Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dana Sakaki cikin idona ban kara samun natsuwa ba pls ki Amince mun Mu kulla Syy wadda tsantsar kaunace Aciki, I love you with all my heart Leemah. "I love you too yaya Nazir" kettt ta kashe wayan.....tashi yayi daga kwancen dayake ya daga Hannu Sama "Alhmdllh ya Allah" farin ciki ne falll yacika Xuciyarshi tashi yayi ya nufa part din Mamy da karfin guiwan Shi......

fitowarshi daga wanka kenan daure da towel Sai Dan karamin dake Hanunshi yana goge jiki.....Inno ce ta turo kofar tashi da karfi har saida yadanji tsoro, ganin Itace yasa ya daure face yaja tsaki. tsaka ma tayi tsaki Allah ya tsine mata ballantana mutum Dan Adam makaryaci inno ta fada tana kallonshi, be ko kalli inda take ba ya fara taje kanshi da kum..... gafa mutun har mutum Amma Yayi kyan banxa...kallenta yayi ya galla mata Harara, Bazan fasa cewa Amadi ka Harara ba wlh.... kasan ma me yakawoni? be tanka mata ba....kwantar da murya inno tayi kamar ba ita tagama Zaginshi ba.....yazeedu dan Albarka jiya kace Xaka kawomun kudi baka kawo Mun ba Shine nazo Amsa, kayi hakuri Idan dan narabaka da kafurar yarinyar nan ne, gani nayi ka wuce Ajinta koni tsohuwa nafi yarinyar nan lasting Ayanda naganta, kallonta Kawai yazeed yake yanda take Surutu Kamar Radio, yazeedu idan ma kana ganin Zan gaya ma Amadi Abinda kake mun ne Wlh "Aa" waye ke fishi da jikanshi Ai sai wawa. Inno yanzu kudi kikazo dai nabaki ko? Eh yazeedu yaron kirki Allah yabaka mata yarinya daidai yanda Xaka more Rayuwarka, tsaki yaja, inno batai magana ba tunda Abu tazo nema gunshi, tashiyayi ya bude wani Dan karamin Box ya ciro kudi ya mika mata, yawwa yazeedu yanzu kashirya ka kaini Dan Allah. gaskiya Inno kincika takura Wlh babu inda Zani kibarni naji da Abunda Ke damuna. dan iska ba gara Abun yayita damunka ba tunda baka da Mutumci, Kana wani mun magana da gadara Kamar ba gidan dana nazo ba, ko Kuma Angaya Maka Nima sakarkarun yan matankace? Ni koxanyi Soyayya Ayanzu Ai nafi karfin nayi da kamarka, dogon baza Kawai. Kwafa yazeed yayi yace Zaki kara neman Abu aguna, Allah ya Sawwake mun na nimi Abu Awajenka,kudin naka ma danasan bawani Albarka Xasu yimunba Sabida baakin ranka....Amadi ya kusa yadawo ya maidani garinmu...daga haka tafita ta jaaa kofar da karfi....tana fita yace gara kitafi din ko mutum ya huta....wayarshi ya ciro ya kira Yusuf yace yaxo ya Sameshi.

