Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

    Tayi wani shar da ita, tasake kyau, sosai ga wani uban kamshi duk inda tazauna sai ya rike, kayanta kuwa kaman cikin turare ake tsomasu.

  *......*
Maina halin da yake ciki ba'a cewa kome, domin ya lalace, Nana tazo, Haka duk yan uwanshi sunzo  Sarkin hussain nedai yaki zuwa duk da hakurin da yan majalisanshi suka bashi amma fir yaki,

        A haka, yake fama, da jinya amma ba karamin azaba yake ji ba, dan yana yagar namar jikinshi yanaci abun ba daɗi.

*.......*
Ranar juma'a aka kai shkurah gidan mijinta bayan tasha faɗa da nasiha dakyar aka cireta a jikin ummanta tana kuka da niman yafiyarta.



         An kawota har mutanen sun watse, ya rage daga, Ubaida sai Matar
Abubakar, nan aka shiga hira tsagal Ubaida tashiga wajen Zubaida tana hakince a kujera, nan suka gaisa , suna cikin haks bilal yazo ɗaukarsu basu gama ba, tafita.

             Duk an watse sai sune, kawai a gidan, karfe tara mashkur ya shigo, part ɗin Zubaida ya shiga, sannan ya biyo ta babba yashiga part ɗin shkurah ganin bata falon yasa ya koma ɗakinshi yayi wanka, ya kwanta can ya mike ya kai mata abubuwan da ake kaiwa amare,

        Har cikin ɗakinta yakai nan yasameta tana, goge jikinta tafito wanka, daga ita sai towel taɓe baki yayi ya ajiye mata yayi, gaba abinsa,

         Rigar bacci tasaka tayi kwanciyarta,

           Ana shi ɓangaren barci kin ɗaukarsa tayi, sai juyi yake kaman ya tashi yaje gareta dan ya kashe kishirwansa, amma ina kwanciyarshi yayi, cikin rashin kwanciyar hankali. dakyar barci ya ɗaukeshi.

         Washe gari......
Da safe, sau goma tafarka bayan sallar asuba takoma, barci wanka tayi, ta faɗa kicin nan ta haɗa  saukakken abinci nan gidan ya ɗauki kamshi,  har tagama sannan ta juye tawanke wajen tashige ɗakinta.

         Tana cin abinci sai gashi, ya shigo kallo ɗaya tayi masa tsoronshi ya rufeta jikintane ya ɗauki rawa, batasan lokacin da mike tafashe da kuka ba tana ja da baya, girgiza masa kai take,

     zuba mata idanunshi yayi, cikin nutsuwa murmushi gefen baki yayi a ranshi yana cewa, akwai aiki agaba kenan, a zahiri kuwa ɓata fuska yayi kaman bashi yayi murmushi ba, harara yajefa mata sannan yace.

"Dodone ne, da kika kama kuka daga ganina bana son iyayi "
      yana gaman faɗan haka ya juya yabar mata ɗakin, bin bayanshi tayi da ido, sanye yake da wani farin riga ta wani yadi wandon jikinshi bakiɓ kaftani ne, me shegan kyau ga tsada, kayan sun mada kyau itama mace sai da ya burgeta balle kuma, idan wasu yan matan suka ganshi.


       Tunda tazo gidan basu taɓs haɗuwa da matar gidan ba, dan yanzun tafi zama a part ɗinta bata shiga harkan kowa.

    *.......*
Satinta biyu kenan tayi fess da ita, duk da bawani kulawa take samu ba, amma tayi kyau ba laifi.
          Yau, tashi tayi dason yin girki, dan rabonta da girki tun washe garin zuwanta, dan take away yake musu tagaji da cimar mutane ta iya girkinta ba wai bata iya ba, haɗa tuwon markaɗaɗen doya tayi miyar, egun ghana, da wanda yaji, nikakken nama, duk da safiya ce,

         Kuma masu gidan suna can, ana barci, kaman a mafarki kamshi ya tashi mashkur, banɗaki ya shiga yayi brush, sannan yafito, kaitsaye part ɗin shkurah yazo, kuma girkin Zubaida ce,

           Yana shigowa da sallama bata jishi ba, sabida tasa karatun alqur'an a wayarta, tana bin suratul Baqara, dan haka bataji shi ba, kallon riga da wandon da yake jikinta yake irin garen mini jeans din nane, sai rigar iyakarta, kugunta, hidimarta take kawai.

