Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

juya ya bar d'akin zuciyarsa kamar zata tarwatse tsabar bugawar da take .

A tsaye ya iske umma a d'akin , tana zariya , tamkar wacce tayiwa sarki karya , had'e da surutai , bai ji abinda take furtawa ba ,kalma dyaya tayi nasarar shiga cikin kunnuwansa, "Ina ba zai yiwu ba ,sam bazan bari yarinta ta auri wani ....
juyowar nan da zatayi suka yi ido had'u dashi, runtse idanunta tayi gam tana jin yadda kirjinta da jikinta ke rawa kamar ita za'a aurar ga wani .

Jiki a sanyaye ta d'auke kanta ta samu guri ta zauna a gefen gado, ta zuba tagumi tana jijiga kafarta day'a ,a hankali ya k'araso ya zauna kusa daita ,kallo day'a tayi masa tasan , duk abinda yakeyi yana yi ne kawai amman baya cikin natsuwarsa da hankalinsa "me yasa ma kake son yiwa yesmin aure yanzu alhalin nasan babu wannan tsarin a cikin tsarurrukan rayuwarka ?
"nasani kana da buri sosai akan yesmin " to me yasa ka zakayi haka ?

"Hannuta ya kamo cikin nasa ya rike gam, jikinsa na rawa "babu komai hafsa ,babu wani dalili, ni dai kawai na yanke hukuncin aurar daita ne ga wanda yafi cancanta da rayuwarta "

"A zahirin gaskiya idan dai haka ne ,to ka bawa faruk aurenta, dan nafi son ta aureshi, ince shi kanshi faruk din yayi maka magana ?
Ya d'aga mata Kai al'amun haka ne ,"to ka bashi kawai duk ma Wanda zaka bawa ba zai Kai shi komai ba, ta k'araso maganar tana duban cikin idanunshi ,"

Kamar zai yi kuka ya kira sunanta "hafsat ......ta sake masa kuri da ido tana cigaba da kallonsa ,"kin cutar dani yawa ,me yasa kinsa yesmin tana da wanda take so har ta iya sanar Miki amman Ni kika sa sanar min ,?
"me yasa kika min haka hafsa ?

Yana jin yadda jikinta ya d'auki rawa ,muryarta a tsarke tace "yesmin ta fad'a maka wanda take so ne ?
"Bata fad'a ba, amman tunda ke ta fad'a Miki sai ki fad'a min yanzu ?
Naunayen ajiyar zuciya ta sauke da karfin gaske sannan tace "ba wani bane fa wai faruk take .."

"Karki min karya mana amman yanzu agabanki agabana tace kar a aurar daita ga faruk ,akwai Wanda ya cancaci da rayuwarta ?

Umma taji kamar ta nutse agurin saboda kunyar abinda tayi ,gabad'aya ta rasa abinda za tace ," da faruk dashi wanda Baki son a fad'a min ko waye ,duk bazan basu aurenta ba ....

Da sauri ta zube a gabansa "karka yi haka abban yesmin,karka aurar daita ga wani mutun daban ,da ka bata wani daban aurenta ,wallahi gara acikinsu ka bawa mutun day'a ..."
"Bari ma na fad'a maka kowaye Wanda yesmin take so .....
"No karki damu da sai kin fad'a min ,dan fad'ar yanzu bata da wani amfani gareni ya k'arasa maganar
Yana mai tsura mata ido Yana kallonta ,
"Kayi hakuri dan Allah ,duk laifina ne da ban fad'a maka ba ,amman idan son samu ne kabawa faruk ...
Girgiza mata kai kawai yayi yace " shikenan zan san abun yi " gabad'aya sukayi shiru kowane da abinda zuciyarsa take sakawa ..

