Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tafi sai dabara tazo mata, ta wai wayo tace yawwa yallab'ai yy sunan wata mai aikin gidan, da tayi aiki kafin zuwan Raihana ko wacca tai a bayanta,  dan zai tai maka min wajan samun mafarin zancen,
Abbas yace ehh akwai wata tare ma sukayi, amma datti juwace, sai dai gaskiya na manta sunan ta, kawai kije kiyi wasu y'an sabarun, tace to ta tafi,
Abbas ya koma cikin motarsa, kamar daga sama yaji aransa sunan ya fad'o masa, da sauri ya bude kofar motar yace keyy keyy baiwar Allah, harta sa k'afarta zata shiga get, sai taji kira, ta wai wayo, Abbas bai bari ta k'araso inda yakeba, sai yace da k'arfi, sunan ta Gwaggo Balki, ta gyad'a kai alamar to, ta juya,
Ba'afi 20minute ba sai gata tafito, Abbas yy mamaki, da sauri-sauri, ya bud'e k'ofar motar ya sake furowa,
Tana isowa tace yallab'ai wllh anyi rashin sa'a, ina zuwa na tarar bacci ya d'auketa, sai dai gobe, nayi maka alk'awari, insha Allah,
Abbas baiji dad'in faruwar hakan ba, ya d'an dake, yace shikkenan, sai goben, har ya juya, sai yatina wani Abu, yawwa kinada waya, a hannun ki?
Tace aa, saidai wacca muke aiki tare tanada ita,
Abbas yace na gaya miki ki kula kada kibari koya yasan maganar nan, kingane?
Tace ehh yallab'ai,
Abbas ya lek'a cikin motarsa, yywa maigadi horn, sai gashi aguje, yace gani Ahj..
Abbas yace kanada waya?
Sa sauri yace ehh gata, yazira hannu a aljihunsa yad'auko, snn ya mik'owa Abbas,
Abbas ya karb'a yasa no sa snn ya mik'a masa,
Yace ungo, kana jina, gobe matar nan zatao gunka sai kayi min plashing, ka bata wayar idan mungama magama, tana dawo maka da wayar ka tabbata ka goge no a take.
Maigadi yace to Ahj angama ai wnn mai sauk'ine,
Abbas yace idan har ka'iya bakin kaba....snn yace Ahj kawai nasa, saika kula....
Nan yaja matarsa yy gaba.


Bayan Safna ta dawo daga siyan abinda ya futa da'ita, ta shiga d'akinta ta kulle, tayi tatul, har sai dai tunb'elen nata ya kaita bakin k'ofa da niyyar ta bud'e ta futa, ta tawo ta nata faman tangad'i, dakyar ta'iya dafe kofar ta fara murza key d'in, can sai taji ta tafi luwww ta fad'i k'asa, itada key, a tinaninta tarik'e key dan ya tai maka mata, karta fad'i, da kyar ta kuma tashi, ta samu ta jingina da k'ofar, ta kai key dan ta bud'e, wanda ko a ramin k'ofar bata kaiga zirawa ba, ballan tana ta murd'a, haka dai harta gaji, ta lafke, agun da haka har barci yy gaba da'ita.