          Tsikar jikintane ya tashi alamun akwai wani na kallonta afirgice ta juya, ya shagala da kallonta bai sake ɗimaucewa ba sai da ta juya, nan ya haɗiye wata yawu kutt, tsuke fuska yayi ya shige, cikin kicin ɗin, ya ɗauki filet ya saka malmalar tuwon doyar, sannan yasa miyar ya zauna a dennir dake kicin ɗin ya fara cin abincin cikin nutsuwa, komawa bakin aikta tayi, hankalinshi yana kanta, cikin nutsuwa take wanke tukwanenta,

     Acan kuwa zuby nafarkawa taje wajenshi tana zuwa, tasamu baya ciki, banɗaki ta leka, rantane ya ɓaci tafito fuuuu, tana shiga tafaɗa musu kicin, ko sallama babu, juyawa shkurah tayi, taga waye ganin zuby ce yasa yacigaba da aikinta,

          Itakuwa zuby, tunanin inda tasan shkurah take, can tace.
"Kutumar ubanca, daman wannan karuwarka ce ka aura, ke dan ubanki dole yau ki bar min gida, inba haka nabaki mamaki karuwan bnza kawai zakifita min a gida yau ban shirya zama dake ba,"


  Maganarta sunwa Shkurah ciwo, amma tunda ta fahimceta dole tagyara mata zama, tans cikin wannan tunanin taji muryanta ta koma kan mashkur da rashin ɗa'a juyawa tayi ta tunkuɗe Zuby, har sai da ta zuɓe a kasa, sannan shkurah tace.
"Wallahi duk rashin mutuncinki ya kare akaina banda mijina, idan kika kuskura kuwa, zan baki mamaki kin girma amma har ynx ana cin kasa,"

               "Ni kika ture ko karuwa an gama yawon dandi sannan an kawowa mijina sauran karti."
        Murmushi shkurah tayi kawa a ranta tace.
"Dole na nuna miki ni renon bariki ce,"


         Gama kome tayi ta bar kicik ɗin shima yana gamawa ya, bar kicin ɗin yana shiga ɗakinsa yags wayarshi na kawo wuta, yana ɗauka yaga nomber oganshine ana nimanshi a ofis.
 

          Tunda ya shiryar yayi musu sallama bai dawo ba sai dare shima haɗa kayanshi yayi yabar gidan sabida aikin gaggawar da ake nimansu abuja,

        sallamarsu yayi ya tafi, tunda yatafi Zuby ke niman fitar shkurah bata kulata ba.

    *........*
Satinshi uku, ya dawo kamata yaƴi yasauka a ɗakin shkurah Zuby tada rigima dan dole tabarshi yayi mata kwana biyu, ranar da yayi kwana ɗaya shkurah tasha gori kala-kala har sai da tayi kuka, mikewa tayi tace.
" Kin tsokano tsuliyar dodo wallah."

     Washi gari........
Shkurah tana fakon dawowarshi, jin karan motar tashiga ɗakinshi, bayan labule tashiga ta ɓoya har zuby ta gama masa kome tafita, cire pant ɗinta tayi ta jefa a gadon sannan ta cire brezy ɗinta tasaka a samar pillow, jikinta na rawa, ta gyara towel ɗinta dan tafara jin motsin zuby,

       banɗakin tashiga, juyawa yayi cikin mamaki, ganin itace yasa yacigaba da kwanciyarsa a cikin ruwan, tana jin motsin zuby, tayi maza tashiga cikin ruwan, daman akan zataje cire kayantane tazo ta taimaka masa ashe a kunnen shkurah akayi, tundaga ɗakin da taga kayan shkurah ta razana bata hakura ba, tashigo, ganin shkurah ta rungume mashkur a kirjinta tana wani rufe idanun tare da wasu yanayi irin, tana cikin emotion da mashkur ba abinda ya bata mamaki shine ganin yanda tq haɗa bakinsu guri guda, abinda bata bayi ba, da gudu tafita tana kuka.

