Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Saddam yana daste wayar dayake, sai jin jiniya kake tanata ruri, sautinta duk yacika gidan,

Baifi 5 minute ba saiga Police sun danno kai, Ahj Saddam ya kallesu yy musu nuni da Hjy Kaltum da Dr Hanna da Abbas yace arrest them,


Abbas y taso yazube a gabansa yana kuka wiwi, fad'i yake Abba Abba... Ya kasa cewa komai,
Twins da gudu suka taso a tare suma suka zube a gaban Ahj Saddam, suka rik'e gwiwoyin sa, sa, suna taya Daddynsu begging, Abbas cikin shek'ar kuka yace Abba dan Allah ka yafemin wllh Abba nima nayi nadama tun'a lokacin, wllh Allah Abba kullum saina nemi yafiya agun Allah, Abba kasan ba halina bane, Abba ba d'abi'ata bace, kula mata, bare fasik'anci, Abba kafi kowa sanin hak'urin da nake da larular Safna, wnn ma wllh Abba DESTINATION ne, bb wanda ya'isa ya stallake masa, saidai addu'a tasa yazowa mutum da sauki....ya k'ara zira idonsa a cikin na Ahj Saddam yace
Abba yanzu zaka iya gurfanar da d'anka guda d'aya tilo a gaban kotu....!!!?








Yaa Allah ka bamu shiriya
Yaa Allah ka bamu wadatar zuci
Yaa Allah kabamu stananin storanka



AMSAR💕
MMN 3G💕
[1/31, 9:14 AM] SARATU: ___*🍂BIYU BABU...!🍂*_
_SAMU DA RASHI..._
🍂🍂🍂
🍂🍂
🍂

_*AɭKAɭAMƖŊ✍:SARATU MUNZALI*_

_*(AMSAR💕)*_
_watpadd @ Ssaratu75..._

*dedicated to:AUNTY ZALY YOLA ( MMN AHMED)

Na sadaukar da wnn peg a gareki UMMIHAFSA kindace da golden star's na Pan's din BIYU BABU💃💃

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLH RAHMANI RAHIM*

*P______21*

____________📖Ahj Saddam yace ehh.....ya had'e rai, ya cigaba da cewa bazan tab'a goyuwa da bayan zalinciba, dan ina fatan Allah yaduba bayana, ko bayan raina,

"Ahj Tijjani ya bud'e baki zai magana Ahj Saddam ya dakatar dashi dayi masa nuni da hannu,

" Mama ta masto cikin kamewa tace dan Allah Ahj ka bawa Raihana dama, idan bata yafe masa ba sai atafi dashi, idan kuma ta yafe masa shikkenan,ai kodan darajar wad'nn y'ay'an, ai tasani MANNLAA YURHAM LAA YURHAM...


"Ahj Tijjani yace kwarai kuwa, dan ko'ina akaje dai nan za'adawo"

"Ahj Saddam yy nisan tunani sann ya juyo sosai yace Raihana kidubi Allah kifad'i abinda kk gudurce aranki, wanda kk dad'e kina addu'a akansa kullum tundaga wancen lokacin har zuwa yau, kada kizalinci zuciyarki kizo daga baya kina nadama, kinji ko? "

"Raihana wadda kanta yake sunkuye sai ambaliyar hawaye take, ta d'ago maroon d'in idanu wanta, ta kalli Mama taga kanta a sunkuye, ta kalli Dr Karima taga ta juya kanta can, ta kalli Abbas taga yana d'aga mata hannu alamar rok'o, ta doka masa harara, ta juyo ta kalli Ahj Saddam tace Ahj gaskiya......
Kanta kai aya, Twins suka taso da gudu suka fa'do jikinta, cikin kuka su kace da English, dan Allah Mum kiyi hak'uri ki yafewa Dad, dan Allah, mun tabbata idan kika yafe masa zai barmiki mu muzauna agunki, munaso muzauna dake har'abada, wllh Mum munji a jikin mu kece Mum d'inmu, tunda kika tab'amu Mukaji wani feelings a jikinmu wanda bamu tab'a jinsa a jikin Mum Safna ba, wllh kece Our Real Mother, suka kuma k'an k'ameta suka bud'e sabon peg na wani kukan mai stuma zuciya, kukanda duk uwa idan taji d'anta nayi sai zuciyarta ta sosu...

