Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da dogon wando na Jon's. Morning mum nd dad. Morning daughter Ya jikin? Sunkuyar da kai kasa tayi tace Alhmdllh daddy. Kicire duk wata Damuwa Aranki feenah kinga Saura 1yr ki karasa Basai Amiki Auren ba idan yaso kya fara Aiki gidan mijinki, Kinga yanzu idan Aka tsayar da karatun bakida wanda yafito. daddy Naga....daga mata hannu mumy tayi tace Ya isa kawai kice Allah ya Kaimu. Kicin kicin feenah tayi da Rai tana Cin Abincin kadan kadan. Mubeen yace Aunty feenah gobe yaya Nazir Zai dawo kuma Zamuje gidan Su Aunty Leemah tare da Mumy. Zaro ido tayi tace Mumy wai gobe yaya Nazir ze dawo? daddy yace waya gaya miki Mubeen dina na Karya, dariya Sukai gaba dayansu feenah tasaki Ranta jin cewa yayanta wanda take Alfahari dashi Zai dawo gobe. Leemah idan kinje ki gaida Abbanki, Toh daddy Zaiji insha Allah. tashi daddy Yayi mumy ta Rufa mai baya Sukabar wajen. Kingani ko? dafa yatashi Saita Bishi, kaikuma Ace bazakai Aureba, gyaran murya Leemah tayi Um'um tana nuna ma Feenat Su Mubeen ta gefen ido Sabida Tasan yaran da wayo yanzu sa haddace maganarta Akai. feenah Bari nazo na tafi Kinga yanzu Mamy ta kirani, hakane kam ya kamata nima Zanzo goben tare dasu mumy, Shikenan Sai kinzo, Mumy ce tafito Rike da laida turarukane Aciki da kayan kwalliya ta mika ma Leemah gashi my daughter Sai nazo jibin Ki fada ma mamynki, Amsa tayi tace Ngd mumy Sai kunzo.

Yusuf Zuwa gobe Saika Shirya muje gidan Dr Khalid din ko? Mtsww yazeed da Cewa nayi bazan jeba kabani Haushi Ran nan Wlh, Ai dan bakasan Yanda nagajiba Shi yasa kace nashirya muje, Kokuma kacemun Ranar yan Miskilancin Sun tashi ba. Kai ba Haka bane Ai nayi da nasanin kin Zuwa danayi Kasan mai Mamy tamun ko nace wannan young Sister din tawa? Aa sai kafada. Wai Kai bazaka daina cema Leemah yarinya ba yanzufa ba da bane, ta girma yanzu Idan tayi Aure Zata baka mamaki. Wani dogon tsaki Yazeed yaja, Tunda mudin bamuda hankali basai Mu mata auren ba, Kokuma Angaya Maka Akwai wawan Namijin dazai Auri Karamar yarinyar nan. Kai wai wannan ce yarinya Amma ka Raina ta kokuma nace Son girmanka yayi yawa, Ni Zan Aureta. Kai Malan kazo fira waje nane kokuma yarinta kazo Nunamun? Kabarni nafada maka Abun da Mamy tamun jiya Mana, dariya Yusuf yayi yace fadamun. Waifa jiyan Nan ga wani bacci inaji Mamy tasani nakai Leemah gidan wata yarinya Kawarta, yara Kanana Sai yawon jaraba dama Shekaran jiya danaje dakko Leemah kadan ya Rage nahadata da kawar Tata Na Zane. Lallai Aboki daka kira Ruwa yanmata fa Kace Zaka Zane Toh ma miye dan An Ankeka Ai An isa dakaine dama mamy tasani ni takira nakai Sweetheart dina. Tashi kafita mun adaki Banza karamin yaro Kawai. dariya Yusuf yayi yace naji Sai mun hadu goben, Yazeed ko kallonshi be karayiba. Yusuf na fita yaci karo da Leemah tana Shigowa. Ina kauna brother Yusuf, lfy qalau Sister Leemah kindawo ya School? Alhmdllh. Allah yakara temakawa. Amin bro. Akwai maganar dazan gaya miki Amma Sai Mun kara haduwa, toh bro Sai mun hadu din, Ok Sister Sai Anjuma, bye bro.

