Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Abba nayi maka Alk'awari kuma harna mutu bazan'iya had'ata da wataba,wllh Abba Raihana jinta nake dai-dai da mata dubu,sai kuma ya dubi Raihana sai ya k'ara maida kallonsa ga Alh Saddam yace Abba ai Raihana tamafi dubun matan,yana fad'a yana k'ara maste hannun Raihana "Raihana jin wani irin abu take kamar ita kamar ba'itaba wai'ni na yafewa wnn bak'in Azzalumin!!?take ta zare hannunta ta kalli Abbas idanu wanta sunyi kalar Maroon stabar kuka tace Mlm kama daina luguden leb'e gara ka'adana lafuzanka ga wacce ta'amin cewa Auren ka,dan ni yafe maka kawai nayi amma bazan iya Auren kaba " Akaf d'insu babu wanda bai k'ameba "sai Alh Tijjani yace gaskiya kin taka rawar gani Raihana yafiyar ma da kikayi masa mungode Allah yayi maki Albarka" Alh Saddam har zaiyi magana yayi masa alamar ya barta tukun "Alh Tijjani ya mik'e ya cewa Alh Saddam kud'anzo muyi wata shawara anan wake" babu musu Alh Saddam da Abbas sukabi bayansa Abbas nata sharar kuka had suka fita"Raihana ko'ajikinta hasalima ta daina kukan ga wani dad'i da takeji Abbas yabar kusa da'ita,"Mama ta masto kusa da'ita cikeda lallami da ban-baki had'i da nasiha kala-kala. "Amma Raihana tayi fun-furus tak'i tan kawa" Dr Karima tace hmmm lamarin ya girma lalle ma Raihana Ana yabon kin'iya Sallah ashema ko Alwalar baki iyaba, gaskiya kin bani mamaki ke harma da kunya,tana fad'a ta mik'e tace ihhh Mama barina lek'a Toilet. Mama ranta ya k'ara b'aci mutuk'a ace y'arta ta nuna bata isa da'itaba,kenan ta mik'e a hasale tace nima ai ciki zan shiga dan hanga stiyar da zan mikiba , "Raihana ta yunkura zata kamo k'afarta had'e da cewa Staya kiji Uzurina da Hujjata Mama Allah nefa ya bani dama " Mama ta bige mata hannu tayi gaba ranta na suya"Raihata tamik'e da zummar tabi Mama, ai bata k'arasa mik'ewa ba tasaki wata gigi tacciyar k'ara Wanda ta jawo han kulansu duk suka nufo Palorn saka makon k'afarta da tayi mugun stami da k'agewa kasan cewar ta dad'e a zaune kuma a kansu ga nauyin kan Abbas daya kifa a kansu yana magiya, "Raihana ta k'ara kwalla wata k'arar tace Mama kizo kitai makeni k'afata zata cire wllh saura kad'an Mama Anti Karima kuzo kutai makamin" Mama harta sako kafarta zata shigo parlon tanajin dalilin kiran tayi staki ta koma tace ke kika sani can ki k'arata"Raihana tasan halin Mama idan ranta ya b'aci,sai ta koma k'ara kwalawa Dr Karima kira "Dr Karima tace kijirani ina Toilet, A ranta kuwa dariyar mugunta take mata snn ta fad'a a fili tace maganin mai taurin kai"Alh's suna shigowa Parlor suka hango Raihana tayi FASTER a staye sai raki take" da sauri Abbas yayi gunta"Har Alh Saddam zai bishi Alh Tijjani ya dakatar dashi yace muga Gem d'in daganan"Raihana tana jin alamar an shigo Parlorn amma bata da ikon iya waigawa dan jin k'afarta take kamar zata stinke ga wani irin yamusta (squeezing) mai tada stigar kai had'e da kwakwalwa, da k'afar take yi(kundai gane halin da