Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baccin ya kwashe ta. ido ya kura mata yana karama Allah gdy dayabashi Kausar Amatsayin matar Shi. kokarin tashi yake Farar daya Kuma yaji wata irin kunya yanzu idan nafita Nacema Su leemah me. Oh My God maima yasa Nabiyema yazeed ne? Zuciyar Shi tabashi Amsa da"Sabida kana So ka Ceci Rayuwar matarka" murmushi yayi yatashi yabar dakin. Kai tsaye dakinsu ya Nufa Chan yagansu gaba daya Zaune. Aikuwa feenah da Leemah na ganinshi Suka tashi yaya Yusuf Kausar din taji Sauki? Kunya yaji dan Haka eh kawai yace yakarasa ya Xauna. feenah da Leemah fita Sukai Suka Nufi Room dinsu. Kallon Yusuf yazeed yayi yana kunshe dariya. Mr love hope Matar taka tasamu Sauki yanxu? Yazeed ya tambayeshi lokacin daya Shanye dariyar tashi. Kallonshi yusuf yayi ya kauda kai. Kuna fitama tayi bacci Ai. gira yazeed yadaga Sama toh idan Hakane mai ya tsayar dakai Achan? Emm. ...Sabida karta farka mana Yusuf yaba Yazeed Amsa Cikin in'ina. Magana yazeed Zai kara yusuf yatashi da Sauri yayi toilet. Kusan Atare yazeed da Nazeer Suka kwashe da dariya. Suna Shiga Sukai Kanta. Allah Sarki my Kausar Sorry Leemah ta fada tana kallon face din Kausar dake bacci. Sorry feenah itama ta fada Cikin Sanyin Murya yayin da take Shafa kan kausar. besty Wlh dazun naji tsoro Sosai Nazata Rasuwa Xatayi. Nima Haka Leemah ni Naxatama ta Rasu ne. Wai Allah Leemah ta fada insha Allah duk Saina Rigaku Rasuwa. Ajiyar Zuciya feenah Tayi pls Stop Seying that. Me yasa my feenah bayan kinsan dukkan Wani mai Rai Saiya dadana Zafin mutuwa. I know Leemah Amma Allah kadai yasan gawan farko. Allah yasa mucika da imani!Amn feenah ta fada tana kokarin tashi let me pray. Ok Kiyi Nima nazo nayi. Saida duk Sukai Sallah daga bisani Nazeer yakawo masu Abinci.Suna Cikin Cine Kausar ta farka da Salati. Ajiye Spoons din dake hannayensu Sukai Suka koma kusa da ita. Hada baki Sukai wajen fadin Kausar kin tashi? Na tashi friends. Sorry feenah ta fada ganin yanda kausar ke Cice baki da Alama Har yanxu tanadan jin Ciwon. Kasa tashi Kausar tayi dan haka Leemah tace kinason Wani Abu ne? No Halimcy Xan tashi. kallonta feenah Tayi ko haryanxun jikin ne? Am Ok feenah kawai ina dan jin Ciwon mara kadan. Ko period?? Amma period baya Sakaki Ciwon mara irin haka ma. Lumshe ido Kausar tayi Nima bansan me yasa this tym yayimun haka ba. Oh Shine???Eh feenah! "Sannu" Go and Barth Xakisamu Sauki.Rasa yanda Zata tashi tayi dan haka Leemah tace baxaki iya ba? Xan iya Leemah help me with Towel. tashi Leemah tayi ta kawo mata towel din. Saida Kausar ta daura tukun ta yaye bedsheet din data Rufe jikinta dashi ta tashi. Xaro ido Leemah tayi lokaci daya ta Kwashe da dariya hakan yasa Kausar takoma ta Xauna. Fantastic Leemat ta fada My Kausar Saiiki fadamana bukatar mijinki ce ta hadu da Ciwon period dan Haka kika kusan mutuwan mana. Sai yanzu nagano,Shiyasa bro yusuf daya Shiga yaketa Wani yi kaman Mara gaskiya,Shikuma wannan bro yazeed din harda Wani kuranmu adakin Ashe duk dan....tushe Mata baki feenah Tayi. parrot Kawai daga kinganta ba kaya Shikenan Sai fassara bakiga Xafin da Akeyi bane?koshi Saiyasa hauka. gira Leemah ta daga Sama Ohhhhh i See. no wonder Naga Kausar Ankara jawo blanket Ashe ba gaskiya. Kausar da duk kunya yagama lullubeta ta tashi kanki Akeji ta fada tashige toilet. dariya leemah tayi next Tim dai idan Naga kina irin Ciwon nan Nasan matsalar,kifitoma Nakara kira miki yaya Yusuf din. Murmushi feenah tayi Allah ya Shiryaki Leema. itama dariya leemah tayi besty Kausar dince Saida Haka tagama mana kuri ita waye wayye Saida ga baya kuma kika taje tayi Abunta. dariya feenah Tayi lokacin da take dauko ma Kausar kaya.

