Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ciki Amarya da Ango Na tsakiya Su feenah Agaba Sai sauran Kawayen dake baya. Wata wakar Aprodeeja Aka saki yayin da Amaren ke Shiga kowa Albarkacin bakinshi yake tofawa ganin yanda Aka kawata wajen.gaba daya Cikin hold din adon Sky blue nd white Colour Akai mai.Dan haka wajen ya kara haskuwa lokacin da Amare ke Shiga. Saida duk Suka Dan Rausaya tukun Ma'aikatan wajen Suka fara nuna ma jama'a wajen Xama.
Documents By AIHAUSANOVELS

Always visit Aihausanovels.com.ng For downloading free hausa novels

Like our Facebook page Fb.me/aihausanovels

Auntyn yusuf din Nan Itace Naga taja feenah Xuwa h-table kusa da yazeed Naga ta Xaunar da ita tana mata Murmushi. Kallon juna Sukai lokaci daya Suka Sakar ma juna Harara. Inno naga taja Antyn yusuf tana kinyi daidai. Murmushi matar ta mata ngd mamah. Leemah itama kusa da Nazeer Aka Ajeta. Cikin kwarewa Ake gudanar da Komai Na wajen. Wasu yan mata nagani Su'3 Sun karaso Cikin hold din Cike da kasaita.Waje Suka Samu Suka Xauna. daidai Sanda mai magana ke fadin munason babban Abokin Ango ya fito ya fada mana Irin farin Cikin dayake Ciki ayau din Nan. Dr Yazeed idan kashirya bisimillah.jin Sunan Wanda Aka kira yasa daya daga Cikin yan matan nan mikewa tsaye. haba Mufeeda Xauna mana Anafa kallonki. Xama tayi tazuba ido Dan taga yazeed din da'ake kira. Aikuwa idonta tsaff ya Sauka kan yazeed dake Sakkowa daga Step din da manyan kawaye ke Kai. Hannun Seemah mufeeda ta kamo Wlh yazeed ne Seemah ya dawo. Itama mamaki Seemah keyi. Sai Alokacin mufeeda takai idonta kan Ango da Amarya din. Ido ta fiddo daman yusuf Abokin yazeed Shine ke Aure. Kallonta Khady tayi kardai wannan Shine yazeed din dakike So? Shine Wlh Khady. Chaff Shine fa brother din Leemah din danake fada miki yacika miskilanci. Kallonta mufeeda tayi yes khady nasani. Kenan Kina nufin Wannan ce Kausar kawarki dakuke aikata lesbian da ita. Kuma itace Yusuf ke Aure Sanan Leemah kanwar yazeed da kawarta feenah Sune Wanda Kausar ta daurasu Akai??? Hakane Mufeeda Kanwar Saurayinki da kawarta Sune kawayen Kausar danake cemiki Sun kwacemun ita,Ammafa Acewarsu basa Aikata lesbian yanxu. Kallon inda yazeed ya taso mufeeda tayi Wow yarinyar Nan kanwar yazeed she's so beautiful. Kallonta Khady tayi Ai Itace feenah din,waccen kuma Leemah. Ido Mufeeda ta fiddo waje tana girgiza kai No Wannan itace kanwar yazeed data ganni last time a dakinshi.Ido itama Khady ta fiddo Chafff Wlh wannan dai itace feenah wacce Naji kamar Anacewa budurwar yazeed ce! Ke bama Kama ba ke yanzu bakiga waje daya Suka Xauna ba Kuma Sundace? Wani mugun kallo Mufeeda tama khady Wlh basu dace ba Sainayi maganinta. Asalima Menene marabarta dani da Har yazeed yake Sonta. Ni ina karuwanci Ita kuma YAR LESBIAN CE kinga garama ni! Idanma yazeed din besan halinta ba dolene Xuwa yanzu yasani. tabe Baki khady tayi ta ware hannuwa irin ko Ajikinta. Cikin Ranta kuwa fadi take dama wannan Shine yazeed din da Mufeeda keso Aikuwa bata isaba dan dani yadace.