Kowa nagun saida ya zubda kwalla,
"Raihana ta d'agosu daga jikin ta, ta rik'o hab'arsu da hanna yenta, suna kallon cikin idonta, cikeda stananin shauk'in so da k'aunar junansu,ga tausayi daya mamaye ilahirin sassan jikinta da zuciyarta, tace a cikin sark'afewar murya data dashe stabar kuka, of course my child, wllh na yafe masa saboda Ku.....suka kuma fad'awa jikinta ta rungumesu sosai tana kuka, suna mata godiya, gamida share mata hawaye da hannun su....


"Abbas ya sauke wata lafiyayyar ajiyar zuciya, yace ALHAMDLLH"

"Ahj Tijjani yace ALLAHU AKBAR"

"Ahj Saddam yace Allah yy mk albarka, Allah yaji k'an mahaifinki, ubngj ya tashi kafad'ar mijinki,"

"Abbas yaji mugun haushin Kalmar, ya wani dake sai muzurai yake" (kujifa wanda yasha da kyar)😂

" Ahj Tijjani yace gaskiya kink'oshi da tarbiyyar addini, duk wanda ya sameki a mastayin y'a ko mata, ko suruka,to wllh dolene yywa Allah godiya, Annabi yy gaskiya (s.a.w) daya umar cemu, damu Auri mace dan abubuwa guda4, amma sai yabamu zab'i damu Auri ma'abociyar Addini, idan ba hakaba TARIBAT YADAKA,
Ashe abinda ka kano kenan Ahj shiyasa kaso ka had'a jini da'aita Allah baiba....

"Ahj Saddam yace ai yanzu ma bata b'aciba, dan Mamanta nakeso zata maye gurbin Hjy Kaltum, insha Allah, dan tin d'azu da gaskiya ta bayyana nayi mata saki 3chif...."
Kowa ya balalo idanuwa, da mamaki.....
"Hjy Kaltum ta rakakkab'e da kuka tace habba Ahj kaida kamin alk'awari nidakai mutuka raba takalmin kaaazaaa....tawani ja kalmal kamal y'ar yaye,

" Ahj Saddam yace hhhmmm jibeki, ai uwarki Hajjace takalmin kazar,ga tanan a shagid'e, ai Allah yagani ban zalunce kiba, shiyasa gashi tun'ba'aje ko'inaba yymin sakayya da wacce ta fiki sau million, dan haka ko a lahira karma kinuna muntab'a had'a hanya, common Inspector kuyi gaba dasu pls nagaji da ganinsu.....
Haka suka kwashi Hajja a hannu sukayi gaba ds...

"Ahj Tijjani yace yaka mata mudubi stufan Hajja da wann larurar data sameta mutausaya mata, su'ajiyeta muk'arasa da'ita can gidan y'arta,"

"Ahj Saddam yace toh kaima kazoda shawara, yasa suka dawo da Hajja suka jibgeta ak'asa, snn yacewa CP kada a had'asu a sell d'aya da Safna.....

"Ahj Tijjani ya gabatar da Alhj Saddam agun Mama, snn yanemi data basu had'in kai, dan shima ya kamu da soyayyar Dr Karima,

" Mama cikin d'a'a, dajin kunya tace dan Allah kubari sai Nazifi ya warke,"


"Ahj duk sukaji dad'in hakan a tare sukace ubangiji ya bashi lfy, da hanzari.....

