Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Yazeed yayi Haka Nan yakejin Nauyin daddy ya Rasa dalilin Hakan. Mumy ce tace wani Dan Naka kuma? Dana Dan gidan Ahmad mana Rabona dashi tun yana karami, Ai bamu Kyauta ba yakamata dai Zuwa yanzu muje musu, kishirya gobe Na Kaiki, Allah ya Kaimu. Gaba daya Yazeed jiyayi family din nan Sun burgeshi. Ku karaso kuhuta kuci Abinci. Zuwa Sukai Suka Zauna. Mubeen ne ya fito Mumy har yanzu yaya Nazir bezo ba ne? gani lil bro da gudu Mubeen ya juya ya koma Ciki, hakan ba karamin dariya yaba Su yazeed ba mumy tace mubeena Zai kira kasan komai tare Suke....Aiko Rufe bakinta keda wuya Su Mubeen Suka karaso A tare. yaya Nazir Oyoyo Suka fada jikinshi, mumy batai mamaki ba don dama Suna ganin pic dinshi A waya. Rugunmesu yayi, yace Oyoyo Twins din Mumy kun girma. Eh mun girma, Zamushiga primary1, Mubeen yace yaya Nazir Abokinka mai Kyau ko mubeena? Eh mana tafada tana kallon yazeed, Murmushi yazeed ya musu yace kuzo mu gaisa. Zuwa Sukai yana tambayarsu Suna bashi Amsa, Mumy tace Suncika Surutufa,Mubeena kira Aunt's dinki kice yayansu Ya dawo da gudu ta tafi.

Aunty feenah yaya Nazir ya dawo Shida Abokin Shi mai Kyau. daga haka tajuya ta fita, Kausar ce ta kallesu tace menene Haka kuma? Anzo Angaya muku Abun Murna duk kun dafe kirji, ke Leemah Saikace Kinga dodun yayanki, kekuma kamar Ance miki Abokin fadanki ne yazo. Ke Kausar gabana ne ya fadi feenah tafada tana kokarin tashi, kekumafa Leemah? Bansaniba uwar Sa ido.dariya Kausar tayi tace yayan feenah dai Nasan ba irin naki yayan bane, Tabe baki Leemah tayi tace Ina Ruwana ni. Daga haka Suka fita. Tun kafin Su karasa feenah tafara Oyoyo my big yaya trus ta tsaya a tsakiyar parlon yayin dasu Kausar Suka karaso Suma Suka tsaya Suna Zaro ido, toh lafiyarku kuwa? Mumy tafada, Leemah ce tai karfin Halin cewa lfy mumy, dago Kai yayi jin muryan Kanwarshi ido cikin ido Sukayi da feenah Atare jininsu yakusan hawaπŸ˜„ murguda baki tayi takarasa wajen Nazeer Oyoyo yaya Nazir ta Rungumeshi. Yusuf dariya ce ta kwacemai ganin Ankara haduwa Akaro na biyu. Kausar kuwa Zuwa tayi ta Zauna tana tunani Cikin Ranta dama Abokaine yayan feenah da brother din Leemah? Ga Kuma wanchan Sarkin dariya. Mumy ce ta katse Shiru Feenah bakya girma Ko? Mumy nayi missing dinshi, Ah Lallai ni Bari mashiga ciki. Sister kinfa girma yanzu daga ni, toh yaya Nazeer har ankoya maka ne? Me Aka koyamun Sister? Aa ba komai. Ina yini yaya Yusuf, lfy qalau feenah Ashe yayanki ne Nazir? Eh yaya nane Wlh. Ah da Kyau nikuma Abokina ne Shi, yayi!Ashe wani iyayine ya kawo Shi. Yazeed cikin Ranshi yace kada dai yarinyar nan dani take Shiyasa batama gaisheniba Wlh Zata gane kuranta, mtswww mema Zekara hadani da Ita daga yau, yauma tsautsayine ya hadani da Ita. Yaya Nazeer yau dai Ga Leemah Kawata Kullum Cikin Sakin fuska take, sai Asan nan Leemah ta dago Sukai ido biyu da Nazir dumm gabanta yafadi Shima dai Anashi bangarin Hakane. Ina....Ina...inayini yaya Nazir andawo lfy? Lfy qalau Halima yau gani Ga Leeman feenah, yeah Yusuf ne yace friend kanwar yazeed cefa, ido Nazeer ya fiddo waje yace yanzu kam na lura da Hakan. Feenah ta gabatar mishi da Kausar nan dai Sukadanyi fira inda Yusuf keta Jan kausar da hira. Shikuwa gogan fuskan nan tashi adaure Acewarshi bazai Saki jiki cikin kananshiba. Su feenah Sun tashi sun basu waje domin cin Abinsu, Saida Suka gama tsafffff tukun Mumy tazo su yazeed sukamata Sallama yayin da leemah ta fito domin Su Sauketa gida. Kausarce tace gobe Kamun na tafi Zan biyu su feenah nazo Na gaida mamy, Saikunzo. Nazeer yacema Leemah Zanba feenah tsarabanki ta kawo miki, durkusar da kai tayi tace ngd. daga haka Suka tafi. Su feenah Suka koma ciki, Nazeer yayi nashi dakin.


πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page.....14
Leemah ce kwance bisa cinyar Mamy tana bata labarin haduwar dasukai har biyu da brother dinta. "Mamy gidansu feenah ma haka ya zauna bawani fara'a wlh mamy Shidai wanan brother din yakamata ya janza halinshi" karma ya janza mana idan yayi aure matarshi Saita chanza Shi ai. Mamy taf Allah yasa Toh, Amin daughter, tashi Zakiyi muyi Aiki dazun Abbanki ke gayamun yau mumynki marason Zumunci Zatazo "laaa Matar Uncle Umar?" Eh itafa. toh Mamy kinsan yau mum dinsu feenah itama tace Zatazo, Ahhh nikam yau Ina da manyan baki, tashi mufara Aikin Dan mugama da wuri. Toh Mamy I'm ready.

Kwance yake kan bed dinshi dake manne Ajikin bangon dakin, gaba daya yau ya Rasa maike mishi dadi. Chan Kasan Ranshi tunanin yarinyar nan yake Kawar sister dinshi, waini take gaya ma Magana Afakaice cije baki yayi gsky yarinyar nan Saina dau mataki Akanta, duka duka nawa take Amma Zata Rainani, kodayake Ai duk Yusuf ne yajamun dayake kula su nasha gaya mai kananan yara ba kunya garesuba be yarda ba, Amma ba komai shima Zanfita harkanshi tunda yakoma karamin yaro. Karamin tsaki yaja tunowa da jiya yaji wannan Kausar din nace ma Leemah "Sai munzo tare da Feenah kamin natafi gobe" mtswww ba inda Zan fita yau karma Naga yaran Nan, Don wannan mai ido kamar na mujiya din Zan iya Marinta idan tamun maganar Banza Ayau, ka Aikata Hakan kuma mamy taga laifinka.

