Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace baseka yanka mugani ba.


Shima dariya yayi yace ai tini na yanka kuma har an bani kudina.


Murmushi tayi ta qara cewa dan Allah wace.?



Seda yai jim sannan yace mata meson kine nine wanda nk kiranki a waya .



Gaban tane ya fad'i reply rai masa da cewa bacci takeji.

A gogon hannunsa ya kalla yace amma dare beba ai .


Zatai reply kenan taga Alhaj Sa'ed na fitowa dg bangarensa dg shi se jallabiya fara fuskarsa dauke da Murmushi """" hannunta na rawa ta aje wayar gefe d'aya tana cewa a ranta na shiga 3yauhe ya dawo bansani ba?


Jikinta na rawa ta tashi zata bar gun yai saurin rik'o ta yana murmushi yace hk zami dake ko wasan 6uya? Kamar zatai kuka idonta na kallon gefe ya jawota ya zaunar da ita kan cinyarsa kanta na gefe yasa hannu ya juyo face d'inta yn leqawa yn smile yace muga idon dk jin kunyata""""""".





K'afarta na rawa tace dama dama toilet zani ""'hannunta ya rike yace muje room d'ina seki abinda zaki ko.



Hannunta ya kama jikinta na kyarma har sukaje bangarensa ya maida key yasa .


A bakin bed ya zaunar da ita shima ya zauna se mutsu mutsu tk da k'afa zufa duk ta keto mata ''''kamshin d'akin sosai yai mata dad'i amma batashi takeba.


Kallonta yayi ya tsuguna kan k'afarta yana rik'e da hannunta yasa dayan ya juyo face dinta suna kallon juna """" ganinsa tai kamar yaro gaskiya yanada kyau amma bazaga iya zama dashiba "'' tafin k'afarta ya ta6a yaji alamun gumi takeyi kallonta yai yai smile yagano tsabar tsorone aranta kawai"""kallonta yai yace ok zaki toilet ko?


Da sauri ta d'aga kai dan dama so take ta tsere to ta inama ? Tinda a room dinsa suke.







Tashin ta yai har bakin toilet ya rakata yai mata kiss akuncinta tai saurin kallonsa tana dafe gun gamida zaro ido.

Idon ya hurawa iskar bakinsa sannan ya lakuce mata hanci yai smile yace a fito lfy princess.

Ai da sauri tashiga ta maida k'ofa ta kulle ta ciki harda sa key ta zauna a bakin bahon wanka tana maida numfashi kumatinta take shafawa da duka hannunta cikin rawar jiki ta soma kuka Ahankali tace wlh bazan fitoba anan zan kwana tai maganar cikin rad'a tana k'unshe baki.



Musayyet jin shiru ba reply yasa ya shiga kiran wayarta amma tana ringing ba a daukaba .



Alhaj Sa'ed paloru ya fita dan kashe fitulin dk Palon ''''' wayar Zarah yagani tana ta ringing number ce amma ba suna """Hannu yasa yad'uka yana murmushi .


Ko wace yanzu take kira oho yafada yana daukan wayar?
[31/08, 16:19] β€ͺ+234 905 934 3174‬: πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€

*AURAN* *BABBAN*

*MUTUM*

Creating And Written By

_UMMEE_ _MUKHTAR_🎁



πŸ…Ώ15



Wayar na hannusa yn tinanin d'agawa to inya d'aga yace me a matsayinsa na wanda bashi aka kiraba """ dede nan wayar ta katse yabita da kallo """" kan chair ya aje phone d'in ya nufi firij' juice ya d'akko da madara me sanyi sannan ya nufi kitchen ya d'akko plate babba,,,, oven ya bud'a nan yaga kaji a gashe dan hk ya zuba su a wani plate d'in se cup ya jera sannan ya nufi palor .


Seda ya kashe fitilun sannan ya dauki phone d'in ya nufi hanyar bangarensa .



Musayyet zaune ya tashi ya shafa face d'insa yace meyasa yarinyar nan bata d'auki wayana ba? Zama yayi akan sofa ya tura mata tex ta layinta kamar haka.

Hy baby meyasa baki dauki wayana ba bayan kinfara samin farin ciki a wannan daren ? Ina rok'onk'i kidauki wayana pls I beg you.


