Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kiyi shiru, rasuwa fa akai miki,
Dr Karima ta fincike hannun ta ta canza gurin zama , tanata faman huci,
Ahj Saddam da mamaki akan fuskarsa yace daman kunsan juna...!!!?
Da sauri, cikin inda -inda Hjy Kaltum tace laa eh -eh Ahj ai ta tab'a aiki a hospital d'in Safna,
Ahj Saddam yace ohh amma, yana shirin k'arayin wata tambayar,
Dr Hanna tayi saurin tareshi, tace yy k'arin hak'uri, yy kuma masu jikin? Dr Karima bata bata amsa ba, sai Dr Hafsa ce take ta amsawa, dan karsu dizgasu, bb dad'i,
Ahj Saddam hankalinsa gaba d'aya ya koma ga Mama daketa bacci, Sam bataji abinda yake faruwaba, sbd inda ya zauna nan saitin fuskarta take kalla,
yana taso, ya tuna inda ya santa,kamar 'itace babar Raihana, saidai wani b'ari na zuciyarsa yace masa, ba'ita bace, dan wann tafi waccan kyau, k'iba, da haske, kai harma da gogewa,
Maganar da Abbas yyce ta dawo dashi daga tinanin da yake,
Yace to Daddy muje,
Dr Hafsa ta shige gaba dan rakasu d'akin  Raihana, Dr Karima kuma tana bayansu,
Suna zuwa Dr Hafsa harta tura k'ofa, saita rufota, ta juyo tace ayya  sorry, Dr yana ciki yana dubata,
Ahj Saddam yace bb damuwa mu k'arasa gun d'an uwan nata, kafin Dr ya futo,
"Dr Hafsa tace to, suka nufi d'akin nazifi, suka shiga da sallama...
Hjy Kaltum tunda suka fito daga d'akin Mama take tason sud'an keb'e da Dr Hanna, tanajin Dr Hafsa tace Dr yana ciki, da sauri ta janyo hannun ta, suka koma can gefe,

Raihana dake k'ank'ame a jikin Nazifi ta nata kuka, da kala manta iri-iri, na yabo dana addu'a, wanda Sam baya iya maida mata, dan yana kwance tamkar gunki, sai ido kawai yake binta dashi,
Tana jin an turo k'ofar had'e da sallama saita d'an juyo da kanta kad'an, dan tasan indai ba Dr Karima bace, to Dr Hafsa ce, suna had'a ido da Dr Hafsa sai kawai ta maida kanta jikin Nazifi,
Ai tamkar akan garwashi ta d'ora. A zabure ta mik'e zaune ta k'ara k'ank'ame Nazifi kamar ta shiga jikinsa, Dr Hafsa harta fara yimata stiya, tana cewa, hmmm Laila Majnun, wato nan kika kuma gudowa ko? Shine harda sakin labule, ki kayi mana basaja ko? Sai dai ta lura, kamar yana yinta ya sauya, sai kuma taji tana cewa Ahj...!!!?Abbas...!!!?
Anan....!!!?
Da sauri Dr Karima ta shigo, ba tayi mmkin ganin Raihana ba, Ahj Saddam yace Raihana!!!
Abbas kaga Raihana, Alhamdllh lillah, Hjy, yana waigawa yaga batanan, yace aa ina tayine? Hjy ya lallek'a Corridor amma bai hango taba, ya dawo, ya dinga jijjiga Abbas, wanda ya k'ame tamkar Allo,idon sa ya k'afe acikin na Raihana, aransa kawai fad'i yake Allah ys wnn k'aton ba jikinta bane, da kyar ya'iya saita tuna ninsa yace, Alhamdllh da ubngj yasa kina raye, Ashe baki mutu ba...!!!?
Dr Karima ta da katar dashi tace Ahj ya kamata muzauna gobe agida dan abubuwan da zamu tattauna, akansu da yawa, snn suna buk'atar sirri, Ahj Saddam yace akanme ...!!!? Ki fad'a mana, Dr Karima tace ai Ahj idan da dama kataho harda jiko kinka,
"Ahj Saddam da mmki yace to banda abinki, kince sirri fa?, to mai kuma ya shafi Twins? Dr Karima tace tabbas ya shafesu, dan sune ma ginshik'i,dan haka zansa Dr Hafsa ta kiraku gobe ta Baku address d'in gidanmu,
Amma inda hali, karku bari su Dr Hanna suji, tunda Allah ya K'addara, yanzu basu ga Raihana ba, to a had'u goben gaba d'aya, dan bayan d'anka Abbas, sune mak'a sudin haddasa komai, game da b'atan Raihana,
" Abbas yace Hjy da Dr Hanna kuma...!!!?"
"Dr Karima tace kwarai,
Ahj Saddam yace kaga Daddy tunda tace abin sirri ne to mubarwa goben,zo mutafi, yaja hannun Abbas suka fito,

