Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[2/21, 2:29 PM] Reefat: 💞NI DA SHUGABANKASA💞
*2*
By *Reefat yahya*


Bayan sallar magariba iyalan suna zaune suna shan fruits yayan shuairat ne ya fara magana" baba dama a wajen aikinmu ne an bani gida,shine nace tunda baby tayi graduating y not mu koma Abj tare da Ku gaba daya" yayi kyau Allah ya kara budi ya muku albarka " ..yeee xan koma Abj da xama , hapie me" shuairat ta fada da karfi tana murna." Ohh yar nan yaushe zaki girma ne? Mama tana kallon diyar tata " ke de kin Faye takura wllhi, kin sa mata ido sosai ba dama ta sake Sam a gidan nan" hmm malam kai de baka son jin laifinta Ku kuka shagwaba ta ai" shuairat ta wani tura baki ta tashi daga inda take ta koma kusa da babanta.." Dama nasan mama tafi son yaya kullum tana hantara ta " murmushi sukayi yayan nata ya jawota kusa dashi yace" yi hkri baby mama na sonki, duk sunfi sonki ma a kaina kuma kinga nima ina sonki koh" kai ta gyada masa tana jin dadi." Dama ina son maka xancen aure, ka girma babana u r 35 now ya kamata ka ajiye family " hakane baba insha Allah xanyi kokari Ku tayani da adua " ba komi Allah ya sanya alheri ya baka mace tagari" ameen " se kuma Ku fara shiri ina so ko jibine mutafi sabida 3days aka bani " Allah ya kaimu " haka Suka cigaba da hira ckn walwala da son junansu.

********
Da safe bayan sunyi kari shuairat ta dau wanka ckn wasu pepalace darkblue n red ta saka yankunne red tayi kyau sosai dayake ita wankan tarwadace se kalar kayan sun mata kyau, tana xaune kenan shukrah ta shigo tare da sallama kayansu iri daya itama tayi kyau sosai ta gaisa da mama sannan Suka shige dakin shuairat." Ke mutuniyar xan tafi Abj' 😳😳 shine har wani dadi kike ji? Bayan zaki tafi ki barni nan hawaye ya cika idon shukrah, " so sorry bestie nah kinsan baxanso rabuwa da ke bah but yaya ne yace xamu koma can tareda su baba da mama kiyi hkri pls" nan Suka rungumi juna shukrah kam se hawaye itama shuairat ta fara nata kukan an rasa mai rarrashin.ya shigo dakin tare da sallama...gurus!ya ja ya tsaya " lafiyanku kuwa? Kun shige daki se kuka kukeyi kamar wadanda aka aikowa sakon mu2wa" yaya shukrah CE bata son intafi in barta kuma nima bana son rabuwa da ita" hmmm lallai rashin duka na damun Ku , if not haka kawai hmmm" yasa kai ya fice yaje yana sanarwa mama, tana dariya tace " kadan ma ka gani in har shukrah da shuairat kam alamarinsu se Allah" tsaki yaja cike da jin haushinsu ya wuce falon baba.dakyar mama ta lallabasu Suka shirya xuwa makarantar su.tun a bakin gate aka rubuta da many an harufa *FEDERAL POLYTECHNIC MUBI* wato makaranta ta gwannatin tarayya dake can mubi jihar Adamawa,Nigeria. Makarantar ta cika makil da jamaa yanmata da samari, iyayen dalibai ga yara kanana da dai sauransu. An fara gabatar da taron daga karshe anci an sha mutane sun fara komawa gidajensu a yayinda dalibai Suka cigaba da daukan hotuna.shukrah da shuairat suna tsaye a gefen wasu masu daukan hoto, kamar a mafarki se ga saurayin da Suka hadu jiya yana murmushi ya karasa tare da sallama " wato don kinsan xan kiraki shine kika kashe wayarki koh? Ohh har ga Allah ita ta manta dashi kuma dama bata damu da rike waya bah murmushi tayi tare da cewa"no ba haka bane" bayan sun gaisa nan ya gabatar da kansa a matsayin yana son shuairat kuma har ga Allah yana sonta da aure yace sunansa Abubakar Ahmed imam, shuairat tace xatayi tunani a kai daga nan sukayi sallama ya tafi suma Suka koma gida.da dare shuairat ta kasa tabuka komi se kuka takeyi tun mama na rarrashinta har ta gaji ta daina kulata, shukrah ma sun zo tare da innarta sunyi koke kokensu dakyar aka rabasu.haka makota Suka dinga shiga suna musu sallama , baccine ya saceta bata farkaba se da asuba.tayi sallah tare da wanka a daddafe Suka karya daga nan Suka kulle gidan. Ckn mota ma shiru tayi ta jingina jikin mama, baba yana gidan gaba yaya kuma shi yake tuki Suka dau hanyar xuwa Abj......

