Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jikinsa tana kuka "plz d karka barni ,wallahi rayuwata zata ragyara muddin baka tare dani ... ahankali ya dinga shafa kanta zuwa baya cikin tsigar rarrashi ,yana tafiya daita ajikinsa har suka shiga part dinsa duk akan idanun abban yesmin wanda gabad'aya duniya ta taaya masa da komai dake cikinta "shi kuwa me zai gani yau ? Tun da yake a rayuwarsa bai ta'ba cin karo da abinda ya d'aga masa hankali kamar wannan ganin da yayiwa amininsa tare da gudar jininshi .....jikinsa na rawa ya juya cikin sand'a ya koma bin window's har ya samu sanarar ganin d'akin day'a nufa daita ....

Suna shiga d'akin ya zaunar daita a Kan doguwar kujera mai zaman mutun uku, ya k'arasa fridge ya d'auko ruwa mai sanyi ya tsiyaya a cikin glas cup ya Kai bakinta,"sha ruwa ki dan jin natauwa " kad'an tasha ta kawar da kanta tana hararsa ya ajiye cup din tare da rufe robar ruwan, ya zauna gefenta ya riko laulausar tafin hannunta cikin nashi, Yana massaging ahankali ahankali "am really sorry my yesmin,hakika nayi kuskuren had'a soyayyar da nake da wanda faruk yake miki ,ki gafarceni baby nah bazan sake ba kinji ya fad'i yana kama kunnenshi ," yanzu me kike so son nayi miki wanda zai sakaki farinciki ki koma kamar da ?
"Ka aureni ...shine kawai abinda zakayi min kasani cikin farinciki ta k'arasa maganar tana tsareshi da kyawawan idanunta ,bai San sanda shaukinta ya di'beshi ba, ya kai wa idanunta kiss wanda yasa gabad'aya tsigar jikinta mikewa tsaye yrrrrrrrrrrr "Ina son wannan idon ,da wannan kallo ,he make you look pretty always, kana yayi kasa ya gangaro hancinta yayi kiss din hancinta yana lumshe ido ,kafin daga bisani ya tsaida bakinsa kan lip's dinta.. nan numfashinta ya dinga sama da kasa yana k'ok'arin d'aukewa , sakamakon iskar bakinsa dake shiga cikin hancinta ...
Runtse idanunta tayi gam tana jin wani iri sauyi a gabad'aya ilahirin jikinta ,"yesmin ya Kira sunnanta ...
Ta bude idanunta da kyar tana kallonsa " wallahil azim Ina sonki kema kinsa da haka but fa.....
Wata irin cafka tayiwa lips dinsa tasoma tsotsa ido rufe , yashiga girgiza mata Kai al'amun a'a, amman Ina taki saurararsa ta shiga tsotsar bakinsa ,nan take komai ya shiga sauyawa agaresa,hannunta ta kai gaban rigarsa ta soma barbake botiran gaban rigarshi tana sotsan bakinsa da iyakacin karfinta , k'arasa zare rigar jikinsa yayi tare da fad'awa samanta yana kissing every part of her ,lumshe idanunta tayi tare da sakin ajiyar zuciya gabad'aya jikinsa ya soma rawa rawa ,kamo fuskarshi tayi ta had'e da tata suna shakar numfashin juna bai ce mata komai ba, saboda ya lura gabad'aya a matukar bukace take dashi ..kamar ya mike ya barta , dan bai son wani Abu ya sake shiga tsakaninsu amman ya kasa barinta saboda tsoron ta kuma yin fushi dashi ,gashi shi bazai iya d'aukar fushinta ba ,ya azabtu matuka , zare mata hijab din datake sanye dashi yayi ,ya soma rabata da kayan jikinta ...
Mutuwar tsaye habib yayi ya kasa kwakwarar motsi a gurin ya dawo tamkar mutum mutumi wanda bashi da laka ko jini ajiki ...."Daman ana yin haka a duniya ?
"Ana yi mana matukar ka Bata diyar wani zuciyarsa ta bashi amsa da haka ......
"Duk abinda ka shuka shi zaka girba, abinda kayi shi za'a maka ,kama tu dini tu da nan ,wa kama ta'amalu tujza wa kama tahsaru tahsir.." wasu siraran hawaye suka shiga gangaro masa "tabbas ba'a cin bashi Allah , Allah yana madaka baya barin wanda yayi zalici ....yana ganin Dr Jamil

