Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dajan kalmar, had'ida lumshe ido, duk dan taja hankalin sa,
"Abbas har yanzu bai ramfo taba, saidai ta kai sha'awarsa mak'ura,
Duk da yasan larurarta tana son massage akowane lokaci, hakan ys har injin massage ya siyo mata a k'asar wake, amma idan taga yana nan sau tari saita lafke, da shagwab'a sai yymata,

" Abbas da zumud'i yace ok, aransa kuma yace, yawwa anzo gurin, nan ya tak'ark'are ya d'auketa cikin nishad'i suka lula duniyar ma'aurata.....

Sai wajan la'sar ringing wayarsa ta Dameshi, yn d'auka yaga no my happiness, cikin sauri yy picking, slm'alykm Abba ina wuni...
Bayan sungaisa Abba ya umarce shi daya sameshi a office bayan la'asar, Abbas ya tashi ya fad'a toilet yashirya yafuto, ba tare da yatashi safna ba,
Yana futa yy hanyar masallaci yy sa'ar samun raka'a2 ajam'i, yana idarwa yy laziminsa kamar yadda ya saba yad'uko wayarsa y bud'a Az'kar, saida y kmml staf snn yamik'e, ya nufi office,

"Zuciyar Abbas yanzu sam bb damuwa kamar da, illdai ya k'uduri niyyar bin duk wata hanya ta faran tawa mahaifin sa, har saiya kawar masa da damuwarsa, banda tausayinsa yanzu bb abinda ykji,
Snn yad'au alk'awarin bazai kuma zuwa masa da zancen k'ara aureba, zai nuna ya hakura, yanata zancen zuci har yai'sa, yy nocking, Ahj Saddam yamasa izini,
Bayan sun sake gaisawa, da nuna k'auna da tsantsar kulawa irinta d'a da mahaifi, suka d'an tab'a hirarsu akan cigaban business d'insu, hardai suka gangaro kan solution d'in mastalolinsu,
Ahj Saddam duk hanyar daya b'ullowa Abbas gameda maganar sai yaga ya waske, hardai ya fuskanci baya ra'ayin hirar,
Hakan yywa Ahj Saddam dad'i, atunninsa shikkenan daddy ya janye k'udirinsa, dan haka shikkenan, yahuta daja masa rai,
Abbas yadawo dashi dg tinanin da yake, yace cikin dariya, Abba  kaga nifa yanzu ta tarbiyyar twins nake, burina naga na basu irin tarbiyyar daka bani, snn na basu kulawa ta musam man, kamarde yadda kamin, shiyasa kawai na'jiye komai, harsai nacimma burina, ko Abba? Ya k'ara fad'ar yana, kallonsa cikeda murna,

Ahj Saddam yy dariya mai bayyanar da farinciki kala_kala afus karsa, da sauri ya mik'awa Abbas hannu, sukai shaking juna yace kayi daidai daddna, dad'ina dakai nisan tunani, shiyasa harko kimmu kullum sukeyin gaba, saboda zurfin tinanin da Allah yy maka ga kwanya, Alhamdllh, Allah yy maka Albarka kaida zuri'arka,
"Abbas shima yaji dadin yabon da Abban nasa yy masa gamida addu'a, ahaka sukai sallama cikin walwala da Anna shuwa.


Hjy kaltum taga canji k'arara agun Ahjnta, hakan ya tabbatar mata da aikin bokan Niger yy, nanda nan, tasamu damar cigaba da nuna masa kulawa kamar,yadda ta saba, tarai raya, rangwad'a, duk dai, daman afannin gayu itace no 1, shikansa Ahj Saddam yana kokawa da hakan,
Yauma kamar kullum, tayi adonta d'as d'as , dan jikinta hak'ik'a yana d'aukar wanka, ta hakimce kan kujera, tamkar asaceta saboda kyau, bawai dan tanada kyauba, hasalima bakace,sai hak'orin makka guda biyu dasuka haskata, ba doguwa bace, kuma ba gajera bace, komai nata irin na hajja, stawo kawai hajja tafita, dan hajja ingarmace.
Hjy kaltum maid'an masta kaicin jiki ce, daka ganta kaga mazaunin naira da Hutu, kamar kallo take, yanda idon ta yakafe akan TV, amma inaa zuciyarta tatafi neman, sak'a hanyar dazata tarbi Ahjnta, danta shawo kansa yakaita k'asar waje asakeyi mata surgery,