Inno yau gaba daya Rigima takeyi Saikace wata karamar yarinya. Waini Fatima ki kiramun Amadi mana. Mamah bacci yakeyi. Ni Wlh idan bazaki iya kiranshi ba Saina tashi Nakira Shi.kiyi Hakuri inno! Kinason Wani Abu ne? Nifa kan maganar Su yazeedu ne,yau kusan kwanansu9 Alhalin Sati guda Sukace Xasuyi. Ikon Allah Mamy ta fada Aranta" wai inno dabata da Abokin fada daya wuce yazeed yau Shine duk ta dameni kan yadawo yadawo" katseta Inno tayi kikai Shiru fatima.magana mamy Xatai Saiga Abba ya Sakko yana tambayar lafiya inno? Yawwa Sakko Amadi tsakani da Allah tsaka ba kwana7 yace Xasuyi ba danmiye yakara? da Mamaki Abba ya kalleta Inno kinyi Kewar Halima Kenan? Eh itama Nayi kewarta Amma nasan Sudan Xasu wuce Su Ai. Tsaka nakeson ka kira kaji yaushe Xai dawo. ido mamy da Abba Suka Hada Sukai Murmushi. inno Nakirashi daxun yace ba yanxu ba. tashi Inno tayi Kamar wadda Aka mintsila Wlh Amadi Saidai Nima Abiyamun makkan Nan Naje. Ido Abba ya fiddo Waje Inno Ai angama iban mutane Sai next 2months Kuma. Kai kasan karyar boko Kiramun yazeed din Naji da muryarshi ya fadamun da kanshi. Number din yazeed Abba yashiga kira nan da nan ya daga. Assalm Abba. My Son kuna Lfy ko? Eh Abba muna lfy. Yaushe Xaku dawo ne? Abba gobe insha Allah. Allah ya Kaimu lfy daman inno keson magana da kai. Ni Abba Akwai Abunda Nakeyi. kaniyarka bari nabata. Allo tsaka Kace kwana biyu Xakai Kuma kayi kwa.....katseta yazeed yayi be Shafeki ba ai naga, kuma nafada miki kidaina cemun tsaka kinki ko?Gashinan kinsaka members Na grp din khaleesat haidar Suma Sunfara kirana da tsaka (lol) idan baki bari ba duk Abinda Namiki kece kikaja ma Kanki. Inno data Saki baki tana Sauraron yazeed tace dan iska dama Nasan halinka na Nan bai Chanza ba, Nima bakai Nace Akira ba Halimatu Nace mai yuwuwa Amadi beji bane ya kiramunkai,kuma Nace kasha Ruwan Xamxam da yawa domin ya wanke maka bakin Cikin Nan naka. tsaki yazeed yaja ya kashe wayar. Shege tsaka mai bakin Rai kawai. insha Allah ka kusan Rabuwa damu muhuta da Bakin Cikin Ka,kuma Wlh Xaka dawo ka tarar dani. Jin Shirun datayi yasa ta mika ma Abba wayar ta tashi tabar wajen. Kinga Inno da fitina ko? Abban Leemah Ai Sunfi kusa da jikan nata. Kewarshi fa take Shiyasa tasa Aka Akirashi kuma kinga Sunhau fada. Uhum Shima Akacemaka yanachan yana kewarta kada Ka musa. Allah yashirya yaron nan kawai yana wahalarmun da Uwa. dariya Mamy tayi ta tashi bari nakawo maka Abinci.