ya Kai kai bakinsa zai tsotse kan nonuwan yesmin yayi saurin sulalewa yayi kasa ya baje duniya na jujjuyawa daahi .....

Shi kuwa Dr Jamil bayan ya gama tsotsar nonuwanta yayo kasan mararta ya soma tsotsa cinbiyarta zuwa cinyoyinta ,daga nan ya d'auke ta cak, bai daireta akoina ba ,sai kan gadonsa ,ta kwantar daita flat ,yesmin har lokacin idanunta a runtse suke tana jin sakoninsa na Kai mata ko Ina a jikinta ,ta Kai kolowar bukatuwa ,shi kanshi Dr Jamil ya tausaya mata saboda bak'aramin sabo yayi mata da jijiyarsa ba ,yayi mata sabon da bazata iya mantawa dashi ba , ko ta gakura dashi ba sai wani ikon Allah ,wani irin Mika ta dinga yi tana shigewa jikinsa ....
ahankali ya Kai bakinsa wuyanta ya dinga lasa duk inda yaci karo dashi sam Dr Jamil ya gama fita haiyacinsa ,itama tagama shiga fita haiyacinta ,daga shi har ita babu abinda ya rage a jikinsu ..........

Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
SON RAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_HAJIYA MARYAM _

_(JIKAR KULU )_


warning!!!

don't read this novel if you know you are not married...


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan labarin na kudi ne ,ga masu bukatar karantawa zasu biya 300 ,a tuntu'bi wannan number's din dominn k'arin bayani 08059623096 or 08032384602 ,ko kuma a sauke manhajata a play store domin samun tsofaffin littafaina da sababbi masu zuwa ,a shiga searching a rubuta sunana kamar haka *AYSHA A BAGUDO* sai a sauke manhajata cikin sauki "

Page 21

..Ko ina a jikinsa rawa yake kamar mazari , babu abinda yake muradi da kwad'ayi kamar yaji shi cikin durinta yana caccakarta son rai kamar yadda ya saba ,wani irin karfi da mazakunta ne ke taso masa ta ko Ina a sansar jikinshi ,wasu abubuwa yake mata tamkar wani mayuncin zaki ,ya susuce ya gigice ya rud'e akanta yana lasar duk inda ya ci karo da shi a jikinta , haka ya dinga tsotseta yana tsotsar nipples dinta ,wuyanta zuwa cikin Kunnenta ......

Komai ya tuna a daidai lokacin da yake k'ok'arin shigarta, jamil suddenly stopped what his try to do kirjinsa na dokawa da karfin gaske ....
"wani bangaren na zuciyarsa ke bashi kwarin gwiwar shigarta ,yayinda wani sashi na zuciyarsa ke gargadinsa da kada yayi kuskuren shigarta ,gara kawai ya had'iye kwad'ayinsa ,dan wani irin matsanancin tsoro ne ke shigarsa .

a hankali ta Kai hannunta daidai kan jijiyarsa ta jita har lokacin a tsaye take kyam tana haniniyar tare da tsiyayar ruwan dadi ,tana jin tamkar ta tsaita jijiyar cikin durinta , tana k'ok'arin kamo jijiyarsa , yayi saurin rungumeta a jikinshi zuciyarsa na cigaba da dokawa ,yadda zuciyarsa ke harbawa haka jijiyarsa ke harbawa ...