Ahj Saddam yanayin sallama, cikin zumud'i tamike , harda sassar farta, tafad'a jikinsa, hakn yana yiwa Ahj Saddam dad'i, yadda kullum take mai dashi tamkar wani yaro, dan shi haryau baitan tance da soyayyace ko kissaba ,ko kuma makirchin Neman abin duniya,
Haka tadinga narkewa ajikinsa kamar harshe yaji ice cream.

Ahj Saddam ya marai raice, yace habba hjyta karkisa na suru ruce,
Allah kina rikid'ani,

Hjy kaltum taji dad'in hakan, tad'ago kanta da wani salon kallon, tace Ahjna gaskiya gaskiya nidai...., saita fara d'an bubbuga k'afa ahankali cikin salon Jan hankalin,
"Ehen go ahead.... Ahj Saddam  yafad'a yana kara rik'e k'ugunta da hannu bib_biyu,
" gaskiya dealing yau nizan yima wanka.... Tana gama fad'a tak'ara narkewa ajikinsa,
"Ahj Saddam yana mutuk'ar san yaga tana shagwab'a, stabar murna yaji tamkar ya had'iyeta, aikuwa bata ankaraba taji ya d'auketa cakk, yy samansa da'ita , tin data lura tayi daf da fus karsa, kawai takai bakinta ta capco lips dinsa, ahaka har suka k'arasa,
Bai wuce ko'inaba sai katafaran toilet d'insa ya sauketa, nan tafara taima kamasa, yacire komai, suka fad'a cikin kumfa,
Hjy kaltum ta sullube Ahj Saddam tass har dasu shaving lungu da stak'o,

Hmmm Ahj ansha wankan ruwan magani,

" suna nishad'insu suna cin abinci, Hjy kaltum bisa al'darta ita take bashi abinci haka tasa bar masa,
Ahj Saddam yaci ya k'oshi snn yace hjyta na fahimci matsalar nan taki zata fara jefamu cikin wani yanayi, kawai yanzu yanda za'ai kishirya insha Allah gobennan zansa aimana biza,  ko nawane zan kashe acan, gara ki dawomin Falleliya, Dal, yana gama fad'a ya kaimata matsa a kuturi
Hjy kaltum tad'an saki ihu, cikin yanga, ta rusino gamida zira hannunta cikin nasa, tace Ahjna gdy nake, farin cikin ruhina, Ahjn Alhazi, duk matar data dace da samun ka, to lalle tazama kallabi, "Ahj Saddam yamik'e , yace kai hjyta kinfara wnn kirarin nakiko? To ai Gara nagudu inba hakaba idan nadaka tataki sai kinsa narasa jam'in sallar isha'i....
Hjy kaltum tasani, dukta haddace irin salon da Ahj Saddam yafi kidimewa dasu, danta riga tasan duk wani aikin stubbu kona sihiri, baya tafiya yadda kkso sai anhad'a da kissa da yaudara, da tarairaya, da farko saita saki jiki, tana zuba iko, hakan ys ta kasa cimma duka burikanta, amma dg baya data gane, saita tashi staye,

Hmmm hjy kaltum da addu'a kk, snn kk had'a da Wadannan abbwan, ai datini kin samu rabauta duniya d lahira, kuma kuma kisamu soyayyarsa ta har'abada, mallaka kuwa,aiba magana

"Safna tana jin futarsa ta farka, tayi wani lalatac cen murmushi, tace dear kenan, aina gano lagonka, duk sanda kayi fushi haka zan dinga yimaka,
Dan naga alama kanka bayajin ire_ire magun gunan da hajja take kawo min, ta mik'e cikin ka'rfin jiki, tayi wata shasha shar mik'a, babu addu'a, tace yawwa yanzu naji garau,
Hmmm muskili kenan, kafi mahau kaci ban haushi....