dealing number din kawarta tayi tana dagawa tafara magana. Seemah kina inane Kinga khady tace Takusa fa. Habadai? da gaske nake yakamata kiyi ki karaso. Ina Hanya Mufeeda motana yasamu matsala Amma yanxu Xan karaso. Motanki yana bukatar ki chanza Shi Gaskiya. Xan Chanza Mufeeda bari Saina Samu Sabon kamu. Hhh kokuma kibari Nayi Nasara Akan yazeed kinga duk Wacce kikesoma Zaki Samu.dariya Seemah ta kwashe dashi bakida kyau kawata,Zanso kiyi Nasara kan miskilin boyfriend din nan Naki. Karki damu lokaci Kadan ya rage Seemah. to Shikenan fito kibudemun Ina waje. tashi Mufeeda tayi tanufi kofa. Tare Suka Shigo Ciki Suna irin dariyarsu ta yan Duniya.laa kinga Khady tana kira maybe ta karaso.fizge wayar Seemah tayi jiki Na Rawa HELLO. daga dayan bangarin Aka Amsa yes Ina daidai wajen dakikace. Ok dear ba Mufeeda bace am Seemah Bari nazo Na karasa dake.am waiting you wacce Suke kira da khady ta fada. Kallon Seemah Mufeeda tayi dan Allah ji yanda kike ta wani Rawan jiki! barni Mufeeda Gaba daya nakosa Naga yarinyar ne. Chaf Saikije Ki daukota ai. Yanzu kuwa Seemah ta fada tayi Hanyar waje. Tabe baki Mufeeda tayi kowa da matsalar Shi, ina nan inajiran dawowar yazeed itakuma tana Rawar Kai wajen mace. Bawasu lokuta Aka dauka ba Suka Shigo. You are Wlcm khady Mufeeda ta fada lokacin data tashi. Karasawa tayi ta hungging din khady Kusan Atare kuma duk Suka Zauna bayan Sunkawo ma bakuwar tasu Ruwa da drink. Kisake jikin Ki baby nanma kamar gidan kune. karki damu Mufeeda yanzu Xata Saki jikin Ai. Saida Khady ta kurba lemon dake gabanta tukun ta dago tana Murmushi.kallonta Seemah tayi ur beautiful! Thank you taba Seemah Amsa. Kauda Kai Mufeeda tayi tana dariya kasakasa Cikin Ranta Kuwa fadi take ina wani Kyau Anan. Amma ur So young Mufeeda ta fada tana kallon khady. Murmushi tayi yep am 19yrs Old. Lallai meyasa kika neme kibata Rayuwanki bayan kedin karamace bakida Wani bukata Ayanzu? Aunty Mufeeda tabbas banida bukata Komai domin iyayena namun,Kawai Na Zabi Aikata hakan ne domin inada Shawan yi. tabe Baki Mufeeda tayi Kuma kinsan Abinda kike Aikatawa bamai Kyau bane ko? Murmushi khady takara yi Nasani Mana. O.k. kinyi 1yr haka da farawa? Wannan karan juyowa khady tayi Saitin Mufeeda Nayi 5yrs ma. Zaro ido Mufeeda da Seemah Sukai Chaff tun kafin nama fara Wannan harkar kenan Mufeeda ta fada tana kara mamaki. Uhum khadija tace Kuma Aunty Mufeeda kinsan Nayi nasarar daura mutane da yawa kan Wannan Hanyar.kamar yarda kuka nemoni Nima haka Nake nemo mutane.yanxu ma Abinda yasa Na Amince da gayyatarku Sabida Abu daya ne. Tunda Na Rasa kawata Kausar ban kara Samun wata wadda take burgeni irin taba. (kardai Ace khady Kawar Kausar ce ta dawo Kawarsu Mufeeda!😯 bari dai muji nida Readers) Chaf Mufeeda ta fada kikai Nasara Kodai kika dibar ma Kanki dinbin Xunubai. Karki damu da wannan Xan tuba daga baya. Amma.....da Sauri Seemah ta katse Mufeeda pls ya isa haka ko yar jarida Sai haka kije kiji da Naki Abun. Sorry tambaya daya Xan mata Yanzu Wacece Kausar din taki Xaki'iya bani labarinta? Zata baki Amma kibari ba yanzu ba Sai mun dan gama. Haba Seemah wannan yarinya ce ya Xaki da ita? be Shafeki ba. Khady kina Sona ko? dariya Khady tayi yep Aunty Seemah. Kamo hanun khady Seemah tayi No am not your Aunty yanzu ni best friend dinki Ce. Fara Shafe Shafe Sukai Mufeeda ta tashi bari nabarku nidai fita tayi. Ganin haka Nima Nayi waje ina addu'a Cikin Raina Allah ya shirya duk masu Aikata irin wannan Abun idan Masu Shiryuwa ne. Idan bamasu Shiryuwabane Allah kai kadai kasan Hukuncin daya dace dasu. Ubangiji kayi musu hukunci mai tsanani domin Sun Saba ma Umarninka sunki bin maganar mazon ka daka aiko Sa'annan sunki bin maganar malamai masu fadarkawa. Sun bata kansu Kuma Suna kokarin bata Rayuwar bayinka Wanda basuji ba basu gani ba. Whl yanxu matukar Mace na Aikata lalata da da Namiji ko tana Aikata lalata da yar'Uwarta mace toh burinta bewuce taga ta bata Rayuwar Wani ko wata ba. Allah karabamu da Sharrin mugayen kawaye😒😒😒Sharrin mutum dana AljanuπŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘Amin.

*Thank you frinds for du'a, Call And messages. Alhmdllh Nasamu Sauki. Xandawo yin post Kamar da*
[1/2, 07:02] 80k: πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya mohd Ahmad
(πŸ’–NadseerπŸ’‹)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page....52

Misalin karfe 11 Na Rana Suka Shirya tafiya Jidda inda Su feenah Xasu hau jirgin Sudan,Su Yazeed kuma jirgin Najeria. Kasancewar tsakanin Makka da Jidda bawani lokaci mai tsawo bane Shiyasa Nan da Nan Suka karasa babban airport din dake Jidda. Saida Suka dau lokaci kafin Afara kiran Suna dan haka Yusuf yaja Kausar dinshi gefe Sukasha fira daga bisani Suka Rabu. Awanne ne yakaisu kasar Sudan inda Suka Sauka Awani katon Hotel dan huta gajiya. Saida duk Suka huta tukun Kausar ta kira Hajiya Biba ta Sanar mata da isowarsu. Haba Kausar ya Xaku Sauka a hotel Ai kawai bari Na Tura muku driven daxai daukoku.Shikenan Hajiya Sai yazo. Cikin Awa daya driver ya karaso Suka kara dunguma Xuwa gidan Hajiya. Cikin girmamawa ta taresu. Acikin daren ma tafara musu gyaran jiki. Kwana Shida Suka diba Agidan Hajiya Ana gyarasu,ba Kausar Amarya ba Hatta Su feenah Sun koma larabawa, idan ba wanda yasansu Sosai ba Saika Rantse Kace Ko inji Sukaje Aka chanza Su. Ya Rage Saura kawana biyu biki Suka Shirya tafiya inda Hajiya Biba tace da kanta Zataje yimusu Hinnah Ranar Hinin biki. bangaren Su yazeed duk Wani Shirye Shirye Sun gama yinshi. yanzu jiran dawowar Amarya da kawayenta kawai Ake. Kausar kawarsu Na'eema tasaka domin Shirya musu wasu Abubuwan kamar Su dinkin kaya da gayyatar Sauran kawayensu. Washe gari tunda Safe Suka Shirya tafiya dan Haka 12 Na Rana jirginsu ya Sauka A Najeria. gidansu feenah Suka wuce domin Anan Xa'ayi komai. Walima daya ce Hajiyar Kausar ta Shirya daxa'ayi A Zaria. dinner din da Mamy ta Shirya Ma Kausar da yusuf ita Za'Ayi Ayau dan haka basu Wani Xaunaba Suka Shiga Shiri. Aunty Neenah Suka dauko daga Abuja domin tayi Musu Makeup. Kasancewar Aunty Neenah ba baya ba Cikin Lokaci kankani ta tsara musu make-up Wanda Harni Dana ke typing Saida wayata ta Sabule dan kallon friends forever din Nan. Tubarakallah Mum ke maimaitawa Lokacin data Shigo tagansu. Lokaci daya Su Mamy da Hajiyan Kausar Suka karaso gidan Mum. Suma dai Masha Allah Suke fadi ganin Kawayen. Karfe8 Na dare Akafara tafiya dinner. Yusuf da kanshi yazo daukar Amaryarshi Shima yasha Kyau ba laifi. Yazeed ne ke driven dinsu. Lokacin dana hango yazeed Rike baki Nayi dan yakoma Mun kamar Ango. tare Leemah da feenah Suka fito inda Suka Saka Kausar A tsakiya. daret Motar Suka Shiga yazeed yajasu. Masha Allah Wajen Ashirye yake Harsu feenah Saida Sukai mamakin ganin kawayensu Gaba daya Awajen kuma Kowacce Sanye da Anko. Tsayawa bayanin yanda Aka kayata dinner din Bata lokaci ne. feenah ce tabada labarin Amarya yayinda yazeed Yabada Bayanin Ango. Saida Aka gudanar da komai kan tsari daga bisani Akaci Abinci Aka kama Hanyar tafiya.

