Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

barau dansu huta kuma suci abinci .





Zarah ta mik'e da sauri Ammi ta cafkota ganin basu momy a palon ""tace gidan ubanwa zaki ai tinda aka tasomu hk nasan ba lauba .

Wani abun tsiyar kikai ms da alama ta kaiwa zarah duka abaya harda rankwashi.



Zarah ta rufe baki tace wlh bam masa komiba ki tambayeshi kuji Allah tai maganar tn zubda kwallah.



Baba maryam tace koma menene ai zamu ji ki kyaleta tashi kije .


Da sauri zarah ta tashi tabar gun.


Ciki sk ware aka shiga cin kaji Amma ammi hankalinta ba dayaba sotake kawai taji meye dalilin zuwansu.

Seda sk gama tsaf snn momy ta dawo suka kuma gaisawa ta nuna musu masauki .



Wani part ne dg cen cikin gidan wanda ba kowa cikinsa nan aka saukesu """" Γ₯kwatina aka shiga kawo musu wanda kayane ciki kama dg leshi se atamfofi dk a d'inke suke harda mayafai.


Seda wanda sk kawo suka fita snn su Hajja mero da baba maryam sk ce to wnn kuma nameye?




Ammi tace kinsan Allah hankalina atashe yk bansan meya faruba snn gashi kunga a gidan zarah bane sam ba nan bane """ baba maryam tace waya zakiwa megidanki yazo muji komeye tinda naga sunjima sn hira da mijin zaran eh hakane fa inji Ammi.







Waya tai ms yace tasame shi a farfajiyar gidan itada baba maryam







Suna zuwa yai ms bayanin komai """ salati suka hau yi Ammi na cewa amma zarah ta cuceni wlh auran babban mutum irin wnn ai jarine toma wai nuna masa tai ita tagaji da zaman kadaici?






Malam hadi yace a a zarah fa batada lefi kuma in banda abinki yarinyarki fa k'arewama ba nanzata zaunaba yana cen kasar waje .

Se yanzu Ammi tai fara a tace toba komai gk Allah yatsara .

Baba maryam tace abunda zamuce kenan .


Malam hadi yace muma zamu karasa masukin mu ga kayacen na alfarma an kawo mana shaddo dine ms kyau.


Ammi tace muma an kawo mana komai yayi wlh.

Mlm hadi yace gobe za a daura auran kuma ni inaga goben zamu koma gida.






Dakin da zarah tayi nan su baba maryam sk shiga "" kwance sk ganta ta dafe kai .


Tanaji sallama ta juyo da hankali nan ta kama ja dabaya tana wlh ban ms komiba Allah ammi.

Memakon taga ammi ta daketa setaga tayi darita itada bb maryam sukace bakomai zarah kowa datasa kaddarar ninayi tinanin wani lefin kk masa ashe dg shine shima kuma din bisa wn dalili nasa.



Bkm Allah yai mk albarka Yace yaron dan abokinsane sunan sa NABEEL kin sanshi kode za6insane? Zarah gabanta yafadi cikin ranta tace Nabeel waye kuma nabeel?


Ammi tace kinsan shine. ? Zarah kanta na kasa tace a a .






Ammi tace koma waye ai anuna mana koda hotonnsane mugani """ baba maram tace gaskiyafa muga sorikinna mu tinda ance bama ya k'asar.





Hk sukaita hira zarah kam kuka kawai take son yi amma ba hali.







Fa eza kam ta hada kawaye se shiri suke na wajen partyn dazasu kama.


Se dare zarah takasance ita kadai a dakinta "" ta kalli jikint taga yanda ya qara kyau ta shiga tinanin waye nabeel kuma ?



Ita kam da musayyet kadai takeji zt iya rayuwa amma hakan baze yuwuba gashi tai mt nisa.







Wayrtace ta shiga k'ara ganin number musayyet yasa jikinta ya hau rawa amma sam tak'i dauka.