RANO

Inna da karima sundace, ansamo musu gida mai kyau, daidai_daidai, babu zaman  takura, harda d'akin nazifi, da toilet d'insa aciki, sai babban falo da d'akuna biyu aciki, d'aya inna da Raihana, d'aya kuma karima, sai toilet astakar gida,
Anyi sa'a gidan bb nisa, da wanda suka baro,

Snn karima dakanta tad'auki raihana takaita wata makaranta, wadda akan kwanar shigowa layinsu take, dan basaso, tayi nisa da gidan kwata_kwata,
Ta siyo mata nik'af, tace karta kus kura tacire, indai ba'a gida ba, dan zata gayawa principal da mlman cewar matar aurece,
Duk dan saboda staro, ko passport bada photonta suka tafida,

Secondary schll ce, akai mata interview, wanda yabada damar sakata a ss1, kasan cewar , Ahj Saddam ya tab'a sata awata makarantar yak'i da jahilci, snn yana biya har gida, wata malama tana zuwa taimata lesson,
Amma duk afannin karatun boko, dan ta samu ilimin addini hartayi saukar alk'ur'ani, da hadisai dadama, tin kafin tazo birni, gakuma kwanya da Allah yabata, tana saurin picking,

Sunata tafiya adawowa, karima ta nata nuna mata hanya, snn tace idan har naga kina k'ok'ari, ko nanda next year sai kawai kizana waec da neco,

"Raihana tayi murmushi, tace insha Allah Anti, saina baki mama ki, danni banga abin wahala a bokon nan nakuba,....
kamarma littafan addini sunfi wahalar koyo, ko Anti? tayi tambayar tareda d'aga nik'af d'inta tana kallon karima,

Cikin stawa karima tace saki nik'af d'in nan!!!

Da sauri Raihana ta saki tana dariya, wllh Anti namanta, kiyi hakuri,

" karima tace this is d last warning....,

"Raihana tace insha Allah, bani k'arawa

" karima tarik'e hannunta, tace kinsan meyasa bakya jin wahalarsa?... Saboda Alk'ur'ani ne, ya fara haska kwakwal warki, haskensa yasa babu abinda za'a koya mk kiga wahalarsa, bare ki fasa,

Kinga agidammu Nazifi ya futa zarra, gifted ne, tinyana, d'an shekara 3 bbnmu ya kaishi gun kawu Shafi'u, wnn yayan innan, mai makartar almajirai, a kano, saida ya shekara 7, snn bbnmu yaji labarin anbud'e wata makaranta anan rano, tahfiz da boko, burden da day,
Shine ya dawo dashi, lokacin izunsa 30, yana d'an shekara 15 yy candy had'eda saukar haddar al'k'ur'ani, saboda k'ok'arinsa suka dinga yima jumping,

Ai duk wanda yy sa'a iyayensa suka fara bud'e masa kwakwal warsa da karatun alqur'ani, to wllh yy sa'a arayuwa, dan babu wani karatu a duniya dazai bashi wuya, ai NOORUN ALA NOOR....


"Raihana tace tabbas hkn Anti, kinga mukuwa, agidanmu ba'a karatun boko, Sam_Sam, sai dai duk wadda tai aure idan mijin ta yanaso saiya kaita, mazan kuma mai ra'ayine yakeyi, iyayenmu ba ruwansu, amma dai sun fita hak'k'inmu, wajan bamu ilimin sanin Allah, da yadda zamu bauta masa,
Amma... to dan Allah Anti shima, yy Nazifin kigaya masa kozai dinga yimin lesson?