Atare Suka Shigo dakin, ganin Leemah A kwance yasa Kausar tace Halumcy kin gaji ne Haka....Batama San Anayi ba, ta Lula kogin tunanin Nazir dinta, ganin idonta Abude kuma batajuyo ba yasa Kausar ta kalli feenah tace, feenah Wannan qalau take kuwa? Nima shi nagani. besty Lfy kuwa? Shiru ba Amsa, atare Sukayi kanta Haleemah Suka fada da karfi...Afirgice ta tashi tana Zaro ido. Ajiyar Xuciya Sukai atare, kausar tace iskanci muna magana kinyi Shiru kin bamu tsoro. Ajiyar Xuciya itama Leemah tayi tace bacci fa nake, hada ido Sukai feenah da Kausar atare kuma Sukace bacci Ido Abude?..dafe kai tayi tace ba bacci nakeson nace ba, toh mekikeso kice feenah ta wurga mata tambaya? Ina tunani ne wai lokaci ba wuya gashi har Zamuje hutu da mun dawo Saikuma tafiya gida gaba daya...Kausar ce tai saurin cewa naki wasane, aini inajin dadin hakan Sabida da mun gama karantun Nan Sai maganar Aurena da Yusuf daga baya Saiya samamin Aiki....dariya Leemah tayi tace ikon Allah kowa da damuwarshi, Ita dai feenah bata yarda da Abinda Leemah tace ba, tabe Baki tayi tace toh bani phone dita besty kin Rungumeta Kamar kin Samu baby. Atare dukansu Sukayi dariya. Karasowar yusuf Yayi daidai da fitowar inno daga Cikin gida, tana ganinshi ta washe Baki yusufa Kaine? Shima dariya yake yace inno nine, ina Zaki haka? Kasuwa Zani yusufa, inno ko nazo nakaiki ne? Aa Fatima ta Samo driver yanzu ma Shi Zai kaini, toh Inno Adawo lfy, yawwa madallah yusufa. Inno Yazeed naciki? Tsaka yana Ciki tun jiya yake dacin Rai,Sabida yakawo kafura gidan Nan nakoreta, Yusufa yazeed ya haukacefa dan bakaga matar daya kawo jiyaba Xatai Sa'ar Fatima,Shine dan nakoreta yake bakin ciki....dariya Sosai yusuf keyi yace Inno kinyi daidai dakika koreta Haka dama nakeso, eh aishi wawan besan gata ba, Shiyasa yake cika Yana batsewa. Inno bari nashiga nasanar dashi Gata kikaimai, daga nan kace mishi uwarshi ta samomun driver, toh inno Xan fada Mishi.daga haka yayi ciki,Inno tafita. Shiga yayi ya Sameshi kwance rike da mara. Dr ya dai? dagowa yayi ya kalli yusuf ya mayar d kanshi, karasawa Yusuf yayi kusa dashi, yanxu naga inno Xataje kasuwa, tace nacemaka mamy ta sama Mata driver...karamin tsaki yazeed yaja yace ina ruwana ni: gsky Inno tana son kasuwa jiyama kace ka kaita fa! Ummm yazeed yace. Meyasa kace nazo kasan ba magana Xamuyiba, Naga Allamar tunda kasamu Su inno suka amince da maganar Mufeeda shikenan Kake Wani Kara Shan kamshi. Cemaka tayi