Munaso muga feenah Atsakiyar wannan waje idan tashirya. kallon Leemah feenah tayi da Alamar damuwa.Alama leemah tayima feenah data tashi taje. Tawowa yazeed yayi ze Zauna Mai gabatarwan yace Dr yazeed bamu Sallameka ba.jin Cikin speaker yayi maganar yasa yazeed dawowa baya yana tsaki Cikin Ranshi. Tasowa tayi Cikin tafiyarta ta kasaita Aikuwa tafi duk mutanen wajen Suka dauka Raf Raf Raf. Inno naganin haka t taso da Sauri. Speaker ta Amsa tafara magana. Assalm. Kamar yanda kuka Sani ni kakar Amaryace Kuma Kakar Ango. Inama kowa fatan Alkairi,Allah yasa kowa yakoma gida lfy.mungode! mungode! Mungode! Xan danyi wata yar Sanarwa kadan ce. duk jama'ar wannan wajen Ina gayyatarku Auren jikana tsaka da Amaryarshi tsaka yar Uwarshi wanda Xa'ayi nan da dan lokaci kankani, dafatan Zakuzomun. Nuna feenah da yazeed tayi kungansu nan tubarkallah Sun dace tun Suna yara sukaima juna Alkawarin Aure.Kasancewar duk masu tarbiyya ne da Kamala yasa iyayensu Suka Amince da Auren nasu. Amma da Shi yazeedu Wata kafurar yarinya ya kawo da Niyar ya Aureta muka hana. Wasslm Alaikum taku har kullm Inno kakar Halimatu da yazeedu. gaba daya Wajen Aka hau tafi.banda yazeed da feenah dasuke jinsu kamar Su nitse Awajen dan Kunya da bakin Ciki. Kida Aka Sama inno tarinka Chashewa. Mamy ce ta taso Xuwa wajen Su yazeed jawosu tayi gefe.kuyi Hakuri kunsan Halin tsufa, pls kusake Ranku kada kudamu,kowa yasan tsufa ke damunta. Yazeed ne ya bude baki haba mamy kinjin Abinda Tayi wlh Saitasan ni ta kunyata Cikin mutane. Is O.k. my Son kasaki ranka kaji nafada maka. Sorry my daughter kinji. Sunkuyar da kai feenah tayi kasa. Jan inno Mamy tayi mai magana yace pls kutafa ma Wa'inan masoyan Aikuwa tafi Akafara.lokaci daya Aka Saki wani irin kida mai Sanyin dadi. duk tsayawa Sukai babu mai motsi. Mamy dakanta takara tasowa ta hada hannun yazeed da feenah Oya dance my friends Rawa Suka fara Ahankali Gaba daya masu daukan photo Suka taso dauka Kawai Suke yayin da jama'a keta fadin masha Allah. Mufeeda ba karamin kufula tayi ba dan harda hawayenta da ker Seemah ke lallashinta dan itama khady ta kanta takeyi. Saida Suka dau Dan lokaci tukun yazeed ya matso saitin kunnan feenah yana mata mgn Sai wani girgiza kikeyi ai maxan Sun gama ganeki Saiki muje ko! Itama Matsowa tayi eh Muje tunda kaima kagama tallan kanka,Ammafa kasani tsowuwar yar'iskar budurwarka tana kallo kuma Zakai mata bayani. duk maganar dasuke Sunayi Suna Rawa Hakan yakara Jan Hankalin masu daukan photo din. Kallon mai take Nufi yazeed yamata. gira ta daga mai, tana Nuna mishi Mufeeda. Juyawa yazeed yayi ya kalleta Ido ya fiddo Cikin Ranshi yana tunani me tazoyi nan. Agirme ta girme Su Kausar Sosai bare yace kawarsu ce Tabe baki yayi ya juya yana kallon Feenah. Murmushi tamai karka damu dan kai tazo. Hanunta yaja Suka koma wajen Xamansu.