      Mikewa Shkurah tayi, a cikin ruwan, gogan yana zaune ya zama maloho, riko hanunta yayi, cikin sanyi murya yace.
"Baki isa ba, ki kore min me taimaka min sannan kice zaki fita ki karasa abinda kika fara."

        Jikintane ya ɗauki rawa, cikin tashin sense tashiga niman kwace hanunta........




Ina Alfahari da Comments ɗinku💋
3/4/21, 9:48 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*




'''LOVE AND TOUCHING HEART STORY'''




~Na~
REAL MAI DAMBU CE



😹
_Ina ganin tunda sako ya isa, babu amfanin jan labari yayi tsayi kuma zaku iya kosawa, amma muje zuwa, muji wata wainar za'a toya, Ina godiya_



~Wannan shafin nakine Maman Umar kano, Allah yasa da alkhair ina matukar godiya~💜


*page 24*

Wani irin kallo, ya jefa mata me cike da ma'anoni wanda ba kowa ke fahimtar haka, sai wanda yaji banci haka.

         Janyota yayi cikin ruwan ya haɗata, da jikinshi sannan ya kauda kanshi yace.
"Wanka zaki min, ba kallona zaki tsaya yiba, tunda kin kora min wacce zata min, ya zams dole ke ki min inda kuwa haka bai samu ba, zan miki dakaina,"

            "Don Allah kayi hakuri, ban taɓayiwa babba irinka wanka ba, sannan kai baka jin kunyane"

    "Wai kunya, hmmm nine zanji kunya ko ke ince tunbur kika shigo min, cikin ruwa baki ji kunyar haka ba saini maza wanke dan tashi zakiyi ki min wanka yawwa."

            Hawaye tacigaba da matsewa, tana kwance a jikinsa, tunda ya lura bata daniyya wanka yayi mata inda duk rabin wanka, ya karene, a gurin taɓayya😹

                A gurin wanke kumfane labarin yaso shan bamban, dan gabaki ɗaya, ta gama nukurkusa shi sonta da kaunarta haɗi da muradinta suke azalzalarsa, yarasa yanda zai sarrafa kanshi zuciyarsa ingiza shi take, zuwa ga nahiyarta kauda kan da yake yasoma, kaiwa makura ya gaza rufe idanunsa akan abinda zuciyarsa take muradi ya, kasa haɗiye son kasancewa da ita, asalima rura masa wutar kaunarta ake azuciyarsa, be san sa'in da yakai hanunsa kirjinta ba, takar makaho haka, ya koma yana laluben jikinta, ya jinshi yake kaman wani sabon shiga a gurinta a madadin ya ɗauraye mata, jiki sai gashi ya buge da bin duk ilahir jikinta da da sumbata, lokaci guda ya sussuce akanta ya makance baya ji baya gani,

        ɗaukarta yayi cak bayan yasake musu, ruwanda ya ɗauraye musu jikinsu, yayi waje da ita a gado yadireta, idanunta a rufe cigaba yayi da latsata da murjeta tare da, bin jikinta da sumbata masu fitar da hankalin,

            A nutsu ya mike zai mata rufa, da faɗadiyar kirjinsa, shekaru hudu da kwanaki suka shigo dawo mata a kwanyarta, abubuwan da suka faru sun dawo, mata sabi dal, tsoro da firgici dai dai, lokacinda yake shirin sanin matsayinshi a gareta,itama tasan tana a daga gareshi, ihunta tare da ajiyar zuciya, suka dawo dashi daga duniyar da yake shirin isa ya sauka kanta da sauri yashiga, jijjigata tare da kiran sunanta.

