Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi fitsari mashkur, be kawo kome a ranshi ba ya tsaya yashiga lungu da sauri gudu yayi, iya karfinshi tana tsakiyar lungun ya cin mata fisgo himar ɗinta yayi da karfin ta faɗi maza tayi ta mike ihu tasaka, ya mari bakinta yace.

"Kin ɗauka na yafe miki ne, tab kinyu kuskure yau xan banbamta miki matsayin babba da yaro"

         Kuka ta fashe da shi ta haɗa hanunta duk biyu ta zuɓe kasa tace
" Na hadaka da Ubangiji kayi hakuri na tuba, bazan sake ba ba kaiba har wani ma ban zake mari ba,"

       dariya yayi ya tureta ta faɗi sa kafa yayi yana dukan cikinta tun tana ihu har takasa tana rike da cikinta,  durkusawa yayi sannan yasa hanun ya ɓarka himar ɗinta doguwar rigarta ya rabata gida biyu sannan ya shiga yaga duk wani abinda yake jikinta kuka take tana rokonshi amma ina kama ɗaya boons ɗinta ya murɗa da karfi cike da mugunta kasa ihu tayi hawaye na zuba daga idanunta,

                      sucking ɗin boons ɗinta yake yana gatsa mata cizo duk wani muguntq sai da yayi mata, sannan  babu tausayi yaya shigeta zatayi ihu ya jefa harshenshi a bakinta azaba ya hanata koda motsi haka yayita mata a cikim mugunta da keta, haɗi da rashin imani ya mata kaca-caka.


     ....
Ganin shirun yayi yawane mashkur ya fara tunanin inda ba gizo ba yaga shigar wata yarinya lungun da  Maina yashiga kuma kalan kayan shkurah ce mugun faɗuwar gaba yaji, buɗe motar yaƴi sannan, ya ciro wayarshi daga aljuhu gashi lokacin wani irin ruwa ake me karfin lungun yashiga, yana haskawa hango maina yayi yana abuɗaya akan mace da sauri ya isa wajen ya ture shi wayar hanun shi ya faɗi sai da hasken wayar ya haska fuskarta "Shkurahhhhhhhh" kiranta yayi da karfin mashkur yayi sannan ya juya ya rufe maina da kuka, yana cewa.

"Wani laifi nayi maka, da zaka min kisan gilla haka, idan shkurah tayi maka laifi, ka sauke akaina da wannan abinda kayi wallahi da kasheni kayi nasan kwana na ne ya kare" dukan maina yake kaman mahaukaci

       Ganin haka ta  rarrafa tabar wajen himar ɗinta ta ɗauka takalminta barinshi tayi a wajen a hankali ta mike ra dafa bangon tana tafiya a duke hawaye na zuba daga idanunta tana isa gida tasamu ana sallan jama'i wuf tashige gida babu kowa tabi ta kofar baya tashige part ɗinsu ɗakinsu tashiga, durkusawa tayi ta sake matsanancin kuka, can kasarta ya isheta da zafi, ban ɗaki ta shige ta tara, ruwan zafin sai da tasurka sannan tashiga ciki har wannan lokaci bata daina kuka ba,



........
A can kuwa, sai da maina galaɓaita sannan mashkur yasake shi ya faɗi, dubata yayi yasamu tabar gurin fita yayi da gudu yasamu har ta shiga gidansu ɗaura hanun yayi akanshi kaman ya rusa ihu, kuka ya fashe dashi, kaman mace lungun ya koma yasamu maina ya gudu wani irin Ihu yasaka a cikin lungun, ya durkusa yana me rufe fuskanshi yana kuka, rabonshi da kuka tun rasuwar Daddy shi.



