Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saki ranta, badan komaiba sai dan farin cikin Mahaifi yarta, da nunawa Dr Karima murnar samun miji,

Haka akai biki Sama-Sama a b'angaren su Mama

Amma a b'an garansu Ahj Saddam da Amininsa Ahj Tijjani abin ba'a magana, fad'ar yanda Naira tayi kurari ai ba k'ara min b'atan lokaci zaiba, sunyi bajinta ba kyar k'araba,

Duk wnn shagalin da'ake sha banda Abbashe aciki😂

Yana d'aka yana shak'ar kunfar stami, da tiririn takaici, dan bb yadda baiyi da Ahj Saddam akan ya gaba tar dashi agun iyayen Raihana ba dasuka zo d'aurin auren Mama, amma fafur Aljh Saddam yy burus baibi ta kansa ba, a ransa yace Daddy ai saika gasu sosai tukun, kuma banda abinka ai haramunne Neman mace tana cikin Takaba, sai dai tura y'an sak'onnin gaisuwa da d'an alkhairai, kai kuwa duk baka da damar yinsu.

Bayan angama hidimar biki, ranar lahadi za'akai Amare,
Ahj Tijjani yace baijira an kai masa amaryar saba, yazo ya d'auketa da niyyar zasu d'an zaga, kawai sai jinsu akai sun Lula k'asar waje dan cin amarci, ( Honeymoon)
Haka tarin y'an uwanta da mak'ota suka d'unguma zuwa ganin gida bb Amarya , kowa yana sakin baki had'eda rik'e hab'a dan ganin Al'jannar duniyar da Allah y kawo Dr Karima, fad'i ake Allah y bata jinkiri mai albarka,


Misaslin 5pm aka kawo Mama gidan Alh Saddam wanda dak'yar suka rabu da Raihana suna kuka dakyar aka b'anb'are Raihana daga jikin ta, tayi mata alqawarin da zarar ta gama TAKABA to zatazo da kanta ta d'auketa ta dawo gunta da zama,
Haka ta barta idata Twins da masu aiki 2,
Banda Rarrashi bb abinda Twins sukewa Raihana, saida sukaga tad'an saki jikin ta snn suka fara bata labarin duk abinda ya faru a KOTU sunata raharsu harda dariya da sukazo kan kukan da Hjy Kaltum take b'are baki, abin sha'awa rayuwar da tajanza musu,


Duk Ashe Abbas ya lab'e yana jinsu ta window d'in falon, Dan yasan idan har ya shigo toya ruguzawa Raihana farinciki, Dan haka yana gama saurara yy gaba, shidai yaji muryarta yad'an samu sukuni....



Yana shiga mota ya lasta wayarsa ya kira no Twins,
Ummul khair tana ganin kiransa ta d'aga da sauri had'eda d'agowa dg cinyar Raihana, tace hello Daddy kana lfy?

Abbas yace lfy y Mum d'inku?
Ummul khair tace No Daddy kace dai Real Mum.....

Abbas yy dariyar yak'e yace OK to naji, ya take? Mai kkga tafiso? Yanzu na kawo mata?
Ummul khair harda b'uya bayan k'ofa race Daddy ai bata cin komai sai Tea, amma barina tambayeta....

Da sauri Abbas yy saurin daka tar da'ita yace aa, zata gane kuma kinsan idan tasan nina kawo bazata ciba, Ummul khair race hkn Dâddy amma ka gwada siyo mata shawarma kasan tayi zaman SUDÃNdole zata saba dashi,
Abbas da murna yace yawwa My Dear Thank u, baijira ta kaste wayarba ya ja motar zuwa Restore

Koda Ummul khair ta dawo ta zauna basarwa tayi batama fad'i yadda sukayi dashiba,
Sai Abul Khair ne yace me Daddy yace mk?

Ummul khair tayi kamar bata jishiba, ai kuwa ya daddage ya d'uma mata dundu, yace ko kifad'amin kokuma na k'ara mk,

Ummul khair idonta duk ya cicciko da hawaye, ta mik'e da gudu tayi bayan Raihana tace Allah bazan fad'aba, ai kaima da kai ya kira da bazaka fad'anba....