Mumy kecefa kikace yau Zakije gidan Su feenah yanzukuma Saiki chanza magana? Ba Haka bane daughter gidan "mamynki fatima" nakeson Zuwa kinsan yanda Suke da daddy Ki da Uncle dinki kuwa? Kamar yaya da kani haka Suke, tun yaushe nakecewa Zani Shekaru da dama muna gari daya ba Zumunci gashi itama har fishi tayi tace idan banjeba bazatazo mun ba. Ai Kinga da gaskiyar ta. Mumy Shikenan Kije nida Kausar Saimu wuce gidan Su Leemah Tunda yau Zata tafi. Hakan yayi nima idan banyi dare ba Sai nasa dadaynku yakaini. Mumy Toh yaran ita Matar Uncle Ahmad din nawane? Su biyu ne tana da yaro namiji ya girmi yayanku da "Shekara daya" Sai takara Kawo mace ita kwana hudu kawai ta baki. Ya Sunanta mumy? Nifa banje Suna ba, lokacin da nahaifi Twins bata kasar tana Saudiyya Shiyasa batazo ba. Gsky mumy baku kyauta ma juna ba Amma duk da Haka daddy da uncle Ahmad Suke Zumunci, kwarai Ai nice babban mai laifi Feenah Amma yau Zanje na wanke kaina. Bakiga itama Ummanku matar Uncle Sulaiman Sai korafi take Akan bana Zuwa ba, yanzu itama tabar Zuwa Amma insha Allah Zan ware mata nata lokacin. toh Mumy Allah yasa ni Bari naje mushirya mutafi, Ki gaishemun da Matar Uncle Ahmad din. toh feenah Zasuji. tashi feenah tayi tashiga ciki tana Murna Aranta yau mumy ta Zauna Sunyi fira, yanzune yakamata nakara tunatar da ita Kan Aurena, toh Auren ma dawa? Oho baridai mugani.daga haka tashiga dakinsu.

Dr Khalid Ai kawai musan yanda Zamuyi Mu kullah Soyayya tsakaninsu Wlh, Gaskiya ne Yusuf Sunyi bala'in dacewa, Amma Kai Ka hakura da itane Naji kana cewa Kasamu Sabuwa. Kawai Dr dama dabiyu nayi ba kaga har wani tsaki yaja ba Alokacin. Halin Dr yazeed Saishi Amma Zamuyi kokarin hada yarinyar da yazeed Sabida Halinsu daya, "Feenah Kace Sunanta ko"? Eh Dr feenah Sunanta Ai Naji dadi data kasance Sister din frind dina Abun Zaizo mana da Sauki. Nima Naji dadin hakan, kaga Kai yanzu Saina hadaka da Leemah. Kai Wlh Dr Khalid Leemah dinma nabar ba Abokina Kai jiya kaga wani kallo dayake mata daga gani Kasan Akwai magana, itama kaga yanda take wani Sunkuyar da Kai kasa! ni idan ta ganni batamun haka. toh fa kenan Kai haka Zakayi tazama ba Aure? Sosai Kai Yusuf yayi yace Ainima Ina ganin Nasamu mata. Wake Nan? Kausar Kawar matarka,😊Murmushi Dr Khalid yayi yace Amma naji dadin Hakan kwarai, Saidai yakamata Ku fahimce Juna domin naji Minal nacewa yau Kausar zata koma, kaga ba Lallai takara dawowa Nan ba tunda School Zasu koma Nan da 5days, Ah Haba Abokina? da gaske "kaje ko number dinta Kasamu daga baya Sai kabita Zaria din" haka Za'ayi Bari natashi, toh nawan "Allah yabada Sa'a" Amin Yusuf yace yafita.