Amma ina tayi nisa, karshe sauka yayi daga gadon ya shiga, banɗaki ya ɗibo ruwa, ya watsa mata, mata, ajiyar zuciya tayi sannan ta fashe da kuka, tare da tureshi towel ɗinta ta ɗauka, tafita da gudu, tana kuka tana shiga ɗakina tarufe kofarta haɗi da jingina a jikin kofar, zamewa tayi cikin kuka take buga kanta tare da,

        Tsinewa Maina, da Allah ya isa, yafi kwando dubu tayi masa har tagaji.
       A wajen takwanta, tana zubda kwalla masu zafi,

       A ɓangaren Mashkur dafe kanshi yayi cikin tashin hankali tabbas yaso yazake da yawa, ya rasa me yajanyo hankalinshi ya gushe har ya nemi, hakkinshi da wuri haka saka doguwar riga yayi ya,bita ɗakinta yayi yayi ta buɗe amma taki, shikam hakuri yazo bata amma ina taki dan dole ya tafi rarrashin Zuby,

         Yana shiga ɗakinta yasameta taci kuka har takoshi, tana tsakiyar gadont, hawa yayi, yashiga rarrashinta da zantuttuka masu daɗi abinda ya mantar da ita kenan kome, tashiga masa abubuwan da yasa ya manta da yar damuwar da yake ciki kenan.

Bazai iya hanata, kome daga gareshi ba, amma wani yanayin da yakeji daga gareta yasa yayi maza ya toshe hancinsa, dakyar suka gama, ya shiga banɗaki yayi wanka, har wannan lokacin tana kwance zuwa yayi bakin gadon ya zauna, yana kallon fuskarta cikin damuwa ya rasa ta inda zai fara mata, magana karshe yayi karfin halin cewa.

"Zubaida, ina son muyi wata magana, dake idan babu damuwa."

     Miqewa tayi, cikin nutsuwa tare da ɓata rai ita duk tunaninta akan shkurah zai mata magana shi yasa taɓa rai, tace...

"ina jinka,"

Shiru yayi, yana karewa fuskarta kallo kafin ya kaɗa kanshi yace.
"Zubaida, baki da lafiya ne,?"

       yajefa mata tambaya yana kallonta cikin ido, kafin yacigaba da cewa,

"Ni bantaɓa rayuwar aure da wata mace ba, sai ke har yau dake nafara sanin menene aure kuma ni ba nanemin matan banza bane, amma ina da wasu ilimi akan y'a mace."

        Shirune ya gifta tsakaninsu, shi yana tunanin yanda zai tambayeta,  shin meke damunta har gabanta yake fidda wari haka,

    ita kuma, tana nazarin maganarshi nacewa bai taɓa rayuwa da wata y'a mace ba sai which mean shkurah sunan matarsa ce kawai amma babu abinda ya taɓa shiga tsakaninsu indai hakane zanci kuttt,
   Dawo da ita yayi, daga tunanin da take,tare da sake jefa mata tambaya yace.
"Meke damun privet part ɗinki yake fitar da wari haka, ?"

       tsareta yayi da idanun cikin nashi yace.
"Ina jinki fa, me kike sakawa haka,da yake hanani samun nutsuwa dake,? me kika saka ya illata min ke, ehhe zubaidatu, me na rageki dashi, da zaki kashe rayuwarki jinki dan kisame kaina ne, kika kashe kanki kinyi kuskure babba domin ni mijin mata hudune, hmmm me kika saka naceeeeeeee"

       ya daka mata tsawa, wanda yasa sai da takusan kifawa, jikinta narawa tace.
"Yaya maganin mata nake, sakawa, bansan kaima kana jin warin ba nazata ni ɗaya ce nake ji ashe har dakai.."

        Kuka tasaka jikinta narawa,  kallonta ya tsayayi cike da bakin ciki da mugun fargaba, da damuwa, tacigaba da cewa.
"Don Allah karka rabu dani, akan haka wallahi bazan sake ba,kuma zanje asibiti."

           "Tun yaushe kika, fara wannan shirmen bansani ba,"

         bata iya bashi amsar ba yacigaba da cewa,
"Bani kika cuta ba, kanki ai ina sane da abubuwa da yawa, har da zubda min ciki sakike, nayi shirune sabida bana son damuwa, amma kinyiwa kanki inda nasame lokaci zan fita dake, ko india kije ganin likita, amma hmmm "

          yana gama faɗar haka, yafita,


         Ranshi a jagule, haka, takoma ɗakinshi.

*........*
Bayan kwana biyu, Zuby, tana bin diddigin shkurah da mashkur tunda ta lura babu abinda yake haɗasu, ta shirya tsaf, ranar girkin shkurah, tana kicin taje har bakin kofar kicin ɗin tana dariya inda take waya, da wata kawarta, tace.

