Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ledoji a hannunsu da Alama daga Shopping suke,Na'im ya dauketa kamar Jaririya suna hira a haka,Zainura tace wlh tunda nazo garin nan Banga na gari ba,duk yan Iskane a nan,kowa da tsiyarsa,Salma ta dagawa Zainura hannu,Zainura tace sai shahararrun yan bariki munga na kauye ga na birni kuna bugawa,Hunaif yace ki bari na hadaki da Ilu me wanki kema ki fara naki kalar barikin,Hararar Hunaif tayi tace Sabo da baka kaunata ko? Dan ara min wayarka dan Allah,ina taki?ba Mummy ta siyo miki ba rannan? Zainura tace ai nasani tana jakata aro zaka dan bani kawai gani zanyi,Hunaif ya mika mata tace to jeka idan na gama zan kawo ma
Ya tafi room dinsa ta samu ta duba balance taga kudi wajen dubu ashirin a wayar,tayi transfer dubu daya ta goge komai ta kai masa tace ga wayarka ko kyau babu duk wayar duniya ka rasa wacce zaka zabo sai wannan me kirar doyar? Hunaif yace zaki dawo ne gobe ma ranace.

Irfan yana tare da Rayhanat dinsa tana cewa ya bata kudin Mai zata zuba a motarta,har ya zaro 20k zai mika Zainura tace haba baiwar Allah har dubu ashirin ina laifin dubu biyu,Irfan yace kyale a bata,Zainura tace tab to wlh daga garinmu zuwa birnin katsina katuwar motar Boss ma gingimari Man dubu daya sati yake musu suna jigilar Passenger,amma ke a wannan yar kurkurar motar taki me kirar kwado kice har dubu ashirin,Yo gingimari da tafi taki na nawa take sha Amma sai kace Tanker ce dake,dubu daya za a baki na sati daya,

Zainura ta kwace kudin ta mika mata dubu daya ciki karbi,Rayhanat ta mike a fusace ta fisgi dubu dayan ta yagata ta watsawa Zainura a fuska,an baki dubu Amma kamar Naira ashirin aka baki Sabo da son kudi,shi ya sai miki motar? Wa yace a siya miki motar an san baza a iya zuba miki mai ba,ki koma wajen wanda ya baki motar mana ya zuba miki man,ba alhakin Saurayi bane zuba miki mai a mota,ba hakkin nan gidan bane,Rayhanat bakin ciki yasa ta fusata zata daki Zainura,Irfan yace ke mene haka yarinya ce fa zaki ji haushinta ai Yara lallashinsu akeyi,karki soma dukanta wlh idan baza ki lallasheta ta baki kudin ba ki tafi,gidan nan ba a duka da zagi a ciki,Mummy ma kika sake a kanta zaku bata,Rayhanat tace aikin banza ni zaka wulakanta akan yar kauye?wlh ba haifeka ba,kace kawai sonta kake yi,nan Rayhanat ta dinga zage zage da ashar har Mummy ta fito tace lfy? Irfan ya bata labari,Mummy tace Zainura tayi gaskiya kai Irfan ba kudin banza gare mu ba,nema ake ana samu ba injin bugasu bane a gidan nan,gwara a tallafawa talakawa ko marayu akan a dinga barnarsu anyhow,Rayhanat ba kunya ta harari Mummy ta fice fuuuuu,

Irfan ya samu makaranta me kyau da Tsada ya kai Salma da Zainura,Zainura Ss1 Salma Ss3 zata zana waec da Neco,Tunda Driver ya fara kaisu Zainura ita bata iya turanci ba sai karatun Hausa Amma basira ce da ita duk abinda aka koya tana gane me ake nufi Amma bata iya karanta turanci ba,Salma kuma indai turanci ne to ko Bature sai haka Amma bata kai Zainura fahimta ba,Salma idan anyi break zasu zauna ta koyawa Zainura karatu da rubutu na turanci,tunda suka fara zuwa makaranta Zainura take bawa yan aji dariya ba fada ba masifa Amma yanzu za kuci dariya kuma idan kayi mata rashin mutunci to fa kasan ba daga kafa,shi yasa ko turancinta idan tayi ba dai dai ba babu me tsokanarta.
Har fada Zainura ke tarewa Salma a ajinsu domin kullum sai taje ajin su Salma ba ruwanta da wasu seniors.