Sun Amince? Ni bamuyi maganar da itaba, Amma Nasan dansun Amince dinne Kake mana yanga. ... Cije Lebe Yazeed Yayi yanaa runtse ido. Wai kai meke damunka ne? Kodai Ciwon kanne haryanzu? Eh Shine Yazeed yaba Yusuf Amsa a kufule. Allah yabaka hakuri Yusuf yafada yana kunshe dariyar dake cinshi. yazeed ne yajuyo yace Yusuf Ashe dama mata haka Suke? Xaro ido Yusuf Yayi yace Mai Mata Sukai maka? Shiru yazeed Yayi nadan lokaci daga bisani ya kwashe Abinda yafaru dashi game da Kausar ya fada mishi, gaba daya babu Abinda ya Rufe ma yusuf....da mamaki Yusuf ke kallon Yazeed yace Shiyasa Kake ta Wani Rike mara, ba kasamu Abinda kakesoba? Kuma ai ka rage Xafi kadan....tsaki Yazeed yaja ina gayamaka Nayi Sabon Allah jiya kanamun Shirme! Yusuf ne yace toh ai ba lefinka bane kaidin mata ne ya Afka maka, Yanzu kayita neman gafarar Allah, da Sauki ma tunda baka Shigeta ba, Sannan yakamata Xuwa yanzu kasamo Matar Aure, Sabida nafi Kowa sanin matsalarka game da ciwon mara, kaga kafin Ka gagara moruwa yadace Kayi Aure. Nifa yusuf wannan matsalar bata dameniba kamar yanda Yanzu mata duk suka fitamun Arai ba...Shiru yusuf Yayi take Kuma Murmushi ya bayyana A fuskarshi tonowa da wata mafita dayayi, fuskantar Yazeed yayi, Dr na dade ina gaya Maka kananan yara yan 16,17,18 Xuwa 24 idonsu begama budewaba Kamar Wanda Shekarunsu ya daura Akai, Amma Kayi burusss kace kai Sai yar 30yrs, toh Yanzu basaina gaya Maka Abinda yasa nake jimaka tsoro da babbar mace ba, toh tsaya kaji Na fadamaka na Mufeeda ma mai sauki ne kan wasu matan, tunda har tanada tsoron Namiji jarumi ai bata gama wayewaba, Abu daya Xan gaya maka Kanemi yarinya sa'ar kanwarka Ka aura kawai, idan Kayi shawara kanemeni yazeed, daga Haka Yusuf ya tashi yafita......tunani yazeed Yayi Lallai maganar yusuf Akwai kamshin Gaskiya, Sabida duk yanmatan dasuke bina Sun wuce 24yrs kuma gaba dayansu nemana suke da Zina, Akasin babu yarinyar data taba nemana wacce take Kasa da 24yrs Akan wani manufa ta daban, Saidai Yasha Samun Cikin yaran su biyoshi har Office suna kuka Akan cewa suna sonshine da Aure......Ajiyar Xuciya yayi to Amma.....Yaran Nan kawayen Leemah Anya Kuwa?? bafa Xan mance Ranar danaji suna Wasu irin Xanceba! da Nishi Ranar harsaida feeling ya tashinmun, Koda yake nafi Xaton Wani film din Suke kallo, Shikenan Xanbi Shawarar yusuf Nasamu karamar yarinya Wacce baxata wuce 28 ba. Ahaka yazeed yayita saka da warwarshi har bacci Yayi gaba dashi.