Raihana tana jinsu ta kaici duk ya gallabi ranta ace wai y'a y'an tane Duke wnn wasan jakan, kamarsu ba yaraba, inba dan bb tarbiyya ba,

Tana cikin tinani taji Abul khair zai kuma kai mata wani dukan,

Da sauri ta mik'a hannu wanta ta rik'o na Abul khair snn ta kamo na Ummul khair itama ta zaunar ds,
Tace meyasa kk irin wnn was an ? Bakusan bb kyauba? Ai kunyi girman da bai kamata kudinga kai hannun Ku ga jikin junan kuba,

Ummul khair tace Real Mum mufa Twins ne,

Raihana ta d'aga kai tace sosai kuwa, ai shed'an bb wanda yake iya shallake kaidinsa, sai k'alilan masu addu'a, Dan da kansa yace duk inda mace da namiji suka keb'e to nine a stakiyarsu, ko suwaye kuwa, dan haka karna kuma gani kunji?

A tare suka gyad'a kai alamar toh....

Raihana tace Abul khair maza jekayi al'wala ka nufi mosque,

Yana mik'ewa y fad'a Toilet Dan run kafin K'annen Dr Karima sutafi ta sakasu suka gyarawa Abul khair d'akin su, ita kuma ta koma d'akin Mama itada Ummul khair, Dan bata yadda ta raba d'aki da'ita ba, tanason fahimtar wasu d'abi'unta kafin ta fara saitata, su kuma masu aikin suna d'akin Dr Karima, sai aka kulle d'akin Inna,



Abul khair shiru bai futoba, har Raihana da Ummul khair suka d'auro alwala, har Raihana tana shirin kiransa, sai taji yana kwalla wa Ummul khair kira ....

Ummul khair pls kizo kid'an cud'an bayana, kinji...

Raihana take taji gabanta yy mugun fad'uwa, jikinta har rawa
yake,

Ummul khair ta mak'e kafad'a tace ba d'azun nan ka dakeni ba? Allah bazan zoba....

ABUL khair ya kuma yimata magiya yace kinga na yanke a hannuna d'azu da Cut Neal pls my Sister, kar a tayar da Sallah...

Ummul khair ta zinb'uri baki tayi hanyar zuwa cud'a masa baya,


Sai jitayi anruk'e hannun ta, Raihana tace barshi bari ninaje kyaleshi,

Raihana tana zuwa ta karb'i sosan ta cud'ashi sosai, fad'i yake yawwa Sis kinga ba haka kikemin da ba, duk baisan ba Ummul khair bace, Raihana gabanta ya k'ara faduwa Rassss.... zuciyarta fal take da fargaba Jan innalillahi kawai take, aranta tana fatan Allah yasa kada tunaninta ya zama gaskiya, sai tayi dabara danta tabbatar da wani abu, sai ta k'ara gurza sosan tana tafiya dashi har zuwa dokin wuyansa snn ta fara juyashi a hankali, tana k'ok'arin zurashi a k'irjinsa,

Ai afusace ya kufce jikin sa, yace wai meye kk kuma haka ehh? dalla bani ki futa, ya fara lalubar inda yaji sosan ya warce daga hannunta, Dan baya son ya wai-wayo taga jikinsa, jeki -jeki banaso, Raihana tasa hannun ta takuma shafo masa wuya,

ABUL khair yace wllh saina gaya gayawa Mum, ban san ina kk koyi wnn abunba, Kuma wllh idan na futo I will teach u my lesson ya wasto mata ruwa had'ida turo k'ofar


Raihana ta futo da gudu tana dariya farinciki ya mmye ranta dan samun sab'anin abinda take tunani.....
Suna idar da Sallah Raihana ta kalli Ummul khair cikin dariya tace wai meyasa baya so aganshi? Sai ya juya bayansa?

Ummul khair ta zaro ido tace kai Mum ai.........