Alhaj Sa'ed center table ya aje plate d'in nan yaji k'arar shigowar tex yai duba zuwa ga phone d'in sannan ya kalli toilet """"" yarinyar nan har yanzu metake ne murmushi yayi dan yagano wayo kawai tai masa ba wani fitsari dazatai dan hk ya tashi har k'ofar toilet d'in yaje ya tsaya yace my princess kona zone na tayaki ?



Zarah tsam ta tashi tsaye tana qaraja baya gamida yarfe hannu.



Musayyet kam a wannn daren ba abinda yakeso yaji se voice din'ta dan hk be hkr ba yasake kira.


Zarah k'arar waya taji gabantane ya fad'i dan tasan watakil wannan me muryar larabawan nan ne ya kira dan hk da sauri ta murza key ta fito kanta a k'asa""" nan ko sukai karo da Alhaj Sa'ed hannunta ya kama yn murmushi yace dama nasan ba abinda kikeyi ga phone d'inki nan anata kira.



Da sauri ta dauka wanda a time d'in Musayyet se zarya yake a d'akinsa yn kai kawo.

Jin an d'agane yasa shi ajiyar zuciya yace why did you play with my heart"""" ? Dan Allah ki fad'amin inda kike zanzo komai nisan sa pls "" now I can't sleep har se kin fad'amin ina kike """"" Alhaj sa "ed kuwa tinda Zarah ta fito ya shiga wanka dan hk besan abunda akeba .

Ita kam se gumi tk takasa magana in banda kallon toilet d'in datake ""'' da sauri ta katse wayar tai hanyar fita amma se taji kofar a kulle domin yasa key """ dafe kai tayi tace ya ilahi.




Musayyet jin an katse kiran yasa shi cikin damuwa yace meke damun yarinyar nan ? Inasonta k'irjinsa ya kalla dede saitin zuciyarsa yasa hannu ya dafe domin ji yake tana har bawa da sauri da sauri .. Addu'ar kwantar da zuciya ya shigayi wato La I laha illa huwal azimul halim ' la ilaha illahuwa rabbul arshil azeem'la ilaha illahuwa rabbus samawati wa rabbul ardhi wa rabbul arshil kareem. So 3 yayi sannan yaji yayi normal kwanciya yayi amma idonsa babu alamu vacci ko d'aya.



Zarah jin k'ofa a kullΓ« yasata dawo ta zauna a time d'in ya fito dg wanka dg shi se tawol dauke kanta tayi gefe seda ya gama gyara kansa sannan yazo ya zauna kusa da ita ya zuba mata madara a cup .






Cewa tai ta qoshi da kansa ya taso ya fara bata tana dan dauke kai gefe """" k'aramin hijab d'in ya cire mata gashinta ya zuba har baya gabanta ne yafad'i sosai """"


Murmushi yayi ya shafi face dinta domin ta masa kyau ai nun.



Zarah wani dan ihu tasanya ta rik'e mara tana runtse ido .


Da sauri ya kamata yn tambayarta mk damunta ? Qara rufe ido tayi cikin voice k'asa k'asa tace nima bansani ba inaga lokacin period ne yayi.





Murmushi yayi ya gano plan ne amma ze bita ahaka """


Cewa yai sorry bari na kira doctor ko?ya fad'a yn daukan waya '""'" a a barshi zata dena zuwa cikim dare tai maganar tn kallon yanayinsa ta gefen ido.



Yace ok sannu amma kidanci wani abu kafin ki kwanta .
A a na koshi.


Ba yanda beba amma taqi cin komai .


Kamota yai ya kwantar da ita dg gefensa ya rufeta da lallausan bargo shima ya kwanta dg cen bangaren yana mata sannu.




Bacci 6arawo tini ya d'auke zarah shiko idonsa viyu se dayaga tai bacci sannan ya matso jikinta ya rungumeta yn jin wani farin ciki ransa yayinda yk shafa gashin kanta me laushi da k'amshi a haka bacci ya dauke shi.





Musayyet haka kawai ya tsinci kansa da kasa bacci se tinane tinane yk .