mutum yake shiga a irin wnn yanayin)Muryar Abbas taji ta bayanta yana lfy!? "Raihana Allah Allah take ya k'araso, tana hango kyallin shaddarsa tayi maza tace yawwa Allah ngd maka dan Manzon Allah (saw)ka taima keni k'afata saura kad'an ta cire dan Allah tak'ara fad'a tana kuka shab'e- shab'e" Abbas duk yabi ya rud'e tausa yinta ya mamaye Ruhinsa,ya durk'uso saitin cikinta yace toh Raihana jikinsa har b'ari yake, yace toh-toh dafani muje ki zauna ya kuma rusuna mata yace sannu"Raihana ranta ya b'aci ta kaimasa duka tace nagaya maka tunba yau ba kadaina dur k'usamin. Ni taimakata kawai nace kayi, a garin kai masa dukan ta mik'a hannun kafin ya sauka a bayan Abbas taji kamar za'a zare mata rai, d'an mosta gab'ar hannun da tayi ,aikuwa ta sake sakar wata k'arar wadda itama bata iya k'arasa taba takuma ka'mewa k'am "Abbas hankalin sa yak'ara tashi yaji takuma bashi tausayi fad'i yake daure kifad'amin" da kyar Raihana ta'iya yimasa nuni daya mik'o mata wani abun ta dafa, "Abbas yana waigawa ya yayi ido hudu da wata k'atuwar speaker da kyar ya'iya janyota ya kawo ta saitin jikinta yace to dafa," Alh's suna can gefe suna kallon ikon Allah ,"Raihana tana dafawa ta kuma rafka wani ihun had'eda k'ara kiran Mama,dan a wnn karan kukan yak'i zuwa stabar azaba sai gumi kawai take"Mama duk tana jiyosu tace kyaji da d'an banzan rakinki, d'an gwalolo kawai" can tace Anti Karima dan girman Allah ki futo haka wllh ni kad'ai nasan me nakeji,kizo ki taimaka min,tak'arasa fad'a da k'un-k'uni habba indai ba haihuwa zakiyi ba ai yaci kifito haka"Abbas daya Lura sutafi buk'ata dasu tai maka mata kawai sai ya juya zai tafi"da sauri Raihana tace dan Allah ka k'ara tai makona ka d'akko min Ice Block (k'ank'ara)"Abbas bbu musu ya nufi kitchen ya bud'e frig yad'auko k'atuwar ice block ta Pure Water ya kawo mata yace gata Raihan"Raihana ta kalleshi idonta cikin nasa wanda ya ciko da hawaye stabar takaici ace bbu mai tai makonta sai Wanda ta stana, tace ka dubi girman Allah da kataima keni yadda Allah ya tai makeka ka goggo gamin a k'afar na,"Abbas yace toh Raihan amman nima ai zaki tai makamin ko?",Raihana ta d'aga kanta da sauri, snn tak'ara da cewa ehh-ehh"Abbas yaji dad'i harda fara'arsa ya durkusa har ya fara goga mata sai ya dakata ya d'ago da kansa ya kalleta yace kin tabbata zaki tai make ninko?"Raihana ta kuma cewa ehh mana, kaci gaba dan Allah"Abbas yace ai baki tanbayi ko tai makon mezaki yiminba!, "Raihana ta k'agu ya cigaba sai cewa tai koma meye Allah kaima zan yima kawai ka cigaba ," Abbas ya mik'e staye ya marai-raice murya yace har tai makon Aurena zaki iya!!!? "Raihana tasha kunu gaba d'aya annurin fuskarta ya d'auke ta kautar da kanta snn tace aa banda wnn , kadai sake wani" Abbas a fusace ya wurgarda k'ank'arar yad'au hanyar futa"Raihana tasan akwai yuwuwar tayi BIYU BABU dan ta lura Mama da Dr Karima ba suda niyyar zuwa , dan haka ta yanke shawarar yadda duk danta futa daga cikin