Yá Allah ka rayamu tareda y'y'anmu,





AMSAR💕
MMN 3G💕
[1/31, 9:24 AM] SARATU: ___*🍂BIYU BABU...!🍂*_
_SAMU DA RASHI..._
🍂🍂🍂
🍂🍂
🍂

_*AɭKAɭAMƖŊ✍:SARATU MUNZALI*_

_*(AMSAR💕)*_
_watpadd @ Ssaratu75..._

*dedicated to:AUNTY ZALY YOLA ( MMN AHMED)

Na sadaukar da wnn peg ga duk kan nin Pan's din BIYU BABU💃💃

*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/104535871033350/?substory_index=0&app=fbl

*BISMILLH RAHMANI RAHIM*

*P______24*


____________📖Ai tab towazai bari aga jikinsa? Wata rana ma kafin hannun sa yakai bayansa sosai idan yace Nazi na cud'a masa, ai baya bari naganshi,

Raihana dad'i kawai takeji aranta, da Allah ys basu taba aikata masha'aba, dan bb ranar da batayi musu addu'a,
Sai tace to kefa kina kiransa ya cud'a miki bayan, ?

Ummul khair tayi wata irin dariya irin an maida ita yarin yarnan, tace Mum ai bai isa ba Wllh ya ganni, ko wnn feke Mum d'in bata ganina, balle, ta kuma tab'e baki, da cigaba ai da kaina nake cud'awa ko bai futaba haka nake barinsa,

Raihana harda tin stirawa dan dariya, yadda take maganar yafi bata dariya, wai nan ita budurwa,

Tana ganin Abul khair tayi kanta a zuciye ta mik'e aguje,

Fad'i yake ai saikin gane kurenki yau dan kin rainani, kinga ina begging d'inki ko?

Raihana ta cafke hannun sa, tace habba yy Abul nice fa....

Abul khair ya kalli Ummul khair alamar da gaske?

Ummul khair ta d'aga masa gira alamar ehh,

Kafin suk'ara had'a ido da Raihana ya futa da sauri a kunyace, kawai saiya stinci kansa yanajin kunyar Mmntasu,

Suka kalli juna suka saka dariya , Raihana ta dubi Ummul khair tace my Dtr d'aga yau karna kumaji kincewa Safna fake Mum, ai tayi d'awai niya daku, itace komai nakut, ta shayar daku, duk atinaninta na ita ta haifeku, to tayaya zata cutar daku? Bayan komai zatayine dan ku gyara rayuwarku ta inganta, ai bb abinda zaku bita dashi sai addu'a, kinji ko rik'on d'a d'aya aka baka ajiya awnn zamanin na stawon kwana d'ayama yy kacika? Ballan tana stawon shekarunki ai tayi namijin k'ok'ari, dan haka kima tuba ga Allah abinda kk fad'a mata a Court da kuna bani labari Sam banji, dad'iba, zan miki maganar sai Daddynku ya kira,
To wai a'inama kksan wnn Kalmar? Ta Sada k'atujjariya?

Ummul khair tayi shiru da alama jikinta yy sanyi tayi shuru tana wasa da y'an yasun k'afar Raihana, sai ta d'ago tace a department d'in y'an Islamic low,

Raihana tace au keba anan kkba?

Ummul khair ta girgiza kai alamar aa,

Raihana da mmki tace wai staya tukunnma kunyi sauka kafin kufara aikin nan?

Ummul khair da mamaki ta d'ago tace Sauka kuma Mum!!!? Wace irin sauka!!!?tana wani dame baki da jujjuya kai...

Raihana tace saukar Alk'ur'ani mana, akwai wata sauka da'ake bayan wnn, ai saita littattafai ko? Ammadai ita akafi sani ake kumayi,

Ummul khair tace wllh nidai Mum bansan mekike nufiba, nasan dai Alk'urani, ki bari Abul khair yadawo ki tambayeshi....

Raihana tace Hmmm maizai sani da baki sanshiba, ai sai dai k'alilan, to yanzu izunku nawa? Aima kuka staya? A karatun harda hadith ....!!!?