Kofar gidan Su Leemah Haruna driver ya Saukesu. Kausar ce tace Allah yasa Kada muga mai tsukakkiyar face! Feenah tace Ina Ruwanmu dashi idan yamana muma muyi mushi. Kinjiki kamar Zaki iya, "Shi gayen ya hadu Sosai Ga kwarjini gareshi! kawai tsabar miskilancine ke dawainiya dashi" miskilanci ko girman Kai dai, kece ma kika Ga wani kyau Shi Abu kamar kumurci Ina wani kyau Agun. "dariya kausar tayi tace Kyau Ahadaku Aure Dan kema wani lokacin tsoron Halinki nakeji" mtswww Allah ya kiyaye Wlh. Parlon Suka karasa Mamy ce Zaune tana waya, gabanta Sukaje Suka durkusa har ta Kashe phone din. Sannuku yarana! Mamy Sannu da gida, yawwa kuna lfy dai ko? muna lfy qalau Mamy. "Allah ya muku Albarka" Amin mamy Suka hada baki. Feenah yau mumynki Zatazo mun ko? Eh Mamy Amma yanzu nabarta Zataje gidan kawarta tace idan batai dareba Zata biyo, "madallah Allah ya kawota lfy" Ameen. Kushiga Haliman na ciki. Tashi Sukai Suka nufi dakin Leemah Zaune take ta kunnah Speaker Tana jin waka India. "toh fa Leemah in feeling love" Kausar tafada tana dariyaπŸ˜„ dago Kai tayi tace daga mutum najin wakan love Shine me? uwar yan Saka ido kawai. dariya Sukayi gaba dayansu Suka hau fira. besty yau yan Ji dakanne Sukazo? Babu wani kawai Dan bataga Abokin fadan ta bane! Wlh Kausar Sometimes kinada matsala kicigaba da hadani da dan'uwan Leemah Zan baki mamaki. Wollah idan kina magana bakinki burgeni yake, Kai Kausar ke Mayya ce Leemah tafada. tasowa Kausar tayi ta matso gaf da feenah tasaka Bakinta Cikin na feenah, lumshe ido feenah tayi. Leemat tace kunji haushi a gidan mutane dinma Sai kunyi......kiran Mamy ne ya katseta "Leemah nace kizo kiga Matar Uncle dinku tazo" toh mumy gani nan. Tashi tayi taja kofar dakin ganin kawayen nata Sun lolaaaa.


πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

*GODIYA*
*Hakika Ina gdy ga duk Readers din dasuka bini prvd Sukamun gyara Akan Abunda Suke gani nayi wanda bedaceba. Thanks thanks nd thanks Allah yabar kwana. Sakon Zagi da yawa ya iso gareniπŸ‘ŒAna tare kuma. Amma inason kusani Abinda feenah take Aikatawa Acikin novel din Nan Abune wanda Ayanzu mafi Akasarin Yan mata,matan Aure, dattijan mata,Kananan yara Dama dai Sauransu Suke Aikatashi Akan Wata Hujja wacce bata da ma'Ana. Lallai batsa Ba Abu bace mai Amfani A Rayuwar Dan Adam, masu yinta ma Ina musu fatan Shiriya. Idan kuka natsu Zaku fahimci cewa wanna littafin babu Wata batsa Acikinsa, ina Rubuta Wasu Abubuwan ne Kawai domin na isar da Sakon danakeso Su isa Zuwa Ga duk mai Aikata Wannan mummunar dabi'a ta LESBIAN. Allah Kasan Nufina Akan meyasa Ni writing wannan Book Allah kamun jagora wajen ganin nagamashi lfy.AminπŸ‘ So inaso masu karatu Sukara natsuwa Su karanta Novle din Nan da Kyau domin Ze Amfanesu A page's dina na gaba. Gyara yana da Dadi, Hakika mai Sonka kuma Shine ke Maka gyara Akan Abun da yaga Ka Aikata Mara Kyau! Ina kara muku gdy Akan Hakan. Masu Zagi inason kuyi hakuri Har zuwa lokacin dazan karasa Kammala wanan book din. Masoya wanan Novel Nawa Ina tare daku kuma Ina kara gdy da irin Yanda kuka fahimceki kuma kuka gane Sakon da nake son isarwa Akan wannan littafin. I love you AllπŸ’–πŸ’‹*

