Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sallan dayajine ya tashi ya shiga toilet ya dawo da kallonsa gareta har ynz bacci take dan dama shi ba baccin yaiba idonsa 2 dan koya tai motsi seya k'ara maidata jikiňsa yana shafa gashin kanta.





Bayan yama wanka yai Alwala ya nufi masallacin dake kusa da gidan bayan an idarne ya zauna yai Musu Addu o in zaman lfy me d'orewa tare da k'aunar juna na har abada.



A kan hanyarsa ta tafiyane yake tinanin Zarah yanda ta dinga cewa yai hkr itafa Momyn sace """""" wata 'yar dariya yayi ya zuba hannunsa cikin jallabiyarsa yana shak'ar iskar dake busawa .


Mamakine ya rufeshi jin yadda Zarah ta kasance a matse wanda duk a tinaninsa ya dauka tini Dady ya santa """ Wani farin cikine ya rufeshi ya durkusa har kasa yana yiwa Allah godiya daya kasance besanta d'iya maceba .






A hankali ya shiga room d'in nan yaganta ta farka tn kokarin tashi se cije lips take """ dasauri ya nufota tana hangoshi tai saurin taro bargon dk jikinta ta koma ta kwanta"""" murmushi yayi ya isa inda dk yace morning my habibty ya kika tashi ?


Tana jinsa tai shiru ya kwanta dede saitin face d'in ta yai mata kiss yn me mata murmushi tai saurin juyawa ya kamota yace haba baby na nafa bada hkr tin jiya .


Zarah ta cuno baki tace nika fita wanka zanyi""" to maganar cikin shagwa6a """ murmushi yayi yace to meye banganiba baby na ke tawace dama duk abinda ke jikinki koba nawaba ne?

Ido ta rufe yasa hannu ya janye hannayent ya dauketa se toilet.



Bahon wankansu ya cikashi da ruwan zafi wanda ya kwanto dg dispenser ya zuba dettol yasata ciki ta saki k'ara yasa hannu yana danna mata gun tai saurin janye hannunsa""" ga mamakinta se taga shima ya shigo cikin bahon ya cire kayansa ya shiga gasa mata jikinta ko ina itako se tureshi take waiya fita.


Jitai ya janyota jikinsa kasancewar akwai santsi bahon nan ta taho suww har jikinsa ya had'a ta da nasa jikin ya shiga danna mata gun se kara take ya had'e bakinsa danata ya kuma kunna shawer ruwa yadinga sakkowa kansu .


Basu suka fitoba seda sukai awa sannan sk fito tai sallah shiya gyarata yasanya mata riga karama iya gwiwa ya daure mata gashin kanta da ribon yasa mata tirare duk tana zaune tn kallonsa se kallonsa take cikin ranta tana mamakin Musayyet azatonta zeji kunyarta tane baze ta6a iya kwanciyar Aure da itaba""" se gashi ba hakan bane.


Jitai ya bushe mata ido ya sakar mt smile ya dauketa be direta ko inaba se a palo.


Yana ajeta ya ruga kicin da gudu tabishi da kallo dariya takama ta da kyar ta mike ta bi bayansa dan ganin abunta zeyi.


Tana shiga ta ganshi komai sauri sauri yakeyi Allah Allah yakeyi komai ya hadu na breakfast dan kada Zarah tafarajin yunwa.




Tana bayansa se murmushi tk shiko besan da shigowarta ba se zarafin gabansa yake.



Tea ya dora yayinda ya shiga soya kwai be gama suyar ba tea d'in ya fara zubowa alamun tafasa yai saurin aje spoon yana kokarin saukewa """"" juye tea d'in yayi a flaks nan yaji wainar tafara k'onewa ya juyo gunta da sauri dan kashe gas d'in """"jiyai kawai ana dariya ta bayansa ya juyo nan yaganta tsaye yai dariya gamida rik'e k'ugu yace wayace ki taso? Tai murmushi tace nazo naga me kakeyine.