" karima tace maizai hana... zan gaya masa, yywa barema ballan tana keta gida,

Raihana taji dad'in hakan sosai,
Suna k'arasowa gida, suka shiga da sallama,
"Inna tace har kundawo!!!!?
Amma kunyi sauri, sannu nk,

At are suka amsa, da yawwa inna ya gida,

" karima tace ai bayau zata fara zuwa ba, sai andi'n kamata uniform, ansiyi books, yanzu dai sun mata interview, zasu kaita ss1,

"Masha Allah inna ta fad'a, to Allah ys kifara as'a

" Duk sukace Ameen,

"Inna tace kinga Raihana masto kimin k'arin nan kafin azahar tayi, dan naga alama, yafi shiga lokacin hansti, idan rana ta take sai kaina gaba d'aya ya kulle, ko naita gyan_gyad'i,

Raihana tana dariya, tace hmmm wllh kam gara mudingayi yanzu, ta fad'a at d same time, tana bud'o inda zasu tashi,

" karima tace to yanzu idan kk fara zuwa schll ya za'ai kenan,?
Ai, sai dai ku koma yida asuba, dan yamafi kowane lokaci sauk'in iya abu, wani mlm yatab'a gaya mana lokacin ina schll zamuyi exam ta waec, yace ina y'an department d'in science?, kunga karatun Ku yafi ko wanne wahala, to wllh Ku dimanci karatu bayan sallar asuba, kafin gari ya waye, zakusha mamaki, zakuji saukin haddace Abu ,kuma wllh har'abada bazai guduba,


"Nazifi yana d'akinsa, yana jiyo duk hirarsu, bai lek'oba, dan baifiya shiga abinda bai shafe shiba,hasalima ko wanda ya shafeshin sai yaga dama zai tofa,
Ya bud'e k'ofa, ya gaisheda karma, itama Raihana tagaidashi,
Yana amawa, yaya karima ai koni nan tinda kkfad'amin watarana nagwada, kuma na tabbatar da hakane, Allah haryau bana manta musabak'ar da mukayi,

" Inna tace kwarai Kaine kazo ta d'aya,nima ina zan manta da karamcin wnn rana wanda bakaiba harmu saida albarkar tashafa,


"Karima tace Allah sarki auta, kasan har tausayi kadinga bani a lokacin, kaita tilawa, ba dare ba rana,

" Nazifi yace hmmm ai sai alokacin naga mahim mancin time d'in bayan asuba,ai gaskiya Alhamdllh

"Karima tayiwa Nazifi bayanin komai gameda schll d'inda Raihana zata fara zuwa, snn tace ya ware time,koda na awa 2ne ya dinga mata lesson,
Yace to ba mastala,
Anan Raihana tasa baki tace ngd yy Nazifi,

" baiko amsab y koma d'akinsa,

"Raihana tad'anji bb dad'i, hakan da yy mata, amma idan tatuna hk taga yanayi, sai ta barshi ahalin sane hakan,

Aranta tana yawan ganin yana yinsa kamar Abbas, wajan shariya, da miskilanci, kotace kai ai gara Nazifi, bashida izza,
Kai kodanshi Nazifi bad'an masu kud'i bane, amma da alama ba azzalumi bane, kamar Abbas, candai kawai tayi staki.....

" Inna da karima tinda tafara tinanin hankalin su yana kanta, sun kasa gane, akan metake,

Saida sukaji saukar staki, snn karima tace hmmm ikon Allah, in dai halin Nazifi ne, kyayi kya gaji...tamik'e, tayi d'aki,


"Raihana tace laa Anti wllh ba dashi nakeba,
Nan danan idon ta tacika da hawaye, tace cikin kuka yaza'ai nayiwa na gaba dani staki, niban san nayibama,


" karima ta dawo da baya tace, to meye na kuka,?...ya'isa nima fad'a kawai nayi dan ki dawo, daga tinanin dakike, amma aina gane abinda kk tuna,

"Inna tace hmmm, Allah y kyauta , mufara kinji y'ata, kidaina tuna abinda ya wuce, zaisa ki b'acin rai da damuwa, kinji...

" Raihana ta share hawayen tare da cewa, to...



