Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Toh Ai Shikenan gasu nan Asha hutu lfy.

Kausar ce kwance Kan Cinyar yusuf Suna yar firarsu ta masoya. My Kausar Sati biyu masu Xuwa kina dakina Sai yanda Nayi dake. dariya Kausar tayi my yusuf bafa Ayin magana Cikin jirgi. Waye ya fada miki? Ai ko ba'ayi ba'a Hana masoya Suyi ba. Haka Kace ko? Eh mana My Wife.ni daman inason nafada miki wannan dawowar gaba daya kin Chanza kinkara Kyau da kiba. Murmushi kausar tayi Nifa dama Chan haka nake. Ba wani Nan kawai Dan dai nine Nasaki kika kara Kyau. Ido kausar ta fiddo waje tana mai kallon tambaya. Hancinta Yaja yes nine Sabida Ina miki Abun kike jin dadi. Rufe ido tayi Nifa Xan chanxa Wajen Xama. dariya yusuf yayi Sosai yace idan ba Toilet Zaki Shiga ba Ai babu wajen Ki.turo baki tayi Shikenan Sai Feenah ta dawo Nan Nakoma Wajen ta. Laaa kinason yazeed yaji haushin ki kenan. Kan mai Xaiji haushina bayan dama Gaba dayansu fishi Suke. Eh Ai agabanmu ne Suke fishi Cikin Xukatansu duk dadi Suke ji. Uhum kawai Kausar tace. juyo da face dinta Yusuf yayi "I want" kallonshi Kausar tayi "what you want?" Hakkina! Zaro ido tayi Cikin jirgin? Eh mana Ai kowa yasan Mijinki ne ni. turo baki tayi Nidai bana So. Kwafan yanda tayi maganar yayi Yasa Abin ya bata dariya. Shima murmushi Yusuf yayi bafa Abinda kike tsoro Zanyi miki Anan ba. Wannan nakusa but.... katse Shi tayi Nidai kabari. Hancinta ya lakata toh nabari Sweetheart. Hannu yakai kan Maranta "you are hungry Right?" Runtse ido Kausar tayi jin yanda yake yawo da hanunshi kan mararta,Shagwabe face kuma tayi Nifa am not hungry. Lumshe ido Yusuf yayi but maiyasa Cikin yayi karami haka? I don't know why Kausar ta fada Cikin wata irin murya. ganin da Yusuf yayi tafara Karban Sakkonshi yasashi Xuge labulan dake gabansu ta yanda babu Wanda Xai gansu. Kausar Na ganin haka ta marairaice face Ni pls kabari b......bakinshi da yasa Cikin nata yahata karashe maganar da Zatai. Nan da Nan itama tafara mayar mai da martani hannu ya Shigar Cikin Rigarta yana Shafa Brest dinta ganin yanda kausar duk tafita hayyacinta lokaci daya yasa Nima (Nadiya) na tashi nakara gaba. Wajen Su leemah na nufa Na tarar Anata Soyewa. Nazeer Naji yana magana Cikin Sanyin Muryanshi. Baby Ai yau jinayi kamar wani nauyi Na Sauke Akaina. Murmushi Leemah tayi meyasa Kace Haka baby? Gira ya daga mata Sama Sabida na fadama Su Abba Abinda yake Raina Kuma Sun Amince mun. Ajiyar Zuciya Leemah ta Sauke, baby Ni jinama Nake Kamar nafika farin Ciki.Wani dadi Nazir yaji Cikin Ranshi tayaya Zan gane Hakan? Ai bazaka gane ba Sai idan kashiga Zuciyata.dariya Nazeer yayi kokuma Sai idan Na Aure ki ba.Rufe fuska Leemah tayi Alamar kunya Nidai bance ba. Ai Nasan ke baki ce ba Amma Ni Nasan Hakan. Shiru tayi batace Komai ba domin tagane inda yakeson nufa. Baby Allah ya mallaka Mun ke! Amin hubby na. Nifa jina Nake Ayanzu kamar irin nariga na Aureki din Nan,dan Wlh