Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da tasha,ya shiga lallashinta da bata baki.

Cikin tattausan murya kasa kasa a hankali kamar rada ya ce Allaah ya yi maki albarka hakika yau kin shayar da ni zuman da bazan taba mantawa da shi ba,na gode Allaah da ya arzurtani da samun wannan diya,ban taba yin sex ba amma nasan ke dabance acikin mata yau kin riga kin mallake ni kiyi yadda kike so da ni....
Don Allaah kada kiga laifin abin da nayi maki ke din ce daban kike
I can’t believe just thinking of you is making me want you this much.
Ya shiga goge mata hawayen da ke zirara a kuncinta sannan ya shiga shafa wuyanta har zuwa kafadunta ya sauko wajen cinyoyinta sannan ya ce,
I couldn't stop staring at your big, luscious, tempting, xxxx.
Namiji ba kunya saboda dimuwa duk abinda ya zo bakinshi sai da ya furta mata.

Ta yi shiru tana sauraronshi jikinta duk a kunce yake babu karfi ko kadan,ya ja blanket ya rufeta sai da ya manna mata peak kiss sannan ya shiga bathroom ya hado mata ruwan zafi ya taimaka mata suka shiga sai da ya gasa ta da ruwan dumin kuma ta ji dadin jikin nata sosai sannan ya umarceta ta yi wankan tsarki shima ya yi wankan sannan suka fito tare.sai da ya zaunar da ita akan sallaya,sannan ya ce zan je masallaci .
Ba tare da ta yi magana ba kawai ta gyada kai sannan ya tafi.....

Ya na fita ,itama ta yi ra'atanil fajiri sannan ta yi sallar asubah. bata tashi awajen ba har ya dawo ya risketa.ba tare da ya yi mata magana ba kawai ya dauketa cak ya daura ta akan gado ya dawo ya ja bargo ya lullubesu bayan ya rungumeta suka koma bacci.

Da misalin karfe bakwai sai ga fatima ta zo tana kwankwasa musu kofa shi ne ya ji sama sama ana knocking kofar sai da ya zo ya bude sai gashi fatima dauke da kuloli kusan kala hudu,sai da ya bata waje ta wuce sannan yabi bayanta.sai da ta jera akan dinning sannan bata nemi gaisawa da Aazeen ba ta mishi sallama ta koma part dinsu.

Da ya shigo bedroom din ya iske tana zaune bisa kan gadon kafafunta a kasa ya dawo kusa da ita ya zauna ya ce good morning my angel.

Ta sadda kanta kasa cikin jin kunya ta amsa da morning,ya ce ya jiki?
Bai jira amsarta ba ya ce ki tashi muje dinning Ammi ta aiko mana kayan breakfast...
Ta yi shiru sai ya dan taba jikinta zau da zafi ya ce oh! Jikinki akwai zazzabi ki tashi ki danci abinci sai kisha magani da kanshi ya taimaka mata suka nufi kan dinning din.duk ya bubbude kulolin farkon kunun madarane,sai jolof na spegatte mai kayan ciki,dayan kuma kamoniya ne,sai fruit salad...flask na shayi kuma yaji kayan hadin shayi yana tsiyayawa sai kamshin girba,habbahan,na'a'na'a ke tashi.
Duk sai da ya zuzzuba kadan kadan sannan ta umarce ta da ta ci da kanshi kuma yake bata ba kaifi ta dan ci kadan saboda tana jin bakinta babu dadi..sai da ya tabbatar she is OK,sannan shima ya ci kadan,ya dauko mata magani tasha yakaita kan gado ya lullube ta.

Ya kira fatima a waya ya ke sanar mata ta zo shi zai je wajensu daddy.ta amsa da to gatanan zuwa.sai da ya sunkuya ya taba fuskarya ya rada a kunnenta my angel zanje wajen su dad take care sai na dawo ta amsa da toh,ka gaishemun su ya amsa da toh.




***********************


Ta bangaren su vaishali family su muhd Ameen sun je har Pakistan sai da yasha wahala kafin su yarda da tafiyar kasancewar su Christian ne,sai da taimakon mahaifiyarshi suka amince saboda ita tana da saukin kai kuma tana matukar son yaron nata sosai,ta bangaren Mr suhaib kam basu wani sha wahala ba aka gabatar da komai cikin sauki,aka gabatar da bikinsu babu wani bidi'a da aka gudanar,ana kuma daurin auren ko kwana basu yi ba a Pakistan sai suka daga zuwa san Francisco.