" Dr Karima ta kalli Ahj Tijjani tayi murmushi snn ta fad'a cikin d'aki cikeda kunya"

"Ahj Tijjani ya dubi Abbas yace Daddy to tashi muje, Allah yy maka gyad'ar dogo, da kaima yau ka kwana a ha'ula'i"

"Abbas ya cije lab'b'a, ya cika ya batse kamar ya fashe, yace to to kuma shikkenan Nina tashi a maho kenan? A tare duk suka kwashe da dariya harda Raihana da Twins, a ransa kuma yace ai wancen k'aton bashi ya kar zomon ba, rataya na bashi dan haka dole nakarb'i abuna, insha Allahu, sai ya mutu inyaso ya k'arasa jinyar a can BARZAHU

" Ahj Saddam yace kaika jiyo, Hjy mumun wuce sai gobe idan munhad'u a KOTU , sai ya juya ya kalli Twins wanda har yanzu suna jikin Raihana, yy musu magana da English yace gakunan munbarwa Mamnku, Bye..
Suma suna dariya suka d'aga masa hannu su kace bye grandfa, bye Daddy,
Abbas stabar takaici ko wai wayowa baiba ya fuce a fusace....
Ahj Saddam ya mik'awa Ahj Tijjani hannu suka cafke, dan sun ranfo Abbas, ya tashi a tutar babu...
Toh ko'akan Abbas BIYU BABU UKU BAKO D'AYAN zata kasance....!!!!?

BABU SAFNA....
BABU TWINS....
BABU RAIHANA......







Taku a koyaushe kubiyoni zuwa KOTU.......

Sanso fisabilillah, harga Allah shi nakewa duk mai k'aunata ta sanadin wnn book,

Yaa Allah kasa muyi aiki da fad'in Annabi (s.a.w) da yace idan zamuyi so muyi so dan Allah, idan zamuyi k'i muyi k'iyayya dan Allah, idan zamu bayar mu bayar dan Allah, idan zamu hana mu hana dan Allah, idan za muyi yarda muyi yarda dan Allah, snn yace muyi umarni da kyakykyawa muyi hani da mummuna....Sodak'a Nabiyyul Khareem.....
Ya Allah ka bamu albar kacinsa.


AMSAR💕
MMN 3G💕
[1/31, 9:18 AM] SARATU: ___*🍂BIYU BABU...!🍂*_
_SAMU DA RASHI..._
🍂🍂🍂
🍂🍂
🍂

_*AɭKAɭAMƖŊ✍:SARATU MUNZALI*_

_*(AMSAR💕)*_
_watpadd @ Ssaratu75..._

*dedicated to:AUNTY ZALY YOLA ( MMN AHMED)*

_Sadau karwar wnn peg nakune, HASSAN&HUSAIN 80k muna gdy da alfhari da kyawawan d'abi'unku, Allah y biyaku d alkhairi, Allah ya game ran iyayenku da Rahmah._
________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLH RAHMANI RAHIM*

*P______22*

____________📖Misalin k'arfe 4:00 na yamma Dr Karima tajasu Mama da Raihana harda Twins zuwa Hospital dan duba Nazifi, wanda har yanzu BB wani sauyi a gameda cutarsa, haryau zuciyarsa bata bugawa yadda ya kamata bare hakan ya bashi damar mosta jikinsa ko yy magana, daga bacci sai dai ya bud'e ido, yyta bin nagun da kallo, yauma da sukazo a hakan suka sameshi yanata binsu da ido d'aya bayan d'aya, kamar yanaso yy magana ba hali, Raihana ta lura da hakan nan danan ta fara rero sana'ar kukan data saba aduk sanda tazo gunsa, ta masta kusa dashi ta kamo hannunsa kamar dan tasan yana jinta, muryarta da kyar take futa saboda dashewar datai da kuka, tace Yaa k'urrata Ainee ga Twins d'ina sundawa Allah yy gashi kuma baka da ikon kulasu, tasa kuka ,
Twins tausa yinta ya kamasu, suka masta kusa da ita suka dafa kafad'arta alamar tayi hak'uri, Raihana ta kama hannayensu ta d'ora akanna Nazifi tace musu he's my Husband mijina ne, yana k'aunarku sosai kullum addu'arsa Allah ya nuna mana randa zaku dawo hannuna ya da'ukeku amastayin y'ay'ansa,
Twins suka k'arajin tausayin Raihana da taketa yin abu buwanda baiSan tana yiba, sukace Allah y bashi lfy, wanda ba har cikin ransuba, dan haushi ma yake basu, dan Mum d'insu tana kuka akansa, bayan ga Dad d'insu can yana kuka akanta amma bata damu dashiba, sai wanda baima san tana yiba, suka had'a ido suka zare hannu wansu a tare, snn suka sulale suka bar d'akin, suna futowa sukaci karo da Mama, da Dr Karima azaune sai suka koma gafe d'aya suka rab'e da ganinsu kasan da akwai abinda ke damunsu, Mama da Dr Karima suna kallonsu amma ganin d'alamar rashin sabo shiyasa basu saki jiki dasuba, sai a hankali, "Dr Karima ta juyo inda suke tace Twins kuntab'a zuwa gun Mum Safna kuwa? da English ta tambayesu"