Washe gari Zaria Suka wuce Dan Anan Za'ayi Walima karfe8 Na Safe da yamma kuma Kamu Za'ayi. Wajen walimar Ma ba karamin kayatuwa yayi ba Malama khadija ta Sunnah TV Aka kira ta larabcemu tayi ma Amarya Nasiha yanda Zata Zauna da Mijinta lfy. gaba daya Wajen Saida ta Sanyaya musu jiki domin irin Zamantakewar da'ake gidan Mazon Allah S. A.W. ta koyar dasu. Haka Akaci Aka Sha kowa fatan Alkairi ke fita daga bakinshi da Son barka. Saida Hajiya Biba tazo tamusu Hinnah tukun Aka Shiga Shirya Su Don Zuwa wajen Kamu. Nan ma dai bansan yanda Xan muku bayanin kayatuwarshi ba.duk dacewa iyaye ne Suka Gudanar da Abun domin Mum din Feenah ita ta Shirya Kamun. Amare Sunsha Kyau kawayensu ma badaga baya ba. Nan ma Komai Anyishi Cikin Kamala. Sai karfe 10 Na dare duk taron Suka dunguma Xuwa kaduna. Inda gobe da Safe Xa'ayi taro da dare Sutafi party wanda Abokan Ango Suka Shirya mai. dakin Feenah Kawayen Amarya Suka yada Zango yau ba bacci inji Leemah ganin yanda Kowa ke tofa Albarkacin Bakinshi. Wayan Kausar ce tayi Ringing ta daga. Sallama tayi daga dayan bangaren Akace Kausar kin kyauta Kina biki kika kasa gayyata ta, Ai Koda gaba muke yaci Ace Zuwa wannan lokacin mun'ajeta Mun fahimci juna,bare kuma babu Abinda ya hadamu. Kausar datayi Shiru tana Saurara tace Ayya Khadija Sorry Ai bikin bai kare ba Zaki iya Zuwa party gobe. Bayan duk Sauran Shagalin ya wuceni ko? Sorry khady. Shikenan Xanxo nida Auntys dina. Babu damuwa Sai kunzo Kausar ta fada ta kashe wayar. Hajiya data leko danyima Kausar magana tace badai khady din Dana Rabaki da ita kikecewa Sai tazo ba? Mamah itace tun lokacin ban kara kulata ba,kawai tace Xatazo wajen party ne. Ban Amince ba Nidai Gara tasha Xamanta. Hajiya barta tazo ba wata matsala IN Allah ya yarda. Shikenan Allah ya rabamu da Sharrin masu Sharri.Amin Kausar ta Amsa. mamyn Leemah keson ganinki tashi muje. Tashi Kausar tayi tabi bayan Hajiya Xuwa dakin Mum din feenah Kasancewar duk Suna Ciki. Nasiha Mamy,mumy da Hajiya Suka taru Suka rinka ma Kausar irin yanda yakamata ta Zauna da Mijinta lfy. Nasihar ta Ratsa jikinta kawarai Dan kuka kawai take kwararawa. hannunta Mamyn Leemah taja takaita Wani daki,Wasu magani data jika tarinka ba Kausar tana Sha,Wasu daban ta iba mata tana Nuna mata yanda Xatai Amfani dasu. Kunya duk ya lulube Kausar dan haka da ker take Amsawa da toh. Saida mamy tagama Nuna mata tukun ta tashi takoma Wajen Su feenah. Tunkafi leemah ta tsareta da tambayoyi ta fara Nuna musu.kunga Mamy ce tabani inda maiso gashi. dariya duk Sukayi Dan Sun gane Nufinta.