"Naunayen ajiyar zuciya ya sauke, yana kwance a jikinta ,yesmin tayi mika ta shige jikinsa tana sake jin motsin harbawar da jijiyarsa ke yi ,wani irin yanayi ta tsinci kanta mai wuyar misaltuwa , gabad'aya ga'bo'bin jikinta sun gama bud'ewa, jira kawai take taji sakonshi gareta amman taji ya tsaya , a daidai lokacin da mai afkuwa zata afku ,"to me hakan yake nufi ?
"Dr Jamil bai ta'ba tsallake wannan yanayin ba ,duk runtsi duk wuya suka yi romancing junansu to fa dole ne suci juna ,amman yau gashi a kwance a saman ruwan cikinta ya kasa aiwatar da komai ,dan bashi da lafiya ba, ko rashin kuzari ,dan har wannan lokacin jijiyarsa a mike take tana haniniya ....

"Ahankali ya mike daga saman ruwan cikinta yana k'ok'ari mikewa ,tayi saurin riko hannunsa tana bud'e idanunta dake rutse cikin sanyayyiyar muryarta data koma ramkar ta 'yan shaye shaye tace "d............

" Shiiiiiiiiiii ya d'aura yatsansa kan lip's dinga ," tashi ki saka kayanki babu abinda zanyi dake yesmin ,na tuba bazan sake aikata zina ba ...
...ya fad'i yana zare yatsun hannunsa cikin nata ,ya k'arasa mikewa ya nufi inda wordrobe dinsa yake ,ya bud'e, ya d'auko jallabiya baka mai shege kyau ya sanyawa jikinsa, kana ya juyo inda take a tsakiyar gadon kamar zatayi kuka ,yaga har lokacin bata da niyyar maida kayanta ,dan haka ya soma takowa a hankali ya dawo zuwa inda take ,zuciyarsa na bugawa da karfi , yana gama k'arasowa ya janyo jikinshi sannan ya janyo rigarta ,ya soma saka mata kayanta ,tayi masa kuri da idanunta tana kallonsa kamar zata cinye shi ita kad'ai tasan yanayi na shaukin da jikinta ke ciki ..gashi
jikinta na wani irin rawa rashin samun biyan bujata .

d'akin ya d'auki shiru , baka jin motsin komai sai na saukar numfashinsu, yadda bai yi yunkurin ce mata komai ba, haka zalika itama Bata ce masa komai ba, illa idanunta data kafeshi dashi tana cigaba kallonsa ,tana cinno masa baki kamar zatayi kuka ..



Murmushi kawai ya sakar mata , ya mike ,ya Isa bakin window d'akin da habib ke zaune , tun lokacin ya had'a uwar gumi, jikinsa na kad'uwa , ya tsaya batare daya zuge labulen window ba ,gabansa na tsananta fad'uwa yasa hannu ya dafe goshinsa " tabbas shine mutumin daya koyar daita sex da sirrirukan dake cikinsa amman a wasu lokutan yana mamakin yadda yesmin take masa yanzu ,tana nuna masa maitatar a filli kamar yadda yake nuna mata a da ,ada can baya tafi shi jin tsoro amman a yanzu ya rasa dalilin daya fita jin tsoro ,bataki yayita ya kwana yana cinta ba .. ....

Ganin ya juya mata baya yasa hankalin yesmin ya sake kololuwar tashi , ta sauko daga kan gadon ta k'araso inda yake tsaye ,bata tsaya wata wata ba ta rungumshi ta baya a jikinta wani yrrrrrrrrrrr yaji a sansar jikinsa jijiyarsa ta sake harbawa ta mike .....

gabad'aya ilahirin jikinta rawa yake kamar mazari tare da sakar masa kukan shagwa'ba "dan Allah d karkace a'a,wallahi a matukar yunwace nake da Kai ,Ina tsananin bukatarka a halin yanzu ,Ina bukatar rayuwa da Kai,banason rabuwa da Kai , please d ," karka ce min a'a ,yau tsawon watanin shida kenan rabon wani abu ya shiga tsakaninmu ..........
ire iren sambatun da ta dinga yi masa kenan yayinda maganarta day'a bayan day'a suke shiga cikin kunnuwan habib .