Suna landing a san Francisco tun kafin su je gida ta kira Aazeen take sanar da ita saukanta.

Aazeen cikin sanyin murya ta ke amsa mata har ita vaishali ta gane muryar cikin damuwa take tambayarta ko lafiya?

Aazeen kamar za ta yi kuka ta ce wallahi habibty haka nake ji na abnormal komai nawa is some how dama haka auren yake ne daga jiya har komai ya fitamun a rai gaskiya maza basu da tausayi...

Vaishali cikin ware ido kamar tana gabanta ta ce kai! dear za ki sa nima inji tsoro yanzu saukanmu kenan ko gida Bamu je ba nake kiranki ta ce wow welcome dear sai mun sameku a can.

Vaishali ta ce can't wait to see you yaushe ne zaki dawo?

Ta ce may be end of the months idan hutunshi ya kare kafin nan zai raka dad nashi Birmingham.

Vaishali ta ce OK dear sai munyi waya ana alerting dina zamu tafi gida,
my regard to groom.

Aazeen ma ta mayar mata da cewa my regard too sai munyi waya gobe thanks bye bye.sannan suka katse wayar ta na murmushi cikin zuciyarta tana rayawa cewa Allaah sarki habibty kema kin kusan dandanawa.may be ki fini shan wahala ma.

Tana ga ma wayar Ameen ke tambayarta ya amaryar ina fatan tana lafiya?
Ta ce eh, amma tana dan zazzabi ne.

Ya ce ayya Allaah ya bata lafiya ta ce amin.
Har suka iso gidansu bata samma sun karaso ba kawai ganin motor ya tsaya shi ne ya farkar da ita dogon tunanin da ta lula,har sai da ya hura mata ido da iskar bakinshi ya ce meye kike tunani haka feel free and be at home we already got to our apartment...
Ya kamo hannanta suka sauka a motar.

A tsanake cikin takun kasaita suke tafiya sai ga 'yan mata da fararen kaya da furanni a cikin flower vessel suna ta watsa musu har suka iso part din amarya gidan ya tsaru komai kuma sun gyara shi yanda ya kamata....

Sai da yakaita har bedroom ya ajiyeta sannan wadannan 'yan mata su ka ida shiga bedroom din ko ina an kayata shi da welcome address abin dai gwanin ban sha'awa....

Liyafa sosai suka hada musamman danshi ne da abokan arziki suka halarta anci ansha sannan aka raba kyautukka kusan karfe takwas kowa ya watse akabar ango da amaryarshi....sai da suka gabatar da sallar isha'i shi ne ya na su Jim'i domin unguwar da suke babu masallaci musuluman da suke wannan unguwa basu wauce a kirgasu ba..duk da shiganshi musulunci bai dadeba amma yana kokarin bunciken neman sanin addini kuma Alhamdulillah yana fahimtar sosai,tare suka dinga tambayar junansu hukunce hukuncen addini suna baiwa juna amsar har kusan karfe goma da rabi sannan ta umarce ta da su gabatar da sallah raka'a biyu,bayan sun udar ne suka kuma yin wanka tare wannan umarni ne na Ameen cewa daga yau har kullum tare za su na dinga wanka duk da kunyarshi da take ji dole ta amunciwa bukatarshi domin commending dinta yake kuma babu wasa cikin maganarshi.ta dauko sleeping dress da ya ajiye mata ta sanya Wanda dashi da babu duk dayane.komai na jikinta cib.tunda ta sanya kayan ta tsaya cek ita bata zauna ba bata kuma je kan gadon ba kasancewar yana zaune da boxes ko riga babu ajikinshi da kanshi ya zo ya Kama hannunta shi iso kan gadon ya zaunar da ita sannan ya Kama kanta ya yi addu'o' ko motsin kirki bata yi saboda tsorota da shi ya lura sosai da yanayinta sai ya ce,
Ki sake jikinki mana I am your love this night kuma it take a lot of things,
So relax bazan cutar da ke ba all what's am going to do it gonna be gently and smoothly its won't hot you yana maganan kamar rada temptation na sonshi duk ya ratsa jikinta.a haka ya shiga sarrafata tun tana fahimtar abun har ta kasa ganewa sai rokonshi take amma ko ajikinshi domin ya lula wata dunyar daban kuma ya yi nisa bayajin kira,saboda da galabaita ta yi lakwas sai hawayen da ke bin kuncinta amma babu bakin magana..ya dinga zanduma mata Albarka babu adadi,sannan ya saurara mata da kanshi ya shigar da ita bathroom ya gasata da ruwan dumi sannan ya fito da ita saida ya canja bedsheets din sannan suka kuma kunciya.....Bai kuma neman takura mata ba saboda shi kanshi yasan yajigatata....