Be hkr ba ya qara kira akaro na 2 ta dauka """ shiru ne ya ratsa wayar har natsawon 5mn a wanda yai magana .


Musayyet ne yace momy na """"jitai jikinta yayi sanyi kamar wacce aka zarewa laka .







Yace ina yini yagida nasan kuna nan kuna shirye shirye ko?




Cikin murya karama tace ina lfy lau wn shiri kuma. ?




Yai juyi kan chari yace kinji su dady zamu mind auran doleko?



Meyasa bakisa bakiba ? Ko ko bakyason d'an nakine?


Tsaye ta mike da mamakinsa se yaji tn kuka harda shashsheka hankalinsa ya tashi ya mike tsaye yace momy meya faru dan Allah mk ?





Ta dafe kai tace bakomai mutuwa akai manane.




Yai a jiyar zuciya yace Allah sarki ai addu a.zaki ba kuka ba pls momyna idan kina kuka jinsa nk har cikin raina ki dena umm.




Zarah jitai kamar ta jawoshi ta rungume taita kukanta dan tasan ze rarrasheta




Tace nadena ta fada tn goge hawaye .



Yace ok kitayani addu a wlh bana son wacce za a aura min kokadan.








Zarah tace karka damu sd safe tai saurin kashe wayar.




Shima kuka yasa yn watsar da duk wata paper dk kan table din.

*⚜BRILLIANT* *WRTS* *ASSOπŸ–Š*

πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³?οΏ½οΏ½οΏ½β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€


*AURAN* *BABBAN*

*_MUTUM_*

Crtn And Wrtn By

_UMMEE_ _MUKHTAR🎁_



SADAUKARWA GA
πŸ’•Mezogale Amma fa bata bada bashiπŸ˜„

πŸ’ž Fauzey
πŸ’žzuhrah



INA GAISHEKU MUTANEN ONTOP muna tare ✌🏻

Da ZEE MAKAWA GRP
Se SWEET NOVEL GRP musayyet na gaidakuπŸ˜‚πŸ’ž

Yaufa RANAR FA"" EZA CE 🀭

πŸ…Ώ37




Dady ne yace a fito da fa'eza meza 'a jira ,,,Momy tace bara a fito da ita ga dare yanayi"""

Dady yace idan an kaita ku tabbata da kun kad'o k'awayenta kar kubari abar ko guda d'aya tinda gashi ynz k'arfe 11:30.


Hajiya khadija tace damani ba inda zani.


Momy tai dariya tace aiko k'afata qafarki .

Fa eza na toilet tn wanka bayan ta fito d'aure da tawol a jikinta "" su zuby se danna waya ake sun mimmike akan gado "" wayar fa ezace tai qara ta dauka da sauri azatonta Musayyer ne.




Aiko shine ke kiranta tai wani juyi tana tsalle tace kunga kumin shiru my sweet life yn kira.


Duk da kallo sk bita suna cewa kice shima ya qagu akaiki



Unbola taiwa zuby sk sa dariya .



Fa eza aka maqe voice harda kashe ido tace hy.



Shima da walwala a face dinsa ce hy amarya ya kk.



Se data zaro ido gamida mik'ewa tsaye tai rawa snn tace am5n """ dariya ce takamasu muffy suna kallon ynd tk wani narkewa kamar yn kallonta.



Yace Dama ba wani abubane ys nakiraki se dan abu daya .


Kinsan cewa bana sonki amma seda aka auramin ke .



Ina me tabbatr mk da cewa tanadin danai mk na rashin mutinci da mugunta Allah ne kadai yasan adadinsu .



Fa eza nan tasoma goge gumi tai lamo tn jinsa.



Yace kina jina ?

Dan karsu muffy sugano yanayinta Tai saurin cewa eh honey.


Wani smile Musayyet yai ya mik'e tsaye gamida zura hannunsa cikin jeans d'insa yace idan har kinaso muyi rayuwa dake ta jin dadi sekin yi abu guda.