Hjy Kaltum tana janyo hannun ta fara cewa Sis ai shi kenan kakarmu ta yanke sak'a, au daman Babar wnn mastiyaciyar ce ta mutu, to ai mutuwarta dai - dai yake da murk'ushe cinnaka,
" Dr Hanna tace Hjy nifa gaba d'aya ik'irarin da tayi, ya bani storo, karfa ta tona mana asiri!!,
"Hjy Kaltum tayi shewa tace ita d'in me? Ko da dakika to she mata baki da manyan kud'i ba lumi tayiba?, ta kuma rufa mana asiri stawon wad'nn shekarun, balle yanzu, ai gobe kawai muje Bank da ganan muzarto nan mu nuna mata Ziryan d'in Naira, muce ta fad'a a Kotu cewar sun yafe, abiyasu Diyya kawai, kinsan Allah idan har tayi ido dasu, snn taji saura na Diyya zai biyo baya, to ina tabbatar miki bazata tab'a bari tayi BIYU BABU ba, ta rasa uwarta snn ta rasa kud'i, ai da gudu zata lamunce, kamar yadda tai abaya, aikuwa suka cafke, had'i da wata shu'umar dariya,
Ahj Saddam suna fitowa harabar hospital d'in suka hangosu, yy musu nuni da hannu alamar su tafi gida, ya fad'a motarsa shida Abbas, suma suka fad'a tasu suka fita a tare

Raihana kuka yaci k'arfinta, da kyar Dr Karima tasa tayi shiru, snn ta sanar da'ita komai, suka fita suka nufi d'akin Mama, suka tarar ta farka tana sallah, tana Idar wa Raihana ta fad'a jikinta tana kuma, ta sanar da'ita komai itama, snn Dr Karima ta gaya musu  plan d'in data shirya goben, Mama tace yy kyau,snn tayi musu nasiha sosai mai stuma jiki,
Dr Karima ta gayawa Mama ranar Asabar za'afara saurarar k'arar a Kotu, Snn gobe insha Allah zata nemi Dr Sallamar su, dan ahad'u goben gaba d'aya,

Ahj Saddam yana driving hankalin sa ya tafi tunanin wane sirri ne wnn...!!!?
Kamar ya jawo gobe haka yakeji, snn me Daddy ya'aikata!!, har ya b'oye masa a mastayinsa na uwa da uba a gareshi...!!!?

Abbas kuwa shima zulumi, kishi  duk ya baibaye zuciyarsa, da tunanin waye wnn k'aton data kwanta a jikin sa...!!!?
Me su Hjy suka aika tawa Rabin ransa Raihana...!!!?
Me kuma ya shafi Twins...!!!?






Yaa Allah kayi mana suttura d'iman Abadan,
Yaa Allah ka k'ara azurtamu da wadatar zuciya








AMSAR💕
MMN 3G💕
[1/31, 9:14 AM] SARATU: ___*🍂BIYU BABU...!🍂*_
_SAMU DA RASHI..._
🍂🍂🍂
🍂🍂
🍂

_*AɭKAɭAMƖŊ✍:SARATU MUNZALI*_

_*(AMSAR💕)*_
_watpadd @ Ssaratu75..._

*dedicated to:AUNTY ZALY YOLA ( MMN AHMED)

Na sadaukar da wnn peg a gareka ABDULRAHMAN H² had'ida gdy Mara adadi, Allah yy mk skyya da mafi-ficin Alkhairinsa