Ba haushe, yana cewa, sabo tirken wawa....
Bayan da Twins suka dawo, dan ba'atare suke isowa gida ba,
Shirun da gidan yy, bb hayaniyar Mum, yasa kowan nansu shiga damuwa, Abul-Khairne ya fara furowa dg d'akinsa, yywa Ummul-Khair nocking, duk Kansu alamar tambaya ta bayyana a fusko kinsu, nan yake cewa sister lfy naji Mum shiru?, tace nima dai haka, sai
Suka rankaya kitchen, suka tambayi mai aikinsu, ko Mum ta fita ne?
Tace aa, tananan saidai bata dad'e da dawo waba, suka had'a ido a tare, cikin mamaki, sai kawai suka nufi d'akinta kai staye, tun suna nocking, har ya kaisu da bugu, amma shiru kkji, bata bud'eba,
Zuciyar Twins tayi sanyi, duk suka shiga damuwa, hardai suka kira Abbas a waya, suka sanar dashi, abinda yake faruwa,
Abbas yace karku damu gani nan, Abbas baiyi mamakiba dan,yasan abinda ya faru kafin ya fita, duk da ya san tunda yake da'ita bata tab'a yin hakan ba, haka shima bai tab'a yin mata hakan ba,
Saida ya gama uzurinsa kaf, snn ya nufo gida, koda yazo, saida ya fara zuwa part d'in Abbansa suka d'an tab'a hira, sam-sama, snn ya nufo nasa part d'in
Twins suna ganin ya shigo, had'e da sallama suka tashi da sauri sukayi hugging d'insa, ba tare da sun'amsa sallamar ba, bare sunyi masa sannu da zuwa,
Abbas ya kamo hanna yensu, suka k'araso, bayan,sun zauna ya tambayesu ya ayyu Kansu suke, tafiya? Suka bashi amsa atak'aice, nan suka k'ara gaya masa halin da Mum take ciki, suke yymata magana ko zata bud'e,
Abbas yace mai kukai mata kafin Ku fita?
Sai suka fara rarraba, ido, Ummul-Khair ta fara k'ak'alo kwalla, snn tace Dad magana fa taimana dan bamu amsa ba, shine ta mareni...
Abul-Khair ya k'ara da wllh dadi harda cewa Allah zaimana UK'UBA, dan Allah Daddy metake nufine, Dad kota daina sanmune...!!!?

Abbas ya dakatar dashi da, almun nuni da hannu, yace aa, abinda kuke matane ya  isheta, shine tace ice idan baku daina ba,to Allah zaimuku, UK'UBA means God will punished you,
A tare suka zaro ido, hankalin su ya tashi,
Nan dai Abbas yy tamusu nasiha, da fad'a, wnn shine karon farko, da Abbas ya tab'a yiwa Twins fad'a da nasiha, duk jikinau ya mutu, sukai nadamar yi mata hakan,
Abbas yace suje su kwanta, da safe yasan zata b'ud'e, sai suje su bata hak'uri,
Ba hakan suka soba,dan bazasu iya yimasa musu bane, ys suka hak'ura, sunso ya kaisu su ganta kafin su kwanta, wnn shine karo na farko,da saukayi missing Mum d'insu, zasu kwanta basu gantaba,

Abbas ya wuce dining yaci abinci, snn ya wuce upstairs, ko kallon d'akin Safna baiba, ya wuce d'akinsa, yy wanka snn ya ya kwanta, zuciyarsa cike da zumud'in wayewar gari, ya nufi garinsu Raihana, yana ta sak'a irin kalaman da zai tinkari, Raihana dasu, ahaka har bacci yy gaba dashi,


Shewa kawai ake jiyowa ta hajja da y'an aikinta, taibasu labaran ban dariya, acikin dabara mai aikin tace, yawwa hajja nikuwa kullum inaso natam bayeki saina manta, akwai wata mai aiki da kika tab'ayi, y'ar garimmuce, ta rasu, hajja ta dafe girji tace, wacce kenan...!!!?
Kinsan munyi masu aiki da yawa, Mai aikin tace, Gwaggo Balki,
Hajja tace Gwaggo Balki.....ta d'a kai alamar tinani, can sai tace ohh wata y'ar babba haka, bak'a mai d'an hak'ora, ko?
Mai aikin tace kwarai ita, Allah yy mata rasuwa,
Hajja tace Allah sarki, Allah yy mata rahma, ai agidan Umma ta fara aiki, daga bayane, da tasamu wata saita kawo mana ita, Allah sarki rayuwa kenan, nifa kinga bana son zancen mutuwa.
Suka sa dariya hmmm Hajja kenan fatan dai Allah ys micika da imani, Hajja tace Amin, snn tace Ashe y'ar garin kuce? Yy sunan garin?
Mai aikin cikin dakewa tace Maiduguri, unguwar stakuwa, Hajja tace ohh, aina d'auka itama y'ar BICCI ce, ko garinsu d'aya da d'ayar yarinyar Raihan...