*happy birthday Zuzu loveπŸŽ‚πŸŽ‚πŸ’–Allah ya rayaki baby na*


πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya moh'd Ahmad
(πŸ’–NadseerπŸ’‹)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

πŸ’–πŸ’‹*Hello my masoya! bayan kun gane Cewa inasonku duka, Zan fada muku wani Abu, idan kanason karanta littafina na YAR LESBIAN CE daga farko, Zaka iya joining Sabon group dina na Facebook NADSEER HAUSA NOVLES muna tare daku duka*πŸ’‹πŸ’–

This page for my oncoming TwinsπŸ™ˆπŸ’ƒ Xaynab Ummu Mahbub hope u in ReadyπŸ˜„

Page...26
Kwana biyu kadai dasu Mubeen Sukayi Agidan Mamy ba karamin Sabawa yazeed yayi dasu ba, Zama yake yayita fira dasu kamar Sa'anninshi, duk dacewa Rabin firar tasu kan Antynsu feenah Suke mishi. babu inda be Zagaya da Twins ba Cikin garin kaduna, kayan Ciye Ciye na yara kuwa harsun gaji dashi, bangaren Inno ma ba karamin Son yaran take ba, Uwa Uba mamy dakejin yaran har Cikin Zuciyarta. Yauma Zaune yaran Suke A babban parlon dake kasa, Cikin Shiri Suke da Alama gida Xasu koma domin Gobe Monday Sunada Skul. yazeed ne ya Shigo parlon Aiko Suna ganinshi Suka tashi atare Sukayi kanshi, mai kyau gida Zamu tafi, Sunan dasuka Rada ma yazeed kenan, mamy tace muje Zata Siya mana Sabon Kaya. Murmushi yazeed yayi dan yagane wayo Akai musu idan ba hakaba bazasu tafi ba. Ainima dazun naje gidanku Naga sabon kayan da Mamy ta Siya muku, yazeed ya fada yayin da yake kokarin Xama kan kujera, daurasu yayi kan Cinyarshi da Sauri mubeena ta Sauka tace mum ta hanani Xama kan Cinyar maza, Sanan mum ta hanani wasa da maxa. "Yazeed Cikin Ranshi yace, this is right mubeena and please gum it in ur mind, I'm so impressed with this" Mubeen ya katse mishi tunani, mai Kyau Nima mum tace kada na rinka taba Brest din mata, Kuma nadaina Shiga toilet tare da Mubeena, Sanan mum tace Idan nakai 10yrs Xata kaini dakina Ni kadai banda mubeena. " wow Yazeed ya fada Cikin Ranshi, Gaskiya gidansu Akwai tarbiyya Mai Kyau, is good children to learn all this at such an age to avoid learning it from the society in a negative way. Ya Rabbi Allah kabani Mata wacce Zata Koyar da yarana irin wannan tarbiyyan" Afili cemusu yayi that mumy Said there is not good ko? tare Suka hada Baki wajen fadin yes. Yazeed cewa yayi this is Amazing. "God bless the mum and may the knowledge stick with him for life, jazakumullah bi Kair for All parents they are teaching their Children this" Cikin Ranshi yace Anya Antynsu ta rike tarbiyyan gidansu kuwa? Sabida Abun da Naji Sunayi kwanaki....Mubeena ce ta katse Shi mai Kyau kaga Aunty feenah dinmu ko kullum Saitayi kuka. da Sauri Mubeen yace Ai Yanzu batayi, Kuma daddy yace Idan ta dawo daga Skul Za'amata Aure da Kabir din Uncle Nazir dinmu. Mai Kyau kasan Kabeer din? Kada kai Yazeed Yayi Alamar Aa, mubeen yace A yola Suke inda Akwai Shanu. bude baki Yazeed Yayi da niyar tambayansu, Saiga inno ta Sakko. Muniba baku tafi ba Ashe....dariya yaran Suka fara Mubeen yace ba Haka bane Sunanta, Sunanta mubeena. Toh Aini ban iyaba inno fada, kallon Yazeed tayi daya daure face..tsaka katashi ka kaisu gida yanzu Hafsa ta kara kira.
Documents By AIHAUSANOVELS

Always visit Aihausanovels.com.ng For downloading free hausa novels

Like our Facebook page Fb.me/aihausanovels

tsaki yazeed yaja cikin Rashin yace bata Bari Naji Meke Saka Antynsu kuka ba tazo ta katseni, Koda yake macigaba a mota. mtswww ya kara jan Wani tsakin, Ai Bazan fasa cemaka tsaka ba, mai bakin Ciki, tashi Inno tayi tana Wani irin tafiya tace Haka yakeyi Kamar Wani Zaki....dariya Sosai Twins keyi Suna Cikin haka Nazeer ya Shigo parlon. da Sauri Twins Sukayi wajenshi da murna Yayin da inno take fadin maraba da Nazeeru dan Albarka,da Murmushi ya karaso wajenta Yana gaidata, amsawa tayi tana fadin Ai kafi wasu masu kwana da bakin Rai Su tashi da bakin Ciki. yasan da Wanda take dan haka be kulataba, kusa da Yazeed yakarasa Suka gaisa, Saidai yazeed gaba daya haushi yakeji ba'a bari Sun karasa firarsuba Anwani katse musu, tambaya yama kanshi waima miye Nawa na damuwa? Oho yaba kanshi amsa, ya tashi yabar wajen dan yasan Nazeer yazo daukansu ne....Allah ya Raka taki gona Inno ta fada da karfi...be juyowo ba bare ya tanka mata. Naziru bari Nakira Maka Fatima ku gaisa kamin katafi, toh Nazir yace. Cikin minti3 mamy ta Sakko rike da wata babban laida da Sauri Nazir ya karasa ya karbi laidan Yana gaidata. Cikin Sakin fuska mamy ta Amsa tana tambarshi mutan gidan,amsawa Yayi da Suna Lfy sunce agaidaku, Kazo daukan mun baby's ko? Sosa kai yayi yace mum ce tace Axo a daukesu, Murmushi mamy tayi tace toh Wannan na hanunka na Twins dina ne Agaida Hafsat din...tashi yayi yace Zasuji Mamy...Rungome Twins tayi daga bisani takaisu Har Wajen motar Nazir bye bye Kawai suke Mata Har motar tabar harabar gidan.