Nan Aka kira Nazeer da leemah Suma ba Karamin bada kala Sukayi ba. daga bisani Amarya da Ango Aka kira Suma Suka chashe Awajen mutane dayawa Suka taru danyin like. Hakan tasa mufeeda tasowa itama badan komai ba Saidan tayima yazeed magana. Dr yazeed! Yuyowa yazeed yayi ya kalleta ya kauda kai.Hakan ba karamin bata mata Rai yayiba. Tanason jawoshi tana tsoron kada inno ta ganta danta tabbatar kakar yazeed Xata'iya toxarta ta Cikin mutane. fita tayi daga hold din gaba daya tana sake sake Cikin Ranta. 12daidai Akatashi wajen partyn. daret kuma tamfatsaten gidan da yusuf ya gina ma Kausar a NDC Aka wuce. Suna Xuwa wanka Akasa Kausar ta karayi Wannan karon mum din feenah tashiryata Sosai tayi Kyau kuwa matuka. Tarkace Mamy takara dura mata tasha. Kusan 1na dare duk matan dasukazo da kawaye suka watse. Ya Rage Mamy,mum,leemah d feenah. Dama hajiyar kausar daga wajen faty gidan mum ta wuce. fada da Nasiha Su Mamy Suka Kara mata. daga bisani Suka tashi. Nanfa Akeyinta tsakanin friends forever din Nan. da ker Su mamy Suka banbaresu daga jikin Juna Sukabar gidan. Anan Kausar ta durkushe tacigaba da raira kukanta. Mamy ce ta wuce dasu gidanta yazeed ya jasu. Saida Mum din feenah takarama yusuf Nasiha itama ta tafi Nazeer yajata. Yayinda yusuf yashiga Ciki.
[1/4, 11:19] 80k: πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya mohd Ahmad
(πŸ’–NadseerπŸ’‹)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...54