jina Nake kamar.......katseshi tayi dan kada yamata Sakin baki. yaya Nazir me yasa feenah bata Son bro Yazeed? Leemcy na ai ke Xan tambaya tunda kinfini kusa da ita. Hakane Amma ni tacemun bai mata ba. Karya take Soyayyar dasuke aboye fa. Yaya Nazir tace bata Soyayya dashi A boye. Ki yarda Sunayi baby. Me yasa kace Haka? Kinaso kisan Suna Son junan Su? Yeah! Kalli Chan toh. Juyawa Leemah tayi tana kallon yazeed dake ta faman Murmushi Amma bata kallon face din Feenah bare taga yanayin ta.da gani dai Kasan yazeed Cikin farin Ciki yake. Juyawa Leemah tayi Murmushi dauke da face dinta I See.Murmushi Shima Nazeer yamata Suka cigaba da firarsu. karasawa Nayi wajen yazeed domin Nasan me yake ma dariya Haka. Feenah Naga ta daure face Malan lafiya? Lokaci daya Naga Shima ya daure, Kin dameni da gyangyadi ke duk Sanda Aka hau Abin tafiya bakida Aikin yi Saina bacci. Yamutsa fuska feenah tayi Naga Ai ba damuwar Ka bace. Eh Nasani Amma tunda kin kawo kanki kusa dani dole kixauan daram kamar yanda kika ganni. Ni Wlh baxanvi Ra'ayinka ba tunda ba Akan ka Nake ba. Kallonta yayi Ke yarinyar nan Bakida kunya ko? Anyi din feenah ta fada tana murguda baki! hannu yakai ya bige Mata bakin Saina koya miki Hankali jarababba kawai dazun Jarabarki data tashi Shine kikazo ki Sosa Ajikina,Shine Dan jaraba Agaban mutane kike kissing dina ke gara ma Sumiki Auren mu huta domin nan gaba fyade Zaki rinka bin Maza Kina musu.feenah kuka ta fashe dashi Ga Radadin da bakinta yake ga Zafin kalaman daya fadi mata. Tabbas Har Cikin Ranshi yakejin kukan nata Amma tsabar girman Kai bazai iya yabata hakuri ba Saima fadi dayake Wlh Zan kaiki toilet Ki Xauna Achan matukar kika Cigaba da takura mun.Naga ai gaskiya na fada banda jaraba meyasa Xakizo ki......katseshi tayi Cikin kuka Naga idan jarabar ce kaine me ita,Kaine kafara Mun nikuma na rama. kallonta yayi ta bashi dariya Amma haka ya daure.Cikin Ranshi yake fadin wannan Har yanxu yarinya ce banda haka waye yace Ana rama irin Wannan. Afili cewa yayi ni banmiki komai ba wanchan time dinma na fada miki da jarabarki ta tashi ne Kika fara mafarkin Aure toh kinata ihu a mota,Sai nazo Xan tashe ki kawai kika kamo bakina,gudun Kada Naki yarda ki taramun mutane yasa Na Share kawai,duk yanda Akai kinada Aljanu masu Saki yima mutane kiss, dan haka yau kikaje kika mun gaban inno parrot, gashinan Nasan harta mutum tarinka maganar Nan kenan. Ji da yayi Shiru bata bashi amsa ba dan haka ya kalleta bacci ta fara.tabe baki yayi yace Aikin Kenan. jingina kanta tayi kan kafadar Shi tacigaba da baccin ta. Cikin Ranshi yazeed yace ta tashi yanzu tace nine namata Hakan kuma.bayan Awanne jirgin Su yazeed ya Sauka A kasa mai tsarki babu wanda Zaka kallah cikinsu ka kasa gano farin Cikin dake Ranshi.Ahaka Aka musu jagora Xuwa Wani babban Hotel dake kasa mai tsarki. daki biyu Aka basu mazan Suka dau daya wanda yake dauke da 3beds Haka matan ma Suka dau daya.