Toh....hakadai rayuwa ta cigaba da mirgi nawa,
Raihana tasaki jikinta, karatu kawai tasa'agaba,



Inna tacika alqawarin da tad'auka, wata rana suka shirya duk Kansu, banda Raihana, suka suyi dabbobo jinsi daban_ daban, harda harawa dayawa, snn suka Lodi kayan staraba, suka nufi bicci, sunyi matuk'ar burgesu, hakan yasa sukayi musu tarba mai kyau, su inna sunyi sa'a, kowa yana nan, kama daga kan iyayen maza zuwa matan, da wasu dg cikin y'ay'an gidan, hakan ba k'aramin dad'i ya msuba, anan inna ta samu dama, ta yiwa Nazifi izini , daya bayyana musu dokokin da addini ya tanada akan bada dukiya, ga wanda ka'amin cewa,dayin rubutu bisa yar gegeniya,


Kahan suma iyayen Raihana abin yy musu da'di duba dacewa, suma d'in ba bayaba afannnin ilimin addini,

Suka fara da addu'a, suka rude da'ita,


Snn sukayi salama bayan sunyi musu ihsani, itama Rahmatu, has barta hakaba, saida suka k'ara bata mak'udan kud'i, dan suna ganin ba lallene suk'ara dawo waba,

"Rahmatu tabiyosu soro, tana k'ara gdy, ahaka har suka tafi,
Dan bata samu damar keb'ewa dasuba, bare ta tambayesu yy Raihana tk....

Allah sarki, raba d'a da mahaifi ai sai Mabuwayin Sarki,

Ab'an garan y'an birni kuwa!!!...

Hjy kaltum itada Ahj Saddam suntafi kasar England dan nemo martabar HQ,



Abbas kuwa da safna, cin duniyar su suke, da toothpick,
sbd twins yanzu sunfara wayo, basa rigima kamarda,


Hajja kuwa ayanzu, bata da wata mastala, haka Dr Hanna, tasa aikinta agaba, ka'in da na'in, bata ko tinanin k'arayin aure, sai y'an dabaru, tarage dare,





Akwana atashi ,kayan Allah....



BAYAN WASU SHEKARU.....


" Twins sungirma, har sun sami admission a university, wanda ABUL KHAYR yana karatun MEDICINE, ita kuma UMMUL KHAYR tana karantar LOW,

Tohfah........!!!!!!!










Yaa Allah, ka tabbatar da zukatan mu, akan yin Abu domin kai yaa Allah, Yaa Allah karabamu dayin Abu dan riya, kodan waninka, yaa Allah..





AMSAR💕
[1/31, 8:56 AM] SARATU: *🍂BIYU BABU…!🍂*_
        _SAMU DA RASHI…_
               🍂🍂🍂
                 🍂🍂
                     🍂

      _*AɭKAɭAMƖŊ✍:SARATU MUNZALI*_

           _*(AMSAR💕)*_
        _watpadd @ Ssaratu75…_

*dedicated to:AUNTY ZALY YOLA ( MMN AHMED)

*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{arewa gin shiƙin al'ummah}💦*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/104535871033350/?substory_index=0&app=fbl

*BISMILLH RAHMANI RAHIM*

P______12

____________📖Alhj Saddam da hjy kaltum da Abbas da safna sai twins, sund'auki stawon shekaru, da komawa, kasar Egypt da zama, tun lokacin da twins suka isa fara schll, yad'auki alk'awarin, bazasuyi karatu a Nigeria ba,

Wanda ayanzu haka sun kammala karatunsu, suna shirye_ shiryen , dawo wa gida Nigeria,



Ahj Saddam yak'udur cewa ransa duk runsti idan yadawo, saiya auri mata biyu alokaci d'aya,

Domin lamarin hjy kaltum gameda larularta abin ya kaishi mak'ura, banda b'arnar dukiya bb abinda yakeyi, amma kullum jiya iyau, duk sanda akai mata surgery idan ya dad'e, yana , morarta, to shekara d'ayane, da ganan sai ta koma yimasa y'an kame_ kame, sata anan, zirata a can, tura ta anan .

