Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tajashi tai gum
Sai yanzu ta silale tabar kusa da hajja sannan tace"
kai hajja wllh ance ba kyau
kwata kwata-kwata ba a bawa iyalai zakkah,
ko dan Allah yaya amfada tin muna zuwa islamiyya.

Hajja tace"hmmm to bikiji dai-dai ba
to su akema fara bawa
Tunda sune mafi kusa.

Sudai suka bita da daga kai
Asheqeqe.

Hajja tace"kee
Hannatu tashi maza kidau komin takaddun filinnan"

Hanna tazaro ido
Tace"hajja
Shi kadaine faya rage mana"

Hajja tadaka tsawa tace" saikin daukon koda kuwa na ajiyane
dan wllh bazan taba bari wanan damar ta wuce muba,
Inaji inagani yana fama mawa da dukiya daga waccan kasa zuwa waccan kasa mumuna nan gaho
Tamkar bata sana dimmu yayi ba
kwara duk bala i
wllh sai mun dan dala.

Hanna tace"hajja ina tsoron karfa muje muyi BIYU BABU"

Hajja tayi wuff ta dannawa Hanna Ashariya"
ta dora da cewa"
wllh sai dai kiga biyu babu akan ki
Wofi kawai mai baqin baki"

Kuma baki isa ki hanani siyarda filin nanba
Koda kuwa a cikin sa muke kwana a zuwan shi kadai yarage mana
dole nabiya buqatata dashi
bazan taba sakaci Saddam yacinye wanan arziqin shida matar saba muddin ina numfashi.

Tanun fasa tace"
duk dan bakuga gidan nasa bane
gida ne iya gida,
gida irin gidan wanda yaci yatada kai
ku
Harda lulluba.


Gaskiya ne hajja naira tayi😂
Amma ta halak👌👌



Toh bayan wasu watanni hajja ta samu nasara akan shawo mata kan Saddam
wanda aikin boka Sam bai sa'a akan saba,
kissa kwarkwasa da tsatar nuna kauna da kulawa yasashi fadawa tarko.
Hajja ta hada kai umma
Suka bullowa sadam ta bayan gida
Inda umma tadinga soyayya dashi chart batare da nuna masa itace ummakaltum ba
Har saida ta tabbatar daya mato akanta
Yaqagu tatura masa pic's dinta
Tahanyar kissa da komai tace saidai suhadu dan tasan takarbo sa'a a gurin qurzumu.

Koda suka hadu Saddam bai wani damu da ganin umma ba kasan cewar uban kwallin tasa a idon mai suna gamda_matar.

Tabbas Saddam ya fada tarko duk da wani abun baisan yanayi ba
musamman yanda ya dinga musu ambaliyar dukiya
Amma duk da hakan baisa yataba tambayar umma yaya hajja ba
Koda kuwa da wasa.

Ahaka har akai biki
Ba tareda yasanar da matar saba.

Umma tasha kulle-kullen makirci
Amaimakon nasihar zuwa gidan miji
duk kanninsu burinsu kawai umma tafitar da matarsa
dansu sakata suwala.


Nafisa taga canji mutuqa agun mijin ta Saddam
Kwata-kwata takasa gane kansa
Dukda tagane shinkafar da ququ.

Bayan wata 7
Nafisa ta wayi gari tastinci takardar saki har 3
Akan mirror dinta
Wanda batai mamaki ba
Daman ita kanta abinda take saurara kenan kullum
Saboda takasa tantan cewa da baccin makaho
Wanda sai data bargidan taji labarin Saddam da umma sunma bar kasar.

Nafisa tacire ranta da duk soyayyar datakewa Saddam
Har tayi wani auren
Tazo hyhuwa tace ga garinkunan

Hakan yasa Saddam ya karbo dansa Abbas



Hasbunallah
wayyo Allah
Innalillahi inane nan
Waye kai
Wayyyo Allah na ina yayana

Ina Anti karima takaimin yayana

Sautinta yakauraye ko ina








AMSAR💕
[1/31, 8:52 AM] SARATU: __________

_*🍂BIYU BABU…!🍂*_
        _SAMU DA RASHI…_
               🍂🍂🍂
                 🍂🍂
                     🍂

      _*AɭKAɭAMƖŊ✍:Saɾatų mųŋχaɭɩ*_

           _*(AMSAR💕)*_
        _watpadd @ Ssaratu75…*

   

 

______________________

*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/104535871033350/?substory_index=0&app=fbl

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

P_____6

Baiwar Allah"
Kinfarka?

