Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hk da sauri ta lek'o ta window dk wajen aje motar na kallo window d'inta.



Wani matashi ta gani tsaye sanye yake cikin suit black wanda suka amshi jikinsa da alamu waya yk yayinda d'aya hannun nasa ke cikin Aljihun wandonsa ya juya baya """'' bata iya jiyo muryarsa amma tana iya ganin bayansa.


Seda ya gama yana shirin juyo baya tai saurin sakin labulen window wanda yasha ado mekyan gani.

Laptop kad'ai ya d"auka ya nufi k'ofar dazata sada shi da babban palon.



Yana shigowa yaga komai tsaf ba kowa kuma an kwashe komai na dining an jera wasu flask d'in.



Da murmushi ya nufi dining d'in flask ya bud'e seyaga jollop rice ce wacce tasha bushashshen kifi se farfesun kan rago zama yayi ya zuba kad'an yaci sannan ya nufi bangarensa ""' daf da ze wuce bangaren Zarah seya tsaya yana kallon wajen da ido .

Upstair ya hau yaje yai wanka yasaka red shirt da bak'in wando iya gwiwa ya kaunna kallo.





Zarah kam yunwa ta isheta firij ta bud'e setaga cake saura guda 5 da sauri ta d'auka ta hada da juice ta kamaci.







Ammi ce zaune gaban wani bak'in inyamurin boka wanda haka yake kamar tsinke se k'aton kai ganye ne kad'ain ajikinsa zaune yk cikin wata bukkar zana """" Ammi tace sonake yaci gaba da sonta kamar hauka duk da dama yana sonta sosamune duk inda zashi tana tare dashi.


Dariya Boka Emeka yayi yace zanbaki Abinda zècigaba da sonta kuma koda yaushe ze kasance yana sha'awarta ta harkar Aura tayya ze kasa sarrafa kansa aduk sanda yake gunta ""haka kuma koya fita zeta zauna a k'wak'walwarsanė kamar yadda rubutu ke zama akan k'aramin yaro me basirah koma fiye da haka.


Amma SHARAD'IN anan shine kartai amfani dashi inzata fita idan baso kike 'yarki ta dawo gida da gudu ba dan mazane zasu ta binta kamar hauka """" ina had'a wannan abunne gamata masu kud'i ko manyan karuwai""" idan hartai amfani dashi to mijintane kadai zezauce akanta .... Seya mik'awa ammi wata kwalba wanda wani tirarene a ciki bak'i dashi kuma dan kad'an bame yawa bane.


Hannu na rawa ta amsa tasa a jaka ta d'ebo damin kud'i masu yawa ta bashi amma yace ta aje cikin wata k'warya """"






Daf da zata tashi ya k'ara maimaita mata dacewa ita wacce za a kaiwa ta tabbata mijinta kad'ai zatai amfani dashi kuma ajiki kawai zata shafa kar a sake wani namijin yaji wannan k'amshin.



Da sauri ammi tace to to godiya nk bokan bokaye bama wanda zeji ita kadaice agidanta ngd se gani na viyu dg haka ta juya da vaya tabar bukkar zanar.











Se 5pm Ammi ta dawo gida cike da farin ciki .




Number zarah ta kirah cikin sa a ta sameta kuwa hello Ammi inayini""" ummm kyace ina yini yanzu kin kyauta zarah kô kirammu awaya bazaki ba ? Kode haryanzu kina ganin bak'immu nida ubanki dan mun aura mk wanda yadace dake?

Zami abinda ze cucekine to gobe ina hanyar zuwa gidan naki tunda bazaki dinga kirammuba .

Da sauri zarah ta bud'e ido cikin ranta tace zuwa kuma? Har yaushe akai auran nawa da za a ce ummata tazo? Wannan ai zub da k'imane damma megidan baya nan.


Eyee naji kinyi shiru ko bkyason zuwan nawa ? Duk yaran duniya suna murna da.ziyarar mahaifansu amma banda ke """" alamu sun nuna ba wani abin kirki kikewa mijin nakiba to zanzo ne ai idona zefanemin dg hk Ammi ta kashe wayar.