Abban yesmin yayi zaune shiru cikin tunanin halin da yayi silar jifa rayuwar tilon diyarsa ciki ,yaji ana sallama a parlour'n gidan , da sanyi jiki ya amsa had'e da tashi ya nufi parlour'n ,bai yi mamaki ganin mai sallamar ba, tun da tun kafin ya fito, ya tabbatar da shi din ne, dan babu inda zai ji murya ya kasa gane mamallakinta ,Koda kuwa daga cikin kasa ya fito ,sai dai ganinsa yanzu ,yasa gabansa tsananta fad'uwa ,kafin ya Kai ga gaisheshi ya ga ya miko masa hannu ,da kyar ya iya mika masa nasa hannu suka gaisa ,atare suka zauna Dr Jamil na kallonsa .

shima Abban yesmin kallonsa yake kamar ranar ce rana ta farko daya soma ganinsa a rayuwarsa ,kallonsa yake cike da tsantsar mamakinsa ,ya kasa daina kallonsa har Dr jamil ya tsargu ya shiga duban jikinsa ko akwai abinda yasa, yau aminin nasa ke binsa da wannan kallon haka ,ganin babu wani dalili yasa ya soma magana Cikin karfin gwiwa "uhm ammm daman nazo ne dan nasanar maka gobe da asuba idan Allah ya kaimu zan koma maiduguri ,sati mai zuwa Kuma inshallahu nake son a d'aura aurena ....."

Gaban abban yesmin ya fadi ...ya runtse idanunshi yana kallon sama, shi kad'ai yasan rad'adin da yake ji akirjinshi ,"yayi nasarar 'Bata rayuwar diyarsa tare da manna mata soyayyarsa, shine yake da muradin yin aure ya barta koma wani hali zata shiga ba hasararsa bace ...

Dr Jamil ya Kai hannunsa ya dafa gwiwar Abban yesmin da zurfi cikin tunani "lafiya habib meke damunka ne haka ban saba ganin haka ba ?
"Babu komai Jamil Allah ya nuna mata lokaci "yadda yaja bakinsa yayi shiru bai sake cewa komai ba, haka shima Dr Jamil yayi ,Kiran sallar magariba ne yasa Dr Jamil mikewa yace," suje massalaci ,tare suka jira har bakin get , inda abban yesmin ya Kira Mai gadinsa ,Yana bashi umarnin kar ya sake barin yesmin fita ko nan da can ,idan Kuma yayi kuskuren haka, abakacin aikinsa ,maganarsa ta samu kyawawan mazauni a zuciyar Dr Jamil ,yayi shiru kawai Yana nazarinsa, Yana son sanin dalilin dayasa ya Fad'i haka, amman ganin yadda abban yesmin yayi kicinkicin da fuskarsa yasa ya kasa tambayarsa , har suka Isa masllaci sukayi sallahi ,Yana especting yaji habib yayi Masa karin bayani akan yanayin daya ganshi amman yaji yayi masa dip, asalima duk wani kuzarinsa yayi kasa, illa sauke ajiyar zuciya da yake ta faman yi a Kai a Kai, har suka rabu abban yesmin bai ce masa kalla ba haka ya dawo gidansa Yana tunanin abinda ke damun amininsa ,domin wannan shine karo na farko daya ta'ba ganin cikin halin tashin hankali ,tunanin duniya yayi ko shine yayi masa wani abu amman duk ya gama tunaninsa bai ga inda yayi masa wani laifi ,dan haka danganta hakan da ko tsakaninsa da iyalinsa ne ."

********
Shi kuwa abban yesmin iya damuwa da tashin hankali ya shiga , gabad'aya komai ya tsaya masa ,hatta abinci yadda aka ajiye masa, bai ta'ba ba ,haka ya rufe koina a gidan yaje ya kwanta a bayan umma ,har kusan biyun dare yana kwance ya kasa runtsawa, ya saka wancan ya kwance wancan, tunani barkatai yake "wannan shine girman laifin da Jamil ya kasa furta min ...... ?
"Habib na aikata maka laifi mafi muni da ciwo wanda ba zai fad'u ba ,amman kayiwa Allah ka yafe min ,ka yafe min dan Allah .....
"maganar yake ji acikin kunnuwansa kamar lokacin yake fad'a masa, "a she wannan laifin yake neman afuwa akanshi ,"na yafe maka Jamil ...ai gara Kai kasamu damar neman yafiyata ,Nifa Ina zanga iyayen yaran dana yi mu'amula dasu bare na rokesu ..?