Yai tattaki har gabanta yaja hannunta ya maidata palo yace in kika dawo nida kene """ ya koma yana waiwayenta itako se dariya take masa.









Cikin mintuna yagama komai ya dawo ya jera musu a dining zata mik'e yai saurin zuwa ya dauketa tai masa kiss cikin muryar shagwa6a tace to waini ba abinda zanyi kenan ?




Ya kalleta ya daga mata gira hadi smile yace akwai a binda zaki amma semun gama breakfast abun danai miki jiya ke kuma yau shi zakimin.


Da sauri ta zare ido tana kokarin sakkowa ya k'ara matseta yana dariya.

⚜BRILLIANT WRTS ASSOπŸ–Š

_AURAN _BABBAN__

_MUTUM_

Crtng And Wrtn By _UMMEE_ _MUKHTAR🎁_



πŸ…Ώ47



Nide ban iya ba ni kunya kake sani in kana min haka, Zarah ta fad'a tana turo baki""" Kallanta yayi ya girgiza kai yace kenan nine mara kunya ko? Murmushi tayi tace a'a bakai bane """" dariya tabashi yace zakisan banda kunya yarinya""" d'aukanta yayi ya ajeta kan dining yafara bata abaki tana kau dakai wai ita batajin yunwa.


Kallanta yayi se kuma ya kifa kansa a cinyarta ya kama kuka"""" Zarah tai saurin d'ago kansa tana menai maka dan Allah kai hkr zanci """ tana d'ago kansa se taga yakama dariya yana ja mata hanci yace ashede kindamu dani.


Murmushi tayi yaci gaba da bata harta k'oshi yayinda shima yace lalle seta bashi sannan zeci in bahakaba sede ya zauna da yunwa.



Haka ta bashi harya k'oshi "":"kai tsaye hannunta yakama suka nufi room d'insa kasancewar batayo sashenba tin zuwanta hakan yasata kalle kalle tana yaba dukkanin gidan cikin ranta.


Akan bed ya kwantar da ita yajawo drower nan taga ya fiddo da sabuwar waya iphone7 yasanya mata sabon sim ya mik'a mata.

Ta tashi zaune ta amsa tana juya phone d'in tace wayar waye ?
Kansa ya d'ora kan kyawawan legs d'in ta yai smile yace takice seki saka numbers dk d'aya phone d'in ki kira ku gaisa .


Murmushi tayi tace amma fa inada waya kuma bata wani tsufa ba shine zakase wata? Kansa yacire dg legs d'in ta ya kar6i phone d'in ya aje gefe ya kwantar da ita suna kallon juna yasa hannu yana shafa lips d'in ta yace wannan bakin yacika tambaya da yawa idan sayake cewa wani abun game da wayar nan zega yanda zami dashi .


Murmushi tayi ta d'aga masa kai alamar bazata sakeba .

Nan ya shiga yi mata kiss tana zillewa yana mata cakukkulu tana dariya shima dariyar yake be auneba yaji itama tafarai masa yai saurin cikata domin sosai abinda tai masa yasa shi dariya yanajin kamar tana mai tafiyar tsutsane a jiki.

Dariya yake tana binsa yana zagaye room d'in yana bata hkr waiya dena, itakam yanzu tasamu abun yi na korarsa dg gunta danta fahinci inde suna tare baze barta ta hutaba.


Cikin sa'a takamshi suka zube kan bed tashiga yi masa yana dariya yana k'ank'ame jikinsa da hannayensa"""

Daga k'arshe Allah yabashi sa'a ya kamata ya kwanta jikinta yashiga romance d'in ta"""" Zarah jikinta yai sanyi takasa koda motsa hannuna ne be bartaba seda yasakeyi kamar na jiya sannan ya rungumeta ya d'auki karamin remote na kunn A.C ya kunna nan bacci ya kwashe su.



Be farkaba seda rana tayi shiya fara tashi yai wanka gamida sallah.

Kayan breakfast d'in ya kwashe ya wanke su ya gyara ko ina yai turaren wuta gamida fesa Airfreshner nan da nan ko ina ya d'auki k'amshi .