Zarah kuka tasa haka kawai taji gabanta na fad'uwa hannu tasa ta dafe k'irjinta ta kifa kanta ajikin pillow tana rera kuka.








Wajen shabiyun dare Alhaj Sa'ed ya kira wayar zarah dan yakasa jure jin voice d'in ta.


Cikin mayen bacci ta d'auka tanajin muryar Alhaj Sa'ed tasa kuka """" kwance yk bisa fiyeyen wani bed wanda yake acikin wani hotel na birnin New York wanda se manyan masu kud'i ne ke kamashi.


Da sauri ta yashi zaune yana tambayarta lfy """' baki ta turo kamar irin na yaran nan tace ni gidan nan a kwai Aljanu tsoro nk ni.



Murmushi yayi yace zarah kenan karki tsorata kanki babu komai naga har d'ana na turo gidan dankiji dadin zama.




Cikin kuka zarah tace wlh babu wanda yazo ni banga kowaba a gidan "'".. yace calm down baby zan sanar dashi yazo ya gaidaki wani irin yarone shi miskili zaku iya rayuwa ahaka batare da kinsan yana gidan ba so pls karki damu yanzu ki kwanta ko na tasheki I love you"""" to kawai tace """ yace baza acemin I love you d'in ba? Ya fada cikin wasa batace komai ba murmushi yayi yace ta kwanta da safe zasuyi waya.





Phone d'in Musayyet ya kira amma a kashe oh yaron nan ya najin kashe phone ai ta nemansa kaji waya shiru.






7am Ammi ta d'auki hanyar Abuja acikin sabuwar motar da suka siya acikin sadakin Zarah .







Musayyet 8a ya fice gidan bayan ya fesa turaransa me k'amshin tsiya wanda yake game waje da k'amshi me kwantar da zuciya.





Yauma kamar kullun seda ta lek'o sannan fito da kanta dg room bataha kowaba se k'amshin turaren datakeji a 'yan kwanakin nan wanda ta rasa wanda yk fesa shi """"" tsaye take a bakin room idonta a rufe tana shak'ar k'amshin turaren tana jin dadinsa harcikin ranta.









I love you All
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: 👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀


*AURAN* *BABBAN*

*MUTUM*

Creating And Written By

_*UMMEE*_ _*MUKHTAR*_🎁





🅿18


Se rana Ammi ta isa garin Abuja wanda taiwa Zarah waya tace azo atafi dasu suna dede hanyar tasha """"" wannn karo na farko da Zarah ta fito harabar gidan wanda tai tafiya me tsawo sannan ta isa gun ms tsaron gidan""""" . Number Ammi ta bawa d'aya dg cikinsu tace idan yaje tasha yakira number zasu taho tare""""" cikin girmamawa ya amsa ya shiga mota cikin azama .

Zarah ciki ta koma tai wanka kafin su iso.

Yana zuwa tasha ya kira number cikin sa'a tai masa nuni da inda sk yazo suka taho.

Rabin awa a tsakani sk iso wanda tin dg kan titin gidan Ammi keta zuba murmuri tana dg bayan mota dama abinda takeso kenan 'yarta ta kasance cikin daula wanda gasu harsuma sun samu.



Babban gate din gidan aka bud'e sukau ciki sk samu guri sukai parking.


Da gudu Zarah ta fito jin shigowar mota har inda Ammi tk ta rungumeta ta soma kuka.

Hannunta Ammi taja sukai ciki .

A wani palor suka zauna Ammi se kalle kalle tk dan kota kan Zarah bata biba """" d'aga kai kawai tk tana fara'a lalle zarah kin kasance me sa'a irin wannan gd hk""" keni kukan me kk ne kona jin dadin zuwa nane?

Zarah ta goge face tace Allah Ammi gidan nan yamin girma gashi kuma a kwai aljanu,,,,,,, da sauri Ammi ta gwa6e mt bakin tana cewa uban aljanune a gidan ashe dama bkd hankali? Eh tinda ba sonsa kk ba ai komai ma kyace """"" saurareni da kyau ba aljanu ba idan fadar aljanunce a gidan nan wlh sekin zauna yarinyar wofi dg zuwana zaki sani tada jijiyoyin wuya"""" ai na d'auka kin risina a she har ynx a k'one kk.