Da asubah kiran farko ya tashi ya dauro alwala sai da ya yi ta nafilfili sai da aka kira asalatu sya tasheta da kanshi ya taimaka mata ta dauro alwala sai da ya jirata ta idarda raka'atanil fijiri sannan suka yi sallar asubah....suna idarda sallah bayan sunyi azkar ya nemi ya takura mata cikin raunannen murya take rokonshi ya kyaleta ganin zazzabin da ke jikinta ya jyaleta amma kuma sai da yasanya ta ta yi mishi messaging..
Da misalin karfe bakwai ya shiga kitchen ya hado musu kayan breakfast....

Ta bangaren Aazeen ta dan watsake daga zazzabin da take fama da shi Ammi da fatima tun zuwansu Ammin ta kuma gasa ta sannan ta kuma bata wadansu hadin magunguna ta sha sannan ta yi wanka ta turara jikinta da hawi dama kuma Ammi ta kifa mata kayanta bisa kaffasa duk turaren ya gama turarasu har undies da bra sai da aka kifa su kan kaffasan duk dakin kamshin turaren wuta ke tashi tun daga korida kamshi zai tareka idan ka dosa dakin...
Abinci kusan kala uku suka shirya fatima ta kai shashinsu dad,daddy ya shiga tsokanan fatima kasancewar shi bafulatani toh ga baiwarshi kanuri,itama ta dage lallai itace sarauniyar..bayan tayi musu sallama ta fita suka fara bude kulolin abinci kamshi mai dadi ya bugi hanci jabir kanin Hameed din ya ce wow dad what a delicious and good aromatic smell.

Dad ya ce kanuri gidan kamshi kenan,yayanka zai debi gara sosai,na so na auro wata cikinsu suka dankaromun kudin sadaki da kayansu na al adu abin ya yi yawa sosai sai tsohona ya hana saboda sunason hadani da mahaifiyarku kuma ita 'yar baffana ce haka na hakura da yake bani da halin yin auren don lokacin ina mataki na farko ne a jami'a...
Dukkansu sukeyi murmushi suka ce ashe da yanzu mun zama yaran kanuri...
Dad ya yi murmushi ya ce ta ina za Ku zama yaran kanuri bayan nidin bafulatani ne....
Haka suke ta hirarsu suna kuma cin abincin cike da yabawa.

Tun zuwanshi wajensu dad bayan kamar minti goma sai ya kira Aazeen ya tambayi halin da take ciki ...har kusan awa uku ya yi da su,ya na son ya koma wajen Aazeen din amma kuma bayason barinsu dad din su kadai saboda haka ne yake kiranta,kuma ya ji dadin jin muryarta normal....










*vote comment and share please*

⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐


*WACECE NI*




✍🏼by

*Fateema Muhammad Suleiman*
Email [email protected]
Wattad teemacool2020



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is ton entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*page* 2⃣7⃣&2⃣8⃣


*Dear readers am really appreciated for your prayers and well wishes over my birthday.my apologies, didn't see my post for a while due to the nature of my studies as a medical student need more time,so you won't see my post everyday. coz I am always squeeze my time to type just because to make you guys happy thanks for your understand much of love❤*




Haka rayuwa ta kasance masu ,cikin jin dadi da walwala ta kowane bangaren amaren guda biyu.shekara na zagayowa vaishali ta sullubo kyakkyawar baby girl mai Kama da mahaifinta wanda yanzu suka kasance sanannu sakamakon makaranta da Muhd Ameen ya bude musamman saboda sababbin shigowa musulunci,wato Islamic center for new rebate.....