*Yanzun dai maina shi yayi laifi, amma bazaku ga laifinshi ba sai na me dambu😏*

       *3856 word*💋 shine yawan haruffan da nayi muku😰
3/4/21, 9:44 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*
_SHUKRAH_
Mai_Dambu
   Al-Razzaq Al-Fattu Al-Aleem Al-Qaabid👏👏👏👏

   *Princess Hussy ina miki fatan alkhairi*💋

     '''Gaskiya Mai dambu novel Room, kuma yan team ɗin Maina dan nasan kuna yinshi ove ove shima yana yinku irin sosai ɗin nan'''😹😹😹😹😹



*Page 8*


     Kuka mashkur yake kaman zuciyarshi zata faɗo dan wani irin k'una yake ji, dakyar yatashi yana tangaɗi yaje inda motarshi yake yashiga, Allah ne yakaishi gida dan haka hanya yake har ya isa, yafito abin ya faskara sai da masu tsaronshi suka zo jikin motar suka buɗe, kanshine kife da sitiyerin ɗago shi sukayi, nan ya koma luuuu, da sauri suka cire shi daga mazaunin drive suka nufi asibiti dashi, hankalinsu a tashe, suna zuwa aka masheshi dan ganinsu da manyan makamai dole aka shiga bashi kulawar gaggawa


.....
Dakyar maina yasha dan ba karamin buguwa yayi ba, lokacin da Mashkur ya ankara bata gurin, shine ya ture shi yafita daga lungun ganin haka yashima ya gudu yabar wajen dan yasan idan mashkur ya dawo Allah kashensa ya gama bushe.


        Koda ya isa gida daman acaɓa ya hau yana isa baki gater ya bashi duba ɗaya ya shige a guje gidanshi dake babu nisa da, da gater ɗakinshi yashiga, ya kalle kanshi a jikin madubi tsorone ya rufeshi,dan fuskan kaman ba'a jikinshi yake ba,

          Ruwan zafi ya tara ,sannan ya shiga ciki ya jima sannan ya fito a gurguje ya haɗa kayanshi tsab, laptop ɗinshi ya buɗe, sakon da aka turo masa tunda safiyar jiya yaga murmushi ya sake sannan ya rufe zuciyarshi fal da farin ciki lokaci guda nasara tana bibiyarshi shafa kirjinshi yayi sannan ya lumshe idanunshi " tabbas naji daɗin mu'amala dake Shky ina sun jikinki sosai, amma dole zan barshi ba dan naso ba sai dan nakusanwa D'an uwana bakin ciki, ga wani sako daga kanwarka Mashkur akome kaine kan gaba, duk katara kome taya zan barka kayi nasara akaina, ka shiga tsakananin da mutane har ubanda ya haifeni Dole kaji yanda nake ji, zan tafi kuma zan dawo sabida wancar kujeran Tawa ce niɗaya,

             Ta laptop ɗin ya turawa Ubaidatu wani sak'o dariya yake sannan ya ɗauki kayanshi ya bar gidan,,

        Jos ya nufa da yan rakiyarshi kusan sha biyu suka isa airport suka kaishi yana zuwa, ba ɓata lokaci ya shiga jirgi tafiyar mintina arbain yakaisu garin lagos daga nan yana zaune har jirgin fly emiret ya ɗaukesu zuwa dubai,

            Sai ga karfe biyar na asubu suka isa bayan sun huta yashiga jirgin Washington inda yasame aiki da sojojjin Nato, Dakarun sojojin amurka,
Congratulations maina, don Allah ku tayashi murna,😎😹

Safety journey

****
Kwance take cikin ruwan zafi bayan yagama ratsa jikinta har ya hucce mikewa tayi tasake haɗa wani, tashiga har zuwa lokacin idanunta basu k'walla ba, duk ta zabge lokaci guda sai da ruwan yayi sanyi sannan tasake shiga, wannan karon wankar tsarki tayi tare da alola sannan tafito a hankali daga banɗakin tana kallon ɗakin bata ga alamun shigowar wani ba, wardrob ta buɗe ta ɗauki doguwar riga me spaghetti tasaka abin salla ta shmfiɗa ta, tada kabbara,