Zarah de kanta na qasa jitake kamar ta rusa ihu .


Merry ce ta shigo ita da oduwala hannunsu rk da babban plate wanda shak'e yk da kayan motsa baki """ wàsu kayan sk aje kan dining nau I kan farfesu da soye soye"""


Nan sk gaida Ammi ta kallesu a raine tace ina ftn a kayan da kk kawo min babu rice dan banacinta soye soye kawai zk kawo da drinks"""" merry ta durkusa tace no madam babu rice farfesune ..

Zarah kallon Ammi tk cikin mamaki aranta tace oh .
.tinowa tai da wata rana suna hira Ammi take cemata ai duk randa kk aure naje gidanki a binci sena za6a.

A jiyar zuciya zarah tayi gamida jan k'aramin gyalenta tacewa merry ok shikenan jeki.


Da sauri Ammi tace keme k'aramin siket tsaya a kwai driver na yn waje kije kikai masa abinci da abinsha.


Merry ta kalli Ammi tace to madam.

Ammi da kanta ta tashi tj gun dining ta fara cin duk wn abu da aka aje """ Zarah jiki ba k'wari ta bita ta zauna tana kallon ynd Ammi tk yagar naman kaji tace Allah Ammi da gaske nk tsoro nkj sosai harfa abinci akeci a ragemin .

Wata dariya Ammi tayi tace oh ni 'yan nan yaunaga kini bibi na yaran zamani dasu ka rage mk base kiciba wlh zarah k'arya kk zamane ba kyaso kiyi """"wai ni ina mijin nk ta tambaya tana shan drink"""""


Zarah tace yy tafiya ne, Ammi tace to Allah yadawo dashi lfy.


Seda sukai sallah sannan Ammi ta bawa Zarah kwalbar turaren tace gashi ki amfani da wannan turarene amma se kina gida lokacin mjinki na nan kinsan maza da son k'amshi '""""" zarah ta k'ar6i kwalbar jitai gabanta yai mummunar fad'uwa hannunta har rawa yk tace amma Ammi wannan ai kad'anne kuma inada turaruka gasukan cikin akwati.


Murmushi Ammi tayi tace kede ki amfani dashi kamar ynd nace kuma seya gida zakiyi karki shafa inzaki fita''''' maza suna son k'amshi Zarah bud'e kiji k'amshinsa fa.



A hankali Zarah ta cire murfin bottle din ta shak'a nan tk taji wani dan banzan k'amshi ta rufe ido '- Ammi na kallon ta tn Murmushi tasan Zarah dason k'amshi kodan hk tayi amfani dashi.



Umm kinji ba to ki aje daban cikin dakin ki """" tashi muje naga sauran gun.


Nan sk mike su shiga nan su fita nan Ammi se murna ake tace to dan Allah kana wannan waje meze dameka """" tafiya zanyi Zarah se gani na biyu '''Zarah jitai kamar tabita harda k'wallah """".

Kudi masu yawa ta baiwa Ammi ta amsa tana murna tace kingani ba zakiban lbr ne kudi ai se kin gaji dasu -yan nan.


Nan ta shiga lalla6a zarah akan tai hkr ta zauna da mijinta lfy tai masa abinda yakeso .




Har wajen gate ta biyosu tana d'aga mata hannu sannan tayo ciki.





Zarah ciki ta dawo tanajin kewar garinsu dama aysha .



Aysha ce ta kira wayar zarah alokacin 5na yamma zarah na sanye cikin Pakistan ruwan ash me haske se duwatsun su farafe kwance tk a d'aya palon danta dena zama a wancen wanda taga film d'in horrow""""" Apple ne a hannunta tanaci .

Sun jima suna hira gamida tsokanar juna zarah tacewa aysha yaushe zata zo?

Aysha tace sekin haihu """ dariya Zarah tayi tace ashe bazaki ta6a zuwaba kenan ' dariya sukai duk kanninsu nan aysha take gayawa Zarah yanzu Atamfofi da leshi suke sedawa har gida sanadiyara kudin data basu gashi ko suna samun Alkhairi dan ummanta lagos tk zuwa siyo leshi """"" sosai Zarah taji dadi tace Allah ya k'ara kawo kasuwa .


seda suka jima sn waya sannan sukai sallama.