Safe journey Alh bello maiha n co
[2/21, 2:29 PM] Reefat: 💞NI DA SHUGABANKASA💞
*3*
By *Reefat yahya*

Yamma lis ...Suka shigo birnin tarayya Abj wohoho shuairat tayi kallo kam har ta gaji domin shine karo na farko da ta fara xuwa garin. Anguwan kubuwa Suka nufa a dai-dai wani gida yayi parking, ya sauko rike da makulli ya bude kofar sannan ya dawo yaja motar Suka shiga. Gidan madaidaici mai kyawun gaske flat ne guda 2se karamin bq.flats din kowanne 3bedrum ne, ya bude musu dayan flat din dakuna uku da falo a tsakiya se kitchen a gefe kowane daki da bayi a ciki abun de gwanin shaawa masha Allah.nan ya nuna musu dakunan, master bedrum ne na babansu se kuma dakunan da suke kallon juna daya na mama daya na shuairat. Kowannensu ya shige dakinsa , yaya kuma ya fita nema musu abunda xasu ci.dakin gwanin kyau gado ne madaidaici se dressing mirror ga kuma wardrobe a gefe se kuma kofar shiga bayi.shuairat ta fada gadon ckn tsananin jin dadi, ta shiga bayin tayi alwala ta fito tayi sallar azahar da laasar .yayantane ya tura kofa tare da sallama ya ajiye mata Leda yana murmushi yace" my bae ki ci abinci ki huta koh wannan shine dakinki hop u lyk it, akwai kaya a wardrobe idan akwai abinda kike bukata ki sanar dani koh" ckn tsananin murna ta tashi ta rungumesa tace "tank u my guy bana bukatar kmai, kaima kaje ka ci abinci ka huta nasan ka gaji " murmushi yayi sannan ya juya ya bar dakin.
Ta bude ledar fried rice ne da peppe chckn a ckn tek away se kuma hollandia drink mai sanyi , bata yi wasa ba ta hau ci har taji ta koshi sannan ta haye gado ta kwanta tare da yin hamdala.
Wayarta CE ta hau ruri shukrah CE ke kiranta , sun Dade suna hira daga karshe sukayi sallama nan bacci yayi awon gaba da ita.