Kai, wai waye kai?
Kuma inane nan?. "!!!

Inna wllh
Bakuwar nan tafarka!!!...

Kai Nazifi lafiyarka kalau kuwa?
irin wannan kira haka?

Kiyi hakuri Inna wllh dagaske nake ta farka

Inna tace to muje Alhamdllh

Cikin fara a tai sallama

Yarinya sannu kinji barka da arziqi sannu
Ya jikin
Inna tafada tana mai mastawa kusa da ita

Aikuwa da sauri tayunqura da sauri tayi bakin qofa

Dan Allah kar kema kicutar dani
Wacece ke?

Karkimin abinda Anti karima tayi min bayan nayarda da ita
Dan Allah kiban yayana...
Nayi Miki alqawarin wllh zantafi dasu inda har abada bazaku qara ganinaba
Dan girman Allah,
Naga alama ke dattijuwar arziqi ce.
Raihana tadur qushe akan gwiwar inna tana kuka mai ban tausayi

Inna tace yarinya kinutsu kinji
Bazan cutar dakeba
Hasalima ceto rayuwarki mukai

Arazane Raihana ta dago
Tace
Cetona kukai?
Wato dole yayi yayi alqawari saiya kashe niko
Ya Allah kabimin hakkina
Cikin shekar kuka tace...
Mama wllh dakun sani kunkya leni gara ya kasheni
Dakun sani yayana kuka ceto ni kubarni namutun
Wayyo Allah ina yayana?
Kosau dayane da Anti Karima tabarni na kuma ganinsu

Cikin kuka da tausayawa Inna tace yarinya kiyii
Inna itama tafashe da kuka

Suka riqe juna tamkar ya da uwa

Nazifi Wanda shima kukan yake
Duk da jarimta irinta namiji Amma yakasa daurewaDakyar,
Yamatso yace
Habba Inna keda zaki lallasheta Dan Allah kkdauur
Wani kukan yaci qarfinsa

Raihana tadago tace to nayi shiru bani yayana kaji...
Allah kana bani zanyi shiru,
To bari Kaji ko yaya dubu kakawo zan iya gane nawa
Saita fashe da kuka tookabaaani
Dan Allah Dan Annabi

Inna da Nazifi tuni sungane Raihana ta Fara futa daga hajjacinta
Hakan yasa rauninsu yaqaru inna kamar tafasa ihu

Dakyar ta iya ga yawa Nazifi yakira mata malam amasallaci

Nazifi yafuta yana ta face hanci yana fadin in Allah yayarda sai sun tozarta aduniya.
Kuma sai sun dawo miki da yayan ki,.
Ahaka yana tafiya yanata kuka da cigaba da munanan addu'oi
Har yazo masallaci
Yasanar da mahaifin sa

Malam Shafi'u yana ganin yanayin dansa yasan ba lfy

Cikin sauri yabishi sukai gida

Koda isowarsu Mlm yayi sallama gamida Neman izinin shiga

Inna cikin kuka tace shigo mlm
Yana shiga
Suna ido biyu da raihana aikuwa tadaka uban stalle tace
Yawwa Mlm kaine zaka dakkon yayana
To muje kabani dan Allah baba kaga mamana,! sai tayi masa nuni da breast dinta
Kaga zuba suke wllh natabbata yunwa sukeji dan Allah baba muke...
Tayi hanyar kofa

Da sauri inna ta rikota
Mlm wanda shikansa gabadaya tausa yinta ya kamashi,
Yamatse kwalla yace
Zonan yarinya zauna kiji...
Da sauri Raihana tazo kusa dashi tazauna
Haryanzu hawaye yaki stayawa dakwa ranya afus karta, idanunta sunyi jawur

Mlm yace Nazifi bani ruwa akofi
Mlm yadade yana tottofa addu'a acikici
Yamiko mata yace to ungo..
Harta miqo hannu zata karba
Saiya tina anya kuwa taci abinci?
Cikin hikima yace staya yarinya...
Raihana tai dagalo tana saurara yace indai kinaso mutafi kiga yayanki tosai kinci abinci,
Raihana sam bata gane komai amaganar saba illa kalmar yaya
Sai kuwa tamike tace..,
kafin tayi magana mlm shima yamiqe
Yace
Laraba maza kawo mata abinci taci

Inna takawo mata shinkafa damiya harda kifi
Mlm yakarba yamiqa mata yace ungo cinye sai mutafi...