Wayyo waye Zai katsemun baccina jiya ban Samu nayiba Feenah tafada yayin da take kokarin lalubo wayar ta, bata ko duba waye ba tace Hello. Hy feenah bacci kike? Kausar Wlh nadai dan fara, ke gobe Zanzo kd ku rakani gaidan wata friend dina ban Samu Zuwa Aurenta ba Shine nake so naje gidan ta gobe, Ok my Kausar Sai kinzo but kira Leemah ki Sanar da Ita Toh ba damuwa Asha bacci lfy, Ok bye...hi Waite baki tambayini Ina khady ba, toh Kausar nasan dai ba kanwarki bace khdy tayaya Zan tambayeki ita? Sanan kinfi kowa Sanin yarinyar ba Sa'a ta bace. dariya Kausar tayi tace Hakane Jekiyi baccinki Sai nazo. Kiran Mumy feenah tayi ta Sanar da Ita Zuwan Kausar daga bisani takoma baccin ta.

Washe gari misalin 12am kausar ta karaso gidan Su feenah ta Sauka. Cikin farin Ciki Suka tari juna, ke Nidai kada Ki ballani, Ai dama Abinka da mara kwarin jiki, eh naji, Bari na gaida mumy kamin Nashiga, toh bari Nakira miki ita. Sannuki da Zuwa yata, durkusawa Kausar tayi har kasa tace yawwa mumy ya gida? Lfy qalau yata yasu Mamanki? Suna lfy mumy tace Agaida Ki, ina Amsawa Allah yamuku Albarka, Amin mumy. Feenah kaita tayi wanka taci Abinci Saiku Shirya. toh mumy. Tashi Sukai Suka Haura Sama, Wow Gaskiya feenah Ashe shiyasa kike da Kyau wajen mumy kika gado, ummm Kincika Sa ido, ba Haka bane Mumy tayi Gata yar gayu Masha Allah. Toh idan Kingama Surutan Saiki tashi kishiga wankan ko, dariya kausar tayi tace Miskila Kawai tayi Hanyar toilet. Kiran Leemah Feenah tayi tasanar da Ita Zuwan Kausar, murna Sosai Leemah keyi tace Bari nashirya nazo daga nan Saimu wuce, toh Sarkin yawo Saikinzo daga Sanda muka koma School Naga karshen yawo, eh Ai Shiyasa nakeyi yanzu kamin lokaci yayi. Wannan Ruwa haka mai Zafi Ai sai ya ciremun fata, Oh dama Shine naji kina kirana? Eh mana domin kikawo Agaji, Lallai Sannu. Sunshirya tsafff Kowacce tasha Kyau ba kamar Feenah da tayi Shiri cikin Wani material Sky blue colour dinkin Riga da Siket ba karamin kyau tayiba hatta Kausar Saida ta rikice kan kallonta. Haba Madam wannan kallon fa? Wlh kinyi kyau Sosai kamar Zakije ganin miskilin miji irin ki, ke kika Sani nidai ba miskila bace kawai yawan magana ne banaso, wow ji breast dinki Yanda Suka kara girma Kausar tafada tana kashe mata ido daya, ummm toh Sunsha wuya wajenku ba dole ba. dariya kausar tayi tace kawo ma nadan gani, Lallai ba tafiyar kikeso muyi ba, Sallamn Leemah Sukaji tashigo tana mai Za'a gani? Tashi Sukai gaba daya Suka Rungune Juna Suna dariya. Nace mai Za'a gani ke wai breast dina takeso tagani, toh kamin ku tsaya Shirirta gara kutaso mutafi dan ba karamin Aikin kubane ku Aikata sabo kudawo kuna kukan Muna furci, Hhh wannan Ai Sai Feenah. Ai da ita din nake, Kinga yanda kikai kyau besty? Dakika karemun Zagi ba, Ah Sorry my feenah Ai kedince. Wai bazaku fito bane kuje kudawo da wuri? Gamunan Mumy Leemah ta fada da Sauri. Wai ina Twins dinku ne feenah inajin labarinsu ban gansuba, kausar mutafi Tunda Nan Zaki Kwana Zaki gansu, yanzu Sa iya Cewa Zasuje. Sun fitoh Rassss Kowacce masha Allah. Mota Suka Shiga driven Su feenat zai kaisu. Yazeed karfe nawa kakeso mutafine kace Nabiyo na daukeka Sanan kaki tashi Ka Shirya, Yusuf kamar banida lfy nakeji, kadai tashi ka Shirya Yanzu Dr Khalid ya kirani Yace Zamuzo din dai ko Nace mishi muna Hanya, Nifa kamar nafasa Zuwa, Wlh baka isaba Tashi kashirya my friend, tashi Yazeed yayi yashirya Cikin wata Shadda Sky blue colour, Wow kayi Kyau Sai kamshi kake kamar Zakaje ganin budurwa, Malan tashi muje, natashi mutafi. Fita Sukai Suka Shiga mota Yusuf yajasu.


💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page.....12
tafiya Suke Suna fira Suna dariya, Ammafa yakamata ki kirata ta kara gaya mai kwatance Kausar, Oh Leemah bakiji yace ya gane bane, Haruna Ai ka gane wajen ko? Eh kwarai na gane wajen Ai yanda ma mijin nata Yamun kwatance kamar Ina zuwa wajen, toh kinji dai mai yace Saiki kwantar da Hankalinki,eh Naji fa. Leemah ina brother dinki ne dama Shi kikasa ya kawo mu, Lallai ma Kausar din nan na barshi A gida yana Shan kamshi Amma naji yace ma mamy zasuje gidan Abokinshi, Kice yawo Shima Zashi, Chan Zakishi har yana Wani cewa bazan fitoba nacika yawo, Kai wannan yacika Son girma, kedai Bari kawai. besty kikai Shiru, toh Leemah mai Zance ni duk ma banjin dadi kamar na koma, Lallai ma kika isa, har nayi yawa ma. "toh madallah Ga gidan nan na kawo ku" Sai ku sakko muje, Sauka Sukayi gaba dayansu feenah ta Leko tace ma Haruna pls Haruna kadawo Anjuma ka daukemu, kamar karfe nawa kenan "Nafisatu" dafe kai tayi taci ban saniba Amma Zan kiraka idan Zamu fito, to madallah Sai kun tawo. Shiga Sukai Suna Sallama mai gidan Naga tafito da Sauri Kai tsaye wajen Kausar ta nufa Suka Rungumi juna, Kausar nayi kewarki, Nima nayi kewarki Minal, kushigo bayin Allah. Shiga Sukayi gaba dayansu Suka baje Suna hira.

Yusuf tunda nace maka Ka biya muje Ai Kasan Abu mai muhimmanci Zan karbo ko? Haba Yazeed Wlh kana bani matsala tayaya mun kusa zuwa waje Sanan Kace mujuya ni Wlh dana Sani kowa tafiyarshi yayi daban, kai nifa banason Halin yara jifa Yanda kakeyi kamar wani yaro Dan Shekara 8, ba Ruwanka koma Shekara 3 na koma Ahakane matata Zataji dadi, Eh tunda Kace yarinya Zaka aura ba, Sosai ma Ai Saurin nan dakaga inayi So nake muyi mu koma Naje wajen Leemah Mu Zanta, mtsww Wlh Malan kada ka lalatamun kanwa, Zanga ma waye Zai Barta ta fito, Mamy Zan gaya mawa ta Barta, eh tunda Angaya Maka Mamy din kamar kaine ba, koma dai Menene Zakasha mamaki Yazeed, Kai inagama yar Shekara 15 Zuwa 17 Zaka Aura, pls Yusuf budemun nafita idan motar Kace bakaso nahau Ai Saikamun bayani da wuri, Ah Haba Nawa b Hakane bane muje Zuwa Yazeed Sai yar 30yrs bashi kenan ba? Ohon maka.

Kina ta Aiki yakamata mutayaki Feenah ta fada Cikin natsuwa, Aa Kawata kubarshi Abokan Khalid ne Zasu zo yanzu Shiyasa Amma Ai nagama komai ma, Kinji baki Zatayi Kausar yakamata muzo muyi mutafi, toh mu Ina Ruwanmu dasu feenah daga Zuwanmu kice mutafi, Aikuwa dai Ai kwama Bari Ku gaisa da Khalid din yace Zai Shigo tare dasu ne. Ai bama matsala may be ma Cikin Feenah ko Kausar daya tayi Saurayi Acikinsu Leemah tafada tana dariya ciki ciki, MINAL tace koke ba. dariya Leemah tayi tace Ai Sunfini bukatar Hakan. Umm Madam Rabu da Ita inaga Itace Zatai Saurayin Ackikinsu kawo na hada miki lemon, Ayya kekam feenah kina son Aiki gashi ki hada Toh. Suna Tayata Aiki Suna hira Sun Shirya Abincin kan dining table komai yayi tsaff gidan Sai kamshi yake, kwalliya Suka kara Zuwa Sukayi feenah tace kudai Aiki yaganku Wlh kuyita Shafe Shafe A face naku kamar wanda Zasuje gasar Sarauniyar Kyau. Haka Zakice Tunda ke ko baki kwalliya ba da kyan ki, Kuma dai Saidai kuso kanku da yawa. Kausar dan miko mun phone dina mana. Ok gashi wai "my Only One" Halan Dr Khalid ne? Shine miko inaga Sun karaso ne. Eh Sune yace Gashinan Zasu Shigo, hakanan feenah taji gabanta ya fadi tarasa dalilin Hakan.