Bata k'arasa fad'a ba, taji shigowar Dr Hanna, tace meaya kawo zancen Raihana kuma hajja...!!!?
Gaban mai aikin ya fad'i das-das,
Addu'a kawai aranta....
Hajja tace hirarmu muke, ina wata mata da Umma ta kawo mana ita mai aiki, tace murik'eta ta samu wata, Gwaggo Balki, mai y'an hak'ora bak'a...
Dr Hanna ta kasteta tace najidai nina gaji da wann kwatancen naki, dan bazan,tab'a iya gane taba,
Hajja tace to dai mutuwa tai...
Dr Hanna tace to muje sai akai yy? dan naji kin ambaci sunan wnn banzar yarinyar....
Gaban mai aikin ya sake fad'uwa, har tayi tunanin sun hango, ta k'irjinta,
Hajja ko a jikinta, tace ehh mana cewa nayi lokacin d'aya sukai aiki agidan Umma itada Raihana ,

Dr Hanna tace to meye nayi musu wnn bayanan,? abinda bai shafe suba, dan Allah inna ki rage surutu, habba sai kinje kinyi sub'utar baki....tamik'e snn ta kalli y'an aikin tace ku kuma, Anna mimai, duk wacca nakuma ganin Allah dai nakuma ganin suna hira da'ita to abakin aikinta muna fukai kawai, Cikin stawa tace, kutashi....
Sin-Sin-Sin Kansu ak'asa suka bata hakuri suka fita.
Itama tabi bayansu ta banko k'ofar, dama d'abi'ar tace
Inna tanajin futarta, tace kuna ina kuzo nan , ai bata isa ta hanani hira da kuba,ai ita takawo Ku, ita bata zauna dani ta d'eban kewaba, kullum cikin yawon barbad'ar aiki a gari, snn kuma ta hana kuyi mini, aikwa bata isaba.....


K'arfe 11:30 dai-dai, jirginsu Nazifi da Raihana, ya  sauka, a Airport,
Dr Karima Inna da Rahmatu suka iso tarbarsu, nan suka shiga  tarbar juna farinciki bb iyaka, a fusko kinsu, da zuka tansu, musamman Raihana da Mmnta, musamman yanda taganta ta murge tak'ara kyau, haskenta ya kara bayyana, tamkar wata matar minister, bawanda zaixe dg k'auye tazo, taji wani less maroon color, wanda sukasa iri d'aya da Inna,
Nazifi yace to ai gara muk'arasa gida, Dr Karima ta mi'ka masa key tace k'ara damu, ya karb'a yana dariya, tunda suka shiga motar Raihana tana sane, tak'i shiga gaba, ta d'angwab'e a jikin  Mmta kamar wata shalele, Dr Karima sai stokanar ta take, ta dawo y'ar lukuta, sai faman shek'i take,
Dr Karima ta lura, Nazifi ya saki hanya, saita fara tinanin ko yamanta hanyane?
Kafin ta dawo dg tinanin da take,
Sai taga har yy parking ak'ofar wani gatafa ran, gida,
Horn 1-2 yy aka bud'e masa get,ya danna goshin motar ciki,
Duk kan ninsu, sun zuba ido, cikeda mamakin ko nand'in inane...!!!?
Dr Karima tayi k'arfin halin cewa kai Auta maiya kawo ka, gidan mutane...!!!? Ko gidan abokinkane....!!!?
Aida ka bari sai kaje gida ka huta snn ma rakoka....
Nazifi yy dariya yace afwa, kuma fa hakane, to kiyi hak'uri, samun gaisa sai mutafi,
Ya bud'e motar suka fiffito, Raihana harta fara bacci, abinka da mai laulayi,