Koda Salma suka fara Exam ba kullum take zuwa ba kuma ba lokacinsu daya da Zainura ba,Na'im sau tari shi yake kaita ya daukota,Zainura suna tsaye da Salma ta fito daga Exam Driver Na'im ya Parker Na'im yana baya a zaune wai daukan Matarsa yazo,Zainura tace masu gata da galibu anzo daukanki,Dariya Salma tayi tace ke fa?Sai dai Driver mu ai,Zainura suka jera ta raka Salma tare da lekawa cikin motar tace yaya Na'im kullum Irfan da Hunaif sai sun bani kudin break Amma kai Salma kadai ka sani bayan ni nake tare mata fada,Na'im yayi murmushi Ya mika mata 2k tace kai wasa nake fa ni ina zan kai wannan kudi ,kawai tuna maka zanyi ka kira Malam da Umma ku gaishesu wlh bai dace ku watsar dasu haka ba ko da Memory dinku babu tunda Kunji labarin komai ya dace ace kuna kiransu ko a waya a gaisa,Salma tace jiya na fada masa ai mantawa yayi,Zainura tace to uwar Iya ba cewa nayi ki tare masa ba tunatarwa nayi Sabo da kar kuji kunya nan gaba,Na'im yace tnx Sis zan kira su Insha'allah,Driver yaja suka wuce Zainura ma basu dade ba aka tashesu,Irfan yana ta kiran wayarta ashe tana gida ta boyeta a jaka,

Tana Table din me agwalima sai ligwigwitasu take kuma taki siya,ta latsa tace yanzu wannan har talatin dan kawai kuna Abuja,sai a dinga tsada wlh Bazan siya ba,wannan nawa? Ya naga bata da hanci ya cire Iska tana ta shiga,Me agwalima yace baiwar Allah idan baza ki siya ba ki daina lagwitse min shi ki tafi mana dole ne,Zainura ta kara daukan wata ta mulmulata tare da cewa sai kace kayi mata allura tayi girma haka kufa masu siyar da abu zalunci gareku baza a kyale abun Allah da annabi ya nuna ba sai an Sa masa kamikal (chemical) Me Agwaluma yace tunda ba siya zakiyi ba ina ruwanki hatsabibiya,Zainura tace rake zan siya ma ta koma wajen me rake tace kai yanka min na goma kuma kato,ya zabo wani dan siriri tace kai mene wannan sai kace raken Dan Isiya Alquran Bazan siya ba,yace to ai na fara yankawa,sai daí ka dau asara mu raba ka shanye na biyar ka bani na biyar,Me rake yace ke mu nan babu kayan biyar, me yasa to engine kudi ya buga da ita cikin kudi tunda bata da amfani,ka rike rakenka Bazan siya ba,yace zaki dawo ne ai na ganeki wlh gobe wajen Principal zan kaiki kara,Tuni Zainura tayi wajen me carrot ta tsaya wajen carrot sai dariya take tana kallon carrot,me carrot ba bahaushe bane yace a'a Ajiya(Hajiya) babu lfy?wannan kwakwalwa babu?Zainura tace yasin Bazan ci ba ni a kauye ma a boye nake cin karas saboda ai sai na ga kamar yar Iska ce ni,wannan da abun Maza yake kama Alquran Bazan ci a gaban mutane ba,a boye ta zaro Naira Hamsim ta dauki bakar leda tace Sauri kar a ganni,ana zuba mata ta boye tare da jefawa a jaka kar a ganta.