Kiran wayarta ne ya kaste musu hirar tana ganin no Daddynsu, ta mik'e da sauri, zata futa,

Raihana tace keh Ummul khair ina zaki?

Ta d'an juyo tace Mum yanzu zandawo give me only 10mnts...
Bata jira amsar taba ta fuce....

Raihana ta had'a kai da gyuiwa, tana ta sak'a da war-wara, tace kowaye ? Allah ys dai yarin yarnan ba samari take kulawa ba, dan ga duk kan alumu boko yasha kansu, Yaa Allah kastare munsu dazama y'an boko ak'ida, bokon da bb ilimin addini, bare wani Abu ya tashi asaran zasuyi hukunci da fad'ar Allah musanman a irin abinda suka karanta, har garama Abul khair, kai ai duk bb gwara, to aida ahannuna suka taso bazan tab'a bari ta karanci wnn fanninba, saboda irin tarin illar dk tattare dashi, dan Annbi s.a.w yace acikin Alk'alai uku biyune y'an wuta d'aya d'an Aljannah, saboda had'arin dk cikinsa da stanstar dannewa bayi hak'kok'insu, Allah kuwa baya san me zalumci,

Firgi git Raihana ta d'ago, Ummul khair tayi dariya tace au Mum harna baki storo?

Raihana tayi murmushi tace aa, ina addu'a da azkar d'ina ko yaushe meye zai bani storo, kawai dai nayi mmkine naga kindawo da wuri,

Ummul khair tayi shiru tana tason tayi da bara, amma ta kasa,

Raihana ta kalli hannunta tace me kuma yabaki Friend d'in naki,? Ko bamu aciki? Tana d'an murmushi

Da sauri Ummul khair tace dan taji dad'in yadda bata gane Daddynsu bane, habba Mum Allah y kyata na samu abu na hanaki, akuwa abin dad'ine sai kunnenki yy rawa

Raihana tayi k'arfin halin k'ak'alo wani murmushin na k'arfin hali, dan duk zuciyarta bb dad'i zarginta ya tabbata, tace hmmm lalle kam, anaso ayi karin magana ankasa, da kun koyi Hausa da kunhuta wnn kame-kamen , to yanzu roka'arsa kkyi ko kuma shiyaga dama ya kawo mk?

Ummul khair ta fara kame-kame , wanda yin hakan yak'ara tabbatar wa Raihana gaskiyar zarginta, tace aa Mum shifa ya tambayeni me nakeso sai nace masa shawarma,

Raihana tace ahaf kusan d'aya,

Tana ganin ranta ya b'aci ta fad'o kan cinyarta tace Mum kiyi hak'uri Allah bazan sakeba, pls Mum...Raihana har yanzu ranta bai nustuba, ta  d'ago ta tace alright, karki k'ara amma kije kici ke kad'ai bandani,

Ummul harda kwalla tace kenan baki hak'ura gaba d'aya ba?

Raihana duk tabi ta damu Sam saitaji bata yarda da y'ar tataba, tana nunani kawai taji Abu abakinta, tana d'agowa taga Ummul khair ta bud'e k'atuwar ledar cike da abuwa na kwad'ayi, tana kallon gabanta taga wata bbr takarda nannad'e da shawarma daki- daki, Ummul khair harta warware d'aya shine ta danna mata abaki

Kafin Raihana tayi magana har Ummul khair ta d'aga hannuwa sama alamar tana rok'onta da karta fito dashi,

Raihana duk da irin san data kewa shawarma amma  a wnn karan bataji dad'in taba, dan ranta a dagule yake, ta dai daure tad'an tattauna sama- sama,
Sallamar Abul khair ce tasasu d'agowa a tare, yana shigowa ya wata ido,
Yace wow aina kk samu wnn delitious haka...!!!? Kai my best kenan SHAWARRRMA... Yaja kalmar tamkar zai rero mata wak'a,
Ummul khair ta tashi da sauri ta kankane gurin tace aikuwa bazaka ciba said Real Mum ta k'oshi said cikinta yy kamar ya fashe snn , idan ta rage kaci, idan bata rageba said dai ka laaaashe nylon d'in. Dan kai mayen Shawarmane,

Abul khair da mamaki yake kallonta yace to saiki bari Mim d'in tafad'an da bakinta, yana fad'a yana tureta ya zauna agaban Raihana, yace Mum daman ra'ayinmu d'aya? Ashe kema kinassson Shawarma...!!!?