"Ummul-Khairce tayi saurin bata amsa tace aa, ba Granny ce tayi mana k'aryaba tace wai tana Hospital,tana fad'a kamar tayi kuka "

"Dr Karima tace ayya...Sorry to kona kaiku, anjima can seal d'in Ku gaisa...!!!?"

Da sauri sukace No No No a tare, Abul-Khair yaci gaba da cewa nifa bana ma sonna k'ara ganinta  har'abada, " ya k'arasa maganar da jan d'an k'aramin staki..."

"Cikin mamaki Dr Karima ta zaro ido tace why...!!!?"

A wnn karanma a tare suka sake had'a baki da cewa b/cs daman itama ba sanmu takeba, ta stanemu tana cutar damu da mari sosai, Ummul Khair ta k'arasa da cewa harda zagi da yawa kullum, to Aunty ke meyasa da kkyi saving d'in rayuwar Mum d'immu baki had'a da muba, ko kinfi sonta....!!!?"

"Dr karima ta saki baki kawai jinsu take, bare da Ummul-Khair ta fad'i wnn maganar  ta jinjina kai da alamar tausaya musu, dan ga alama nan sam basu kurb'i madarar tarbiyya ba, ko magana basu san yadda zusuyi da babba ba, dubi fa wai ke tace min....Dr Karima tace itama Mum d'ainnaki da yy Allah ya steratar da'ita" komai da kuka gani muk'addarine dg Allah kunji,"

"Suka had'a ido da alamar tambayar junansu komeye  muk'addari? Oho...." Suna d'aga kai saiga Raihana ta fito a firgice tana kiran Mama Anti Karima Yana magana kuzo kuga Alhamdllh da sauri duk kan ninsu, suka nufi d'akin koda suka shiga suma mamakin suke, Dr Karima ta masta kusa dashi ta kamo hannunsa tace Auta ka ganeni?
"Nazifi yana ta kallota tamkar wani gaula, sai ya d'aga kansa ta kumace ehh ....
" Dr Karima tayi murmushi fal da farinciki ta k'ara k'ank'ame hannunsa tace to katuna sunana?duk sukai mata dariya da nuna murnarsu da farinciki a fili Nazifi ya warke, sai ya kuma d'aga kansa yace da murya kamar ta maijin bacci yace Inna Innata,....
Dr Karima ta fad'a jikinsa ta saki wani irin kuka mai ban tausayi, suma Raihana da Mama kukan suka fashe dashi, shigowar Dr ne yasa Dr Karima tashi ta d'anja baya, sai Nazifi ya d'ago idansa yace Inna stayani zan biki, yad'aga hannunsa alamar Dr Karima tazo, ai dagudu suka fita dukkan ninsu kuka suke anrasa maibawa d'aya hak'uri, da kyar Mama ta taik'aita kukanta ta kamo hannun Dr Karima dana Raihana, tana basu hak'uri, tace insha Allah, Ubn muryar Dr daya fito yasa suka kai hankalin su kansa,
Ya kallesu yace kuyi Hak'uri Allah yy kiransa.....