Me rake yace na ganeki wlh gobe sai kinci ubanki wajen Principal,Me Agwaluma ma yace ai tunda aka kawo yarinyar Makarantar nan wlh ta buwayi masu kawo kayan siyarwa,rannan haka ta sha yogourt da bones tace baza ta biya ba yayi mata tsada,kuma haka taci banza,abin mamaki wanda suke kawota masu kudin gaske ne a kasar nan,wannan yarinyar ba yar arziki bace,Zainura tace yo dan ban siyi kayanku ba sai ku dinga tsine min Bazan siya ba Alquranin Allah dole ne ku dinga alkinta sana'arku baku san darajarta ba.

Suna haka sai ga Irfan ya shararo motarsa labebiyar gaske ya sha wanka,Zainura ta hangoshi tayi kamar bata ganshi ba sai da wata tace ga yayanki nan fa yana ta horn,sai lokacin ta juya tayi wajen motar,tana zuwa ta shige gaba da Sallama tace barka da zuwa ni Alquran nafi son Driver yazo daukana kai idan ka dauki mutum baza ka dinga nuna min duniya ba,amma Driver kuwa har kallon doki ya kaini rannan,kai kuwa fa ko gida me kyau idan na nuna ma sai kayi ta min fada ku komai sai anyi gayu da yanga,haka rannan ma kace muje yawo da ka tashi kaini sai ka kaini wajen masu iyayi ko wacce ta fito tana iyayi tana tabe baki,yan iyayi daga mazan har matan,Irfan yace Driver ne ya kaiki kallon doki?tace ae wucewa za muyi nace zan kalla ya tsaya na kalla,ai wlh ya fiku wayewa da sanin duniya ku aikinku kawai wajen gayu ayi ta yanga,kuma ana siyar da alawar gajimare nayi ta sha a wajen,wani pampo yana ta shararo ruwa sai da naje na zuki ruwan,ai wlh ko yanzu ni Driver ya gama min komai,Irfan da kyar ya iya danne dariyarsa domin kauyancinsu sukayi da Driver,lallai Driver fa zai sace Zuciyar Zainura Sabo da biye mata yake da Alama suna shashanci,shi yasa idan Mummy tace Hunaif ko Irfan ya kaita sai tace Gwara Sabitu Driver.lallai Sabitu zai rasa aikinsa cewar Irfan a ransa.

Irfan a ransa yace lallai gwara da Na'im yace ayi Sauri a Sa Zainura a schl,kallon Irfan tayi taga yayi shuru sai tayi tunanin haushi yaji tace Driver ya fisu sanin ta kan duniya,tace kuma fa kun san duniyar nan nufina Ku na yan gayu kuka sani kar kaji Haushi ai kuma kun waye,Irfan yace yau Friday wanne kitso aka baku? Tace wai ko 2step suka ce ni dai 3step za amin ko Bene idan yayi tsayi ai yafi kyau a ganshi reras a jere,yace to Saloon za a kaiki gobe,Zainura tace Salma ta iya kitso ita zata min,Irfan yace wannan mayen ne zai barta ta miki kitso? Bazai bari ta taba gashin wata ba bare ta miki kitso to ina ma suke fitowa kullum suna daki.

Zainura tace na tuna Salma ma ba a abin arziki da ita wlh sai abinda yace,bari muje na tsokaneta kaji,suna ta hira har suka karasa gida,Salma anci wanka ko fita zasuyi oho,Zainura tace Salma gobe zaki min kitso? Salma nan take tace wa?wai ni? Wlh ki nemi me kitsonki ma tun dare bai miki ba,Bazai ma yarda ba baya son gashin wata sai nawa,yaje ya makale min a jiki ya gani a jikina yasan ba kalar nawa bane,Zainura ta rike baki tace dan Allah kiyi min bazai gane ba,Salma tace wlh Allah kinji na rantse Bazan miki ba sai in shine yace da kansa, Zainura tace ni din Salma akan namiji? Karfa ki manta watarana kishiya zai miki ki daina burin ke kadai zaki zauna Salma,Salma ta harari Zainura to ba sai ki masa auren ba mu gani ba,Salma ki guji da Namiji Salma,Salma ta murdewa Zainura Kunne,Irfan yace ke saketa tunda baza ki mata ba mene na cin zalinta,Salma tayi dariya tare da rankwashin Zainura a ka,Na'im ta sama ya leko tare da cewa Honey? Wankan fa? Kuma yunwa nakeji ya fada cike da shagwaba,Salma ta daga kai sama am coming My Heart kana ji wai nayi mata kitso? Na'im yace mene haka? Salma tace kitso na mata na schl,Na'im yace karma ki soma ni bana son kitso ana tabawa wasu gashi da me zaki bani abinci naci kyankyami zanji,Zainura tace ba komai kuce duk abinda zakuce Saloon za a kaini,