AYSHA na kashewa kiran Naseer ya shigo wayarta k'irji ta dafe tn cije lips tace ya zanyi.


Tana kallon kiran har ya katse bata d'auka ba se a na 2 sannan ta d'aga ta kuma kasa magana.



Zauna yk a office AC na kad'ashi ya shafi kansa gamida mikewa tsaye yace my life ya kk ina ftn kina cikin farin ck gamida k'oshin lfy""""" shiru tayi wana hakan yasan cewa tana jinsa """ smile yayi yace dama inason zuwa gidan kune dan Allah kiban full address am really want see u and i need to talk to u please.



Shiru tayi yayinda umma ta kwala mata kira tai saurin amsawa da na'am gani nan umma.



Dariya yayi yace oh kinga yanzu naji voice d'inki a sadaka amma fa kinada murya me dadi '" nan ya kwaikwayeta yace na'am cikin muryar mata """ aiko tasa dariya harda rufr gudun kada umma taji ta kashe wayar gaba d'aya ta tafi gun umma.


Jiyai an kashe ya kalli phone d'in yai dariya yace yarinya zako ki ganni a gidanku ne .






Musayyet na tashi dg gun aiki gidan momy ya biya tana room d'in ta yanata knocking tana jinsa amma bata bud'e ba '' duk da taji dadin zuwansa amma sam taki'i budewa A time d'in tini khairaf tayi bacci sbd bata da lfy.



Hk ya gaji da knocking ya koma palor ya zauna .



Muffedah ce ta fito dg room dinta tana ganinsa ta taho da sauri shiko ya had'e girar sama data k'asa alamar ba wasa.


Tana zuwa ta nemi wajen zama tace yanzu kazo yaya?

Ko kallonta beba hankalinsa nakan TV wanda suke haska cartoon wanda khairat ce ta kunna tk kallo kafin su tafi daki.






Tana lura dashi na hakin ko inkula da yai mata dan hk ta taso har gunsa ta tsuguna harda rik'e k'afarsa wanda gashin k'afarsa ya kwanta kamar na Arab.


Kallon sa tai tace dan Allah kai hkr abinda nai mk nima bada son rainaba kak'i fahinta tane bayan ni mesonkace jininka kuma 'yar uwarka.

Haba ya Musayyet ka tausayamin mana kodan dangan takar dk tsakaninmu.



Da mamaki ya kalleta yace dangantaka? Kinsan da hk amma kika min sharri? Banyi zaton zakimin hk ba da nasan abin da kk shirya wlh bazanzo dakin kiba tsaka nina dk se Allah ya isa """" kuma kisa ido ki gani aurene bazan aurekiba .


Dg haka ya fice yana kallon room din momy .




Tsaye ta mike tana kaikawo a palon zamugani tsakanina dakai waye ze nasara.



Alhaj sa'ed ya kira zarah suka gaisa dg hk tai shiru yace kinci abincine ? Tace a a ita yanzu tafi tsoron gidan idan dare yayi."""" Yace karki damu zan turo my son ku gaisa dg nan zan fada masa ya zauna kici abinci yn zaune gudun kada kiji tsoroko""""a a kabarshi banajin yunwa """ murmushi yayi yace kijarah zezo inyaso kuna zaune a palor kuna kallo nasan zaki iyaci banson zamanki da yunwa fa"""" to kawai tace yace I love you sukai sallama.


Wanka ta kumayi dan dama hk take kamar a gwagwa tsayawa tai a gaban mirror tarasa wane kalae turare zata fesa .

Turaren Ammj idonta ya kai kai dan hk ta dauka ta bud'e shi ta koma kan bed tana shak'ar k'amshinsa.

A round 8 ya isa gida a gajiye babj kowa a palukan dan hk ya hau upstair yai wanka sallah yayi sannan yasa k'aramar T shirt se 3quater yasakko dancin abinci.