"Hmm, ai ina faɗa miki wannan auren da yayi, ai nataimakone, sabida kuwa gudun amaryar yake karta shafa masa cutar zamani, wallahi shi da bakinsa yake faɗa min kinsan shi da kishi kuwa,hmm yace baisan maza nawa bane sukayi tsalle akanta ba, ya auretane kawai dan yar zumuncin da yake tsakanin iyayensu, eh mana, shine dan karuwanci har da binshi banɗaki, yo anyi walkiya musan kome,"

      cire wayar tayi, daga kunnenta tana kallon shkurah da takasa ɓoye hawayenta, kukan da take dannewane yakwace mata, dariya Zuby tayi sannan tace.
"Wallahi zaki bar min gidana, dan mijina bazai taɓa kwanciya dake ba, kuma dole kibar min gidan wawiya karuwa karya kawa bola ke kishi dani ba sauki gwara kiyi da kowa, akan kiyi dani da kafarki zaki bar gidan nan mitsss"

     taja tsaki har zata wucce shkurah tayi maza tafara magana cikin kuka tace.
"Wallahi ke banziya ce mara hankali, nagodeni karuwace amma zan nuna miki ni cikakkiyar karuwa ce idan ban nuna miki ba nayi yawon duniya sannan ga sako kije ki tambayi wanca tantirin ɗan iskan uban yan iska,  Maina kice wacece ni......"


     Tana gama faɗi haka, taban gajeta tayi shige ɗakinta, inda ta zube akasa tana kuka.

          Sai da tayi,kukan sannan tashiga shirya ynda zata tunkari rayuwarta dole ta manta da kome ta rungume mijinta, tunda kome tayi yana kokarin shiga ciki, ga kulawar da yake bata, uwa uba, kyautatawanshi a gareta, dole tayi wasan kura da Zubaida....😠



           Yana gama kwananki shi a ɗakinta ya koma ɗakin zubaida, tsaf ta shirya,  dake ranar asabar ne sai da tabari, mashkur yafito main falon shi yana, aikin a laptop ɗinshi zuby, tana kaiwa da komuwa,

      da gudu tafito tana ihu daga, ita sai towel, ta nufushi, faɗawa jikinshi tayi tana, kuka cikin tashin hankali ya sauke laptopɗin shi, yashiga tambayarta lafiya.

    Nuna masa, kirjinta tayi, tana kuka,

"me yasameki a wajen" ya tambayeta,

      "Yaya wani, abune ya cijeni a kan nan ɗina," ta nuna masa kirjinta.
         "Toh, ya zanyi miki"

      "Kaikayi yake min, wayyo Allah na kaduba min ya dame ni da kaikayi"

         zarro idanun yayi, dan bai manta da tarkon da taɗana mashi kwanaki ba,

     kunce towel ɗintayi, tana nuna masa, kan burst ɗinta da yayi ja, tura masa kirjin tayi, 😹 Kuma zuby tana tsaye kikam tana kallon ikon God,

       goganku fuska yayi, yakai hanunshi yana sosawa buge hanun tayi, cikin kuka tace.
"Wannan wasan yaran, fa kasa tongue ɗinka, mana zaifi"

  a sussuce yakai kanshi ya fara, sosa mata juyawa tayi tana kallon, zuby wacce tayi mutuwar tsaye (😹)

        ta sake mata, wani lalataciyyar murmushi tasake tura masa,

        Gogan ya haukace ya zauce, mikewa tayi tana, kallon yanda idanunshi sukayi, duk da tsoron da take ji, ce masa tayi.

"Muje ta ɗakina kakashe min, kwaro inda hali ma, ka kashe arna, kaman saba'in haka,"

       mikewa yayi, taja hanunshi takaishi har kofar ɗakinta cikin shagwaɓa tace.
"Yaya ina zuwa."