Atake Raihana ta sassan k'ame suka suka yo kanta, kuka suke kamar akansa aka fara yimusu mutuwa, har Twins kukan suke sun ruk'e Raihana suna ta faman jijjigata ta tashi, sai da Nurses guda 2, sukazo suka tafi da'ita, Dr Karima da Mama sunrik'e juna kuka suke bbji bbgani, Twins sukansu sunji mutuwar amma a cikin ransu fad'i suke Alhamdllh, sukaja jefe suka kira no Abbas ta nata ringing bai d'agaba, har sau kusan 5, sai suka kira no Ahj Saddam, duka d'aya ya d'aga, Abul-Khair yace hello Grandfa,
Ahj Saddam yace yes Abul-Khair yy akai,
"Abul -Khair yace Grandfa wnn d'in ya mutu yanzu muna zuwa Hospital d'in bamu had'e ba...."


"Ahj Saddam take yaji wani irin gumi yana ziraro masa a jiki, ga wani abu daya stirga masa cikin kwanyar kansa,fad'i yake Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un, ina
Abul-Khair yaji bashi da niyyar stagaita sallallamin da yake sai ya tareshi da muryar kuka yace Grandfa Our Real Mum fa ta suma antafi da'ita gun Dr, Ahj Saddam bai san lokacin da wayar ta fad'i k'asa ba, yana d'uka yy waje da hanzari yatada motarsa ya fita, yana kan hanya ya kira Ahj Tijjani ya sanar dashi yace su had'u a Tal'udu sai su wuce.

Har akad'auki gawar Nazifi akai gida da'ita, har akai masa wanka aka kaishi Raihana bata far-fad'o ba, duk da Dr bai bata gadoba dan yace bb abinda ya sameta bata buk'atar a kwantar da'ita, muguwar razanar da tayine, snn yy mata Allurai yace sutafi da'ita gida insha Allah nanda 5hours zata farka, kwakwal warta tana buk'atar hutu...


Ahj Saddam da Ahj Tijjani, da Abbas duk dasu aka kai gawar Marigayi, Nazifi Allah yy masa Rahma, yasa dashi da Inna a DÀRUSS-SALÀM


Kowa tausayin Dr Karima yake kama daga kan y'an uwanta har'zuwa kan sauran iyayenta da mak'ota, sai yayan Inna yace zai tafi da'ita gidansa idan akai sadakar bakwai, anan Ahj Saddam ya masto da yaji suna tattaunawa, yy musu sallama bayan sun gaisa sosai ya k'ara yimusu ta'aziyya snn ya sanar dasu cewa shida abokinsa sun yiwa Mama da Dr Karima maganar suna da niyyar aurensu, dan haka suna neman alfarma da ad'aura auren ranar sadakar uku.
Ko hakan ya sassau tawa zuciyar Dr Karima ta rage zafi da rad'ad'in da takeji,
Kowa dake gurin ba k'aramin murna suka yiba, da sanya albarka da fatan alkyri,
Mlm Shafi'u fad'i yake Allah kenan YAF'ALU MAY-YASHÀ'U..KHAIFA YASHÀ'U...




Yaune Babbar KOTUN dake stakiyar KANO take karb'ar shari'ar da ake tuhumar Safna da kisan gan-ganci akan datti juwa Inna, wanda har mai gaba tar da k'ara wato Lawyern Dr Karima yazo, amma shiru bb Lawyer ko d'aya ab'an garan Safna, kasan cewar iyayenta ko mijinta suka nema dan samarwa Safna Lawyer amma ganin mahaifinta ya rasu, snn mahaifiyarta tana d'aure itama, ga mijinta Abbas yak'i saurarar kowa dan daga k'arshe cewa yy Shiba matarsa bace kwata -kwata, hakan yasa dole aka Shiga k'arar da lawyern gov. Dan ya kareta,

Koda lawyern ya fara zayyano laifukan Safna, aduk lokacin da Alk'ali ya tambayeta hakane zata amsa da ehh, har yagama bb abinda tayi musu akai, hakan yasa Alk'alin yaji dad'i dan bata wahalar da KOTU ba, dan aranta tunda taji Mamanta da Antinta suma suna d'aure duk da batasan me sukayi ba,gaba d'aya ta stinke da rayuwa, tasan bata da wani gata bare mai tai maka mata, tin tana damun police sukira mata Abbas sunak'i hardai suka fito fili suka sanar da'ita abinda yace, shi kenan ta yanke stammani, kawai jiran mutuwa take,