**********
D next day mama CE ta share falon ko ina fes ta xuba humra a falon ko ina qamshi ke tashi tana son kunna turaren wuta Amma basu da gawayi n abun basu da electric burner.yayan shuairat ne ya shigo tare da sallama bayan sun gaisa yace" mama baki huta ba kina wahalar da kanki ina baby ne ta barki kina ta shan wahala" karka damu sharace kawai nayi kuma mutuniyar taka bacci ma takeyi"
" lallai mama shine idan kin tashi se kice muna shagwaba ta, bayan kema baki son ki sata aiki" murmushi kawai mama tayi ya cigaba da cewa
" yawwa batun girki kuma ku huta koda na 2 weeks ne xaa dinga kawowa daga gidan shugaban kasa"
" anya xaayi haka kuwa?
"Karki damu mama ba komai, yanxu bari in fita in sama mana abun kari" daga nan ta ya kai ya fice.
Shuairat tayi wanka tayi kyau sosai ckn kananan kaya Riga da dogon wando tayi parking gashin kanta da farin ribbon dama wandon nata fari neh kuma pencil ne, rigar kuwa 3qtr gown ce white n orange ta saka orange fashion earings tayi kyau sosai.ta tsaya a gaban madubi tana kallon kanta tayi murmushi tace" Ayshat Bello u ar not soo btiful but I knw dat u ar perfect" ta juya ta bude wardrobe din ....
" wooowww! Ya ilahi wannan duka kayan nawa ne? Ya Allah nagode maka , yaya bash I Lov u sooo ...much " tana magana tamkar yana wajen.bayan ta gama shirmenta ta dauko wani karamin gyale ta yafa sannan ta fice xuwa falo.mama da baba suna xaune suna kallon BBC ta gaishesu daya bayan daya sannan ta koma kusa da babanta ta xauna " baba!
"Naam yata "
" baba kaga kayan da yaya ya siyamin kuwa?
" yayanki Dan albarka ne Allah ya kara mishi budi , nima haka na tarar da sababbin kaya a dakin da nake yace min duk nawa ne" haka nan Suka cigaba da yaba halayen basheer har ya dawo ya samesu .sunyi ta xuba godiya sannan Suka ci abincin da ya kawo musu, daga nan ya musu sallama sannan ya tafi aiki.haka Suka yini gidan shiru shuairat tayi kallo har ta gaji tayi bacci, da rana ma abinci aka kawo musu lafiyayye daga gidan shugabankasa.
Basheer bai dawo ba se bayan magariba shi ya taho musu da abincin dare daga can gidan, bayan ya huta Suka hadu suna hira a falonsa har xuwa tym da xasu kwanta kowannesu ya koma dakinsa.

Haka rayuwarsu ta kasance ckn kwanciyan hankali da rufin asiri kullum ana kawo musu abinci daga gidan shugabankasa , idan kaga shuairat baxaka ganeta ba tayi kyau sosai tayi fresh alamar Hutu ya bayyana a jikinta.yauma kamar kullum tana xaune tana karanta magazine a dakinta , ita de wannan shugaban kasan yana birgeta gashi very young Amma yana da ilimi yana aiki sosai bai wuce 5montz akan mulki bah Amma ko ina ji dashi.yayanta ne yayi sallama a bakin kofa ta bashi ixinin shiga , ya tura kofar ya xauna a kujera a yayinda ita kuwa tana kwance a saman gado." My guy sannu da dawowa". Tnx girl ya kike ya xaman kadaici"
" wllhi ina nan ina fama wannan ma don magazine din nan yana debe min kewa neh". " ohh dama kina karantawa ne ai ina dasu dayawa a daki nah"
" yaya ka manta I want 2 b a journalist"
" haka ne na tuna,idan result dinku ya fito xan nema miki aiki dashi"
" da gaske? Woww daz y I Lov u, yayana nagode"
Murmushi yayi yana kallonta shi da kansa bai San kalar son da yakewa kanwar tasa bah " ki shirya toh tunda yau weekend xan fita na nuna miki gari " ...yeeehhhh nagode yaya" yana mata dariya ya fita ya bata daman shiryawa.
[2/21, 2:29 PM] Reefat: 💞NI DA SHUGABAN KASA💞
*4*
By *Reefat yahya*

Shuairat ta shirya ckn wasu atampa superwax white background touches of red n yellow adon fulawane a jkn kayan ta daura dankwali tayi kyau sosai , rike dake da karamar purse red color ta fito falo ta same su suna hira nan sukayi sallama Suka tafi.ckn mota yaya bash ne ke ja tana xaune a gefe suna tadi tana kallon gefen titi garin ya burgeta sosai ko ina jamaa ne kowa na ta harkar gabansa tace " my guy yaushe xaka koyamin mota?
" anytym idan ina free xan dinga koya miki, kuma xan sama miki abin yi bana son xamanki haka nan but se kin huta b4"
" ok yaya no p" haka Suka kasance ya xaga garin da ita sunyi yawo sosai har yamma Suka koma gida.