Raihana takarba cikin murna
Tace baba kawai
Arufemin idan mukaje sainaci a can,ko kuma inaci in basu mama,
Koma idan sun gamashan
Sai nima naci
Ko baba mutafi kawai..

Mlm yace aa
Ai kafin muje zaihuce
Kicinye kawai kinji yata

Raihana kalmal tayi matuqar yimata dadi
Dan bata taba jinta agun mahaifin taba

Tayi raurau can kuma sai tace
Toh shi kenan baba

Gaba dayansu takuma stuma zuciyarsu datausayinta
Dan duk sun lura Kalmar mlm tastumata

Astayen nan taduma hannu
Nazifi wanda yatafi kawu Mata ruwan wanke hannu
Sai dawo wa yayi yaga harta kusa cinyewa
Abinka da cikin jego

Nanda nan tadire robar tayi waje

Mlm yabiyota yace tsuguna kisha wannan
Takarba tace to baba idannasha
saimu tafi ko

Aiba nisa wajen ko baba

Mlm wanda idonsa yaciko da kwalla dakayar ya saita kansa yace hmmm to shanye

Raihana ta sunkuya tashanye tas
Takwa miqe

Mlm yadake yace to dauko takalminki
Raihana tada burce tarasa takalmi
Daga na mlm saina Nazifi

S aikuwa tace baba kawai muje zani ahaka
Tana magana wasu sababbin hawayen nafutowa

Cikin dabara mlm yace Nazifi
Duba bayinnan
Na cikin daki kadauko Mata slifa

Raihana tanaji mlm yace bayi
Da sauri tace zanyi bawali
Inane bayin

Inna cikin sauri tace muje narakaki
Mlm yaji dadin zuwan bawalin
Wanda daman addu'a yake tayi aransa Allah yakawo masu mafuta dan yasan tinda tasha to finnan to insha Allahu zata samu bacci
Dansu samu sunemi mafuta kafin yarsa wacca taka wota ta dawo inna tasata agaba tace muje kiyi
Raihana harta fara tafiya saita juyo tace
Baba dan Allah kastayani
Bazan dadeba
Kaji
Kaga suma babyn nasan jirana suke
Nasan yunwa sukeji
Dan gashi maman nan sai kuma zuba suke sosai
Tana fada tana kuka

Inna tace itama acikin kukan to kiyi sauri kifuto

Inna tana rakata shiga bayin
Tayi sauri tafuto
Tayo gun mlm
Tafashe da kuka

Mlm yace Allah sarki
Kai duniya ina zaki damu
Wato mutum abin storone kai dinsa da sharrinsa yawuce tinani tadauka

Allah da kansa yace karkuyi zalinci
Nina haramta zalinci akan kaina
Kuma na sanyashi agareku abin haram tawa

Amma kiduba kiga Stan star zalinci
Inna tace mlm duniyarce tazo kashe nemanta ake kamar bazaa mutuba
Yaki halak yaki haram ta kowane hali

Nazifi yashere hawaye yace ai Inna wata shariar sai alahira

Inna tace mlm
barina dubata kota kammala

Inna tana tana shiga saita riski Raihana kashirban bacci yayi awon gaba saita

Inna tagyara mata wuyanta yazauna daidai akan plow
Tadan lullube mata jikinta
Sannan tafito

Mlm yace yaya tafuto?