Raihana ta dangware ms kai, tace hmmm kamar kaika rad'a mata suna roi-roi ka'iya futar mata da k'al'k'ala.....

Abul khair yy dariya yace Mum ai'ina bala'in sonta ne, Mum menene kuma kala-kala!!!?

Raihana har saida takusa shakewa dan dariya, suka tai mana mata  da ruwa,  had'ida bubbuga mata baya, tace yawwa Allah yy mk Albarka, ya'isa,
Tace bakaji maina fad'aba amma ka'iya tambaya, tambai kawai... Yanzu a islamiyyarku ba'a tab'a gaya muku wnn kalmarba ?

Ummul khair tace Mum nafa gaya mk bamu tab'a zuwa wata islamiyya ba, sai Mlm dayake zuwa gida duk week end,

Abul khair ya k'ara da cewa kuma bamu tab'ajinma yace mana wnn Kalmar a karatunba

Raihana harta manta b'acin rai tasaki jikinta Ummul khair nata danna mata shawarma, data mik'o zata bud'e baki, tace tabd'i wnn wane irin Mlmne?
Yawwa yanzu kubani amsar tambayar d'azu, izunku nawa? A wacce Surah kk staya?

Sukai stilli-stilli da ido, aka rasa mai bada amsa,
Raihana tace ko kunyi sauka ne?
Sai kuma tace, au ashefa d'azu ke kince baki masan menene saukaba, to kaifa!!?

Abul khair yace aa Mum bamuyiba, amma ai Mum nasan Sauka, ai bikin sauka ake cewa ko?

Raihana tace ehh, kai aina kasani?

Abul khair yace wani abokina ya tab'a inviting d'ina, amma mu bamufi izu biyarba!!!

A wnn karan Raihana kwarewar gaske tayi dan har saida idonta yy jawur, kamar tayi amai,
Ta d'ago tace kamar yy izunku biyar!!!?
Sukace a tare ehh mana MuM,
Shiyasa kk kware haka!!!?
Raihana tace tab'd'ijan Ku bakumaji kunyaba ko? Kamarku yaci ace kunyi haddar Alk'ur'ani, amma ace izunku biyar....

To wll bazai yuwuba Ku fifita ilimin boko akan na Addini, Sam...
Ranta ab'ace tace gobe -gobennan zansaku a islamiyya, ta kullum babu ruwana da wnn ganta lalliyar ta week end, kuma da zarar na futa daga Tkaba to kutabbata kunyi sallama da zuwa aiki har said randa kkyi daukar Alk'ur'ani, da ganin said Ku koma bakin aiki kuma steel zaku cigaba Kud'ora da harda insha Allah, indai ina raye......

Tamik'e ta nufi Toilet,
Duk jikin su yy sanyi,
Sum-sum suka mik'e suka nufi get,
Abul khair yace ke wai waye yasiuo wnn kayan? kodai Daddyne?
Ummul khair tace ehh mana dan Allah karka bari Mum ta gane, had'a plan mikayi da Dad dan MUm taci abinci,
Abul khair yace ohhh, to wakikace ya kawo?
Tace  Boy friend d'ina mana, tayi mad'a sosai tace kuma karna k'ara,
Yace tohh nima nasan plan d'in da zanyi nan gaba dan taci gaba daci, kinga bata cin komai said Tea snn naga alama itama tana son ta,
Ummul khair tace sosai ma, taci gaba da cewa kai Abul da gaskefa Mum take hanamu zuwa aiki zatai ko!!!? Tayi tambayar galala....
Abul khair yace kwarai dan nima naga alama, kawai mugayawa Dad dan nasan bazai yadda mudaina aikiba,
A take suka kira Abbas suka d'aya ya d'auka yanata zumud'i yaji labarin ko Raihana taci,
Ummul khair ta cewa Abul khair yasa a speaker dan itama taji mai zaice,
ABUL khair ya kwashe komai ya fad'a masa,
Abbas ba k'aramin dad'i yajiba, dan yasan za'a runa, dan haka, yace shibabu abinda zaice Mamansuce duk abinda yace shi'za'ayi, dolene subi, bikinsu
Bb nauyi suka kashe wayar, suna tunanin irin mahin mancin wnn saukar da har za'ahanasu aiki saboda suyita,