wnn Jaza'in kawai komai ta fanjama fanjam ai kuwa ta kwalawa Abbas kira kai kai Dan,Allah ka dawo ka yiwa Allah kaji. Wai ko bakwa tausa yaminne?"Dr karma tace waike Raihana dawa kikene!!?wa kiketa kira haka!!? "Raihana bak'in ciki ya k'ara rufeta ta murd'e fuska ta kuma had'e rai tace wnn mutumin mana ta k'arasa fad'a da jan Staki" Dr Karima da fad'a tace wai waye ne!!?bashida suna kuma maima zai mini!!?sai magiyar stiya kawai itama taja nata Stakin"Raihana tace wnn Babn yaran nan mana"Dr Karima tace ke kika saki garama kikirashi Dan shikad'aine a kusa da zai'iya taima konki,"Raihana ganin yadda ran Abbas yab'aci da kuma jin bbu alamar mostinsa a Parlon yasa bbu shiri balle niyya tace Bbn Twins taji shiru ta kuma d'aga murya Bbn Twins"Abbas suna lab'e shidasu Alh tun'kiran Raihana na farko yayi yunk'urin komawa dan ya kasa yin zuciya yabarta a cikin wnn halin, su Alh's suka hanashi ta hanyar rad'a masa a kunne da yad'anja ajinsa shima "Raihana ta fashe da wani kukan mai d'aci na rashin mai taima konta ga lokaci yana k'ure mata , gashi an kusa tashin Twins, gashi bbu halin d'auko wayarta a cikin jaka, sai ta yanke shawarar tad'auki ice block d'in tasa da kanta , a take tayi yun k'urin duk'awa" Abbas harda yamuste fuska had'e da rufe ido jiyake kamar a jikinsa, aikuwa sautin k'arar data kuma saki mai had'eda da sunansa ce tasa firgigit ya bud'e idonsa ganinta a sunkuye kamar meyin ruku'i ta wani goce kamar wata k'aguwa "Abbas ba jira ya nufeta da sassarfa yana zuwa ya d'auki Ice Block d'in da zummar ko bata yadda zata Aure shiba zaimata danshi ya gaji da ganinta a damuwa" Raihana tana d'ago da kanta a hankali ta ganshi d'auke da Ice Block d'in yana niyyar cigaba da goga mata, "Raihana ta kalleshi shima kallaon nata yake, tace wllh zan taimaka makan. sai hawaye hawaye wani nabin wani"Abbas ya rusuna kamar yadda tayi ya goge mata da hanna yensa, snn yace da Auren nawa Raihan!!!? A wata irin siga ya fad'a mai cike da jin tausayin ta" Raihana tad'an kautar a kanta kad'an saboda yanda numfashinsu yake had'uwa ga wani irin mala-lacin kallo da yake mata, duk suka haifar mata da wani irin mugun bugun Zuciya a slow tace ehh"Abbas stabar farinciki bai san lokacin daya sunku ce taba ,Ya fara juyi da'ita a stakiyar Parlon, sai gasu duk kansu sun fito kowa fuskarsa d'auke da annuri da dariya fad'i suke Alhmdllh"Abbas ko'ajikinsa bbu kunya haka ya kaita kan doguwar kujera(Three Seater)ya zaunar da'ita ya juya ya d'auko k'ank'arar ya cigaba da nas tai makon"itadai Raihana ta zama tamkar mutum mutumi(Gunki) tamanrasa meyake mata dad'i musam man yanzu da taji k'afar ta fara saki, jitake dama daurewa tayi. tayi da kanta da bata jawowa kanta fad'ar yin wnn taimakon ba,taja staki a ranta yafi guda Ashirin20, Anan take Mama d's Alh suka sake sabon shiri fiye da Wanda sukayi a baya"Raihana tana mosta y'an yasun k'afarta taji sun saki a take tayi hamdala a ranta snn ta mik'e ko snnu Abbas bai