Ciki yusuf yashiga yana mai kara gdy Ga Allah daya Nuna mishi Rana Irin ta yau. dakinshi yashiga yayi Wanka yashirya. Laidar daya Aje A kitchen ya dauko ya Nufi dakin Kausar. durkushe take tana kuka idonta harya Chanza Kala Xuwa jaaa. da Sauri yusuf ya karasa y dagota. Ya Salam ya fada Cikin Muryar tausayawa. Kausar me kikema kuka haka Salan kanki yayi Ciwo! yusuf Su feenah Suntafi Sun barni. Kara Rungumeta yayi jikinshi. Sorry My gobe Xasuzo miki. Nidai ka kaini yanxu. dariya Abun yaso ya bashi Amma ya Shanye. No Kausar Su Mamy Zasuyi mana fada Kibari bayan Kwana biyu Na kaiki. Baki ta turo promise! Murmushi Yusuf yayi yaja hancinta I promise to you. Murmushi itama tayi thanks Hubby. Cikinta yusuf ya Shafa,lokaci daya ya fiddo ido waje yaushe Rabon da kici Abinci? Marairaice face tayi Nifa banajin yunwa Shiyasa. Kwakwayon yanda tayi maganar yayi Hakan yabata dariya. Ledan daya Shigo dashi ya bude kaza yaciro hade da plastic plate. Akai ya Xuba ya ciro fresh milk. tashi Kausar take kokarin yi ya jawota.Ina Xaki? Nifa banajin yunwa bacci Zanyi. Sorry Habibti Kici kadan Saikiyi baccin. Xama tayi Yusuf yarinka bata Shima yanaci harsaida Suka koshi tukun ya dau Sauran yakai kitchen. koda yafito bata dakin Motsin dayaji A toilet ne y tabbatar mai da tana Ciki. Fita yayi yakoma dakinshi. Koda Kausar ta fito bata tsaya wani Chanxa kaya ba ta hau kan bed. bata dade da kwanciya ba yusuf ya turo kofan Sanye yake d Sleeping dress kan bed din ya hau Aikuwa da Sauri Kausar ta tashi. gira yusuf ya daga Sama yakoma wajen wardrobe dinta.wata yar karamar Rigar bacci ya dauko mata yakoma wajenta. Mika mata yayi ta karba toh katafi Sai nasaka.dariya yayi yace Sallah Xamuyi.Nifa Nayi tawa. I know dear I just want you to help me Nayi 2raka'a. O.k. Kausar ta fada ta Ajeye Rigan ta Sakko. Kallonta Yusuf yayi Saka Rigan Toh.No Saimun idar. Dariya Ciki Ciki yayi yace Ok Alwala fa? Nayi tabashi Amsa Atakaice. Jansu Sallah Yusuf yayi Saida Suka idar ya kama kan Kausar yarinka kwaroro musu addu'an Zaman lfy Cikin Rayuwan Aurensu. Atare Suka Shafa yashiga yima Kausar tambayoyi game da Addini. Kowanne yanda ya tambaya take bashi amsa Alhmdllh Yusuf ya fada. Oya Go an Sleep habibti Sweet drms. baki ta turo Same dear.but katafi.O.k. Yusuf ya fada yatashi yafita Xuwa dakinshi. Key Kausar tayima door din tadau rigan da yusuf ya kawo mata tasaka. Saida takawo addu'an bacci daga bisani ta Kwanta, Nan da Nan kuwa bacci yayi gaba da ita. Saida yusuf ya tabbatar da Kausar tayi bacci tukun ya tashi yanufi dakin nata murda door din yayi yaji a Rufe. dariya Abin yabashi Wannan yarinyar tsoronta yayi yawa yafada Aranshi. Juyawa yayi yadauko Wani key din ya bude yashiga. Ahankali ya hau kan bed din ya kwanta. jawota yayi jikinshi Wow Rigan yamata Kyau. Gashin kanta yashiga Shafawa Ahankali yana lumshe ido. Cikin bacci Kausar taji kamar ta takura Dan haka ta bude ido. Atsorace ta tashi tana kokarin yin ihu. Hannu yasa ya Rufe mata baki Sorry Kausar nine fa. ido ta Shiga mitsikkawa ta'ina kashigo ta jefa ma Yusuf tambaya. ta kofa Nashigo tsoro nakeji ni daya. Aidai kai kadai kake kwana ada. Bakiga Nan Sabon gida bane. Alright Ka matsa Chan nikuma Nan.karshen gadon da kausar ta nuna mishi ya koma Itama ta kwanta. Saidai kowa da tunanin