Abu gudan nan ko ba km bane so nake kisamu Momy ki fada mata sharrin da kikaimin watan nin baya ba gaskiya bane kinyine sbd wani manufa""" idan har kikai hk to nai mk Alqawarin baki duka kulawata da soyaiyata zan baki duka wani jin dadi na rayuwa hope dai kin fahinta?




Fa eza tasaki a jiyar hrt tace innani hk bakomai ?

Musayyet yace yes bkm"" idan har kin fada mt nasan zatai min maganar ""idan ko bakiba nasan bazatai minba.





Fa eza ta shiga tinani yomeye dan ta fad'a ""/ tin dade an riga an daura aure babi kuma wanda zece a warwareshi""".


Dan hk zata fad'a ynz ynz ma kuwa.



Musayyet yace kinyi shiru koko kin shiryawa zaman doya da manjane?


Fa eza tace a a.yaya Musayyet zn fada kome kk so zanyi Bari naje I love you"""
Ta kashe wayar tn k'ok'arin sanya kaya


wani murmushin mugunta yayi yace yarinya bakida wayo.



A gaggauce ta bar dakin se dakin momy"".A wani corridor sk had'u da momy fa eza tace dama dama gunki zani.



Momy tace nima gunki zani Dady yace kufito akaiki dare nayi ""momy tai maganar tn kallon agogon hannunta.



Fa eza kmr ta tambayi ina za akaita adaren na seta share burinta kawai ta isar da abinda ke ranta awauce wajen.






Fa eza ta tsuguna har kasa ta kama kafar momy tace dan Allah ki hkr kwanaki naiwa yaya Musayyet sharri wanda bada gaske bane "" Nayi hakane kawai dan ya aureni amma wlh bashida lefi .

Baki mamy tasami tn kallonta ta sunkuya gamida kamo kafad'arta fa za kanta na qasa momy tace baki kyautaba fa eza "


Qazafi bashida dad'i ko kinsan zafin da mutun yakeji aransa aduk sanda a kace yayi wn abu me muni wanda shi beba sharri ake masa?.


Na yafe mk kuma babu wanda zeji maganar nan araina ina mamakin taya akai Musayyet ya sauya a lokaci daya ? Amma ina shakka araina sbd ayanda naganshi.


Bakomai maza kice su fito kawayen nk.



Fa eza ta mik'e cike da murna tayi mamakin da momy bata maretaba koma tazaneta.






To hk kowa ya fito ana tsaye a farfajiyar gidan harda Zarah dan Momy cewa tayi itama seta raka fa eza .




Harda su Ammi amma uwar amarya hajiya khadija tace ba inda zata.




Fa ece zaune ga ban dady da momy harda mahaifinta dama ummanta .



Dady yace fa eza.

Tace na am " batare data d'ago kantaba .




Sekuma yai shiru Abban tane yace da farko de zan fara da bk hkr.



Domin nai mk shigege wajen za6ar mijin aure.


Seda gaban fa eza ya fad'i cikin ranta tn cewa meya kawo km wannan zancen?





Dady yace tin randa kika fara zuwa aiki umar yaganki kuma Allah yadora ms sonki cikin ransa ganin hakane yataso mahaifinsa qafa da qafa sk zo guna dan neman Auranki.





Ni kuma na amince ayanzu inaso kisani ba Musayyet aka aura mk ba UMAR ne MIJINKI.




Wata zabura fa eza tai gamida yaye lullu6in kanta tasoma kuka """ wlh bana sonsa dan Allah karkumin haka mutuwa zanyi wlh ni yaya MUSAYYET Nakeso wayyo na shiga ukuna .


Baki s bude dukkan ninsu sn kallonta Hajiya Khadija tasan halin 'yar tata uwar hakama zata iyayi .



Da rarrafe kamar wt jaririya ta qaraso gun Abbanta da Dady ta kama qafarsu tn kuka dan Allah suyi mt rai idan akace da umar zt zauna ita mutuwa zatai.