Kad'an yaci yana shirin tashi Dady ya kira wayarsa """"' bayqn sun gaisa yace dady yaushe zk dawone ? Dariya yayi Kad'an yace zan dawone amma kamin lefi my son bakaje ka gaida karamar momynkaba gashi se tsoro takeji"""" murmsuhi Musayyet yayi yayi yace zani ne dady aiki ne tamin yawa """ dady yace to agogo yanz nakeso kaje ku gaisa kace ta fito kuma taci abinci dan tsoro baya barinta taci wani abin kirki .

Musayyet sosai yaji tausayinta seyaji be kyautaba yace to dady bari naje """ dady yace gud boy seda safe to karka manta gobe zami bak'i dg cairo a round 9 ne meeting d'in so u have to be careful nasan shiritarka.


Kansa ya shafa yai dariya yace to dady insha Allah I will not forget.

Sallama saukai.daga hk Musayyet ya nufi hanyar room d'in Zarah.




Turaren na hannunta tana juyashi wanda sanye tk cikin kayan bacci pink doguwar riga ce'""" knocking taji gabantane ya fad'i dan sosai taji tsoro wanda hakanne yasa bottle d'in turaren zubewa a jikinta da kuma k'aramin hijabinta .











Ummulo ce taku har kullun
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: 👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀👳🏻‍♀


*AURAN _*BABBAN*

*MUTUM*

Creating And Written By

_UMMEE MUKHTAR_🎁


SADUKARWA GA *Sadnaf* Ngd Ngd Allah yabar zumunci da zaman tare😌🤝🏻.



🅿19
Musayyet tsaye yake bakin door yn jiran matar gidan ta bud'e k'ofa amma shiru """ hakan ys yak'ara knocking, Zarah cikin sauri ta aje bottle d'in turaren data zube mt ajiki gefen bed ta tashi cikin azama ta nufi k'ofar """



Tana zuwa cikin sanyin murya tacd waye?

Musayyet ransa ya 6aci harda guntun tsaki kamar baze maganaba se kuma ya gyara tsatuwarsa cikin jin haushi yace nine """"dan y tsani yai knocking ace masa waye""'


Zarah k'in bud'ewa tayi sbd tsoro ta tsaya tn tinani ""' cikin hasala Musayyet jin bata bud'e ba yace malama zk bud'e konai tafiyata dama turoni akai kici abinci agaba sbd kina tsoro amma yanazo zaki tsaya kina jamin class kamar wani saurayinki.

Mamaki ya kama zarah ta rufe mouth dinta dan yabata dariya "wai saurayi ta furta hakan cikin ranta.


A hankali ta bud'e yayin da shi kuma ya juya baya alamun jin haushi""'

Yana yin tsayuwarsa kad'ai ta isa yasa a iya gano tsarin da Allah yai masa na kyau da kwarjini domin a tsaye yk daka ganshi kaga cikakken namijı.


Cikin sanyin murya tace masa sannu kayi hkr dama,,,,,,,, nan ya juyo batare.data k'arasa maganarta ba aiko gaba d'ayansu se da gabansu ya fad'i """"" kallo yk mata na rashin sanin abinda ya ziyarci zuciyarsa""' yayinda ita kuma ta kafe shi da ido bata ko kiftawa,,, tsabar kyansane ke fisgar kwakwal warta da kuma tsarin halittarsa "' exactly irin mijin data kesone """".


Kallonta kawai yk yarasa abunda zece dama wannan itace matar Abba na? Yafada cikin ransa yana k'are mata kallo da k'aramar sleeping dress d'in dk jikinta.


Am dama Minyi waya da Abba ne shine yace ki fito kici abinci, ya fad'a voice d'insa na sark'ewa.

Kai kawai ta d'aga masa """ yai mata nuni data wuce gaba ""' kallonsa tayi k'asak'asa """ hk ta wuce shi dede nan k'amshin turaranta ya bigi hancinsa yai saurin dafe kai kamar ze fad'i k'asa """ bata lura dashi ba dining ta zauna "shiko yai saurin bude idonsa daga jirin dk neman d'ibansa .

Hk ya taho har inda take zaune kamar me maye tana lura dashi guriya samu ya zauna dede kujerar dk fuskantarta ya sunkuyar da kansa yana shafa sumar dk kansa.