Hunaif da shigowarsa kenan yace ke ina wayarki ayi ta kiranki baza ki daga ba?
Irfan yace wlh dazu sai da na gaji da kiranta ina wayar ?Zainura tace tana daki a jaka ta,to mene amfaninta cewar Irfan,Zainura tace tsoro nakeji wlh a kirani haka kawai wannan waya kamar Tv wasu su bugeni a hanya yan fashi da makami ko yan garkuwa su kamani,suka dinga Dariya har Mummy da fitowarta daga kitchen kenan.

Aisha ta warke sumul yanzu ta kwantar da kai kamar ta tuba,sai ko take koyawa Zainura turanci da Assignment,koya Zainura tayi zama ana hango kirjinta idan ta sunkuya Aisha ta kafeta da ido,nan danan jikinta zai mutu,Yau ma suna karatu a palo Zainura ta kwanta ta kifa ciki Biro a hannunta kirjinta kadan ya dan bayyana masu kyau dagwas Aisha tana ta kallo kamar Tv,Zainura tana ta surutu Aisha kuwa hankalinta ya tafi can,Zainura ta kalleta taga inda take kallo,ta mike zaune tare da girgiza Aisha kamar abin arziki ta nuna kirjinta tare da cewa Aisha lfy?wannan kike so? Aisha Ji take ko Zainura zata bi layinta da Sauri tace ae dan Allah,Zainura ta rafka Salati tare da ja baya ke A'ilo ko dai kanwar Fir'auna ce ke ba a sani ba,to Alquran baza ki samu ba ko kunya bakya ji wai,Zainura ta kyalkyale da dariya dan Allah Aisha bakya tunanin akuya ta fiki hankali dan Allah?yanzu ni me zaki min naji Dadi a duniya, duk abinda nake dashi kina dashi A'ilo dan Muhammada Rasulillahi ki salalawa ranki A'i,gaki kyakyawa ai ke a mazan ma sai gwarzo ne zai iya dake,amma dan lalacewa ki tsaya a mata,macen ma ni yarinya ta dani,Ni zan rufa miki asiri Amma wlh kika nunawa Salma kin san sauran dan mijinta zata gayawa wannan karon kuma idan ya mamaki kasheki zaiyi.

Aisha ta fashe da kukan Munafunci tana rokon Zainura,ki taimakeni yau kadai,Zainura ta dinga já da baya a hankali Aisha na binta ai sai ta mike ta take da uban gudu kamar zata tashi sama,Da Irfan suka ci karo ya dawo daga Office,jikin Zainura sai rawa yake ta buya a bayansa,lfy? Ya tambaya,a kaini gidan Kakarku na zauna a can Bazan iya ba wlh,Irfan yace Mene ne kuma? Yo haka kawai ni an takura min an hanani sakewa,idan an toshe nan can ta tsille,akan haka ni wlh a maidani gidanmu kauye ko ayi min aure na bar gidan nan,Irfan yace Aisha ce? Dan Allah ku daina cewa wata Aisha ana cin mutuncin masu sunan nan Indo ko Ailo me saukin fada A'i kawai yo wannan ai ta gagari kowa wlh ku kaita Federal.