samuba ta fuce daga Parlon Fuwww tiririn takaici yanata tura rata "gaba d'ayansu suka tinstire mata da dariya********** Amma nasan banda Pan's d'in Raihana a cikin Dariyar nan. *********ku biyoni zuwa peg d'in k'arshe wato 29-30 kuji yanda Abbas zai bujuro da nasa salon dan k'arasa cimma burinsa na shan romon DIMUKRAD'IYYA(Democracy) Wanda dani daku zamuga juna murak'ar-k'ashe muyi KULU WASH RABU had'eda HANIEEE'AN, wajan taron Bikin Saukar Twins had'e da Bikin Abbas & Raihana ,wanda nake gayyatar duk kannin Pan's d'in BIYU BABU,A ranar Alhamis 23-Jan-2020 zamu had'u a Group d'in BIYU BABU(Samu da Rashi),(Uku ba ko d'aya) *****Yanda taron Buku-kuwan zasu kasance a cikin wnn Group shine, a ranar Alhamis kafin nayi muku Posting da misalin7:pm zuwa 11:pm,kowacce dan Allah inason tayi min SHIR GEGEN Comment nayin ban kwana da wnn Book, Comment mai k'unshe da irin abu buwan da kika K'aru dasu ko abu buwan da suka K'ayatar dake ko suka baki Haushi ko suka baki dariya duk a cikin wnn littafi naku BIYU BABU, idan kuma naga harzuwa :9:pm Baku cikan gurin taro da Comments ba to Tabbas zan zab'e wad'anda sukayi sai na TUN-TUN kud'a musu ta Private


AMSAR MMN 3 G💞
[1/31, 10:57 AM] SARATU: Nan ___*🍂BIYU BABU...!🍂*_
_SAMU DA RASHI..._
🍂🍂🍂
🍂🍂
🍂

_*AɭKAɭAMƖŊ✍:SARATU MUNZALI*_

_*(AMSAR💕)*_
_watpadd @ Ssaratu75..._

*dedicated to:AUNTY ZALY YOLA ( MMN AHMED)*


*THE 🔚 THE 🔚THE🔚*


*Jam'a kumasto ga Babbar dama*
*Aneesa unique collection*
*Home of good and* *qualitative products, our products include;* *shoes,bags,veil,laces,kid*wears nd many more*
*We welcome both* *wholesalers and retails.*
*For those that are scared to place order, please try and change this local behavior and move forward,there is no success with out trial, because you are really missing big* *opportunities. So feel free and place your order, I promise you are safe*

https://chat.whatsapp.com/KKvkjvzX5ag0rbf0XmtNmk

*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦*
_________________________________



*BISMILLH RAHMANI RAHIM*

*P______29-30*

____________📖Alh Saddam suma suka mik'e dan nufa Masallaci Sallar Azahar ,Abbas ma kunnensa najiyo masa kiran Sallar ya mik'e " Dr Karima sai zolayarsa take"koda Alh's suka idar da Sallah " Alh Tijjani ya fuskanci saitin Alh Saddam yace gaskiya Alh ya kamata kayi gaggawar yiwa Abbas da Raihana Booking dan suje can wata k'asar suci Amarcinsu, Abbas yana matuk'ar son Raihana dan haka bazai tab'ajin Nauyi ko Kunyar bayyanashi a gaban kowa ba,dan kar'azo sutare ya Rafka abin kunya a gaban y'ay'ansa_,"Alh Saddam yaji dad'in shawarar ya kuma amince duba da ganin yanayin Abbas d'in yasan tabbas abinda yafi haka ma zai'iya,                                "Raihana tana isowa makarantar ta gansu a zaune tare da wani Mlm da'alama bayanin wani abu yake musu ko'anyi wani karatunne yake musu bayaninsa da Turanci (English) dan sugane," Twins suna hango Motarta sukayi Sallama da Mlm ,dan daman and'an jima da tashi, sbd yad'an d'ebe musu kewa yasa yake k'ara yimusu bayani ,             "suna shish-shiga motar bayan sun gaisheta snn taja Motar suka tafi, suna tad'an hirarsu sama-sama Raihana dai gaba d'aya sun fuskanta kamar a cikin damuwa take ,sai Ummul-khair tace Mum Menene Bak'o? " Raihana cikin zafin rai tace bance bana son wnn sunan ba!?duk wani launi na koyi da Yahudu ba sonsa make ba "Ummul-khair tace Ohh pls sorry wllh na manta kinsan mun saba,to Yaa Ammiy fad'a min meaning d'in? " Raihana ta shafo kanta tace ko kefa y'ar Albarka ,Komai a rayuwa indai mutum yacika d'an AHLUS-SUNNAH zakiga yana k'ok'ari wajen koyi da d'abi'un Fiyayyen Halitta (s. a .w) koyaya a duk cikin al'amuransa na yau da kullum kinga wnn d'abi'ace ta Annabi (saw)da Sahabbansa harma da sauran Larabawa ,zakigi duk sunan wanda zasu ambata sai sun girma mashi, sun Karra mashi , a farkon kafin a fad'i suna kai staye_ _, kamar misalin yadda Sahabbai suke kiran Annabi(s. a .w) da YAA-Rasulullah ko YAA- Nabiyyullah, shima idan zai kirasu haka yake cewa YAA-Sayyidiy-Ababakrin ko YAA-Omar, to dan haka uwa ma ta can-canci wnn girma mawar kinga YAA-Ammiy(ma'ana da mastayinki koda girmanki mahaifi yata) ko Allah zaki rok'a ai zakiji ana cewa YAA-ALLAH YAA-UBANGIJI, kuma kaf sunayensa na Asma'ullahil Husna duo da YAA suka fara kuma da YAA suka k'are "Ummul-khair tace kai wllh Yaa-Ammiy kina burgeni komai said kinyi sharhi a kai inason na zama irinki,to kuma meye Meaning d'in Mum da Mama da momy da Umma da Baba!!?" Raihana tace ban saniba gaskiya illah dai nace miki yana nufin  Uwa ko Mahaifiya kaistaye ,ai balaifi bane Ummul-khair sai dai an sakaya sunan Uwa ne ,da'afad'e shi Gastal-tsal,za kiga mafi akasarin yara suna bud'ar baki da kalmar Baba ko Abba da Umma ko Mama suke farawa,kuma wllh ba tare da kin koya masaba_,dan da yawan yara suna tasowa a gidansu su kad'ai wasu babu yayye , wasu kuma babu mu'amular yaran mak'ota_said kirasa aina ya koya,to hikimar Allah kenan,amma stabar kwaikwayo irinna Malam Bahaushe sai ya d'auko d'abi'ar Turawa ita tafi burgeshi komeye abin koyi da Arna mak'iya Allah da Manzonsa da duk Musulmi Oho,Dan babu abinda Arna suka stana a duniya sama damu Musulmai fad'ace ta Annabi(s. a . w)yace basa sanmu ba kuma zasu tab'a sanmu ba,amma duk da haka yace,muyi musu kyakyawar mu'amula ko dan suyi sha'awar shiga Musulunci amma baice mu kwai-kwaye suba kwata-kwata .Dan haka ko Mahai finku daga yau sunansa YAA- ABIY "Abul-khair yace wllh wnn sunan ma yafi dad'i dan ni yanzu komai na Arabic yafi burgeni dama ace dashi na fara,kuma a cikinsa na ginu" Raihana tace Allah sarki burin da naci kenan a kanku,ku samu tushen Addini a farkon rayuwarku , Allah baiba.amma yanzum ma Alhamdllh "Ummul-khair tace kuma Allah Yaa Ammiy Larabcin yafi dad'i, kinga idan Mlm yana yimana wllh kamar na cire bakainsa" Raihana tace wama zai had'a ai bashida had'i da duk wani yaren duniya.  