Inna ta danyi murmushi tace sanyi yar fankan nanne yasa bacci yadau keta
Abinka da danyen jiki

Mlm yace Alhamdllh ai nasan
Insha Allah tinda tasha tofinnan bacci zai dauketa

Yanxu yadda za ai lalle akirawo
Wanda yacetota
Asan mafuta sai amaida ita gun iyayenta

Kai kuma Nazifi maza kaje gun sayyadi dalha kace yayo mata rubutu danta samu dai daiton zuciya da dan gani

Ahj Saddam yace cikin tsawa.....!!!
Kifita dan Allah kibarni nasha iska

Hjy kaltum wadda jikinta yayi mutuqar sanyi tamiqe
A iya tunaninta bazata iya tuna rabonta da taga Ahj Saddam acikin irin wannan halinba

Tana futa Ahj Saddam yasa key ajikin qofarsa
Damuwa tayi masa yawa,sannan gata d'ansa,sannan yarasa mafuta
kasan cewar ganima yake tamkar yafi dan nasa buqatar qara aure

AMSAR💕
[1/31, 8:53 AM] SARATU: _*🍂BIYU BABU…!🍂*_
        _SAMU DA RASHI…_
               🍂🍂🍂
                 🍂🍂
                     🍂

      _*AɭKAɭAMƖŊ✍:Saɾatų mųŋχaɭɩ*_

           _*(AMSAR💕)*_
        _watpadd @ Ssaratu75…_

________________________________

*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/104535871033350/?substory_index=0&app=fbl

*BISMILLH RAHMANI RAHIM*

P_____7

Hjy kaltum tafito harabar gidan
Sannan ta kwallawa Ali driver kira
Da yazo yakaita gidan Hajja..

Oyoyo_Oyoyo!!'.  yawwa safna yakike yaya twins?
Safna ta dago daga jikin hjy kaltum tace da sauqi sosai Anti

"Aa  yau kuma ummace agidan
Lale lale Kice yau mubude zip din jakarmu "
Hajja tana fada tana dariya

"Hjy kaltum tace hmmm hajja kenan, yana sameku?"
Hajja tace Lfy klw yaya miskilin mijin naki?."

Dai dai lokacin Dr Hanna tayi sallama..
Sukai hugging din juna,Dr Hanna tace sis yana ganki haka?!!!
So silently lfy kuwa.

"Sis bari kedai wllh lamarin Ahj ne nakasa gane kansa acikin kwana kinnan wllh ya canza mini fuska gaba daya"
"Aiba Dr Hanna ba hatta da hajja da safna saidai suka juwo
Sunji baqon al amari!!"
"Hanna tace da dukkan alamu
Sinadaranki sunqare,ko? To karki damu akwai wani qaya taccen magani jiya naji balaraba suna zancensa karshene dan gaskiya naga alamar aikin qurzumus yafara sanyi gara mubullo ta wata hanyar ko yaya kikaga ni?...
Caraf... hajja ta cafe tace kwarai kuwa idan hagun taqi dadi sai akoma dama"
"Hjy kaltum dake cikin yanayin damuwa tace toh ammafa gaskiya sai dai idan maganin bana sakawa bane dan wllh HQnan tawa sai addu'a bazan qara kuma yin gangancin wani abuba bayan fresh water"
"Dr Hanna tace hmmm da wannan tinda ko shekara ba ayi ba dayimiki surgery gashi kuma ba a samu success sosai yadda yakamata ba"

Kawai dai a samu wata mafutar
Yawwa sis kinaji nifa yaran nan yana bani mamaki
Irin yadda yake nuna tamkar bai aikata wani abuba

Hjy kaltum tace hmmm in dai Abbasne muskilan cinsa bazai tana sawa agane ya aikata wani abuba
Dan har yan ninka ubansa a fannin muskilanci da basarwa"
"Hajja tace kudai bar zancen dan naji kamar safna ta gama wanka kudai kubani kwana2zanyi duk mai yuwuwa dan karya jiqa mana aiki kawai dai kubani jinjer kusha mamaki"hjy kaltum tace nifa hajja wllh nagaji da asarar kudade babu biyan buqata da dai aiki yanayi amma gaskiya hajja yanzu babu wani chigaba saici baya
Hasalima ni yanzu ta lafiyata nake nasamu yakaini kasar waje amma yaqi bani gamsash shiyar amsa"
"Safna tana futowa tace yawwa anti ina alqwarina? nidai ki bani dan Allah kafin hajja ta karya miki tattalin arziqi"
Hjy kaltum tace to safna amma saikin koma gidanki Dan naga alama kin warware"
cikin doki safna tace to Allah ya kaimu"hajja tace lalle ai idan ma nakarya tattalin arziqi ke kiyita tara mana naki inkin mutu macinye"
Afusace Dr Hanna tace habba hajja wace irin mutuwa kuma akan safna!! shiyasa bana son wasan nan naku wllh gara kice duk kanninmu mumutu da Kice safna ta mutu"...

