Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kallon ta cike da mamaki, kafin ahankali ta furta,



"Mama.."



Sai kuma ta yi shiru nan da nan idanun ta suka ciko da hawaye.



Mama kuwa da sam bata gane Amran ba sai da ta kira ta sannan ne ta kalle ta sosai ta gane ta, sai kawai ta fashe da kuka tana faɗin “Amrah ke ce kika zama haka? Allah Sarki haƙiƙa na zalunce ki , don Allah don Annabi ki yafe min alhakin ki ne ke bibiya ta naje gidan mu na samu labarin mahaifiyata ta rasu ubana ya koro ni gashi ina fama da hawan jini da ciwon kafa" sai ta sake fashewa da wani irin kuka .



Ita ma Amrah sai zuciyarta ta karaya sai ta sa kuka.



Ammar a cikin mota yace komai ta tsaya yi ya fito.



yana karasawa gunta ya kamo ta ya na fadin “lafiya mai yasa kike kuka ?".



Ta nuna mama ta ce “kalleta ka gane ta?" ya kalli mama sosai sai kuma ya hade rai ya ce “To mai ya faru ?"dan sarai ya gane ta ya wayan ce.



Amrah ta ce“Mama ce fa" hararar ta yayi ya ce “So what mai zanyi mata kin tsaya bata mana lokaci "ita kam maman tasan hakan zai faru.



Marairaice fuska Amrah tayi ta ce “Nurul qalb dan Allah ka zama mai hakuri ni na riga dana yafe mata please ka taimaka mu kaita asibiti? ”



Ya juyar da kanshi gefe ya ce ”Shikenan kawota mota kama ta tayi su ka karasa jikin motar yaran suka fito da sauri suna cewa su dai baza su zauna da ita ba gaba daya gaba suka koma.



Ammar sai ya dauke Nidal ya sa ta a tsakanin shi a haka ya yi tukin.



Asibitin suka karasa aka duba ta likitocin suka ce dole sai an yanke kafar.



Kudi sosai Ammar ya biya a kula da ita suka tafi dama gidan m
Mommah za su je dukansu za su je harta Arifa.




Suna zuwa su ka tarar duk sun iso tuni yaran su ka wuce side din Abba ya tsufa duk suka kewaye shi haka ya ringa masu tatsuniya kala kala.



Mommah ba karamin murna tayi ba sosai yadda ta ga iyalen nata kansu a hade.



Nan Amrah ta bawa Arifa labarin ta ga Mama har sun kai ta asibiti ai Arifa ta ringa murna nan ta bar yaranta guda biyu mace dana miji Noor
da fauwax asibitin ta wuce Nafisa ma ta yi aure ta haifi yaranta guda uku biyu maza mace daya Nasreen ma uku ta haifa twins mata sai namiji.



*ZEE*


Zee ta samu mijinta wanda su ka hadu a gurin karbar magani su kayi aure Allah bai basu haihuwa ba dan ance ba zata iya haihuwa ba mahaifar ta ta lalace sakamon abortion din da ta ringa yi(dama hausawa sunce *Abunda ka shuka shi* *zaka girba* ) mijin ya yarda yace zai zauna da ita a haka.




*UMAR*

Allah yayi wa Umar rasuwa lokacin da su ka je fashi suka yi hatsari ba wanda yayi rai a cikin su shikam har sai da kwakwalwar shi ta fito haka aka kyalesu ba tare da an sallace su ba( *wa* *iyazubillah Allah kasa mu * *fi karfin zuciyar* *mu,Amin* )



Arifa da Mama da su na ganin juna sukai ta murna nan Arifa take sanar da mama abunda ya faru da su Umar dan sunga abun su Umar din a Tv a labarai kuka Mama ta ringa yi cike da tarin nadama tabbas ta cuci kanta.



Arifa ta kira Zee ta sanar da ita halin da ake ciki.



Sai dare su Amrah su ka koma gida bayan sun biya asibiti Arifa za ta kwana a asibitin dan haka sai su ka tafi da su Noor gidansu.



Suna isa gida yaran su ka je Nannyn su ta masu shirin kwanciya suka kwanta da ma sun ci abinci gidan su Mommah.




Su Ammar na shiga daki Amrah ta fada kan gado ta na nishi kwanciya ya yi kusa da ita ya na dora kanshi akan kirjinta ya ce “Gaskiya ya kamata a samowa su Nidal kani ko kanwa a daren nan” ta bude baki kenan zatai magana ya hade bakin su.




Sai da ya ga jikinta ya mutu sannan ya tashi ya rufe kofar ya cire kayanshi ya bar iya boxers ita ma kaya ya cire mata saida su kai romance ya sha nonon ta sosai ya fara adduar saduwa sannan ya fara shigar ta a hankali kafin ya fara......🏃🏻‍♀️🏃🏻‍♀️





*TAMMAT BI* *HAMDULILLAH*


Komai yayi farko zaiyi karshe.


Alhamdulillah!!Alhamdulillah!!Alhamdulillah!!

Anan na kawo karshen wannan littafin nawa mai suna *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* kuskuren da nayi Allah ya yafe mun , tunatarwa da nayi Allah bani lada , Allah sa alumma su amfana



*GODIYA*
Bansa da bakin da zan gode maku ba wallahi musamman yan *FANSAN* *RAN MAHAIFANA 1&2* bisa namijin kokarin da ku kayi wajen bani hadin kai kana kuma da kwarin gwiwa hakika ina matukar godiya sosai Allah bar kauna.



Jinjina a gareku

Real teema
Maryam dangi
Maman yusuf
Mommyn Alhalan
Aunty Fauzah
Aisha A yabo
Nana aicha
Ummu nasma
Maman noor


Jinjina ta musamman a gareki

Ummu Dahira


Bazan manta da ke ba hakika



Nagode sosai da irin namijin kokarin da kuka yi mun har na kammala littafin nan.



Sai mun hadu a littafina na gaba mai suna *KHADEEJATU* wanda nan kusa bada jimawa ba za kuji shi .

Sai na jiku


Ta ku ce har kullum _ADDEEJERH_ ❤️



*BISSALAM* 👏.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On FANSAN RAN MAHAIFANA
avatar
khadija-1-2-5

9 months ago

Reply

Tnx

Please Login or Register in order to submit comment