"Nayi mu'amula da mata sama da biyar ,ban ta'ba tunanin faruwar sakayyar abinda na aikata zai fad'a akan yarinyata da Aminina ba, sai gashi kwasam , daman kuma Allah na kishi akan abinda haramtawa bayinsa ...
*"Ina laha ya garu ,hakika Allah yana kishi ,wa gairatullahi ,kishin Allah ,anyatiya muhmunin ma harramalahu ,muhmini ya aikata abinda Allah ya haramta masa ,Allah yana kishin wannan "* Sam daren ranar kasa runtsawa Abban yesmin yayi idan yaso yaga laifin Dr Jamil ,sai kuma wani tunani yazo masa ya kasa ganin haka ,haka ya dinga d'aura laifin akansa .."

Shima bangaren Dr Jamil kasa runtsawa yayi, tunani sauyawar amininsa ,da Kuma kewar yesmin dinsa ya addabe shi ,Sam tunaninta yaki barinsa ya runtsa da kyar bacci barawo yasamu nasarar d'aukarsa cike da mafarkinta ,Wai gashi suna kwance ita dashi cikin bargo , babu komai ajikinta ,sai mutsu mutsu take ajikinsa tana masa kukan shagwa'ba shi kuma yana k'ok'arin had'e bakinsu ,"ka barni D, tunda baka Sona ,daman nasan jikina kake so .... ,tana k'ok'arin barin jikinsa ya fixgota ya makaleta a gefenshi , ta yadda bazata iya tashi ba, ya soma shafa sansar jikinta , nipples d'inta zuwa kasan mararta ,yayinda bakinsa ke aikin kissing din wuyanta Yana shakar kamshin turarenta , jikinta ya mutu murus tayi lakur a jikinsa,wanda hakan ya bashi damar fuskantarta sosai ya damko nonuwanta Ya hau murza kan nipples Yana lumshe ido ,hannunsa yayi kasa dashi ya soma fingering dinta a hankali, while bakinsa na cigaba da sarrafa wuyanta zuwa cikin kunneta ,gabad'aya ta d'auke wuta, ta kasa aiwatar da komai sai numfashi da take fitarwa, daf da zai shigar da jijiyarsa jikinta ,ta shige jikinsa tana shafa kirjinsa ,"no karki min haka yesmin plz ki barni naci ....
Aiko tashiga girgiza masa "plz ki barni naci ,ki barni naci, da wannan kalmar ya farka, hannuwansa duka rike da bedshit Yana ware kafafunsa ,a hankali ya bud'e idanusa ,lalu'ben makunin wuta d'akin ya soma yi ,ya kunna Yana fidda numfashi, duk jikinsa ya jike sharkaf da gumi ,ga jijiyarsa tayi wani irin haniniya ta mike, ta cika gajeren wondonsa tana digar ruwa , goshinsa ya dafe da duka hannuwansa "yesmin ...ya furta a hankali "bansa wani irin so nake miki ba .... "Wayyo ni Jamil dadinki da shawarki zai min illa arayuwata , Hannunsa ya Kai ya janyo agogonsa dake kan mirror dinsa ya saita Idanunshi .
karfe had'u daidai ,dan haka ya ajiye agogon ya yunkura ya sauko daga Kan gadon, yashiga bayi, yayi wanka tare da d'auro alwala yazo ya tayar da sallahr nafila, kafin akira sallar asuba ,yayi sallah ya d'auki hanyar komawa Maiduguri tunda asuba Dr Jamil yake Kiran layin abban yesmin amman yaki d'aga ,yayi matukar mamakin faruwar haka ,kamar yaje gidan sai Kuma yaga hakan ba daidai bane ko bashi da iyali bai dace taje a wannan lokacin ba ,bare Kuma Yana da ,dan haka ya tura Masa sakon shi ya wuce ..