Ya d'an dawo ta baynta, ya zungureta , yace cikin harshen larabci sai kinsa sungane tin yanzu ko?
Raihana ta galla masa harara...
Dr Karima ta kwala masa kira  yazo ya shige gaba, dan basusan kan gidan ba,
Alokcin Nazifi ya tuna, bai karb'o keys d'in agun,mai gadiba, harya juya, sai ya jiyo hira da dariya, ta cikin gidan, yad'anyi Jim...
Sai kuma ya basar, yace to bismillah, yana bud'e k'ofar, duk suka shiga da sallama, kawai Nazifi yy ido hud'u da aboka nansa, kowa da matarsa, kusan su 15, yasan tabbas wnn aikin sai abokinsa Hisharm, tunda shiyayi masa hanyar siyan gidan, da komai na cikin gidan, shiya turawa kud'i ya siya,
Babban mamakin da yayi, na ganin duk abokansu, da irin liyafar da yy k'ok'ari matuk'a ya had'a,
Aka had'u aka gaggaisa sosai, bayan kowa yaci yasha, nan abokanansa suka bud'e taro da addu'a had'i da yanya albarka a wnn gida na abokinsu Nazifi, anan su Inna suka saki baki, cike da mmkin irin wnn gida Allah ya horewa Nazifi, da haka kowayy musu sallama da k'ara sanya musu albarka, da fatan Allah ya kawo musu zuri'a ta gari,

Dr Karima ce ta fara rik'ewa Nazifi kunne tace,wato muka raina ko? Har ina tambayarka, kace amma kak'i gaya minko?
Inna tace nidai sakar masa kinne karki, stinka masa, ai d'an Albarka baya laifi....atare duk suka saka dariya, Rahmatu tasa masa albalka sosai, snn ya kaisu ko'ina nagidan suka gani, bban falon da suke ciki, shiya raba tsakanin d'akinsu Nazifi, da nasu Inna, dogon corridor ne, da 3 bed rooms aciki, kowacce da nata da toilet d'inta aciki, sunsha kayan Dubai,
Nasu Nazifi kuma corridor ne shima sai  2bedrooms da toilet a stakiya, sai kitchen daga bayansu, wanda ta cikinsa da wata k'ofar da zata fitar dakai hanyar get straight, bayan kowa yy sallah Nazifi yace Dr Karima tazo suje d'ukowa su Inna kayansu a stohon gida,
Inna tace to, yaza'ai,da kayan ciki da gidan kansa?
Nazifi yace karki damu dasu Inna, Anti Karima duk zata san wad'anda zata bawa, gidan kuma ko y'an haya sai a saka,
Nan Inna tak'ara saka masa albarka sosai, Dr Karima tana futowa tace to muje, Auta.....
Suka bar Raihana tana ta bawa su Inna labarin garin MADINA gari mai tarin daraja, mai starki, da Alfarma, garin fiyayyen halitta, Ubngj kasa munada rabon zuwa, tana gaya musu irin karamci, da son mutane irinna mutanen k'asar.....



Tin misalin k'arfe 4:00na'asuba, Safna ta farka, taga irin wargasta d'akin datai, hankalinta ya tashi , aranta fad'i take Allah ys bb wanda ya shigo, ya ganta a wnn halin, da sauri ta mik'e ta fara gyara ko'in, ta kwashe ragowar kwalaban tasa a prige, ta kulle ta cire key d'in, ta wurgashi cikin jaka,tana jiyowa taji ta taka Abu, tastu gunna, ta kai hannu taji ta tab'a key, tana had'a ido dashi, ta saki ajiyar zuciya, tace Alhamdllh, nanda nan, ta fad'a wanka, tazo tayi jugum na tunanin yy zatai game da sallolin  da bata yiba Jiya, shin!!! Ra masu zatai kamar yanda take rama azumi, ko kuma sun wuce kenan...!!!?ta gama was-wasin, ,snn ta lissafa adadin yawan sallolin dazata rama, saita yanke sha warar kawai ba'a ramawa idanta wuce, 