Ahj Saddam ya dad'e yanasa, anemo masa mata, ad'aura aure, abokanansa na Nigeria su wakil ceshi, yy mata komai ,ta biyoshi,
Amma Sam baisamu wacca ta kwanta masda arai ba,


Hjy kaltum yanzu gaba d'aya bata dawani power, gani take ta nakasa, gashi tayi nisa da amfani da magun gunan hajja, babu irin hanyar da bata biba, akan tasamu ashishigo mata dasu jirgi, amma Abu yaga gara,

Hakan yasa ta saki komai, duk tabi ta suru ruce, ga Ahj Saddam yanzu, bayabi takanta, ko kad'an,



Hakka, abin yake, ab'an garan Abbas, wanda dama ba'asan ransa Abba ya yanke wnn shawarar ba, kullum bashi da aiki illa tunanin, irin baiwar da Allah yywa Raihana, wacca baitab'a cin karo d'ita agun safna ba,

A lokuta da dama, yana yunk'urin aikata zina, idan yafuta rage dare da y'an matansa, amma daya lura wnn hanyar bazata tab'a b'ulle masa ba, sai yywa kansa,taubatan nasuha, ya koma yin azumin alhamis da Litinin,

Amma kullum acikin baccinsa sai yy da Raihana, dan har yanzu baya bawa kansa ta mutu, shidai yasan tabbas akwai wani al'amari, daya danne zuciyarsa, ys harya kasa nemota, aduk inda take, sann ga safna data zamo masa k'arfen k'afa, banda haushinta bb abinda yakeji, kuma ba shida damar nuna mata hakan, anyiwa zuciyarsa dabai nayi, kawai tanacin darajar twins ne...


MADINA A'l MUKARRAMA

Raihana da mijinta Nazifi, sun shafe shekaru ak'asar MADINA, tun bayan sunyi aure, Nazifi ya samu gurbin cigaban karatunsa, a madina, alokacin ne ,ya taho da amar yarsa,
Raihana tazama cikak kiyar y'ar mace, komai na kyawunta da kamala, da kamun kai, sun k'ara bayyana, da kun ganta, zakuga stanstar ilimin addini dn zamani sun samu mazauni, dan a stawon wnn lokacin tayi master's degree, a fannin k'ur'an science, amma har yanzu Allah bai basu haihu waba,


Da farko Raihana tak'i amincewa auren Nazifi, sbd, ta kudiri niyyar baza tayi aure ba, sai ranarda twins suka, dawo hannun ta,

Amma duba da inna da mmnta ransu ya fara b'aci, akanta yasa, ta hak'ura,snn karima ta sanar da'ita, sun bar k'asar gaba d'aya, tin_tini, sun koma waje da zama,

Snn Raihana tayi duba da babu Wanda ya dace ta aura kamar Nazifi, danshi kad'aine, yasan k'addarar data fad'a akanta, kuma yy alk'awarin zai aureta ahakan,


Kasan cewar kullum tinaninta, wazai iya aurenta,a haka?!!!kuma ya amince dagaske ne pyad'e akaimata!!!



Karima ta dad'e da barin aiki, a SAFNA PRIVATE HOSPITAL,
Kasan cewar taji labarin Ahj Saddam ya tattara family d'insa sunbar k'asar, hakan yabata damar, barin Raihana ta cigaba da karatu a birni, kafin lokacin da akasa musu ranar aure tazo,

Ta dawo nan cikin RANO, inda ta samu aiki awani GOVERNMENT HOSPITAL, a mastayin Dr KARIMA, sbd itama, takoma schll daga baya,

Wata rana, Rahmatu tazo akan akira mata Raihana ta waya, ta sanar mata, mahaifinta ya rasu, a sanadin, annobar zaz_zab'i,

Hakan ya sosawa Raihana rai, ganin taso akawo lokacin da zasu k'ara had'uwa, amma Allah bai nufa ba,