Washe gari Tunda Safe mata ke Shawagi A babban gidan daddy. Kowa ka gani Cikin farin Ciki yake. Yan kidan kwarya Suna daga gefe Sunayi Wanda inno ce tasamosu Acewarta tata gudumuwar Kenan. Yanzu ma ita kadai Aka budema fage tana Chashewa AbuntaπŸ˜ƒ Su Mamy Sai liki Suke Mata. Ganin Anata Zubar da kudi kan inno yasa masu Kida kara bude Sauti. Hajiya Inno mai tashe da Zamani Sha madarar lilo,ki girgiza ki Rausaya Kakar Leemah da yazeed.Aiko inno Andage Sai Rausayawa Ake.ganin Abin nata yaki karewa yasa na nufi dakin Mumyn feenah inda Nakejin Sauti kamar Na kuka. Shiga Nayi naga Leemah,feenah nd Kausar Sun Rungume juna Suna Rairai kuka kamar Ransu Xai fita. Cikin kuka Kausar ke fadin Shikenan yau Xamu Rabu😒Na Rokeku kuyafemun duk Abinda Nayi muku na bacin Rai. Kamar kara Xugasu tayi Suka kara fashewa da wani Sabon kukan. Mum data idar da Sallah ta taso tayo kansu. Wannan Ai wulakanci ne tun kafin Nafara Sallah nabaku hakuri kunki yi, Saikace wanda Aka muku mutuwa! Ko Shikenan kun Rabu ne? Naga Kausar din Anan kaduna Zata Xauna kuma miye ne Abun damuwa Kodan kusama kanku Ciwon kai ne Oho. Cikin kuka feenah tace mum yanzufa ba koda yaushe Zamu rinka haduwa ba kuma......wani Sabon kukan tafashe dashi. Tashi mum tayi Bari Nakira muku Fatima maiyuwa kuji maganar ta ita.fita Mum tayi Xuwa inda inno keta faman Rawa gefe mum tajawo mamy Kije yaranki Na kuka wai Zasu Rabu.dariya Mamy Tayi Lallai yaran Nan Ai duk diya mace daman gidansu bashi bane mazauninta Bari Naje Naji dasu. Inno Najin haka tace barni naje Shakiyan yara kawai,Rana irin wannan ta farin Ciki wake kuka. Da ker inno da mamy Suka Shawo kansu feenah Kafin Suyi Shiru. Jansu inno tayi waje Wurin masu kidan kwarya tasaka su a tsakiya tanata Rawa. Hakan ba karamin dariya yasasu Leemah ba dan haka Suka Saki jikinsu Suma Suka fara tayata.
[1/3, 12:16] 80k: πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya mohd Ahmad
(πŸ’–NADSEERπŸ’‹)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page....53