Washe gari tunda Safe Abba da dad Suka Shirya Xuwa yola, dagewa inno tayi Kan itama Saita je, babu yanda Xasuyi da ita haka Suka kama hanyar yola. bayan lokaci dasuka dauka Ahanya Sun isa garin yola lafiya.inda dad gaba daya yakejin Shi Cikin fari Ciki Kasancewar yau gashi Cikin garin Shi. Ahaka Suka karasa Cikin gidan dad na Sanar da Abba irin kewar da yayi na garin yola. Gidan Cike yake da yaran yan'uwanshi innah Hadixa Sai Kawo Nazir dake gefen innah Nafeesatu. Cikin doki da kulawa duk yan'gidan Suke tarar Su Abba. Waje Aka musu,bayan yan gaishe gaishe Aka Cika musu Gabansu da Abinci. Saida komai ya lafa dad yafara kokarin Sanar da innah Abinda da yakawosu duk dacewa Sun San dalilin nasu. Innah Sabida munason komawa Ayau Shiyasa.Toh tafiyar daren da banaso ita Xakuyi kenan.innah Sabida Xuwa Aiki Ai. Ai Shikenan Amma inno ai Ke kina nan ko? Kayya Nafisatu aini kafata kafar yaran Nan,adai Samu a tattauna kan Abinda ya Kawo mu. Abban Yazeed ne yace Alhmdllh Duk da kunsan dalilin Xuwan Namu Xan kara dacewa Nazo Kan maganar Auren Nafisatu yata da Kabeer dana. Shiru ne ya biyo baya daga bisani Innah Nafeesatu tace Kwarai Abinda yasa ban dakatar daku da Xuwa nan ba Shine dan muyi magana ta fahimta. Maganar Gaskiya Shine Na dakatar da Xancen Auren takwarata da kabeer. Ido Dad da Abba Suka hada yayin da Murmushi ya bayyana kan fuskan inno. inna ce taci gaba badan Komai ba Sai dan daga Feenah din har kabir kowanne Su yanada Xabinsa. Kunsan kuma (manzon Allah S.A.W.) ya Sanar damu Cewa idan yaranmu Suka kawo mijin Aure muka yarda da irn tarbiyarshi da gidan daya fito toh mu Aurar da yaranmu garesu. Nafisat ta nemi da Asanar dakai Umar nuna dad innah tayi.feenah ta Neme da Asanar dakai tanada Wanda takeso dan haka ka taimaketa kabata Shi. (Wannan daga Ji Shirin inno neπŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„) Sannan Kabeer Shima yanemi damu janye maganar Aurenshi da feenah Sabida ya gane da wanda take So bayan Shi,Hasalima Shima yanada Wacce yakeson Aure. gama kabir din Nan kuji daga gareshi. Matsowa kabir yayi wajen dad ya Rike hanunshi....dad kuyi hakuri ba bijerima umarninku mukai ba, Na dade ina Soyayya da wata Aysha tunda dadewa Ahalin yanzu mun Shirya Xamu Auri juna,dad Wlh idan ban Auretaba Xata iya mutuwa Nikuma na haukace.dad itama feenah kutaimaka kubata yazeed domin Shine Xabinta.kallon kallon Aka Shiga yi Abba da dad kowanne Cikin Ranshi da Abinda yake Sakawa. ya'isa Kabeer dana na gamsu da maganar Ka dama matar mutum kabarinsa burinmu muga farin Cikin ku dan haka karka damu nine Xan tsaya Wajen ganin ka Auri Aysha.dadi Kabeer yaji yashiga yima dad godiya. Haka Suka juya maganar takoma fira. inno tafi kowa daga murya domin Ayanda take jinta kamar ta tashi ta taka Rawa ne. bayan wasu lokuta Su Abba Sukai Sallama da garin yola inda Aka hadama Abba da inno Shatara ta Arziki.Shima dad Anbashi yakaima mum nata. Cikin mota Abban yazeed ya kalli dad Alhaji Umar Faruk Ka gani mu yaran nan Xasu maida Sa'aninsu.Ashe duk Abinda Ake fada gaskiya ne Lallai Saina Saba ma yazeed. da Sauri inno tace badai kun daukeni Makaryaciya ba aida kunbari Saikun Rasa Rayuwar yayan naku tukun Ku gano gaskiya. Dad ne yace Kiyi hakuri mamah yanzu tunda Mun Kara ganewa Zamusan Abun yi. Kaikuma Ahmad ba Yazeed kadai Xaka Saba mawa ba harda ita feenah domin bamusan dalilinsu na maidamu kananan yara ba. Ai mafita dayace Faruk mununa musu bamusan komai ba Akan Abinda Suke. Kwarai kuwa haka Xakuyi Inno ta fada kunga Saidai kawai Suji Andaura musu Aure wannan Shine A mastayin kyautar ku garesu. Atare Sukace haka Xa'Ai. Sun dau lokaci Suna tattauna maganar har Xuwa lokacin dasuka karasa garin kaduna. Parlo Suka tarar da mamy da mumy Suna fira. Twins naganinsu Sukai kan inno Aikuwa juyi tashiga yi dasu yara yau ina cikin farin Ciki.dariya Suka hau yi Suna dada jan inno. Sudai Mamy da mum ta mazajensu Suke Cikin lokaci kadan Suka hada Abinci kan dining.karasawa inno tayi wayake ta Abinci ai kufara Sanin nasarar da'aka Samo tukun. Take ta kwashe Komai ta fadima Mamy da mumy. Suma ba karamin mamaki sukai ba dukda Wani farin Ciki da mamy take Cikin Ranta.mum ce tace yaran Nan Agaishesu kiga feenah fa fatima harda Wani kuka Ashe na gulma ne. Murmushi Mamy tayi aini banga laifin yata ba.Shidai madugu Shine mai laifi dan Nasan shine yasata kada ta fadi,Abu kadan yarinka hada Rai Ashe duk na munafurci ne. dariya duk Sukayi inno tacigaba da fadin Ahaffff Nifa daman Nasan Halin tsaka fiye da Kowa.
[12/29/2017, 22:23] 80k: πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya mohd Ahmad
(πŸ’–NadseerπŸ’‹)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page..49/50