Dady yakama hannunta yace kiyi hkr Umar nada hankali meye ai bunsa nina sani baze mk abunda bk soba tinda harshi yace yn sonki.




Abbanta yace haba fa eza banyi zaton hk dg garekiba na dauka ko wn wanda bk saniba nabΓ ki zk hkr ki zauna dashi ashe sa6anin hakanne.

Bare umar yaro kyakykyawa gasu masu kudi duk abunda kk so zemiki dan Allah 'yar lele karki bamu kunya.









A memakon taji nasihar tasu a a setΔ…
Kwanciya ta kama burgima wai ita inde bazasu raba auranba ita seta kashekanta.





Ran mamanta ya 6aci dan hk ta zari wayar caza ta tsula mata fa eza ta mik'e tn k'ank'ame jiki.





Haba haba yazaki daketa abun ai se yai mt yawa inji momy.



Nan sk ci gaba da lallashi amma fa ez cikin ranta kamar qara zugata sk sanna abun da yafi mata ciwo tona kanta datai wajen momy na sanar mata da cewa sharri takewa Musayyet.



Kenan dama yasan bashi zt auraba shine ya hada mt gadar zare?
Kai amma ya cuceta ta fada tn kuka .






Tashinta sukai suka gyara mt face gamida rufe mt fuska sk kama hannunta sk yo waje
.
















Hk suka tafi Zarah na kusa da Ammi suna 'yar hira har akazo wata unguwa ta masu dashi ""haske kawai kk gani kamar rana kuma tsit se kukan tsuntsaye.







Tin a mota fa eza ke kuka amma umar da musayyet sungama da ita.











Wani katafaren gida sk shiga yayi matukar kyau part 2ne seme gadi wanda be bacciba dan yasan akwai ms kawo amarya.







Kowane daki inka duba bed ne kuma adon kowane room da daban ne hakama palo.




Fa eza tafiya kawai tk har sk zo wani daki aka zaunar da ita suka shiga yi mt nasihoho .



Qawayenta ko zaga gidan sk shigayi suna cewa amma yayi kyau nan zata zauna kenan har musayyet din ya dawo koko yadawone?





muffy tace to waya sani ne.






Momy sk fito dan tafiya gida sbd dare nayi "nan ta tina da dady dayace mt kar abar kowa har qawayen nata kowa yataho.



Da sauri ta koma ciki dan kiransu.




Gaba dayansu suna zaune kan bed fa eza kanta na rufe dan bama tasota bude face dinta sbd kukan datacii""" ummy tace shine kika manta tsiminki nide jiye mk kawai nakeyi maza ungo kisha ynz kafin angwaye suzo " ummy ta mik'awa fa eza amma ko face bt budeba bare tai magana.



Dariya sukasa bilkisu tace rabu da ita dan Allah idan mundawo gobe maga yanda tafiyar wata zata koma in baki wasaba wlh sekin koma kamar gwagwa "" ihu suka sanya suna dafe ciki dan dariya.


Fa eza ko kuka tasanya wanda yai dede da shigowar Momy .



Nan sk nutsu ummy tai saurin jefa robar tsimin bayan bed tn gyara zama.





Momy tace to maza kutashi ba wanda za a abari dare yayi






ba musu suka tashi gamida daukan handbag sunaiwa fa eza seda safe.



Fa eza kuka tasa hk syka fita momy ta zauna ta dada bt hkr gamida tabi mijinta wataran zata qauna ce shine .





momy ta fita ta barta.








Hk akabar fa eza ita kadai a gidanta se ihu take har me gadi na jiyota😁🀭🀣.











Tsaye ta mike ta yaye lilli6un kanta gamida kama qugu tn kallon room din "" komai yayi sede ba musayyet .





A fusace ta nufi akwatinanta masu matukar kyau da tsada ta shiga fito da kayan dk ciki




Wasu arnen kaya wato Englishwear wanda dasy gara babu suta sanya rigar iya cibiyace se wandonta mini wanda ko rabin rabin cinyarta be kaiba shita sanya tai parkin da kanta ta fito palo na 3 ta zauna tn karkada kafa """ seta nuna ms ita 'yar iskace gaban abokansa tinda yai kasadar aurenta .