"a natse ya juyo tana jikinsa, ya rike hannayenta yana furzar da iska , sosai suke fuskantar juna kirjinsu na dokawa ta dinga motso da fuskarta tana lumlumshe masa ido tamkar mai jin bacci , yana k'ok'ari yin magana kenan , "cikin sa'a ta samu bakinsa ta cafka ,ta soma tsotsa tuni ta sake jifashi cikin duniyar sama, suka shiga tsotsan bakin juna idanunsu a lumshe ..

Shi kuwa habib ban da gumi babu abinda ke tsatsafo masa a sansar jiki ,bakinsa kuwa babu abinda yake furtawa sai kalmar Inna lillahi wa Ina ilahirin raji'un ,allahumma ajirni fi musibatihi waklifni khairan min ha ....
"ya Allah wacce irin rana ce wannan gareni ?

"Gabansa ya tsananta fad'uwa yasa hannuwansa duka ya dafe kirjinsa dashi yana jin wani irin firgici na sake shigarsa ,"har ya koma ga mahalinccinsa ba zai ta'ba manta wannan ranar garesa ba ,wannan rana itace rana mafi muni da daci a rayuwarsa ,ranar da ba zai taba gogeta ba, da goge abubuwan da suka faru ba a cikinta ba ...

" wayyohly Allah ni habib Allah na rokeka kasa duk wannan abubuwan dana gani da furucin aminia da diyar cikina su zamo karya ne ,ba gaskiya ba ... Allah kasa karya ne ... Allah kasa mafarki nake ba gaske bane ....
Daga sautin muryar Dr Jamil din ya sake tabbatar masa gaske ne abinda ke faruwa ..



Mikewa yayi ya tsurawa window ido kawai jikinsa na rawa ,yana jin kamar ya furta abinda zai saka Dr Jamil din ya fahimci yana gurin ,kuma duk yaji abinda suka tautauna, sai dai furucin yesmin din ya hanashi aiwatar da hakan, domin har zuwa wannan lokaci itace ke rokonsa da yi masa magiya akan yayi wani Abu daita ,amsa daya yake jiyowa daga bakin aminin nasa .

"Ina sonki tsakani da Allah yesmin soyayya ba irin ta cutarwa ba ,Ina sonki amman baxan sake komawa ruwa ba ,na rantse da Wanda ya busa min numfashi yesmin Ina sonki ,Ina miki son da duk duniya babu ke Miki shi sai iyayenki, amman kiyi hakuri yesmin bazan sake yin irin rayuwar da nayi dake a baya ba, matukar baki zama haliliyata ba .....


Habib na jin haka cikin sanyi jiki ya soma d'aga kafafunsa da suka rigada suka sage suka masa nauyi, yasani tunda ya rantse bazai sadu daita ba, to bazai yi ba dan kuwa a sanin da yayi masa baya ramtsuwa akan abinda yasan zai yi .



wayyohly Allah duniya Ina Zaki da mu ?
" yau diyar cikinsa ke rokon amininsa yayi wani Abu daita ?

"Wannan wacce irin rayuwa ce mai muni haka ?

" me yasa bazamu kiyaye hakkokin Allah akanmu ba ?
"Me yasa idan Allah yayi hani akan Abu bazamu hakura mubar shi ba Koda ranmu na so ?

"Meye ribar aikata zina a doron kasa ?
"Dadin zina kalilan ne ,nadamar dake tattare daita tafi komai muni da ban tausayi a rayuwar mazinaci "
"Nayi imani da ban ta'ba diyar kowa ba ,da babu yadda za'a yi Allah yasa a ta'ba min tawa "why habib me yasa na aikata zina a rayuwata ?

"Danasani yayi yafi sau babu adadi, da wannan tunanin ya shiga gida,bai iske umman yesmin a parlour'n ba ,dan haka Kai tsaye d'akinsa ya shiga ya fad'a kan kujera ya zauna, dafe da kirjinsa duniya na juyawa dashi ..