Komawa yayi ya tashe ta gamida murza mata yatsun k'afarta harta bud'e ido""""" Tana bud'e wa sk hada eyes tai saurin rufe kanta da bargo yai dariya yana janye bargon yace fita zamiyi ki wanka ki sallah ko nazo na mikine?

Kai ta d'aga masa shiko smile yayi cikin ransa yace lalle kinfara cire kunyar dake tare dk my hubby dama hk nakeso.


Wanka yai mata se raki take a wai yana mata da zafi shiko idan yaji tace hka seya ja matakan brest d'in ta cikin wasa haka zata saki kara shiko yaita dariya abinsa .



Bayan yagama mata wankan ne yadawo palo ya zauna yayinda ta nufi room d'in ta dan shiryawa.


Doguwar riga ta sanya sky blue me red stone kananu ba k'aramin kyau tai mataba abinla da fara sallah tayi sannan ta sheka makeup tai rolling ta dauki handbag ita light blue """ tana shirin fitowa ta ganshi yana shigowa room d'in sukai kari da juna """ tsaye yayi yana kallonta Allah yayi halitta anan batada maraba da larabawan k'asar Alqahira .


Iska ta busa masa a ido yai saurin kifta ido ya d'auketa cak yai palo da ita yana juyata yace kinfa k'ara kyau hubby na what's the secret?

Murmushi tayi kawai tana kallonsa "" ajeta yayi yace tahau yagoyata .


Zarah cikin jin kunya tace haba de goyo kuma?

Tsaye ya mike ya harde hannunsa akirjin sa yace koki hau ko yanzu ki sake wani wankan.


Ido ta zare tana bud'e mouth ya d'aga mt gira yes inde zaki dingajin kunyata to zaki zama agwagwa agidan nan domin zanta saki abinda zaki wanka tin daga safe har dare.


Zarah ta rufe baki cikin muryar kuka kuka tace wlh nadena zanyi"""" zan hau bayan naka sunkuya to.




Dariya yayi yalakuce mata hanci ta sunkuyar da kanta tn dariya """ya sunkuya ta hau yaji laushin jikinnta har cikin ransa ya lumshe ido ya mike tsaye shibe gaba ba shibe baya ba.


Ta rank'wafo da kanta zuwa wuyansa tai masa kiss
Ya K'ara rufe ido nan take yaji tai masa cakulkuli ska zube kan chair 3st yana kyalkayle dariya itama hakan dariyar take tanaja dabaya ya kalleta yana shafa kai yace wato kingano abinda ke sank dariya sosai ko kuma abinda ke kashemin jiki.

Zarah tai magana yai saurin kamota yana shashshafata tana zillewa ,wayarsace tai k'ara yace oh no waye ze shiga rayuwata ina cikin jindadi na?


Zarah ta maida dariyarta tana gyara rolling d'in kanta wanda ya zame Musayyet ya d'auki phone d'in "ga mamakinsa sunan Dady yagani yai saurin rufe mouth yace kai ashe DADY NE """

Zarah tai dariya gaimda nufa hanyar waje.



Musayyet cikin ladabi yace Dady na inakwana """Dady yace lfy wai yaushe rabonka da zuwa company ni ne ? Se waya akemin anason ganinka wai ka kashe wayoyinka ko amrcin akeyine?



Musayyet ya rufe baki cikin jin kunya yace a a Dady banji dadi bane shiyasa amma yanzu zanfita.



To Allah yasawake my son amma you should take care yourself duk da inna fad'a baka daukan abin da serious.


Musayyet yai Murmushi yace insha Allah zan kiyaye Dady.


Sallama sukai Musayyet ya fito farfajiyar gidan amma bega Zarah ba.


Baya ya zaga nan yaganta bakin swimming pool ta zura legs d'in ta tana wasa da ruwan se dariya take.


Murmushi yayi ya kara gun yace wasan ruwa ko?


Ta d'ago kanta sk hada ido ta mike tsaye gamida girgiza kai tace a a .