   Main falo ta, dawo takalle zuby tayi dariya, tace.
"Rainon Bariki kike ji, ba faɗa dani ba, abinda faɗar zai haifa bye sai nagadama na miko miki mijinki, kema kiji yanda nake ji,"

      Tana gama, faɗan haka, ta koma, jikintane ya hawu rawa, ɗakiɓ tashiga tasame shi, atsaye sai niman kwaron yake, rungume shi tayi, tabaya tana dariya cikin tsoro juyota yayi, ya tsareta da idanun sake tawul ɗin tayi, tana kallon cikin idanun, shi kifa kanta tayi a kirjinsa tace.
"Gani, kayi yanda yayi maka, dani."

        rungumarta yayi, cikin nutsuwa yace.
"Nagode, amma nayi mana visa na zuwa kasashe biyar dan honeymoon acan nake bukatarki kisake gyara min kome ki adana min kanki karki kuskura kisaka wani abu awajen just use warm water nd salt, idan kayi haka kin min kome,  zankai zuby india, daga can, zamu wucce idan taga likita zata dawo gida zata barmu muyi amarci me tsada ranar monday zamu tafi.

        Yana gama, faɗin haka, yazaunar da ita, yana kallon kirjinta wani murmushi yasake sannan yace.
"Wandanan abokanayen nawa kar asake saka musu brz sabida zasufi kyau a haka,"

        shafasu yake cike dajin daɗi,dan shi mutune da yake son boons a jikin mace, musaman na shkurak me maman tasa, gasu a tsaye suke kuma a dashe basu zube ba ko rankwafe ba, kuma ba laifi suna da girma dai dai misali,

       haka ya gama, wasa dasu tare da sarrafata ta yanda bai shiga hakkin Zuby ba,

              Yana gamawa ya hura mata iska, yace.
"Kwanta kiyi barci da mafarkina kinji ko"

      gyaɗa masa kai, tayi sannan ya fita yabarta, a hankali take jin wani feeling akanshi mikewa tayi tashige banɗaki ruwa rasakewa kanta wani farin ciki da jin daɗi, haɗi da kaunar mijinta yana bin lungu da sako najikinta.

.......
Tsakanin Zuby,da mashkur kuwa, ansha yaki dakyar yasamo kanta😹


    Kaman yanda yace ranar monday suka, bar naija dukkansu uku,

        suka sauka, Hydarabad, anan zuby zataga likita,

    Satinsu biyu bayan taga likita dan tunda sukazo yana da zuby, tsakaninshi da Shkurah babu wani zama dan zuby tace babu keɓewa da zasu tunda tafiya gida zatayi dan haka ya bata,lokacinsa sai tafi, dakyar jarababbiya tatafi😝



     Ranar suma, suka bar india zuwa, Moscow indasuka sauka a wani hotel na alfarma,

bayan sun wucce gajine, ya nemo musu abinci suka ci, sannan suka shiga wanka tare, sai duk kunya ya rufeta dakyae suka fito sannan suka gabatar da salolin kansu daga nan ta ɗaura musu da nafila, inda yajima yana musu addu'a...


      Dake karfe biyar nasafe suka, isa, dan lokacin dusan kankarane, shi yasa suka kule a ɗaki, kara musu kafin room heater yayi dan ba karamin sanyi ake ba,

          Kwanciya yayi, sannan ya saka hanun ya ɗagota, dan tana zaune a kasa, ya janyota jikinshi rabata yayi da kayan jikinta yasakata cikin bargon, tana kwance a jikinshi,nan ya shiga aika mata da sakonshi masu tsayawa a rai da brain cikin salon zaratan maza, wandanada sukasan ciwonkansu masu daraja da kima, wadananda suka tsaya iya halal ɗinsu Mashkur yake, biyar da ita, amma tsoro da firgici sun hanata mika wuya rike masa hanun tayi tana kuka tace.