Irfan shi kadai ya Samu Aisha a nutse ya dinga mata fada da Nasiha,yace kuma wlh aure zasuyi mata ta shirya nan da 1mnth sun gama magana da Na'im koma waye in dai yana so aure zasu daura ba ruwansu.
Zainura shike nan ta samu tsokana tana ganinta zatace Amarya ta me rabo,Mummy kuwa tace ba ruwanta yanzu tunda sune manya ai kamar sune ubanta duk abinda suka zartar yayi dai dai.

Akwai wani Doctor Aliyu yana mugun damun Na'im shifa yana son Aisha kanwarsu Amma bata sonsa shi wlh ko me Aisha takeyi ba ruwansa yana sonta kuma zai aureta,Doctor Aliyu suna da kudi kuma na kirki ne,bai taba aure ba same age suke da Na'im,kyakyawa dashi chocolate,amma yanda yake son Aisha kamar me itace taki yarda sai mata da yan karya take kulawa.
Nan Na'im yace in dai da gaske Aliyu yake ya turo manya,Aisha kuma Na'im ya kulleta a daki ba shiga ba fita ko palo ba a bari ta fito, sai idan abinci za mika mata,haka zai shiga yayi ta tsuga mata Allurar Rage sha'awa hhh kullum sai an mata kala biyu Safe da dare Doctor Na'im yace abinda za a mata kenan kafin a mata auren ta daina sha'awar sai kadan idan an mata Aure kafin sha'awar ta ta dawo normal ta saba Da mijinta ba mata ba,sai ta koma son Maza ba mata ba Sabo da yabi jininta da yawa sai an sha wahala kafin ta daina,kuma bazai yuwu a cuci mijinta ba,taje tana tara masa mata bazai ji dadinta ba.

Nan akace in dai ba Mummy ba ko su Irfan kar wanda ya lekata,an gargadi Zainura da Salma tunda tana sha'awarsu idan ta gansu zai rusa treatment din da ake mata,tana daki a garkame tayi wanka taci abinci sai Sallah da Bacci,sai kuma Allura da ake tsiga mata ita hh wannan shine maganin matan da lez yabi jininsu Amma in ba haka ba sai ikon Allah su daina,ko sunyi auren mutuwa zaiyi ba inda zaije.

Mummy ko yaushe suna waya dasu Malam,haka Zainura ma har iyayenta tana kira,Na'im ma Salma suna kiran su Malam su gaisa,yau Mummy magungunan Mata ta hadowa Salma masu tsada da inganci,ba kalar da babu,da turarukan kwanciya ta karanta mata yanda zatayi amfani dasu ta kai Room dinta,Zainura sarkin Kwadayi ta shiga Dakin Salma tana gyara mata ta gansu ta bude daya ta dandana tsumi taji zaki ta dage roba guda ta shanyeta tas ta fito tana lashe baki,harda zama a palo kar Salma ta gane ta sha mata abu.

Irfan yana kwance Saman Sofa suna kallo bayan ya dawo daga Sallar Isha,su kadai ne a palo,tun Zainura tana hira taji wani abu na mata yawo a jiki,ta mike zumbur ta sosa wuyanta,ta koma ta zauna,ta rasa mene sai taji gabanta yana zuut,ta kara tashi tace wayyo,Irfan ya dauka shirmenta ne,ta cire dankwalinta ta jefar dashi,yace mene?tace duniyar ce wlh juyawa take ta yi,Irfan yayi dariya kefa ba kya ji sam,Zainura ta tsuke kefa ta wale,ta tuna irfan na wajen,Ta kara matse kafafunta tare da yin mika tace wayyo ni wlh bani da lfy,Irfan yace kya ji dashi,Zainura ta fado kasa ta kwanta tace karo min Ac nan zafi ake,Shuru tayi ta dauke wuta,Irfan ya Tsorata ganin tana ta faman hada gumi,yace ke ko da gaske kike? Zainura ta fashe da kuka tace wlh ina jin mutuwa zanyi wlh guba nasha a dakin Salma suna can da yawa naji zaki na shanye roba guda wayyo,Irfan ya taso ya riketa tare da mikar da ita Zaune ya tambayeta me kike ji?wanne kalar ciwo ne? Zainura tana shesheka tace ni ban sanshi ba Alquran,ta kara yin zumbur ta zauna tare da hade kafafunta tare da cewa kaini dakina dan Allah Bazan iya tashi ba,haka ya kinkimeta ya kaita tare da kwantar da ita ya haura part din Na'im ya dinga buga masa kofa kamar zai ballata,Na'im ya fito cike da masifa,Ina Salma?Irfan ya tambaya,tana bedroom dinta shine zaka balla min kofa,Irfan bai saurareshi ba ya koma ya bugawa Salma kofa,Salma kuma ashe wanda tasha ma yaci uban na Zainura domin Mummy tace ba a sha sai an tabbatar za a sadu,ita kuma na Zainura na kara Sha'awa tasha,Salma anci kwalliya sanye da hijab tana bude kofa ko kallon Irfan bata yi ba ta wuce fuuu saman Na'im domin ita kadai tasan me takeji kamar zata haukace,Na'im dama yau yace bazai dagawa Salma kafa ba ko daya ba sani ba sabo.