K'arar ringing wayar Abbas ce, taketa tashi, kamar acikin kwanyarsa yakejin k'arar kiran, yy juyi dakyar idonsa a rufe, ya mik'a hannu ya d'auko, wayar , yana d'agawa ya kara a kunnensa, batare da ya lura da kowaye, ke kiranba, zumbur ya zauna, yace barina kira... Yana kira yace, yawwa inaji, lfy lfy, duk yabi yak'agu, yad'auki, kusan 3minute, snn ya kashe, wayar,
Can sai yad'aga hannu yywa Allah gdy, da sauri ya fada toilet agur guje yy sallah, baibi ko takan addu'a ba, bare Azkar, haka ya mik'e, ya shirya cikin gezner Ash cocor, ya kafa hula, yad'uko  cover shoe yasa, yy mutuk'ar had'uwa, ko mijin wace idan ta ganshi cikin irin wnn shigar dole abin ya mosta😂


Abbas ya futo k'anshin spray d'in ya baibaye saman, ya nufo down stairs, atuna ninsa Safna bata tashiba, direct yy hanyar futa, dan a lokacin Twins suna shiryawa,
Kai-Kai Daddy irin wann kyau haka...!!!?tarik'e baki ta nufoshi,
Abbas ya d'auka bb wanda ya ganshi, hakan yasa yanufi k'ofa kai staye, kawai sai yajiyo muryar Ummul-Khair, yana juyoya da sauri tayi hugging d'insa tana k'ara yaba kyan da yayi, yace ngd , ai nad'auka Baku shirya ba, kafin ta bashi amsa , Abul-Khair ya nufosu, yana cewa wow Daddy irin wnn kyan haka kamar ango kazama, kai You look so beautiful,shima yy hugging d'inda, snn Abbas yace, to Saina dawo,
Twins suka rik'o hannun sa, sukai masa nuni alamar yazo suje gun Mum d'insu,

Safna tunda Abbas ya sauko ta biyoshi a baya, tana lek'o duk abinda sukai, tana gani sunyi masa nuni, da sama tayi sauri ta koma,

Abbas yace ai ta tashi, kuje , Ku bata hakuri da niyyar kun daina, karna makara zanje bbn meeting,ya juya ya futa, suka d'aga masa hannu bye -bye...

Safna ta k'agu suzo, kodan taji ina Abbas yace musu, zaije, zata hakura da Fushun da take dasu,dan tanason jin ina yake zuwa?, zuciyarta ta kasa nustuwa,kodai wata ya samu,? kodai shima auran zaiyi?amma yanzu bata damu ba, da basu had'u da Abbas ba, sbd har yanzu zargin kanta take, tana ganin kamar za'a gane tasha wani abu,
Nocking d'in k'ofarne ya dawo da'ita dg tunani..
Tayi sauri ta kwanta, tace yes, kamar Mara lafiya, tace yes, da zumud'i suka shigo, tana ganinsu, ta bud'e hanna yenta, da gudu suka fad'o jikinta, suna fad'in Mum please forgive us please & please Mum, ta d'agosu suka zauna, tace is ok, ya'isa, muje gun Daddynku, Sukace ai yafuta,
Safna tad'an dafe kanta, tace ohh, mai yasa, bai jira na tashiba? Abul-Khair yace, Mum wllh yana ta saurine, Safna tace to ko'ina zaije? Twins a tare suka bata amsa, yace ya tafi meeting.....nan sukayi mata sallama suma suka tafi, suka barta cikin zulumi,





Yau Raihana tace wa Mmnta da Inna su shirya, ta gayawa Nazifi yau zasu gidan Maryama, ya bata key d'in motarsa yy musu fatan alkyri, suka rabu da shauk'in juna,