Page....15

tura dakin mamy tayi tashiga, Akwance yake ya lumshe ido Kamar mai bacci Amma ba baccin yake ba. Yazeed duk yau baka fitoba lfy dai ko? Bude idon yayi Ahankali ya zubasu Akan mamy. Mamy Lfy qalau!ya gida? Lfy Son. "taso kazo mushiga Ciki Mumynka tazo Ka gaidata" wace mum din tawa kuma? Matar Uncle Umar dakake tason gani. da Sauri yatashi yace Mamy harda Uncle Umar din? Eh hardashi Amma Suna tare da Abbanka A palon baki, kazo kafara gaidata Saika wuce wajensu. Tashi tayi ta fita yana binta Abaya harsuka karasa Cikin palon. Daidai Sanda Leemah itama takarasa Sakkowa daga Sama. Mamy Ina mumyn take? Gata Sakko mana. Ido Leemah ta fiddo waje tace mumy! Itama dai mumyn ido ta Zaro yayin da yazeed ya tsaya ya kasa magana. Leemah ce tace haba Mamy Ai Saikice mun Mumy ce tazo ba matar Uncle Umar ba. Me kike fada Leemah? Ai Itace matar Uncle Umar din. Yazeed bude baki yayi yakasa mgn. Mamy wannan mum din feenah ce fa. Itama Mamy idon ta fiddo tace kina Nufin Hafsa itace mahaifiyar Nafisa? Eh mana Gata Nan tamiki bayani. Hafsa kinjifa! Sai Asan nan mum tayi Ajiyar Zuciya tace nima wannan Abun yabani Mamaki, tun lokacin da kuka Shigo da Yazeed nake kallonshi Saida Leemah tayi magana na tabbatar da Abinda Zuciyata ke Sakawa. Yanzu da gaskene dai kece Mum din diyata feenah? Leemah tayi dariya tace mamy Ai gashidai kin gani. Amma naji dadi da Hakan ta kasance dama ni wlh har Raina nakejin feenah Ajikina, Ashe yatace ta Hakika, "Hafsa baki kyauta ba yara Suna tare da yan'uwansu basu Saniba, kiga jiyafa yazeed har gidanku yazo, yaranma Sunfimu Zumunci kiga Leemah da feenah daidai da Rana daya Idan daya bega daya ba yanda Basajin dadi, kuma wai duk wayar da muke dake bamuyi tunanin mu hada yaranmuba toh yaushema mu kanmu mukaga juna? Fatima gsky ne ban kyauta ba Amma Dan Allah komai ya wuce yanzu Zumunci har Saikin gaji dashi, dama Yau nazone domin Na wanke kaina Saiga Shi Ashe da Rabon Zumuncimu ne Zaikara karfi, kin San kojiya Saida Alhaji yace yazeed yayi kama da dan wajen Ahmad. Eh Kinsan da Umar yana yawan Zuwa Abban Su yana kai mishi yazeed din daga baya ne daya fara rigima baya binsa. πŸ˜‚πŸ˜‚dariya Leemah ta kwashe dashi! Haba Mamy yazaki Rinka irin maganar nan gaban yarinyar nan yanzu Saita fada ma Kananan yaran kawayenta. Yawwa Hafsa yau Allah ya kawoki Kinga Halin Dan naki kenan" bakin Rai da Son girma" kinganshi duk Sanda Akai magana Shi face dinshi adaure take Kamar igiyar kaba. Toh Aini banga laifin dan nawa ba yaushe Zai Zauna Kananan yara Su Rainashi Gara yaja girmanshi. Kekuwa Hafsa ki gyara Al'amarin Shine kike Ruguzawa. Ya bazan Ruguzaba Ana kokarin Ruguza Kan yarona da Surutu. Kokuwa My Son? durkusar da kanshi yayi Kasa yace Hakane Mumy Ina Huni? "Lfy qalau Son" Wlh halinki ya biyo Shiyasa Tunda yadamu Nakaishi gidan Matar Uncle Umar Nakiya! Itama feenah maganarta daya Nakaita gidanki, Nice bana kula da maganar, dafatan yanzu komai yawuce? Ah Wlh komai ya wuce Hafsa Ai yau Zan kira "Umma" na Sanar da ita, ina yarona Nazir dama tace Shi yasaka mata Umma. Tare kuwa mukazo dashi yana wajen Su Alhaji. Yazeed jeka Uncle Umar yaga Ka, daga Nan kasanar dasu komai.Toh Mamy. Leemah tashi Ki kira Su feenah Suma Su Sani. O.k. Mamy.