"hawaye masu dumi da zafi da ciwo suka sake kufce masa kuka yake kamar k'aramin yaro ,yau tazo masa da abubuwa masu muni da rad'ad'i ,mikewa yayi ya fad'a kan gadon ya kwanta da matsanancin tsoro kusan minti goma yana kwance yajan numfashi da kyar jikinsa na karkarwa al'amun zazzabi na son rufeshi ...
Cikin haka umman yesmin ta shigo d'akin,dan taji motsin shigowarsa lokacin waya take da kanwarta , da sauri ta k'araso ta zauna gefenshi tana ta'ba gefen wuyansa, zafin daya ratsa tafin hannunta ne ,yasa tayi saurin cire hannunta, tana tambayarsa "abban yesmin daman baka da lafiya ne ?
"Girgiza mata Kai kawai yayi hokoransa na cizewa ,"lullu'be ne da bargo hafsa ,sanyi nake ji ...
"Subuhanallahi ta furta a matukar tsorace , tana janyo bargo ta rufa masa tana mashi sannu ,"hafsa Ina yesmin tana d'akinta ta bashi amsa tana mai tsananin tausaya masa ," jeki kirawo minta "
Ta mike tsam ta fita minti bayan kamar minti goma ta dawo ta kasa ce masa komai ",Ina take ?
Ya fad'a bakinsa na rawa kamar yadda jikinsa keyi.
Tayi shiru ta kasa ce masa komai ,dan ko tace zatayi magana bata San abinda zatace ba ,shirun nata yafi amfani amman aranta ita kad'ai tasan irin abinda zata mata idan ta dawo ..
Yana kallonta ta juya ta bar d'akin ranta a 'bace..

" Shi kuwa kasa kunne yayi domin jin motsin dawowarta,hagsat bata jima da fira ba, yaji yo ,sautin muryarta tana mata ruwan bala'in a parlour'n,"daga Ina kike a daidai wannan lokacin ?
Babu tsoro ko fargaba tace "daga gurin uncle jamil nake ....ai ko gama rufe bakinta batayi ba ,umma ta d'auketa da wasu mahaukatan maruka har guda biya "
" daga karshe ta rufeta da duka" uwar me kika je yi gurinsa ?

Yana jinsu yaki motsawa daga inda yake kwance , dan shi kanshi da Yana da hali, da yayi mata fiyye da wanda tayi mata, sai lokacin zuciyarsa ta dinga kawo masa abubuwa dayawa da suka gabata, tun zuwansa office dinsa da yadda jamil ya firgice ya daburce lokacin daya ganshi ,da abubuwan da suka faru ,kawo lokacin da ya bar kano zuwa maiduguri, yadda ta dinga nuna reaction dinta akan tafiyarshi ,yadda ta shiga damuwa da sauransu .....yana jin har sanda umma ta gama dukanta ,tace tashiga d'akinta idan ta Kara gani ko jin taje gidansa sai tayi kaca kaca da namanta ..

"Allah sarki dole hafsa ki tsani Dr Jamil , saboda ke uwace , baki san abinda yake mata ba kike jin haushinta Ina ga kinsani ?

Bayan minti talatin ya samu ya mike da kyar, Kai tsaye d'akin yesmin ya shiga ya tsaya akanta yana kare mata kallo, idanunta na runtse amman taji al'amun shigowar abbanta ,
Cigaba da kallon fuskarta data soma kunburi yake yana jin wani irin sonta na ratsa ko ina ajikinshi , ahankali kuma tausayinta ya dinga mamaye zuciyarsa ,ba laifinta bane sakayya ce wanda Allah ya tanadarwa mazinata yan'uwansa tun anan gidan duniya ,idan baka haifa ba dole ayi da wani naka ,idan Kuma ka haifa dole duk runtsi duk tsanani ka kwana da Shirin za'a yi da diyarka watan wata rana ..maganin kar ayi kar a soma "