saita k'arasa maganar da Larabci nakusan second 2" Twins kuwa suka rud'e da cewa Allahu Akbar"Yaa Ammiy daman kema kin'iya!!!?"Raihana tace kai nida nayi karatun Masters a MADINA "Twins abun ya sasu farinciki Abul-khair hadda cewa dama za'aiya musayar harshe da kin ara mana" Raihana tace ai indai da rai to insha Allah kuna da rabon iyawa, kawai zan fara koya muku tun daga tushe snn zan dinga d'an fad'ar wani abu haka jefi-jefi kuna d'auka a hankali"a tare sukace Allah yasa muna da rabon iyawa!"Raihana tace insha Allah tunda kuka samu rabon iya Alk'ur'ani ai insha Allahu duk rabon iya wani abu zaizo muku da sauk'i, " ke kuma Ummul-khair abunda kika tam bayeni d'azu baki fad'i kalmar dai-daiba ban gane ba"Abul-khair yace waifa Baik'o take nufia a kansa Mlm yy bayani is like something da'akeyi b4r Married "Raihana tayi dariya tace ohh lalle Hausa ta fara shigarku daga fara zuwa Tahfeez d'innan, ai gara, kuna nufin BAIKO!?" da sauri suka had'a baki ehh "Ummul khair tace Yaa Ammiy wai Mlm yace idan an yiwa mace Baikon wai mijin haramun neya tab'ata ko?har sai an k'arasa d'aura Aure" Raihana tace kwarai kuwa ai koda Common rik'e hannu baya hallata dan har'alokacin bata zama mallakin saba,dan baiko ba Aure bane,namiji ya ka wowa mace kudin Aure bashi yake nuna  zai'iya tab'a taba har sai ya ba yarda Sadaki waliyyansu sunhad'u anyi yarje-jeniya an d'aura snn ta halatta a gareshi, amma da dama samari basa kai kud'in Auren ma ,zakuga yana yau darar y'ar mutane,"Ummul khair tace amma Yaa Ammi ai wasu susuke yarda a tab'su ,Friends d'ina da yawa haka suke ,har kwana wata ran suke tare,ko kuma yawon gurare daban-daban,da samarinsu, sunga ni banason naji an tab'ani, wai sai suce niba Wayis bace,"Raihana tace to a canma kenan ,amma ainan garin Muluncine,amma sai gaji har wani igili akewa kamanmum mata, idan suka nuna rashin amin cewarsu, da basa bari namiji ya tab'asu , har sai anyi Aure, sai ace mata wai Bagidajiya. ,bayan ita kare mutun cinta take ,dan a kwai maza da dama da suka gane hakan ya zama ruwan dare,idan suna son sugane wace macence ta gari kuma kamammiya!!? Sai suje Mata da suffar samarin tab'e-tab'e, idan suka lura ahalinsu ce shikkenan tayiwa kanta wllh ta koreshi ko'ak'afa
bazai yarda ya d'aurata ba. ,dan gani zaiyi koya Aureta da zarar ta keb'e da wani hakan ne zaifaru kamar yadda babu musu ta bashi had'inkai,da ganan sai zargi, sai ya daina yadda da'ita, sai sab'ani, ita tana zarginsa kar yaga wata yy mata irin abunda ya mata. Idan kuma akai sa'a yaci karo da wadda yy nufin tab'ata tak'i shikkena zaiyi hamdala ya dace da mace tagari wato(MAR'ATUS-SOLIHA)wacce ko zai mutu saiya kafewa Aurenta dan yasan irinsu kad'anne. Snn da mutuk'ar wahalar samu,sai kaga anyi Auren mutunci yana mutuk'ar girmamata ya yarda da'ita ya amince mata ,kuma tak'ara samun yaddar Mahaliccinta Allah,dan sai mijinki ya yardar dake snn Allah zai yarda dake,haka kaima Abul-khair sai iyayenka sun