Tunda Sukazo Saudiyya babu Abunda Suke gudanawar wanda ya wuce ibada.musamman feenah da Kusan kwana take A Masjid tana ibada kasancewar A madina Aka fara Ajesu. Har Sun gaji dayi mata Surutu Kan Rashin baccin da takeyi. Amsa daya take basu Dan mai mukazo. Ahaka har Sukayi kwana U'ku,duk wani wajen Ziyara dake Birnin madina Sun Ziyarceshi. Ayau ne kuma Xasu wuce garin Maka,dan haka da Safe Suna dawowa daga Shabbaki Mazjidul Nabawi Suka fara Shirinsu Cikin Haram.domin A hanya Xasu dau niyyar Ummara Xuwa garin Makkah. Basu wani bata lokaci wajen Shiri ba daga mazan har matan lokaci daya Suka fitoh domin tafiya. Ba karamar tafiya bace tsakanin Madina Xuwa Makkah Dan haka masu bacci Sunyi Sun gaji. Saida Aka tsaya Suka dau Niyya tukun Aka cigaba da tafiya yanzu kabbara kawai duk Suke maimaitawa Wasu Nayi Cikin Zuciya wasu nayi Afili. Tafiya ta Dan lokaci Sukai Suka karasa babban wani Hotel dake kusa da Haram Dan daga Hotel dinma kana iya hango Agogon dake jikin dakin Allah. Saida kowanne Yashiga masaukinshi ya Aje kaya tukun Suka hau mota dan Xuwa Harami. Gaba dayansu Awani yanayi Sukejinsu wanda baya misaltuwa. kasa Shiru Leemah tayi my besty yau gamu Acikin Haram. Alhmdullah feenah ta fada yayin da Suka fara Addu'a domin Umara Xasu gabatar. Saida Sukayi Zagaye Sau7 kamar yanda Mazon Allah S. A.W. ya koyar da Sahabbanshi. duk kowa da addu'an dayakeyi Cikin Ranshi ga wani farin Ciki daga bangare daya. Saida Suka kammala Suka koma Wajen ka'aba Anan ne Su feenah harda kuka Dan farin Ciki Saida Sukai dawafi Suka nufa jikin ka'aba addu'a kowannesu yarinka kwararoma kanshi,iyayensu dama duk Al'Umar musulmi. Har wajen "Hajirul Aswat" Saida Sukaje Suka Sumbace shi daga bisani Suka nufi mota dan komawa masauki.