        Sallar magbri da isha tayi sannan ta ɗaga hanunta idanunta na zubda k'walla zuciyarta na daɗa raunana tace.
"Ya Allah kaga abinda yayi min, sabida kuskurena ya Allah kaga abinda bawanka yayi min, Ubangiji kaine sarkin sarakuna, Adilin adailai, ubangiji ka saka min abinda yayi min, Ubangiji ka wukalanta rayuwarshi, ubangiji ka ɗai-ɗaitashi a cikin alumma, ubangiji ka hanashi farin cikin duniya da ta lahira Allah ya cutar dani ya zaluncine, Ubangiji nayi tawassali da alkur'ani ubangiji nayi Imani da karfin buwayanka, Ubangiji nayi Imani da Al'kur'ani da Annabawa da Mala'iku Ya Allah ka hana zuciyarshi sakat kaman yanda yasani zubda hawaye shima kashi, kaman yanda yarabani da alfarmarta ya Allah karabashi da duk wani abinda yake da shi na alfarma, Allah karka amshi tubarshi Ya Allah bani da Abin cewa dan kome na ya kare juriyata hakurina, kukana ne ya rage kuma nasan yanzun nafara, Ya Allah ya Allah ya Allah, ka amshi kukana Allah ka amshi tubana Ya Allah kasaka min keta haddin da yayi min Ya Allah ya rabani da kome na.😭😭😭😭😭😭😭

     Allah kuyi hakuri ba zan iya cigaba ba dan zuciyata tayi rauni, tausayi da zulimun amatsayinmu na iyaye taya zamu gane ciwon da yaranmu sukw fuskanta idan haka tasamesu shin hakuri zamuyi dasu ko ya?
     Ga Shkurah duk da kamewarta rana ɗaya lokaci ɗaya wani ya ruguza mata rayuwa, Yau an waye gari ɗiyoyin muslumai suke bawa maza kansu suna lalata dasu dan niman duniya, idan suka same ciki suje susa A zubda shi shin wani huɓasa zamu dan ganin mun kare yaranmu daga faɗawa zina, Jiya na girgiza da sisterna take bani labarin yan mata har biyar aka zubdawa ciki, sabida k'waɗayi da son duniya, abin takaicin ma samarinkan sun koresu  *Wai shin Me Uwa take haka, wani sakacine haka kai Ya ilahi*ka kawo mana karshen wannan al'amarin*👏👏👏



Princess kece kika sani typing fa😂😂😂😂😂
3/4/21, 9:44 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*
_SHUKRAH_
Mai_Dambu


*Page 9*


Kuka ne yaci karfinta sujada tayi tanawa Ubangiji kirari tak'askantar da kanta, tana jero sunan Ubangiji tsark'ak'a,

        A hankali ta taso, dafa gadon tayi ta hawu, takwanta wani mugun zazzaɓi haɗi da mura ne suka rufeta da duk jikinta yana mata mugun ciwo, rufe idanunta tayi wanda sukayi luhu-luhu, fuskarta tayi jajur, dakyar take iya buɗesu.

      A hankali barci yayi nasaran awon gaba da ita tana barci tana ajiyar zuciya, haka Aisha tashigo tasameta tana ajiyar zuciya bata tasheta ba itama tayi kwanciyarts.

     *Midnight*
Gudu take a cikin wani, daji me sark'ak'iya ga mugun duhuwa, idan ta juya bayanta Maina take gani yani binta da mugun gudu, dukda take amma kaman a guri ɗaya take bata kara gaba, tayi ihu har ta gaji karkashin wani bishiya tashiga tana hakki duk ta takure guri guda ta cusa kanta a tsakankanin cinyarta ji tayi an dafata ihu tasake ta ɗago kanta a razane sukayi ido biyu da Mashkur toshe mata baki yayi alamun tayi shiru, k'wantar da kanta tayi a kirjinshi tana kuka k'asa k'asa inda tasa hanunta ta rungume shi sosai,

       gurnani take ji a kusa kaman kunnenta zai fashe ɗago kanta tayi aikuwa idanunta ya sauka akanshi, fuskarshi ta koma ta wani halitta rufe fuskanta tayi cikin tsananin tashin hankali, ta saka wani irin razannanen Ihu,

      Wanda shi ya farka da ita daga barci har da Aisha, Umma da take ɗakinta tana sallar dare itama taji ihun, bata bar ihun ba sai ma buge buge da take kaman me shafar junun, a ruɗe Umma tashigo.