Nan Alk'ali ya yanke mata hukuncin KISA tinda kisan bana stau- stayi bane,bayan ya kawo hujjojin da Allah ya fad'osu a cikin Alk'ur'ani mai girma, Snn yace dolene abiya masu hak'k'i Diyya, sai dai idan sun yafe,
Ya kira sunan Dr Karima ya tambayeta abiyasu ko sunyafe, Dr Karima itada y'an uwanta mata da sauran y'an uwansu na jini, harda iyayensu na b'angaren Inna duk sun hallara, duk da sunji komai da ya faru, hakan yasa tin kafin sutaho suka yanke shawarar bazasu yafe ba dolene abiyasu Diyya


"Dr karima ta sanar wa Alk'ali da suna Neman alfarma itada y'an uwanta akan wnn KOTU mai Alfarma data kwato musu hak'k'in Diyyar Mahaifiyarsu....


" Alk'ali ya nemi da'a shigo masa da mahaifiyar Safna, tanemi data bata biya Diyyar Inna data haukan y'arta Safna,



"D'ayan Lawyer da Ahj Saddam ya d'auko dan Neman hak'k'in Raihana shiya nufo Alk'ali, ya fara da Neman KOTU ta bashi izini, bayan Alk'ali ya bashi, sai ya fara da zayyano kwararan hujjoji da dalilai, da shaidu akan duk irin tuggu da makircin da Dr Hanna suka yiwa Raihana, daga karshe yace yana neman alfarma wnn KOTU data nemarwa Raihana hak'k'inta..!!!


Safna kusan sau biyu tana suma ana yayyafa mata ruwa stabar tashin hankalin data shiga tintana iya stayawa harta kaiga zaman dirshan, kowa ganinsa take yakoma mata hud'u-hud'u, ga kanta da yake wani irin wunstulawa, kamar wacca aka zira a Rigiya ta ka.......


" Alk'ali ya gamsu mutuk'a da irin manyan shaidun da'aka gabatar kamar Dr Karima da irin recording data dad'e tana ajiye dasu a wata stohuwar wayarta ta NOKIA, wanda ked'auke da muryar Dr Hanna da Hjy Kaltum a locacin da suke yanke shawarar yadda zasuyi da Raihana da y'ay'anta, da lokacin da Dr Hanna ta kira Dr Karima Office d'inta ta bata allurar daza tayiwa Raihana.....
Atake Alk'ali ya yanke musu hukuncin zaman gidan yari na stawon shekara 2 bb tara....!!!
Snn ya buga Stamps akan takardun Dr Hanna dan dakatar da'ita daga aikin likita aduk fad'in Nigeria da wajenta,

Alk'ali yana shirin buga k'atuwar gudu marsa, sai ga Ummul Khair sanye da kayanta na Law
masto, bayan ta gabatar da kanta snn itama tanemi wnn KOTU mai daraja, da kafin ayi gaba da Safna akaiga kasheta, dan Allah KOTU ta k'ara jadda damata sufa ba y'ay'anta bane dan karma tayi zaton tabar SADAK'A TUJJARIYA....."*


_Ai tinkafin Ummul Khair ta kai aya Safna ta kwalla wata irin k'ara mai kid'ima da d'imauta duk wani mai sauraro, kafin ak'arsaro inda take, tuni........_




*Yà Rabbî*
*Là'ilàha illah anta subhà naka innî kuntu minaz-zolimîn*

*Yà Allah kayi mana tsari da bak'ar k'addara, mugun jî da mugun gani,Yà Allah staustayi da a sara ka staremu Yà Rabbbîy*



AMSAR💕
MMN 3G💕
[1/31, 9:22 AM] SARATU: ___*🍂BIYU BABU...!🍂*_
_SAMU DA RASHI..._
🍂🍂🍂
🍂🍂
🍂

_*AɭKAɭAMƖŊ✍:SARATU MUNZALI*_

_*(AMSAR💕)*_
_watpadd @ Ssaratu75..._

*dedicated to:AUNTY ZALY YOLA ( MMN AHMED)*

_Na sadaukar da wnn peg Sukutum ga Mijina Uban y'ay'ana wato AMINU MODIBBO (ABUL BANAAT) tare da fatan Allah ya saukeshi lafiya a k'asa mai starki, ya kuma dawo dashi lfy._