Da wuri ya farka Alhaj Sa'ed yai sallah be koma bacci ba yana kallon Zarah nata bacci abinta """" bargon ya bud'e seyaga babu alamun wani period ajikinta """"" 'yaΕ• dariya yayi aransa yace Zarah kenan zanbiki aduk yanda kikaso banason danuwarki zan danne tawa damuwar koda zata cutar dani.


Se wajen 7; 30 ya shirya tsaf jirginsu a round 8 zetashi gashi bayason tashinta dan yau wani irin bacci takeyi na musamman beson tashinta """"" paper ya d'auka yai rubutu ya aje dg gefe da uban kud'u masu yawan gaske kiss yai mata a goshi sannan ya fita.




Number Musayyet ya kira yace shiya tafi dan hk yamma nayi ya shirya ya tafi gidan """ yace to dady Allah ya kaiku lfy "' Ameen yace sannan escorts d'insa da driver sukaja suka tafi """" ......









8:11am Zarah ta farka setaga wayan ba kowa d'akin tabi da kallo gwanin ban sha'awa komai tsaf tsaf.


Nan idonta yakai kan paper ta taso ta d'auka ta fara karantawa.


Dear my princess na tafi bada sanin kiba ki hkr ina saurine kuma banaso ki tashi dg baccin da kike tinda ba sallah zakiyi ba """ nayi tafiyane America zuwa sati 2 zan dawo Amma a kwai yarona zezo ze zauna a gidan sbd kyaji dad'i """""" duk abinda kikeso ki tambayeshi zami waya idan na sauka I love you.


Tana gama karantawa tai d'an tsaki tace ina ruwana da tafiyarka ai ni gaba ta kaini .




Batun d'anka kuma me yai ruwana dashi Allah yasa d'an k'aramine mu dinga wasa tare gida mutun shi d'aya kamar maye.



K'udin ta kalla me yawa ta zare ido tace taf wannan 6oyewa zanyi A kwai abinda zan dasu.


Wayyo ta fad'a se kuma ta kwasa da gudu tai bangarenta .




Tana zuwa toilet ta shige tana fad'in oh abinda ban ta6ayiba Sallah a makare tin jiya da daddare nai wankan tsarki amma sbd k'aryar danai yau ban tashi da wuriba bare nai sallah.






Seda tai brush tai Alwala tn fitowa sallab tayi tai addu 'o I .


Wanka ta koma tayi sannan ta gyara kanta ta dawo palor breakfast .



Merry ta jera komai harta tafi bangaren Alhaj Merry tayi ta shiga gyara d'akin zuwa toilet.






Seda ta gama komai sanna ta kawo wa Zarah wayarta .



Tana kwance tn kallo ta bud'e wahasap nan ta shiga chart d'insu na jiya da Musayyet nan ta kama murmushi ita kad'ai.




Tarasa meyasa batason dena jin voice d'insa.



Allah ya nuna mata shi a.zahiri ita kam koda bata ganshi ba zuciyarta na muradinsa .






6 na yamma Musayyet yaje room d'in Momy yasameta zaune yace Momy zan tafi """"" kallonsa tai batai magana ba kai kawai ta d'aga masa ta tashi ta qara shigewa wani d'akin.



Da ido ya bita kawai ya tashi jiki ba k'wari daga shi se laptop d'insa wata farar bag wanda mahinman kayansane ciki 'dan kayan daya ware set biyar suma be taho da suba se set d'aya ya d'auka sbd wasu ze siya inya fita.




Mota ya d'auka ya fita dede nan suka had'u da fa'eza na shigowa da mota ta dawo dg shopping wani kallo ya watsa mata yaja mota ya fice .



Da ido ta bishi kawai tasan yabar gidan da kwana kenan amma zata bishine.







I love you my readers😊
[31/08, 16:19] β€ͺ+234 905 934 3174‬: πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€


*AURAN *BABBAN*

*MUTUM*

Crearing And Written By

_UMMEE_ _MUKHTAR_🎁




πŸ…Ώ16





Musayyet ne tafe cikin mota wacce ya ware music ga sanyin AC na rasta shi had'i da k'amshin turaren dk jikinsa wanda ya haddasa dadda d'an k'amshi me kwantar da zcy a cikin motar.""""""


Wani mall ya biya yai shopping wanda aka sari kananun kayane da shoes "".