dayake Aranshi. Kausar fargaban Abinda yusuf yake Shirin mata take,bangare guda tana tsoron kada yasameta ba Amatsayin budurwa ba. Hawaye ta fara tana kara tsanar kanta da khady da itace Silar koma miye. Jin Shashshekan kukanta da yusuf yayi yasa yatashi yakoma kusa da ita. My Kausar nine ko? girgixa Kai tayi kaina ke Ciwo! Oh My God Yusuf ya fada gashi ban kawo komai nawa na Aiki Nan gidan ba. Shigewa jikinshi Kausar tayi tana kuka Yusuf forgive me pls. for what my Kausar? bude baki tayi Xatai mgn muryarta ta Sarke. ganin haka yusuf Yace is o.k. bakinshi yakai Saitin kunnanta pls Kausar kibari na nuna miki irin Son danake miki Ayau. be jira Amsarta ba ya Shiga Shafa bayanta. ido Kausar tafara lumshewa ganin Haka Yusuf y dawo Saitin mouth dinta. Ni bacci nakeji Kausar ta fada Cikin Sanyin Murya. kara matsota yusuf yayi yakai bakinshi Cikin Nata kissing dinta yafarayi Sosai. Nan da Nan kausar takara kankameshi.Saida ya dau lokaci yana kissing dinta tukun ya juyata hannu Ya Shigar Cikin Rigarta yana wasa da breast dinta.Cikin wata irin murya take mgn pls kabari. bema San tanayi ba. Shafa jikinta yake tundaga Sama Xuwa kasan Cibiyarta. Rigar jikinta ya Cire y wurgar kai tsaye bakinshi yakai kan nipples dinta yana tsotsaπŸ™Š nishe kawai Kausar keyi bangare guda fargabane Cike da Xuciyanta Shiyasama taki Sakin jiki Sosai. kayan jikinshi yacire yacigaba da Aika mata sako yanxu har kasan mararta yake kaiwa Hakuri yakasa yacire Dan karamin pant din d Kausar ta Saka addu'an Saduwa da iyali yashiga karantowa lokaci daya y Shigeta. ihu kausar ta Saki lokacin dataji Abu ya ratsa mata jiki,Wani irin Axaba taji lokaci daya numfashinta har daukewa yake. Hakuri ta rinka bashi, tun muryarta na fita har tadaina fita. Yusuf besan Duniyar dayake ba. Gab da kiran Asuba lokacin Yusuf Ya Sararama Kausar,gefe ya koma yana maida Ajiyar Xuciya. Kausar ko hannuta bata iya dagawa bare tasa Ran Xata iya tashi. Hutawa yayi ya mirgino kusa da ita. My wife Allah yasaka miki da Alkairansa,kingama mun komai Ayau,Ngd da irin kyautar dakika bani Ayau. burin kowanne Namiji ya Samu matarshi Amatsayin dana Sameki Ayau. Thanks thanks my Kausar May Allah bless your life.I love you so much. Kausar gaba daya kalaman Yusuf jinsu take kamar a mafarki,Xafin ma jitayi yadan Ragun mata. Alhmdllh tafada Kasan Xuciyarta,Afili kauda kai tayi domin Gaba daya Nauyin yusuf takeji. Hannu ya kai kan kumatunta wani irin Zafi yaji Subhanallah yafada. ya dauki Kausar yayi toilet da ita. Cikin muryan da bata fita tace Ni kabarni Xanyi! Sorry Kausar taimaka miki Zanyi.bata kara mgn ba dan batason Su hada ido dashi. tare Sukai wankan ya taimaka mata tayi wankan tsarki. towel din dake toilet din yajawo ya daura. Yayin daya nade Kausar Cikin dayan daukanta yayi kamar baby yafito da ita daidai Sanda Aka karasa kiran Sallah.hijaf yadauko yasaka mata Oya pray habibti,fita yayi Xuwa dakinshi doguwar jallabiyya yasa yafita Xuwa Masallaci. Kausar Azaune tayi Sallah! tasamu tayi gdy ga Allah mahallincin ta,kasa Kawo Azkar tayi anan bacci yayi gaba da ita. Sai 6 Yusuf yashigo kan pray mate yasameta chak ya dauketa ya kwantar kan bed Saida yasama mata Rigan sawa tukun yakoma kusa da ita. karanto musu addu'an bacci yayi ya jawota Cikin jikinshi ya kwanta.