Smile yayi yace zaki koyane tinda kina tare da agwagwa """ dariya yabata sukai dariya ya rungume jikinsa suka jufi wajen aje motaci.



Wata bakar mota sk shiga suka nufi Al Ansar bufekkti hotel.


Wajen shiru kamar bame rai se tsuntsaye da shukoki dk kadawa wajen ya hadu iya haduwa bene ne wajen hawa 12 wanda ko wani room kudinsa ya kama kimanin 100k in 1day kawai .


Ba kowane ke iya kwana cikinsa ba sbd tsadarsa domin akwai wanda yafi na 100k wanda dama yawancinsu se manyan attajirai ko 'yan siyasa ke kwana cikinsa.



Haka ya biya kudin kwana 7 Zarah da mamaki ta dubeshi batace komai ba Amma ga gidansu mezesa suzo hotel su kwana ?

Hotel ma irin wannan me tsada haka meyasa Musayyet bayajin fidda kudi masu yawa yayi abu ne?



Let's go kawai taji yace mata ya rike hannuta sukai lifter har zuwa bangare na 3 suka fito .



Wajene na alfarma wanda seka rantse bame rayuwa cikinsa duk inda ka wuce sanyin AC ne ke ratsaka har zuwa room d'in daka za6a.



Room d'in babbane ba abunda babu cikinsa kama daga toilets wajen cin abinci a kwauwame yake se wani hadadden bed wanda akwai tv jikinsa inkaso kai kallo zk fito da ita da remote kuma zk iya maidata ciki yazama na kamar babu ita ajikin bed d'in.



Carpet ne zagane a room d'in me round ko ina yaji kayan alatu dana kyalekyale se kujeru dk gefe waje daya da pillows d'in su


Zarah ta kalle shi da murmushi kan face d'in ta tace anan zamu kwa,,,,,,setai shiru shiko yai dariya ya janyota jikinsa ya shiga rage mata kayan jikinta yarage dg ita se best da mini pant.

Shima kayan jikinsa ya rage sannan yai waya yayi order cewan akawo musu abinci yafadi abinda za a kawo.
Duk cikin harshen larabci sk magana .



Musayyet yajanyota jikinsa yace bancika son zama waje daya ba Zarah tin ina yaro haka duk inda zani inaso wanda nakeso yakasance tare dani kamar ke d'in nan.


In zan tina rayuwata ko a cikin daji bana zama waje d'aya tin bansan gurare dayawaba har nazo nasani.



Ni mutunne me son ganin gurare daban daban nafiso nasan inda bansani ba Zarah .

Knocking yaji ya kalli hanyar door d'in ya lilli6e zarah sannan yatashi ya amso kayan yadawo ya rufe kofar.



A dining yaje kayan ya kamo hannunta suka zauna sk fara cin abinci.



Zarah tace so nake kabani labarin ka inason sanin kokai waye.




Kallonta yai murmushi yace zaki sani ne tinda muna tare yanzu zanje company ne na dawo ga kayan kallo nan """bazan wuce 1hour ba zan dawo karki damu .


Zarat tace to Allah ya kiyaye hanya .


Kiss yai mata sannan yasa kayansa yadauki key ya sakko kasa.








Bayan yafita zarah ta mike tsaye tana kallon window dk gefenta tana kallon yanda wajen yakeda kyau ga korayen bishiyu .


Tabbasa wannan itace irin rayuwar datake muradi """itace rayuwar datakeso takasance tare da ita da wanda takeso Musamman da miji kamar Musayyet mesonta me kula da ita Abun Alfaharinta.




Wayoyinta ta d'auka ta shiga saka numbers d'in dk d'ayar .


Kan bed ta haye sannan ta shiga kira

Kiran farko Ammi tafara kira alokacin Ammi tana kwance tanacin kaji daga gefe kuma ga lemon kwakwa me sanyi yayinda malam hadi zaune daya jikin kΕ«jeran yana cin abinci.






Ba wayarkice ke karaba ? Cewar malam hadi.