Shiga tayi tasamesu Suna Aikata Abunda Shedan yariga yamusu huduba Acikin kunensu, tayi maganar duniya basuma San tanayiba ganin itama tafara kamuwa ne Kuma idan tafita batasan me Zata gayama Su mumy ba yasa tanime waje ta Zauna. Kissing din feenah kawai Kausar keyi ko ta'ina yayin da hanunta daya ke cikin Rigarta tana murza kan Nipples dinta feenah bata Iya komai Sai Nishi, yayin da itama take Dan murza breast din Kausar, Hannu Kausar takai Cikin pant din feenah tana murza mata Mara, wani kara tadanyi wanda Hakan yakara tsumar da Leemah dake Zaune, kara kankame Cinyoyinta tayi tana dan Shafa mararta tana lumshe Ido. *wa'iyyazubillah. Ya Allah kayi mana tsari da fadawa tarkon ShedanπŸ‘ya Allah Kasa mufi karfin Zukatanmu kayi mana tsari da kawayen banzaπŸ‘ ya Rabbi ka tsare mana imaninmu, yaranmu, kananmu, yayyanmu, dama daukakin Al'umman musulmi daga fadawa irin Wannan mummnar dabi'an, Allah ka ganar da iyayenmu Kaciremusu Son Zuciya da Son Abun da yashafi duniya kadai kabasu ikon Sauke nauyin yaransu AkansuπŸ‘ Aure Shine darajar diyarki, Aduk Sanda yarki ta girma ta isa Aure wajibine ki kirata Kitambayeta tsakanin Aure ko karatu Menene Ra'ayinta wanda ta Zaba wajibine akanki kiyi matashi matukar babu Cutarwa Aciki*

Shiga yayi palon yagansu Zazzune bisa Kujerun da Aka Tanada Don baki. Yawwa My Son karaso kaga Uncle dinka, tun Kana yaro Rabonka dashi. Karasawa yayi ya Zauna kusa da Nazeer yafara gaida daddy. daddy daya saki baki tunsanda Yazeed yashigo" Sai Asan nan yace "Nazeer ba Abokinka dana ganku jiya bane Wannan?" Eh Shine daddy nima Mamaki nake, Yazeed Kasan Zanzo nan ne? Abba da tunani ya lullbeshi yace kodai wanine mai Kama dashi wannan Ai dan waje nane "yazeedullah" Sai Asan Nan miskilin yagadamar magana! Eh daddy nine naje gidanku jiya Kuma nine yaron Abba na farko. Ya kwashe duk yanda AKayi Acikin gidan yafama Su daddy, "Suma dai murnan Sukayi tayi Ana kara jajanta ma juna narashin Son Zumunci" daga karshe Suka tashi Suka dunguma Cikin gidan. Palon Suka Shiga gaba dayansu Suna yar fira Saiga Umma tashigo tare da yaranta, Nan dai Akayita murna, Abba ne yace Ina feenah dinne Akirata mana, mamy tace Leemah taje kiranta kaga Shiru. Yazeed tashi kaje ka kirasu. Tashi yayi yatafi yana fada da Zuciyarshi bangare guda Zuciyarshi na bugawa. Kausar dan tsaya gabana faduwa yake feenah tafada Cikin dashashshiyar murya, Noo feenah inazuwa pls.......Leemah tashi tayi tashiga toilet......lokaci daya Akaturo kofar da karfi, ku wato Anakiranku.........dafe kanshi yayi yana maimaita INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UNC

πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page....16/17

daddafewa yayi daker yabar wajen yayi part dinshi. gado yafada yana Ajiyar Zuciya haryanzu kuma bebar fadin innalillahi ba. Abin da yaji Akunanshi yake tunanowa. Toh yaran Nan me Sukeyi haka? Nishifa naji Sunayi Gawasu Surutai barkatai. Namiji Suka kawo gidan? Kai "Aa" ta Ina? toh Ko yaran yan lesbian ne? "Banajin haka yaran guda nawa Suke"basuma San me'ake nufi da Hakan ba. Ajiyar Zuciya yakumayi duk yanda Akayi blue-film Suke kallo, idan ba Haka ba Menene yasa Su Suke nishi da Surutai irin Haka? Ya banji Leemah ba? Kai kanwata bazatai Hakan ba, Shiyasa duk natsani yarinyar Nasan Itace Sila, tun yaushe nake gaya ma Yusuf kananun yaran Nan idonsu Abude yake da Rashin kunya, kaini Ina Ruwana ne ma kome Suke Suda Allah n Su. Kwanciya Yayi yadafe kanshi yana So ya kauda tunanin Chan.