Sakkowa take Cikin takunta na Kasaita daga kan Steep din. parlo ta Xauna jin kamar Ana motse A kitchen yasa ta tashi ta karasa.inno ce tsaye da Alama breakfast take hadawa.tamke face feenah tayi tace ina Kwana. Juyowa Inno tayi da Sauri dafe da kirjinta A'uzubillah ta fada d karfi. ganin feenah yasata Sauke Ajiyar Xuciya yar'uwar tsaka kinban tsoro Wlh. kallonta feenah tayi ta juya Xata fita daga kitchen din.ikon Allah Anzo har gidanmu Ana mana Cin magani Sabida wanda Aka biyo danshi bai tashi bacci ba. dawowa feenah tayi ta kalli Inno.ke wai meyasa ko ba'a tanka miki ba Saikinyi magana? dama bakisan da haushinki na Kwana ba,Abinda kikaimun jiya be wuce ba yanxu kingani kinjamun A'uzubillah Kamar wata Shedan,har kina Wani fadin Dan wani nazo,nidai kifita harkata Inno ba ruwanki dani Tom.daga haka tafita tabar kitchen din. Xaku gane bakuda wayo Abinda inno ta fada Kenan tacigaba da Aikin ta. Xama tayi adaya daga kujerun dake parlon tana kallo. Shigowa yayi Rike da Ciki da Alama yunwa yakeji gani nayi ya wuce kitchen kai tsaye. Ko kallon inno beyiba yashiga hada ma kanshi tea. tsaka Ina Kwana? banxa yayi da Ita yacigaba da Abinda yake. tsaka ga mutuminka namaka kunun gyada. Bansaki ba aini. Allah yabaka hakuri. Amin. Amma kaikam lafiyarka Yau katashi d yunwa? Mtswww yaja tsaki yana toshe kunne. Dan iska munkusa hutawa dai da Halinka. matswowa yayi kusa da ita,kewai yaushe Xaki tafi katsina? Aini Ina nan Xama daram dan ga,Sainaga Aurenka. Tabe baki yazeed yayi ya juya ya dau Cup din Shayinshi. fita yayi parlon ya Xauna ganin wacce ke Xaune a parlon yasa yakara tamke face. batama San yanayi ba hankalinta nakan tv. dariya ta kwashe dashi harda Rike Ciki.juyawa yayi ya kalleta ya kalli tvn Tom and Jerry take kallo besan sanda wata dariya tazo mai ba. Juyawa tayi ta kalleshi ta daure fuska. Shima lokaci daya ya daure lfy kike kallona? Lfy ce ta kawo haka. See her komai na yara Shine Yake burgeta kodayake kema itace. baki ta murguda ta maida kanta Wajen t.v.. kwafa yayi yaja Remote ya kashe tvn. Mgn Xatai Leemah ta Sakko tana hy besty. Murmushi tayi hy my leemah. Karasowa tayi ta Xauna kusa d feenah kinga idonki yanda ya kumbura kuwa? Y Xanyi Leemah Kaina ma Ciwo Yake Wlh. Sorry besty bari nakawo miki panadol. Chafff Kema kinsan bazan shaba Wlh. Umm namance halinki Shiyasa nace haka. Juyawa Leemah tayi bro Yazeed morning. Ai ba yanxu kika ganni ba Saikin gama da yara tukun ni kigaidani. Ayy bro Yazeed am sorry. tabe Baki yayi yatashi yabar wajen. mamy dake Sakkowa tace yazeed da Safe haka? dawowa yayi yana gaida mamy. Cikin Sakin fuska ta Amsa naga katashi d Wuri lfy? Kafin yayi magana inno tariga.yaxaki tambaya dankin ganshi Awanann lokacin bayan kina ganin wacce yazo dan ita. Harara y wurga mata mamy bari Nayi Wanka dama yunwa Naji nafito. Ok Son Afito lfy. Aje ayo mata kwalliya adawo Inno ta fada d karfi. ko juyowa beyiba bare ya tanka mata ya wuce. Gaisheta mamy tayi takarasa Cikin parlon. Atare leemah d feenah suka gaida Mamy.kuntashi lfy yanmatana. Lfy qalau mamy Sukabata Amsa.karfe nawa kukai bacci jiya. Leemah ce ta bata Amsa mamy 3nayi bacci feenah batai bacci ba har yanxu. Allah yashiryaku Ku Kuwa Wlh Saikace wasu kananan yara.Ana farin Ciki kunama Mutane kuka Idan nice Na Rasu kuyi yaya kenan? da Sauri Sukace mamy baxaki mutu ba. Lallai Kam tunda nidin ba Hallitata Akaiva ba. Saida duk Sukai breakfast mamy ta kalli feenah jekiyi bacci daughter. Mamy gidan Kausar mukeson Xuwa. Chaf babu inda Xaku kuje kurinka kuka. Mamy wlh baxamuyi ba. Van Amince ba Nidai. Mamy kiyi hakuri dan Allah. Kumun Alkawarin babu kuka.mun muki Mamy.Shikenan duk wanda yayi dan kanshi, Sannan ban Amince kuyi dare ba.Insha Allah Mamy. Shikenan kuje kushirya feenah kiyi bacci fa.tom Mamy feenah ta fada Suka haura Sama. Basu Wani bata lokaci wajen Shiryawa ba Suka fito.yazeed Mamy tasa yakaisu dama Chan ya nufa yusuf yakirashi wai yaje.