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



*P______23*


____________📖Ana k'ara sawa kusada Safna aka sameta ta sassan k'ame, idanunta duk sunyo waje kamar kwad'uwa, ana d'agota ta koma rajaff ....
Rai yy halinsa,
Da gudu Dr Hanna tazo kusa da'ita ta k'ank'ameta tana ihu wayyo Allah Safna ina zansa raina, wann wace irin k'addarace bak'a mummuna, tittirna, Safna dan Allah karki mutu ke kad'ai nake da'ita,
Da masifa Hjy Kaltum ta masto tace habba Sis meye haka, ai garamake kin d'and'ana dad'inta, kinsan kin haihuwa, ni kuwafa nace me!!?  bayan keda Hajja kkcuceni tin a lokacin aurena da Zubair kk dinga d'irka min alluranda sukai sanadin lalatan mahaifa, snn kuka dinga karb'omin magun guna danna mallake Alhj, yanzu ga shinan HQ gaba d'aya azazzage take, gashi Alhjn ya sakeni, na tashi a BIYU BABU kenan UKU BABU ko d'aya, tana k'arasa maganar tarushe da da ihumai had'e da kuka....

"Dr Hanna tace kedalla can, nina cuceki ko uwarki ta cucemu, aini umarninta nakebi, duk gudun karna tab'e a mastayinta na uwa. Ashe abin ba haka yakeba, rashin sanin ilimin addini yy mana illah, dama ace nad'an rage lokaci acikin na karatun bokon danai nasamu na Addini wllh da duk haka bata faruba, dan da har uwar tamu zamu sjiryar ta dawo kan hanya , Manzon Allah yy gaskiya(S.a.w) da yake Babu biyayya ga abin halitta akan sab'awa mahalicci, lalle mun tafka kuskure, gashi a sanadin uwarmu munshiga Jalala, har'itanma bata stiraba dan itace sila, said tasa wani ihun itama taciga dacewa shikkenan ai Umma bake kika ga taskun BIYU BABU ba, ni naga ibtila'in BIYU BABU UKU BABU KO D'AYA...
Wayyo Allah BABU gudan jinina Safna...., BABU aikina na Dr...., BABU dukka kud'ad'ena suntafi ga biyan Diyya......!!! nashiga UKU nal.......
Bata k'arasa fad'aba Alk'ali ya buga gudumarsa nan aka mimmik'e kowa yace COURT.....
Nan akai gaba ds Ahj Saddam ya karb'i gawar Safna suka tafi da'ita, HANNa da UMMA sai Allah ya'isansu kawai akeji suna tayiwa junansu wata kuma su jefata kan HAJJA...
Wa'iyazu billah haihuwa batai ranaba, lalle k'alu balene garemu iyaye damu san irin tarbiyyar da zamu d'ora y'ya'nmu akai walau maza Allah ya bamu ko Mata, hakkinsune mubasu tarbiyyar addini ko bamu samu agun iyayenmuba ya zama dole dakinyi aure kinemi islamiyya, inhar kinason ingancin tarbiyyar y'ay'anki dan wanda bashi da abu to wllh bazai iya bayar waba, Ubangi kasa mufita hk'k'in yaranmu kamar yadda iyayenmu suka fita hak'k'inmu, Allah kasa musauke hak'k'kin kiwonda ka bamu da isash shiyar tarbiyya ta addini, da sauke hak'kin mazajenmu dan mugamu dakai salamun k'aulèn Yaa Allah.

Abbas da Twins bb alamar tausaya a kan fusko kinsu bare suzubar da kwalla....