Rahmatu duk ta lalace, ta fita, hayyacinta,
Yau kimanin shekara biyu kenan da rasuwar mlm sani, amma har yanzu bata samu stayayyen mai kula da'itaba, koda kuwa da abincin wuni d'aya, balle kuma gurin kwana, haka take rab'e_rab'e kullum daga wancen rumfa zuwa wann, da kayanta a buhu, sai tabarma, tunda mlm sani ya rasu, k'annensu, guda biyu da suka rage,suka tada rigima sai an raba gadon mahaifin su, hakan yasa suka had'a harda hak'k'in Rahmatu, wanda ba tada wani shaida akan d'akin dasuke ciki da kudinta yagina harya futar da band'aki, da sharad'in zai biyata, kasan cewar, fili babba mahaifin su yabar musu gado, hakan yasa duk wanda ya d'auko aure to saiya shata, yadda yaga zai iya ginawa, yatare da matarsa, ba tare da sunraba ba,
Hakan yasa Rahmatu takarb'o gadon iyayenta ta ranta masa, saboda agun k'anin mahaifin ta tataso, bayan iyayenta sun rasu, shima yazo ya rasu shida matarsa, sanadin had'ari, basu tab'a haihuwa ba, hakan yasa ya d'auko ta, dan itama batada y'an uwa, daya rasu sai takoma gidan mai unguwa, ansa ranar aurenta da mlm sani, yafi sau biyar, saboda bashida halin gini, hakan yasa mai unguwa yace lalle zai aurawa wani, hakan yasa Rahmatu, takarbi kud'in gadon ta tabashi,
Daga mai unguwa, sai mlm Auwalu, yayan  mijinta kenan, sukad'aine, shaida, sunb'oye hakan saboda kar wata rana a goranta musu, gashi duk sun mutu, shi yasa, koda tayi bayanin hakan, babu wanda ya goyi bayanta,illa ma stana data biyo baya, 

Rahmatu taso tayi aure, sbd wnn mastalolin, amma duk wanda yazo yaganta, baya dawowa, haryi ake da'ita, wai duk wanda zai aureta to saiya tanadi gonarsa ta kansa, dan yanayin jikinta idan ta samu guri, ajibota zata dawo, dan haka sai wanda yaci ya tada kaine zai iya aurenta,

Babu yadda inna batai ba akan ta dawo RANO, amma tak'i, gudun kar ace tataho birni yawan bariki,

Taimako kuwa da Raihana take mata tamkar wata matar gwamna, haka take,aiko da kud'i a cika bayan mota, a'aika mata,
Amma sai aka dinga cewa, zawarawan tane suke sosu bud'e mata ido da kud'i,
Akan dole ta daina yadda sukai mata komai, danta yadda da Allah yana sane, da'ita, kuma tabbas bb abinda yk dawwama, wahala, ko walwala, talauci, ko Arziki, larura, ko Lafiya, Rai da Ajali

Wata rana tana zaune, ankawo mata aikin surfar gero, tayi fud'u_ fud'u, yunwa ta'isheta, sai ta ajiye, tanufi hanyar k'ofa da niyyar suyo abincin rana, tana futa soro, ta staya takwance bakin zaninta, ta d'auko wata duk'un k'unan niyar nera hamisin, snn ta gyara ta fito, gudun kartaje bakin hanya tana Ciro kud'i a zani, ta siyo d'an wake da baifi guda 10 ba, Allah_Allah take ta k'arasa gida taci, danta galabaita, kawai saitaji an dafa kafad'arta,
Cikin razani ta juyo, ta ware baki, ta saki d'an waken tace laaaa.......!!!!!




Ya Allah ka yafe mana,
Yaa Allah kada ka kamamu da laifukan da wawa yenmu suke aikatawa a ban k'asa,😭







AMSAR💕
[1/31, 8:56 AM] SARATU: _*🍂BIYU BABU…!🍂*_
        _SAMU DA RASHI…_
               🍂🍂🍂
                 🍂🍂
                     🍂

      _*AɭKAɭAMƖŊ✍:Saɾatų mųŋχaɭɩ*_

           _*(AMSAR💕)*_
        _watpadd @ Ssaratu75…_

*ɖҽɖɩcatҽɖ tɷ:AUNTY ZALY YOLA(MMN AHMAD)*


    *🅿_____13*

 

________________________________

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa Ginshiƙin Al'ummah}💦*
_________________________________




https://www.facebook.com/104534761033461/posts/109559843864286/?app=fbl

        

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

____________📖MARYAMA!!! Cikin stabar farin ciki Rahmatu take magana, Ashe zamu k'ara had'uwa...!!!?
Maryama itama cikin shauki tace hmmm Rahmatu Ashe dai rai kanga rai...