Haba Mufeeda tun jiya kinki kici Abinci Saikace Wacce Akaima Rasuwa. Seemah Nifa bata Abinci Nake ba Abinda ya dameni Shi ya dameni. Tunda dai baxaki Rasa mafita ba ai Saiki hakuri. Seemah dan bazaki gane irin Son danake ma yazeed bane,farar daya Naga yarinyar Naji tsanarta kinaganin yanda mamyn yazeed din ke tarairayarta kamar Wani kwai. Toh Wlh idanma basusan Halin feenah dinbane yasa Suke rawar kai Akanta Xasu Sani Nan bada jumawa ba. Hmm khady tace kawai. Seemah dake tayata tace dallah Rabu dasu Su karata Aurene dai dake Xa'Ayi koda basa so,mudai yanxu musamu mucusama yazeed Sonki Cikin Rayuwarshi. Shiyasa Nake sonki Seemah. Kunsan ma miye kutashi Muje gidan Kausar din muga mai Aka Xuba mata. Haba mufeeda muda ba kawarmu ba mai Xamu muyi? Sabida khady Xamu Ai.Nidai baxan jeba khady ta fada da Sauri,kina ganin jiyama Kausar din bata wani kulani Sosai ba,kamata yayi ma Ace nice Nayi attending dinta,Amma Su feenah din nan Sun Rabani da ita. babu a Abinda Zai hanani daukan mataki kan feenah din nan dan natseta. Da Sauri mufeeda tace ai wlh Nima haka khady mudau matakin tare. Amma pls kitashi muje maybe yazeed yana Chan. Jin an ambaci yazeed yasa Khady ta tashi o.k. muje toh. Cikin Ranta take fadin Kodan naganshi ai naje. Amma kwa bari muyi Wanka mushirya ko? Seemah ta tambayesu. Eh dama bayanxu da Safiyar Nan Xamu ba mufeeda ta bata Amsa. bari nafara wankan khady ta fada tana Samule doguwar Rigar jikinta. Wow Seemah ta fada tana karema khady kallo wacce ya rage vest ce kawai jikinta da karamin wando.kallon Seemah mufeeda tayi kekam Akwai mayya Seemah! Eh Naji Seemah ta bata Amsa lokacin data dawo kusa da khady. Shafa jikinta ta fara itama khady kamar daman jira take tafara mayar mata da martani.tashi mufeeda tayi Ni bari Nayi baccin dana gagara yinshi jiya sabida bakin Cikin yarinyar nan Kafin kugama badalar taku.
[1/7, 03:46] 80k: πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya mohd Ahmad
(πŸ’–NadseerπŸ’‹)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...55