Hmmm dada zuci kenan
Gobarar mahaifi

RANO

"Slmalykm
Inna ga tubutun amma yace lalle kafin ta tashi dakanta gara kita sheta sai kiyi sauri kizuba mata wannan akanta ki tabbata
Ya shiga cikin gashinta ragowar kuma sai ta shanye"
Inna taji dadi takarbi rubutun cikin sauri tashiga dakin da sallama"

Tana taba Raihana sai tayi juyi tazauna daram
Da alama tanaso ta tuna wani abu kawai saita saki guntun staki....
Bata an karaba taji zubar ruwa akanta
Saita miqe staye ta fincike dan kwalinta a hannun inna tana ta goge goshinta da ilahirin wuyanta inda ruwan ya zuba
"Inna tace to ungo shanye wannan ragowar
"Raihana ta turo baki tace bayan wanda kika sheqamin kuma Kice na shanye?...ga wani irin wari dayake"
Inna tayi murmushi tace kidaure mana ko yaya kisha kinji yata"
Cikin sauri Raihana ta karba tace to mama na shanye duka ko?
"Inna tayi dariya tace e zanso hakan kuma zan shimiki albarka"
"Raihana da sauri ta kafa kai ta shanye tass tamiqowa inna ledar fuskarta cikeda walwala sannan ta durqusa a gabanta tace cika alqawari mama na"
Ba qaramin dadi Inna taji ba dan taga alama ta saba yiwa mahaifi yarta haka nanda nan inna taji taqara shiga ranta
"Inna tastu gunno ta dafa kan raihana tace barakallahu fheekhi wahayaa tuki"
Raihana ta dago cikin dariya tace Aameen mama"
"Inna tace zauna kiji
Inason kibani hankalin
Kinji yata
Dan inna ta lura tana jin dadin sunan
Gayamini yaya sunan kki?..
"Sunana to dan Allah mama ki bari mudawo kinga baba yana jirana tayi karyad dakai alamar atausaya mata"
Inna tace yata ke musulmace ya kamata ki dauki duk wata qaddara daga Allah wllh wllh yata yayan ki sunyi nisa dake kawai kifitar da ranki daga kansu kidai bisu da addu'a domin kuwa suna raye"
"
Raihana tafashe da kuka mai stananin tsuma zuciya
Kawai fadi take Allahumma ajirni fee musiy batiy wa aklifni khayran minha"

"Inna tabata labarin komai da komai sannan tace yazama dole tazauna agidan tare dasu har ranar da Allah zai tona asirinsu saboda muddin rabari yaje kunnansu cewar kinada rai to ina mai tabbatar miki harmu bazamu stiraba"




KANO
Lamido crescent

Ahj Saddam yace bismillah shigo daddy
"Abba lafiya kuwa?!!
Kaga yadda ka fame
Jiya naje office finka akace rabon ka da office yau kwana2"
Ahj Saddam ya numfasa yace wato daddy nayanke shawara akan na kira woka nagaya maka damuwata karna mutu ba kasan komai ba"
Alh Saddam ya kashe duk wani sirrin rayuwarsa ya gayawa dansa sai kuma ya fashe da kuka yace dady Allah yaji qan nafisa tabbas daddy nasan nazalunci mahai fiyarka
Sannan namata rashin adalci
Nasan tabbas haqqinta shi yake bibiyata
Dan haqqin aure mafi yawa tin a duniya Allah yake sakayyarsa
Shiyasa gashinan inata karbar hukunci
Ubangj ka yafemin
Wllh daddy shiyasa kaga kullum nake qara tausarka akan kaqara hakuri da matarka da larurarta nasan komai wata rana zaizama labari cikin sauki ba tare da kacutar da ita ba.
Amma wllh tallahi daddy ina cikin tashin hankali
Wanda nikaina bansan mafutar saba
Kuma wllh daddy bazan taba iya gaya makaba
Ahj Saddam ya qarasa maganar cikin kuka da alamun na dama"