Raihana tinjiya har yanzu da'aka tashi daga KOTU bata farka ba, saida mama ta dawo dan dakyar ta daure ta'iya raka Dr Karima, suka bar Raihana agida gurin Sauran k'annen Nazifi, snn ta samu kofi ta da'de tana karanto mata addu'oi da sunayen Allah, sai ta d'agota da bismillah ta fara shafe mata fuska dashi da duk jikin ta, snn tasa table Spoon ta zirara ruwan tofin cikin bakinta, a hankali² yana ta shiga cikinta snn mama ta kwantar da'ita, ta tashi ta d'auro alwala, tana tada ik'ama tayi raka'a biyu ata ukun sai taji Salati had'eda mik'a, tana jin muryar Raihana ce, taji kamar ta yanke sallar dan farinciki, da sauri kowa yy kanta Dr Karima tace sannu Mar'atu Akhy, y jikin? Inane yake mk ciwo yanzu,? Raihana tayi shuru kamar bebiya, tana ta kallon bakin Raihana, tana son tatina wani Abu amma ta kasa,
Saida Mama ta idar snn tazo ta zauna kusa da'ita ta kamo hannunta tace Raihana ki kwantar da hankalinki kinji duk abinda kkga Allah yy to yafimu sanin sirri da Alkyri dayasa yy hakan idan kk rungumi k'addarar da juriya da hak'uri, sai Allah ya bamu mafi ficin abinda kk rasa, idan kuma baki yadda da k'addaraba kink'i hak'ura kinata kuka da mita kina ganin kamar Allah keya ware ya miki irin wnn jarrabawar to sai Allahn ya barki da daba rarki, sai kiga masifar tana k'aruwa,
Dan haka inaso kiyita addu'a kamar yadda ba akanki miji ya fara mutuwa ba, nima mahaifi yarki na d'and'ana nasan zafinta dan wasu cewa suke tafi ta iyaye ciwo, to kinsan miji darajace dashi koda bakya sansa, kuma koda baya yimiki adalci baya sauke hak'k'okinki, to da zarar ya mutu zaki gane amfanin sa, zaki gane Ashe lalle miji babban JIGONE.....
Dan haka daga yau, run yanzu ma TAKABA tahau kanki , kinji ko? Raihanatu Allah yj k'an Nazifi, kinyi shiru Raihana ko kinaso kigamu da wani ciwon ko kema ki mutu kisani a cikin wani halin nima na mutu ehh!!!?


Raihana ta rufewa Mama baki snn ta fad'a jikinta, ta fashe da kuka, daman a kusa take, tunda Mama ta fara magana idonta keta shararar hawaye,


Mama ta dinga danna bayanta a hankali tana k'ara yimata nasiha mai stuma jiki da sanyay zuciya, wanda duk halin masifar da kk ciki idan kajita take zakaji zuciyarka ta koma ga Allah ta dangana, haka ma Raihana taji a hankali ta sulale daga jikin Mama tayi hanyar Toilet dan niyar wanka had'i da alwala dan tayi ramuwar salloli,

Dr Karima da y'an k'annenta hawaye kawai suke dan abin ba k'aramin Sosa musu rai yyba, Dr Karima tace Allah Sarki Uwa mai dad'i duk wanda ya rasaki yy kuka suka had'a kai ita da k'annenta suka suma suka sake b'ud'e sabon peg na kukan rashin Inna da Nazifi, hakadai Mama ta sake juyowa gunsu tayi faman rafko wa'azi....

A yaune JUMA'A
Bayan an kammala addu'ar Uku ta marigayi Nazifi, a take aka maida addu'ar d'aurin Auren Ahj Saddam da Amaryarsa Rahmatu (Mama)
Sai kuma Ahj Tijjani da Amaryarsa Dr Karimatu, akan kowacce taci Sadaki Naira na gugur Naira har Naira dubu d'ari bibbiyu, bayan uban lefen da suka jibgo musanman na Dr Karima da take a mastayin Budurwa,
Mama da Dr Karima basuyi wani hidima sosaiba sai dai ta k'arfin hali, ga abin farinciki yazo bb damar taka bazar gani, ala dole Mama da rarrashi tasa aka shiryawa Dr Karima walimar KAMU a had'ad'd'en wani guri mai suna A S K EVENT SENTER dake kan titin Zoo Road, da taimakon k'awayenta musanman Dr Hafsa,



Raihana ta d'an

Please Login or Register in order to submit comment