*****
Ranar da Dr Jamil ya bar garin kano , ranar abban yesmin ya saka ranar aurenta ,umma ta tsareshi, ya fad'a mata da wa za'a d'aura auren ?
amsa day'a ya bata," da me rabo za'a d'aura " dan girman Allah abban yesmin ka bawa faruk aurenta ,wallahi idan ka hanashi ka bawa wani daban mahaifiyarsa baza taji dadi ba, tunda aready ya rigada ya sanar mata ,haka hjy itama tasan da maganar "shikenan naji kije kiyi addua abinda yafi alkhairi Allah ya tabbatar"
jiki a sanyaye ta nufi d'akinta number hjy kaka ta soma nema ,lokacin da take sanar mata, cewa "tayi karki damu hafsa habib ya sanar min da komai "har da Wanda zai bawa yesmin ? Umma ta tambaya hankalinta a matukar tashe .
"Kwarai kuwa kuma yaron kirki ne fa, zakiyi alfahari da hakan Allah dai ya tabbatar mana da alkhari "ameen ta amsa duk jikinta yayi sanyi ,ta katse Kiran tana adduar Allah yasa da faruk za'ayi"

Lokacin da abbanta ya sameta da maganar cewar ," ta soma shiri wani sati zai d'aura mata aure ,tashiga mummunar tashi hankali ,rana kusan kwanan zaune iyayenta sukayi akanta, dan kuwa numfashi kawai take iya fitarwa , ,kirjinta bazai iya daukar nauyin ba ,Koda abbanta bazai amince ba ,dole zata fad'a masa ,katse maganar da abbanta keyi da likita tayi ,"dan Allah abbana karka aurar dani ga wani ,idan ma dole sai ka aurar dani ,kabawa uncle jamil aurena ,umma ji tayi kamar ta rufeta da duka dan takaici ,shi kuwa Abba girgiza kanshi yayi ,Yana cewa " I can't ,i can't bazan iya ba .....
Nan Kuma zuciyar umma yayi sanyi jin abinda yace ,dan zuba masa raunannun idanunta tayi ,wanda hawaye suke cike fal a cikinsu ta marairaice "plz abbana ..
Kwallar data cika a idanunsa ya sharce ya mike ya bar d'akin ..
Washegari sai data drip uku tare da allurar bacci sannan suka samu natsuwa ,dan kwana tayi bakinta na furta sunan uncle jamil... D ....."

Bangaren faruk kuwa Koda labarin ya Isa kunnesh, bai ji komai ba, dan yasan babu yadda za'ayi Abban yesmin ya tsallakeshi ya bawa wani bare auren yesmin ,dan haka ya cigaba da Shirin ko ta kwana dashi za'a d'aura " zuwansa uku gidan amman bai cin sa'ar ganin idanunta bud'e haka zai karaci zamansa ya wuce ..

********

Bayan kwana uku da tafiyar Dr Jamil maiduguri ,abban yesmin ya kirasahi , da kamar bazai d'auka ba ,saboda ganin shima ya kirashi bai d'auka ba,bai Kuma biyo Kiran da yayi masa ba ,bare ya tura Masa sako kamar yadda yayi masa , d'auriya yayi ya d'auka adaidai lokacin da Kiran ke daf da katsewa ,byn ya d'auka suka gaisa ,abban yesmin yace "jibi inshallahu zan d'aura auren yesmin ........

"What ya furta da karfi kirjinshi na dokawa da matsanancin karfi ," tamkar diran aradu yaji saukar maganar akirjinsa ,take jikinsa ya d'auki rawa ,bai san sanda yace" yaushe aka saka ranar,da har bikin yayi kusa haka ?