Abbas Wanda shima daman akusa yake
Nan yariqe hannun baban yasa kukan shima
Fadi yake
Abba nima haka wllh Abba bazan taba iya gaya maka abinda ke damu naba"
Ahj Saddam ya dago da kansa daga cinyarsa yace aa daddy karka boyewa mahaifin ka komai kasan duk duniya baka da kamata
Ka fadamin Kaji daddy kaga nima yanzu nagaya maka sirrina wanda baka taba saniba"

Abbas yace Abba....."




RANO

Hello Anti

"Auta ina jinka ya akai?

Nazifi yace Anti Baqu warki ta farka"


"Dan Allah dagaske?!!!
Kai masha Allah ganinan yanzu zan taho kai ALHMDLLH ALAA KULLI HAAL"







AMSAR💕
[1/31, 8:53 AM] SARATU: _*🍂BIYU BABU…!🍂*_
        _SAMU DA RASHI…_
               🍂🍂🍂
                 🍂🍂
                     🍂

      _*AɭKAɭAMƖŊ✍:Saɾatų mųŋχaɭɩ*_

           _*(AMSAR💕)*_
        _watpadd @ Ssaratu75…_

*ɖҽɖɩcatҽɖ tɷ:AUNTY ZALY YOLA MMN AHMAD

____________________________

*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/104535871033350/?substory_index=0&app=fbl

*BISMILLH RAHMANI RAHIM*

P_______8

____________📖 Abbas aransa yace idan har na gayawa Abba babbar damuwa ta
To tabbas zan kusa rasashi ko kuma ya kamu dawani ciwon.
Kawai sai yace
Abba har sai yaushe zaka bani damar qara aure Abba kace nabaka lokaci amma har yanzu bakace komai ba

"Ahj Saddam shima aransa yace dady har yanzu yaro ne kai
Kwakwal warka bazata taba iya fahimtar kan damuwa taba balle katayani warware matsalar
Ahj Saddam yadai daita zamansa yace daddy ina sane da wannan maganar
Yanxu kasan yadda zamuyi?

"Mafuta daya ce kacal
Shine mukoma mudukufa da addu'a domin babu wani mai yaye duk kan damuwa bayan mabuwayin sarki
Dan haka daga yau mufara bin duk wata hanya da Allah yakeso kuma yayi alqari ga duk Wanda yabisu to zai biya masa buqatunsa
Domin da kansa yace
Ud uuniy astajib lakum
Wa izaa sa'a Laka ibadiy anniy fa inniy qariyb

"Abbas cikin kwarin gwiwa yace ehaka yafi Abba hakan zamuyi Allah ys mudace"
"Ahj Saddam yace Amin"

Toh haka dai Ahj Saddam ya kasan ce shida dansa, babu dare babu rana kullum cikin Neman kusanci da Allah ta hanya sallolin nafilfili da Azumin litinin daAlhamis da qiyamul laili da yawan Saddiqa da maimaita fadar bukata sau3asujjada
Dayiwa Allah kirari acikin kuka"

RANO

Slmalykm inna sannunku da gida

"Raihana tana jiyo muryar NURSE KARIMA tayo waje da sauri ta rungume ta Anti Karima sannu da zuwa ya aiki?"
"Karima tace lfy klw yaya naki jikin naga alama kinsamu kulawa tamu samman agun inna ta"
"Inna tace hmmm ai yanzun nan nagama yimata wankan jego sai nakaita daki danta gasa qasanta
Yaya aikin?"
"Karima tace Alhamdllh umma gaskiya naji dadin ganin raihana acikin qoshin lfy
toh cikin dariya karima tace har dani a cikin dabgen megego to ngd raiha"

Inna tace ai yarinyar nan da ganinta ta samu tarbiyya ga nuna kulawa
Inna ta kwashe komai daya faru ta gayawa karima, sannan tace dan Allah kidaure ranar da bakya zuwa aiki lalle muje garinsu musanarwa da iyayenta,, amma da sharadin karsu bari wani ya sani, sannan agurimmu zata cigaba da zama saboda staron ranta da namu"
"Karima tace ammafa inna bana jin iyayenta zasu yarda subar mana ita anan bayan sunji labarin tana raye"
"Inna tace to dai ya kamata muji ta bakinta"

Raiha Raihana....!!!