daidai Kofar gidan Yusuf yazeed yayi parkingn motarshi. fita Leemah da feenah Sukai Suka Nufi Ciki har rige rige Suke tsakaninsu. babban parlon Suka Shiga da Sallama jin Shiru yasa Suka nemi waje Suka Zauna. Leemah kira phone din Kausar pls. Kincika Xumudi feenah tunda dai munxo Ai Xata fito. Amma...yusuf dake Sakkowa daga Sama y katseta... karasowa yayi d Murmushi manyan baki. Gaisheshi Sukai Cikin kulawa. Tundaxu Kausar Ke jiran Xuwanku. Lallai Ahakama muna ganin Munyi muku Sammako Leemah ta fada. dariya yusuf yayi Xadai ku hadu d Ita. Ina take ma ta Sakko ta nuna mana gidan ta jiya bamu wani gani ba. batajin dadi Leemah Saidai kumuje Na Nuna muku d kaina. Ayya feenah ta fada meke damunta? Shuru yusuf yadan yi,Kafin yace kanta ke ciwo. Ya Slm Leemah ta fada, Bari muje mufara ganinta daga baya Ma duba gidan. Hakan ma yayi,yazeed din yana waje ne? Eh yana waje. Ok Yusuf ya fada ya fita. Sama Suka Nufa Xuwa dakin Kausar da Murnar Su. Assalm kawai Suka fadi Sukai Kan Kausar dake kan pray mat. dariya Suka Saka baki dayansu inda Kausar takara Rungumesu kamar wanda Zasu gudu. Lokaci daya tafara Hawaye Shine Sai yanzu ko. ido feenah ta fiddo Menene Abun kuka Toh? d Sauri leemah tace wai nan Shagwabar Amare. dariya Suka kara kwashewa dashi. Yusuf yace kanki na Ciwo ko? Shiru Kausar tayi daga bisani tace Eh Amma yayi Sauki Ai. Kukan jiya ne Nasani kausar! itama feenah d ciwon Kai ta tashi. Ayya Sorry feenah ji idonki yanda yayi ja ma. banyi bacci ba Shiyasa. Kai ya kamata kixo kiyi yanzu. tashi kirakamu muga gidanki tukun. Kai Malan Menene Nakin Shigowa kuma? Kallonshi yazeed yayi Ai ba gidana bane. dariya yusuf yayi Hakane fa dole yanxu Sai Annimi Excuse dina. Tsaki yazeed yaja! Kasan idan baka nemeni ba bazan Zo ba ko?? Sorry Nawan wasa nake maka gidana Ai gidanka ne. Yamutsa fuska yazeed yayi Kai me yasa bazaka duba matarka da kanka ba Saini? Wlh Ka gane ko yazeed gaba daya Na Rasa ta'ina Xan dubata. Me tace maka yana damunta Toh? Ban tambayeta ba Amma jikinta da Zafi. Kai Wlh kamar Wani banxa A Hospital ya kake duba mutane? dan Allah yazeed hospital daban Nan daban. Lallai ma Yusuf din nan! Ai kuwa baxan duba ta ba Ga kayan aiki Nan kaje ka dubata Kafin ka dauko Naka. Yazeed karka Mun haka pls Kasan da Xan'iya da tuni na dubata. fitowa yazeed yayi daga motar yana masifa. Sam bakada Amfani kaida matarka Kace ka rasa yanda Zaka duba ta! Ai dama banxo ba yasin. Shidai Yusuf Sorry yake cema yazeed dan baida mafita. kaman ya kinkasa tashi kuma? Idan ina tafiya Xafi Nakeji Shiyasa Leemah. dariya Leemah ta kwashe dashi Sai yanxu na gano matsalar taki Ai. Haba Leemah bafa Abin daria bane feenah ta fada Cikin tausayama Kausar. Ke feenah harda Wulakanci irin Na Kausar waye yamata Alwala hartazo tayi Sallah?bama haka ba waye ya hada mata breakfast din dataci? Cikin muryan tausayi kausar tace yusuf ne. Wata dariya leemah takara kwashewa dashi are you a baby Kausar?? Harararta Kausar tayi bansani ba. Ok you don't know! Amma your Virgin or Non?? daba virgin bace ni daxan kasa

2 Comments On YAR LESBIAN CE Book 2
avatar
umar-6-7

1 year ago

Reply

Nice book

avatar
abubakar-ibrahim-7

7 months ago

Reply

Yes

Please Login or Register in order to submit comment