Zainura tana dakinta sai Bori take tana shure shure murya can kasa take wayyo Baffa mafitsarata zata fashe,Irfan ya shigo tayi Sauri ta gyara kwanciyarta,Irfan yace sunki kulani mutanen naki,wai me kike so ne?Me za a baki?Zainura tace baza ka gane ba,nima yanzu na gano matsalar,sai dai Salati da lahaula, zaki sha tea?tace inaaaa....Ai yau idan ba Carrot ba ko Banana zanci ba to ka kyale komai kan Uba,Irfan yace abu me sauki ya fita kitchen ya ebo mata da yawa harda wankosu,ta karba kawai tana yake bakin karya Amma a ranta tace bai gane ba me zanci da wannan dan ubansu ta me gonar nake so Amma wannan kam ko traler za a bani baza a birgeni ba,nan ta fara tunanin aure tace da aurena Wlh Allah yau Sai dai na Masa fyade dan ni dai Allah ne yasan me nake ji kawai,shegiya Salma haba shi yasa jarabar yarinya kamar ayu na kureta yau.
Irfan yace me kika ce tace uhm ba komai jeka ka nemo Ladidi tazo tayi min lalle,harara ya watsa mata wai ke ko tabin kwakwalwa kika samu ne? Ta kalleshi tana tura ayabarta kamar dole tace cire min dankune na to,Tsaki yaja ta saka kuka tare da cewa wai ni ya zanyi to,Allah ya tsinewa Salma na rantse da Allah, Irfan yace kawarki ce fa,ae din taci Uwarta yar Iska,

Ta kalli Irfan again tace yi min kitso,Irfan yayi banza ma da ita dan haushi ina hankalinta yake ne?Hunaif yaji surutu ya leko ya dubata tace zo Hunaif ba musu yaje tace rankwasheni dan Allah,Hunaif ba wasa ya zuba mata rankwashi me zafin masifa,ta kwalla kara,Irfan yace kai baka san wasa ba bata fa da lfy,Hunaif ya kalli Irfan yace nan Jinya kake kenan? Ina ruwanki cewar Irfan.

Sun dan jima suka fice tare da kullewa Zainura Bedroom suna fita ta sa key tare da kwanciya shanana kamar gawa tana burin gari ya waye suyi ido hudu da Salma yau wlh ko me Na'im zaiyi sai ta shaki Salma me rabata da ita sai Allah.

Bari muji Hajiya Salma za a sha shagali yau.













ASMABAFFA
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉











151-155 156-160






Official






By
AsmaBaffa









Bani da kamarku ASMABAFFA FANS CLUB.






READERS MASU SHARHI WANDA BAN MUKU KYAUTAR PAGE BA AYI MIN AFWA AKWAI HALIN MANTUWA.



HAFCYCY KINA JAJIRCEWA GA PAGE NAKI KE KADAI.