Mufeeda ce Zaune da Kawarta Seeman. Ke yanzu Mufeeda menene Mafita kan Wannan Al'amari? girgixa kai Mufeeda tayi Nima bansaniba Seemah! ban san iya adadin dukiyar dana kashe kan yazeed din Nan ba! Ban san yaushe Xanci Nasara kan yazeed ba! Wlh yazeed ya wahalar da Zuciyata! Ke Seemah ni yanzu Allah ya jarabceni da Son yazeed a gaske! Yanxu ni yazanyi da Rayuwata?garin Naci Riba Nasamu Nasara Akan yazeed Saima Asara danayi,Kina gani jiya wajen malamin nan wanda Akace duk fadin Najeriya babu wanda ya kaishi baiwa Amma kinji mai yace wai yazeed baya kasar Nan yana wajen da babu Mai iya tunkararshi! Ni Asalima Ban san mai yaje yi A Saudiya ba. Seemah ki taimaka mun da wata Hanyar Dan Allah Kafin Rayuwata ta tarwatse. Nisawa Seemah tayi Mafita daya ce Mufeeda ta Rage mana yanzu.da Sauri Mufeeda ta kalleta Wacce Kenan kawata? Asmaaa Zamu nema itace Kawai tasan yanda Zatabi da wannan matsalar. Suman Zaune Mufeeda tayi takasa magana. Kallonta Seemah tayi kikai Shiru Mufeeda. Toh Seemah me kikeso Nace?? Wlh kafin nafara bin bokaye Saida Nakira Asmaa tazo har gidan Nan Danta Samamum Mafita,budar bakinta keda wuya tafaramun Wa'azee Akan Abinda Nake Shirin Aikatawa. Ido Seemah ta fiddo Waje Kina nufin Kice mun Asmaaa yar bariki ta Shiryu?yarinyar da duk fadin garin kaduna da kewayenta babu wanda besan Halin Asmaaaa ba. Hmmm Ayanda tacemun dai ta shiryu Dan Wlh har Wa'azee tamun Alokacin banmasan Mai take fadi ba. Chaff Tuban jeka Nayi ka,Wannan Ai ba lallai Ayafe mata Xunubanta ba domin Allah kadai yasan Adadin mazan data yaudara,mata Nawa ta daura kan hanyar n bata? Yaudara Kuwa taxama Ruwan Shanta Aikuwa Kinga tubanta Kawai tayi ne. (Kunjifa kamar ita Ke bada gafaraπŸ˜•) Ajiyar Zuciya Mufeeda tayi Rabu da munafuka duk wasu harkokin danake Ayanzu Itace Fa ta koyar dani Su,ke Ni da bansan Wani bibiyar mace yar'uwata ba Asmaaa itace Sanadiyar koyar dani wannan harkan Sannan dan na nemi muyi Shawara takawomun Wani wa'azeen karya. Barta Mufeeda Indai ni din haihuwar Uwata ce Saina Sama miki Mafita Akan wannan dan iskan dake wahalar dake. Wlh dakin gama mun Komai Seemah. Karki damu Mufeeda kinfi haka Awajena,yanzu ya maganar girl frind din danace ki Sama mun? dan tsaki Mufeeda taja ni namance hankalina duk yakoma kan yaron Nan. Amma Akwai wata damuka hadu da ita jiya A internet tacemun tana kt ne sunanta Khadija.idan kinaso ko gobe ma Saita Zo. Ai Wlh inaso Mufeeda pls kice tazo goben mu hadu Anan. Ok Zan mata magana. Amma Nawa kike ganin Xan bata Mufeeda? Yarinyar Naga bata kudi take ba Seemah tace indai Zataji dadi kudinma ta yafe. Wata irin dariyar yan'iska Seemah tayi Anzo wajen Xatasan ta hadu da Seemah. dariya itama Mufeeda tayi Nifa yanxu matsalata yazeed yazo hannu na, Nasan banida wata matsala. dariya Seemah takarayi kice Jarumi ne Shidin??? Ido Mufeeda ta fiddo ni Wlh tsoroma Yake bani ke Kinga Kwanaki Yanda yakusa Haukatani Akan kiss kawai,Ai Wlh dazamu hadu dashi wannan Karan juriya Zanyi Saina bari ya Shigeni Nasamo Cikin karya Nakai gidansu Nace kuma dole Su aura munshi! kedai Bari nakasa Samun mafita kigani. Wata irin dariyar Seemah ta Kwashe dashi Kawata bakida Kyau Wlh. Naki wasa ne Kawai. Wannan tshowuwar kakar tashi mai kirana kafura Saina koya mata Hankali Bari dai Komai yadawo Hannu na. Tashi Seemah tayi tana kekam Saiki kasheni dan dariya Natafi gobe data iso khadijan ki kirani pls. Bakomai idan Naga tamun Kuma tazama tawa. Ke kin isama Seemah ta fada tana fita daga Cikin dakin. Da karfi Mufeeda tace Sai Anjuma kawata.