Motoci ne birjik kofar gidan Mumy inda Ake kwasan jama'a Zuwa wajen party dake Abakwa. Saida duk Aka iba Wanda Xa'a dasu da kusan Awa1 Kafin Kawayen Amarya Suma Suka fito Cikin Material Sky blue colour da Alama Shine Ankon partyn da'aka fitar. Abokan Yusuf dasuke iban kawayen Amarya Sukuma duk Sanye Suke da Shadda White Colour. Wasu yanmata Nagani guda3 Sunfito Cikin takun Kasaita Xuwa wata mota dake tsakiyar Sauran Motocin. ta tsakiyar Sanye take da Wani fitananne gown fari kar,Sai Saman kanta gaggoro ne kalan Skyblue. Wanda Suka Sata Atsakiya Sanye Suke Suma da gown Saidai Nasu Sky blue ne goggoron kansu fari. Ido duk jama'an wajen Suka Xuba Musu yayin dasuke kokarin Shiga mota.da Sauri Nakoma baya Dan ganin Suwaye Haka Aketa Sambatu Akansu. Subhannallah Na furta ganin Amryace A tsakiya feenah n Leemah Ne gefenta. Make-up dinsu kadai Abun kallone kafin ka tsallaka kan dress dinsu. Chan na hango yazeed,yusuf da Nazir Suna karasowa wajen motar Suma dai farar Sadda Suka Sha ba karamin kyau Sukai ba Suma. karasowa Sukai kusan Atare Cikin Zuciyoyunsu Suke fadin tsarki ya tabbata Ga Allah. bude motar yazeed yayi ya Shige baya kallon bazakai driven ba Yusuf ya mai. gira ya daga mishi yana nuna mishi Alama Shi yayi mana. ganin Haka Yusuf yabudema Kausar gaban mota tashiga. Bayan ya dawo ya budema Su Feenah. besty Shiga mana. No Leemah fara Shiga pls. Aa feenah nidai kifara Shiga. Shiga feenah tayi ta Xauna a gefe tana fadin Saidai kizagaya kishiga ta Chan.dariya Leemah tayi ta Rufe motar daidai Sanda Yusuf yashiga mazaunin driver ya tada motar. Zagayawa Leemah Tayi Zata Shiga Nazeer yaja hand dinta yana daga mata gira.ganin haka yasata murmushi ta Bishi Suka Shiga motar dake baya. ganin Yusuf Na kokarin jan motar yasa feenah tace "Waite" tsayawa yayi yace feenah me kika mance? Nothing yaya yusuf Naga Leemah vata Shigo ba! murmushi Yusuf yayi karki damu tayi gaba.ido feenah ta Xaro let me Change d Car. Amma feenah duk kowa ya tafi kiyi hakuri. Tsaki mai Sauti yazeed yaja Dan Allah Malan idan bazaka tafi ba Kafada mana. Oh Sorry Mr yazeed Zan tafi. Tsaki itama feenah taja tana bude murfin motar.kafa tasa Xata fita Yazeed ya jawota ya Rufe kofar.ganin haka Yusuf yaja motar Suka bar wajen. kallon Kausar yayi my wife kinyi Kyau Sosai! giraa Kausar ta daga Sama Allah ko? Hancinta yaja yana Murmushi. ganin hankalin su Yusuf baya kansu yasa yazeed Sakin feenah daya Rike.tamke face yayi ke waye Sa'anki da kikema tsaki? Kallonshi tayi ta kauda Kai gefe irin batama San yanayi ba. Ke badake Nake magana ba? Aganinki kinyi kyau ne kike Wani jijji da kai? Gaba daya Cikin taron Nan kece wacce Sam bata iya drss ba! Amma bansaniba kodan kedin yarinya ce Shiyasa. dazakiji Shawarata dakin koma kin Saka Atamfa domin Itace daidai ke. Wani bakin Ciki ne ya turnike feenah kuka take Sonyi Amma batason ta 'bata face din ta Dan haka ta Shanye bata tanka mishi ba. ganin da yazeed yayi taki magana yasa ya take mata kafa da gangan. runtse ido feenah tayi tana maimaita Allah ya'isa Cikin Ranta. Cije baki yazeed yayi Afili yace Dan kauye dai dan kauye ne! Zanga yanda Zaki iya tafiya da Wannan takalmin. Stile titi take kallo bata kulashiba. Tunani yashiga yi Aranshi wannan mai bakin Akun yau bata magana, Anya lafiya kuwa?ko batajin dadi ne,No maybe kodan tanajin Haushin Xata Rabu da kawarta ne. yes Hakane Amma tayi Kyau tubarakallah. So nake tayi kuka wannan kwalliyan ta baci dan Nasan maza Xata tara mana Awajen partyn Nan. gira ya daga Sama maima Ruwana Ni. lokaci daya ya ware hannayenshi. Wata irin dariya ce ta kwace ma feenah wanda batama San Sanda tafito mata ba. Juyowa Kausar tayi my feenah What make you laugh? Cikin dariya tace Kausar wani Nagani yanzu yana fira Cikin Ranshi Amma Afili yake bada Acting din Abinda yake fada.dariya itama Kausar tayi inaga irin Sakarkarun nan ne. Hhhh Kausar irin dai gaulaye din Nan. yazeed daya Saki baki yana kallon feenah Cikin Ranshi yake fadin" Wow daman tana dariya Haka! Komai Kyau yake Mata" lokaci daya ya murtuke fuska lura dayayi Kamar dashi Suke.jawota yayi da karfi ta fada kanshi lokaci daya ta Shanye dariyarta. Dawa kike? Shiru tayi batai magana ba. kunneta ya murde dawa kike nace? Am Sorry bro Yazeed ni badakai Nake ba. Sakin kunneta yayi ganin yanda tayi maganar Saita bashi tausayi. tashi tayi takoma gefe tanason yin kuka kuma batason kwalliyanta ya goge. Ahaka Suka karasa babban Hold din. Fita duk Sukayi ganin yanda Aka jera kawayen ba karamin burgesu yayi ba. Wata Antyn yusuf ce ta Rike Hanun feenah Zuwa inda Leemah ta tsaya. Kalonsu Matar tayi kunyi Kyau Sosai. Tnx leemah ta fada. Haka Suka shiga

2 Comments On YAR LESBIAN CE Book 2
avatar
umar-6-7

1 year ago

Reply

Nice book

avatar
abubakar-ibrahim-7

4 months ago

Reply

Yes

Please Login or Register in order to submit comment