Abban yesmin yace "a shekaranjiya daka baro garin kano "
Managar ta sake gigitashi ya rasa me ma zai sake cewa har sanda Abban yesmin ya katse Kiran ,bai san a wani hali yake ciki ba, gumi ne ya shiga tsatsafo masa ta ko Ina ajikinsa ,yayinda Kwalkwaluwarsa ta d'auki caji "wayyohly Allah ni Jamil shikenan na rasa yesmin ? Ya karasa maganar Yana zubda kwalla Mai zafi ,Yana jin wani zafi a kirjinsa ,zai cigaba da d'aukar nauyi ,ya zai yi haka Allah ya kaddaro masa ..

Ya mike ya shiga Kai kawo acikin office dinsa ,jikinsa na wani rawa ,aikin da bai yi ba kenan ya tattara ya koma gida ,a ranar ya baro garin maiduguri zuwa kano ,yaso kwarai su had'u da yesmin amman abun yaci tura, ya kira layinta a kashe , yaje gidan amman bai samu ganinta ba ,ita kuwa haushinsa yasa ta kashe yar kamarar wayar daya Bata, dan gani take duk shine silar rasashi da za tayi ..

******"
Shirye shiryen bikin yesmin aka fara da mr no name inji cewar umman yesmin dan har lokacin abban yesmin bayan mahaifiyarsa da mahaifinsa babu wanda yasan Wanda yesmin zata aura ..
Kwance yesmin take akan gadonta ko shakka babu kuka take ,umma tashigo d'akin "haba yesmin ace kin kasa hakuri kullun baki da aiki sai na kuka ,"Wai me yasa baza kiyi hakuri ba ?
,"Kinki ki saki ranki Ni kaina da bana sonki da Dr Jamil ,na hakura na rungumi duk wanda mahaifinki ya baki , kema ya kamata kiyi hakura ki rungumi Wanda abbanki zai baki mana " yanzu ki tashi ki shirya muje mu kar'bo dinkunanki kafin Mai gyaran jiki tazo ,dole yesmin ta tashi ba dan ranta yaso ba ,ta shirya ta fito ,umma kam har ga Allah yanzu tausanyi diyarta take , bayanta ta biyo , tafiya kawai yesmin take a hankali ,idonta ko sai zubar da ruwan hawaye take ,ta bud'e motar tashiga tana sheshekar Kuka , umma tashiga mota, direba na Shirin ja sai ga motar mama ta Abuja , tasanyo Kai cikin gidan , dole tasa umma ta fito, ta tsaya tana jiran direbanta yayi parking ..

Ahankali umma tace" haladu kuje ka kaita ta kar'bo dinkunan "to hajiya haladu ya bata amsa da haka yana ja motar, ita Kuma ta karasa gurin da akayi parking motar,a she tare suke da kubura kanwar habib ,byn sun fito umma ta rusuna ta gaisheta, " sannuku da zuwa Ina yini?
"Lafiya hafsa mama ta Abuja ta amsa cikin sakin fuska ,yayinda kubura tayi kamar bata ganta ba ,tayi gaba umma tabiyosu a baya , gabanta na fad'uwa saboda ganin yanayin fuskar kubura, suna shiga tashiga rawar jiki dasu ,ta kawo musu abinci da Abu ,mama ta Abuja tace "ko habib din na gida ...?
bakin umma na rawa tace "yaje Lagos amman zuwa anjima yace zai dawo "
"To Shikenan bari mujirashi "