"Ba zan iya ɗaukar laluranka ba, karka manta ni ba budurwa bace, don Allah kabarni haka, wallahi bani da abin baka..."

       cila harshenshi yayi cikin bakintata tana kuka, tana turzmjewa mashkur yayi addu'a saduwa da iyali yashiga niman kofar da tasha gyaran mommah da Umma, dan ta tsuke, ba kaman na budurwa ba, amma a rufe take, cike da kwarin gwiwa yabi a hankali yashiga wani irin mika yayi, yayinda itakuwa muka take, dan bataso Mashkur ya sameta a haka taso yasameta a fully dinta yanda zata zautar dashi, kuka take bayan k'amk'ame shi, kukan da take kaman zugashi take.
      Dan haka yashiga kashe arna bagani,

         Ga wani ruwan ni'ima me cike da daɗi, ga dumi, shi ya sake kara masa kwarin gwiwa wajen darje arna da shekesu sai da yasame kaman mintuna arba in sannan yakifa akanta yana, zubda kwalla jin daɗi sai albarka yake saka mata,




*Iya Karshen Rashin kunyata kenan Duk wanda yazageni Shida Allah, dan banwa kowa dole Ba*👌💋
3/4/21, 9:48 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*

'''LOVE AND TOUCHING HEART STORY'''

MAI DAMBU CE


*Page 25*
"Last Page"

Hawaye masu dumi ke, sauka daga idanunshi hanunshi sarkafe da nata, inda yatsun hanunsu yake, haɗe dajuna cikin raunaniyar murya yace.
"Shkurah, don Allah kisoni, kwatankwacin yanda nake sonki koda rabin yanda nake sonkine, Shkurah gani gareki ina sonki zancigaba da sonki," haka yayi ta, sumbatu ita kuka, shi kuka shekara hud'u suna gwagwarmaya, yau gasu a duniya ɗaya, gasu a makwanci ɗaya, agurbi ɗaya, kuma a haɗe da juna, tare da yardan ubangiji.

      Zare jikinshi yayi, daga gareta sannan ya rungumeta tsantsan sonta da kaunarta yake mamaye duk wani lungu da sako na jikinshi, sun jima sosai kafin ya mike yashiga bandaki ya haɗa musu ruwan wanka, fitowa yayi ya ɗauketa suka shige banɗaki.

Wanka yayi mata dan har wannan lokacin idanun shkurah a rufe suke, hawaye nazuba, daga cikinsu itama, shi yayi mata kone wanka tsarki ya barta tayi bayan tagamane ta mike zatafita, riketa yayi a cikin ruwan zafi,

         sun jima, sannan suka fito tare kwanciya, sukayi yana rungume da ita ɗago fuskarta yayi, cikin damu yace.
"Don Allah ki bar kukan nan, haka bana jin daɗin ganinki cikin kuka, ko ranki baiso abinda ya faru tsakanina dakene,toh kiyi hakuri bazan sake ba kinji am so sowie."

          Buɗe idanunta tayi ta zuba cikin nashi kafin ta lumshe idanun hawaye ne suka, sake zuba sannan tace.
"Ina sonka, da duk zuciyata basan me zan baka, ba abinda ya dace ka amsheshi wani ya zalumunce ni ya karɓe, don Allah karka juya min baya sabida banzo maka da pride ɗina ba, don Allah kasone karkaso abinda na rasa don Allah..."

      Cikin kuka me tsanani da taɓa zuciya take rokonshi, sake rungumeta yayi , sonta da tausayinta suka kara, shiga zuciyarshi sumbarta goshinta yayi sannan ya haɗe fuskarsu waje guda, yana magana k'asa k'asa yace.
"Waya faɗa miki, xan juya miki baya tun farko haɗuwarmu kika sace zuciyata, ranar da bazan manta ba, amma kwarjininki da cikar haibarki ya hanani tunkararki, nakan zauna dan nagan wuccewarki badan kome nake binki ba idan zaku koma gida, sai dan ina jin daɗin ganinki, a duk lokacin da na isa gareki da niyyar faɗa miki, ina sonki sai naji tsoron haka, koda kika amince na kaiku gidanku a ranar nayi barci me daɗi,"

          riko hanunta yayi haɗa tare da nashi, sannan yacigaba da cewa"

"Na nime izinin niman aurenki a gurin Baba, amma ke nagaza faɗa miki, abinda yake raina badan kome ba sai ina gudun karki ce a'a, aranar saukarku aranar nashirya faɗa miki kudirina, sai dai kashe ranar narasa kome nawa daga ciki kuwa har dake, dan tunda abin ya faru nazo ɗaukarki muje asibiti nasamu kintafi, Shkurah na kwanta jinyar wata uku, zuwa huɗu,

Please Login or Register in order to submit comment