********
Haka rayuwarsu ta kasance bayan wata daya result na shuairat ya fito ta fita da second class upper, babu bata lokaci yaya bash ya sama mata aiki a wani gidan jarida na *JF reporters* gobe xata fara xuwa.murna gun shuairat baa magana babu bata lokaci ta sanarda shukrah itama tayi murna sosai haka nan iyayenta sun sanyawa bash albarka adua sosai Suka dinga masa.
Da safe ta gama gyare gyaren gidan ko ina tsaf da yake ynxu sun fara girki , kunu sukayi da chips da kwai sai kuma tea saboda baba yana son kunu sosai.bayan sun gama karyawa tayi wanka ta shirya ckn wani lace mai kyau ash n orange, tayi kyau sosai tayi sallama da iyayenta suna mata fatan alheri sannan Suka tafi tare da yayanta.a can maitama office din nasu yake ya sauke ta tare Suka shiga dama tayi interview ta gama komai , a ofishin manager dinsu Suka je bayan sun gaisa yace " Muawiya pls kaga kanwata bata San kowa ba ka kula da ita don Allah " ba damuwa my man ai tamkar kanwa take a guna" daga nan bash ya tafi ya barta Mr Muawiya ya kirata yaje ya nuna mata kujerar xamanta cos office din a hade yake kowane bangare akwai ofishinsu, misali akwai bangaren fashion magazine, akwai bangaren daily news akwai kuma na weekly reporters wato nan ne bangaren da shuairat take.su 5ne a cikin offis din maza uku mace daya se kuma shuairat. Mr Muawiya ya gabatar da shuairat a matsayin sabuwar maaikaciyar su Sarah tafi jin dadin ganinta sabida dama ita kadai CE mace a cknsu , mr Muawiya ya koma ofis dinsa nan ya bar shuairat Suka gaisa da sauran maaikatan akwai Daniel ..Sadik..Mahmud..sannan Sarah , ita ma ta shaida musu sunanta " wow! Shuairat wat a nice nem" " gaskiya ban taba jin irin wannan sunan ba" Mahmud y fada yana murmushi da alama de shine shugabansu nan ya nunawa shuairat aiyukan da xatayi ya bata wasu scripts yace ta dubasu tayi editing. Daga nan kowa ya koma wajen xamansa Suka cigaba da aikin da ya kawo su.tym na sallar azahar yayi suka tashi brk shuairat ta shiga wani madaidaicin dakin da suka tanada don sallah , ta gabatar da salla daga nan ta fito Suka ci karo da Sarah ta mika mata takeaway tace" ur lunch miss" murmushi shuairat tayi tana mamaki wai dama abinci ma su zasu baka ne? Tamkar Sarah ta San tunanin da take tace mata " kullum oga moawiya shiyake kawo mana lunch he is a nice person" shuairat ta karba tare da yin godiya nan Suka xauna suna ci suna Dan taba hira bayan nan Suka koma bakin aikinsu.haka Suka yini shuairat ta saba dasu duka tamkar sun Dade da sanin juna har yamma Suka tashi yayanta ya dawo ya dauketa Suka wuce gida.
[2/21, 2:29 PM] Reefat: 💞NI DA SHUGABAN KASA💞
*5*
By *Reefat yahya*