yarsa dakai snn Allah zai yarda dakai,A tare duk kansu sukace YAA ALLAH ka datar damu da wd'nn yardunan(Ameen s. Ameen)"Raihana tana yin Perkin ta hango matar gidan Alh Saddam da'alama daga gidan wani yazo,suka shiga gidan a tare. Suna yin Sallama sukai ido hud'u da Mama da Dr Karima mamaki ya kama Raihana tome kuma suka zoyi da suka biyota,ta  had'e rai tayi kicin-kicin snn da kyar ta samu guri ta zauna,bayan sun gaggaisa da Twins. Mama ta kalleta tace wnn had'e ran da KK nameye?bayan aikin gama ya gama. tana fad'a tana dariya had'e da dafa kafad'arta"Dr Karima tace hmmm kyaji dashi. ,ta juya ta kalli Twins tace Ku albirinku!!!??cikin zumud'i sukace goro Anti "Dr Karima tace Mummynku ta yadda zata Auri Daddynku, wani irin tambula da Abul-ya dingayi a Parlorn Ummul-khair kuwa da gudu ta tafi ta rungume Dr Karima da Mama tayi musu gdy dan tasan da gudun muwarsu hakan ya faru,snn ta juya gun Raihana ta k'ank'ameta fad'i take ina farin ciki Yaa Ammiy mara musal tuwa mun gode sosai ina k'ara k'aunarki da alfhari dake a mastayin Uwata" Raihana tace ngd nima ina matuk'ar Alfahari daku a mastayin y'ay'ana, yanzu kije kuyi wanka da sallah sai muci abinci"bayan sun kammala cin abincinsu a cikin Tray d'aya kamar yadda suka saba,"Dr Karima ta mik'e domin fara isar da'abinda ya kawota. ,danta lura Raihana bacci ya fara fuzgarta nanta taima kamata zuwa d'aki ta kwanta, tana futowa suka saka dariya itada Mama,tace ikodai ko y'an aikin basu san kin sakaba"Dr Karima tace aa bbu wacce tagani Twins nashigo wa daga wankin hannu tare da kai Tray da cooler kichin. , Mama ta jasu zuwa can d'akin Abul-khair dan karsu gane meke faruwa"suna Shiga Kasan cewar Mama ba'iya yarensu tayiba, suma hausar sai sama-sama dan haka suka karb'i aron wayar Mama suka kira Abbas Murna hira ba'a magana. Itadai Mama tasaki baki tana kallon ikon Allah. "Raihana tana ganin haka itamaka ta koma d'akin Raihana nanta sameta bacci yy nisa kashir b'an," Dr Karima taji dad'in hakan dan zatafi samun damar yimata cikin nustuwa da kwanciyar hankali ,Dr Karima tayi sa'ar gamawa lfy Indata d'inke Raihana cike da waje, ba tareda tayi ihu ko mosti ba,"tana futowa bayan ta Shiga toilet ta wanke Hanna yenta snn ta nufi d'akin Abul-khair Mama na ganinta ta taso suka kuma yiwa juna dariya a tare,"Mama tace iko dai bata farkaba!?"Dr Karima tace ina Aida tuni ta cika gidannan da ihu ,ai maganin dana saka mata a mineral d'in yanada k'arfi sosai ,dan nasan hali ,kinsan ko lokacin Dana karb'i haihuwarta ai gaddama taso tayi,ta dinga kwaro roton stiya,shiyasa koda naga ta k'aru kyaleta nayi dan wllh idan kikaji Tijarar ihun data dingayi saiki ranste kwaye mata fatar jikinta nake ,danayi lallashin nagaji ta kuma k'iyarda saina kyaleta ,koda zata Auri Nazifi naso yimata Inna ta hana tace zata yimata had'in gargajiya sai tadawo kamar Budurwa, kuma ikon Allah har yanzu jikinta ba'a wangale yake ba,"Mama tace Allah sarki Allah yy musu