tunda Asuba yau feenah ta Shirya Xuwa Haram. Kallonta Leemah tayi besty kinata Shiri Ina Zaki ne? Leemah Masallaci Xani yau juma'a. Kai feenah ki bari gari yayi Haske dan Allah. Nidai gaskiya Aa yanxu Nakeson Xuwa dan Nayi dawafi kafin Akira Sallar juma'a. Shikenan jirani pls yanxu Xan Shirya.Kiyi Sauri Nidai. Saida Leemah ta Shirya tukun tashiga tashin Kausar dake bacci,my Kausar tashi muje Haram. Nidai kutafi banajin dadi yau din Nan.Pls kitashi muje mana. fita feenah tayi fuuuu tana Masifa tayaya ina jiranki kuma Kiwani tsaya batamun lokaci. Abu taji tayi karo dashi lokaci daya Ranta yakuma baci,daga Kai tayi dan ganin menene kawai taga yazeed ne Atsaye.take gabanta ya fadi domin ba karamin tsorata tayi ba. Juyawa tayi Xatabar wajen yajawota. Ke makauniyace Xaki bigeni Sannan ba bada Hakuri Xaki tafi? Ke wai mai yasa Sam bakida tarbiyya ne? Ko Anfada miki Nan din ma kasarki ce inda Kike Aikata Abu Son Ranki? Ke Wlh ma tsautsayi yasa Aka biya Miki kudin jirgi Amma Sam bakima san mai Ake Aikatawa Anan ba. daga gira yayi you know why? Be bari tayi magana ba, Sabida haryanzu ke yarinya ce bakida maraba da jaririya. daga Haka ya Saketa jeki ganin garin da Zaki kinji tunda ke haryanxu Aljanunki basu Sakeki ba na masifa. feenah ba karamin Haushi kalaman yazeed Suka baata ba dan haka ta bude baki daniyar gaya mai Kalaman dayafi Nashi Saidai kashh Nazir dake fitowa yanxu yasa ta hadiye maganar ta.muje ko yazeed ko magana kuke? Aa muje Nazeer Naga tafito tana Masifa Sai nayi Xaton Ko Aljanunta Sun tashi ne Saitake fadamun Wai Ashe Xaga gari Zataje. dariya Nazir yayi Adawo lfy Sister. Juyowa yazeed yayi ya kashe mata ido daya Suka bar wajen. girgixa Kai tayi Sabida tsabar bakin Ciki ga wani hawaye daya wanke mata fuska Sai Sake Sake take. Zuciyarta ce ta katseta mai yasa Xaki damu feenah kawai Shareshi yaci Albarkacin kasar dakuke Ciki 1day 1time Ai. Leemah data fito ta katseta laaa Ashe baki tafiba besty muje toh nagama. bata juyoba bare tabata Amsa kawai tafiya Tayi Leemah tabita Abaya.