Asalin abin da yafaru kenan har aka same ni da yanda abubuwa suka Fara kunno kai wato tun ina primary school aji na hudu,na Fara fuskantar gori daga yaran ajinmu bansan meye suke nufi ba saboda sunan da ake kirana da shi wato *zaratun Hameed 489* a sai naga duk sun fasha da dariya, gun wata 'yar ajinmu wanda kuma itace kawata ta kut da kut Baturiya ce sunanta Tessy,nake tambayarta meye yasa suke dariya idan ana Ron call sunayenmu ?sai ta ce,abinda yasa yaran ajin suke dariya akan sunan granny na figures ne amma duk sauran 'yan ajin sunayen kakanninsu sunayen mutane ne...wannan yana nufin Babana bastard ne domin bashi da uba sai figures na numbobi...tunda naji ta ambaci bastard na kuduri niyar tambayar mummy na akan wannan batu domin nima na gaji da yimun dariya har kuka suke sanyani..muna tasowa daga makaranta ina Allaah Allaah mummy ta zo daukarmu
na tambayeta.
Tunda na hango motar ta nake ta murna har ta iso bakin get din makarantarmu sannan aka bamu umarnin fita waje muna shiga motar take tambayata kafiya naga busassun hawaye daga kuncinki?
Na dago kaina sosai sannan na ce mummy 'yan class din mu ne ke sanya ni kuka duk lokacin da aka yi Ron call wai daddy na bastard ne tunda sunan mahaifinshi figures ne dam Aazeen ta ji zuciyarta ta buga da jin wannan maganar tawa ta na kuma tsoron boyayyen al 'amarin nan kar ya tonu.sai ta dake cikin boye damuwarta ta ce waye ya fada maki mahaifinki ya na da dad nashi mana kin tuna baban yola Wanda yake Birmingham mai aiko maku kayan dadi....na gyada kaina amma duk da nake yarinya ina da wayau sosai kuma akwai kokofi.ta matso kusa da ni ta rungumeni sosai sannan ta ce darling kada ki kula 'yan ajinku sannan duk dariyar da za su yi maki kar ki kuskura ki sakeyin kuka za su raina ki ne abin da suke fada ba gaskiya bane.
Haka ta yi ta rarrashi na har na hakura da maganar.
A haka har muka gama primary muka shiga aji na farko na secondary school,shekaruna goma sha daya sai kuma Humaira take da shekara tara saboda tana da garin girma muke tafiya dai dai a makaranta.sai yusuf da yake primary three shekarunsa bakwai.dukkansu kanne nane bayan ni ta haifesu.tun tasowanmu kuma Humaira tana amfani da suna Aishatu Hameed zaibaddeen sannan Yusuf Hameed zaibaddeen.ni ce dai agaban sunana ke da 489 instead of zaibaddeen abin nan ya zauna mun a zuciya ta sosai tun da yanzu na fara fahimtar wadansu abubuwa saboda rayuwar turai yarinya mai shekara goma sha biyu za ta iya fara menstruation ma.ga makaranta ana koyar da mu cikin basic science yanda mutum zaiyi inheriting na iyayenshi sai naga nifa kwatakwata banyi Kama da 'yan uwana ba domin kina ganinsu zaki gane su African American ne sabanin ni da na fito baturiya sak,sannan ga wannan bambamcin figures dake cikin suna na.a daddafe muna shiga aji biyar na secondary kullum kuma kawayenmu sun mana tambayar ta ya sunana ya bambamta da na Humaira tunda mun ce ciki daya muka fito?
Tambayar ta na ingiza ni da son sake tunkarar mummy wannan figures din duk da kashedin ta take mun a duk lokacin da na tunkare da tambayar da Kai na na daina tambayar ta gudun bacin ran da take shiga damuwa da dogon tunani, ko kadan ba ta son in tambayeta akan wadannan numbobi 489.
haka na hakura da tambayar na barwa zuciyata.har muka shiga jarrabawar gama candy.
Lokacin na shiga shekaru goma sha bakwai na zama cikekkiyar budurwa ,sai Humaira da take da karamin jiki amma itama ta girma sai karaminmu Yusuf da yanzu yake aji na uku a secondary.murnar gama makaranta aka shirya mana liyafa ta musamman sannan da daddare na iske mummy mu a bedroom dinta sai da na lura ita kadaice domin yau na kuduri sai ta fadamun wadannan kalmomin jikin sunana da na sha gwagwarmayar tambayoyi akansu tun ina yarinya bansamu amsarsu ba.
Tana ganin na bude curtain din ta yi sauri ta boye wadansu file dake gabanta ban damu da abin da ta yi ba...na zauna kiss da ita sannan na kama hannayenta duka ina fuskantar ta ido cikin ido,sai da na sumbaci hannayen na ta.
Na ce mummy thanks for everything,as I take my oarth today.I feel your warmth and presence around me,I say thank you for all you did to us.this success is dedicated to you......