Yana fitowa wani restaurant ya biya yaci abinci kad'an sannan ya nufi hanyar white palace.



Ana kiran sallar magriba ya iso gidan madu gadi da sauri suka bud'e masa gate wasu suka bi bayansa suna masa sannu da zuwa.



Seda yaje inda aka tanada dan aje motoci yai parking sannan ya fito cikin shak'ar sassanyar iskar dk kadawa agidan"""" nan ya rufe murfin motar ya dauki kayansa ya nufi cikin gidan"""





Knocking yayi so d'aya merry nada gacen wajen dining tajiyo dan hk da sauri tazo ta Bud'e .




Tana Bud'e wa tace welcome sir """" Kayan hannun zata amsa cikin d'aurewar face yace no barshi jeki aikinki dg haka yai cen wajen corridor wanda dg shine idan yai cona ze hau upstair .





Da ido ta bishi tana kallon yanda yk tafiya cikin k'asaita da kuma jan hankalin duk wata 'ya mace.



Girgiza kai tayi tace inama yazama mijina dana more wlh"""" tana fad'a taci gaba da jera flaks da plate d'in data jera tana bin hanyar da yai da kallo.



Yn shiga shiga bangarensa komai a gyara babban wajene sosai se d'akuna masu yawan gaske wanda zasukai ta kwas a kwai toilet masu kyau kusan kowane room"""



Se bedshit wanda kowane gado adonsa dabanne .



Se kayan kallo dk wani palor .

Seda ya qarewa komai kallo sannan ya aje kyansa ya jera a sif se wasu takardu dayasa a wadrop.


Toilet ya shiga yai wanka gami da alwala yasaka jallabiya """" wani turare ya dakko me d'an banzan k'amshi gamida tsada ya fesa sannan ya sakko dan zuwa masallaci.





Koda ya sakko ba kowa a palon se kayan kallo dasuke yi tin d'azu """" tsayawa yayi Yana kallon palour komai tsaf dashi ga k'amshi se tashi yk .

Fita yayi zuwa masallacin dk gidan.



Zarah na idar da sallah bayan tayi Addu'a wayarta ta d'auko ta shiga kiran Aysha "" cikin sa 'a kuwa ta sameta """
Amarya kinsha k'amshi ai k'yaleki nai agama amarcin sena kira ta fad'a cikin wasa"""

Uhmm Zara tace dan Allah kede ki shiru ni bawani amarci dana keyi ai da ace yaro na aura dako kiranki bazanyi a kwanakin nan ba"" gaba d'aya suka sa dariya Aysha tace kuma de """""""yanzu duk abin nan naki nan da 9month zamu dawo suna,,,,,,, Zarah cikin sauri tace uban suna zaku dawo 'yar rainin wayo kawai """' Aysha aje cup d'in ta tayi wanda takeshan kankana da madara harda banana duk a had'e ta dafe ciki tana dariya .


Tace to bani na kar zoman ba"" nan Aysha tace wa Zarah sunyi waya dasu ammi kuwa ? Zarah eh kawai tace mata sun dad'e suna hira har lokacin isha yayi sanan sukai sallama.






Kwance yake kan bed hannunsa rike da phone yana kiran wayar Zarah""" cikin sa'a yasameta a time d'in itama tana kwanta tana ganin number shi ta dafe k'irji tana rufe ido .


Ita kam yazatayi tabbas tana sonsa kodabata ganshiba muryarasa kadai ta isa ta fassara koya yk .

Amma tanada aure taya zata dinga jin muryar wanda be halatta agareta ba ? Duk da ba ta dauki wannan Auran da *mahimmanciba* .


K'in d'agawa tayi dg k'arshe ta nufi room d'in dan anan takeso tayi sallah.




Dafe kai yayi ganin bata d'aukaba yai cilli da wayar cikin muryar kuka yace yarinyar nan sotake ta wahalar dani """" .


Sakkowa ya qarayi y nufi masallaci ''""


ZARAH palor ta dawo wanda tin data fito wani k'amshin turaren da Musayyet yasa d'azun ya doki hancinta """" sanye take da rigar bacci iya gwiwΓ€ se d'an k'aramin hijab tayi kyau kamar india """" kallo ta kunna lokaci lokaci tana jin dadin turaren daya mamaye palon """ pillow d'in dk kujeran ta d'auka ta rungume tana lumshe ido""""""" mbc Action ta Δ·amo wanda a time d'in ne suka saka wani film wai shi wrong town wanda horrow film ne.