Bayan sati daya shuairat ta saba da colleagues nata musamman Mahmud tafi shakuwa dashi.suna xaune a gaban computer suna editing na wani story da aka tura musu , Mr Muawiya ne ya shigo yace " Aishat Bello n Mahmud Adam com 2my office now" yana gama fadin haka ya juya ya koma ofis nasa. Shuairat ta juya Suka hada ido da Mahmud ya sakar mata murmushi yace" c'mon let's go ba wani Abu bane aiki ne zaa tura mu" haka Suka jera xuwa ofishin manager.
" Mahmud ina son kuje ofishin shugaban kasa Ku masa interview saboda mun samu sakonnin jamaa da dama suna mai son jin tarihin rayuwarsa"
" but sir ya xaayi mu ga shugabankasa? Shuairat ta tambaya ckn tsananin mamaki
" daz ur assignment Aishat! Ku xaku nemi hanyar da zaku bi ku gana dashi"
" sir! Ba kowane Dan jarida bane yake samun ganawa da shugabankasa kasa face Wanda aka gaiyace sa musamman saboda....
" look Mahmud n Aishat I don't knw u r going 2do dis but nidai ina bukatan details na Mr president kunsan meyasa? Saboda shi sabon shugaba ne Wanda aka bawa rikon kwarya , babu Wanda yasan tarihin rayuwarsa fans namu suna tura mana sakonnin son jin takaitaccen tarihinsa.so tell me, meyasa baxamuyi producing information din bah? N wat do u tink idan har mukayi nasara? Dat minz our company will b among d Best journals in d country "...shiru ya xiyarci dakin sai bugun xuciyoyinsu kake ji kowannensu da tunanin da yake yi.dakyar shuairat ta furta cewa " xamuyi bakin kokarinmu sir"
" ba kokari nake so ba Aishat biyan bukata nake nema na Baku 5days all d best now u can go pls" ya nuna musu kofa . a hnkli Suka tashi ckn kasala Suka koma ofis nasu, Sarah ce ta lura da yanayin da suke ciki a hnkli ta dawo kusa da shuairat tace " kawa meyake faruwa? ..mtssww manager ne fah wai yana son muyi interviewing Mr president" 😳 huh wannan acting President din? Hmmm lallai u gat job dia Allah ya Baku nasara but is not easy"
Mahmud kam kasa magana yayi yana ta sake saken hanyar da xasu bi don ganin bukatarsu ta biya.
Haka Suka kasance har lokacin tashinsu yayi yayanta yaxo daukanta nan ta tsaya sallama da Mahmud ya kura mata ido tmkar mai nazarin wani Abu can yace " pls kije ki nema mana mafita kuma ki nemi shawara gun yayanki tunda yana aiki da shi abun xai xo mana da sauki"
" ok I'll try my best" murmushi ya sakan mata sannan yace " karki manta I.d card naki" " ba damuwa " " ok a gaida gida" daga nan ta wuce gun mota.
Ya bita da wani kallon tuhuma ya kura mata idanu " wat! Ta tambaya tana kallonsa .. " baby don't tell me har kin fara soyayya"
" c'mon yaya don't u trust me? Kasan idan soyayya muke xan gaya ma koh"
" ok I tot"
" oh is not wat u tink toh"
" mene? F/ship?
"Yayaaa...haa stop it"
" ok ok a gaya min mene?
" yaya I need ur help, muna bukatar taimakonka. My first assignment shine to interview d acting President"
" wow lallai xaa nuna cute sis a TV kenan?
" hmm..muna Neman hanyar da xaabi mu ganshi kai kana batun xaa nuna ni a TV? Information kawai muke bukata , kuma a newspaper xaa saka ba wai....." Ok nagane don't wory xan Iya bakin kokari xan sama muku hanya kinji? Ki kwanatar da hankalinki my bae "
" ok yaya tank u but gobe xamu fara aikin"
" no it can't b bcos Baku ckn schedules nasa for d day , so ba lallai bane ku samu ganinsa goben but ku gwada maybe xaku dace"
" ok tanx" haka Suka cigaba da tattaunawa har sun isa gida.