Cikin mota labarin Zamansu Agidan Mamy Kawai Sukeba Nazeer, Shi kam Wani Abun ma dariya yake bashi,wani kuma gaba daya Shirme ne. Kallonsu yayi yace bakunce yazeed baya dariya ba? Mubeena tace Ai yanzu yana mana manya ne kawai baya musu...dariya Nazir yayi yace Wake so nakira mishi Antynshi???? Atare Sukace nine-nice, dialling number din Feenah yayi tana dagawa yace Twins keson magana dake, Mubeena ya mika mawa aiko tana Amsa tafara bata labarin mai Kyau....daga bisani Mubeen ya Amsa Shima dai labarin nashi Kenan...Nazir ne yadan Matsa daidai kunanshi yace kace Abaka Aunty Leemah. Aiko haka yace Ana bashi,Nazir ya karba yasa phone din a hands-free, fira mubeen yake da Leemah Suna dariya, Ita batasan dawar garin ba, Cewa tayi Ina yaya Nazir? gashinan yana dravin, Mubeen ya bata Amsa. Kace mishi nace "i missed him" Ok Mubeen yafada Suka kashe wayan...Nazeer murna yake Kamar yatashi yataka Rawa ga Sweet Voice din babyn shi dayaji ga kulawar data Nuna Akanshi....Mubeen yace yaya Nazir tace tayi missing dinka. Ai najita Mubeen Ta kusa Zama big Aunty dinku kullun kuna tare da ita...Mubeena tace yaya Nazir dakkota Xakai ta dawo gidan mu? Eh Mubeena Idan ma bata dawoba Xan rinka kaiku gidana kullun kuna ganinta! Yeeee Suka fada Atare daidai lokacin da Nazir yayi parking a harabar gidansu....fitowa Sukai da gudu Sukai cikin gida. A parlo Suka tarar da mum tana kallon Wa'azi A Sunnah Tv. Fadawa Sukai jikinta mum I miss you Suka fadi atare....Nima Nayi kewarku Twins dina...Mubeena tafara Zancenta mum yaya Nazir yace Xai kawo mana Aunty Leemah very Soon. Mum Cikin Rantatace ai nafada ma daddyn Shi be yarda ba, Afili cewa tayi Allah yasa.

Feenah ce Zaune tana kallon Leemah, matsowa feenah tayi tarike Hanunta tace besty gaba daya kin Chanza, Idan na tambayeki Saikice bakomai, bakomai kuma Zaki Zauna kina tunani Abinda ba Halinki bane Ada. Kara hada hanuwasu leemah tayi tace besty ki yarda dani babu Abunda nake boye miki, kausar dake Saurarensu tace Haba Leemah yazakice bakomai kigafa har dan Ramewa kikai, haka Kawai Za'ai ta miki magana kiyi Shiru ne, kawai kedai bakya Son musan Sirrin dake Cikin Ranki. Haba Kausar kunsan dai babu Yanda za'ai na boye muku Wani Abu... babu wani Kausar ta katseta Wannan karan kinfara boye boye Amma Kije idan tayi tsami ma Ji. Shiru Leemah tayi kasan zuciyar ta kuma cewa take Son yaya Nazir ke damuna da Rashin jin muryarshi....Kausar ce ta katse mata tunani wajen fadin kutashi muje time din Malan ne yanzu. Feenah Cewa tayi ni banajin dadi Kuje ni bacci Zanyi, besty meke damunki Leemat ta mata tambaya? babu Ruwanki da matsalata kema tunda kin rike taki......Uhum Leemah tace Abunma dariya yabata dan Tunda Suke da feenah basu taba fada Akan Wani Abuba, Hijab ta jawo tasaka Suka fita da Kausar. tashi take kokarin yi takasa Alamar Ciwon marar da takeji yayi yawa, Cije baki tayi da Ker ta tashi tashiga toilet, bayan minti biyu tafito daret Inda kayanta yake ta nufa, dube dube Kawai take bataga Komai ba, Ahankali tace Oh God banida pad, juyawa tayi ta koma Kan kayan Leemah tana dubawa, wata takkadace ta gani ta dauka, takaddar kuwa Sai kamshi take, Rubutun tafara dubawa Ahankali tace, kamar Writhing din yaya Nazir! budewa tayi tafara karanta Abunda Ke Ciki, Xaro Ido tayi lokaci guda tasaki kara hade da murmushi, dama wannan Shine Abunda Leemah Ke boyemun dariya tasaka Ita kadai, take taji Ciwon dake jikinta ya Rabu da ita.....Alhmdullah ta fada da karfi! my besty Amaryar my best nd Only bro kai Naji dadi....jakarta ta dauko taciro paper tafara Rubutu Kamar haka """"""""I Smile because you are my Sister in-law, i Laugh because you will married my brother, don't forget am ur besty that i love you So much""""""" tana gamawa takara Sakin murmushin jin dadi ta Saka pepper din Cikin na farko ta dauki pad din ta Maida kayan Yanda Suke...tayi Hanyar toilet tana yar rawar ta.