       ɗakin ta riketa ta amma mimikewa take, tana tauna harshenta, tana ture duk wanda ya riketa dole umma tasa Aisha takira mata Sadeeq da bilal, da kuma Alhaji Hammayo,

         ta kofar  cikin gida tabi ta fara buga kofarsu Sadeeq tace,
"Yaya kazo Shkurah ba lafiya," sannan ta wucce partɗin Alhaji Hammayo shima, ta tashi kan kace me duk yan gidan sun farka.

      ɗakinsu shkurah suka shiga umma tariketa amma tana tureta a wannan dare tashin hankalin da Umma take ciki baki ba zai rufta ba,

            Sadeeq ne da bilal suka hawu gadon zasu ɗauketa buɗe idanu tayu taga sadeeq amadadin sadeeq sai ya rikiɗe mata Maina Ihu tayi me masifar karfi sannan tasake ajiyar zuciya , luuuu ta rufe idanunta numfashinta ya tsaya cak, lokaci guda,

   saɓata sadeeq yayi a kafada aka fita da ita aka sakata a motarshi umma tashiga baya bilal ya zauna a gaba sukace alhaji hammayo ya zauna suje kar a watse a bar gida sai mata.

         Asibitin ni'ima suka tafi dan, ana Alhaj hammayo ya buɗe musu file,   suna zuwa aka amshesu da sauri cikin gaggawa aka shiga da ita ɗakin gaggawa.
              Idanun Umma sunyu ja bata iya ko magana sai tasbihi da Ahilal da salatin Annabin,  cikin ikon Allah ubangiji yasa mata juriya da tawakkali,

          tun kusan sha biyu zuwa ɗaya suke cikin asibitin kuma aka shiga da ita, har hudu da rabbi, suna jiran tsamani.

       biyar saura kwata likittotin suka fara fitowa sai goge gumi suke suna tattauna irin halin da take ciki kuma basu taɓa karo da tashin hankali irin wannan ba, sai wannan.

      Babban cikinsune me suna Dr bukar zaki. ya kallesu sannan yace,
"Kusame ni a ofis, yanzu,"
      bayanshi suka bi, kusan tare suka tare isa ofis ɗinshi kujera ya nuna musu, zama sukayi amm zuciyarsu bata zauna ba, zan iya cewa a tsaye take.

       Rubuce rubuce, yayi sannan ya ɗago ya kallesu fiskanshi cike da alhini yace.
"Shekarun mara lafiyanku kunce sha bakwai ko?"

      "Eh dr" inji bilal kenan.

     "Ok" jim yayi sannan ya cigaba da cewa.
"Amma babu abinda ya razanata, ko aka razanata, dan a halin da muke ciki jininta yayi mugun hawa, har yakai zuciya bata iya sarrafa shi,a yanzun haka ya taɓa brain ɗinta wanda yaja mata ɗaɓin hankali, bamu taɓa cin karo da haka ba, baya da zazzaɓin da yaci karfinta sakamakon sanyin da yashiga jikinta, a gaskiya a wannan stage ɗinta yana da matukar hatsari ciwon a gareta, dan ko dariya taga wasu nayi zata iya fita hayacinta. Idan batayi haka ba zata zama taware kanta a cikin mutane kowa ganinshi take kaman dodo,a gskiya ciwon yana da matukar hatsari kuma babu lokacin da zan lissafo muku, yanayin ciwon amma zan baku magani, kafin tafarka, amma kuma dole zakuyi hakuri da ita babu hantara ko kyara."

     sun jima a ofis ɗinshi yana musu bayani halin da zata iya fuskanta


    
       Fitowa sukayi daga ofis ɗin jikinsu a sanyaye ɗakin da aka kwantar da ita suka shiga sai barcinta take a nutse ga bakinta da tattaunashi.

            Zama Umma tayi a kujeran cikin asibitin tana tofa mata addu'a tana gamawa tace.
"Zaku iya tafi sai ku faɗawa babanku an bata gado sannan kuzo min da kayan bukata kuce Aisha ta haɗa muku."