Gani nan inna...

"Inna tace yawwa raiha mungama yanke shawara yanzu ke muke jira kawai ki fada mana inane garinku ya kamata muje musanar dasu duk halin da ake ciki"
"Raihana ta fashe da kuka tace wllh idan har babana yaji abinda ya faru wllh saiya kashe ni dan Allah kuru famin asiri"
"Inna tamasto kusa da ita tace raihana yazama dole musanar dasu haqqin sune tunda su suka haifeki"
"Karima tace inna kinga nidai shawara ta gara mukira mahaifi yarta tazo nan cikin sirri mugaya mata komai nasan uwa uwace wllh zata rufa mata asiri dan naga alama tanada mastala da babanta"

"Cikin sauri raihana tace ee hakan yafi"
Karfin muje garinku yaka mata kisan koni wace!!!.... "

KARIMA MUAZZAM
Karima yar asalin garin rano ce iyayenta ita suka fara haifa sai qan nenta mata su biyu fatima da Hauwa'u Wanda suna gidan aurensu ko wacce da yayan ta biyu. daya tana aure a zamfara daya a kano. sai dan autansu Nazifi wanda ya hada NCE harya samu koyarwa awata primary schll, mahaifin su yarasu shekara 5data wuce Wanda suka fada halin maraici irinna wannan zamanin, dan uwan inna wato mlm Shafi'u Wanda yakeda makaran tar almajirai acikin birni da matansa 2 shi kadai yake dan zuwa akai akai yana taimaka musu, sai qannenta nagidan aure
Karima wacce Allah bai qaddara mata yin aureba har stawon wannan lokacin hakan yasa tin bayan rasuwar mahaifin su takoma makaranta dan ta tallafawa inna da qannanta da haka harta kammala karatun ta na gynecology a makaran tar schll of Nursing dan batta daga nan shine ta samu aiki awa
ni babban private hospital dake stakiyar garin kano mai suna SAFNA PRIVATE HOSPITAL Wanda mallakine agun
Dr hanna"....."karima ita take daukar jigon komai a gidan,hatta da kudin haya,kasan cewar gidan da babansu yabar musu shi kadai suka gada hakan yasa suka siyar dashi a lokacin da bikin qannenta yataso,ragowar kudin shine suka kama hayar wani gidan sannan karima ta cigaba da himar karatunta da sauran kudin itada qaninta."
"Raihana tatau sayawa karima mutuqa"

"Ahj Saddam y bada sanar war duk masallatan da akaji za ayi daurin aure to asanar dashi, zaibiya duk sadakin angwayen sannan kullum yaje sallar asuba sai yayi sadaqa a masallaci, da lokacin futar zakkarsa yayi gaba daya yadan qata ga qungi yoyin dake kula da gidan yari, dana marayu"

"Hajja ta raka safna gidan ta
Daga nan tadauki hanyar Niger Wanda rabonta da garin tun lokacin dataje aka saqalo zuciyar Abbas akan yaji yana qaunar safna kuma yace zai aureta sannan aka dabai baye zuciyar Ahj Saddam,wanda yauma akan Hakan zata koma dukda wannan karan hajja batai sa'a akan hjy kaltum da bata komai ba Hakan bai hanata daukar hanyaba,saboda tasan indai hjy kaltum taga kyan aiki to tasan tabbas zata saki bakin jaka"