Haladu na barin gidan ,ya fixge motar aguje ,yana adduar samun nasara Daukota ita kad'ai da yayi , bakaramin mamaki yesmin tayi ba ganin har yanzu basu yanki hanyar fage ba ,ganin ya d'auki hanyar hotoro , yasa da karfi ta Kira sunanshi haladu lafiya kabiyo nan ?
Kafin ya bata amsa ya k'araso inda yake son isowa, yaja burki, bak'aramin firgita tayi ba ,ganin Dr Jamil yayi parking gabansu ,ya fito ya jingina bayanshi da motarsa ,itama ta fito a hankali ,ta k'araso gabansa ta tsaya tana k'ok'arin danne damuwarta "lafiya d ...?
"Lafiya yesmin Daman Ina son na ganki ,Koda kuwa hakan zai zoma gani na karshe da zanyi miki , Ina son muyi sallama ,sannan ki yafe min abinda nayi Miki , shine dalilin dayasa nasa a d'auko min ke "yesmin naji batun aurenki Allah ya baki zaman lafiya da mijinki, ga gudumuwata ,wani setin sarkar ziniri ya miko mata ,da wani leda, turaruka ne aciki design masu kamshi wanda yake amfani dashi ,sai key din mota C class marsande 230 ,sannin babu abinda kika so arayuwarki irin turarena yasa na siya Miki su dayawa ,wannan sarka Kuma na siya da niyyar ranar bikinmu kisa saboda nasan zata Miki kyau ,to tunda Allah bai yi Dani ba, Ina fatan Zaki saka ranar bikinki da faruk ya Fad'i haka ne saboda a tunaninsa ko faruk zata aura ....
mota Kuma kyautar budurcinki ne dana sadiyyar rabaki dashi .....

Kuka take sosai a tun sanda yasoma magana muryar na rawa tace ,"d ..wa yace maka faruk zan aura ?
,ni kaina bansan wanda abbana zai aura min ba ,"har yanzu D da sauran lokaci kayiwa abbana magana wallahi nasan bazai hanaka aurena ya bawa wani ba...
"Ka sani duk duniya abbana bashi da wani amintaccen amini sama da Kai ..."abbana yana sonka nima kai kad'ai nake so .......Dan Allah ka aureni karka sa na rasaka ,sonka har yayi min yawa , zuciyata da son mutun day'a aka halicceta Kuma Kai ne wannan bawa ,na rasa ya zanyi Uncle Jamil wallahi Ina sonka bazan iya dainawa ba ,sai randa na koma ga mahalinccina, kamin addua na mutu kafin ranar d'aurin auren ....

"hannunsa ya kai ya rike kafadunta "zan mutu kafin lokacin nima yesmin idan Kuma ban mutu ba kuwa, zan haukace "to ka aureni dan Allah karkasa na rasaka ,me yasa bakason tunkarar mahaifina ?
"wallahi zai maka komai ,ni Kuma idan ka aureni zan maka komai zan baka farinciki ,wallahi bazan taba 'Bata maka Rai ba ,Kuma zan zauna da Kai Koda baka haihuwa amman karkasa na rasaka ...

Yayi murmushi wanda yafi kuka ciwo sannan ya lalu'bo hannunta ya danka mukulin motar a tafin hannunta "muje ku tafi inda zaku ,kamkameshi tayi ajikinta ta rungumeshi tamkar zata koma jikinsa sun zama Abu daya, gata yar karama agabansa ahankali shima ya rungumeta Yana jin kamar ya d'agata sama yayita juyi daita, dan kawai ya sakata farinciki ,sake rungumeta yayi , gabad'aya ya rasa Ina zai sakata ....






Mmn sudais ce


💗💗💗💗💗💗
SON RAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_HAJIYA MARYAM _

_(JIKAR KULU )_


warning!!!

don't read this novel if you know you are not married...


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan labarin na kudi ne ,ga masu bukatar karantawa zasu biya 300 ,a tuntu'bi wannan number's din dominn k'arin bayani 08059623096 or 08032384602 ,ko kuma a sauke manhajata a play store domin samun tsofaffin littafaina da sababbi masu zuwa ,a shiga searching a rubuta sunana kamar haka *AYSHA A BAGUDO* sai a sauke manhajata cikin sauki "

Page 23

"Komai zan maka muddin d'an Adam yana iyawa mutun yasa shi farinciki ,I will do everything for you my dear, karka sa na rasaka please D ,"do me a favour,I don't want to miss you, idan na rasaka zan rasa farincikina ,ba zaka duba halin da zan shiga ka tausaya rayuwata ba ...?
Ta k'arasa fad'ar haka tana kamkameshi a jikinta tamkar za'a kwacewa mata shi ...