Gani tai ana datsa cinyoyin mutane anaci ai da sauri ta aje pillow dk hannunta ta zaro ido tana kallo"" Gani tai an farke cikin mutun anacin kayan cikinsa """ a time d'inne Musayyet ya shigo tin dg nesa ya hango abunda ake ajikin TVn dan hk ya hard'e hannuwansa biyu a k'irji yana kallo wanda bega face d'in taba kasancewar ta juya bayanta """.




Itama bata ganshi ba hankalinta nakan Tv tako tsure sosai """"ta cure waje d'aya tana kyarma sotake ta tashi amma ta kasa.




Ta baya yn kallonta yanda tk kyarma wani smile yay still yn tsaye yn kallon bayanta.



Wani horror ne aka nuno face dinsa sosai kamar zata fito cikin palorn nan ko Zarah tasa wani uban ihu da sauri tai hanyar room d'inta nan taga mutun a tsaye ko motsi bayayi fari fat dashi yana smile """"" wani ihun tasa tana rufe face da hijab d'in dk jikinta tana kyarma ta tsuguna cikin muryar kuka tana cewa kai hkr dan Allah karka cinyeni na shiga 3 """ fuskarta a rufe shiko tsaye yk yana dariya seda yai me isarsa sannan cikin sand'a yai upstair batare da tasan tafiyarsa ba ya haye upstair yana dariya.



Jin shirune yasa ta bud'e face cikin tsoro sede ba wanda ta gani """""" staye ta mik'e tana waige waige da gudu ta kwasa room d'inta har tana cire dan k'aramin hijabinta .


Tana zuwa tai cikin qarshen d'akin ta haye kan bed ta lilli6a tn Addu 'a .







Musayyet na shiga room ya kwanta kan bed yana dariya yace wannan yarinyar a kwai 'yar cartoon aiko naita tsorataki kenan bade bakida kunya ba ya qarashe maganar yn dariya.





Zarah ko abincin dare bataci ba hk ta kwanta




Musayyet naga ya tashi yn dariya a hankali ya sakko qasa cikin sand'a har gun dinig plate ya d'auka ya zuba abinci kad'an yaci ya zuba juice a cup yasha rabi cikin taku kamar na 6arawo ya koma sama yn dariya.




Asubar fari Ya nufi masallaci koda ya dawo bangaren zarah ya kalla yn dariya kad'an kad'an """"".


Itama ta tashi tai sallah tana ta Addu'a r neman tsari da Aljanu🀣 .



A round 8am Musayyet ya fito cikin shirin tafiya office dan yanzu ya koyi zuwa gun aiki da wuri .



Dining ya kalla yaga kayan breakfast """zama yai yaci kad'an sannan ya barbaza potatoes da wainar k'wai akan table ya fita cikin sauri dan bayaso matar gidan ta fito ta gane plan d'insa ''''' haka ya fita yn murmushi.



9 zarah ta fito cikin doguwar riga ta atamfa dinkin ya d'ameta tana fitowa taqarajin irin k'amshin dataji jiya da daddare .



A hankali ta lumshe ido ta soma taku har gun dining mezata gani gani tai anci a binci ga shi an barbaza wasu ' a iya saninta daren jiya bataci komaiba ta kwanta bare har gun ya 6aci ita hasalima kotaci abinci bata 6ata waje.


Tinowa tai da film d'in jiya na horrow aiko hannu tasa aka ta zuba ihu tace wlh bazan zauna a gidan nan ba jiya wato dabasu cinyeni ba shine sukaci abincina "'ai da gudu ta koma d'aki har tana yarda siririn mayafinta.




Ai hkr dan Allah kunsan haryanzu da sauran fever ajikinaπŸ‘πŸ»πŸ˜
[31/08, 16:19] β€ͺ+234 905 934 3174‬: . πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€




*AURAN* *BABBAN*

*MUTUM*

Creating And Written By

_*UMMEE*_ _*MUKTAR🎁*_


INAYIWA KOWA BARKA DA SALLAH UBANGIJI ALLAH YA MAIMAITA MANA πŸ‘πŸ» Aci Nama kad'an kad'an kada kuyi cin irin Ummy ontop🀭🀣.