*Kuyi hakuri da dan kadan din nan, iam so much busy 2days*

πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya moh'd Ahmad
(πŸ’–NadseerπŸ’‹)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...27
Zaune yake Cikin Office dinshi wanda ya kayatu da kayan Ado, Sanyi A.c. da kamshin turare Shi ke maka Wlcm Idan ka Shiga....wata Nursing ce tayi knocking, yace yes Come in, Shiga tayi rire da wasu papers A hunanta, tana Shiga ta Aje kan table din dake gabanshi, juyawa tayi Xata fita, "yace ke" juyowa tayi tace Sr,,,,,beko kalletaba yace kiramun Fadila, Ok Sr ta fada tayi waje....Mintuna kadan Wata yarinya black beauty da Bazata wuce 17yrs ba ta Shigo Cikin Office din, daret Kujera ta jawo ta Xauna tana kallonshi, baki iya gaisuwa ba yazeed ya wurga mata tambaya? durkusar da Kai tayi kasa tace Gud Morning! Be Amsa ba yace kince kina sona da Aure kuma kina wani Nokewa kamar ba mace ba. Shiru tayi ba Amsa, kikai Shiru Ina magana! Turo kofar Akayi fadila na ganin Haka ta tashi ta fita...Shima yazeed mikewa yayi yana daga ma wacce ta Shigo hand βœ‹get out from my Office... Haba yazeed kabari kaji Menene ya kawo ni mana,,,, kifita nace yazeed ya fada da karfi. Hawaye ta fara pls yazeed ka dakata na fada maka dalilin Xuwa na...yazeed ya tsana kuka A Rayuwarshi Dan Haka ya Xauna be kara mata mgn ba....itama karasawa tayi ta Xauna, dan Allah kayi Hakuri da Abin da yafaru A baya Wlh Sharrin Shedan ne, nayi nadama Hakan Bazata kara faruwa ba, for give me pls. Naji Mufeeda Abinda ya kawoki kenan ko? Kin fada tashi kifita, Amma.....katseta yayi tashi kifita Mufeeda Rai Abace yayi maganar😑 tashi tayi ta karasa gab dashi Cikin Muryar Shagwaba tace Naji Honey Dan Allah kabari mucigaba A yanda muke da...gaba daya yazeed Ji yayi jikinshi ya Saki, turaren da tasaka gakuma yanayin yanda tai maganar duk Sai yaji wata irin kasala gashi ya kasa ture Ta.....Saitin face dinshi takai Tata face din tace Kayi Shiru Honey! Jawota yayi kan jikinshi ta fada kan cinyarshi, Naji yazeed yace, Amma waye yace kisaka wannan turaren? Honey nifa Shine turarena da'iman, Ok Naji kiss me for a minut, Cikin wata irin murya tayi magana, Honey Ni banaso Xaka kara fishi dani...be Bari takarasa maganar ba yasaka bakinshi Cikin Nata....Itama tanajin haka takara hade bakin Nasu waje daya....kissing din juna Kawai Suke gaba daya Sunfita Hayyacinsu Sun mance A inda Suke.....knocking din da Ake Shi ya dawo da Mufeeda da Sauri ta Cire bakinta tana maida Ajiyar Xuciya,,,,,, tashi tayi ta koma kujerar dake kallon tashi, Shima gaba daya yazeed ya chanza idonshi ya koma kamar garwashi....da Ker ya iya daga murya yace "Yes" turo kofar Akai Aka Shigo, Mufeeda na ganin Yusuf ne ta tashi ta fita kamar munafuka, Shima wani irin kallo Yusuf ya watsa ma Mufeeda ya karaso ya