Sai ta yi murmushi muka rungumi juna tana shafa bayana sai na ce mummy ina son sanin hakikanin wadannan numbers dake jikin sunana domin banason kuma shiga cikin tambayoyin da babu amsarsu tun ina primary kuma nima gaskiya ina son sanin hakikanin jinsin da na fito saboda daga ke har dad ban dauko skin color ku ba gene reveal its actual progeny....tun da nake magana bata runsa ba ko cikekken numfashi ta kasa sai hawayen dake zuba daga idanuwanta Wanda nima tunda nake magana ta kukan nake yi tsoro na daya shi ne kar dai adoubting dina sukayi daga gidan marayu.... Sai da na dan samu relief daga kunan zuciya ta sannan cikin sanyin murya na ce mummy ina tsoron ki ce mun kin dauko ni ne daga gidan marayu wallahi I love you so much love this family a lot amma ya zama dole nasan ko ni wacece?

Aazeen babu yanda ta iya domin tasan abin duniya baya buya ko ba dade ko bajima dolene ya fito ko ba komai akwai mutuwa....sai naga ta ciro files din da ta boye lokacin da na shigo dakin ta miko mun su sannan ta fara bayani da cewa...
Ke cikekkiyar 'ya ce,ni na haifeki acikina na shayar da ke al amarinki akwai rikitarwa kuma mukaddari ne banso sanar da ke wacece ke ba amma nasan komai daren dadewa zakisani.....
Sai da ta fuskantoni sosai ta dan ja numfashi sannan taci gaba da bayanin dukkan abubuwa da suka faru arayuwarta da sanadin samuna,tunda take bayani kuka nake yi har da shisshika na shiga tsananin damuwa kuma na tausayawa Kai na,sosai wannan wane irin kaddara ce ta fadomun bansan ta ina zan fassara wannan al'amarin nan ba amma kam ina cikin matsanancin tashin hankali,na bude duka takardun dake cikin files din sai ga dukkan bayanan haihuwata da komai da komai.cikin shishshikar kuka na ce,mummy yanzu wannan file din shine jigona shine zan dafa ya zamemun mahaifi,bazan zargeki ba mummy ina sonki sosai,kuma na dauki wannan kaddara zan jure duk wata matsakar da zai biyo haha amma in sha Allaah zan nemi mahaifina a duk inda yake.
Ki ta ya ni da addu'a Allaah ya bayyanamun shi cikin sauki....
Mummy ta jinjina kai ta ce kullum muna cikin yi muku addu'a,wannan abin banason 'yan uwanki su sani ki rikeshi cikin ranki,kuma ko mahaifinnaku kada ki nuna mashi kinsan komai domin ba zaiji dadi ba saboda ya gargadeni da kar na kuskura na sanar da ke komai....

Na ce toh in sha Allah zanyi iyakan kokarina ba za su sani ba.
Sai da na sumbaci goshinta sannan na fito da file din a hannuna na boyeshi cikin hijabina.ina fitowa falo dad da Humaira da yusuf suna ta hirar su,banyi masu magana ba na shige dakina...na wuce bathroom na yi wanka sannan na dauro alwalar sallar isha'I lokacin dai dai karfe tara da minti goma sha takwas.....ina cikin sallah Humaira ta shigo ,sai da ta jira na idarda sallar sannan ta ce dad na ki ranki na amsa da toh Ina zuwa sai da na gama azkar ba'ada salam .na fito duk suna zaune da alama ni suke jira na fito,sai da naje daf da shi na ce na'am dad,
Ya dago kai ya dubeni sannan ya ce my angel sunan da yake kirana kenan na sake amsawa da na'am,ya dauko ledar da ke kusa da shi ya ciro ice cream da springles duk ya mika mana har da Mummy kowa ya bude ya Fara sha sai da ya yi ta mana nasiha sosai sannan ya ci gaba da cewa,duk yanzu kun fara mallakar hankalin kanku tunda yanzu tunanin shiga Jami'a kuke nan da 'yan kwana ki,toh ina tsorotar da Ku da kuji tsoron Allaah kuma Ku kame kanku kusan cewa western culture is not our concern saboda mu al'adummu ya na tafiya ne da addininmu so ba bu ruwanku da duk wani Abu da bai shafeku ba.ga wannan ya mika mana makullan mota nida Humaira ya ce na saya maku motane saboda tafiya makaranta cikin sauki ba dan yawo marar amfani ba.saboda farin ciki ni da Humaira muka rungumi junanmu hayaniya sosai mukayi saboda nuna farin cikinmu sannan muka shiga yin godiya sai dariya suke mana daga shi har mum din.ita ma ta nuna mashi jin dadinta sannan ta ce oya kowa ya je makwancinsa its time for bed.....duk muka mike bayan munyi masu kiss a goshi tare fadin goodnyt.muka wuce hanyar bedroom Yusuf sai junbura baki yake wai shima ya na son a saya mashi ride...daddy ya ce sai ya gama secondary school zaije jami'I kamar mu.