Raihana kuwa tana futowa dg Toilet taga basa nan bata damuba, tayi wucewarta d'akin ta, harta tafi saita tuna, ta dawo ta kwallawa masu aikin kira, nan danan suka iso suka zube hjy gamu,
Raihana tace cikin fad'a banace karku kuma durk'usa minba, idanba Allah ba wa'ake dur k'usawa snn a kifa kai ehh!!?
Dan Allah karku kuma, inama laifin ku rusuna,
Sukace tohh sun daina daga yau insha Allah tayi hak'uri,

Da dariya race shikkenan dan Allah kugyara gurinnan kud'ibi naku sai kusa sauran a frige,
Sukayi gdy snn tashiga d'aki,
Tana d'an kashin gid'a akan gado said ta tuna gara tad'auko laptop d'in Ummul khair tad'n dudduba ko zata samu nustuwa, idan bata kamata da laifin aikata wani abuba, tana yunk'urawa zata mik'e
Wai taji muryar mai aiki tayi sallama
Ta amsa tace k'araso mana,
Akunyace ta shigo sabo da inda ta baro aiki bata isa lek'a d'akin matar gidan ba, mai aikin d'akinta daban take, ta sunkuya ta mik'awa Raihana, race Hjy kin manta wayo yinki,
Raihana tace yawwa ngd,
Tana bata ta juya, Raihana tana kalla taga tatace data Ummul khair, said ta gyara zama danda dudduba, tana kunna wayar taga a key take nan ta fara cankar Numbers danta bud'e kamar daga sama taji ance kisa Sunan su, sai kuwa tasa Twins, atake wayar tabud'e, Raihana run bata shigo ko'inaba gabanta yahau fad'uwa kamar wacca ta sato wayar mini dan yin TAJAS-SSUO😂
Zuciyarta na gaya mata ki ajiye, karki ganowa kanki, wani b'arin na zuciyarta yana cewa gara dai kiduba kodan kisamu nustuwa da koma maizaki gani....

Raihana ta dake kawai, ta shiga contact tana tabin sunayen wasu ta gane ma'anar wasu bata ganewa, kawai saita futa, ta fad'a WhatsApp taga tar kacen jama'a groups barka tai, sai hankalinta yakai kan wata no da sak'onninta sunfi nasauran yawa, da pic d'in wani d'an saurayi dake dp yy kyau akan mashin, tana Shiva bb abinda taga yafi yawa a sak'onsa illa magiya, akan ta bashi amsa akan abinda yaketa turo mata tin last week, yakw jira, bata bashi amsaba, saita koma sama dan ganin charts d'insu na farko, nan taga soyayya suke sosai, har takai yashigo mata da irin wdnn Abu buwan da batasan mene yake nufi ta bashi amsa akainba, ta futa ta kuma ganin wasu charts d'inta da samari bar katai wasu ta kula wasu ta share, sai groups na banza da wofi wanda bataga me ake koyarwa acikiba illa daga hira sai zancen Aure, sai na karatun Novel, saina hirar iskanci kawai, tayi staki ta futa talek'a Face Book, nanma dai haka, ta lek'a ko'ina sann ta kashe wayar ta'ajiya, can saita tuna, nan tasake bud'e wayar tana Shiga ta kusta kai cikin video's mezata gani? Take taji wayar ta fad'i k'asa hannu wanta da zuciyarta suka fara karkarwa, dai dai lokacin taji shigowar Twins, kafin ta stuguna ta d'auko wayar harsun danno kai,da sauri Ummul khair tayi wajan wayar itama jikin nata  harya kama rawa, dan ganin yanayin da Raihana take ciki, tasan tabbas taga abun......