Shigowa Sukai da Sallama yazeed Sai wani bata fuska yake kamar wanda Akamawa dole, Zama Sukai kan kujerun dake Zagaye A parlon , Kausar ce tafara daga kanta "wow" ta fada Aranta ta tabo Leemah dake kusa da ita, Leemah daga kanki kadan kiga wani guy ya hadu, daga Kai Leemah tayi ta Sauke kan yazeed, gaba daya idonta Suka fito waje lokaci daya Kuma tafada da karfi bro Yazeed " da Sauri ya dago ya kalleta ya wani kara Cin magani ya Sukunyar da Kai, Yusuf kuwa dariya yafarayi,yace Dr Khalid Kanwata tazo baka Sanar da muba, Khalid yace wace kenan? Gata nan ya nuna Leemah Ai sister din yazeed ce bakaga Kama ba, Oh Sai yanzu na lura, Minal dama kinsanta Ashe? Eh Sabida Kausar nasansu ita da feenah, ji Sunan da Aka kira yasa yazeed saurin daga ido ya kalleta Aikuwa Suka hada ido Atre wata faduwar gaba ta Ziyarcesu, Wlh ita dince waini meyasa nake haduwa da ita ne tambayar da yayi ma Zuciyarshi kenan. Nikan wanan mutum min na tsaneshi Shegen iyayi kamar wani mace feenah ta fada Aranta. Kausar ce ta katse Shirun da Cewa my Leemah Ashe Shine yazeed din wani banzan kallo ya watsa Ma Kausar, Cikin Ranta tace Toh daga tambaya matarka kaikam ta bani, Minal ce tayi magana toh Tunda dai Yayyen mu ne Ai Saimu basu waje suci Abinci. tashi Sukai Suka Shiga ciki Su Yazzed Sukai kan dining.

Wlh Khalid Kaji kunya Ashe duk girmanka din Nan Sa'ar Kanwata ka Aura? Shine kake ta wani Rawar Kai kadamu mutane Suzo gidanka mtsww, Murmushi Khalid yayi yace Haba Dr yazeed Kasan kananan yaran Nan wace baiwa Allah ya musu kuwa? toh wace baiwa kuwa banda tsabar yarinta da Rashin kunya da Zasu nuna Maka, Lallai yazeed Zanso ka Auri mace Sa'ar Minal kaga yanda Ake Soyayya, Dr Khalid Shifa yazeed yafison mace yar Shekara talatin, ido Khalid ya Zaro yace Kwanko kenan yake So ko kuma nace yar bariki, ko waye yagaya muku Hakan Wlh kananan yaran Nan da kuke kallo idan Sukai wata Rashin kunyar Sai kunyi mamaki, Haka dai kake gani. Khalid ka Rabu dashi Ni Tunda ma nasan bazai bani kanwar Shiba Ai Nasamu Sabuwa wannan danaji Ankira da feenah. Wani Dogon tsaki yazeed yaja cikin Rashin ya Rasa mai yarinyar tamishi yake jin haushin ta Haka. Afili yace Kuci Abinci, Ah Kai bazaka ciba? Allah ya kyauta mun Naci jagwalgwalon yara, Gara ma wannan lemon yabani Sha'awa, lemon ya dauka yana Sha yana lumshe ido yace Amma inaga Wannan lemon Siyowa Sukai Dan yayi dadi, kadai ji dashi wlh. Kai Kai kai. Gaskiya yakamata yazeed muzo mutafi Ina Abokina "Captain Nazir" danake fada maka yaufa ze dawo, Ah haba nima inason ganinshi yanayin labarinshi Dakake bani, Atoh bari muzo mu tafi domin nine zan dakkoshi A airport. Kubari Akirasu Ku kara gaisawa, kai dan Allah miye haka kada yara Su Raina mana hankali. Ai dole ka tsaya A kirasu wlh.