*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/104535871033350/?substory_index=0&app=fbl

*BISMILLH RAHMANI RAHIM*

*P______19*

____________📖Ahj Saddam tunda suka dawo yy wanka yy sallah, yana idarwa ya kira abokinsa Ahj Tijjani, bayan sun gaisa yake tambayarsa ko yadawo,
Ahj Tijjani yace ai tun a daten jiya, yaso yy masa surprise ne, da sai dai kawai ya ganshi gobe,
Ahj Saddam ya zayyanewa Ahj Tijjani komai daya ke faruwa,
Ahj Tijjani bayan ya jajan tamasa snn ya bashi shawar wari, yace sbd dole yy taka stan-stan kada koda anan gaba su Hjy bazasu zargeshiba, snn yace zaizo goben da wuri dansu tafi hardashi,
Bayan Ahj Saddam ya daste wayar sai yaji jirin mota, hakan ya tabbatar masa da Dr Hanna ce ta sauke Hjy, sai ya futa harabar gidan,
Hjy Kaltum tana hangoshi ta k'araso,
Nan ya sanar da'ita yaso yasamu Hanna bata tafiba, amma lalle ta kirata ta sanar da'ita gobe ta shirya da wuri itada Twins harma da Hajja, za'aje gidansu Karima, Kice zamu biyo mud'aukesu atafi tare gabad'aya,
"Hjy Kaltum tace toh,
Tana shiga batabi ko takan sallah ba, ta hau kiran Dr Hanna..
Hello Sis ai albishirinki?
" Dr Hanna tace goro, lfy shigowata fa kenan"
"Hjy Kaltum tace hmmm ai kisha kuru minki Ahj yace kushirya duk kanku, gobe sai gidansu Karima, "
"Dr Hanna ta gyara zama tace da gaske, kenifa jikina duk yy sanyi, ina gudun karta tona mana asiri, to tukunna, wai Ahjnne da kansa ya fad'a"!!!?
" Hjy Kaltum tayi shewa tace kwarai kuwa, kina saukeni, yaso ya sameki ma, yana futowa ya tarar kintafi, yace to lalle na sanar dake, ai Sis ki kwantar da hankalinki wllh bb abinda zata iya, karfa ki manta mayyar kud'ice...shekara nawa baya tana rik'e da asirinmu bata tab'a tona shiba, ai yan zumma, ki bari kiga,"
"Dr Hanna tace kunafa hkn Hjy, wato wai shima Ahj ya'iya shirya plan ko?tana fad'a tana dariya,
Sai da ya bari an sallamesu snn zai kwashemu muje gidansu, kinga aiyafi secret, snn taga bata liyar Family, harda y'ay'an Safna, ai dole ta hak'ura"
"Hjy Kaltum tace hmmm ga kuma hasafin da zaibata, muma kuma mud'ora mata da namu, ko Sis" kuma wllh ina mai dabbatar mk Ahj ba k'aramin kud'i zai bataba, kinga namu sun huta,
"Dr Hanna tace kwarai kuwa, kuma inaga yace shizai kuma biyan Diyya daga baya, shikkenan Safna ta dawo gida,

A tare suka shek'e da dariya, suka d'ora da cewa...lalle bb yaudara a aikin y'an stubbu....

Dr Hanna yinda ta shigo Twins suka isheta da question, kamar kullum, kafin ta basu amsa, kiran Hjy ya shigo, tunda ta fara wayar suka saki leb'una suna kallonta, sunkasa fahimtar inda hirar ta dosa,
Hajja tana jiyo muryarta, ta lek'o ta kwash- ta kwash, a duke duk ta wani rankwafa, tace Hajja yawwa daman kenake jira, yarannan sun'sheni da tambayar ina uwarsu, ya kamata kudaina b'oye musu haka, har baccin k'arya nayi dan su kyaleni,