AMSAR💕
MMN 3G💕
[1/31, 9:26 AM] SARATU: ___*🍂BIYU BABU...!🍂*_
_SAMU DA RASHI..._
🍂🍂🍂
🍂🍂
🍂

_*AɭKAɭAMƖŊ✍:SARATU MUNZALI*_

_*(AMSAR💕)*_
_watpadd @ Ssaratu75..._

*dedicated to:AUNTY ZALY YOLA ( MMN AHMED)

Na sadaukara Pan's din BIYU BABU💃💃

*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/104535871033350/?substory_index=0&app=fbl

*BISMILLH RAHMANI RAHIM*

*P______25*


____________📖Ummul khair tana d'aukan wayar tayi sauri zata fita,

Raihana ta ruk'o hannun ta, tace ina zaki,? Me zaki b'oyen bayan naga komai, kawai kimin bayanin yaya akai wnn Video's d'in suka shigo wayarki!!

"Ummul khair ta bud'e gaba d'ayanta ta firgice, harta fara hawaye, tace wllh Mum bantab'a Downloading irin wd'nn abbwanba, wllh Mum kiyarda dani, tasaka wani kukan, haka kawai sukejin shakkar Raihana....

Raihana wadda itanma akusa da fashewa da kukan take, tace to waye ya turo mk, me kuma yake nufi dake dayake turo mk su ehh...!!!?

Ummul khai cikin kuka tace wllh Mum wanine,  tinda nagane so yake nagani wai nidashi muma mugwada nadena kulashi nagani amma wllh bantab'a yiba, kuma bazan sake bari ya turonba, dan Allah Mum kiyi hak'uri,

Raihana kanta ya kulle sai a lokacin ta tuna lalle magiyar da wnn yaron kemata kenan,

Raihana tace daga yau kin daina rik'e waya, da tawa zaki dinga using, har sai ranar dana fahimci kinsan amfaninta sai na baki, kuma....
Kafin tayi magana Ummul khair tayi sauri ta rufe fad'a jikinta had'e da rufe mata baki, tace dan Allah Mum karkice zaki gayawa Daddy nayarda ki karb'e, amma dan Allah karki bari ko Abul ya gaya masa, pls My Mum

Raihana tace Ashe kinsan bb kyau kkta ajiye dashi, why....tana d'agota tayi wuf ta kauce harda girgita...
Raihana tace niba marinki zanba, kika wani razana hannuna nagyara, akanme zan dakeki, bayan duka baya magani, kwata-kwata, baya tab'a taimakawa iyaye wajan tarbiyya saidai ya tayasu warga stata, amma kisani zan d'uki stast stauran mataki akanki, wajan kula samari barkatai, amma ayanzu a wnn matakin gaba d'aya zan hanaki kulasu, sai kinsan kowacece ke....snn kisan inane ya kamata ki'ajiye mutuncinci, ki tanadashi ki lallab'ashi, har zuwa wata rana da take tinkaroki, insha Allah,