Atare Suka fito gaba dayansu, yazeed cikin Ranshi yace "kallifa yanda take tafiya kamar Mara jini duk tsabar Rashin Kunya ne cike da Cikinta" katse mai tunani Khalid yayi yace wai miye Haka Ina magana kayi Shiru? Cikin Ranta tace "duk tsabar Iyayi ne da girman Kai kowa Zai mawa Oho" Yusuf taso mu tafi ko, tsaya mana nayi magana, wai don Allah Matar Dr Khalid Siyo lemon nan kikai ko hadawa kikai? Murmushi Minal tayi tace feenah ce ta hadashi dazun, "kai Amma nacuci kaina danasha Abin yarinyar nan" Abokina ne yake ta Santi Kinga duk shi kadai yashanye jog dinchan, "Wlh da Nasan Shi zesha da banyiba Aikin banza" kai yusuf cemaka nayi yayi dadi Abun da beda wani testing kawai nasha ne Don Khalid, yazeed ya fada yana Kara tamke fuska, Ammafa harcewa kayi Afada Maka Inda Ake Siyarwa. Malan ya'isa tashi mutafi. Bro yazeed Dan Allah ka'ajemu gidan Su feenah. Bani nazo da mota ba Sister, Eh Ai ba damuwa Zamu Ajesu, Nan kafi Auki Banza. Tare Suka fita inda Shakuwa tashiga tsakanin minal d kawayen Kausar. Khalid kiran Yusuf yayi yace Abokina waccen yarinyar ta dace da yazeed fa ba kaga har Anko Sukai ba? Ai Wlh na lura ba karamin dacewa Sukai ba Bari dai Zamuyi waya. Tare Suka fita Suka hau motar Yusuf, cikin mota kowa da Abin da yake Sakawa Aranshi. Suna Ajesu Suka wuce Airport domin dauko Abokin Yusuf.


💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page....13

Gaba daya gidan Ya gauraye da Kamshin girki Ga kuma kamshin turarukan wuta daban daban. Sannu da Aiki Mumy, yawwa Halimatu kun kyauta danace kudawo da huri Shine sai yanzu, Kausar ce tace Mumy kiyi hakuri Wajen ne yake da nisa Sosai, toh Ai Shikenan saikuje ku Shirya da wuri Kamin bako ya karaso, Aini tafiya Zanyi Mumy, Aa Halimatu kibari kiga yayan Naku mana..... Feenah ce ta Saurin Amsan maganan Rabu da ita mumy tasanfa duk Sanda muke waya Saiyace Ina Leemah Shine take kokarin guduwa, Ya kamata ki tsaya dai Halimatu kinji, Toh mumy. gaba dayansu Suka tashi Suka Haura Sama dakin feenah Suka wuce. Shiryawa Sukai tsaff ko wacce ta Sha kwaliyya ba laifi gaba dayansu Sunsha Kyau yanda kasan Ranar Aurensu ce tazo lol. Kausar ce kamar Wacce Aka mintsileta tace gsky Leemah brother dinki Sai Aslow mutum Kamar baya dariya jifa yanda yake Wani Shan kamshi kamar wanda Aka ma dole Yaje gidan, feenah ce tai Saurin Cewa ke kamar dai Zaki Zakice ita kanta sister din tashi bakiga yanda ta tsorata da ganin Shiba. Ya'isheku Tunda dai dayaje be kula daya daga Cikun ba Ai kwa Sarara mishi, eh dama waye tazama Sa'arshi Acikinmu? Akallah wannan Zaiyi Shekaru 29 Kinga Ai ba Sa'anmu bane, mudin Sai yara yan 25, Kawai Haushina daya dashi da yasha lemon dana hada. dariya kausar tayi tace kinsan ko har Anko kukayi dashi, mtww Ai nayi nadaman Saka kayan nan. Dan Allah kun isheni Kuje Ku karata nidai babu mai Chanza mun yayana, kuma Ai Halinki daya dashi Feenah Kawai Son kanki kike nunawa. Ni daina hadani dashi pls, Kausar tace Ai wannan Matarshi dashiga Tara. Kokuma dari ba Leemah tafada tana daure face, kubarbi da Abin dake damuna kunki, meke damunki Leemah, Wlh nima ban saniba gabana Sai faduwa yake, Toh Alkairi insha Allah.