" Dr Hanna tace Hajja kenan bb amfanin su san Uwarsu tana sell, bakisan hakan ai'iya Effective d'insuba, ai gobe ma komai zai k'ara,
Tayiwa Hajja bayani,
Snn ta juya harshe tayiwa Twins magana kansu kwantar da hankalinsu Mum d'insu she will back very soon, wai Dr d'inta ne yazo daga US Consultant ne, dan haka yana yimata medical check up,
Sudai Twins sunji, amma Sam basu yardaba, tunda sunsani some times idan zataje ganin Dr tare suke zuwa, kima bata kwana, amma wnn ace kusan 3days,
Sunyi jugum-jugum, akan bb yadda zasuyi suka tashi suka koma cigaba da kallon Chanel's,




Dr Hafsa ita tayi sammakon zuwa hospital ta d'aukosu Mama dan maida su gida,
Sun iso lfy, inda suka tarar gisdan fes-fes,
Tin jiya da'akai sadakar ukun, Inna, k'annen karima bayan kowaya waste suma suka had'a kayan su, snn suka gyara gidan, suka huce hospital bayan sunyi sallama da Dr Karima, da Mama, da Raihana, sai suka wuce gurin d'an uwansu Nazifi, sukasha y'an koke-kokensu, sann suka mik'awa Dr Karima Key's, ko wacce ta wuce garinda take aure.


Hakan Yasa Dr Karima taji dad'i sosai, nan danan suka fara hidimar kirki,
Dr Hafsa tun suna hanya, ta jira Abbas ta sanar dashi sun wuce gida yanzu, ta gaya masa Address d'in gidan, snn takira Mamanta, tace dan Allah asamo musu y'ar aiki ko biyuma, sbd, kulada gidan, su Dr Karima hankalinsu yana kan Nazifi, dolene a samu mai kula da gidan always,



"Ahj Tijjani tun 8:30 ya'iso, gidan Ahj Saddam, bayan sun gama break past,Ahj Saddam yake ta, suba d'ad'ar zance, shifa yagano matara aure,"
"Ahj Tijjani mai yake inba dariya ba, fad'i yake kadaibi a hankali, dan karka daki garwa, kaje mijinta ya nad'a, ni bb ruwana"

Sunata raha, sai ga Abbas shima ya shirya, ya shigo da sallama ya durk'usa, ya gaidasu, Ahj Tijjani yymasa jaje, snn suka mik'e, suna futowa get Ahj Saddam ya kira No Hjy Kaltum yace ta fito,
Tunda taga Ahj Tijjani ta d'aure fuska, tayi kicin-kicin,
Shima ya fuskanci hakan, dan yasan hali, ko takanta baibiba ya cigaba da zolayar Ahj Saddam, har suka, bar gidan,
Inda bb wanda Hjy Kaltum ta gaisar, acikinsu, dan ita bb abinda ya shalleta da d'a'ar gaida miji musamman da safe, sai dai vayan suntashi suyita yiwa juna muzurai har kowa ya warstake,



Sun iso gidan Dr Hanna, Ahj Saddam yauma shiyake driven kamar kullum, danshi bai yarda wani ya bashi, sam, dan haka duk da arziqinsa bai nemi drivers ba, yana zuwa get ya gyara parking, snn yace Hjy kirata sufito,
"Hjy Kaltum harta, bud'e k'ofar motar, zata futa, Ahj Tijjani yywa Ahj Saddam signa da ido alamar karya bari ta shiga,
Ahj Saddam ya gane, a take yace habb Hjy aiba saikin wahalar da kankiba, ga Daddy nan koshi aiya shiga ya kirasu,"
"Hjy Kaltum cikeda takaici, dan tasan duk had'in wnn gulman manne, tace aranta, sai tayi d'an jimmm, snn tace, aa Ahj aida ka kyaleshi naje bb komai,"

"Abbas bai bari Abbansa ya kuma magana ba, ya ciro wayarsa a al'jihu yace, kishigo bari kawai na kira Twins nace su gaya musu munzo su fito,

A kufule bata amsaba, ta dawo cikin motar,

Cikin 5to6 minute, sai gasu duk a tare, Ahj Saddam da Ahj Tijjani dikt suka gaida Hajja, amma Dr Hanna bata gaishe suba, sai cewa tai Morning-Moning, kawai dan itama bataso ganin Ahj Tijjani ba, shima Abbas ko kallo basu ishe shiba, yanata kula Twins d'insa har suka bar unguwar,.