Zarah jikinta ya fara sanyi dan ta lura kamar beda lfy """" batare datace masa komai ba tashiga zuba abinci a karamin plate""" Musayyet tashi yayi ya koma kan d'aya kujerar dk palon ya kunna kallo lokaci lokaci yn kallo Zarah se furzar da iska yk dg mouth dinsa .




Kwanciya yi kozeji dad'i amma ina """ ya ilahi meke faruwa dani ne""""



Abinci Zarah taci k'adan tana satar kallonsa cikin ranta tana tambayar kanta meke damunsa naga yakasa zama waje daya?


Idonsa na kanta da yaga zasu had'a ido se yai saurin dauke kai.


Zarah tashi tayi dg nesa tace masa nagama seda safe.



Da sauri Musayyet yatashi cikin rawar murya yace harkin gama?.

Kai ta d'aga masa ta wuce kawai ya bita da ido .



Tana zuwa d'aki ta kwanta tana tino siffar Musayyet lalle yanada kyau guy ta fad'a tana gyara pillow.



Musayyet kasa zaune yayi, ya cillar da remote ya shiga kai kawo a palon kallon hanyar datai yk kawai inama tasake fitowa ya furta a hankalı.


Upstair ya hau bisa makeken gadonsa yn juyi wani irin felling da son ganin Zarah yakeyi ""' akanta yakejin hakan ba akan kowace maceba.





Hannu yasa ya dafe joystick d'insa at one time ya tino da kalaman Momy na cewa duk inda yaje ya rik'e mutuncinsa .



Tayama hk zata faru yarasa da wacce ze using seda matar babansa abinda ma beta6a yiba .


Juyi yakeyi kawai ya rasa nutsuwarsa dan hk ya sakko down stairs ya tsaya dede k'ofar dakin zarah yn maida numfashi .



Knocking cikin magagin bacci Zarah ta farka """ hk ta fito ko k'aramin hijab din babu ta bud'e k'ofa.


Tana bud'e wa ta ganshi jingine jikin bango idonsa rufe ""

Da ido ta bishi tace ya akai ?


Cikin kasalan liyar murya yace ko zaki fito nan palon ki kwanta tinda kina tsoro?


Kallon rashin fahinta tayi masa tace no am not afraid af anything""" da murmushi ya kalleta da golden eyes d'insa yace right. ? Murmushi tayi kawai tace masa seda safe ta maida k'ofa.

Da sauri ya rik'e k'ofar yace pls something can happen to u"" you should sleep around here.



Kallonsa tai da sexy eyes dinta tace no thanks dg hk ta rufe kofa.


Kallon k'ofar yk da kallo har tsawon mintuna sannan ya koma sama.




Hk ya kwana da zarah aransa wanda yarasa kome nene kedamunsa.




Da safe hk ya zauna a palo zaman jiran fitowarta amma shiru """"


Har wajen 10 am wanda bak'in da sakai tini sunzo a cen affice sunata jiransa amma shiru.



Shikam yama manta da wasu bak'o da zasuyi .


Sanye yake da pinķ top se bak'in wando sumar kansa ta kwanta se shining tk .


Ya zubawa k'ofar zarah ido lokaci lokaci yn danna laptop dinsa .

Sallama yaji kamar ta mufedah


Yana dago kai yaganta da sauri ya mik'e tsaye yace ubamme kikazo yi gidan nan ? Ko namma kin biyonine kimin sharrin?


Murmushi tk tana bin gun da kallo " bag d'inta ta aje ta hard'e k'afa d'aya kan d'aya tana cire glass d'in dk face d'inta.



Haba nawan bazakai murnar zuwa naba seka tareni da wasu maganganu?





Ina kwana my lollipop ta fad'a tana cin chegum """ Kallonta yk cikin tsana tai murmushi tace wannan kallon nameye kuma?

2 Comments On AURAN BABBAN MUTUM
avatar
hausa

1 year ago

Reply

Yes Thanks

avatar
abasu-kala

1 year ago

Reply

Replying to hausa

Aha

Please Login or Register in order to submit comment