Phone tk dan nawa tn kallon palon ta kowane sak'o tsaki tak tace ga gida har gida amma ba Musayyet amma Allah ya isa tsaka nina dashi wlh kuka tasa wanda yai dede da shigowar su UMAR A motoci se dariya suke suna tsokanarsa .



da gudu ta lek'a tq window nan tq hangoshi yaci shadda Ash color anyi dinkin iya gwiwa yai kyau se fara a yake "".





ga hancin nan har baka da fararen teeth dinsa wanda sk qara haska face dinsa

Sega fa eza tasaki baki tn kallonsa har phone dinta na faduwa kan tayals.











Seda taga sunyo ciki tai sauri rugowa da gudu taci kunu ta zauna kan chair tn karkada qafa.








Wani wanda ake kira da jafar yace yanaga wai kune kan gaba se sauri kuke ince ko kwabari angon ya fara shiga ai mana iso.







Dariya sukai d'ayan yace in banda abunka ai duk amaryar duniya I yanzu tn cen k'uryar daki "" meze kawota palo ?



umar yai dariya yn sosai kai jafar yace kaga guy shiga kafara sanar mt inyaso ka dawo ka tafi damu.





haneef dak gefe yace kaifa matsalarka kenan Γ€ ko ina seka nuna halin malanta wai kai us'taz to Allah ya kaimu auranka tin kafin ku shigo siyen baki zaku sameni adakin amaryar nazo zaman daki.





Dariya suka sanya umar harda neman faduwa jafar yataro shi
Yace kaga zakaiwa amarya asarako "": ai daman halinka kenan kaga umar fara shiga kai mana iso dan nafarajin bacci.



umar yai murmushi ya shiga da sallama duk da yasan ba kowa a palon.

Palon farko ya wuce ya shiga na 2 ai umar ido ya zaro 😱😱 ganin fa eza sanye cikin fitsararrun kaya se jijjiga qafa take.




Qafarsa na rawa yake nufarta mamaki yk anya amaryar sace fa eza kuwa ? Duk amaryar duniya bazatai hk ba





Shi kam bema ta6ajin ko a lbr ba .











Tin kan ya qaraso gunta ta mike tsaye tn murguda ms baki harda tsaki shiko galala yk binta da ido kamar wn yaro.







Ckin rawar murya yace fa eza mezan gani dan Allah. ?



fa eza tace meyema bazaka ganiba tinda kai karnbanin aurena "ai wlh sena nuna mk kurenka meya hana abokan nk shigowa dan suga kalar macen dk aura aikin banza kawai ta fada tn jijjiga jiki.



Umar sassan jikinta yakebi da kallo take yaji wata sha awarta ta baibayeshi ya cire hula ya matso har gunta ya kafeta da ido.





Ga mamakinsa shima kafe shi tai da ido ko kiftawa batayi yai wni smile ya shafi kugunta gamida yi mta kiss yasa hularsa ya fice.





Ai tinda yai mt haka ta zube kan chair jikinta yai mt sanyi harta kasa ai watar da komai .



Umar cikin ransa yace tau senayi maganin rashin kunyar nan taki yarinya bari na dawo.






Yn zuwa waje yasamu su jafar zaune akan motoci suna hira yace guys am sorry for da late wlh tayi baccine so ina tinanin tasgin tane I hope de ba matsala?









Haneef ya faurzar da ruwan daya kur6a a bakinsa yace kaji dashi koma menene guysis kutaso mu wuce .








Dariya sukai jafar yace my man yaufa ranar kace enjoy ur first 9t.









Tafawa sukai suka shiga motocinsu umar yn musu bye bye yayinda me gadi ya rufe gate Ango Umar ya koma ciki.