Rahma,kuma ai kinsan ta nada Gaustin fata g kuma tintana yarinya na sabar matayin starki da ruwan d'umi ,shiyasa jikinta bai bud'e ba,"Dr Karima tace kuma har yanzu da muka rabunnan bata dainaba, tunda nasanta a haka naganta tariga ta Saba, shiyasa ba tada Effection daman starki da ruwan sanyi ke kawoshi da zama a k'asa da dai sauransu wash Allah bayana"Mama tace muje-muje daman da kyar mijinki ya bani aronki, gara na mayar fake lami lfy , tana ta Dariya. , nan ta bawa Twins magun guna(Drugs) tace Abul ya duba ,lalle sukula ta dinga sha"Mama tace wai aiko'idan ta farka yy zasuyi da'ita!!!? "Dr Karima tace sukira Bbnsu yazo yy jinya daman ai shiya kamata yy" suna hira har suka iso harabar gidan Driver yana ganinsu ya taso suka tafi". Sai bayan Sallar Isha'i snn Raihana ta farka inda ta stinci kanta a d'ad'-d'aure tayun k'ura zata sakko da k'afafunta k'asa nan ta saki wani wawan ihu had'eda Jan innalillahi dan da farko ta d'auka shan'inna ne ya kamata saboda kar karwar da k'afafun keyi su kad'ai,da gudu Twins da masu aiki suka shigo. Sunata lfy² "Raihana ta gane Plan d'inda suka k'ulla mata Ashe daman abinda ya kawosu kenan!?tana kuka tana takaicin ace akan wanda ta stana za'ayi mata a zaba. ,tayi kwafa snn a ranta tace zanga yanda za'a kwashe zab'en. dan bai'isa ba ,dan yanzu aiba da bane,Abul khair ya gane komai dan ya duba Drug's d'in duka,ganin Raihana tanata kuka tak'i magana yasa gayawa masu aikin dasu kunna heater snn su sirka mata ruwa mai d'n d'umi,"Raihana tanaji take taji wani irin takaici ace anyi mata abu itada jikinta amma ba'a shawarce taba. Gashi yaronta harya gane," da k'arfin hali Raihana tace aa subarshi zan'iya da kaina,Ummulkhair ta stuguna tace cikin kukan itama Yaa Ammiy dafani na rakaki,to waima me sukazo sukai miki!?"Raihana ta kwakulo murmushin dole tace ke babu komaifa, k'arine ya futomin a cinyata shine nace tazo ta ciremin, sukaita faman yimata sannu ,a haka har ta'isa bakin Toilet ,snn duk suka fita"Raihana a haka a dole take daurewa Dan kar Twins sugane. Dukda tasan ta gaya musu k'arya, amma batajin Abul khair ya yarda,nan dai ita kad'ai taja staki , ****************************** A kwana a tashi yau muka wayi gari AL'HAMIS harabar Makarantar KHULAFA'UR-RA SHIDUN WAT-TAH FEEZUL K'UR'AN ISLAMIYYA dake k'aramar hukumar Tarauni, Zoo Road, Masallacin Murtala Rahmat, kan layin Ahl Munzali Street,Unguwar ta d'inke da jama'a sbd manyan bak'in da suka halarci taron nan aka bud'e taro da addu'a. Gefe guda kuma ga d'aliban sauka nan sunci manyan KHIMAR (HIJAB)d'insu Milk Color inda Mazan suka saka Blue Color bayan kowa ya hallara aka Fara kiran d'alibai d'aya bayan d'aya suna rero karatun Al-k'ur'ani da k'ira'a daban-daban, bayan sun idar MLM yakira Monitor ajin. daya fito yy gdy ga Mlmansu,bayan ya gama aka kira Abulkhair Wanda ya fara da gdy ga Allah daya Nuna masa wnn rana ya d'anyi bayanin rayuwarsu

Please Login or Register in order to submit comment