Nanfa suka fad'a tuna baya, hardai, suka k'araso gida, Rahmatu ta nunawa Maryama wata y'ar rumfa snn tayi mata izini ds zauna,
Cikeda mamaki Maryama tace nan kuma!!!? Ko maigidan yana ciki baccin rana ne? Ta sake yin  tambayar at the same time,

Rahmatu tayi murmushi, snn ta kwashe duk labarin abinda ya faru har zuwa yanzu ta gaya mata,
Maryama harda kukanta shab'e_shab'e, cike da tausa yawa Rahmatu,

MARYAMA...
Y'ace ga mai unguwa, lokacin da Rahmatu ta zauna a gidansu kafin tayi aure, sun shak'u matuk'a, sbd sa'annine, bayan sunyi aure, bb dad'ewa mijinta yatafi da'ita birnin KEBBI, sai bayan wasu shekaru, sun hayayyafa, yara duk sun tasa, sai ya dawo dasu birnin KANO, hakan ya bata damar zuwa ta duba mahaifarta,

Slmalykm..
Sallamar da sukaji ita tastai ds hirar da suke, Rahmatu ta amsa,
Yaron ya k'araso inda suke,  bayan ya gaishesu, sai ya mik'awa Rahmatu kwano yace, mama wai gashi inji umman mu,
Rahmatu ta karb'a tace, yauwa Alhamdllh kace nagode,

Bayan yaron yafita, Rahmatu ta bud'e kwanon, ta cewa Maryama bismillah, barina d'auko mk cokali,
Da sauri Maryama tace aa wllh kabarshi a k'oshe nake, idan ma yunwa nakeji, banda abinki Rahmatu ai duk bazai tab'a isar muba, lasawa kawai zamuyi, tana gama fad'a ta rufe kwanon,
Rahmatu tace toga d'an wake, ta fara dube_ duben nemansa, can sai ta tuna,  Ashe bata shigo dashiba, nan suka sa dariya, atare,
Hmmm Rahmatu tace siyan d'an waken ne yafuta dani, Ashe b rabona bane,
Kinga wnn abincin wata mata nakewa surfe, kullum saita kawo, to kona gama bata biyana, sai taga dama, kuma idan banyiba nace ta bani kud'ad'en baya, saita hau masifa, wai inane ba'a sana'ar bashi, kotace zata daina kawo min, nikuma ina gudun hakan dan agunta kad'aine nake samun surfen kullum, kawai saina yanke shawarar ta dinga bani, abinci amai makon kud'in,
Maryama ta tausaya mata sosai,
Anan tanemi shawarar ta data biyota sutafi birni, zata nema mata, aikin NANI awata makaranta da mai gidanta ya gina, Nursery da Primary,
Sai dai mastala d'ayace gurin kwana,
Maryama taci gaba, sbd kinga inada kishiya, kuma tanada y'ay'a k'anana, maza da mata, garama nawa duk sun girma,

Rahmatu tace tohh yanzu yy zanyi!!!?
Maryama tace awace gari marik'an Raihana suke?
Rahmatu tace RANO,
Sai Maryama tace kuma wllh bansan kowa a canba, dama a birni suke da dasauk'i, sai ki dinga zuwa, makaran tar, daga can, kinga kina da, dahir gurin kwana,

Yawwa Rahmatu kinsan ya za'ai?
Kawai kishirya, jibi zan koma KANO, zan sanar da duk Wanda yaka mata a garinnan, cewa zan tafi dake gidana, ai kowa yasan yadda nake dk, idan kukai sallama da kowa akan hakan, sai kawai na wuce, dake RANO,  kije kema ki huta, ki samu y'anci, ba tare da kowa ya saniba, insha Allah,

Rahmatu taji dad'i harda kwalla, tace gaskiya kinyi da bara hakan yy,na samu damar jin muryar Raihana akai _akai, dan kwanaki can k'arshen zuwanda nayi, tace sunkusa dawo wa, gida NIGERIA,

Maryama harda Masha Allah, dan Allah duk sanda tazo, kimin waya ki sanar dani, nazo naga y'ata, suka yi dariya atare, Rahmatu tace insha Allah,


KANO
Dr Hanna ta k'ara kwarewa sosai, takai yanzu har ana inviting d'inta a wasu manyan hospitals,

Please Login or Register in order to submit comment