Assalmu Alaikum.....
Sallamarsu kenan acikin gidansu DR KARIMA








Yaa Allah k sanya alkyri d Albarka a wnn Aure na USMAN D'AN MAI KWABO da FATIMA AMINU
Yaa Allah kabasu zaman lfy ka kuma sab'a halayensu,
Yaa Allah ka kad'e duk wani sharri da fitina a wnn taron biki
Dan Alfarmar wnn rana ta juma'a mai albarka











AMSAR💕
MMN 3G💕
[1/31, 9:14 AM] SARATU: ___*🍂BIYU BABU...!🍂*_
_SAMU DA RASHI..._
🍂🍂🍂
🍂🍂
🍂

_*AɭKAɭAMƖŊ✍:SARATU MUNZALI*_

_*(AMSAR💕)*_
_watpadd @ Ssaratu75..._

*dedicated to:AUNTY ZALY YOLA ( MMN AHMED)

Na sadaukar da wnn peg a gareki Sis kuma besty FARIDA AUWAL
Kindace da bbn kambu na Pan's din BIYU BABU💃💃

*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/104535871033350/?substory_index=0&app=fbl

*BISMILLH RAHMANI RAHIM*

*P______20*

____________📖WA'ALAI KUMUS-SALAM....
Dr Hafsa tana zaune ta amsa,
Suka fara shigowa 1by1, suna zama akan kujerun dake zagaye da falon,
Dr Hanna da Hjy Kaltum mmki da jinjina kai kawai suke, na ganin gidan da Karima take snn ga had'uwar da falon yy tamkar na wata matar gov.
Ba halinsu keb'e datini sun stegun tawa junansu, a'ina Karima ta samu damar hayar wnn gida haka?

Bayan sun gaggaisa, Dr Hafsa tace barina kirasu, na sanar dasu kun'iso, ta mik'e ta shiga ciki,

Tana zuwa ta sanar dasu, Dr Karima tace Alhamdllh, tayiwa Raihana gargad'i da kada ta sake storo ko razani ya shiga zuciyarta, ta nustu ta bayyana komai a gaban kowa,tace dan nima bb abinda zaihana na bayyane komai,
Raihana d'okin futa take, kawai dan taga Twins d'inta,

Dr Karima tace ita zata fara futa, bayan minti 10 sai sushigo itada Mama, ta mik'e suka fita itada Dr Hafsa

Abbas tinda yy ido biyu da Raihana ya daina fargaba akan abinda yy mata, a shirye yake, da Raihana ta bayyana komai kodan ya samu ya mallaketa, saidai ya kasa gane waye wnn k'aton, ko mafarki baya bashi tanada Aure,

Dr Karima ta shigo da sallama, suka gaisa sama-sama, duk suka k'ara yimata gaisuwa da yamai jiki, idonta da hankalinta gabad'aya suna kan Twins, aranta fad'i take banda ma stabar d'amsir basee ratee ace Abbas baiga kamar yaran nan da Uwar suba, kamar ma harta b'aci , bb abinda ya had'a Twins da Safna, da Abbas d'imma ba sosaiba sai dan jini kawai,
Lalle aikin stubbu yana aiki....

Hjy Kaltum ce ta farkar da'ita daga tinanin da tatafi, tace emm Karima ina marasa lafiyar mugaisa ko?
Dr Karima tace, aiki kwantar da hankalinki Hjy zasu fito, ainaga Twins sun girma sosai, sai dai basa kama da Safna....
Cikin inda inda Hjy Kaltum tace kwarai sinfi kama da bbnsu, tayi wik'i-wik'i, kar Ahj da Abbas suji,

Ahj Saddam yaji komai sai yy kamar baijiba, suka cigaba da hirarsu da Ahj Tijjani, amma zuciyarsa ta kasa gane mai yake going,daman tinda zasu shigo yasan yawa Twins headphones mai Translation, dan suji komai dazai faru, ba sai daga baya ba aita k'ara maimaita musu da English ba,

Sallamar Raihanace tasa kowa hankalinsa yayo kan ganin wace ta shigo, basu bawa kansu amsarba suka kumajin wata sallamar ta Mama....