Gaba daya baccin datake yafita Ranta Sakamakon wani Ciwon Ciki dake damunta. Wayyo ni Kausar kodai mutuwa Xanyi Nashiga Uku! Haka tarinka Sambatunta tarasa yanda Xatai data juya wani irin Azaba takejin mararta Nayi. Ahaka ta kusan 3hrs. Ganin ba Sarki Sai Allah yasa tajawo wayarta Dan takira feenah. Ringing din wayar taji kusa da ita.juyawa tayi taga wayar waje daya data Leemah Oh My God tafada da karfi. Yanke Shawaran kiran mijinta tayi Aikuwa kusan kira4 duk bawanda ya daga.kifa Kanta tayi kan bed din Xuwa yanzu tagama Sadakarwa Cewa mutuwa Xatai. Yusuf daya tashi yanzu yana juyawa yaga babu Su yazeed ya tashi yashiga toilet dan yayi wanka ya tafi Masallaci. Saida ya fito ya Shirya tsaff tukun ya dau wayarshi ya fita. daidai bakin kofa ya kunnah wayar dan kiran Nazeer yaji Suna Ina.miss Calls ya gani yashiga budewa. My Wife ya fadi da dan Sauti. Bebar wajenba yashiga kiran number din Kausar....da ker tasamu ta jawo wayar tasa A kunne. Hello wifey kika tafi kika barni ko???? Yusuf Xan mutu Abinda ta fada Kenan waayar ta sabule Mata A Hannu. Gaba daya jinshi yayi ya daburci. Noo bazaki mutu ba my Kausar kina inane pls....gaba daya ba Amsa Dan haka ya maida phone dinshi Cikin Aljihu. Fita yayi da Sauri har Zai hau mota yace toh ina take ma?juyowa yayi Kamar Wani tababbe yayi Room din su Kausar. Tura dakin yayi da karfi ganinta Akasa Kamar bata motsi yasashi karasawa da gudu. dagota yayi ya manna A kirjinshi. Pls Kausar meke damunki? Mai yasa baki fadamun bakida lafiya ba? Dan Allah kitashi Kada kimutu kibarni! Wlh banida gata idan Na Rasaki! kece zabin Xuciyata pls kitashi Kausar pls. Fashewa yayi da Wani matsanancin kuka yana kara Matseta Ajikinshi. Idar da Sallan juma'a kenan Suna Zaune Suna addu'a jitayi gabanta ya fadi dafe kirji Tayi tana fadin bisimillah. Lafiya feenah? Leemah Kausar tashi muje munbarta ita kadai! Nidai Kizauna ai ba baby bace Kausar din. Amma Leemah dazun Naji tace batajin dadi fa. Ai yanxu taji Sauki yawuce Ciwon kai nema. Nidai na tafi feenah ta fada tana kokarin tafiya. Jirani Leemah ta fada tabiyo bayanta. Kusan Atare Suka karasa lokaci daya dasu Yazeed Suna hada ido atare Suka Sakar ma juna Harara. Kwafa tayi ta tura dakinsu Suka Shige. Atare Leemah da feenah Sukai kan Yusuf dake Rike da Kausar Sai faman kuka yake kamar karamin yaro. bro yusuf lafiya? Mai ya sameta Suka hada baki wajen fada.dan Allah kuce