Sautin fad'an Abbas da Safna ne ya kauraye gidan, akan tana tuhumarsa ina yake zuwa,? dan jiya ma, bata san ko yaushe ya dawo ba,
Abbas tin jiya da yad'uki hanyar, BICCI, bai dawo da wuriba, kasan cewar akwai trap pic, a hanya sosai, snn yasha wahala kafin ya samu unguwar su , Raihana,da kyar ya samu wani d'an unguwarsu ya fito wajen gari sayarda sassak'e, nan yywa Abbas cikakken kwatance, ya fad'amasa, has sunan mahaifin Raihana, Abbas yy sa'a, bayan ya sauka, suka gaisa da Mlm Salisu, kawun Raihana, nan ya zayyane masa komai gameda abinda ya sani akan b'atan Raihana, Abbas yy masa godiya snn yy masa ihsani, har ya tafi, sai ya tuna, Abbas yace dan Allah ya gaya masa sunan unguwar da k'awar mmn Raihanan ta tafi da'ita, Mlm Salis yace to yad'an jira, yashiga ciki, ya aika wani d'an babban yaro, yaje gidan mai unguwa yace, Saude ta fad'a masa sunan unguwar da Maryama take a birni, bai jimaba, yaron ya dawo yace Baba wai sunan unguwar, SALANTA, Abbas yanaji ya mik'e , ya ciro kud'i ya bawa yaron , sukayi sallama ya tafi,
Abbas bayan ya dawo ya tarar kowa yy bacci hakan yasa shima yin baccinsa, dan ya kwaso hajiya,

Da gari ya waye sai kusan 10:00 Abbas ya farka, yaci karo da missed calls birjik, da sauri ya bibbi, masu mahim mancin yabar sauran, ya shiga yy wanka ya d'auro al'wala, yana cikin shiryawa ne Safna ta banko k'ofa,

Abbas da yaga alamar Safna tana whesting time d'insa, sai kawai yasa kai zai futa,
Bai ankaraba taji ta kawo k'ugunsa, tace wllh Abbas bb inda zaka,
Abbas yana kallan yanda ta cukui kuye masa aljihu, duk tasa gurin yy Squeezing ranshi yy mutuk'ar b'aci, sai jin daukar mari tayi, taw-taw har Guda biyu, zafafa, ya finkice rigar ya cire kayan, snn yasa wasu, ya kuma yin ball da'ita, ya fita ransa a b'ace....

Safna tunda ta zube anan take ta faman kuka, maicin rai, aranta tace indai har Abbas ba wata ya gano ba maizaisa ya dinga yimin haka...!!!?why why my luv.....!!!?
Safna tana tunawa, tanada mafuta saita mik'e, da hanzari ta nufi d'akinta, ta janyo jakarta taciro key d'in prige, ta d'auko, kwalaben har guda 4, a take ta shanye kwalba 2, snn ta mik'e ta zira ragowar a cikin Jakarta, tayo waje, bata wuce ko'inaba, sai get tashiga motarta, ta yiwa mai gadi wani, rikitac cen horn, a guje ya taso ya bud'e get, saura kad'an tayi awon gaba da kafad'arsa, yayinda ya rusuno danya gaisheta,

Tana fucewa, yywa Allah godiya da bata mazge Shiga, da sanyin jiki ya rufe get d'in.



Duk inda Safna ta wace, sai anyi Allah wadarai da halinta, mutane dake akan layinsu zuwa bakin titi
duk sungane, bata da tarbiyya, kullum ta fito da mota sai tayi kamar tabuge mutane, har cewa suke, har gara ma y'ay'anta,sun d'an fita hankali duba da k'uru ciya, ko kuma suce da ganin abinda take, ya nuna alamar bata gaji arzik'i ba, haye tai ba gado ba.




Safna tuk'i take bbji ba gani, ba tare da tasan inda zata dosa ba...