Ai tamkar a filin faretin sojoji suke dan duk kanninsu a tare suka mik'e staye kyam, bb koda mai mosta jikinsa bare idan sa,

Har Raihana da Mama suka zauna bb wanda ya zauna bare yy magana,

Dr Karima ta kaste shurun dacewa Rayuwa kenan....!!
Komai Nisan Jifa.......!!
Indai da rai.....!!
Alhaki kuikuyo....!!
Bafade Sarkine mutuk'ar ........!!

Dr Hanna da Kaltum, da Hajja gaba d'aya sun sume a zaune

Raihana ta k'agu ta tab'a Twins d'inta, dan kallansu kawai take,
Zuciyarta na ingizata, aibata bari Dr Karima ta ida magabar taba, ta mik'e zumbur tayi gun Twins da sauri tana kuka, tana fad'in kuzo y'ay'ana,
Abin mmki Twis basuyi musuba suka fad'a jikinta ta ruk'un-k'umesu, kamar ta maidasu ciki,
Suma sai suka stinci kansu suna hawaye, kuma sunkasa rabuwa da jikin Raihana,

Abbasne ya taso ya durk'uso gwiwo yinsa a kusa dasu, ya kifa kansa a bayan Raihana, ya d'ora hannayensa a kan kafad'un Twins, shima yasa nasa kukan,
Dan ya riga ya gane tabbas yabar Raihana da ciki, sai ayanzu yake ganin sam-sam bb gamin kaman ninsu da Safna,

Raihana ta d'ago da sauri jin d'imin hawaye yana zirara a wuyanta, tace Bana son ganinka, na staneka Abbas, kai kayi sanadin rusan rayuwata, a farko, snn ka rabani da y'ay'ana, ka masta min ajiki, dan ni matar aurece.....
ta fad'a da k'arfi cikin kuka, danta lura k'ara mastowa jikinta yake
Abbas jiyayi kamar guduma ta rafka masa a kai, ya gyara k'afarsa yy zaman dirshan...

Dr Karima tace Raihana aiba Abbas ne ya kassara miki rayuwarki ba, wad'an nan ne......
Tayi nuni da d'an yastanta zuwa kansu Hajja,sbd sankai da Neman duniya,.....to yau zaku girbi abinda kk shuka,
Dr Karima ta fara bayani dalla-dalla cikin fasahar ilimi, bb abinda bata fad'a ba, hatta abinda sukai da kud'in da suka bata, da auren k'aninta da Raihana tayi,
Snn ta k'arasa kusada Raihana ta janyeta daga jikin Twins, amm sai Ummul-khair tak'i yadda ta bar jikinta, haka Raihana tayi mata alama da ido akan ta kyaleta, Dr Karima ta zauna kusa dasu tace Raihana ke kowa yake saurare ki fad'i yadda akai Twins
Suka zama naki, kuma waye ubansu...!!!?

Da gudu Dr Hanna ta fad'o daga kan kujera tace please basai ta fad'aba kowa ya gane dan Allah ya'isa......
kafin ta kuma magana Ahj Saddam ya zabga mata mari, ya d'aga hannu zai k'ara mata Ahj Tijjani ya rik'eshi, yana bashi hak'uri,

Ahj Tijjani yace Raihana muna saurarenki.....

Raihana ta fara da cewa kowa yasan ni y'ar aikin Umma Kaltum ce, wata rana Safna ta samu Miscarriage, kamar yadda takeyi a baya, danaji labari kafin zuwana gidan,