Ammi ta aje plate d'in kan center tace itace kuwan """d'auka tayi yayinda tai sallama Zarah ta amsa tace ina kwana Ammi.


La Zarah ce mutanen kasar waje toya garin """"zarah tai dariya tace lfy lau ya kuke Ya babana?


Ammi tace kowa lfy ina balaraban mijin naki incede kuna zaune lfy?



Malam hadi ya kalleta yace waike wace irin macace ne dan Allah yanzu idan mijin na nanfa kice me?






Ammi ta kalle shi ta ya tsina fuska tace to meye aciki ba balaraban bane ? Ai dan yayai kama dasune yasa nace haka .

Zarah tana jinsu tqi dariya tace yana lfy bani baba mugaisa.



Ammi tace kafin na bashin inason gaya miki yakamata kisa yasemiki golds masu kyau da tsada acen """kinsan anan zasufi kyau da sauki a ganina.





Zarah ta dafe kai da hannu cikin ranta kai Ammi .


Malam hadi ya amshe wayar yace zarah ya kuke ya zaman kasar ince de ba wata matsala.





Zarah tace bakomai baba ya kasuwa.



Kasuwa lfy lau yanzu de inada yara wajen biyar kinsan nayi shaguna da kwantena wajen 7 kuma ana ciniki sosai .

Zarah tace Allah yasa albark baba .



Ameen Ameen ki dinga bugowa munajinki kinji ko.



To baba zandinga kira.



Sallama sukai batare daya kuma bawa ammi wayarba duk da tason magana da ita.




malam hadi yace yakamata ki kyale yarinyar nan dan Allah kibarta hankalinta ya kwanta waje daya karki sa mata kwadayin wani abu cikin ranta duk da nima de da farko kwadayin nabi harna aura mata Alhaj Sa ed.

Amma yanzu na sauya nagane ba abinda kwadayi ke haifarwa se wulakanci duk da bas ta6a yimana ba sema mutuntawa da darajawa dasuke nuna mana.



amma aduk sanda kai nesa da kwadayin hannun abun wani tofa seyafi ganinka da mutunci da daraja""" ina gayamiki ne danki gyara halinki.




Tunda mutanan nan masu yine dakansa zakiga yaemata abunda yafi hakan """"dan Allah kisauya hali kinji ko.






Ammi tai shiru yayinda yafice yabarta zaune a nan.





Tai ajiyar zuciya tace insha Allah zan sauya daga yau Allah yasa mufi karfin zuciyarmu amin





Zarah ta kalli wayar tace wai meya ammi take haka nifa banda tsarin naita cewa miji yaimin abu yai min abu""" hakan takurane da matsawa kai"""""koda miji nada niyyar yai mk abu sanadiyyar bani bani dakake masa yauda gobr seya dena yaji ka ishe shi.






Tashi tayi tai sallah sannan ta shiga kiran wayar Ayshan nigeria.


⚜BRILLIANT WRTS ASSOπŸ–Š


πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€


AURAN BABBAN

MUTUM





πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ˜Š MASOYA AKWAI DAD'I """"" ngd muku sosai Masu comments da masu kira awaya"""" Hasana ina mik'o gaisuwa duk da bansan kiba kirana kawai kikai d'azun a waya""""" Allah yabar zumunci ka had'amu da masoyammu da gaskiya.


Allah kabawa k'asarmu zaman lfy da kwanciyar me d'orewa """ya Allah duk wanda yake da hannu wajen tashin hankalin bayin Allah musulmai ya Allah munbarka dashi """"" kamaida musu duk wani mugun nufinsu zuwa kansu Ameen ya ALLAHπŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ˜”πŸ˜”πŸ˜”.






πŸ…Ώ48


So biyu wayar tai ringing Aysha na wanke wanke ta jiyo k'arar wayar ta taso da gudu ummanta na shirin fita ta kalleta tace wai bazaki dinga abu a hankali bane ? Sunan an kusa auranki"""haka mijin idan yakiraki zai falfala kamar wacce aka biyo?