**********************

Sanye take ckn abaya black da adon filawa blue tayi kyau sosai ta rike jaka blue se qamshi ke tashi ko ta ina.Mahmud ne ya iso da motarsa nan ya bude mata kofa ta shiga ya tada mota Suka wuce villa.
Tun a bakin gate securities Suka fara musu wasu tambayoyi duk da cewa sun nuna I.d card dinsu baisa aka barsu sun shiga ba, dakyar wani daga cikinsu ya basu damar shiga.dogon tafiya Suka yi ba komai se kyawawan flowers da kuma masu aiki duk inda ka duba securities ne , can Suka iso dab wani roundabout nan ma an dakatar dasu saida Suka nuna I.d sannan Suka wuce.a takaice de sunyi dogon tafiya kafin Suka fara hango building din ofishin. bayan an bazu izinin shiga wani daki , mamakine xalala a fuskar Mahmud saboda ganin yan jaridu daga kamfanoni daban daban suna xaune daga gani kasan abunda ya kawo su.
Suka sami kujera shi da shuairat Suka xauna se kalle kalle ake a yayinda bodyguards suna kaiwa da komowa.sun share awa 2 ba shugabankasa babu alamarsa , shuairat ta gaji sosai daga idon da xatayi kenan carab Suka hada da yayanta dashi da wasu mutane duk sanye suke ckn bakaken suits dagaa gani kasan securities na Mr president neh, ga wani mutum dogo amma ba can bah da alama de shine shugabankasa domin yanda aka sashi a tsakiya kadai zaka gane ana kula da lafiyarsa.nan take yan jarida Suka tashi kowanne na ribibin xuwa kusa da su ciki kuwa har da Mahmud, shuairat dai ta xauna tana binsu su ido.wani bodyguard ne ya dakatar dasu ta hanyar daga musu hannu sannan yayi magana ckn harshen turanci yace " kuyi hakuri Mr president baxe samu damar ganawa da ku ba don yana da meeting yanxu se nan da awa 2 xe dawo" daga nan Suka juya sukayi gaba a yayinda yan jaridar Suka dinga daukansu hotuna.
[2/21, 2:29 PM] Reefat: 💞NI DA SHUGABAN KASA💞
*6*
By *Reefat yahya*


Haka Suka cigaba da zama har bayan azahar babu Mr president ba labarinsa , yunwa ce ta addabi shuairat tamakr Mahmud yasan me ke damunta ya sa hannu ckn jaka ya fito da chi-exotic ya mika mata tare da cewa" ki karba nasan yunwa kike ji, kuma next tym idan xaki je aiki ki fito da shirin cewa xaki yini a can dou nasan is ur first tym" godiya ta masa ta karba tana sha a hnkli tmkar bata so. Bayan wani Dan lokaci Mr president ya shigo tare da tawagarsa ko ina jamaa ne, babu bata lokaci yan jarida Suka ruga xuwa inda suke.
Wani security ne ya sanar dasu cewa Mr president yana bukatar Hutu baze samu damar ganawa da su bah.
Jkn rashin kwarin guiwa Mahmud ya kira shuairat wacce take xaune ya sanar da ita halin da ake ciki nan Suka wuce mota ya sauketa a gida..
Bayan sallar isha tana xaune a falo ita kadai tana kallon CCTV ana yin wani series mai dadi , yaya bash ne ya shigo tare da sallama ta amsa yaxo kusa da ita ya xauna
" reporter Aisha bello ya akayi " ya fada ckn tsigar tsokana ya sani sarai basu gana da Mr president bah.
Banza tayi masa ta cigaba da kallonta
" haba cute sis me laifin yaya"
" look guy am not in d mood , dama ai su shuwagabanni suna da girman kai da Raina talakawa bazasu taba....
"Calm down hajiya! Mr president bah haka yake bah is just dat u guys ar not lucky bcos 2day....
" yaya pls don't try to convince ok!


Please Login or Register in order to submit comment