Salma ce ta shiga palon Na'im duk da cewa tana cikin bukata matuka amma tayi kokarin dannewa,bata je Bedroom din ba,Shi kuma Na'im tunani yake kar Salma ta hanashi abinda yake so,dama sun saba yin Nafeela kullum kafin suyi bacci,wanka yayi tare da shiryawa cikin Jallabiya yana jira ta shugo suyi Sallah,Salma idonta yayi wani ja,tana ta karbar masifu a jikinta taga dai Allah ba wasa ta mike ta zaga palon tare da shiga Bedroom din kamar an jefota,Na'im ya tareta da Amsa Sallamar ina ta jiranki kin dade,Salma tace uhm,Baby bude idonki na gani ta bude ta kalleshi,mene yayi red? Salma tace ba wani Red,zo muyi Sallar mu kwanta,Salma tace Allah maganar gaskiya bazan iya Nafeela ba,gaban Na'im ya fadi tunaninsa period ne ma,sabo Dame? Salma ta Mike tsaye tare da dangale kafa kamar me ciwon kafa,Tace wuuu hade da mika,Honey ni dai yau haka nake ji bazan iya ba kawai,kai baza ka gane me nake nufi ba wai? Na'im yace kin tsaya kina nuku nuku me ya samu kafar? Salma ta rike mara tace babu lfy a gari,Kamar baki sanni ba Baby watarana kunyar banza ce dake idan baza ki fada min ba zo mu kwanta,amma ni bari Nayi Nafeela ta,Salma ta matso tare da rikeshi tace dan Allah kar kayi Sallar nan yau,ka bari sai gobe in ya so ka kwana kana yi,a kan me? Yanda Salma take kallonsa kamar tsohuwar mayya.
Na'im yanzu ya gane me Salma ke so shi bai San magani ta Sha ba yace Ai ko yau sai yaga karshen kunyar tata,ya nuna Bai gane ba,ya Mike zai fara Sallah ta jawo rigarsa tare da linke sallayar,
Ok sallar ce ba kya so nayi?je ki kawo min tea,Salma ta makale kafada,au baza kiyi ba,ba kunya tace ae bazan hada ba,Na'im ya danne dariyarsa yace to shike nan ai tashi ki tafi dakinki,Salma tace bazan je ba,ba sai mutum ya fitar dani ba idan ya isa,wai haushin Na'im take ji yaki gane me take so,

System ya jawo da niyyar ya dan duba abu,Salma ta kwace ta rufe tace ai yanzu dai ba lokacinta bane nima a bani hakkina ta fada tana murguda baki,Wanne hakki kuma? Wai ita kunya tace caring mana hira etc,a ransa yace da sauranki Baby,maganin kara karfi yake a jikin Salma tana zaune saman bed ta zamo kasa idonta har kwalla yake kuma yaki budewa da kansa yake rufewa, Yanzu kam Na'im ya fara Tsorata,gaskiya ba lfy ba domin Salmansa ba haka take ba,rigar jikinsa ya cire daga shi sai Nicker ya riko Hannunta tare da mikarta tsaye,Sweet Babyna me kika sha yau ko baki da lfy? Salma Hawaye ya gangaro mata tace ba kaki ganewa ba ai gwara na mutu,tambayarki nayi me kika sha? Salma tace daga shan wani dan garin magani dan mitsili wani Green,Na'im dadi ya kasheshi yace yanzu kin yarda ko mene nayi? Salma tace ni ka taba bani hakkina ne kana ta tauye min hakki haka ake aure idan baka da lfy ka fada mana,Na'im ya zaro Ido da mamaki abinda kullum sai ta hanashi ba irin rokonta da bayayi tace bata yarda ba amma yau shine Zata ce masa bashi da lfy,yana tauye mata hakki.

Na'im yace ai yanzu za a baki hakkinki Baby ban san kina so ba,ae har

1 Comments On KAMARSU CE DAYA
avatar
abdulkadir-lawan-yusuf

9 months ago

Reply

Littafi me ma'ana

Please Login or Register in order to submit comment