Ummul khair tace wllh Mum shima Abul wayarsa akwai tun kafin midawo NIGERIA "Raihana ta saki salati,da sallallami,tace muga wayarka?Abul khair shima yabi duk ya kid'ime," Raihana tace kabani nagaji nace,"Abulkhair yace karyafa take Mum ni Firms ne kad'ai awayata" "Raihana ta mik'e karb'e wayar tad'aga pilo tasa,tace jeka kakwanta naka result d'in sainayi checking wayar " Abul khair shima da yasan bashida gaskiya nanya yy kneel down yana bada hak'uri, "Raihana tashiga tashin hankali tace bazan tab'a bari da raina y'ay'ana su hanaka ba,Allah kada kajarrabeni ta wnn b'angaran,yaa Allah ks nafita hak'kin tarbîyyarsu,Allah kasa min hannu kadafamin ka taimaka min y Allah ta k'arasa fad'a tana kuka, Twins suma suka shiga tayata,sunata aikin rarrashi da haka har bacci yy awon gaba dasu,sai Misalin 4am snn Raihana ta farka jin kafad'arta ta sage da k'afarta,, nan ta lallab'a,tazare jikinta sann tanufi toilet tayo alwala tazo ta nata nafil-fili,kasan cewar tasa ba tashi a irin wannan lokacin yasa,ko bata saka alarm ba tana tashi 'saida,akai kiran sallar Asubah snn Raihana ta tashesu Abul khair cikeda mmkin ganin anan ya kwana saida ya tuna k'arshen baccinsa snn yasosa k'eya yanufi d'akin sa" bayan Ummul khair itama tashiga toilet nan Raihana ta d'akko wayarta ta lasta no Dr Karima bugu biyu take tad'aga bayan sun gaisa Raihana tafashe mata da kuka"gaba d'aya jikin Dr Karima yy sanyi "nan Raihana ta kwashe komai duk ta fad'a mata ita kanta batayi mamakin jin hakan ba danta san dole hakan zai iya kasan cewa renon turai ai sai du'ai tayita gaya mata irin matakan data d'aukarwa yaran" Dr Karima tace yy dai-dai itama ta k'ara mata da wasu points d'in snn daga k’arshe ta k'arfafa mata gwiwa akan tazama mai dauriya dajajir cewa karta dinga bari suga lagonta kuma ta daina musu kuka ba'ason uwa ta dinga kuka akan mastalar y'ay'anta musanman agabansu saidai idan Allah take gayawa a sujjada Dan hakan na'iya k'ara tab'ar b'ara yaran "Raihana ta yimata gdy snn ta bata Alh Tijjani shima suka gaisa yad'ora mata da tasa nasihar da shawarar wari snn yace zaisa akawo mata form d'in wata Makaranta sufara zuwa kafin ta k'arasa Takabar Tahfizce abokinsa ne yabud'eta kuma yace shizai musu komai karta damu nan tayi-tayi masa godiya sukayi sallama" tohh hakadai rayuwar Raihana daTwins take ta tafiya ta nata k'ara karantar d'abi'unsu kaf dan gaskiya tana shan wahala fad'ar irinta ma zaija Peg's ahaka har Allah yasa ta fita TAKABA lfy akai sadaka"Raihana ta dawo Normal dan yanzu akwai chance na saka turare suttura mai kyau da d'an gayunta dai sama-sama,a wann lokacin Raihana tacire Twins dagaTahfiz ta dukufa basu makamar tushen sanin waye Ubangijinsu snn danme ya halicce su ?(TAUHEED)snn da yadda zasuyi starki ko'idan janaba ta samesu,hakadai tayi ta fama stawon watanni 2data d'iba yana cika suka had'a wd'nn littafan,dad'inta d'aya da'Allah yasa kwakwalensu suna ja duk dasun girma gakuma karatun boko yasha Kansu, snn Raihana tad'ora musu da iya bak'ak'e wato tushen sanin Alk'ur'ani (HURUFUL-HIJA'IYYA)Akwana 2suka haddace tar-tar sann tafara koya musu karatu a hankali²tana k'ara nusar dasu bak'ak'en daki-daki **** Tohh a kwana atashi yau kimanin wata 6kenan Raihana ta kwashe itada Twins tana koyar dasu bb inda suke zuwa sai week end shima iya yamma sun dawo tare dan ta daina bari sufita susu kad'ai ko'ina harsun Saba suna mak'ale da'ita sai wanna lokacin ne Raihana ta gane ashe Ummul khair bata fara Al'adaba duba da shekarunta sunkai tafara amma wnn

Please Login or Register in order to submit comment