***
Mashkur. shima likitoci ukune akanshi sai kaiwa da komuwa suke cikin tashin hankali suka gama duk abinda da zasuyi amma be farka ba asalima ko numfashi bayayi dole aka ɗauko oxygen aka samashi amma abun yaki numfashinsa sai kasa yake, cikin gaggawa likittotin asibitin suka taro akanshi dole a turashi India a cikin satin dan aduk bayan awa uku bugun zuciyarshi ce take k'asa abinda ya gigitasu kenan, nan suka kira ɗaya daga cikin yaranshi suka tambaye shi ina family ɗin mashkur suke,

         kallon dr yayi sojan yace.
"D'an sarkin katagum ne,"

              Komawa likitan yayi ya faɗa musu ɗan waye a cikin daren aka kira gidan sarki husain, cikin tashin hankali Abba ya tura gidan Momma aka faɗa mata halin da, mashkur yake ciki,amma gobe tashirya ana za'azo ɗaukarta.

        tashin hankali wanda ba'a samashi rana,
                 kowa na barci amma momma idanunta yaki barci burinta gari ya waye,

       ***
Kano
Ta idar da sallar isha,i kenan ta duba buks ɗint cikin kwanciyar hankali da nutsuwa, hankalinta ya tafi ga karatunta.

            Zubaida ce ta ɗaka mata duka cikin wasa tace,
"Shegiya kin ji daɗinki, kinsan daɗin mijinki ni kuwa nawa mijin tsakanina da shi sannun kawai, ko ɗan rungumata bai taɓa yi ba, asalima a kanwarshi nake, kinki kibani sirrin naki mallakar da kikayiwa yayana."


       Ajiye buks ɗin tayi akan gadon ta gyara zamanta sannan tace,

"ni dake akwai bambancin tayu ke mijinki ba kaman nawa bane shi ya haka ni dai bani da matsala da yaya maina kome Alhamdulillah, kuma nima ina kokarin sauke hakkinshi da yake kaina kuma kema ya kamata ki janyo hankali Ya mashkur, namiji kaman yarone dole ki lallaɓa shi."

   haka sukaita hiran akan mazajensu har kusan karfe goma sha ɗaya sannan suka kwanta sai lokacin ta duba wayarta,
        kiran maina tayi amma layin yaki shiga, can da bara ta faɗu mata ta dube Data mssg ne sukayita shigowa har da email kuma sunan maina tagani dan haka, tashiga ta buɗe.

     A hankali tashiga karanta sak'on da take ganinshi kaman sak'on mutuwarta hawayene ya shiga zuba mata, a hankali kuka ya kwace mata cikin tashin hankali cusa kanta tayi tsakananin cinyoyinta tana wani irin kuka me ban tausayi.
   (Nasan me karatu ya shiga ruɗan bari na taya ku duba sakon nima amma karku min kuka fa dan na lura kowa kuka yake)
   ga sak'on kamar haka.
_Assalamun Alaikumun_
*Da fatan kina lafiya, hmm ba zan ja dogon bayani ba amma, abinda zan faɗa miki ni na aurekine abisa dole, karki ji haushina nima takurani akayi na aureki, kisani yayanki shine ya janyo na miki haka, duk da nasan nine me laifi amma kisani babu wanda ya isa ya takani nayi shiru, ya kyamaceni,ya nuna min kazantane ni, ko ruwa nasha a cup Mashkur baya ɗauka balle kuma wani abu, yasha faɗa min yana ganin kazantana yafi daraja shara datti akaina, Toh sai akayi dace aka haɗani aure da ke kanwarshi, hhh tun aranar da aka kawo min ke naso dan karamiki  saki, amma dake na lura kina da abin hutawa yasa na kyaleki idan nagama cin moriyarki kuma naji daɗin haka, kaiiii gaskiya bazan ɓoye miki ba kina da abinda ake bukata amma ni kisani mace irinki bata gabana,   Shi yasa nasake ki har uku, auw ban baki labari ba, yau naje na ɓarje yarinyar da yayinki yake so wai shin shi kaɗai ne zayita nasara a rayuwarshi ya zama cinye du kenan toh nima na, bar mashi tabo na har abada, shi da farin ciki sai dai yaga wasu nayi amma shi yarasa kenan, dan haka niyi nisa na bar muku kasarku, saura ku haɗani da iyayena su min baki dan nasan kun iya munafurci wow ayi zawarci lafiya*
  
          kuka take me cin rai tabbad maina ya zalincesu Allah kasaka mana abinda yayi mana.