Fitowa tayi dafe da girjinta ta kunnah wutar dakin, Yan iska yakamata ku tashi haka tunda mun tsallake rijiya da baya. Feenah ce tayi karfin Halin cewa wai besty me kika gani kika wani kashe wuta? Ke bro Yazeed fa na hango ta windown toilet yana tawowa kuma da Alama Nan Zai tawo, Ko na tsayar daku ba Lallai kusan me Nake ba,Shiyasa na kashe wutan kawai. Lumshe ido feenah tayi takasa magana. Kausar yakamata Ki Sarara ma kanki haka,ko bakiji mai nake fada bane? Cikin muryan da bata fita Sosai kausar tace "tunda be ganmuba Ai Shikenan" Amma kinsan bazai rasa jin irin Abunda kuke ba? ba Lallai ya fahimci komai ba Kausar tafada A takaice tana kara Shafa jikin feenah. Shikenan tunda Baku Shirya fitaba ni Zan fita, Aa besty tsaya pls. Tashi Leemah tayi tana ni bazan iya da jarabarku ba kamar Akanku Aka fara Saka Sha'awa bude kofar tayi yayin da Ake Shigowa kuma. Trus ta tsaya ganin mumy ce, Wai inasu feenah dinne kunzo kunyi Zamanku Ana jiranku, A...aaa. .m...Mumy dama wanka Suke yi Shiyasa, Leemah tafada tana inda inda, toh matsa Nashiga, kaya feenah ke Sakawa mumy, my daughter kada kidamu koni Saina Saka mata, mumy!...tura kofar mumy tayi tashiga. dafe kirji tayi ta fiddo ido farar daya tana karanta Sunan Allah. Firgitgit Kausar tayi tajawo wani hijaf ta Saka yayin da feenah taja rigarta Sama ta miki Zaune. Sulalewa Mumy tayi tafadi Akasa da gudu feenah da Kausar Sukayo Kanta, Leemah fita tayi ta wuce palon da murmushinta ta gaida mutanin dake parlon, komawa tayi kusa da Mamy tana magana, Mamy Zomuje Ciki Mumy ta fadi. da Sauri Mamy ta kalleta farar daya Kuma ta tashi tabar palon Leemah na biye da ita. Subhanallah Menene ya Sameta? Kuka kawai Suke babu mai bada Amsa, Leemah bani Ruwa, toilet tashiga ta ibo Ruwan, Mamy na yayyafa mata tayi Ajiyar Zuciya ta bude ido Saikuma Hawaye Sharrr.....Hafsa lfy me yafaru Dan Allah. Wai Halima Badaku Nakeba Menene ya Sameta? Feenah ce cikin kuka tace Nice Mamy.......kece mai kika mata? Leemah ce taci mamy Wlh Sharrin Saidan ne ta kamamune........Haba Leemah kada kidaurama kanki laifin dabaki taba Aikatawa ba mana feenah tafada tana girgiza ma Leemah Kai. Ke Kausar me Tayi ma Mum din Tata? Amma Wlh Mamy ba laifinta bane nice.....kada kumaida ni mahaukaciya mana, Ina magana Wannan tana wannan menene Hakan? tashi mum tayi takama Hannun mamy tana kuka maicin Rai, "fatima ban San dame muka Ragi Nafisat ba A Rayuwa, me namata Zata Saka Mun da makamncin irin wannan?

2 Comments On YAR LESBIAN CE Book 2
avatar
umar-6-7

1 year ago

Reply

Nice book

avatar
abubakar-ibrahim-7

4 months ago

Reply

Yes

Please Login or Register in order to submit comment