sai Ahj Saddam ya umarceni dana dafa abinci nabisu hospital nakai musu, ga driver nan, idan nagama nayi masa magana, bayan nagama muka tafi, bayan nayi mata snn sai Kaltum tace na zauna da Safna ita zataje gida ta d'an gyara saita dawo, nikuma na koma, nace toh
Tinda ta tafi Safna bata farkaba, Kaltum. Kuma shiru, har yamma,
Sai ga Abbas ya shigo shida wani Dr, yazo ya duba Safna sosai yace lfy zata farka nanda y'an minute's,
Bayan Dr ya tafi yace na suba masa abinci, na zubo na mik'a masa, kasan cewar bana sakin jiki da kowa, yasa ake ganina kamar wata jinsi ta daban yanayina, kamar a firgice nake, stabar rashin sabo da shiga cikin jama'a bare a birni,shima kuma Abbas baya magana,yanayinsa sai naga tamkar yana jida kansane, harna gane haka halinsa yake , baya tab'a yimin magana koda yazo gidansu saidai Abu yazama dole, yace na kawo masa, shima sai idan Safna bata nan, ko taje ganin Dr d'inta, shine zaizo gidan fuskarsa a murd'e, ko Kaltum d'in da kyar yake gaisheta,
Abbas yana cikin cin abincin naga ya ajiye da sauri ya nufi gadon Safna, Ashe yaji mostinta, wanda ni'inacan bakin k'ofa a rab'e, najuya kaina can ina kallon taga,
Ina kallo ya d'agota ya bat ruwa, da d'an kayan fruits taxi kad'an, suna d'an magana kad'an-kad'an, sai naga ya waiwayo nayi maza na juya kaina, sainaji yace bamu guru da Allah, ban waigoba, ban kumaçe to ba, na fita da sauri, a samu wasu chairs na zauna a gefen d'aya,

Baifi 20 minutes ba saiga Abbas kamar an wurgoshi, ya fito, da wani irin yanayi, da bantab'a ganin wani namiki acikin saba, a lokacin, gabana yy mugun fad'uwa, dan jinake ko Safnan mutuwa tayi, yyta dube- dube, yayi can ya dawo, ya shiga can ya futo, sai a dole yazo gabana yace ke.... ina Dr nan kikaga ya shiga,?

Hantar cikina ta kad'a, har gudawa nakeji kamarta zubo, nace wllh ban ganshiba,

Inana cikin fad'a masa,yy gaba abinsa, har yy nisa sai ya waigo, ya kwallan kira, yymin nuni da hannun sa alamar nazo, da gudu na bishi, inata sassarfa, harna kamoshi, danko daya kirani cigaba yy da tafiyarsa,

Sai naga ya bud'e wani Office yaji a kulle, ya doka wani uban staki, yace, bata nan, to ina kuma taje,?
Anan nagane alamar gurin Hanna yazo, ya lalubo wayarsa a aljihu, sai yakuma jan wani Stakin da yafi na d'azu, Ashe ya mantota a can d'akinda aka kwanatarda Safna,

Sai ya wai waya yaga bb kowa, mai ya tuna, oho
Sai naga ya rufo k'ofar da muka fara shigowa, ni inastaye a inda nake wato stakiya corridor kenan a gabana kuma nan k'ofar Office d'in Hanna yake
Inajin ya rufo k'ofar bansan lokacin da fistari ya fara bin cinyo yinaba, zuwa k'afafuna, mai zafin gaske, idona nanda nan ya fara zubar hawaye bb k'ak'au tawa, bare dana waiga naganshi a dab dani, idonsa ya koma maroon color, snn ga wani dogon abu a gabansa wanda idan ba'jikin k'annena maza y'an shekara 1zuwa biyarba, ban tab'ayin tozali dashi haka muraran a mik'e ba,
Nakwa k'ank'ame jikina na runste idona, nayi hanyar futa, da niyyar bud'e k'ofar daya rufe,
Amm ina k'afa funa,sunk'i bani had'in kai, kar -karwa kawai suke kamar jelar biri, ina k'ara dagewa dan na taka, sai sanstin fistarin da nayi ya kwasheni ya nanani da k'asa, da ganan saijin  Abbas nayi akaina, shik kenan kuma labari yasha ban-ban,