        ***
Washi gari...
Kafin wani lokaci asibiti ya cika mutane katagum sun cika dan karfe sha ɗaya suka iso har momma a cikin awa uku aka sama musu visa indiya cikin gaggawa dan zuwa wannan lokacin bugun zuciyar Mashkur yana 31½ hankalin kowa baya kwance sai da aka sami jirgin da ya ɗaukesu, zuwa abuja suna zuwa nan ma, sai da aka ɗauki lokaci kafin jirgin india

       fatan nasara mashkur.

   .....
Shkurah itama tana cikin yanayin damuwa dan har ynz bata farka ba, gashi tayi wani fayau, sai uwar hanci da yasake fitowa.

      Kusan kwananta goma tafarka cikin ihu da fizge fizge, faɗowa tayi daga gado, tana kurma Ihu da kururuwa.
      Allah sarki umma tana cikin sallah take jin ihunta amma bata katse sallar ba har nurse da likitoti suka, shigo ganin tayi sujada abin ya basu mamaki dan haka suka rufa mata, lokacin har tashige kasar gado tana tattare rigarta, da sikati ɗinta tana rike rigarta idanunta a rufe tana kuka duk wanda ya kuskura yaje kusa da ita ɗauko abu take tana jifarsu da shi. Duk akarasa wanda zai tunkareta lokacine Umma ta idar da sallah addu'a tayi a nutse sannan ta juya garesu, taga sunyi cirko-cirko ratsasu tayi ta wucce har inda take, kallon ta umma tayi kukane yaso kwace mata amma ta haɗiye, takawa tayi cikin nutsuwa idanunta cikin na shkurah tace.
"Zainabu Abu, zo ga ummanki nan, kinji ajiye abin hanunki kinji, ko yawa Shkurah Ummanta  hawayene yake zuba daga idanu shkurah, yayinda Umma ta ɓoye, nata hawayen,  ajiye kwalbar asteme tayi, karasawa umma tayi wajenta ta rungumeta kuka tasake, likitotine suka karaso aka mata allura,


     Qaddaran Rayuwar Shkurah,har ynz aka fara wallahi shafin nasani kuka, kuma ba'ayi kome ba
3/4/21, 9:45 AM - Ummi Tandama: *QADDARAN RAYUWATA*
_SHUKRAH_
Mai_Dambu

Al-Baasit Al-Khaafid Al-Raafiu Al-muizillu👏👏👏👏

'''Ayya wallahi kuna ragen kwarin gwiwa da kukanku Don Allah ku biyo litafin a hankali Insha Allah zaku ji daɗinshi nan gaba Ina muku fatan alkhairi'''💋


    *Wow gaskiya da Whatsapp da Watpad bansan suwaye sukafi son wannan buk ɗin ba sai ruwan comment da Voting nake gani Allah yayi muku albarka*💃 💃 💃 💃 💃

*page 10*
     Allura suka matan sannan suka samata,ruwa nan suka maida hankali suna magana cus-cus.
        D'aya da cikin drs ɗn wacce musuluma ce, ta kalle dr zakari murya kasa-kasa tace.
"Wannan yanayin ciwonta kamar raping ɗinta akayi shi ya janyo wannan laluran,"

      kallonta dr zakari yayi sannan yace,
"Ba lallai bane haka tafaru, idan damuwa tayi yawa tana haifar da haka amma zamu turasu T.H, akwai k"wararrun drs da zasu taimaka mata insha Allah bazata fi wata ɗaya ba zuwa biyu ta warke."

             A cikin daren aka maidasu T.h, inda aka shiga kai kawo akan Shkurah.