Wannan kenan muje zuwa *zaratun* akwai cakwakiya sosai a gaba





*please comment and share*

⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐


*WACECE NI*




✍🏼by

*Fateema Muhammad Suleiman*
Email [email protected]
Wattad teemacool2020



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is ton entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*page* 2⃣9⃣&3⃣0⃣



*Today's Hadith is about Ruling from The Guidance*

It was narrated from Shuraih that: He wrote to 'Umar (RA,) to ask him (a question), and 'Umar wrote back to him telling him: "Judge according to what is in the Book of Allah. If it is not (mentioned) in the Book of Allah, then (judge) according to the Sunnah of the Messenger of Allah (peace be upon him). If it is not (mentioned) in the Book of Allah or the Sunnah of the Messenger of Allah (peace be upon him), then pass judgment according to the way the righteous passed judgment. If it is not (mentioned) in the Book of Allah, or the Sunnah of the Messenger of Allah (peace be upon him), and the righteous did not pass judgment concerning it, then if you wish, go ahead (and try to work it out by yourself) or if you wish, leave it. And I think that leaving it is better for you. And peace be upon you."

(Sunan an-Nasa'I, Vol. 6, Book 49, Hadith 21)

_Alhamdulillah for this advice which translates into what to do in life when faced with any situation. What does the Qur'an or Sunnah say? What is the example before us? If the example isn't given, then can we use our intellect and the guidance given to do what we know is right, and if there's any uncertainty, then it's better to leave it. May Allah make us all of the righteous and help us to avoid that which is not beneficial insha'Allah!_





Tunda nashiga bedroom din na kwanta da tunanin Abu biyu, nake daya na farin cikin samun mota ko bakomai wannan zai rage mana shan wahala lokacin tafiya school saboda akwai rata sosai tsakaninmu school din.abu na biyu dukufa wajen Neman inda hakikanin nahaifina yake, (biological father) ,ahaka har bacci barawo ya daukeni.bantashi farkawa ba sai karfe hudu daidai lokacin da na seta alarm Dina kenan da yanzu nida kaina ina tashi saboda jikina ya saba da tashin.na filfili nake ta yi har zuwa kiran asalatu,sai da nayi raka'atanil fajr sannan nayi sallar asubah.
Ina lazumi har zuwa lokacin shuruk bayan na idarda shuruk kitchen na nufa sai na iske Humaira har ta fara aikin breakfast din haka muke kullum mu me yin girki safe amma lunch da dinner kuma kowa da dutynshi saboda yanzu babu inda muke zuwa muna jiran admission.duk wani irin color girki mummy ta koyar da mu domin tun farko ita ke girkinta sai yanzu da muka girma ni da Humaira mukeyi ......

Alhamdulillah zumunci sosai muke yi da yaran vaishali ,Adil,Nur,Sophia basa kwana biyu basu kawo mana ziyara ba kuma muma haka,tsakanin mummy da Ammu,wato vaishali kenan,sunan da muke kiranta da shi kenan ba'a magana.....

Yauma lahadi, kamar kullum muna parlor dukkanmu har da daddy
Video call daddy ya kira su ya Anas duk mun jeru kusa da laptop din kamar za mu shiga ciki saboda zumudi gaskiya munyi kusan shekara hudu rabonmu da zuwa Nigeria tun muna aji uku na secondary.

Daya bayan daya muka gaisa da duk family Aunty maryam diyar Ammi mukafi dadewa kasancewar itama tayi apply na makaranta anan Edward ko Harvard university dukkanmu kuma Muna jiran fitowan admission ne yanzun ma abin da take tambaya kenan.ita ta cika masters ne yayinda mu kuma muke jiran mataki na farko shiga jami'ar.
Sai da Muna kusan awa

Please Login or Register in order to submit comment