dau dakardan tayi toilet. Tana Shiga tafara bude takardan tanayi tana Shinshinawa don kamshin dake jikin envelope din ba karamin dadi yake mata ba. budewa tayi tafara karantawa Ahankali. """"""it feel Amazing to be in love with a girl, who is beautiful both insade Out! You are the girl from my dreams,who I thought never existed. I love you baby"""""" lumshe ido tayi tana Ajiyar Zuciya lokaci daya taji wani irin Son Nazir yakara dirar mata Azuciya. " I love you too" ta fada Akasan Zuciyarta.....Leemah kifito muga me kike boyewa ne tajiyo muryan Kausar da Sauri ta boye pepper din tafita. Me Kuwa nake boyewa? Sainaga kamar kinshiga da wani Abu mai kamshi...kai kausar bakiyi ba Haka Kawai sainashiga toilet da Abu mtswww kyaleta besty Kinsan Halinta. Kiran Yusuf daya Shigo wayar tane ya hana takara magana.tashi tayi takoka chan karshen gado tana waya.
Yazeed ne da Dr Khalid Zaune a gidan Su Yusuf Suna fira. Yusuf yace Dr Khalid Dan Allah kayima Yazeed magana yafita harkar katuwar yarinyar nan inaga kai yaji maganar ka. Wani mugun kallo yazeed ya wurga ma Yusuf yayi kwafa, kallonshi Dr Khalid yayi da Murmushi yace Dr yazeed Kaji Abunda yusuf yace. Kai Dan Allah Rabu dashi ba Gara Ni babban mace Nake biba! Shifa dayake makale ma yarinya karama duk tabi ta Rainashi,idan yana waya bakaga yanda yake yiba kamar yayimata Sujada yake ji. Nikuwa kaga tawa da hankalinta bata wahalar dani kuma batamun Rashin kunya......katseshi Yusuf yayi kaga kai dakanka Kace babban mace kake Soyayya da ita, tayaya Zata maka Rashin kunya taga Dan Samari kyakykyawa Son kowa,Ai ko kanwata ce Zanso naga tabika Sau da kafa domin Ka aureta mu rage iri, don wlh Wannan katowar yarinyar idan Aka mata Aure Anrabu da iri. Furzar da iskan bakinshi yazeed yayi ya kalli Yusuf watoh Dan nazo gidanku Shine kake gaya Mun magana, Wani Abu dabaka Sani ba yau din Nan Zan Kaita wajen Mamy,Idan Aka Saka Aurena da Ita kaje ka Raba Shine Zansan baka Son Abunda Nake So, daga Haka yayi hanyar fita. Dr Khalid na kiranshi Bebi takanshiba yabar gidan Su Yusuf. Dr Khalid Kallon Yusuf yayi yace wai ya rinyar ya take ne? Wlh Dr yarinyar batada wani Hankali Ai munje dashi sau daya bakaga Yanda take Abuba kamar irin karuwai din Nan, daga ganima bleaching take, ga Wani gashin doki data kawo ta dankara Kamar ifiritu. dariya Dr Khalid yayi toh shi menene Ya burgeshi da ita? Kawai kasan Ra'ayinshi ya Aure mace mai Yawan Shekaru, har Office takawo mai tallan kanta Ranar ina wajenshi, 28yrs fa yace yarinyar tace Mai wayasanima ko tafi haka.Shekara daya Kawai yabata wani lokacin yazeed Kamar mai Aljanu haka yake,Amma Ace duk matan dake kawo kansu gareshi yarasa wacce Zai Zaba sai wannan jifa pic dinta....dariya Dr Khalid ya sheke dashi harda rike Ciki,Gaskiya yakamata mutaya yazeed da Addu'a Yusuf. Rabu dashi Dr yana Kaita gidansu Nasan Za'a koroshi,musamman wannan kakartasu data Zo Nasan bazata yarda ba. Allah yasa Hakan donni ina mai kwadayin feenah dinnan dan ba karamin dacewa Sukai ba. Aikuwa Dr dama itama yarinyar muskila ce irinshi. Hhh bari natafi Yusuf Minal nachan na jirana. Muje na taka maka Angon Minal. Yazeed na fita ya kira Mufeeda A waya yace tashirya yakusa Zuwa. Ashirye take tabashi Amsa. Yana karasawa yakirata tafitoh gaban motan ta bude tashiga tana karairaya ( kodai Karairaya da fari da idon mufeeda su Suka Ruda yazeed Oh!😄 don koni danaga Shigar da tayi saida nayi tunanin Ko irin Christian din nan ce lol) Honey Ka fada ma mamy Zanzo kuwa? na fada Mata tun jiya ma kuwa, Yusuf fa? Yatsina fuska yayi yace Menene hadinki dashi? No ba Komai naga Abokinka ne. Kincika Surutu! Am Sorry honey...Hannu takai gaban Rigarshi Yayi sauri ya bige Mata Hanun miye haka yafada fuska a daure? Honey kallifa kaman Abu ya zuba Maka, goge maka nakeso Zanyi Cikin muryan yanga tayi maganar, Sai duk jikin yazeed yayi Sanyi, kibarshi kawai yafada murya Kasa kasa. Ai nabari Honey kada kaga Kamar nayi Rashin kuny. Hmm yace lokacin dayake kokarin yin parking a harabar gidansu. fitowa yayi ya tsaya yana jiran fitowarta....juyawa yayi yaga bata fito ba mekike jira ne? Honey nazata kaine Zaka bude mun...kallonta ya tsaya Yi yace Kamar wata yarinya common fito mushiga..... Aidama Nasani ni kadai nake Sonka gaba daya baka nuna mun So. Juyawa yayi yashiga Ciki yabarta Anan. kwafa tayi tafito dan tasan kozata mutu bazai bude Mata ba.Cikin Ranta tace dana aureka Nima Zan watsar da kai bawai kana Alfahari da Kyau da kudi ba. kusan Atare Suka Shiga parlon bakowa ya nuna mata kujera Ta zauna yashiga Ciki. fruits din da Aka aje Kan table ta dau Apple tana ciki. ( wayaga Hanadi Anje gaida Surukai bako kunya😄😄😄😄) fitowa yayi yana kallonta ya kauda kai yace Yanzu Mumy Zata fito, Honey sister dinka fa? Tana Abuja. Ok. Zaki iya aje Abun hanunki kuwa? Bakomai Ai Honey gidanku gidanmu ne. Inno Ce tafito tana Oyoyo kishiyata ina kike Yau ko ruwan gidanmu baki Shanshi.....trus ta tsaya ganin mufeeda da Shiga irin ta yan bariki. Kallonta mufeeda tayi tace kaka ina huni daga Zaunen da take. Shiru inno tayi ta kalli Yazeed ta harareshi tayi Ciki mufeeda bata damu da Kin amsa gaisuwan inno ba tacigaba dacin Apple dinta... Shashin Abba inno ta nufa sanin Cewa mamy nachan. Fatima Fatima kitaso kiga kafurar Matan da yazeedu

2 Comments On YAR LESBIAN CE
avatar
kabir-2

12 months ago

Reply

Ina godiya da kasance tare daku

avatar
daiy

12 months ago

Reply

Replying to kabir-2

Aha muma muna godiya da kasancewarka a shafinmu

Please Login or Register in order to submit comment