Aysha tai dariya tace kai umma """" umma tace ni sena dawo kyad'ora girkin """: to umma sekin dawo Allah yakiyaye hanya.
Ameen umma tace tai hanyar fita wanda seda ta karanta addu'ar fita dg gida sannan tasa k'afarta zuwa waje.


Aysha ta d'auki wayar wacce ta yanke da kira tai shiru tn kallon number """" nan aka sake kira Aysha cikin iya magana da mak'ale murya tace hello """
Jitai an kwashe da dariya Zarah tace wakike mak'alewa voice haka?

Aysha ta mik'e tsaye ta buga tsalle tace Zarah dama kece ?

Dariya zarah ta kumayi tasa juice abakinta ta sha sannan tai juyi kan bed tana murmushi tace nice wlh """ kalma ta farko d zanfara da ita shin kiyi hkr na mk lefi.


Aysha ta zauna tana dariya tace lefin me? Keni ba wannan ba wai kinada ciki kuwa nifa naji shiru.

Zarah tace kinga zaki farako toko cikin nan zaki siyon akasuwane ki mannan a cikina? Kullun maganari daya itace ciki.


Aysha ta kifa kanta kan bed ta soma dariya harda kwalla tace danasan inda ake siyarwa ai da tini sede ki ganki dashi .


Dariya sukai Aysha cikin zumudi tace kitayani murna nafa kusa aure nima nai mk lefi wayarkice idan na kira bata shiga """an de saranata yanzu befi saura 2months bikina ba.


Zarah ta bude ido tace iyyyeee lalle ne eh kyace kin min lefi amma fa nawa yafi naki .

Danni ayanzu harnayi wani auran ma munrabu da Alhaj sa ed.


Aysha ta dora hannu aka tace nashiga uku yanzu seda kikasa yarabu dake zarah """" wallahi baki kyautaba ni kinban haushi ma wlh""""yanzu wane soket d'in kika aura?.aysha tai maganar tana cuno baki.

Zarah sedata mik'e zaune ta kyalkyale da dariya tace a a uban soket na aura """" dariya aysha tayi tace maida wukar sorry dan Allah wai da gaske kike?


Zarah tai dariya tace ina wannan guy dayazo tafiya dani wajen dinner da daddare///// aysha tace wai handsome? Zarah tace au sunan da kikasa masa kenan?


Dariya Aysha tayi eh man ai ya hadu ba k'arya sede mehassadine zece beba.

Zarah tai juyi sannan tace to shina aura.

Aysha tai murmushi tace wlh ban yadda ba taya hk zata faru.


Nan zarah taita bata lbr tin dg farko har k'arshe aysha ta saki baki tana ta sallan lami tace ikon Allah kenan baya k'arewa""" Amma nai mk murna kice ana nan ana soyewa dama irin mafarkinki kenan arayuwa Auran yaro dede ke ta yanda zakuci soyaiyarku.


Zarah dariya tayi tace Allah har ynz kunyarsa nakeji.


Aysha tace la amma kin ban ma haushi dama abun naki na cika bakine ? Zarah tace a a wlh """ to in bahakaba ai kema seki nuna masa cewa kina sonsa kuma shine dede ke.



Zarah tai ajiyar zuciya tace yanzu yaushe ne bikin?

Eh nan da wata 2nefa.


Zarah tace ai innazo sati 2 zanyi.

Dariya aysha tayi tace eh ai kinsan ni barinki zanyi kiyi haka kurun kinsaba masa da jikinki yawani zauna harna 2weeks bake.


Kinji kiko""" cewar zarah""" eh ai gaskiyane


Nan aysha ta bata labarin Naseer da yanda akai sk had'u """ zarah tace amma shine baki fadamin ba a she tin ran daurin aurena?


Aysha tace shiyasa nace namiki lefi.

Zarah tae nima namiki semu taru mi hkr duka.

Hakane zamike chart ai """ ah sosai ma zanyi saving ynz.