Xauna. Shine inata Knocking ka Shareni? Sorry banjiba ne... yayi ita wannan me tazoyi nan bayan Kace kun Rabu? Yatsina face yazeed yayi yace tazo wai bani hakuri kan Abunda ya faru. Kallonshi Yusuf yayi yace Shine kayi mata kuka? Mtsww kukafa Kace! Toh idan ba kuka kayiba Menene ya jawo jan ido? Ko Anyi 1round ne Yusuf ya karasa maganar yana kashe mai ido daya...kallonshi Yazeed yayi yace Zakafi Kyau da dan jarida ba Likita ba! dariya Yusuf yayi yace Allah Ko? banxa yazeed yayi dashi domin Shi kadai yasan yanda yakeji...Yusuf ne yace ya maganar mu, kokuma har Yanzu kana kan bakarka ta yar 30yrs??? Shiru yazeed yadanyi daga bisani yace No na chanza Ra'ayi! Oh Wow da Kyau Yusuf ya fada yana mai Alamar jinjinaπŸ‘ kenan Kashirya yin Aure kafin ka karasa Shekara 30 din? Yusuf ba dolena ba kafin wannan Shegiyar Mufeeda din takarasa Kasheni! Murmushi Yusuf yayi yace Kasamu wacce kakeso kenan? No ni ban Samu ba, dama Wata yarinya ce Anan kwanaki ta dameni tana Sona da Aure lokacin bana kulata, So yau nakirata muyi maganar tana wani wresting din time dina. kallonshi Yusuf yayi yace Wace yarinyace Anan Hospital din wacce ban santaba? Fadila mana yazeed yabashi Amsa atakaice:: Tunani yusuf yayi kadan Cikin Zuciyarshi " Lallai yarinyar Tanada Hankali da natsuwa Amma Ko Kadan bata dace da yazeed ba gsky" Afili yace toh kai yazeed kana Sonta ne? da Sauri yazeed yace kai nifa Kawai Xanyi Auren nan ne Sabida Na kare mutumcin kaina if Not wlh Saina karasa 30! Kuma ni gaba daya yarinyar ma Yanzu bataimunba, Ina mata magana Tana Abu Kamar wata munafuka, Nifa Nafison Mace mai kuxari wacce Xata iya kallon Cikin idona tayi magana, ba irin wa'inan matanba Kana mgn Ana Sunkuyar da kai.... fantastic Yusuf ya fada yana murmushi, yanzu Dr yazeed indai kasamu mace wacce Xata iya kallon idonka tayi mgn Xaka Aureta koma wacece? Ofcouse yazeed ya fada....da Kyau Abokina tashi muje kasaukeni a gida..tashi Sukai Suka fita atare.

fitowarsu kenan daga lecture, hostel Suka nufa....Suna Xuwa Sukai Room dinsu, Kowacce Xubewa tayi Akasa Alamar Sun gaji. Kausar tace daga gobe dai mutum Xai tafi ya huta Kafin ya dawo yaji da Exam din karshe...Leemah ce tace kedai Bari, karatu da dadi da wuya. Aidai Ankusa Feenah ta fada yayin da take kokarin jawo wayarta,,,,,ganin mai kiran yasa feenah Murmushi da gangan kuma tasaka a hands-free, Hallo big yaya! Sisto ya kike, Lfy yaya Ina mum, tafita dasu Mubeen, goben Xaku dawo kuwa??? Kallon Leemah tayi daketa lumshe ido tana Murmushi da Alama cikin jin dadi take! No bro tunda hutun Na week ne Basai munzo ba. da Sauri Nazir yace Har

2 Comments On YAR LESBIAN CE Book 2
avatar
umar-6-7

1 year ago

Reply

Nice book

avatar
abubakar-ibrahim-7

7 months ago

Reply

Yes

Please Login or Register in order to submit comment