Raihana sun gaisa sosai, an karramasu agidan Maryama, bayan sunyi sallar Azahar, sai sukayi haramar tafiya, suna ta yiwa junansu godiya,
Suka d'auko hanyar barin unguwar SALANTA, suka Nufi titin dazai sa dasu da unguwar RING ROAD...
Raihana tuk'i take cikin nustuwa, sunata hira,

Suna hawa babban titi, Raihana ta hango wata mota daga can nesa, tana wani irin tangal-tangal akan titi, a bayanta kuma motocin POLICE ne har2 suke BINTA da'ya, takusa shan gabanta,
Raihana hankalinta yy masifar tashi, hatta dasu Inna, fad'i suke, juya, Raihana koma da baya, Hasbunallah...
Raihana gaba d'aya ta kid'ime, tama rasa ina zatai, suma POLICE d'in sai ihu suke suna fad'in, hey hey every body Rivers-Rivers......
Raihana bata an karaba kawai sai ganin motar tayi aguje tayo wani wawan over taking,
saiji kake......... jama'a suna INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAA'JI'UN....





Yaa Allah ka stare mu, daga staustayi da asara,
Yaa Allah kasa mufi k'arfin zuka tammu







AMSAR💕
MMN 3G💕
[1/31, 9:04 AM] SARATU: _*🍂BIYU BABU…!🍂*_
        _SAMU DA RASHI…_
               🍂🍂🍂
                 🍂🍂
                     🍂

      _*AɭKAɭAMƖŊ✍:Saɾatų mųŋχaɭɩ*_

           _*(AMSAR💕)*_
        _watpadd @ Ssaratu75…_

*ɖҽɖɩcatҽɖ tɷ:AUNTY ZALY YOLA(MMN AHMAD)*


    *🅿_____15*

 


________________________________


*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/119016616251942/?app=fbl

*BISMILLAHR RAHMANIR RAHIM*




____________📖ki buyo da'ita ta sigar siyasa, da dabara, ki tabbar kinyi duk mai yuwuwa, har sai ta fad'a miki, sunan garin su Raihana,
Cikin mamaki, tace yallab'ai wacece kuma Raihana...!!!?
Abbas yace, Raihana, ta tab'a yin aiki a  gidan hjy kaltum, shekaru  goma sha, da suka wuce,
Amma ki kula dan hajja tanada wayo, snn da wuya ta manta Abu,
Tace to insha Allau zanyi duk maiyuwa, ko dan kud'in nan su zama rabona,
Abbas yace kidai kula, dan idan kkyi kuskure to kitabbata y'ansanda zansa suzo sutafi dake kurkuku,
A firgice tace habba yallab'ai abin ai baikai ga hakaba.....
Abbas Yace jeki ina jiranki.

Harta juya ta tafi sai dabara tazo mata, ta wai wayo tace yawwa yallab'ai yy sunan wata mai aikin gidan, da tayi aiki kafin zuwan Raihana ko wacca tai a bayanta,  dan zai tai maka min wajan samun mafarin zancen,
Abbas yace ehh akwai wata tare ma sukayi, amma datti juwace, sai dai gaskiya na manta sunan ta, kawai kije kiyi wasu y'an sabarun, tace to ta tafi,
Abbas ya koma cikin motarsa, kamar daga sama yaji aransa sunan ya fad'o masa, da sauri ya bude kofar motar yace keyy keyy baiwar Allah, harta sa k'afarta zata shiga get, sai taji kira, ta wai wayo, Abbas bai bari ta k'araso inda yakeba, sai yace da k'arfi, sunan ta Gwaggo Balki, ta gyad'a kai alamar to, ta juya,
Ba'afi 20minute ba sai gata tafito, Abbas yy mamaki, da sauri-sauri, ya bud'e k'ofar motar ya sake furowa,
Tana isowa tace yallab'ai wllh anyi rashin sa'a, ina zuwa na tarar bacci ya d'auketa, sai dai gobe, nayi maka alk'awari, insha Allah,
Abbas baiji dad'in faruwar hakan ba, ya d'an dake, yace shikkenan, sai goben, har ya juya, sai yatina wani Abu, yawwa kinada waya, a hannun ki?
Tace aa, saidai wacca muke aiki tare tanada ita,
Abbas yace na gaya miki ki kula kada kibari koya yasan maganar nan, kingane?
Tace ehh yallab'ai,
Abbas ya lek'a cikin motarsa, yywa maigadi horn, sai gashi aguje, yace gani Ahj..
Abbas yace kanada waya?
Sa sauri yace ehh gata, yazira hannu a aljihunsa yad'auko, snn ya mik'owa Abbas,
Abbas ya karb'a yasa no sa snn ya mik'a masa,
Yace ungo, kana jina, gobe matar nan zatao gunka sai kayi min plashing, ka bata wayar idan mungama magama, tana dawo maka da wayar ka tabbata ka goge no a take.
Maigadi yace to Ahj angama ai wnn mai sauk'ine,
Abbas yace idan har ka'iya bakin kaba....snn yace Ahj kawai nasa, saika kula....
Nan yaja matarsa yy gaba.