Sunjima suna waya dg qarshe sukai sallama """






Musayyet se yamma ya dawo ya biya wani mall ya jido mata dogwayen riguna masu uban tsada da kayan makeup dana ciye ciye ya taho dasu


Wanka take tin dazun kamar me canja skin""" motsi kawai taji hakan yasa ta tsorata tana zare ido.

Shiko Musayyet kasancewar yanada d'an katin nan wanda ake karawa jikin kofa shiyasa ya shigo batare data saniba .



Toilet d'in ya bud'e ya shiga ya ganta zaune cikin hadadden bahon wanka kunfa duk ta cika bahon se kamshi yake """ido ta rufe yai smile sannan ya hau cire kaya.


Tsulun ya shiga ciki ya jawota yana wanke mata wuyanta """"": tai murmushi kanta na k'asa yasa hannu ya dago kanta yai mt kiss a goshi yaci gaba dayi mata wanka.



Bayan yagama ne yace setai masa shima""""" kai ta girgiza masa ya d'an had'e face """Zarah tai saurin matsowa kusa dashi tana girgiza kai tazo daf da kunnensa tace karkai kuka zan maka .



Kallonta yai yn murmushi bece komaiba tafara wanke shi yayinda ya kwantar da kansa bayan bahon yanajin yanda tk wanke masa sassan jikinsa cikin wani salo me dadi.


Jiyai kawai tace kai "yai saurin bud'e eyes shima yana fiddo ido zarah tai surin fitowa dg bahon shiko dariya yakamayi yana shirin kamota.


A shewer ta karasa wanke jikinta ta fito tn maida numfashi.


Musayyet yana kwance cikin bahon wankan lokaci lokaci yana tina abunda yakasance yanzun.

Wato tana cikin wanke shine hannunta yai k'asa nan ta ta6o babban waje shine tai saurin fitowa.


Dariya yayi cikin ransa kai Zarah kenan.






Zaune yaganta kan bed ta kimtsa a daya dg cikin kayan daya siyo mata """ tayi kyau sosai face d'in ta se Annuri tk.

D'aure yake da tawol iya k'ugu yq zauna daf da ita ta kalleshi setaga shima ita d'in yk kallo tai saurin kasa da kai.


Yai dariya ya kwanto da ita jikinsa ya rungumeta cikin voice kasa kasa yace dn Allah kidena jin kunyata haba hubby na.



Smile tayi sannan tace rufe idonka """ Ahankali Musayyet ya rufe idonsa jiyai kawai ta masa kiss a mouth ta rufe idonta don kunya .



Idonsa ya bud'e yai murmushi yace ngd haka nakeso """kisani cewa ayanzu munzama daya kinzamani nazama ke ,,,, batun yanzu ba nakejin ki araina wlh inasonki zarah banajin zan iya nisa dake kona tsawon kwana dayane bazan iyaba .

Smile tayi cikin murya tajan hankali tace nima inasonka Ina ftn Allah yabarmu tare


Ameen yace suka tashi zaune yace to a gyarani .


Dariya tayi sannan tashiga shafa masa bodyCream me tsadar gaske wanda kesa fata kyau da shek'i.



Bayan sungamane tace naga ka siyo wasu kayan dan Allah kadena kashe kudi da yawa haka """""""""""........... Musayyet yai murmushi yace meye abun kashe kudi anan banaso kede kawai kimin addu a shine kawai naki.


Murmushi tayi yai smile takeaway yajawo ya aje kan dining ya fito da juice da wani gasassen kifi yafara bata abaki itama tana bashi..






Bayan sungama cin abincin fita sukai zuwa mike k'afa yayinda suna fita ma aikatan gun suka shigo room d'in suka hau gyara suka sanya komai sabo suka wanke toilet tsaf ""sabon sabulun wanka

2 Comments On AURAN BABBAN MUTUM
avatar
hausa

1 year ago

Reply

Yes Thanks

avatar
abasu-kala

1 year ago

Reply

Replying to hausa

Aha

Please Login or Register in order to submit comment