Nima anan zan dan huta zuwa gobe muji ya zata kaya tsakanin mara kunya fa eza da umarπŸ˜€πŸ˜‚πŸ€£πŸ˜

⚜BRILLIANT WRTS ASSOπŸ–Š



πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€


AURAN BABBAN

MUTUM


Dedicated to ASMEENAT 😊

Crtnn And Wrtn By

_UMMEE _MUKHTAR🎁__


πŸ…Ώ38


Umar mota yakoma ya dakko ledoji har3 manya wanda kayan lashe lashe ne aciki snn yai hanyar ciki.



Har yaznu tn zaune se game take yai sallama amma ko d'ago kai batai ba yai murmurshi ya aje ledar akan dining snn ya matso gunta ya tsuguna har qasa yn kallonta yace you looking gorgeous my baby""""


Wani kallon raini tai masa tace ko?
Ya shafa hannunta yace yes come and enjoying our beautiful day """ tsaye ya mik'e yn k'ok'arin tashinta """ da sauri tasa hannu ta tankwa6e hannun sa tace haba dan Allah kai wane irin kwartone malam naga abun nk na neman shige makad'i da rawa .

Da mamaki ya kalleta yace nine kwarton ?
Fa eza ta rik'e qugu tace toda waye kain mana .


Shi Abumma dariya yabashi yace naji nine kwarton tinda agunki nai kwartancin ai ba wn abu bane.

Kaga dn Allah ka kyaleni ko dan kaga nai mk shiru?


Allah sekayi dana sanin Aurena tana fad'ar hakan ta dauki hanya zatai daki ya finciko ta ta fad'o jikinsa, gashinkan ta daya zuba kan face d'inta yasa hannu yana gyara mata had'i da wn kyakykyawan Smile ya sumbaci goshinta.



Hanci ta d'age tn kallonsa gamida zare ido ya mik'ar da ita tsaye yn jan hannunta da nufin zuwa kan dining.





Wani murmurshi tayi tace inajin yunwa dakkomin plate""" juyowa yai yace da gaske ?


Tai masa fari da ido tace yes.



Smile yayi yace kokefa baby na amma da bakiji k'irjina wlh inasonki cikin raina dan Allah kiyi Alqawarin zama dani har Abada.


Fa eza tai smile tace karka damu inasonka nima ynz de maza dakko mim plate .



Da sauri umar ya nufi kitchen ya dakko plate guda 2 se qaramar wuk'a da cups .




Kafin ya fito tini fa eza ta ruga daki ta danna key tana dariya tace sokon banza mara wayo ""



Sleeping dress tasa ta kunna AC snn taja bargo ta rufa """ dama hk take kota kunna AC idan zatai barci tofa seta rufa.





Umar ma dawo wa yaga palon wayam ba fa eza """kayan ya aje kan dining yn dafs kai had'i da murmurshi yai hanyar dakinta.





Knocking yai tanajinsa ta qara shigar da kanta cikin bargo tn dariya.


Seda yai 7mnts yn knck amma tak'i Bude wa .





Hannunsa ya zura a Aljihu ya ciro phone dinsa seyaga k'arfe wajen 12:45 kenan daya ta kusa.




Kallon door din yayi ya gyad'a kai yai smile cikin ransa yace nafa na faa zuwa duniya kafin kizo zakiga yanda yk wayo-" hanyar room dinsa yai wanda room din adon light blue ne se qamshi yk.



Toilet ya shiga ya watsa ruwa bayan ya k'am sa sa jikinsa da body spray masu dadin kamshi.


Singlet kawai yasa sannan ya dawo palo ya kwanta kan doguwar chair 3st ya lumshe ido ya cire watch d'insa .


Gani nai yafara juyi yn dafe ciki harda kuka ta yanda fa eza zata iya juyoshi ''" wayyo cikina wayyo cikina wayyo Abba na umma na kuna ina wayyo zan mutu.