     Allah sarki Umma duk duriyarta da Jarumtarta sai da ta zauna tayi kuka me tsuma zuciya, lokacin da ta idar da sallar asuba, zama tayi tana kallon yanda shkurah take barci  a tsanake,

      cikin sati biyu zuwa uku, Alhamdulillah jiki ya fara sauki dan har ta farka amma bata hmm bata uhum sai dai tayita kallon mutane, haka ya sake jefa hankalin iyayenta da yan uwanta yakara tashi sun tunkari dr Dalhat da maganar halin da take ciki,
      rubuta musu magani yayi da wasu drip ɗago kai yayi ya kalle, Alhaji hammayo yace.
"A hankali sauki zaizo kuma, alamun akwai damuwa ne a ranta, Insha Allah zata koma kamar da amma kuma ya kamata ku tsaya mata da addu'a, sosai da wannan ku sayo zamu mata amfani dasune."

               Cikin yan kwanaki  sosai sauki yasamu dan takanyi magana shima da Umma kaɗai, dakyar take iya kallon kowa suma sai umma tasa baki take, iya amsa musu, cikin wata gudu da kwanaki aka sallameta,

    Suka dawo gida, haka yan uwan da abokar arziki duk suke shigowa musu ya-ya jiki umma ce ke amsawa amma ita kam tana ɗaki a kwance, cikin kuncin rayuwa, sam bata kaunar hayaniya ko surutu, idan a ɗakin umma suka sameta toh barcin dole zatayi har sai sun fita.

        Cikin wannan yanayi aka sata ta koma skull, can ma bawani sakewa take ba tana takure,  a class a can kuryar class take zama wani lokacin kuka taza  zauna,tayi ta  duk abin sai ya dame sauran ɗaliban, kuma haka ya janyo mata koma baya a karatunta, duk yanda aka tambayeta shiru take Umma tayi tambayar duniyan nan, amma tace babu.


       ...
Indian Hospital, tunda aka kawo shi babu abinda zai nuna maka,ana samun cigaba dan har yanzun bugun zuciyarshi yayi, kasa amma suna bakin kokarinsu, dan ganin ya farka.

      Idar da sallarta kenan ta jima tana addu,a nima mashi lafiya da gafaran ubangiji, bayan ta gama ne ta koma kan.kujeran kusa dashi tarike hanunshi tana shafa kanshi.

Shiru tayi tana kallon fuskanshi da ya haɗa suma duk yayi kasumba, sai ya kara kyau sosai murmushi tayi bayan ta sauke ajiyar zuciya tace.
"Yarona, nasan kai sadaukine kuma gwarzone kuma nan gaba shugaban al'umma,uban jikokinane, angon mata biyu musaman sarauniya *Shkurah* idan har shi ɗin Masoyin shkurah na gaskiyane Ubangiji ya ɗaga min kafaɗarshi."

      Kusan kullum wannan shine maganarta da Mashkur.

***
Tunda Ubaidatu tasame sak'on maina ta gaza hakuri tashiga niman layin mashkur, cikin tashin hankali har gari ya waye, bata fasa ba, karshe zubaida ta tambayeta, meke.

    Murmushin bakin ciki tayi sannan tace,

"Maina ne ya sakeni."
      Mika mata wayar tayi a tsorace ta karanta wajen sakin bata karasa sauran ba ta mika mata wayarta cikin tashin hankali tace.
"Me yayi zafi haka da zai sake ki,"
            watsa mata wani mugun kallo tayi tace.
,"Me ya hanaki karantawa, ko rainin hankali da wayo, dalla matsa kibani guri, kaman yanda ɗan uwanki yayi min nayi imani, da Allah yayana ba zaitaɓa miki ba, amma ba damuwa, yaje shi da Allah ubangiji yana madakata, shima sai ya girbi abinda ya aikata tun a duniya kafin yaje lahira"

        Hawayene masu zafi suke bin fuskanta ɗaukar wayar tayi tashiga niman layin Momma amma bata samu ba, sai dai na Zuhra tasamu wajen karfe goma nasafe tambayarta tayi ina Momma takira layinta yaki shiga.


          Cikin sanyi murya ta fashe da kuka tace.
"Mommah tana india ita da Yaya bashi da lafiya, tunda yasuma be farka ba har ynx"

                    Daman tana tsaye ne, sulalewa tayi ta zauna daɓas ta cusa hanunta cikin gashin kuka tasake cikin tashin hankali, itama

Please Login or Register in order to submit comment