Bayan Safna ta dawo daga siyan abinda ya futa da'ita, ta shiga d'akinta ta kulle, tayi tatul, har sai dai tunb'elen nata ya kaita bakin k'ofa da niyyar ta bud'e ta futa, ta tawo ta nata faman tangad'i, dakyar ta'iya dafe kofar ta fara murza key d'in, can sai taji ta tafi luwww ta fad'i k'asa, itada key, a tinaninta tarik'e key dan ya tai maka mata, karta fad'i, da kyar ta kuma tashi, ta samu ta jingina da k'ofar, ta kai key dan ta bud'e, wanda ko a ramin k'ofar bata kaiga zirawa ba, ballan tana ta murd'a, haka dai harta gaji, ta lafke, agun da haka har barci yy gaba da'ita.


Ba haushe, yana cewa, sabo tirken wawa....
Bayan da Twins suka dawo, dan ba'atare suke isowa gida ba,
Shirun da gidan yy, bb hayaniyar Mum, yasa kowan nansu shiga damuwa, Abul-Khairne ya fara furowa dg d'akinsa, yywa Ummul-Khair nocking, duk Kansu alamar tambaya ta bayyana a fusko kinsu, nan yake cewa sister lfy naji Mum shiru?, tace nima dai haka, sai
Suka rankaya kitchen, suka tambayi mai aikinsu, ko Mum ta fita ne?
Tace aa, tananan saidai bata dad'e da dawo waba, suka had'a ido a tare, cikin mamaki, sai kawai suka nufi d'akinta kai staye, tun suna nocking, har ya kaisu da bugu, amma shiru kkji, bata bud'eba,
Zuciyar Twins tayi sanyi, duk suka shiga damuwa, hardai suka kira Abbas a waya, suka sanar dashi, abinda yake faruwa,
Abbas yace karku damu gani nan, Abbas baiyi mamakiba dan,yasan abinda ya faru kafin ya fita, duk da ya san tunda yake da'ita bata tab'a yin hakan ba, haka shima bai tab'a yin mata hakan ba,
Saida ya gama uzurinsa kaf, snn ya nufo gida, koda yazo, saida ya fara zuwa part d'in Abbansa suka d'an tab'a hira, sam-sama, snn ya nufo nasa part d'in
Twins suna ganin ya shigo, had'e da sallama suka tashi da sauri sukayi hugging d'insa, ba tare da sun'amsa sallamar ba, bare sunyi masa sannu da zuwa,
Abbas ya kamo hanna yensu, suka k'araso, bayan,sun zauna ya tambayesu ya ayyu Kansu suke, tafiya? Suka bashi amsa atak'aice, nan suka k'ara gaya masa halin da Mum take ciki, suke yymata magana ko zata bud'e,
Abbas yace mai kukai mata kafin Ku fita?
Sai suka fara rarraba, ido, Ummul-Khair ta fara k'ak'alo kwalla, snn tace

Please Login or Register in order to submit comment