Kamar dg sama fa eza ta dinga juyo kuka ta yaye bargon kanta gamida durowa dg lan bed ta zura shoesleep irin na rigar ta kara kunnenta jikin door d'in.


Umar ko yaqara voice wayyo ba wani kusa danine yatemakan da magani na a daki oh my GOD nasan mutuwa zanyi yafada yn daga voice.



Yana sane ya fad'o ka carpet yasoma kamar kakarin amai harda shaquwa.

Fa eza da gudu ta fito jiki narawa tasa kuka harda dora hannu aka ta dukusa gabansa tace dan Allah karka mutu wlh kana mutuwa ni za ace na kashe ka tinda bn sonka pls ka tashi na shiga uku ta fada tn jijigashi.




Umar kamar yai dariya ya kara fashewa da kukan karya harda mirginowa kan lap d'in ta yn dafe ciki harda rawar d'ari.


Fa eza hannu na rawa tace ina kasa maganin
?


Babu medicine ko daya agidan dan hk yarasa dabarar da zeyi dan hk yai saurin cewa ka kamani ki kaini dakina .



Tace to to tashi ahankali tafada tn kama hannunsa "" da kyar ya mike ya rik'eta ya dafata gamida dafe ciki harda d'ingisa k'afa sk nufi room dinsa.





Fa eza sannu kawai take masa yn cije lips wai shi irin yn jin jikin nan sede kawai ya daga mata kai alamar yauwa.




Suna shiga ta Umar ya mik'e tsaye ras yadannawa room d'in key yana smile yana tinkararta .


Ido ta zaro gamida zare ido tace dama iskanci,,,,,kafin ta k'arasa yai saurin rufe mouth d'in ta da wani hot kiss wanda yai dai dai da fad'awarsu kan bed """
Hannu tasa tana dukan bayansa amma shiko ajikinsa bakinsu na hade dana juna yasa hannu ya kashe fitilar dakin ""

'Yar qaramar rigarta yasa hannu ya zare ta harda cire mata brazeia tai saurin tureshi ta tasho cikin zafin nama tana lalubar hanyar fita be hanataba har takai saitin k'ofa .


Jitai kawai ya kunna fitila haske ya mamaye room """




Ba komai ajikinta shima haka tai saurin durkusawa dan Allah kakashe fitilar nan dan Allah.


Murmurshi yake shiko yaci gaba da kunna fitilar yn kashewa se dariya yake yace 'yar rashin kunyartaki ta k'aryace .


Kinga key d'in a hannuna bazaki iya tseremin ba just come closer ko naci gaba da haske room din nan.






Fa eza kuka tasa kanta na durkushe takasa tashi

Se hkr tk bashi.



Fitilar ya kashe ya taso har inda tk cak ya dauketa se smile yake duk da acikin duhune " darect kan bed ya direta ya shiga sarrafata se ihu take tana cizonsa """jiyake kamar qaramasa shauk'i take dan hk be sauraretaba har yakai the end.πŸ™ˆπŸ˜‚.
















Se misalin 7 kowa ya halarci palon wanda Zarah kusan kwana sukai da ammi suna hira .





Gaggaisawa aka shigayi bayan an nutsu dady yace to Zarah nan da 12 jirginsu ze tashi asaboda hakane yasa nace babu wanda ze bita kasancewar mijinta ze zauna a Airport har jirginsu ya sauka ina ftn ba matsala """


Nan da 3months zasu zo mana inda zasuje gidajen yan uwa dan agaisa.



Zarah cikin jin wani iri ta mik'e tsaye ta nufi dakinta Dady ya bita da kallo yn girgiza kai yace kunyafa taji ko bakuga alama ba?



Gaba dayansu sukasa dariya anan ne aka shiga dire musu kayan breakfast fast.

Dan momy inde

2 Comments On AURAN BABBAN MUTUM
avatar
hausa

1 year ago

Reply

Yes Thanks

avatar
abasu-kala

1 year ago

Reply

Replying to hausa

Aha

Please Login or Register in order to submit comment