Kusa daita yaje ya durkusa ya kamo hannayenta duka cikin nashi "Abba .....sautin muryarta ta doki kunnuwansa ,ya runtse idanunshi ,ya kasa amsa mata illa matse hannayenta dake cikin nashi yayi ,sannan ya Kai mata pic a saman goshinta ,ya samu guri ya zauna a gefenta , shi Kadai yasan abinda yake ji ,hawaye ke tsiyayo Masa Yana jin rad'adin abinda aminin nasa yayi masa ,a duniya idan wani ya fad'a masa cewar jamil zai yi masa haka zai ce karya ne, sai gashi dumu damu ya kamashi , "Ina ma wani bashi ba ...."
Da yana jin abun bazai ta'ba shi haka ba "

Ahankali ta bud'e idanuwanta dake cike da ruwan hawaye ,habib ya tsaida kallonsa akanta ganin tana son cewa wani Abu "abbana ...bansan abinda yasa umma ta tsaneni ba ,ummata ta tsaneni ta tsani uncle jamil dina.....

Yayi saurin runtse idanunshi yana rike hannayenta gam jikinsa na rawa .........."uncle jamil dinta ma gabad'aya, ya ilahil alameena allah ka kawo min d'auki .
"Shi yanzu me ya kamata yacewa tilon diyarta shi ?

"Sheshekar Kuka kawai ke tashi a cikin d'akin , shima hawaye ne ya sake gangaro masa ,yayinda Kwalkwaluwarsa tashiga tunanin neman mafuta while hawaye na cigaba da gangaro masa ..

"Cikin haka umma tashigo d'akin ta riskesu suna kuka ,wani kolon bakin ciki ne ya taso masa, tana jin kamar ta had'esu ta rufesu da duka 'sai suyi mai dalili tunda dan ta hukuntata shine zai zauna yana tayata kuka ...

Juyawa tayi zata bar d'akin taji ya Kira sunanta "hafsat .... Cak ta tsaya tare da juyowa ta tsura musu ido "zo ki zauna "
A hankali tazo ta zauna tana dubansa kirjinta na bugawa, wanda ta rasa dalilin faruwar hakan.

"akan me kika tsani yesmin ?
"Ta wani dalili zan tsaneta ?
" Laifi tayi na hukuntata bisa abinda tayi ,fita take anyhow batare da ta sanar min ba, ni Kuma wallahi akan wannan sai dai mu samu matsala da Kai,dazu koda kace na kirata naje a she yarinyar nan fita tayi ta k'arasa maganar tana huci batare da ta fad'a masa inda yesmin taje ba ,dan tasan k'arshe wani sabon laifi zatayi .

"Kin yi daidai hafsa haka ake son uwa, sai dai a matsayinki na uwa Kuma uwa mafi zafi akan diyarta, kinyi sakaci sosai akanta .... ...
Gabad'aya maganarsa ta shiga yi mata yawo acikin kwakwaluwarta "a matsayinta na uwa tayi sakaci sosai a kanta ,to wani irin sakaci tayi ?
Bata gama tunani ba taji yacigaba "hafsa aure zanyiwa yesmin ......

Zuciyarta ko dar tace "Wannan shawara ce me kyau wallahi ,kawai ka fad'awa faruk idan ya shirya ya turo ..........

"Ba Lallai sai faruk ba zan aurar daita ga duk Wanda ya cancanta ,domin kaucewa maseefar rayuwa .."umma tayi tsigil tace in dai cancanta ne, faruk ne yafi cancaci ka bawa aurenta d'anka d'an yar'uwarka uwa day'a uba daya ,kuma yaron na da hankali gashi Yana sonta..........


Rayuwa dai hafsa duk yadda Allah ya rubuta maka ita, babu Wanda ya Isa ya canza maka ita ,kaddara kuwa tana fad'awa kowa ,daidai yadda Allah ya hukunto masa,sai dai kuwa addua ta sassauta kaddarar data fad'awa bawa ..habib ya kalli umma cikin sarewa idanunshi sun cicciko da kwalla ...