Babban Airport din dake garin kd Suka nufa daidai Sanda Jirgin ya Sauka. Yusuf wace unguwa Zamu kaishi ne? Toh Nidai Kasan nace maka danaje kasar Turkey muka hadu Shine muke Zumunci, be taba dawowa 9ja ba Sai wannan lokacin,Amma yataba Cemun gidansu yana Unguwar Dosa ne, Oh dama kawai bece kazo ka daukeshiba Kaine Kasa kanka? Kwarai nine namai Alkawarin kada ya kira kowa nine Zanzo na daukeshi, kalan dangi kawai,eh naji Shi na'iya. Kai yazeed Gashi Chan ma ya fito. Wani tsalelen Saurayine wanda tsayawa bayaninshi ma bata tym ne, dogo ne dai fari tas dashi, Ina tunanin Zaiyi Shekara 27 Zuwa da takwas da Alama yanajin dadin kasancewar Shi Cikin Kasarshi ta haihu daga yanayin fuskanshi, Sanye yake da wandon Sojo Sai wata waite din tshet, rike yake da jacket A hanunsa Face dinshi Smile kawai take Zubawa. Karasowa yayi Suka Rungume juna Shida Yusuf you are wlcm my friend, Tnx friend Ya bayan Rabuwa? Wlh Alhmdllh,juyawa Nazir yayi Yamika ma yazeed Hannu Suka gaisa, "I am Captain Nazir .U. ibrahim" UW wlcm yazeed yace mishi Sanan yace "I am Dacter yazeed Ahmad muhd" Rungume juna Sukayi yayin da gaba dayansu Son junansu ya dirar musu Azuciya, Yusuf ne yace kuzo mukarasa. A Mota yazeed da Nazeer Sai fira Suke Kamar dama Sun dade da Sanin juna, wayan Nazeer ce tafara Ring yadaga. Hello my little Sister! eh Ina Hanya kada kidamu, Ah Noo Surprise ne, O.k. Saina karaso. Yazeed ya yamutsa fuska Amma karamace Sister din nan taka ko? Eh yanzu tana 19yrs ne, tabe Baki yayi yace She's young Shiyasa take damunka, Nazeer bece komaiba Sai murmushin dayake tayi, friend Ina Zamuyi ne? Unguwar Dosa, yeah Ai nan itace, kaje yan majilisu. Kai dazunfa daga wajen mukaje daukkoka mun Aje kanwar yazeed gidan kawarta. toh kadaiyi driven dinmu Tunda be tambayekaba. Cikin layin Suka nufa mamaki yacika Yusuf da Yazeed, ganin kofar gidan da Nazeer ya nuna Yusuf yakasa hakuri yace, kana nufin nan ne gidanku kokuma mancewa kayi? Waye Zai mance da gidansu banda Abinka yusuf. Ai Wlh nake gaya maka Nan gidan mukazo dazun, Yazeed yace Banza parrot kasani ko Karyar Sister dinace tace mana nan ne gidan Su wannan bagidajiyar Kawar Tata, Kai yazeed kaimafa kace kataba Sauke yarinyar Ranar daka daukosu A Abuja, baga Halin yara Kanana ba Yau Ka gani bayan Rashin kunya har Karya Sun iya. Lallai kuwa Allah ya Shiryasu Mushiga.

Documents By AIHAUSANOVELS

Always visit Aihausanovels.com.ng For downloading free hausa novels

Like our Facebook page Fb.me/aihausanovels


Shiga yayi Suna biye dashi Abaya mumy ce tafara fitowa, da Sauri Nazeer yakarasa wajenta yayi Hugging dita,I miss you my mumy, Murmushi dauke A face dinta ta Shafa Kanshi tace me too my Son,daddy ne ya fito dama kinsan time din dayace Zai Shigo Shine kika fara fitowa, dariya Sukayi gaba daya Nazir ya Rungume daddyn Shi Ahaka Su yazeed Suka gaida iyayen Nazeer Cikin girma mawa. Kai Sai durkusar da kai kake Yi kamun Kama da wani yarona daddy ya Nuna yazeed yana magana, kara durkusawa

2 Comments On YAR LESBIAN CE Book 2
avatar
umar-6-7

1 year ago

Reply

Nice book

avatar
abubakar-ibrahim-7

4 months ago

Reply

Yes

Please Login or Register in order to submit comment