" Uncle Jamil zaka aureni...... ?

"Girgiza mata Kai yayi al'amun a'a tare da zareta a jikinshi , ya koma cikin motarsa ya zauna zuciyarsa na wani irin bugawa da matsanancin karfi , idanunshi sun rikid'e sun canja kala tsabar damuwar da yake ciki ,Lallai duk mutumin da damuwa ta mai yawa har yayi kuka ,samun dama yayi ,dan a yadda yake jin kanshi da zuciyarsa, kasa zubda hawaye yayi ,tsabar bakincikin da yayi masa yawa, hawaye ma sun kasa cika idanunshi ,bare su samu damar zuba , kukan zuci kawai yake da ajiyar zuciya ,Sam kasa magana yayi illa idanunshi daya tsura mata ,yayinda ita Kuma ta k'araso jikin motarsa tana yi masa magiya "D baka damu da halin da nake ciki ba ko?
"Ka za'bar min rayuwar kunci ko ?
"Shikenan ka tafi kawai nima zan hakura da Kai ai ba tun yanzu nasan bani kake so ba, jikina kake so ....ta k'arasa maganar tana kuka ta juya ,bai san sanda ya fito daga cikin motar ba, ya biyota ya fixgota ta fad'o jikinsa, da iyakacin karfinta ta shiga dukan kirjinsa "rabu dani ,karka sake ta'bani, ta fixge jikinta tana wani irin kuka..

"Ledar turaren daya zo mata dashi da kwalin setin sarka, har ma da key'n mota ta tattaro ta watsa masa, ya bi kayan da kallo kirjinsa na dokawa da sauri sauri ..,
"banaso ,banaso bana bukatarsu ,kaje ka kaiwa matar da zaka aurar ita tafi dacewa dasu , amman ni yesmin bana bukatarsu ," na gode sosai, tarayyar da mukayi a baya da Kai ,Allah ya yafemana , rabuwarmu Kuma Allah yasa shine mafi alkhari ,na gode da lokacin da ka 'bata min, da yaudarar zuciyata da kayi ,a yau na tsinci kaina cikin kunci da dana sanin amincewa da kalamanka gareni, zanyi amfani da wannan damar bisa tursa saka aurena da nake son yi,da takurawa rayuwarka da nayi , kayi hakuri daga rana mai kamar ta yau marwa ta bar rayuwarka kayi farinciki , matukar habib da hafsat ne sukayi sanadiyyar zuwana duniya bazan sake dosar inda kake ba .......
"na barka for .....ta kasa k'arasa maganar saboda kukan daya ci karfinta , ta juya ,yayi saurin riko yatsun hannunta ,sosai kuka yaci karfinta tana surutai da sauri ya had'eta da kirjinsa suka rungume juna .
Maganarta ta daki shi sosai ,fiyye da tunanin mai karatu , gabad'aya ta kunno masa emotion dinsa da yake k'ok'arin dannewa a cikin zuciyarsa ,ahankali take rera masa kuka mai ta'ba zuciya ,sake rungumeta yayi tsam a jikinsa yana fidda numfashi , gabad'aya ya fita haiyacinsa ,ya manta da haladu direba dake nesa dasu yana jiransu "

Jikinsa da muryarsa rawa yake gurin cewa ,"kiyi hakuri ki natsu mana yesmin ,kar damuwar da kike ciki tasa ki manta matsayinki da matsayin soyayyarki gareni ,har yanzu kina cikin raina, ba Kuma zaki fita daga zuciyata ba ,i don't want someone to hots me in love ,and I don't want to hots someone ......i feel so sad yesmin " wallahil azim Ina sonki ke kanki kin sani ,ki duba yadda na ajiye matsayina, da girmana har ma da aikina saboda nazo gareki, nasan halin da kike ciki ,i love you yesmin ......" Ba zan ta'ba daina sonki ba

Please Login or Register in order to submit comment