Mmn sudais ce


💗💗💗💗💗💗
SON RAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_HAJIYA MARYAM _

_(JIKAR KULU )_


warning!!!

don't read this novel if you know you are not married...


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan labarin na kudi ne ,ga masu bukatar karantawa zasu biya 300 ,a tuntu'bi wannan number's din dominn k'arin bayani 08059623096 or 08032384602 ,ko kuma a sauke manhajata a play store domin samun tsofaffin littafaina da sababbi masu zuwa ,a shiga searching a rubuta sunana kamar haka *AYSHA A BAGUDO* sai a sauke manhajata cikin sauki "

Page 22


" hafsa kamar yadda kika ji na fad'a d'azu ,zan aurar da yesmin ga wanda yafi cancanta da rayuwarta ,bazan duba wata halaka, ko wani abu ba ,idan faruk din ne yafi cancanta zan bashi aurenta ,idan Kuma wani ne daban , shima haka ,fatana dai kiyi mata addua "

yana gama fad'ar haka ,ya yunkura yana k'ok'arin zare yatsun yesmin dake cikin nashi, ya mike tsaye idanunshi akanta ,har lokacin ganin da yayi mata manne a kirjin amininsa, yaki 'bacewa acikin kwayar idanunshi .

" Ita kuwa umma zaune kawai take a d'akin ,ta kasa motsawa, duk dai fita take son yi daga d'akin ,saboda ranta duk a jagule yake , domin ita dai tafi son faruk akan duk wani wanda zai bawa auran yesmin din .

"Ita kuwa yesmin tun sanda taji furucin mahaifinta ,hankalinta yayi mugu mugun tashi ,hawaye ne, ke zubowa daga cikin kwarnin idanunta , lokaci day'a tashiga tunanin Dr Jamil dinta ,da irin moment din da suke speen a duk sanda suka had'u da juna ,wa zata samu Wanda zai maye mata gurbinshi ?

"Yanzu haka tafiyar yatsun hannyensa take ji a sansar jikinta ,tana jin yadda yake mata tafiyar tsutsa ajikinta most especia tafin kafarta ,ta kasa manta komai daya wakana a tsakaninsu,
tunani yadda zatayi da rayuwa take , matukar ta rasa Dr Jamil a duniyarta , gabad'aya ta rasa yadda zata fahimtar da abban ,bare yayi mata maganin matsalarta ..

kallon abbanta dake tsaye akanta tayi ,wasu tsiraren hawayen na sake gangaro mata ,ta kalli umma dake zaune kusa daita ,muryar cike da kuka tace "umma dan girman Allah ki fad'awa Abba Ina da Wanda nake so ......kar ya aurar dani ga wani ,babu wanda yafi cancata dani da rayuwata sama da ....

A matukar tsawa umma ta dakatar daita ta hanyar cewa "rufe min baki ,mara kunya kawai ,idan kika sake kikayi wata maganar banza anan sai nayi miki dukan mutuwa ,Shashar banza shashar wofi kawai , kin wani marairaice murya akan.. ....
hannu abba ya d'aga mata al'amun tayi shiru ,"hafsat tashi kije kawai , zanzo d'akin na sameki "
Batare da ta sake yunkurin cewa wani abu ba, ta mike duk ranta a 'bace ta fice daga d'akin"

Bayan fitar umma daga d'akin ,Abba ya maida idanushi kan yesmin ,ya tsura Mata ido kawai yana kallon yadda take zubar da hawaye,Kuma yasan duk akan amininsa take wannan kukan ,tausayi ta bashi ,yasan tunda ta d'and'ani dadi da gardin dake tattare da Dr Jamil ba , bazata iya rabawa dashi ba sai yayi da gaske ...
kusan minti goma ya d'auka tsaye Yana tunane tunane kafin daga bisani ya

Please Login or Register in order to submit comment