Koda na farka,gari yy duhu, bb kowa agun saini kad'ai, da kyar na iya d'aga k'afata ina kuka, har na futo, ina dawo wa, d'akin Safna nasamu likita yanata k'ok'arin nemo numfashinta, sai wasu Nurses a gefe sunata magana k'asa-k'asa, anan nagane Abbas afka mata yy, kafin ya kaigaci ta suma, shine ya k'arasa akaina,
Kaltum tana shigowa taga ina ta kuka bb k'ak'k'autawa, ta tambayeni ko lfy? Nace d'an Okada ne yabigeni, tasa driver ya maidani gida,
bayan kwana 5 naga alamar yana taso yy mini magana, amma nak'i yarda dana ganshi zan koma kusada wacca muke aiki tare a lokacin, sai kawai washe gari ina kitchen nida d'ayar mai aikin yazo ya rasa yadda zaiyi yamin magana, sai ya futa, yana dawo wa, ya saiti fuskata ya cillomin wata takarda,
Da gudu na d'auke na shiga toilet, nad'uka ko hak'uri zai bani, amma inaaaa, mummunan warning yy min, akan nabar gidan kafin gobe, dan karna tona masa ariri,
Bb shiru bb wanda na gayawa, haka na bargidan,na tattara kayana, ba tare da nasan ina zandosa ba, dan bantab'a, tinanin na koma garimmu ba, sbd halin mahaifina,tabbas ya ganni da ciki zai iya kasheni,
Ina tafiya, ban ankaraba, naji mota tai awon gaba dani, sai ganina nayi a gadon hospital, amastayin wacca Hanna ta kad'e, kuma take kula dani har lokacin haihuwata yy,


Ahj Saddam ya mik'e a zuciye, yy gaban Abbas yace, amma dai albasa batayi halin ruwa ba, Daddy Ashe shi yasa, kashiga cikin wani hali!!! hak'k'inta yaso ya zautar dakai!!!?, duk na d'auka rashin lafiyar Safnace ta dameka, harna ta kura katafi US ko kasamu sukuni, daga nan kawuce TURKISH ka k'arasa karatunka,
Ashhh.... bai k'arasa fad'aba ya d'auke Abbas da wasu zafafan mari guda biyu, a tare, Daddy Ashe akwai abinda zaka iya b'oyemin stawon wnn lokacin, ai dole hak'k'inta ya dinga bibi yarka, gashinan ka gamuda ala k'ak'ai, kuma ina kai tabbatar mk, saika maidawa Raihana Twins, kuma koda bata da Aure bazan tab'a bari ka'auretaba, dan ka zalinceta......kuma wllh ko kotun k'oli zamu saina nemawa Raihana hak'k'inta, daga na kanka har nagurin wd'nn bak'ak'en azzaluman,
Banda Allah waye zairaba stakanin uwa da y'ay'a?
To wllh saina zamo mata a mastayin Uba da Miji.



Mama tace aa Ahj baza'ai hakaba
Ayi dai hak'uri,su nemi yafi yarta, sai Allah ya yafe mana gaba d'aya, nasan halin y'ata tanada tausayi, da saurin yafiya,

Ahj Tijjani yace tabd'i, lalle Ahj daka biyewa ta zuciyarka da tini ka tafka bbn kuskure, danne hak'k'in marainiya, ga juyawa hukuncin Allah baya, duk dan kana tak'amar kanada kud'i,


Ahj Saddam yace wllh kuwa Ahj Tijjani, ai ubngj baya tab'a tab'ar da duk bawanda ya rik'eshi, kuma yake kula da bin dokokin sa komai runsti, to Allah saiya baka DAFA'I DA JALABI




Hajja ce tayi k'arfin hali, gamida borin kunya, ta yunk'ura zata mik'e, kafin ka'fafunta su dai daita sai jikake Tiyymmmm, ta fad'i k'asa warwass.....
Iya kacin y'ay'anta ne kad'ai suka kai mata d'oki, suna ta kuka kamar me,
suna d'agota gaba d'aya Rabin jikinta, ya saki, baki ya shagid'e gefe d'aya, ido d'aya yy dagalo, hannu d'aya sai lilo yake,( paralys )nan kukansu ya k'aru harda kururuwa, bare dasu kaga Hajjan tana taso tayi magana amma ta kasa,

Su Ahj Saddam ds Mama ko'ajikinsu kowa ya kauda kai,

Ahj

Please Login or Register in order to submit comment