mata ta tashi kada ta mutu Wlh inasonta data mutu Nima Xan mutu ne Dan Allah kuce ta tashi. Kuka duk Suka fara da Ker Kausar tafara motse da Hannuta ta kamo Hannun feenah tana girgiza mata kai Alamar tayi Shiru. Feenah wani Sabon kukan ta Saki Kausar kitashi kifadamun meke damunki Dan Allah. Fita leemah tayi da gudu tayi dakin Su yazeed. Bro yazeed Kausar batada lafiya Xata mutu yaya Nazir kazo kace ta tashi. da Sauri Suka taso Nazir yaja Hanun Leemah Suka koma dakin Su. Innahlillah Nazeer ya fada haba yusuf kaifa likita ne ya Zaka Xauna Kana kuka haka. Nazir yazeed kutaimakeni kuce Kausar ta tashi dan Allah.yazeed daya daskare ganin Halin da Abokinshi yashiga da ker yadaga kafa yakoma dakinsu yadauko Akwatinshi wanda komai Na amfaninshi ya Sako Aciki. Yana Xuwa ya daure face Saika tashi kaba mutane waje kazo katara mutane Sai kuka kukeyi kamar wasu tababbu. Tashi yusuf yayi yakoma gefe yana Share hawaye. Cikin Awa biyu yazeed yagono Matsalar dake damun Kausar tabe baki yayi yaja Hannun Yusuf. Wawa kazo Sai Shirme kake kamance miye Aikinka. Matarka period Zatai take wannan Abun ga maganinan Wanda Xaka bata,Kasan idan tasha Saitayi 30mns kafin yafara Mata Aiki. So yanxu basai nafada Maka Abinda Zakai mata ba kafin maganin yafara Aiki. Komawa dakin yazeed yayi yace kutashi muje.Tashi Nazir yayi yayin da Leemah da feenah Suka manne Kausar jikinsu bako Alamar Sunji yazeed. Wata irin tsawa ya buga musu.dallah badaku nake magana ba. Tashi Sukai Cikin Sanyin jiki Sukabi bayanshi. Sai Asannan yusuf ya dawo Ciki. Kan Kausar ya koma Chak ya dauketa ya mayar kan bed yashiga Cire Rigar jikinta.
[1/1, 10:50] 80k: πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya mohd Ahmad
(πŸ’–NADSEERπŸ’‹

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

*this page is for you Afnan Sulaiman, thanks for love and Sport. May Allah Reward u Always*πŸ‘πŸ‘

*New year 2018*😍😍😍😍

Page...51

Saida yusuf yagaji Dan kanshi tukun ya kyale Kausar duk dacewa bawata Gamsuwa yasamu Kamar yarda yake bukata ba.Cikin Ranshi yake Magana" yaushe Kausar Xata Cire tsoro tabani Hakkina ne"? Ba Amsa Dan haka yacigaba da Shafa kanta ganin kamar bacci takeson yi Aikuwa ba'a wani dauke lokaci ba

2 Comments On YAR LESBIAN CE Book 2
avatar
umar-6-7

1 year ago

Reply

Nice book

avatar
abubakar-ibrahim-7

4 months ago

Reply

Yes

Please Login or Register in order to submit comment