"Abbas tinda safe yaketa faman gyaran gida ko ina yayi kyau,kowane part na gidan da irin launin qamshin sa,Abbas yayi wankansa fess yasa ash color din short biker da yellow shert wadda shigar ta karbi jikin sa Abbas dogo ne mai staka stakin kiba wadda takara masa kyau ga jikinsa yana daukar wanka Abbas wankan tarwada ne wato chocolate color yayi Kama sosai da mahaifi yarsa dukda bedakko farar fatar taba,cikin nishadi yake kurbar lemon hannun sa sai yamiqa hannu ya ajiye akan table ya harde Hanna yensa yanata nisha dan tuwa da sautin alqur anin dake furowa daga ear face idon sa nakan korayen bishiyun dake zagaye dagurin masu launi daban_daban"
Safna tinda tashi go gaba daya hankalin ta yana kan mijinta,can tana dan yaye labule saita hangoshi
Ya saki murmushi, tajuya ta cewa datti juwar da suka taho tare danta tai maka mata da raino, tace yawwa baba kinga dakin kinan da toilet aciki,idan kingama ki kula da twins kamar yadda kika saba. "Safna tanaufi sashenta ta d'an d'asa wanka. Ta shirya cikin dogur riga mara nauyi ,wacca hatta bra da pant d'inta ana hangowa,ta shafa tura ruka daban daban sannan tasauka down step," "tana'isa gurin Abbas wanda baiji takun taba, sai hugging yaji ta bayansa . ahankali yajuyo yacire air face snn ya kashe wayarsa, " safna ta k'ara master jikinta da nashi,tace my dear yynasa meka? "Abbas yajuyo da'ita, tazauna kan cinyarsa , yace kekanki kinsan nayi missing d'inki, Ina matuqar kewarki safna, nan yafara kissing d'inta kamar yacin yeta, safna missing d'inta ya kusa sani na haukace. Abbas yasan tabbas sak'on dayake futa daga bakinsa ba daga zuciyarsa yakeba amma hakan yak'i bashi dama ya kyale safn. " safna tariga ta tafi duniyar shauk'i, dakyar tatai makawa Abbas suka nufi sashen Abbas,Wanda yake da k'ofarsa take akwai ta cikin gida, suka nufi d'akin dakyar cikin tangad'i. "Baba wacca tayi iya yinta akan twins suyi shiru,amma ya gagara, hakan yasa ta dinga yawo acikin gidan dan Neman safna, duk k'ofar data shiga sai taga ta dawo da'ita parlor, kawai saita nufi harabar gidan, tana zuwa taci karo da maigadi,cikin hasala tace kai wai ina matar gidan nanne? Maigadi cikin dariya yace tana ciki mana, " baba tace to ai kafini sanin kan gidan, katai maka ka kirata, kaga yaran nan har sun fara galabaita, d'an ladi yace to amma... Sai dai yad'an nisa a tunani, sai kuma yace, baba ki hada musu madara mana !" " baba tace nifa jiya nazo kuka taho yau,ina nasan yadda zan hada musu, " ta fada tana karyar da kai, "d'anladi yaga alamar hakan snn yaga twins kuka kawai suke, nan danan ya shiga cikin gidan yanufi sashen Abbas, duk da yasan bai tab'a shigo waba, harzai kwana kwasa sai yafasa, kawai yajuyo ya fito, ya samu baba yace gaskiya yafi kamata ki bani yaran ke kije, ko kuma ki tafi dasu," baba ba tayi musu ba tace muje kanuna min dakin, suna hawa step d'anladi yace dakinyi kwana d'aki na biyu, sai ya juya, " baba tahau tanata faman Jij jiga twins yarta isa k'ofardakin, "Abbas da safna sunyi nisa ashauk'in juna kawai su Kaji bugu, arazane safna tace waye hak? Take fawa Abbas tambaya" " Abbas wanda stabar takaici yasa bai k'ara kallon taba, yaja ataki ya jiya , dan yasan yaji kukan yaran, kawai rainin wayo ne. " safna ta tashi jikin ta asan yaye tanufi k'ofa, ta bude k'ofar ta karb'i twins, snn ta cewa baba takawo mata bag din twins tana nan, akan,dining table. "Safna tajuyo ta a jiya twins, sunata tsala kuka amma Abbas ko'ajikinsa, k'arshema tashi yayi yazura rigarsa yabar gidan, haka safna itama takwashi twins tayi futo ,da tallafin baba ta gama feeding d'in su, snn baba tamusu

Please Login or Register in order to submit comment