Dedicated to Baby Suhyla ALLAH yaray manake musha biki😁


πŸ…Ώ17




Zarah na shiga d'aki ta banke k'ofa harda sa key """ D'aya d'akin ta k'ara shiga namma tasa key ta zauna cen k'arshen bed tana damk'e hannu gamida lek'e lek'e.


Wannan ne karo na farko da Zarah ta nemi layin Alhaj Sa"ed sede tana kira taji wayar a kashe .

Kuka tasa tana magana k'asa k'asa dama nasan dole gidan nan yai Aljanu wlh bazan sake fita ba """"""""'" A tsorace tk sosai k'irjinta n bugawa da k'arfi """"


Wayar ta ce tai ringing aiko a firgice ta tashi tana shirin gudu domin kiran wayar ya shammaceta """" ..daga baya ta dawo gamida lek'a phone d'in """ se taga me wannan Number ne de wanda bata san shiba yanzu ma shiyake kira ,




Ajiyar zuciya tayi tace bazan d"auka ba Inasonsa koda bangashi ba amma Abinda nai bedace ba najin muryar wanda ba mijina ba duk da banason wanda nk aure amma hakan yazama cin amana""" kallon phone d'in tak'arayi yayinda zciyarta da shed'an ke k'ara k'awata mata muryar Musayyet gamida son jin voice d'insa .




Hannu tasa ta d'auki phone d'in gamida kashewa.



Zaune yake a office yayinda dg waje mutane masu neman aiki da wanda sukazo gunsa dan k'ulla business keta jiransa .


Shikam yama manta da cewa a kwai wasu mutane a waje sonjin muryar funny gal d'insa ne kad'ain a ransa.




Waya aka yomasa kn cewa mutane sun taru tin d'azu suna son ganinsa.


Nan yai tsaki seda yai 2minutes sannan yai magana yace mutun 5 zegani sauran sa dawo gobe .

Yes sir cewar d'aya dg cikin ma 'aikatan.





Merry da sauran ma 'aikatan gidan sun gyara komai sun kuma k'amsasa ko ina daga kan room freshner har turaran wuta amma har yanzu Zarah bata shigoba dan suna son shiga room d'in su gyara su kuma sauya bedshit.




D'aya wacce ake kira da oduwala merry tace taje taga madan ko lfy.


Oduwala a hankali tai knocking wanda zarah tai firgigit dg dan guntun baccin daya d'auketa .


Cikin muryar tsoro tace waye ?

Bataji amsaba kasancewar gun da dan nisa """"Ahankali ta taso zuwa daya room d'in tace waye ""' cikin muryar gwaranci aduwala tace nice madammu """' Ajiyar zuciya Zarah tayi cikin ranta tace keda Aljanar ai ba van baci ,duk gida anbi ancikashi da arna "staki tayi sannan ta bud'e k'ofar ""'' wani suman tsaye tayi ganin oduwala domin irin black gal din nance gata taci doya ta k'oshi.


Tace lfy ? Dama munji sirune siyaca mukaci bare muzo a duba ki tafad'a cikin murya irinta masu koyon hausa.



Zarah tace am fine you can go ta tsareta. Da ido dan itama kallon Aljana take mata🀣""" Oduwala zatai magana tace gyaran room sukeson yi amma Zarah ta d'aga mata gira alamun tatafi kawai.



Banke k'ofa tayi ta koma ciki abinta tn cewa yanzu wannan meye amfanin ajesu agida kosu basa kawo aljanu ba mutanenda basa sallah basa addu a basa saka kayan arqik'i ji d'an siket d'inta tsaki tayi sannan ta shiga bathroom.




A round 3pm Musayyet ya dawo gida zuciyarsa nasan taje ya gaida Momy amma yana tsoro """'





Zarah na d'akinta taji alamun mota dan

2 Comments On AURAN BABBAN MUTUM
avatar
hausa

1 year ago

Reply

Yes Thanks

avatar
abasu-kala

1 year ago

Reply

Replying to hausa

Aha

Please Login or Register in order to submit comment